Showing 3001 words to 6000 words out of 42552 words
sai dai bata dena sauke haki ba domin firgicin bai kyaleta ba ta sauke idanunta a kan Mirrah dake dubanta cikin damuwa gaba
ɗ
aya ta ru
ɗ
e.
“Subhanallah! Dubi yadda idanunki suka yi ja, meke damunki kodai baki samu bacci bane?.”
Mirrah ta sake tambaya
tana ƙare ma ta kallo cikin damuwa.
Bata iya cewa komai ba ta miƙe tsaye tare da nufar bathroom ta sa hannu ta bu
ɗ
e ta shiga.
Mirrah ta bita da kallo cikin mamaki sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tanajin babu da
ɗ
i na halin da Myshah'n ke ciki Allah ya
gani tana tausaya ma ta kuma zata yi iya iyawarta wurin ganin ta rabata da wannan damuwar koda ba duka ba domin tasan abin ba mai sauƙi ba ne rashin uwa a wannan taƙin da Myshah ke ciki tabbas ba kowa bane kam zai iya jurewa.
Mirrah ta nan zaune har My
shah ta fito
ɗ
aure da al'wala ganin hakan ya sa ta fita tare da ja ma ta ƙofar domin ita ma taje ta gabatar da nata sallahr dama abin da ya kawota ke nan domin ta tashi Myshah
ɗ
in ta yi sallah.
Shiru Myshah ta yi cikin tunani bayan ta idar da sallahr t
a kuma yi duk wani abu nata na al'ada kama da azhkar sannan ta gyara Ɗakin duk da ba abin da ya yi sai dai sabo da gyara nata a kullum ya sa ta yi hakan bayan ta gama ne kuma ta zauna gefen gado a haka idanunta suka sauka a kan wayar Oumma da ta cire a caj
i tun dare.
Ita kanta bata san me ya sa ta kar
ɓ
a wayar ba bayan an bada kayan Oumman tare da wayar a asibiti.
Haka kawai taji tanaso ta duba wayar taga abin da ke ciki, da sauri ta sa hannu ta
ɗ
auko wayar, batayi mamaki ba lokacin da ta ga da securi
ty a wayar kuma tana saka sunanta ya bu
ɗ
e sai ta
ɗ
an yi murmushi kafin ta fara duba wayar, duk da touching ne mai kyau da tsada dan bata manta lokacin da Isma'il yaron wurin Mama Asiya ya kai ma Oumma
ɗ
in ziyara a nursing home sannan ya bata wayar kyauta l
okacin Myshah ta yi murna dama kuma tana shirin siya ma Oumma
ɗ
in ne sai kuma Isma'il
ɗ
in ya rigata.
Saƙonni da ta gani rututu daga wata lamba shi ne abin ya ja hankalinta da
ɗ
an mamaki ta sa hannu tare da danna saƙo
ɗ
aya ya kuwa kaita cikin what'ssapp
sai ta lura anma kwana biyu da turo saƙon domin da ta duba date ma ya nuna tun kafin rasuwar Oumma ne, haka kawai kafin ta fara karanta saƙonni ta tsinci kanta da fara kunna data Allah ya so akwai
sosai hakan ya sa ta
ɗ
an aje wayar a gefe saƙonni sukayi ta
shigowa har sai da ta tabbatar da saƙonnin sun kammala shigowa sannan ta
ɗ
auki wayar cikin zumu
ɗ
i ta bu
ɗ
e wancan lambar da a ka turo saƙo har yaja hankalinta da aka yi saving numbern kuma da AB.
A kan last message da aka turo ya kuma kasance picture ne
idanunta ya fara sauka da sauri ta sa hannu a kan picture
ɗ
in domin ya bu
ɗ
e ƙirjinta na bugawa lokaci guda kuma tana karanta rubutun da a ka yi jikin message
ɗ
in.
“Amsar Tambaya!”
Shi ne abin da taga an rubuta, ta karanta ba da
ɗ
i tana neman inda zat
a a je kalaman har picture
ɗ
in ya bu
ɗ
e bata ankara ba, da sauri ta bu
ɗ
e picture
ɗ
in gaba
ɗ
aya tana zuba masa ido zuciyarta na tsananta bugu.
Tun daga kan fashionable outfit riga da wandon jikinsa launin Black ne har P-cap da kuma fanny pack ƴar jakar na
n na gayu da rataya ta bayansa suma duk Black ne fuskarsa rufe da mask baƙi shima, Rolex watch dake
ɗ
aure a tsintsiyar hannunsa na hagu ne kawai launinsa daban wato gold, ya cusa hannayensa cikin aljihun wandon guda biyu dake gaba idanunsa a lumshe a kayi
hoton, yana kuma kallon ƙasa, kamar bayaso ko kuma bai ma san an yi ba, fari ne irin tarr fatarsa irin wacce a ke kira da pale ne, kallo guda zakayi masa ka fahimci kyakkyawa ne irin maƙura
ɗ
in nan wai a hakan ma dan ma idanunsa da fuskarsa a rufe suke.
Aƙalla ta
ɗ
auki mintina tana ƙare ma hoton kallo ba tare da sanin dalili ba sai dai ta san umarnin zuciyarta kawai tabi wurin aiwatar da hakan gani take ma kamar ta ta
ɓ
a ganinsa a wani wuri, sai dai ina ne? Kallo
ɗ
aya dai zaka yi masa ka fahimci bai ha
ɗ
a
jini da Africa ba bare Nigeriya. Take kuwa mafarkin da ta yi lokacin da ta suma a gidansu ya fa
ɗ
o ma ta ta sauke ajiyar zuciya tana tabbatar da tabbas wanda ta gani har yayi ma ta magana zai yi wuya idan ba shi ba ne wannan Guy
ɗ
in?. Sannan kuma ta tuna Gu
y
ɗ
in da ta gani a asibiti lokacin da take dab da suma duk da cewar a lokacin ta fita hayyacinta sakamakon mummunar labarin mutuwar Oumma da ta samu amma kuma duk da hakan a lokacin ƙwaƙwalwarta ta adana shi tsaf duk da shi ma lokacin ya rufe fuskar nasa d
a mask.
Sai dai inda gizon ke saƙa shi ne mene ne ha
ɗ
insa da Oumma da har a ka turo ma ta hotonsa tare da rubuta, "Amsar Tambaya"
Take kuma kalaman da ya yi ma ta a wancan lokacin suka dawo ma ta sabo fil, lokaci
ɗ
aya kuma tunanin yin wata dabara
ta fa
ɗ
o ma ta da sauri ta janyo laptop
ɗ
inta ta kunna tare da shiga Google ta rubuta. "Твой единомышленник" (Tvoy edinomyshlennik)
Wato kalmar da ya fa
ɗ
a ma ta lokacin sannan ta danna search na neman ma'anar ta.
Cikin sakanni sai ga fassarar kalaman
nan rututu a nan ne ta fahimci cewa Russian language ne bata ƙara firgita da lamarin ba sai da taga ma'anar kalmar wato dai "Your Soulmate"
Myshah ta yi shiru idanunta kafe a kan screen na laptop
ɗ
in kamar mai jiran ya bata amsar duk wasu tambayoyi dake
nuƙurƙusar zuciyarta.
Ita fa lamarin nan kam yanzu ya fara bata tsoro. Da sauri ta rufe laptop
ɗ
in sannan ta sake janyo wayar Oumma ta fara duba chatting nasu da AB.
Ta yi takaici ganin duk bayan wani lokaci saƙonnin suke gogewa da kansu saboda haka
sai ta fara karantawa daga inda ta samu.
“Ƴar uwa kina ganin hukuncin da kika yanke shi ne daidai ba zai haifar da matsala?.”
Saƙo ne da yake nuna tambayar da shi AB
ɗ
in ya yi ma Oumma da alama akwai abin da ta fa
ɗ
a masa ne shi ne yake yi ma ta tamb
aya a kai.
“Karka damu in sha Allah ba wata matsala domin wannan lokaci shi ne ya dace da Myshah tasan dukkan wata gaskiya.”
Gaban Myshah ya fa
ɗ
i jin abin da Oumma ta fa
ɗ
a amma sai ta daure ta ci gaba da karantawa.
“Uhump tohm shikenan ƴar uwa tun
da kince hakan.”
Abin da AB
ɗ
in ya sake fa
ɗ
a ke nan.
Sai kuma taga Oumma bata sake cewa komai ba sai saƙonnin AB
ɗ
in mabanbanta wurin guda uku da suka biyo baya, na farko dai cewa ya yi.
“Ƴar uwa na kammala binciken da nake fa
ɗ
a miki na kwashe ts
awon shekaru ina yi, tabbas zakiyi mamaki idan na fa
ɗ
a miki mene ne na gano!”
Na biyun kuma cewa yake.
“Ƴar uwa da fa matsala rayuwarmu tana cikin hatsari musamman ma ke
ɗ
in nan?.”
Sai kuma na uku.
“Ƴar uwa kiyi gaggawar barin nursing home
ɗ
in
nan kota halin ƙaƙa domin ba za su kyaleki ba kamar yadda nima ba za su barni ba musamman ma da ya kasance sun san na san gaskiya a kan su.”
Lokacin da Myshah take karanta message
ɗ
in a zaune take amma tsaban firgici da tashin hankali bata ma san ta miƙ
e tsaye ba domin duk abin da take karantawa ji take kamar cikin kunnuwanta ake yi ma ta kalaman.
Da ƙyar ta sama nutsuwar duba saƙon ƙarshe da ya turo kafin ya turo picture
ɗ
in da ya ha
ɗ
a da fa
ɗ
in 'Amsar Tambaya'
'BARDE FAMILY!'
Shi ne kawai abi
n da a ka rubuta da manyan baƙi.
Myshah ta yi shiru tana maimaita sunan a zuciyarta.
Daidai lokacin kuma a ka turo
ɗ
akin Mirrah ta bayyana cikin Hijjab dogo.
Da
ɗ
an sauri Myshah ta kashe wayar Oumman tare da a je wa a kan mirror da
ɗ
an murmushi ta
duba Mirrah tana fa
ɗ
in.
“Amarya ta ango sai yanzu ake ganin idanunki.”
Ta fa
ɗ
a tana zama gefen gado, Mirrah da ta ja kujerar mirror ta zauna ta
ɗ
an girgiza kai da
ɗ
an murmushi ta ce.
“Hmmm kedai bari fa,
ɗ
azu na shigo Kamar bakya cikin hayyacin
ki dama zuwa nayi na tasheki Sallah na sameki a yanayin da alama mafarki kikayi?”
‘Mummunar mafarki ma kuwa.’
Myshah ta fa
ɗ
a a ƙasan ranta tana sauke ajiyar zuciya a fili kuma sai ta ce.
“Wallahi kuwa wani irin mafarki nayi dana kasa gane kansa
kuma dana farka ma na manta kaso tamanin na mafarkin.”
Myshah ta fa
ɗ
a domin bataso ta fa
ɗ
a ainihin mafarkin da ta yi ba tare da ta san dalilin
ɓ
oye wan ba sai dai koma mene ne ya kamata ta gano bakin zaren da kanta kafin ta sanar da wani a tunaninta ke
nan.
“Hmmph to Allah shi kyauta amma gaskiya Myshah ki dage da addu'a kinji komai lamarin yana buƙatar mayar da hankali wurin addu'a ki kuma miƙa lamurranki ga Allah.”
Amsa ma ta Myshah ta yi. Sannan Myshah'n ta ƙara da fa
ɗ
in.
“Zuwa anjima ma
ina ga zan fita zuwa gidanmu wurin Bapah zani daga nan na duba wasu kaya nawa.”
“Tohm shikenan Allah ya kai mu, ai kuwa da ace Husby ba'a gida zai wuni ba da kuwa munje tare.”
Myshah ta
ɗ
an yi murmushi jin kalaman Mirrah sai kawai ta ce.
“Ah haba
ai tsaya ki kula da angon danna lura sai yanzu kuke naku amarcin.”
Mirrah ta
ɗ
an yi shiru ta
ɗ
an murmushi da ya fi kama da yaƙe domin ta fahimci Myshah tsaf taji kalamanta na jiya da
ɓ
acin rai na ganin mijin nata Yaseer B. Ya haddasa ma ta fa
ɗ
a ba tare
da ta tuna Myshah tana wurin ba. Sai dai koda yaja ta suka shiga daƙi bai sanar da ita ina ne
ɗ
in ya tafi ba har kuma yau shiru kawai ta yi masa bata ce komai ba, ba kuma dan ta bar zancen ba.
“Naga
ɗ
akin ma da duk wasu ababen buƙata hala ke kika shirya
shi hakan gaskiya ya yi min kyau domin naga har kaya akwai.”
Kalaman Myshah suka dawo da ita daga Duniyar tunanin da ta lula.
“E, na'am e kuwa yana daga cikin
ɗ
akin dana saka kayana ai.”
Ta fa
ɗ
a cikin
ɗ
an daburcewa tana miƙe wa tsaye ta ce.
“B
ara naje breakfast nake ha
ɗ
a wa ma nace Bara na leƙo.”
Da ido kawai Myshah ta bita bayan ta amsa ma ta tana
ɗ
an mamaki.
Ita kuwa Mirrah fita daga Ɗakin ta yi tana sauke ajiyar zuciya domin kawai ta amsa ma Myshah ne ba dan haka zancen yake ba, dom
in kuwa ita ta san bata zo da komai ba gidan duk kayan da yake ciki a haka ta samesu kuma tana ta mamaki domin ko wani
ɗ
akin bacci dake gidan akwai lafiyayyun tsadaddun kaya a ciki abin kuma ya bata mamaki sai dai koda ta tambaya Yaseer B akai sai ce ma ta
ya yi dama saboda ita ya shirya hakan. Ta jishi ne kawai badan ta yarda ba.
Sannan tanaso ma ta yi masa bayani a kan abin da ya faru da ita na shigowar da a ka yi har a ka nema hallakata sai dai ta rasa ta inda zata fara.
___
GIDAN ALHAJI BASHAA
R ONE, ONE.
23.
___
GIDAN ALHAJI BASHAAR ONE, ONE.
Sai da gaban Hajiya Khadija uwargidan Alhaji Bashaar ya buga lokacin da kunnuwanta sukajiyo ma ta sautin muryar da har abada ba zata ta
ɓ
a mantawa da ita ba tana ranga
ɗ
a sallama a Palo, tana
zaune ne a bedroom
ɗ
in ta amma batasan lokacin da ta miƙe tsaye ba Affan dake zaune ƙasa ya tankwashe ƙafa dama lissafi suke na sauran abubuwan da suka rage a saka a akwatin kayan lefe da Hajiya Khadija'n ke ha
ɗ
a wa sakamakon shi da kansa da ya buƙaci haka
n domin matsayin uwa ya
ɗ
auke ta hakan kuma ba ƙaramin baƙanta ran Hajiya Harira ya yi ba sai dai bata da yadda zatayi ne.
“Momma lafiya kuwa? Ko dai wani abin ne kika tuna?.”
Ya fa
ɗ
a yana tashi tsaye shima ganin ta miƙe kamar a daburce.
“Ah eh a'
a fa ba komai Affan sallmar Hajiya Sahura nake jiyo wa a palo shi ne dalili domin ban yi zaton ganinta a wannan lokacin.”
Ya sauke ajiyar zuciya cikin gamsuwa da kalamanta ya ce.
“Allah Sarki to ba damuwa zan je kawai ma ci gaba da maganar zuwa anjim
a.”
Hajiya Khadija ta kuwa ji da
ɗ
in abin da ya ce hakan ya sa ta yi gaggawar amsa masa sannan suka fito palon a tare tana
ɗ
an murmushi da muddun kayi ma ta farin sani zaka fahimci na yaƙe ne ta ce.
“Laaa Hajiya Sahura ashe kece dai ai ji nake kamar M
uryar taki ce take min gizo ille kuwa kece da kanki sannu sannu wata sabon gani.”
Matar da Hajiya Khadija wato Momma ta kira da Hajiya Sahura da a ka fi sani da Sahura Cin-gam ta saki wani murmushi cike da bariki ta ce.
“Wallahi kuwa Momman yara cewa
nayi bara na leƙoku kwana biyu na
ɗ
auke ƙafafuna abubuwan ne sun yi yawa...”
‘Ai dama baki zo ba domin nasan zuwan naki baƙin ciki da takaici yake nufi a wajena indai kece kuwa Sahura Cin-gam.’
Cewar Hajiya Momma a zuciyarta.
A fili kuwa murmushi
kurum ta yi yayin da Sahura Cin-gam ta mayar da dubanta ga Affan da yake gaisheta cikin washe baki ta ce.
“Kaga ango mijin amarya har wani kyalli kake tun kafin lokacin ma ya ƙari so to Allah ya sanya Alkhairi mijin Nimrah take ko ? wai nace ma saura k
wanaki nawa ne kam bikin? Dan kuwa kwara na dinga lissafi kar ya
ɓ
acemin dan mune iyayen ango.”
Ta fa
ɗ
a tana wani gyara zama tare da ci gaba da taunar cingum da ya zame ma ta al'ada duk da shekaru sun
ɗ
an ja ma ta domin ta girmewa Hajiya Momma ma dan ta
haure hamsin amma kullum kallon kanta a matsayin ƙaramar Budurwa ƴar shekara ashirin take musamman da ya kasance bata ta
ɓ
a haihuwa ba saboda haka bata da
ɗ
a bare jika auren ma tuni ta jingine shi.
Affan yana
ɗ
an shafa sumarsa cikin jin da
ɗ
in kirarin da
ta yi masa duk da gefe guda yana
ɗ
an mamakin yadda a kai tasan sunan amaryar tasa wato Nimrah sai kuma yaga ba abin mamaki ba ne ba tun da ai an raba katin gayyata wato invitation ta yiwu a jiki ta gani.
“Ameen Mama Sahura ai saura ma sati biyu ne biki
n.”
“To ma sha Allah Ubangiji ya nuna mana dan abin namu ne.”
Affan ya amsa yana ficewa daga palon tare da kara waya a kunne ganin sahibar tasa ce ke kira.
Shiru palon ya yi na ƴan sakanni kafin Sahura Cin-gam ta maido da dubanta ga Hajiya Momma t
ana sakin wani shu'umin murmushi ta ce.
“Hajiya Momma ke nan uwargida a gidan Alhaji Bashaar One, One kuma uwa a wurin Habib namu angon Amarya ashe har aure kukayi masa shi ne babu labari lallai ne ina ga kin manta cewa bake ka
ɗ
ai ba ce uwar Habib nima
nan uwarsa ce idan kuma kin manta sai na maimaita miki labarin abin da ya
faru shekaru kusan talatin baya duk da nasan da wuya ki manta kam wata ƙila dai son zuciya irin ta
ɗ
an adam zaki nuna...”
“Ke Cin-gam dakata wanann wani irin maganar shashahanci
kike nema ki kawo mini ne har cikin gidana mene kike nufi da wani Habib
ɗ
an ki? To kwara ma ki aje wanann batun a gefe domin ba zai haifar mana da
ɗ
a mai ido ba gaba
ɗ
aya Habib dai
ɗ
ana ne kuma babu wanda ya isa ya rabani da shi Wallahi idan kuma Mutum ya
ga zai iya Bismillah ina ga shiru-shiru da biye ma shirmenki da nake yi tsawon shekarun nan ya saka kin manta ko ni
ɗ
in wace ce!”
Hajiya Momma da ta miƙe tsaye idanunta rufe da