Showing 18001 words to 21000 words out of 42552 words

Chapter 7 - BA RIBA BOOK2 COMPLETE

07 Oct 2026

273

da abin da zan fa

ɗ

a miki ba sai dai hakan shi ne ainihin gaskiya ko kin ƙi ko kin so saboda haka kar

ɓ

arta ya rage naki, idan kin so zaki iya gwajin DNA na yaron da kuma ke da mijinki domin gano gaskiya, sannan ne ni kuma

zan sanar dake dukkan abin da kike da buƙatar ji daga nan kuma na

ɗ

aura miki da nawa sharru

ɗ

an.”

Sahura tana gama maganar ta tashi tsaye tare da kakka

ɓ

e jikinta ta bar wurin hankali kwance yayin da ta bar Momma tsaye kamar mutum-mutumi cikin al'ajabin k

alamanta.

A hankali Momma ta koma ta zauna tana dafe kanta da yake wani irin sara ma ta ta ma rasa wani irin tunani ya dace da ta yi sannan kuma kamar ta watsar da hargagin Sahura domin a hargagin kawai ta

ɗ

auke kalaman nata Banda hakan ta haifa

ɗ

a a

cikinta kuma yanzu tazo ma ta da wasu kalamai na banza da wofi wani wai ba ita ce ta haifesa ba to idan ba ita ba ce ta haifesa wanene?

Wannan amsar ne kuma ba ta da mai bata. Haka ta wuni cikin wani irin sanyin jiki da rashin abin yi taƙamaimai domin

har mai gidanta ma yaso ya fahimci kamar akwai abin da yake damunta amma sai take sanar da shi a kan ta

ɗ

an gaji ne kawai kuma kanta yana yi ma ta ciwo sannu ya dinga jera ma ta kuma bai barta ba har sai da ya tabbatar da tasha magani.

Bayan kwana biyu

haka kullum Momma take kwana da tashi da wannan batu a ranta taƙi sanar ma kowa kuma Sannan taƙi ta yi gwajin kamar yadda Sahura ta ce, sai dai ta sakawa kanta damuwa da ta rasa dalili Allah ya gani tarin tambayoyi ne cunkushe a kwanyarta amma bata san wa

zata tunkara ba.

Yau dai da a ka cike kwanaki biyu da yin maganar nata da Sahura ta kuma yanke hukunci bayan ta yi TUNANIN ƘARSHE (By Fateyzahrah) a kan lamarin ta sani ita ce kawai zata ci gaba da zama cikin zullumi da tunane-tunane muddin ba hukucin

da ya dace ta

ɗ

auka ba.

Hakan ya sa a yammacin ranar ta shirya tare da

ɗ

aukar Habib ko driver bata

ɗ

auka ba ta tafi wani private hospital a inda ta saka a ka yi duk abin da ya dace na gwajin a kan ta da kuma yaron sannan ta basu gashin mai gidanta da

ta samu sun sanar da ita a kan ta dawo bayan kwana biyu domin amsar sakamako.

Hakan kuwa a ka yi bayan shu

ɗ

ewar kwanakin biyun da ta yi su cikin zullumi da tunanin abin da ka iya faruwa hakan kuma ya sa ko bacci bata iya samu isasshe kana ganinta ma gab

a

ɗ

aya a firgice take saboda batasan mai sakamakon zai nuna ba.

Ta koma asibitin ta kuma sama mummunar labarin da ya kusan haddasa damuwa ga lafiyarta domin ta matuƙar girgiza bayan ganin result

ɗ

in ya nuna not match ma'ana dai sam basa da wata alaƙa ko

kusa tsakanin ita mijinta da kuma wannan yaro Habib.

Ta kasa yadda da abin da sakamakon ya nuna hakan ya sa bayan wannan asibitin sai da ta jera asibitoci da dama tana zuwa da Habib

ɗ

in ana yin gwajin sai dai abin tashin hankali da al'ajabin shi ne duk

asibitin da zataje to fa result

ɗ

aya take samu shi ne na bata da wata alaƙa ko ita ko mijinta tsakaninsu da Habib.

Ta shiga tsananin damuwa da wannan al'amari mai cike da ru

ɗ

ani sai dai ta kasa sanar da kowa batamasan wa zata tunkara da wannan zance ba

shin mijinta da ya

ɗ

auki son duniya ya

ɗ

aura wa yaron? Ko kuwa wane?

Tsananin damuwa da tunani da ta

ɗ

aura ma kanta a kan lamarin shi ne ya yi sanadiyar da har kwanciya ta yi a gadon asibiti ta kusan sati tana jinya kuma koda Likitoci suka bincike abin d

a ya ke damunta damuwa ce da fargaba da ta

ɗ

aura ma kanta ya sa ta kusan kamuwa da cutar Depression wato Cutar Damuwa, da kuma Anxiety, Fargaba / Firgici sai dai tambayar Duniyar nan an yi ma ta a kan abin da yake damunta amma bata bada wata gwagwgwar amsa

hakan ya sa a ka kyaleta yayin da su kuma Likitoci suka

ɗ

aura ta a kan magunguna da kuma abubuwan da suka dace don ta fita daga Matakin da take sai dai sun ce duk wannan zai faru ne idan ta yi ƙoƙari ta watsar da duk abin da yake damunta har yake saka ma

ta damuwa da kuma fargaba.

Bayan shan magunguna da kuma amfani da shawarwarin likita da bin hanyoyin da a ka

ɗ

aurata sosai Momma ta fara samun nutsuwa ta kuma warware sai abin da ba'a rasa ba hakan ya sa bayan an sallame ta daga asibitin da kanta ta sam

a Sahura a

ɓ

angaren ƴan aiki da suke zaune bayan ta sallame ƴan aikin dake wurin ta hanyar tura su yin wasu ayyukan suka kuma kasance daga ita sai Sahura'n ta sauke ajiyar zuciya tana bin Sahura da wani irin kallo mai cike da tarin tambayoyi kafin ta furta

.

“Na sani koda ban fa

ɗ

a ba kin san mene ne yake tafe dani har nan wurinki a halin yanzu, domin na tabbata rashin lafiya dana kwanta har a gadon asibiti ya tabbatar miki nayi gwajin kuma na sama abin da ya girgiza kwanyata na kuma shiga ru

ɗ

ani sosai, sa

boda haka ki sanar dani dukkan abin da kika sani wanda ni ban sani ba, ina saurarenki.”

Momma ta ƙare maganar tana sauke idanunta daga kallon da takeyiwa Sahura'n.

Shiru wurin ya yi ganin kamar ba zatayi magana bane ya sa Momma kallon Sahura'n tare d

a sake fa

ɗ

in.

“Ke fa nake sauraro.”

Sahura ta sauke ajiyar zuciya tare da fara bayani kamar haka:

“Tabbas bayan Allah mahalicci to fa ni ce ka

ɗ

ai sai kuma nurse

ɗ

in da mukayi komai tare da ita sannan sai ke da kika sani a yanzu cewar Habib ba shi

ne yaron da kika haifa ba....”

Ta

ɗ

an nisa tare da ci gaba da fa

ɗ

in.

“...Ainihin abin da ya faru a wancan daren da kike naƙuda a asibiti shi ne, bayan Likitoci sun yi duk abin da za su iya akanki sai dai haihuwa batazo ba hakan ya sa suka yanke

shawarar muddin baki haihu zuwa safiya ba to fa da safiyar za'ayi miki CS a ciro abin da yake cikinki hakan ya sa likitar da take aiki kuma take kula dake ta bar wasu nurses biyu akan su dinga kula da halin da kike cikin idan ma wani abun ya faru ko kuma

haihuwar ta taho sai su kirata, bayan tafiyar likitar ba da

ɗ

e wa ita ma

ɗ

aya daga cikin nurses

ɗ

in ta bar wurin bayan ta fa

ɗ

a wa

ɗ

ayar cewa tana

ɗ

an zuwa saurayinta ne yazo wurin ta, sai ya rage daga ni sai

ɗ

ayar nurse

ɗ

in a wurin muna nan zaune kwatsam mu

ka jiyo nishi sama-sama daga Ɗakin da kike hakan ya sa cikin gaggawa har rige-rigen ƙari sawa

ɗ

akin a ke tsakanin ni da kuma nurse

ɗ

in Allah ya bani iko na rigata shiga nan na tarar dake cikin ikon Allah kin haihu da kanki sai dai bakya cikin hayyacinki a

ru

ɗ

e nurse

ɗ

in ta ƙari sa tana dubaki don tabbatar da kina raye yayin da ni kuma na tsaya wurin jaririyar, sai dai abin da ya tayar min da hankali na kuma shiga ru

ɗ

ani shi ne ganin jaririyar da kika haifa mace ce kuma batazo da rai ba, fa

ɗ

in tashin hankali

dana shiga a lokacin ba mai yiwuwa bane domin kuka na saka wiwi-wiwi ina sambatu a kan yadda keda mai gidanki kuka kwallafa rai a kan abin da zaku haifa kuma shi mai gidanki namiji yake buƙata yayin da ke baki da za

ɓ

i sai kuma gashi kin haifa mace sannan

batazo da rai ba, ire-iren wa

ɗ

annan kalamai su nake ta fa

ɗ

a cikin sambatu ba tare da na san ina yi ba.... Kuma nurse

ɗ

in tana sauraren duk abin da nake fa

ɗ

a hakan ya sa ta

ɗ

an yi shiru kafin ta kalleni cikin gwarin gwiwa ta kawomin wani zance da ya sakani

miƙe wa tsaye ina bin ta da kallo idanuna waje bakina kuma washe domin gani nake ta kawo shawara mai kyau da ya kuma dace sannan abin da ta fa

ɗ

a ayyawatar da shi shi ne zai kawo sanyi da mafita ga zukata da dama a duk wasu al'amurra kuma da suke shirin rin

ca

ɓ

ewa....”

28

“A wannan hali da ake ciki mai zai hana muyi wani dabara da zai taimaki kowa kuma babu mai zargin wani abu?; a

ɗ

ayan ward

ɗ

in dake kusa damu akwai wata mai naƙuda da ta haihu ba jimawa sai dai bata dawo hayyacinta ba sannan bata da kow

a kuma tana cikin halin rai ko Rayuwa yanzu haka ma tana cikin doguwar suma in taƙaice miki dai Rayuwarta babu tabbaci ni ce nake kula da ita kuma ni ka

ɗ

ai nasan abin da ta haifa namiji mai zai hana mu canza yaron da wannan yarinyar kinga koba komai an jef

i tsuntsu biyu da dutse

ɗ

aya ma'ana dai shi yaron zai taso cikin kulawa na Ahali sannan mijin wannan mata zai yi farin ciki an haifa masa

ɗ

a namiji.”

Wannan su ne kalaman da waccan Nurse

ɗ

in ta yi amfani wurin jan ra'ayina ba tare da wani dogon tunani ba

muka aika abin da har yau babu wani mahaluki da ya sani sai Allah sai kuma ke da nake fa

ɗ

a wa yanzu, mun

ɗ

auko

ɗ

an da wancan Matar ta haifa muka a je a matsayin kece kika haifesa yayin da ita kuma

ɗ

iyar da kika haifa muka a je ma waccan Matar a matsayin sh

i ne abin da ta haifa, wannan shi ne abin da ya faru kuma

gaskiya da kike son sani. A wancan lokacin duba da halin da zaki shiga muddun kikaji abin da kika haifa mace ce da kuma burin mijinki a kan ki haifa

ɗ

a namiji shi ne ya ingizani na aikata wannan abu

tare da sa hannun wancan Nurse zuciya ta

ɗ

aya ba tare da fatan a biyani da komai ba, sai dai kuma a yanzu na canza ra'ayi?”

Sahura ta kai maganar tana duban Momma da ta yi wani irin shiru kamar wacce wutar lantarki yaja, wani murmushi Sahura'n ta saki

kafin ta ci gaba da fa

ɗ

in.

“E yanzu ra'ayina ya canza dama kuma kin san shi mutun a koda yaushe yakan iya canzawa to nima ai Mutum ce kuma na canza ra'ayi...”

“Me kike nufi?.”

Momma ta janyo kalmar tana mai

ɗ

aura idanunta cikin na Sahura.

“Tambay

a mai kyau, sai dai kamata ya yi kice me nake buƙata; duk da hakan ma bara na sanar dake kawai domin abin da nake buƙata ba wani me girma bane muddun zaki nutsu kiyi duba da wannan al'amari; ina so duk wata kike biyana wasu ku

ɗ

a

ɗ

e masu kauri nima na sama m

adogara.”

Sahura ta fa

ɗ

a hankali kwance tana wata ƴar miƙa irin abin da ta fa

ɗ

a ma bai dameta ba.

“Idan kuma naƙi fa?.”

Taji kalaman Momma a bazata.

Wata ƴar dariya ta yi ta ce.

“Wannan kuma kin fi kowa sanin abin da zai biyo baya...”

“Ke nan tit

siyeni kike?.”

Momma ta tambaya rai a

ɓ

ace dan ta rasa da me zata ji halin da wannan al'amari ya jefata ko kuwa wannan banzar maganar da Sahura'n tazo da shi sai yanzu ta tabbatar da lallai Sahura bata da imani a ce ta aikata wannan abu kuma yanzu tazo ta

ce ku

ɗ

i take buƙata a dinga bata?.

Haka dai Momma ta tashi ta bar wurin a fusace ba tare da jiran amsar Sahura'n ba saboda a ganinta ma hakan wani shirme ne ko

ɓ

ata lokaci sai dai fa bayan wasu kwanaki da faruwar hakan me makon ta sama kwanciyar hankal

i da nutsuwa tun da ta sama ainihin gaskiyar da takeson sani sai dai abu fa ya sha banban domin kullum da firgici take kwana take tashi a kan lamarin musamman da ya kasance ta

ɗ

an gwada Mijin nata ta sigar wasa take tambayarsa da cewar misali a ce kwatsam

sai a ce masa Habib ba

ɗ

an sa ba ne ya zai yi? Kwarai da gaske Momma ta yi danasanin wannan tambayar da ta yi masa domin

ɓ

acin rai sosai ya nuna ma ta duk da ta ce masa wasa take yi kuma ta ƙara da fa

ɗ

in kawai a labarai taji labari makamancin haka shi ne t

a gwada tsokanarsa duk da ta fa

ɗ

a hakan ma bata tsira ba domin sai ta gaza samun nutsuwa tsoronta

ɗ

aya kar kalamanta su sanya yaji yana sha'awar yima yaron gwaji domin tabbatar da zargi, ai yin wannan tunani ma ka

ɗ

ai sai da ta wuni tana zazza

ɓ

i zuwa lokaci

n ne kuma ta yanke ma kanta abin da ya dace ta hanyar kiran Sahura ta ce ma ta ta aminta da shara

ɗ

inta domin ba laifi zuwa lokacin basa cikin babu domin ma siyasa Alhaji Bashaar

ɗ

in yake tare da taimakon Babban amininsa Alhaji Nuhu Wai da ita kanta Momma

ɗ

in ta san irin amincin dake tsakaninsu.

Hakan kuwa a kayi burin Sahura ya cika duk wata Momma take bata wasu ku

ɗ

a

ɗ

e masu kauri bayan ta yi ma ta alƙawarin ba mai jin gaskiyar abin da

ya faru hankalin Momma bai kwanta ba sai da ta bincika a ka nemo ma ta w

accan Nurse

ɗ

in da suka yi komai tare da Sahura ita ma ta bata ku

ɗ

a

ɗ

e masu kauri daga nan ma bata tsaya ba sai da ta saka a ka bincika ma ta record na asibitin da abin ya faru anan ne take jin labarin waccan Matar wato Mahaifiyar Habib ta jima da rasuwa do

min bata yi sati da haihuwar ba ta rasu. Sosai Momma taji babu da

ɗ

i da jin mutuwar Matar ta kuma ji ta wani

ɓ

angaren ta tausayawa Habib.

Liyafa ta ci gaba ta

ɓ

angaren Sahura domin daga baya ma sai ta dena aiki a ƙarƙashin Momma

ɗ

in kuma haka take saka M

omma tana bata abubuwa da manyan ku

ɗ

a

ɗ

e a taƙaice ma sai da ta sa Momma ta kaita aikin Hajji bayan wasu shekaru kuma sai ta

ɗ

an ja baya domin zuwa lokacin na Momma ta dena bata albashin sai dai lokaci-lokaci take zuwan bazata ga Momma

ɗ

in sannan ta saka ta

yi ta bata ku

ɗ

a

ɗ

e haka dai Momma take haƙuri duk tsawon shekarun nan gefe guda tana zaune da mijinta lafiya kuma tun bayan Hamdiyya bata sake haihuwa ba sannan hankalinta ya kwanta ne da ta ga an

ɗ

iba shekaru Mijin nata Alhaji Bashaar bai yi wani yunƙuri

kona binciko gaskiya ba ko wani abun wannan shi ne ya sa hankalinta ya

ɗ

an kwanta duk da abubuwa sun yi ta faruwa ciki kuwa har da wani zance da mai gidan nata ya fa

ɗ

a ma ta wanda ya girgizata taji kuma bata aminta da zancen ba tana kokwanto ta wani

ɓ

angar

en abin da ya fa

ɗ

a ma ta shi ne wai amininsa Alhaji Nuhu Wai ya yaudaresa wasu ku

ɗ

a

ɗ

e masu yawa sannan ya

ɗ

auki iyalinsa ya bar ƙasar bayan hakan sai ya shirya labari a kan mutuwa ya yi yayin da ya sakawa gidansa wuta, Momma ta girgiza da jin wannan batu d

uk da ƙiri-ƙiri ta gani a labarai an haska gobarar da ta kama a gidan Alhaji Nuhun cikin dare inda aka ce ya rasa ransa shi da matarsa da ƴarsa amma sai taji tana

ɗ

an kokwanto a lamarin sai dai haka tabar kokwanton ta ƙasan ranta, rayuwa ta ci gaba da tafi

ya yayin da ba'ayi watanni hu

ɗ

u da wannan lamari ba sai mijin nata ya ƙara aure inda ya aura Hajiya Harira suka ci gaba da zama. Rayuwa tana tafiya yayin da Hajiya Harira ta haifa ƴar ta

ɗ

aya ita ce Bushra, kuma a lokacin da Bushra bata wuce shekaru biyar

bane Alhaji Bashaar ya kawo Affan da Nawfal a matsayin yaransa da ya haifa tare da wata Matar tasa da ya

ɓ

oye wa Duniya, a lokacin Nawfal ba zai wuce sa'an Bushra ba ko zai girmeta bai fi da shekara ba, haƙiƙa Momma ta girgiza da jin wannan batu da ya zo d

a shi ga kuma yara da ya kawo duk da lokacin shi Affan da wayonsa ba kamar Nawfal da yake ƙaramin yaro ba, sai dai duk yadda aka buga da Alhaji Bashaar a ka lamarin amsa

ɗ

aya yake bayarwa shi ne Mahaifiyarsu ta rasu ne sakamakon ciwon kansa shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login