Showing 36001 words to 39000 words out of 42552 words

Chapter 13 - BA RIBA BOOK2 COMPLETE

07 Oct 2026

269

Tana zaune a kan cinyar Hajiya Momma, yayin da Nawfal — shi ma cikin uniform — yake daga kan 2-seater yana fuskantar Hajiya Momma. Da alama magana take masa, kafin kuma sallamar MaahNoor ta sa Hajiya Momma

ɗ

agowa t

ana kallonta, yayin da shi kuma Nawfal ya tashi tsaye ya nufa hanyar

ɗ

akinsa.

“Maraba lale! Ai dama yanzu nake fa

ɗ

a wa Nawfal ya shirya, idan ya canza kaya ya kiraki kizo ki

ɗ

auki wannan fitinanniyar. Gaba

ɗ

aya ta hanani sukuni wai ita wurin New Mommy

ɗ

inta ta zo ba wurina ba. Saboda haka a kaita wurin New Mommy nata.”

Hajiya Momma ta ƙare maganar da

ɗ

an dariya tana zungurin goshin yarinyar.

Ita kam ko a jikinta, ta kwace jikinta daga riƙon da Momma

ɗ

in ta yi mata, tare da sauka daga cinyarta. Da g

udu ta ƙarisa wurin MaahNoor, data zauna saman carpet tana

ɗ

an murmushi.

“Allah sarki, ashe har ta ƙariso. Ai ban ji alama ba. Dama

ɗ

azu da muka yi waya da Daddynta ya ce za’a kawota, sai dai har ga Allah ban yi tunanin yau bane. Ai da nayi shirin tarba

r Baby girl

ɗ

ina.”

MaahNoor ta fa

ɗ

a cikin murmushi tana

ɗ

aura yarinyar akan cinyarta. Murmushi ita ma Momma take zubawa, cike da jin da

ɗ

i, na ganin da alama MaahNoor zata kar

ɓ

a jikar nata hannu bibbiyu. Dama fargabarta kenan, yadda MaahNoor

ɗ

in zata kar

ɓ

i Siyam. Shi ya sa tun da Habib ya kirata

ɗ

azu akan Sa’adatu ta sako yar aikinta da Siyam a jirgi, za’a kawo ma MaahNoor, take ta tunani akan yadda zata tarbi yarinyar.

Sai dai daga jin kalaman MaahNoor ta fahimci kamar ma ita ce ta buƙaci a kawo mata

Siyam

ɗ

in. Kuma ta fahimci ba wata matsala tsakanin MaahNoor da Habib, duba da irin auren da suka yi, ba na soyayya ba.

Allah ya sani tana matuƙar ƙaunar Habib fiye da sauran yaranta, shi ya sa nan take ta ji ita ma MaahNoor ta shiga ranta, saboda ta ka

sance matar ga beloved

ɗ

anta Habib.

Maganar da Siyam ke yi shi ne ya katse ma Momma zancen zuciyar da take yi...

“Ke ce New Mommy na? You’re beautiful, give me hug.”

Ƴ

arinyar ta fa

ɗ

a tana rungumar MaahNoor, kamar ba ita ce take zaune a cinyarta

ba. Abin ya bawa MaahNoor dariya sosai, ta

ɗ

an lakuci hancin Siyam tana fa

ɗ

in:

“You’re more beautiful than me, my little angel.”

Ɗ

agowa yarinyar ta yi ta kafe MaahNoor da ido, sai kuma can ta ce:

“Will you be my mom, please?”

MaahNoor ta lura d

a cewa alamu sun nuna yarinyar ta fi sabawa da Turanci. Sai dai ta ji cewa bai dace ba a bar ainihin yarenta Hausa saboda Turanci. Ko da kuwa tana iya Turanci, bai kamata ya

ɗ

auki matsayin yaren kaka da kakanni ba.

“Tun tuni ai na zama mommy

ɗ

inki, ko d

ai ban yi miki ba?”

Ta fa

ɗ

a cikin Hausa, tana son ta fahimci ko yarinyar tana jin Hausa ko kuwa sai dai Turanci ka

ɗ

ai.

Sai ga Siyam ta juyo tana duban Momma, fuskarta a kwa

ɓ

e kamar za ta yi kuka:

“Granny, I didn’t understand what she’s saying. Tel

l her to talk to me in English.”

Dariya ta kwace musu gaba

ɗ

aya. Yarinyar ta yi maganar ne kamar wacce take shirin fashewa da kuka.

“Ni dai ba zan yi miki Turanci ba. Idan kina so mu zauna tare, sai dai muyi Hausa. Do you want to learn Hausa?”

Maa

hNoor ta tambaye ta cikin kulawa.

Ƴ

arinyar ta jinjina kai alamar eh. MaahNoor ta yi murmushi, sannan cikin Turanci ta ƙara cewa:

“Yawwa, good girl. Zan koya miki Hausa, mu ka

ɗ

ai zamu yi, okay?”

Cike da farin ciki Siyam ta jinjina kai, tana dariya.

Momma kuwa ta zuba musu ido cike da burgewa. Ganin yadda lokaci

ɗ

aya suka saba da juna ya sa za ka

ɗ

auka uwa da ƴa ne wa

ɗ

anda ba ƙaramin shaƙuwa ke tsakanin su ba. Wannan lamari ya sa zuciyar Momma ta sami nutsuwa sosai.

---

Kwanaki suka ci gab

a da ja. Yanzu dai kullum MaahNoor bata da wurin wuni sai part

ɗ

in surukarta, Momma. Wannan kuwa ya ba Momma da

ɗ

i ƙwarai, domin ba zama haka kawai take yi ba. Idan ta same ta a kicin, sai ta tayata aiki. Momma kuma ta fi son abincin da ta dafa da kanta fiy

e da na ‘yan aiki. Wannan dalili ya sa cikin ƴan kwanakin, MaahNoor ta fara kwarewa sosai a girkin gargajiya, duk da cewa ita ta fi gogewa a girke-girken zamani.

Cikin hikima kuma, Momma tana ƙara sanar da ita abubuwan da mijinta Habib ke so da wa

ɗ

anda

baya so, har ma da irin abincin da yafi burgesa.

A gefe guda tare MaahNoor take kwana da tashi da Siyam domin ba ƙaramin jin yarinyar take a ranta ba har mamaki abin yake bata tuni. Har ma tuni aka yi transfer

ɗ

in Siyam daga makarantar Lagos zuwa Abuj

a. Wasu lokutan, maimakon direba ya

ɗ

aukota, MaahNoor da kanta take tafiya cikin motarta ta

ɗ

aukota. Kuma ta dage akan cewa dole ne Siyam ta iya Hausa. Wannan kuma ya ƙara burge Momma, ya sa take jin da

ɗ

in MaahNoor fiye da yadda ta zata.

Tsawon zamanta

kuwa a gidan, babu wata magana da ta ha

ɗ

a ta da Hajiya Harira, kishiyar Momma. Ita kanta Hajiya Harira ba ta cika zama ba, domin tana da babban muƙami a harkar siyasa.

Sai dai kuma MaahNoor na ƙara fahimtar yanayin gidan. Ta lura da wani irin yanayi tsa

kanin Bushra da Nawfal; tamkar ba sa jituwa, kuma wani lokaci sai su yi kamar suna wani shiri. Lamarin ya sa MaahNoor ke ƙara nazari, tana ƙoƙarin gane inda al’amarin ya dosa.

Wata rana kuma ta ji labari daga makarantar Bushra. An ce wata daliba, Azima

Tukur, ta kashe kanta ta hanyar fa

ɗ

owa daga bene saboda ƙuncin rayuwa. Amma bayan sati ka

ɗ

an, wani sabon labari ya fito cewa wai ba ƙuncin rayuwa ne ya sa ta kashe kanta ba, a’a, akwai wasu mugaye a makarantar da suke yi mata bullying. Ana zargin hakan ne

ya zama sanadin mutuwarta. Sai dai duk da haka, ba a sami sahihiyar gaskiya ba, maganar ta ci gaba da yawo a

ɓ

oye.

Koda jin wannan labari da MaahNoor ta fahimci Yarinyar da ake magana a kai ƴar ajinsu Bushra ne sai wata rana ta sama Bushra na zaune a

Garden taso bugar ruwan cikinta akan jin gaskiyar zancen sai dai yarinyar taƙi sanar da ita komai sannan a kama-kamen da take yi MaahNoor ta fahimci akwai abin da take

ɓ

oye wa da alama ta san wani batu akan lamarin.

Kwanaki suka ci gaba da ja, har satin

bikin Affan ya iso. Shirin biki ya kama gadan-gadan, Momma kuma ta

ɗ

auki nauyin shiryawa da ƙwazo. Ita ma MaahNoor tana ba da gudummawa da zuciya

ɗ

aya, tana taimakawa a duk inda ake buƙatarta....

BA RIBA

Nainarh KD – Nkd's

✍

️

35

End Of Book

2...

Habib...

Bada jimawa ba jirginsu yayi landing a babban filin jirgi dake nan Abuja, cikin nutsuwa da kammala yabi ayarin fasinjoji masu fitowa daga jirgin cike da walwala.

Dogon matashin d'an gayu son kowa ta mace, kyakkyawa ne kuma fari du

k da ba can can ba, yana da kalar launin kwayar ido mai d'aukar hankali da shek'i, ga hancinsa da ya yi daidai da zagayayyiyar fuskarsa gunin burgewa, yana sanye ne cikin shigar Crisp white dress shirt with black slim tie yayin da ya ha

ɗ

a da Tailored grey

wool trouser, tsintsiyar hannunsa mak'ale da Rose gold watch yayin da k'afafunsa suke rufe cikin wani arnen Black leather loafers. Lallausar gashin kansa rufe cikin fedora hat launin charcoal.

A hankali kuma cikin nutsuwa yake takawa yayin da yake jan

suitcase nasa, kunnensa mak'ale da tsadaddiyar wayarsa yana making call da d'an uwansa Affan.

“Hello, nace ba please baka ji ba.”

D'ago lumtsatsun idanunsa ya yi a hankali ya sauke a kan matashin dake gabansa fuskarsa da murmushi, ya d'aga masa gira

alamar da shi yake kafin ya furta.

“Yes, ina saurarenka.”

Murmushi saurayin ya yi feeling awkward.

“Please idan ba damuwa zan iya samun lambarka domin maganar tawa bata nan bane, amma in short dai tun a jirgi da na ganka a gaskiya kanayi min matuk

'ar kama da wani wanda na sani shi ya sa har na gaza hak'ura sai da nayi shishshigin yi maka magana.”

Habib ya yi sak na wasu dak'ik'u yana kallonsa, bakace ga yanayin da yake ciki ba. Da yake wulak'anci ba halinsa bane shi ya sa ya d'an murmusa tare da

ciro card d'in sa mai d'auke da lambarsa da duk wasu bayanai a kansa ya mik'a masa.

“Okay, ga card d'ina in yaso ka nemeni, na gode.”

Murmushi saurayin ya yi tare da saurin k'arbar katin. Yabi bayan Habib da kallo fuskarsa d'auke da murmushi domin b

ai tab'a zaton cikin sauk'i har card na Habib d'in zai iya samu ba.

“Lallai dole na shiga jikinka sosai domin sanin ko kai wane ne, domin kuwa kamannin da kakeyi da Abhu nah ya yi matuk'ar yawa.”

Saurayin ya fad'a tare da sa kai shima ya k'arasa wuri

n motarsa da driver ke jira.



*Wolf’s Shadow Villa...*

Aairah...

Had'ad'd'en Palo ne mai masifar girma da tsaruwa iya ganin ka, yana d'auke da manyan manyan luxury sofa's set biyu kana gani kasan ba k'arya an narka dukiya a wurin.

Aairah ce

ta shigo cikin palon ba ko sallama tare da jifa da School Bag d'in ta cikin tsananin fushi, bata ko kula Antynta dake zaune saman sofa ba, da ganinta a haka ya sa ta mik'e a hanzarce tana kiran sunanta da kuma tambayar abin da ya sameta, ganin yadda fuska

rta ta koma duk ta kumbura ga ma alamar mari nan dai duka, sai dai Aairah bata bi ta kanta ba, ta k'ari sa gaban wani k'aton frame dake tsakiyar well na palon da k'arfin gaske ta d'auki flower vase dake wurin ta shiga rotsawa hoton gani take kamar da datti

jon dake cikin hoton sanye cikin bossy business suit sai dai fuskarsa a rufe, take cikin wata kalar murya da kuka yaci k'arfinta ta soma fad'in.

“Am tired of pretending, me ya sa? ka fad'a min shin me ya sa kake b'oye kanka duk tsawon wad'an nan shekaru

n ne, bayan kuma kai ne asalin mamallakin MYSTIC VILLEY HIGH SCHOOL amma ka d'aura sunan wani yayin da kai ka b'oye kanka kamar wani matsoracin kare....”

Bata rufe baki ba kyakkyawan mari mai ji da lafiyar da Antynta Sophia ta d'auke ta da shi ya ziyarc

i kumatunta tare da haddasa ma ta yin shiru na dole yayin da wasu taurari suka haska a idanunta, gefen bakinta kuma ya tsage.

“Aairah..”

Sophia ta kira sunanta cikin tsananin huci da siga ta gargad'i.

“Yes i'm Aairah, 'ya ga wannan b'oyayyen mutum

in da tsawon rayuwarta ya kasance mai b'oye kansa a gareta da a saboda dalilin hakan yau an ci mutuncinta a gaban duban d'alibai, a tsakiyar makarantar da ta kasance mallakin ubanta ne, sai dai na kasa yin komai na zama abin tsokana da shind'e ga sauran d'

alibai tabbas ba zan tab'a kyale Jemima MZ ba sai ta biya farashin dukan da tayi min alk'awari na d'auka sai na wulak'anta rayuwarta muddin sunana Aairah Roman Muhammad Vik...”

K'arishe maganar ta yi tana sauke jajayen idanunta akan Antyn nata cikin tsa

nanin b'acin rai.

“Aairah...”

Antyn nata ta sake kiran ta cikin taushin murya a yanzu sannan ta ci gaba.

“Wai mene haka ne? Kin yi hauka ne, ko kin manta abin da ya fad'a miki ne. Ki sake hak'uri kinji 'yar k'anwata mahaifinmu ya kusa bayyana gaba d

'aya daga nan muma zamu zama ahali mai cike da farin ciki kamar sauran iyali...”

“Har yaushe ke nan kike ganin zan ci gaba da jira to a gaskiya na gaji ba zan iya ba ko dai ya bayyana ko kuma na gudu na bar muku gidan da garin tun da baya k'auna na nima

haka bana son sa!”

Aairah ta k'arishe a zafafe tare da sake d'aukar wani vase d'in zata bugawa wani hoton dake gefe daidai lokacin kuma wata murya mai amo ta ratsa palon.

“No need to wait anymore, my dear. Dad’s here, come hug me, my darling.”

Ba

Aairah ba hatta ita kanta Sophia sai da ta yi sak na wasu dak'ik'u da jin amon wannan murya wacce bata tab'a koda hasashen jin ta ba a daidai wannan gab'ar.

“Si..siss... Sir...”

Sophia ta fad'a cikin rawa-rawar murya tana mai zazzaro idanunta akan s

a cikin tsantsar mamaki.

Yayin da Aairah ta yi chakk kamar mai nazari sai kuma ta yi d'an murmushin takaici.

“You said no more waiting anymore, amma ka rufe fuskarka kamar ko yaushe wannan ke nuni da ke nan har yanzu baka shirya dawowa garemu ba do

min dukiyarka ta fiye maka mu...”

“No, my baby tabbas wannan karon na dawo gareku ne gaba d'aya ba zan sake tafiya na barku ba...”

Ya fad'a sai kuma ya d'an yi shiru tare da d'an karkata kansa ta saitin da Guards d'in sa ke tsaye, ba tare da ya yi ma

gana ba, da sauri duk suka risina tare da juyawa suka fice.

Yayin da ya dawo da dubansa garesu yana mai taka sawayensa domin k'arisawa garesu, yana kuma tafiyar ne tare da kai hannunsa ya shiga zare face mask d'in fuskarsa har zuwa lokacin da fuskarsa t

a bayyana gaba d'ayanta.

“Phabhi...”

Aairah ta fad'a cikin farin ciki tana k'ari sawa da gudu ta rungume shi.

Ni dai Phabhi naji Aairah ta ce sai dai idanuna Bapah mahaifinsu Mima suka gane min....

☠

️

**

Barde Family wannan wani shahararren

suna ne ya yi fice bakunan mutane da yawa a sassan k'asa, sakamakon girma da d'aukaka na wannan ahali dad'in dad'awa tarin dukiya mai yawa da suke da shi sai ya kasance kuma ana yi ma wannan ahali take da The Peace, Power and Respect Barde Family.

Tari

hin wannan ahali ba b'oyayye bane a k'asar dama sassan duniya baki d'aya domin asalin inda familyn suka samo wannan inkiya shi ne sun had'a jini da sarauta a can zamanin kakanni can da jimawa kuma familyn yana dad'a bunk'asa girma da arzik'i yana k'aruwa.

Wani irin tamfatsetsan gini ne mai yanayi da na sarauta haka aka zauna aka zuba kwararru suka tsara ginin had'ad'd'en Mansion d'in na Familyn Barde, ginin mai yanayi sak da na sarauta, bai tsaya iya nan ba domin yadda ma'aikata maza da mata suke shawagi

cikin gidan suna gudanar da

ayyukansu cike da tsari, tabbas wanda bai sani ba zai yi tunanin wata masarauta ce mai zaman kanta.

Ba kamar dai sauran ahali ba domin su wannan Family sun had'a kowa da kowa da kuma ko wani k'arfin iko domin tun daga soldie

rs, 'yan siyasa, har ma da masu muk'amin sarauta akwai a wannan Family ga kuma su da likitoci injiniyoyi da sauransu, shi ya sa ta ko'ina a k'asar ake damawa dasu.

A idon al'umma wannan Family sun kasance wasu ahali ne masu girma da daraja musamman da

suka kasance masu tausayin talakawa da kuma nuna adalci ba mugun ta ga ma'aikatan dake k'ark'ashinsu shi ya sa suka sama wannan girma har ake kiransu da The Core Peace Power and Respectively Family.

Sai dai fa a ta wani fannin kamar saura shima wannan

ahali yana da wasu sirrika nasa, wani b'oyayyen sirri ne mai girma da tono shi ya zai iya kasancewa wani abu mai firgita zuciya sai dai kamar yadda yake ne tun farkon duniya k'arya bata tab'a dawwama kamar haka ne kuma gaskiya bata da wani suna da ya wuce

kalmar nan na gaskiya, sannan kuma k'arya da gaskiya basu tab'a kasancewa a inuwa d'aya har gaban abada.

Kakansu na wurin biyar da ya kasance shi ne mai sarautar da ya samar wa ahalin da wannan suna ya kasance ne asalin d'an k'asar Nigeria ta yankin mas

arautar Zazzau yayin da matansa biyu, ta farkon ta kasance balarabiyar k'asar yamen kuma kasancewarsa mai tarin dukiya ya saka aurenta bai masa wahala ba yayin da ta biyun ta kasance 'yar k'abilar kanuri ce anan Nigeria can Maiduguri.

Shi ya sa ahalin s

uke gaura ye da wani irin zallar madarar kyau bak'ak'e da fararensu.

Alhaji Rayyan Muhammad RM Barde ya kasance d'aya daga cikin jikokin Barde yayin da yake aure da matansa biyu da dukkansu suka kasance jikoki ne ga asalin Barde.

Ya kafa familynsa

ne da suke amsa sunan RM Barde anan garin Abuja da yake da zama kasancewarsa shahararren mutum da ya taka rawar gani a siyasar k'asar tun daga matakin councilor yazo ya yi deputy governor, kafin ya zama governor a Kaduna daga nan kuma kai tsaye ya sama muk

'amin senator na jahar kafin kuma bayan wasu shekaru ya mulki k'asar Nigeria a matsayin shugaban k'asa kuma har kawo wannan lokaci al'ummar k'asar basu manta da mulkin adalcin da ya kafa ba, haka zalika ahalinsa basu manta ta silar wannan mulkin ne ya sama

ciwon zuciya da ya yi ta fama ba har aka kusan rasa shi, sai dai kasancewar zamani ya sauya da tsara-tsare da dama ya saka aka fitar da shi waje aka yi masa aikin zuciya artificialy.

Kamar yadda Matarsa biyu, haka nan kowacce ta haifa masa 'ya'ya, ya

yin da uwar gidan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login