Showing 1 words to 3000 words out of 20656 words

Chapter 1 - GANGAR JIKINSA NA AURA BOOK2 COMPLETE

26 Oct 2026

111

GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 1

Posted by ANaM Dorayi on 02:56 PM, 30-Apr-15

Under: Gangarjikinsa ta Aura

Hatta iya abu data tsani hanna yau hanna ta

batatausayi matuka sai ta rushe da kuka ta dinga

rikehanna tana lallashinta. Da kyar matan nan

suka iyabanb

are hanna daga kan shimfidar

mahaifintasuka shiga da ita cikin gida. Hanna

tana rusa kukakamar rabta zai fita amma ta nemi

hawaye ta rasa. Sai tayi shiru ta shiga dakinta ta

kwanta ita damahaliccinta ne kadai tasan me

takeji a ranta waniabune ya tokare mat

a zuciya

kamar dutse abun yafikarfin kuka. Hanna ta kalli

gabas da yamma kududa arewa taga babu wani

mai fitar da ita dagatsananin bakin ciki nan da

take ciki sai allah . Ta tuno nasihohin da haisam

yayi mata aranarkarshen da ya rakasu tasha sai

tasa hannu

ajakarta ta lalubo carbi ta fara ja.

Addu'oi iri iri hannako magana ta daina yi, yan

gaisuwa a jere a jeresuna shigowa dakinta suna yi

mata gaisuwa sai daikawai ta bisu da kallo har

sha.awa take idan taga masu kuka da hawaye.

Don ita kukan ma takenema ido

rufe tayi ko taji

sanyi a ranta ta kasa sallace kawai take fito da

hanna tsakar gida sai kumaasuba take shiga

bandaki tayi wanka.Banda wannan babu abinda

hanna take yi sailazumi. Babu ci ba sha sai da

aka ga kwana da kwanaki hanna taki cin abinci

sannan s

u iya salmaisuke dama dan farau farau

suka tsaya tsayin dakaakanta suka ce sai tasha

kurba kawai take badondadi ba ji take kamar

madaci suka dura mata donrashin jin dadin

bakinta da take ji anyi sadakarbakwai kowa ya

watse gida ya zama daga hannah sai iya

abu .

Yayanta ma suk sunyi aure kowacce takomagidan

mijinta sai mutuwa ta dawowa hannasabuwa fil

sai a yanzu ne ta fara samun zubar dahawaye .

Kullum hanna kuka take rusa ita kadai adaki

babu mai lallashinta kaico hanna. Sati daya

satibayu iya abu ta gaji

da ciyar da hanna, ayau

da sassafe shida da rabi iya abu tazo ta fara

bugawahanna kofa kamar zata karya kyauren

hanna nakishingide akan abun salla tun asuba

bayan tayisalla ta zauna jan carbi gyangyadi ya

dauketakamar a mafarki take jin bugun kofar tayi

fi

rgigit tabude ido taga ba mafarki take yiba ta

zabura da sauri taje ta bude kofar. Iya abu ta

gani a tsaye takama tsantsan tayi kalar rashin

mutunci. Hanna tajigabanta ya yanke ya fadi

tasan rashin mutuncin yamotsa yau kuma sai

yadda allah yayi da ita.tace

'' hanna a to an gaba

hada hadar mutuwa nayina allah nayi na annabi

na ciyar dake a aljihuna har sati bayu. Ga rogo

can n aika a siyomin zan dafa infara zuwa kasuwa

ina siyarwa don nima dan kudincefanen hannuna

ya kare ubanki bakar dawakadai ya bar mana a

rumbu don haka ke kincikashinki saura ta zama

kashin 'ya'yana zan ringasiyar da rogo ina samun

na cefane ina tuka dawata, daga yau ki fara ziyar

da kanki kafin a raba gadogama sunce sai na fita

takaba kar kice daman bangaya miki ba dan kar

in ajiye tuwan d

umame nekizo ki gutsira mun

tuwo in kuwa kika sake kikagutsirar mun sai na

shakeki sai kin amayo shi.Hanna ta sunkuyar da

kai kasa hawaye ya zubo shar tace'' to naji'' iya

abu ta tafi ta barta anan atsaye kamar an kafata

ta rasa mafita kuma. Hanna ta kasan

ce tana

kwana da yunwa sai ruwada take dirka wai ko iya

abu taji tausayinta ta dingabata dan tuwo amma

taga makatau, sai ta shirya tanufi gidan malam

uba kanin mahaifinta ta shaidanasa cewar yanzu

bata da abunda zata ci ko zaiajiye mata kwano a

gidansa ta

dinga zuwa tana daukar abinci ko da

sau daya ne a rana ? Yanabudar bakinsa sai yace

mata daman ta girma ta rikawai ita yar boko ga

irinta nan abincin da zata ci yagagareta shi dai

shawara daya da yaga ta dacetunda duk samarin

garin suna tsoron zuwawajenta

suce suna sonta

ganin ita 'yar boko ce to ta yarda yayi wa alhaji

bilya mai kudin garin nanmagana yazo ya aureta,

zata fi karfin abinci don hartuwan shinkafa

dafawa akeyi a gidansa dadaddare. Wani daci ya

disu a zucitar hanna da tajibayanin kanin

mahaifint

a. Alhaji bilya da yakemagana wani

shirgegen tsohon mutum ne matan sa uku yaya

kuwa sun doshi talatin da yawaiyayensu basa

gidan kuma jikokinsa ma sa'annintane,

manomine ba laifi yana samu a dai garin shi

maikudi ne amma ai tana zuwa gidan ada

wajenkawayen

ta tasan yadda yanayin gidan .

Watakatuwar tukunya ake dorawa a gidan kamar

ta yan makaranta girki ma kadai ya ishi matan

baya gadukan mata da yake yi yana da ciwon

kuturtakuma harma ta fara fitowa hannunsa da

bakinsazaka kalla kasan kuturu ne yatsun ne

ka

wai basugama guntulewa ba amma sun fara

diwa. Hanna tatabbatar lallai baba uba ba sonta

yake yiba tunda zai hadata da alh bilya aure. Tayi

shiru a durkushe agaban malam uba tana jin

bayanan da yake matayace'' kin amince inje in

sanar masa ko kuma kinada ma

gana kiyi.Hanna

ta nisa ta sunkuyar da kai kasa tace'' bababana

kin jin maganarka bane ko naki yarda alh bilya fa

kasan halinda yake ciki yana da lalurarkuturta.

Baba yanzu zaka yarda in aureshi a haka?Malam

uba ya fusata ya zabura hanna da fada'' kekinfi

sauran matan zane ne, asirinsu a rufe ko goyashi

zaki yi kina yawo dashi? Kuma shi da kansa

yasameni yace yana sonki zai aureki. Nake jira

daman a gama zaman makokin nan in shaida

miki. Tundakinki sai ki tafi ki nemo abinda zaki

dinga ciigardiya dake kinki

aure babu mai ciyar

dake, tashiki tafi bani waje mutuniyar banza.

Hanna ta tashisumi sumi ta fice tana sharba

hawaye. Tana fita tanufi makarantar boko, ta

kuwa ci sa'a ta sami alhaji wani ma'aikacin da

yake zuwa daga local gov'nt tarubuta takardar

neman a

iki[application]tun tuni zainemar mata

aikin koyarwa a primary garin.Hanna cike da

fara'a da murna tazo ta duekusahar kasa ta

gaishe da alhaji ya amsa. Tun ma kafintace masa

komai yace''hanna na kai takardarneman aikinki

wajen manyana alhamdulillahkansilan

garin nan

ya gani ta sa hannu an kaiofishin sacretary''

murna ta rufe hanna yaci gaba da cewa'' to

amma abunda sakatare yace shine bazasu iya

daukarki aiki ba saboda akwai

wadatattunmalamai a wannan makaranta akwai

daimakarantun da aka rurrubuta za'a kara

ma'aikataamma daman banda garin nan don

haka sai daikiyi hakuri. Hanna taji ba dadi

hankalinta ya tashi tace'' yanzu malam alhaji ko

share share baza adauke ni ba ko a can local

govnt din? Ya ce shareshare ai kinfi karfin yin

shara hanna kije dai kicigaba

da addu'a , na

manta ma ban fada miki ba natambaya ance

result dinku na jarabawa yafito amma an rike na

f.g.g.c kazaure saboda kunyi matukar ci sosai wai

har da masu nine distinctionkinga dole aki sakin

sakamakon sai anyikyakykyawan bincike anga ko

an bak

u amsa ne.Hanna tace'' binciken zai dadae

ne? Ya ce''gaskiyairn wannan yana daukar kusan

shekara ma ba'asaki ba. Amma daman da da

result dinki a hannu da tuni na samar miki aiki ko

ba'a garin nan ba.Hanna ta dade a tsugunne a

gaban alhaji tayi shiruta rasa

yadda zata yi can ta

yunkura zata mikedakyar saboda jikinta yayi sanyi

sai alhaji ya mikomata yan kudi yace'' gashi kya

dan kashe'' dadi yalullubeta ta sami na cin abinci

don yunwa take ji. Tayi masa godiya ta nufi gidan

iya salmai . Ta isketaa zaure ta k

asa zogale tana

zaune tana jiran masusaya hanna tayi sallama ta

shiga, bayan sun gaisaiya salmai ta ce'' hanna

lafiyar ki kalau kuwa kinburkice gaba daya kamar

ba keba? Hanna tayimurmushin karfin hali ta

ce''iya yunwa nake ji ko da sauran dumame''

tace''wa

da na ajiyewa ya tafokwallo, rabonki ne

zuba kici, da sauri hanna tamike ta nufi kicin don

ta zubo tuwan. Iya salmai tabita da kallo, cike da

tausayinta. Sharkab tana kukahanna ta fito ya

sami iya salmai tana cewa allahsarki habu ka

mutu kanar yarinya mara

iniya a duniya kaine

daman gatanta'' hanna ta zauna asanyaye tana

cin tuwan su duka hawaye suke yi.Iya salmai na

tausayinta itama hanna na tausayinkanta. Bayan

taci ta koshi tasha ruwa taje ta ajiyekwanon a

cikin gida ta wanke hannunta sannantazo ta

zauna

ta shaidawa iya salmai halin da take ciki ta

ce kuma tana neman alfarma idan da hali

iyasalmai ta ajiye mata kwanan tuwo a gidanta

tanaaika mata iya salmai taji dadi kwarai da

hanna batayi kauron baki ba tazo ta sanar mata

da wuri taceinsha . Allahu kome t

aci da kashin

hanna to ammaitama ba kullum suke dora

tukunya sau uku a rana ba.Itama ba da ko ta

agareta ba bishiyoyin zogalene burjik a shuke a

gidanta. Ta tsinka ta dafa tasayar ko azo a tsinka

a danye a biyata. Daga ita saiwada wani dan

kanwarta data ra

su ta barshi tunranar da aka

haifeshi ta dauke shi. Shima yanakokari ya samo

kudi, to da haka suke cin abincin, ranar da ba'a

samu ba su sayi na siyarwa ko suhakura idan

babu kudin sayan na sayarwa. Iyasalmai tace'' ai

idan naga 'ya'yan Habu raina dadiyake

yi, ba don

habu yana dan uwana bamasoyayyar da nake yi

masa ce Hanna har yau ina jindandanonta a

raina'' hanna tayi shiru tana tunani a ranta tana

kuma tausayawa kanta cewar'' in har iyaSalmai

bata daina jin dandanin soyayyar da takeyiwa

mahaifinta ba har

yanzu shekararsu tafiashirin da

biyar da rabuwa gashi kuma ma har yamutu rana

zancen sonsa ashe har abada iya Salmaibaza ta

daina jin dandanon son nanba. To itama tana

kyautata zaton haka zata kasance da donHaisam

tunda gashi dai yanzu bata ganinsa yayiau

rensa

ma amma sai kara jin tana kara sonsa takeashe

itama haka zata dauwama kenan har

karshenrayuwarta. Soyayya gaskiya ce'' Hanna ta

fadaabaiyane. Iya salmai tace'' soyayya gaskiya ce

Hanna. Haka dai suka yini suna hira hanna ce

tadafa musu abincin dare s

uka ci sannan suka

yisallama Hanna ta tafi gida. Sun rabu akan iya

Salmaizata ringa turo wada yana kawo mata

abinci duksanda suka sami damar dafawa. Haka

hanna ta kasance duk sanda iya salmai tadafa

abinci ta aiko mata taci ranar da itama batadafa

ba haka

hanna take zama da yunwa. Ta

ramekurkut da ita sai ido da dogon hanci tayi

duhukuma saboda tsaban wahala da tsananin

tunani .Ranar da iya abu ta fita takaba sai

maigari ya hado malaman garin da masu fada aji

na garin da yanuwan malam Habu don raba

gadonsa

ga iyalansa.A zauren gidan aka zazzauna

ga iya abu gayayanta kakaf mata da maza ga

hanna a gefe.Itama da iya salmai. Maigari yace''

a karantawamamacin kulhuwallahu kafa uku uku,

da inna a'adaina kalkausar uku uku aka shafa

Allah yakaikabarinsa. Sai maigari

ya fara da

cewa'' malamHabu ya rasu yabar mace daya da

yaya takwas.Dukiyarsa kuwa wannan gidan ne da

kumakatuwar gona. Amma tun ranar daya mutu

akabiya masa basussuka da ake binsa da dan

kudin daya bari. Ga manyan malamai nan zasu

raba gado.Ga sunayen 'ya

yan nan a wajensu zasu

shiga cikingidan su tsatstsaga su bawa kowa nasa

bangaren.Iya abu ta nisa tace ina da magana

nidai nicematarsa uwar yayansa kuma bare daya

ce Hannedon haka a tabbata an bata bangarenta

daban kar a saka min ita cikin kason 'yayana azo

ana rigima.Maigari yace'' ai abu rabon gado ba'a

cewa bareAllah ne ya raba da kansa don haka

duk yadda takama haka za'ayi. Malamai sun yi

iya kokarinsu sunkacaccala dan mitsitsin gidan

nan d gona. Allahcikin ikonsa hanna bata tashi da

komai ba sai rumbun

ajiyar abinci,wani dam

mitsitsine kasace turmus a kasan da gidan

tururuwa sai dan wanibangare karami a tsakar

gida shine kashin hanna agona kuwa bata ciki.

Murna ta lullube iya abu gonada gaba daya

dakunan gidan nata ne da yayanta sai tace''

wannan rabo ya

yi daidai to yanzu ta tashidaga

dakin nan'' mai gari yace haba abu har

yanzutsangwamar da kike yiwa hanne baki bari

ba harmahaifinta ya mutu bakya rangwama mata

ba''iyaabu tace a'a babu wani rangwame yan

haya zansaa sauran dakunan ina karbar kudi

wannan ab

u ne fa na gado. Nan fa duk suka

hadu suna ta bawa iyaAbu hakuri ta barHanna

taci gaba da zama a dakinda take har Allah ya

yanke mata wannan zamatunda komai dadewa

aure zata yi. Iya Abu takekashe idanuwanta ta ce

in anga ta yadda Hannayauta sake kwana ciki

n

dakin nan nata to ta bata kudin haya ne a

matsayin tana haya.A cikin mutanen dake wajen

harda Alh bilya ya ceto tunda Abu tace haka shi

yayi alkawari zai dingabiyawa Hanne kudin haya

daga yau ya tambayiAbu ko nawa ne kudin hayar

dakin da hanne keciki ta

kai kaice ta zambada

kudi ya zaro ya biya ba tare da ya nemi ragi ba,

ya biya na shekara ya saniya abu kora da hali

take yiwa Hanne ta zambadakudi dan ace yayi

tsada a kama mata a wani gidacikin ikon Allah sai

taga ya biya.Mai gari da sauran mutanen dake

w

ajen suka dingashiwa Alh bilya albarka, Hanne

ita da baba Uba ne kadai suka san manufar Alh

Bilya shi a nufinsaauren hanna zaiyi shi yasa ya

fara mata hidima,wani gululun bakin ciki ne ya

dira a zuciyar Hannamusamman da ya biya mata

kudin haya ta san lalla

ida gaske yake auren nata

yake so yayi ita ko garaa kasheta da a daura

mata aure da wannan mutumin kamar tace bata

son kudin hayar baza tazauna a gidan ba karya

biya sai tayi tunanin in bagidan uban nata ba a

ina zata zauna saita hakurakawai tayi shiru ida

n

tace zata koma gidan iyaSalmai to ai daki daya ne

kacal a gidan dan karamiita da wada suke kwana

a dakin ba zaiyu ita ta hadu da Wada a daki daya

ba saboda yanzu Wadashekararsa goma sha

takwas yama girme ta dashekara daya don haka

ya haramta su cusu a da

kidaya bayan nan babu

gidan wanda zata iya zuwata zauna duk

danginta.Da daddare bayan kowa ya shige bacci

ya kwanta hanna na juyi a yar katifar ta kasa

bacci tsananinbakin ciki ne ya dameta a ranta

bau abinda takenanatawa a ranta sai zancen

hayar na. Ita d

a gidanubanta yau ta zama 'yar

haya sai ta rushe da kukahar ta gaji. Tace''Allah

kana ji, kuma kana ganina,kana kuma sane da

irin abubuwan bakin cikin da nake gani tun ranar

da mahaifiyata ta sakoni aduniya Allah ka fitar

dani. Kaine gatana ya sarkinsaraku

na. A haka

Hanna ta kasance har shekaraguda da rasuwar

mahaifinta. Yau taci abinci gobe tarasa wannan

bai dameta ba sosai irin zurga zurgarda Alh Bilya

yake yi a danginta yana cewa shifa yana so ya

aureta. Dan har yaje ya sanarwa damaigari.

Maigari yasa ak

a kira Hanna fada ya shaidamata

abunda Alh Bilya yake nema a wajenta shin

taamince zata aureshi, ta yarda tana so a

dauraauren ? Hanna ta fito gar da gar ta fadi

gaskiyatace'' ranka ya dade banki jin shawarar da

ka bani ba amma dan Allah ina so a barni hak

a

bana so inauri kowa. Gaba daya aka dau salati

aka fara yiwaHanna ''cari to ba'a garin nan ba.

Duk garin nanwacece ta taba kaiwa shekara goma

sha takwas baa yi mata auren fari ba? Hanna

tace'' ba zan iyaauren Alh Bilya ba a matsayinsa

na mahaifina dan ni

tamkar mahaifi yake a

wajena. To haka akayi daHanna a fada. Alh bilya

yaji haushin Hanna data kiyarda amma yasan

tuggun da zai tafka mata yarama.Bayan anyi

haka da hanna a fadar maigari dakwana uku. Alh

bilya yazo har cikin gidan su hanna da rana tsaka

. H

anna na daki a kwance tanajin yunwa tana

jiran a kawo mata abinci daga gidaniya salmai

tana fargabar ko suma basu yi abincin bane yau

sai ta jiyo muryar alh bilya yana rafsasallama iya

abu ta fito iya abu tace''yau alhaji dakanka a

gidan namu. Yace'' eh wa

llahi zuwa nayi mu

gaisa inji ko yaushe kudin hayar dana biyayake

karewa? Iya abu tayi dariya ta sosakwarkwata a

kai tace'' ai sauran wata uku ne inajin''ya ce''to

ki raba kudin hayar gida hudu ki daukikashi uku

naki ki bani kashi daya ragowarwatannin uku

ki

kori hanne daga dakin da take haya in bata biya

ki ba ba ruwana'' iya abu ta batarai tace. To ni

yanzu na kashe kudi yaya kake sonayi a ina zan

samo kudinka da zan dawo makadashi ? Hanne

fakara'u ko sisi bata dashi ina zayasamo wani

kudin haya ta biyani

? Gaskiya alh bilyakai ya dace

kaci gaba da biyan kudin haya don haka kace a

gaban maigari''yace''kash ni bakifahimceniba abu

ba don in takura miki ba nace kibani sauran kudi

ji rike sauran kudin ina nufinyanzun ki koro

hanne daga dakin da take donnibada y

awuna

take zaune a dakin ba kuma ba'akudina ba. Iya

abu tayi dariya tace''oh na gane wato yanzu dai

in rike ragowar kudin watanniukun da suka rage

kenan sannan in koro hannewaje idan bata biyani

kudin haya ba ko. Ko bahaka kake nufi ba? Alh

bilya yayi dari

ya yace''hakanake nufi mana.iya

abu tace an gama ai a gabankazan koro shegiyar.

Gaban hanna ya yanke ya fadi tayi zumbur ta

tashi zaune ta dafe kirji tana tainnalillahi wa'inna

ilaihirraju'un. Iya abu ta wangalelabulen dakin ta

shiga budik ta sami hanna a

kankatifa a zaune ta

mikawa hanna hannu tace''banikudi. Hanna

tace''bani da kudi. Iya abu ta wawurijakar hanna

zata wurgar waje hanna ta rike tana mata magita

tayi hakuri dan Allah ta rufa mata asiri,amma

kamar zuga iya Abu take.Hanna ta fito da gudu

daga

dakin ta zo ta durkusaa gaban Alh Bilya

tana rokonsa dan Allah yayihakuri ya bar mata

kudin hayar wata uku kafin nanzatasan yadda

zatayi ta sake biya. Amma yayikunne uwar shegu

da ita yana cewa''yauwa Abu ki tattaro kakaf

kayanta ki watso''ana cikin wannan

hali sai ga

Wada nan dauke da kwanan abinci yakawowa

Hanna abincin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login