Showing 12001 words to 15000 words out of 20656 words

Chapter 5 - GANGAR JIKINSA NA AURA BOOK2 COMPLETE

26 Oct 2026

114

/>
maganar amma idan kamatsa akan sai ka mayar

da hanna gidanka zaka saince ka sake ta don

wallahi hanna baza ta tare awancan gidan va sai

dai idan bani na haifeka ba. Kobayan raina ka

kaita can Allah ya isa'' Bello ya rike kai don

takaici can yace'' Na

ji inna na gode, danAllah ki

yafemin duk abunda nayi miki, idan na batamiki

rai a rayuwata gaba daya''Tayi dariya tace ''Babu

abunda ka taba yimin wallahi ko musun madaka

tarka kake mun bayin kanka bane ta shanyeka ne

na yafe maka Allah yayi maka albarka B

ello ya

mike ya fita hawaye ne shar yake fita

dagaidanuwansa . Yana fitowa hanna tana jika

gero tayisharkaf da hawaye daga gani ta gama jin

dukmaganganun da suke yi. Kallo daya yayi mata

yajihawaye ya sake kece masa. Yazo ya wuce

tagabanta yace'' Hanna kiy

i hakuri, ki sake yin

hakuri, Allah yana tare da mai hakuri'' ta bishi

dakallo tana hawaye yana waiwayanta yana

hawayehar ya fice . Tayi shiru tana sauraren

karar motarsuhar suka yi nisa ta daina jin karar

motar, ta rushe dakuka tana cewa a ranta'' A

bakin

ciki ashe zandauwama? Yanzu aure inna

zata sa kawu Bello zaiyi ya tareda amaryarsa

agidansa ni abarni anan, meyasa inna ta

tsaneni ? Me nayi mata tatsaneni? Meyasa

kowaya tsaneni a duniyarnan ? Ubangijinayana

sane dani, Allah kasan halin da nake ciki,Alla

hka

fitar dani, Allah kaine abin godiya. Bayanfitar

Bello madu da kamar awa guda. A lokacin hanna

tana surfa gero, inna haule tana tsakar gidatana

cin dumamen tuwo, indo kuwa daga wanka tafito

zata shirya ta tafi magarya inda inna Haule

zataaiketa. Suka ji

,Mota tururus ta tsaya a kofar

gidansu.Wani ma'aikacine mai sanye da kayan

'yan sanda,yayi sallama ya shigo ba tare daya

gaishe suba. Yace '' Nan ne gidan su custom

Bello madu ko @inna haule ta tsaya dacin

tuwonta tace '' Nan neamma baya na waye yake

nema

nsa? Yace inazuwa'' ya fice, gaban hanna ya

hau faduwa . Daf-daf daman tun jiya ta kasa

bacci saifaduwar gaba take. Jingine tabarya da

take surfe ta tsaya. Kawai ji suka yi ana cewa' ku

kamada karfiwajen kafadan zaku rike inna haule

ta zabura ta mike da gu

du ta lekoHanna ma ta

biyota da sauri idanuwansu sukagane musu

wannan gagarimin tashin hankalin,Gawar bello

madu ce ake shigowa da ita. Allahyayi masa

rasuwa a sanadiyar hatsarin motar dayaritsa dasu

yanzu-yanzun nan suna hawa hanyarsuta tafiya

Agadas wata

babbar mota ce tazo gwaramusu

suka kutsa ta tsakiyar motar cikin ikon Allahbello

ne kawai ya rasu, sauran sun sami munanan

raunika suna asibiti. Hanna ta fadi ta suma,yayin

da inna haule take neman tube kayan jikntadon

gigicewa sai da aka rirriketa. kafin

kace

kwabogida ya cika yayi makil da 'yan uwa da

makwabtamaza da mata. Ani masa wanka, an

suturtashi ankaishi an binne kamar yadda sharia

musulunci ta tanada. bello ya tafi ya bar rikici

gidansa kuma shitasa ta kare a duniya domin

rikicin duniya da mairai

akeyi duk wani rai saiya

dandana mutuwa Allahyasa mu cika da imani,

amin. hanna tayiwa belloaddu'ar har yawun

bakinta ya kame, idan ta ya gajida addu'ar ta

rushe da kuka tayi ta huta haka dai har akayi

sadakar bakwai 'yan zaman makoki sukawatse

aka bar 'y

an gida. yayin da bacci yakegagarar

idanuwansu, kamar yadda inna haule takekuka

cikin dare haka hanna ma sai ta laluba kusada ita

taji ita kadai babu bello sai ta tashi tayi kukahar

ta godewa Allah. kaico hanneta rasa kowa a

duniya. hanna bata shiga. watam

atsala

batabangaran ci ko sha ko aikin gida ba har ta

fitadaga takabarta.sai bayan ta fita daga takaba

an fara zancenrabon gado sannan inna haule ta

daka tsalle ta diretace babu abunda za'a bawa

hanna na gadondanta tunda hanna ba

haihuwatayiba da bello sai

dai ta hada 'yan

komatsanta ta bar musu gida.kawu Ahamed yaji

haushi sosai ya kuma lashi takobin ko sama da

kasa zata hadesai ya kwatarwa'yarsa hanna

hakkinta a tumuli takaba shari'ar shida inna

haule har kotin koli idn bata bari an rabagadon

nan da hanna

ba. yace kuma babu indahanna

zataje a gidan zata zauna sbd bello yana dagado

a gidan ubansa, inna haule kuma tace ita kuwa

baza ta bayar da dukkiyar belloba sai dai suzuba.

makudan kudi kuwa aka kawo daga wajenaikin su

bello, gashi da filaye da wannan tafk

ekengidan

nan daya sha suminti da bulo. inna haulekuwa

tace duk natae banda hanna ko sisi baza tabata

ba tunda ko kwai bata saka a gidan ba. tashin

hankali ya tabbata a zuciyar hanna ta rasa

yaddazata yi da rayuwarta da kawunta zai hakura

ya bariinna haule

ta rike dukiyar bello dukka ba

sai anraba da ita ba. duniyar nawa take wanda

yatara ma ya tafi yabarta kowa ma mutuwa zaiyi.

dukwani hango jin dadin. rayuwarduniya yagoge a

zuciyar hanna babu abunda take bege sai

mutuwatazo ta dauketa ta tafi ta hutaitama

. daga

gidankawu ahamed dake aiko mata da abincin

dare darana. tafi tafiya suma wata rana basa

aiko mata donyau da gobe sai Allah. hanna ta

fara fitar dazannuwan daurawarta da

kwanukanta tana siyarwa snnn taci abinci. wata

rana da yamma daindo sunje rafi s

un debo ruw

suna tafe suna hira saisuka ji hassan me yekuwa

yana sanarwa yanacewa "yekuwa. jama'a ga

wata sanarwa, mai girmadagacin garin nan yace a

sanar muku matawadanda mazansu suka rasu

suka barsu da suzo fadarsa yanzun nan.

ma'aikata daga nigeria sunz

omusu da tallafin

taimako. gwamnatin jihar kano anigeria ta aiko

da taimakon kudi za'a raba musu jaridomin su

rike kansu da marayin 'ya'yansu. ammakada

wata ta kuskurataje idan ba mijinta bane yamutu,

sai wacce mijinta ya mutu idon ta zunguri hana

tace han

na muje wajen taron nan ko Allah zaisa

mu dace. hanna ta rike baki tace babu

ruwanmuyanzu idan mukaje ai mun shiga 3 a

wajen innnacewa zatayi munje. mun tona musu

asiri aci muka jemu tambaye tako zata yadda. a

hanya sukadingahaduwa damata wadanda

mazansu s

uka rasu suna ta tafiya gidan dakaci

don karbarwannan tallafi mai tsoka. kowacce

tagasu hannasai tace au, baza ku taho fada ku

karbiwannantallafi ba daga nig fa bakin suka zo,

indotace gaskiya hanna in baza ki ba ni zanje sbd

idanmukakuskuramukaje gida inn

a haule baza ta

barmu ba.amma idan mun riga munje mun

karbobabu yadda zata yi damu fada ne dai da

zagi yazama jiki. hanna tace to mu shigagidan.

adama muajiye ruwa muje din daman gudun

fadan inna nake,to kobabu abundamu kai ma

kullum zagin mu takemuje kawa

i, suka shiga

gidan adama suka ajiye ruwan da yake kansu

suka nufi fada wajen taron.mata ne makil akan

layi suma su hana sukajekarshen suka tsaya.

wata kyakkyawar mata ce azaune akan kujera da

tebur a gabanta an dorawasu fles akan teburin.

kallo daya zakay

i wa matarkasan tana cikin daula

fatar jikintamulmul sumul. dukda matar ba fara

bace amma ba baka bacekalarta mai kyau kayan

jikinta kuwa ko ba'a gayamaka ba leshin zai doshi

dubu hamshin sarkargwal da dankunneta da

zubbunan gwal reras ahannunta guda hudu

sai

sheki sukeyi.matar maifaraa'a gata bata kyamar

talakwa sai gaggaisawa dasu take suna yin hannu.

tace. kowacce tazogabanta ta rubuta sunanta don

asan yawansukuma nawa ya cancanta a basu.

kowacce ta hauzara ido sbd basu iya rubuta

sunanta. matar taceyanx

u duk cikinku babu

wacce ta iya rubutu tazo ta taimka min mu

rubuta sunayenku?Hanna tayi shiru kamr tace ta

iya amma gudunsurutun 'yan garin nan kar ace

ta cika nuna iyawasai tayi shiru. Indo ta

zungureta ta hanna bakn iyarubutu baki rubuta

mana Hanna tace

a'a indo baburuwana a samu

wani yazo yayi dan kar ace nazogarinku na zake.

Matar ta sake cewa To tunda babu wacce ta iya

rubutu ina ganin ba zaiyu mu aiwatarda aikin da

zamu aiwatar ba a yau sai mun nemowacce ta

iya rubutu sannan saboda da mata zallamukes

o

mu kafa kungiyar dole mace ce zata zo tarubutu

mana sunayen indo da taga kiri-kiri zasurasa bata

san snda tace A'a ranki ya dade ga hanna ta iya

rubutu" sauran suka hau cewa hannataimaka

mana ke kuwa ashe daman kin iya

rubuturubutamana karmu rasa Matar t

ace

wacece hanna?Ta fito tazo nan Hanna taje gaban

teburin matar tatsaya tace gani ranki y dade.

Matr ta kalli hanna smada kasa wata burgujejyar

doguwar riga wacce aka dinkintada wani

wagambari mai kauri irin nddinnan itama kanwar

kkrta ce ta bata, gashint

atufke a tsakiyar ki tai

gammo dashi da zasu deboruwa sai wani yalallen

gyale baki ta yana akanta datakalminta dan

madina akafarta. Matar tayimurmushi tace yaya

sunanki? Hanna tace sunana Hanna Abubakar

imam" matar tace HannaAbubakar kin iyarubutu?

Hanna t

ace na iya ranki yadade, matar tace ko

da yake ku anan french kukeyiba turanci ba ko

irin na 'yan nig? Hanna tace ni nafiiya turancin

nig, french din kadan-kadan na iyamijina yana

koy min mtar taace , ta jawo kujera kizo nan kusa

dani ki dinga rubuta sunay

en su, ki fararubuta

sunan ki sannan ki rubuta sunayen sauran.Hanna

ta zauna tana rubutu sunayen matan nandaya

bayan daya suna tahowa a layi. Ta gamatubuta

sunayen sai magaruba tayi sai aka tsayar

dashawarar sai gobe da safe su kra taruwa dan a

raba musu t

allafin sukanufi gidanjen su,

matarkuma gidan dakci aka kaita a can zata

kwana,namijin kuma da sukazo shima aka kaishi

wanigida aka suke shi tunda dare yayi dokin gobe

tayisu koma fada. Hann da indo kuwa sai suka

haufaduwar gab suna shirya kalmar da zasu f

urta

wajen kare kansu daga fadan inna haule.

Aikuwadaga shigarsu gida ta fara yi musu fada

donlabari ya kai mata cewar anga su hanna a

fadasunje karbar jari. Tana cewa dole Hanna ki

barmingidana sbd so kike ki koywaindo kinji da

fitinawanda da bata iyaba,

ki tafi can gidan ku

acan ake yunwa ake neman jari mu nan Allah ya

rufa manaasiri,kema indo tunda wanda ya du

nuyinki ke da'ya'yankiya rasu bello ne damn

yace shi zai dingaciyar dku gashi ya mutu dole

kema asan yaddaxa'ayi idan bangaren gidanku

zaku siyarm

in to,idan ma wani zaku siyarwa dai

duk daya ki karbi kudinki ki kada 'ya'ynki ku

koma can Tawa localgobernment grinku. Ba zaku

zo ban haife ku bakusamun hawon jini tunda kun

hallaka mazan nakuni dai ku kyale ni. Washe gari

da sassafe su hnnasuka tashi suk

a hu aiyukan

gidan,bayn sun gaamsuka leka ko ina basu ga

inna haule ba ta shiga makwabtasai suka debi

bokitansu suka cewamasa'ud dan gidan indo in

inna tazo yace mata suntfi deboruwa . A tamfar.

Maikyau hanna ta daurabasu tsaya a ko ina ba

sai a fada wajen

taro, sunmadanmakara don ynzu

tar da rabi wjen taro, sunmadan mkra don ynxu

tara da rbi tayi suka ajiye bokitansu a lungu

sukaje wajen taron matr ta. KalliHanna tyi

murmushi tace hanna ke muke jira kifarakiran

sunaye in rarraba muku kudin . Hanna tagaishe

ta

faram faram da fara'a sannan ta krbitakardar ta.

Fara kirn suna tace Hanna abubakariman ce ta

farko, matar tace to ki kira sunayen daya bayan

daya suzo subi layi sai kwai in dingamimmika

musu kudin a layi Hanna ta fara kirnsunayen,

kowace tan zuwa tana

shiga layi kamaaryadda

sunayen suke a jikin takrdar,byn hanna

takammala kiran sunayen sai matr t mike tace

tomadalla Assalamu Alaikum jam'a su duka

sukace wa'alaikussalm tce ni sunana Haj Hindatu

umardaga kano state nigeria. Nazo nan grin mai

sunaDashi kar

kashin karamar hukumar mgarya

a.Janhuriyar niger don in kawowa 'yan uwana

matatallafi da taimako yaddamatan da suke da

mazasuke samun taimako daga wajen mazajensu

to ku da baku damazasai kusamu san'ar da

zakutaimakawa kanku da marayin 'ya'yanku.

Sukasatafi

raf'-raf suna cewa Allah ya saka da

alheri mungode hajiya hindatu. Ta cigaba da

cewa dagagwannatin jihar kno matar maigirma

gwamanjihaar kano ta bude wta kungiya wacce

za'a dinga taimakwa matan da mazansu suka

rasu sukabarsu. Shine taga ya dace mu shigo

m

akwabciyarkasarmu Niger suma mu hada kai da

gwiwamutaimaka musu saboda Abunda yayi

nigeria shiyayiniger duk uwa daya uba daya

muke, tafi sukahauyi suna murna suna cewa

Allah ya kiyaye Nigeriada gwannatin jihar kano

Hajiya Hindatuumar taci gaba da cewa yanx

u

anan garin zamukirkiro wani suna mu saka wa

wannankungiyatamu. Don mucigaba da turo

muku tallafi tako ina daga kasarmu. Bani za bawa

kungiyar nansuna bku d knku ykmt ku saka mata

suna. Nan dai wannan tace a sa mata kaza wacce

tace asa mt kazadaga karshe

di. Suka tsayr da

shawarra akan asawa kungyar sun hindatu umar,

tayi darya tace a'aba sunana za'a sa ba sbd wata

kila baz ku sakeganinaba saidai kuga an turo

muku wata sbdmuma acan 'yan kungiyar muna

da yawa idan aka turoni yaugobe wata za'a turo

muku. Amm

a yanzutunda ga wacce taiya rubutu

da karatu hanna itazata dinga wakiltarku idan ta

kama mahar cannigeriazata dinga zuwa tana

karbo muku tallafi inaganin idan kun amince

asawa kungiyar sunnhanna. Gaba daya suka hau

cewa mun amince asa sunan HANNA,Dagakarsh

e

matar ta jawowata jaka ta fara mikamusu damin

kudi kowcce kudin data samu idanaka kiyasta

dakudin nigeria zaiyi kimanin nairadubu sha

biyar-biyar. Bayan kowacceta karbataceba'a kare

ba.akwai atamfofi da wasu kudadenda za'a

sakebasu shima daga gwannatin n

igeria saidai

basu zo dakudin yanzu ba amma idan zaiyusu

nada wata daga cikinsu da zataje ta wakilcesudan

taga waje tacigaba da zuwa su sai suka hadabaki

suna cewa mun wakilta hannaa

matsayinwakilyarmu. Hjy hindatu ta juya ta kalli

hanna tacekin amince han

na zaki bini nigeria

kidinga karbo musu taimakon? Hanna tayi

murmushi ta ce hjymezai hana sai in biki din

akan haka sukayi sallamacewar hanna zata bi hjy

hindatu kano don karbomusu wasu tallafin masu

yawa,kafin hanna tabimatar saida taje da sauri

gidan kaw

u ahmad tashaidamasa duk sha'awarda

sukayanke akanta ya amince ya kumayi mata

fatan Allah yasa su dauketaaiki ma acan tayi yace

idan da sarari tajemakarantarsu takarbo

sakamakon jarabawarta tanemi aiki ko Allah yasa

ta dace. Ta rabakudintagida 2 ta bashi r

abi. Ta

sake rabanata gida 2tabawa matarsa hajir.

Kogidan inna haule bataje ba dauko kayanta

kawai ta fada motar su hjy hindatuumar sai tafiya

daman hjy hindatu tayi. Sallamadagaci dasauran

hakiman garin tabasu kudi masuyawa sumata

sanar musu zata tafi da

hanna dontasake karbo

musu wasu kudaden taimako. Sunyimurnasosai

sun shi albarka sunyi musu fatan Allah yakiyaye

hanya. Mutumin da sukazo dashimai sunashehu

shine yake tuka motr hjy hindatu a baya tazauna

hanna ce ta zauna a gidan gaba, motar

kirarhumma je

ef dindimemiyar motamai dauke

darundumemyar rikoda an saka sauti mai tashi a

hnklsai sanyayyiyarna'urar sanyi ce ke dukan jikin

hanna. Cikin motar ma abun kallo ne

lallausankujerun motar su suka sa hanna ta

nutsu komagana bata iyayi,tace a ranta Allah ya

b

aku duniya wannanmota ce kawai ba gida ba,

Allah mai azurta wandayaso sun hau titi dodar

suna zuba gudu a titi saihanyar kan karfe 3 ma a

ciki garin kano tayi musutafiya suke kamar bayi

sukeyi ba sbd babu watakura ko gjy irin ta

matafiya a tare dasu. Hanna

sai kaallon kano

takeyi galala komai yaci gaba bakamar lkcn da ta

zo ba. Babu abinda ya fado mata arai sai ranar

data zo wajen haisam zuwanta kanona farko

kenan kuma bata taba ska ran sakedawowa ba

ashe zata dawo yanzu Allah ya kawodalili. Ta

dinga kallon

haanyoyi ko zata gane gidan su

haisam amma ina ba tama gane hanyar ba

balleta gane gidan. Haism haism take kira a

zuciyartayayin da kwalla ta cika mata

idanuwanta. Tamadubi hjy hindatu take kallonta

tace hanna yayadai naga kamar kwalla ta cika

miki ido ko

iskar ACce tyi miki yawa a ido a rage?

Hanna tace a'a babu komai suka cigab da tfy can

hjy hindatu tace hannaga garinmu fa, kano kenan

kin taba zuw kano netunda naga kamar a nigeria

kikayi karatu? Hannatace nan FGGC kazure nayi

na taba zuwa kano saudaya s

heraka 2 da suka

wuce amma bazn iya tunaina ne unguwar dana

zo ba, sulemanu cresent sunan unguwar , hjy

hindatu tace oh sulemncresent sunan unguwar ai

bamu da nis sosai ynxumun ahmdu bello way

zamu bi ta wajejen dai ni asokoto rd farm center

nake zan nuna

miki kwanarhanna tace to suka

cigaba da tafiya.Daidai get din wani tsantsereren

katafaren gdamotar su hanna ta tsaya yayin da

mai gadin ya tasoda sauri yazo ya bude musu.

Hjy hindatu ta kallihnna tce hanna nan gidana ne

ina so muyi sallamuci abinci mu huta

wajen

gobesai in kaiki wajenkungiyar subki tallafi a kaiki

can garin naku ko? Hanna tace babu komi na

gode hanna taga duniyawannan gida shine ake

kira aljannar duniya sbdkana shiga farfagiyar gidn

wasu fulawoyi ne anzagaye wani dan tudu yana

ta bulbulo da

tsuntsayemsu kyau aka watsa a

farfagiyar gidan sunt t yawocan gefe kuma wajen

wnke ne (swimmingpool) an kewye da wasu

kujerun hutawa cn gefe kumawjen wsannin ne

ma motsajiki (games) wajenbsket ball, tble tannis,

football da sauransu. Iskuma gawta tafkekiy

ar

kofa wacce zata kaika cikingidan. Daga can bay

kuma boyi quarters ce itamakamar wani katfaran

gidan. Arziki ma anan ai ba'a magn kai kce a

turai kake ba'a nigeria ba. Hjyhindatu ta yukura

zata fita dagcikin mota ta juya takalli hanna

wacce ke zune tayi

turus tace hnna fitoman

hanna tj kofar zata bude ta kasa sai da

hjyhindatu ta fito daga kujerar baya tabude mata

tawaje snn hanna ta fito, gidan ya baw hnna

sha'awakwrai da gaske. Tace hjiya gidanki yayi

minkyau wlh, ta kalli hnn tayi murmushi tace

nagodeh

anna.Wani dogon saurayi ne kyakkyawa

a gefe azaune akan wata kujerar roba yayi

tahumu ya rikekai. Hjy hindatu taje ta sameshi

tana zulayarsa tacemijin me akayi maka yau?

Kana ganina ko ka dagokayimin magana ko

budurwarce ta baka maka rai?Daga nan hanna ta

tantance kanin mijinta ne wasan kanin miji take

yi masa, ya dago a sanyaye ba fara'ada kyar ya

kalleta yace antynah muje daga cikimuyi mgn. Hjy

hindatu t kyal kylle da dariya tace kaidalla rago

nasan fada ku kayi kai da ummi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login