Showing 6001 words to 9000 words out of 20656 words

Chapter 3 - GANGAR JIKINSA NA AURA BOOK2 COMPLETE

26 Oct 2026

112

ba

komaiakwai wata magana guda da nake son muyi

dakehanna don al

lah kiyi hakuri ki sake yin hakuri

daduk yadda kika tsinci rayuwarki, abinda nake

nufi shine watakila hajir ta fada miki ina da gida

nawana kaina yanzi ma a ciki nake zaune nan

za'a kaikibayan anyi bikinmu, to kinsan halin

iyayemusamman ma mata mahaifiyata

ta

kekashe kasatace lallai lallai sai dai a kaiki cikin

gidanmu ma'anagidan da take zaune da

kishiyarta wanda ba karamar takura bane dakine

kwaya daya jal ganata ga wanda za'a kaiki. Kiyi

hakuri ko bayanbikin zanci gaba da bata hakuri

akan ta yarda inmaid

a ke gidana'' hanna ta

sunkuyar dakai tacekawu wannan ba wani abu

bane da zaka damukanka. Kaabi maganar

mahaifiyarka domin abunda babba ya hango yaro

koya bishiyar rimi bazai ganoba, ita ta haifeka

tafika sanin dalilin dayasa tacemaka ka zauna da

matarka a

kusa da ita . Allah yabamu zaman

lafiya gaba dayanmu ni da ita. Ni dakai kuma na

gode'' wannan kalamai na hanna yakwantarwa

da bello madu hankali don bai taba zaton hanna

ba zata damu ba idan taji yare dasurukai zata

zauna amma sai yaji ita take kokarin y

imasa

nasiha, akan ya kwantar da hankalinsa

yabimaganar mahaifiyarsa. Kuma hanna ita ce

take yimasa godiya. Daga karshe ya yiwa hanna

sallamayace zai koma wajen aiki sai nan da

kwana hudu zai dawo an turashi tsakanin boda

dake tsakaninmaigatari da niger da

zarar ya dawo

za'a kawo lefeinsha allah. Hanna tayi masa fatan

dawowa lafiya yatafi ita kuma ta shiga gida,Ta

iske hajir tana kwasar tuwo . Taje kusa daita ta

jawo kujera ta zauna. Hajir ta kalleta taceamarya

a gidan custom bello madu kinsha

kamshi,amarya

r nan da wata guda. Wai ya naga

duk jiknkiyayi sanyi ne har koke koke kike yi?

Koda yakemuma fa duk munyi wannan don

gabanin bikina kurket na rame sai kuka ina zaton

auren waniabun tashin hankaline ashe babu

abinda ya kai shikwanciyar hankali, ke kuwa daga

ke sai masoyinkiku biyu a gida ku rakashe kowa

kokarin yafarantawa dan uwansa yake yi. Ke

gidanki nasiminti ne kewayayye ai bello madu ya

zuba sumunti a gidansa tal a lailaye da simunti

kamar abirnin. Mu da muke gidan kasa ma muke

jin dadinrayuwarmu balle

ke'' hanna ta ce'' kai

hajir ai dagidan simintin dana kasar duk dayane

yanzu yakecemun mahaifiyarsa ta tubure lallai

lallai bata yardata kaini gidansa ba sai dai in

zauna a gidansu. Hajir ta zabura ta wurgar da

marar da take kwasar tuwota mike tsaye ta ri

ke

haba da hannu tace'' hanname kika ce kina nufin

yanzu gidan su bello za'akaiki? Lallai mun shiga

uku mu masu kai amaryama balle ke da zaki

zauna da ita. Hanna ra jawohannun hajir ta

zaunar da ita tace'' hajir zauna mana muyi

magana daga zaune me yasa ki

ka cemun shiga

uku wani abune ? Hajir tayi ajiyar zuciyata koma

ya ta zauna tace'' hanna bazan boye mikiba a

gaskiya innar bello bata da haki saboda dukgarin

nan babu wanda bai san bala'in inna hauleba

har tafi iya abu matar babanki da kike bani

labarinta

don tun maigidanta yana nan bai rasu

batake azabtar da kishiyarta indo wahalar

duniyarnan yau idan kika je gidan indo da

yayanta tamkarbayi ne a gidan. Debo ruwa ma a

rafi ya ishekibayan zuwa gona da sassafe amma

shi bello meyasa zai yi mana haka bayan yas

a

halin mahaifiyarsa ko da yake ba laifinsa bane

don idanta saka musu kara basun isa su tsallake

bamusamman bello yana yi mata ladabi sosai fiye

dasauran kannanshi shine babba a gidan. Ina jin

batsso yayi nisa da ita gani take komai ya samu

yanzuke zai din

ga dankawa gaba daya'' kafin

hanna tace wani abu ahmed ne yayi sallama ya

shigo sukaamsa masa gami dayi masa sannu da

zuwa. Amurtuke ya amsa sannan ya juya ta kalli

hajir tadaka mata tsawa yace. Ke hajir ki iya

bakin kidanme kike kokarin rikita hanna akan

aurenta dabello madu akanta aka fara zama da

sirikai'' ya juya ya kalli hanna yace'' to saikin

toshe kunnuwankishi aure dan hakuri ne kiji kiki

ji ki gani kiki gani,ladabi da biyayya shi zai rabaki

da masifa datakurawar surukarki. Kada ki yarda

da 'yan zug

amasu nuna miki kin hadu da masifar

suruka mutumko shaidan ne yasan mai kyautata

masa don haka idan kika bi inna haule sau da

kafa dole ta dagamiki kafa. Bawai nace hajir tayi

karya ba hakahalayyar inna haule take amma sai

kinyi hakurikindaure kin mata biy

ayya zaki ga

ashe duk abundaake fada maki ba haka take

bama'' hanna tasunkuyar dakai kasa tace'' to

kawu naji abunda ka fadamin zanyi amfani dashi

na gode madalla'' tamike ta shiga daki. Ahmed ya

juya ya kalli hajirwacce ta cika tayi fushi taf

kamar zata f

ashe'' yashafa kumatunta yace'' ke

kuma daga maganameye abun yin fushin'' hajir

tace'' haba ahmed mekake nufi da ka ce kada

hanna ta saurari yan zuga, kana nufin nice yar

zugar kenan zan hanata yinaure ko? Ya ce a'a

abunda naga laifinki shinemuddin kika sa

nar

mata halin innar bello madu aizata tsorata kuma

zata ji ta tsani surukarta daganan zaman lafiya

babu kuma ni bello ne yafi banitausayi har cewa

yayi ko zai fasa auren hanna ne saboda yasan

tabbas zata hadu da halinmahaifiyarsa shi kuma

a duniya abunda

yaki jiniirin batawa hanna don

yana sonta kamar yaddayake son rayuwarsa.

Mun kada mun raya da innahauke ta hakura ta

bar bello ya tare da amaryarsa agidansa taki fur

wani uban ashar ta soka min ahe haushina take ji

wai na dauki yata na bashi, ashetana so t

a

hadashi da wata shine yaki,Sum sum nayi na

ficedaga gidan. Kuma wani abun bakin ciki shine

belloyayi yayi ta yadda ya rushe bangarensa yayi

nasiminti ya zagaye da katanga tace bai isa ba

ana kasar zai saka amaryar tasa. Sai zana ya

suyo yadanzagaye dakin

su kwaya daya jal kuma

abincinsu ahade dana yan gidan zasu dinga yi

allah dai yakyauta mana nan mun dukufa da

addu'a alah yadora shi akanta ta hakura ta

barshi ya zauna agidansa hajir tace''amin nima

zan taya hanna da addu'a amma caf wannan

suruka ta hann

a. Ai kogidan bazan taba takawa

ba da sunan ziyara ni tunina yarinya tsoronta

na ke ko gidan bana shigaallah ya sani banasan

masifa. Duk hirar nan da sukeyi kakaf a kunnen

hanna wacce ke daki tana jiyosu. Tayi ajiyar

zuciya ta girgiza kai don tausayin kant

a da kanta

tace a ranta. Haka allah yaso danihaka zan kare a

kunci, wahala da bakin ciki narabu da wahalar

iya abu na fada wahalat innahaule allah kana

sane dani, kasan halin da nakeciki kaine

majibincin lamarina la'ila ha illa antasubhanaka

inni kuntu min

az zalimin. Babana yayi gaskiya da

yace babu mijin da zan aura da zairikeni amana

in ba haisam ba. Baba baka sanyadda mukayi da

haisam ba ka mutu ka barni akaninje in cewa

haisam yazo ya aureni ka bashini, yayahaisam ya

auri wacce yake so yar barni, baba k

abarni a

duniya baka san na rabu da haisam din bama. Ta

rushe da kuka mai tsanani. Ta koma takwanta a

tsakar dakin tana tunanin rayuwar dasuka yi da

haisam shine farin cikinta a makarantabaya so ko

kuda ta cijeta tattalinta wasa da dariyakullum har

ya zuwa

ranar rabuwarsu. Hanna tayikuka har ta

gaji sannan ta mike don zuwa bandaki tayi alwala

magariba. Ashe ta dade dayi bata saniba. Kamar

yadda bello madu yace za'a kawo kefeda sauran

kudade na al'ada an kawowa hanna lefeakwati

uku kowacce a cike danma inna

haule dukta

rarrage kayan amma duk da haka masha allahan

zuba mata kaya. A nan kauyen sai zancen kayan

ake yi 'yan uwan hanna sai murna ake

ammabanda ahmed domin ya tsorata da ganin

yawanlefen nan yasan dole za'a zuba ido aga me

kymaza'a kai dakin hanna.A

matsayinsa na dan

karamin malaminmakaranta firamare mai daukar

dan karaninalbashi shi zai yiwa hanna gado, gara

da kumaabincin 'yan biki gashi kuma a kurarren

lokaci akasaka ranar bikin. Gashi duk danginsu

shine maidama dama duk a jikinsa damgi suke

nema.

Yasan ko za'a taimaka masa da

gudummawa bai wuce ayimasa fantekar alkaki da

nakiya ba sai 'yankwanikan cin abinci wadanda

suka daddage nezasu bashi setin samira. Da cin

bashi da komaiahmed ya hada kudin gado mabi

lamba one damadubinsa. Dan kudin da hajir t

ake

tarawa na dinkin hular da take ta bashi ya hada

da sauran yargudummawar da ya samu ya sayi

ledar daki dalabule shikenan sai kwanukan rabon

abinci dasamira seti hudu aka haka aka jerawa

hanna adaki. Bayan an sha biki an kai amarya

dakinta tsaftsaf daida

i karfinsu sai dai wani

babban tashin hankali ahmed ta buga sama da

kasa ya rasa kudinsiyama hanna gara. Don haka

yace hajir da wasumatan suje su bawa inna haule

hakuri insha allahukafin ta haihu za'a kawo mata

gara don har ta farahabaici an kawo amarya

ba

bu gara. Kwanan hannauku cur tana rusar

kuka bayan an kaita gidan miji . A ranar na

hudun ne bello madu ya shigo dakintada jakar

kayansa shi ma ya kauro gidan daga cangidansa.

Da misalin karfe goma na dare gari yayishiru

kowa yayi bacci abinka da rayuwar k

auyeamma a

zaune a gefen gado ya tarar da hanna tayitagumi

tana tunani ido yayi mata jawur a kumbure , yayi

mata sallama ta shigo. Ta daga kai da sauri

tadube shi sannan ta amsa masa sallamar da

yayimata. Ya shigo ya ajiye jakarsa a gefen

akwatinantayazo k

usa da ita ya zauna yana mai

yi matamurmushi da nuna farin cikinsa a fili, ya

dubikwayar idanuwanta yaga jawur don tsananin

kuka da tasha yi yace'' hanna kukan ne har ya

zamarmiki da idanuwanki haka ? Don allah ki

daina kuka,hanna ni mai kaunarki ne bazan

cutar

dake ba'' tasake rushewa da kuka yasa hannu ya

jawotajikinsa sai yaga tayi sauri ta zabura ta mike

tsaye,Wannan zabura ta Hanna ta bawa

Bellomamaki kamar wanda ya dona mata wuta,

ya miketsaye yasa hannu zai rukota. Hanna tayi

sauri tajada baya tana k

okarin ta fice waje. Bello

ya ce'' a.ahar waje zaki fice to na kyaleki zo ki

zauna bazansake taba ki ba'' sannan hanna ta

dawo tazo ta zauna a kasa kan ledar dake

shimfide a tsakardakin ta hada kai da gwiwa tana

kuka tamkarranta zai fita. Wannan kuka na ha

nna

ya tayarwada bello hankali ji yake tamkar tana

soka masawuka a zuciyarsa idan tana zubar da

hawayen nan.Ya nisa sannan yace Hanna kiyi

hakuri dan allah ki daina kuka meke damunki

ne ? Nifa yanxumijinkine ki daina guduna kuna

ina da hakkinakanki muddin

kina guduna kuma

kina kuka kinatayar min da hankali.Nace kiyi

shiru kinki ki daina.Ko kina so inyi fushi dake

Allah yayi fushi dakeMala'ikun allah su dinga

la'antarki har sai gari ya waye? Hanna ta dago da

sauri ta kalleshi yace yayakike kallona? Gaskiya

n

ake fada miki ai duk macenda take gudun

mijinta Allah da mala'ikunsa zasudinga la'antarta

har sai gari ya waye ko kin yaddaki halaka ?

Hanna ta girgiza kai tace bana so nahalaka'' yace

''to in ba kyaso ki halaka zo nan kusa dani ki

zauna muyi yira. Cikin s

heshshekan kukaHanna

tace"kawu na zalunci kaina, na kumazalunceka da

ban fada ma gaskiyar abunda yakedamuna ba.

Kawu na kasance ina cikin wani hali natsananin

damuwa wanda har nake tunanin bazaniya auren

kowa ba. To amma dole nasan za'a yi min aure

shi yas

a na hakura na amince na aureka

atunanina zan iya daurewa in zauna amma

yanzubayan da akayi auren ciwon da yake

damuna yadawo min danye bana jin zan iya

zaman aure har insami aljannar da kowacce

mace take nema akarkashin tafin kafar mijinki ta

hanyar biyay

yar aure. Kawu kayi hakuri ka

yafemin dan allah karufa min asiri. Ka

sauwakemin mu zauna haka batare da kowa ya

sani ba, saboda sai in halaka idanmuka zauna a

haka da igiyar auren ka. Bello yabude baki yana

kallon Hanna can ya taso yazogabanta ya durkusa

y

a rike hannunta cikin yar siririyar murya mai

dauke da tsananin dimaucewayace'' Hanna.,

fadamin ni kawunkine mai shirintaimakonki ta

kowacce hanya kada kiji tsoronfadamin ko mene

ne '' ta janye hannunta a hankalita share

hawayenta tace '' idan bakamantaba

a labarin

dana baku a garinmu nace nayimakarantar

sakandire da taimakon yaya Haisamson yaya

haisam ne ya zame min dafi a zuciyatawanda

dafin nan zai iya zamra min ajalina. Kawubello

inason haisam harni ma kaina ina mamakin

yadda kayi zuciyata ta kamu da so

nshi haka

nayiaddu'ar don allah ya goge mun , nayi azumi

nayikukan kullum akan allah ya yaye min amma

kamarkaramin ake . Daga karshe sai nake

addu'ar allahya dauki raina da in dauwama a

haka amma kaganni har yanxu a haka na rasa

yadda zanyi'' ta rushe da k

uka. Bello yayi shiru

yana kallonta shimacan ya nisa ya ce'l hanna me

yasa nazakiyi addu'arallah ya hadki da haisam ba

kuyi aure kike addu'arallah ya yaye miki sonsa ko

kua allah ya daukiranki? Hanna ta goge hawaye

tace:: haisam yayiaure a ranar da mahaifi

na ya

rasu'' bello madu ya gyara ya zauna a gaban

hanna ya lankwashe kafadon jin labarin wannan

rikirkitaccen al.amarin nahanna. Hanna bata boye

maiba ta bashi labarintadana haisam tun daga

ranar da babanta ya kaitamakaranta har ranar

gidansu ta iske shi z

ai tafidaurin aurensa, daga

karshe tace'' ashe yaya haisam ba sona yake ba

taimako kawai yayi min nikuma zuciyata ta kamu

da tsantsar kaunarsa donhaka ne a koda yaushe

nake addu,ar allah yayayemun sonsa bana

addu.ar haisam yazo yaaureni. Bello madu yayi

mu

rmushi karfin hali yace''haisam yana sonki

yana kaunarki sosai fiye dani kaina da duk wni

mai sonki a duniya. Akwai watamatsalar da tasa

bai aurekiba hanna'' hanna cikeda mamaki ta

kurawa bello ido tace me yasa kacehaka me ka

gani daka fadi haka?'' bello y

ace''saboda ke

yarinya ce shi yasa baza ki fahimcihakan ba,

kuma nasan irin yadda kike hanna bawai haka ta

taba faruwa akaina ba a.a inakwatanta nima

rayuwata zata iya shiga irin wannanhalin da kika

shiga idan na rasaki saboda kecewacce na taba

jin ina so

a duniya. Ni na yadda naamince zanci

gaba da zama dake a haka amatsayinki na

matata amma babu zancen saki a tsakanina dake

saidai mutuwa ta rabamu sabodasanda nake

miki, hanna da ace haisam yana jirankibayyi aure

ba da zan daukeki ina kaiki wajenshiinaura

miki

shi don kiyi rayuwa cikin farin ciki, ni indawo gida

in zauna ciwon son da nake miki yakasheni na

yadda indai na ceto rayuwarki. Amma yanzu da

yake haisam yayi aure kiyi hakuri. A cikinkashi

dari bisa dari da kike yiwa haisam, ki daure

kibani kashi da

ya a cikin dari har

karshenrayuwarmu ta aure na gode. Hanna ki

daure kicigaba da zama dani a haka kada ki barni

ni dakeduka muyi biyu babu, kin rasa haisam ni

kuma in rasaki'' yasa hannu ya jawo jikinsa zai

rungumetatayi sauri ta mike tsaye ta juya masa

ba

ya. Ya tashi asanyaye yaje ya rufe kofa ya

datse da makulli. Yayinda hanna taji wannan

rana tamkar ranar damahaifinta ya rasu ta kuma

rasa haisam yau gata adaki zata kwanta gado

daya da wani a matsayin mijinta ba haisam ba,

hawaye yaci gaba da tsiyayomata

daga

idanuwanta. Bello yaxo ya rungumetata bayanta

yana mai sunbatar kunnuwanta dagefen

kumatunta cikin sanyayyiyar murya hannatace'' a

matsayinka na mijina akan babu yaddazanyi ka

sami GANGAR JIKINA amma ruhi, zuciyata na

wajen haisam.'' bai iya bata wann

an amsan

bacimak ya dauketa ya dorata a tsakiyar gado.

Hannata shide tama fita hayyacinta saboda

tsananin bakinciki yau gani ga wani daban zai

fara saninta 'yamace kafin haisam wannan bakin

cikin ne yayimata yawa yasa ta fita hayyacinta

ma iya cewa suma ta

yi amma gogan naka baima

lura ba ji yakeyau tamkar an masa albishir da

gidan aljanna gashiya auri hanna harma ta

mallaka masa GANGAR JIKINTA.A ranar da hanna

ta cika sati guda ta fara saninhalin uwar mijinta

ashe da kara take yi mata. Dasassafe ko tashi

da

ga bacci basu yiba Inna Hauletayi dirar mikiya

a bakin kofan dakinsu tana bugunkofar da karfi

tana fadin a tashi haka baccin ya isaduk inda sati

yayi an gama cin amarci bakunta ta kare kin

zama 'yar gida fito ki dora dumame. Indozataje

rafi debo ruwa.Firgi

git Hanna ta mike ta dirodaga

kan gado ta bude kofa ta fito. Ta durkusa

harkasa ta gaishe da Inna Haule. A yatsune ta

amsatace'' a tafi wajen murhu a dora dumame

ga dawada gero can idan kuka karya kumallo

keda indo ku surfa''. Bello yaji tamkar yayi ihu

sa

boda takaiciyasan Hanna kuma ta shiga uku ta

lalace kamanyadda amaryar Babansa Indo take

dandana wahalakullum kamar baiwa.Ya tashi

zaune ya rike kaitausayin Hanna zuciyarsa da

tunani ina zai samomafita kafin ta zama baiwa,

to amma babu wata mafita tunda ha

r yau har

waye war gobe innaHaule taki amince masa ya

koma gidansa shidamatarsa. Da ya isheta ma da

maganar sai tace dukranar daya sake rokonta

akan wannan bukata tasaAllah ya isa kuma zata

tsine masa, don haka Belloyaja bakinsa yayi gum.

Haka hanna ta kas

ance tana yin iya kokarinta na

ganin ta farantama uwarmijinta tana binta sau da

kafa amma a banza innahaule bata gani. A koda

yaushe zagin hanna taketana cewa.A yaushe

zagin hanna take tana cewa aurendaba gara ma

ai bai cika aure ba. Wai hanna tamallake ma

ta da

don da sai yayi sati biyu,uku baizogarin ba daga

wajen aikimsa amma yanxu bayasati guda,

zantuttuka barkatai marasa ma'ana daina nuna

tsana tsagoranta. To wannan al.amari yasa hanna

ta sake fitar da rai daga samun zaman lafiyaa

rayuwarta, inna haule

halinta daya da iya

abukoma tafi iya abu ko uwarka ka yanka musu

kadafa ka basu bazsu gode maka ba. Sai dai

kawaiidan abun ya isheta ta shiga daki tayi kuka

ta gaji.Idan bello madu ya dawo ya ganta a

wannan hali sai ya shiga lallashinta yana bata

hakurin n

an nasababu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login