Showing 18001 words to 20656 words out of 20656 words

Chapter 7 - GANGAR JIKINSA NA AURA BOOK2 COMPLETE

26 Oct 2026

113

kawi yana

kano amma zuciyarsa tan

babbanmutum garinku.

Wasu lokutan da ymma yakn shigalambu yan

busa wani dan karfe dogo kamr naazurfa da nayi

bincke aka ce bun busrki ne akwai wsu tsakiyoyi.

Akwatinsa suma wasu lokutn yandauko su ya baz

a gdo da wani hoto tun. Kuna jjs 1ke da rauda

kanwa

t da nusaiba haisam natsakiyarku shim ya

kura ido yana kallo in takicemiki soyayya ta fr

zautar da haisam ni kuma inagefe ina son maso

wani, ni da dutse duk dya nake a cikin gidan. A

haka muka shekara da hisam saimuyi wta 3 snn

nake samu ya shiga dakina, t

okoda ya shigo ma

ba farnta min zaiyi ba dagakarshe sunan hanna

zai dinga kirana. Nyi fad, nyiyji har na gaji haisan

bay tnkamin balle ya bini bikoidan nayi yaji, da

kaina nake zuw in dawo. Ban sami kulawar

haisam ba, bbu soyayyarsa. Akwaiabinci , ga kudi

da duk wani bu najin dadin duniyakatafaren gida,

galla-gallan motoci duk waccenakeso it xn shiga.

Mahifiyar haisam ce take yiminsutura. Ba'a yin

wata gud is ta aiko min da dinkunahaka

mahaifinsa ya budemin account. Banki yana

turomin da kudi, yay hbib duk

wata yake

siyominkyn abinci komai da komai. Mahaifana

knsu dakafarsu kudi suke bani suna kara rokona

inci gabada hkrn zma da mjina tunda ni nace nji

n gani inasonsa haka. Amma dukka gatn da

surukaina sukeyimin da iyayena duk a banza ne

ba dadin rywta nkeji

b tund na rasa soyyyar

mijina. Kowa ya rsakan haisam an rasa yadd za'a

kamo bakin zrenbare a ware mana matsalar mu.

Wani lkcmahaifiyata t kirani take shwarta ta ko

zan hkr dawnn aure inzo in auri mai sona shima

yaje ya aurowacce yakeso nace I ni ko da xan

mutu gara inci gab da zama da haisam a haka

sbd tsananin son danake yi masa.Haka nci gba da

zam d hisam, kullum a cikintunani yake hour

zuciyarsa ta samu matsala yakwanta ciwo likitoci

suka ce lallai lallai haisam yancikin mtsananciyar

damuwa ta tunani da

kunci dolea dinga kwantar

masa da hnkl don har zuciyrsa takamu da ciwo

sbd damuw, bamu Da maganin wannan matsalar

ta haisam sbd kece maganintsananin sonki shi

yke damunsa. Don haka ciwonhaism yaci gaba da

yaduwa kusan kullum a asibitihaisam yake daya

ya d

awo gida sai ciwo ya tashi amayar dashi

asibiti haisam ya rame yayi duhu abintusayi.

Wani abin mamaki a karkashin filonsa na asibiti

abun busrki ne da tskiyoyinki yke ywo

dasu.Likitoci sunyi sunyi da haisam ya rage

damuwa sbdsamun lfyr zuciyrsa abu ya fask

ara.

Akwai lkcn dahisam yayi wta 2 a kwanace premier

clinic jikinbabu sauki saida aka mayar dashi

aminu kanoteaching hospital amma in yanzu kaga

haisam zaka dauka kafin ka fita bakin kofar dakin

zi mutu sbdtsananin jin jiki da yake. Numfaninsa

sama samadak

yar abun tausayi,Hanna ta rushe

da kuka gaba 1 wajen sai akafara hawaye, ramlah

ma hawayen da take ya karakaruwa. Taci gaba

da cewa nafi kow sanintakamaimai maye ke

damun haisam ina ta zarginkaina nice silr

wannan ciwon na haisam tunda nicena raba shi

da a

bar kaunars. Da naga haka sai na yankewa

kaina shawarar kawai in shiga gari dukinda

hannah take inje in nemo wa haisam sbd

itacekadai soyayyar da xan nunawa haisam

amatsayina na mai tsananin sonsa banason in

rrasashi gaba 1, gara na nemo msa maganin

wannan

ciwo da yaki warkewa fiye da shekara 1

yana fama. Ban bari kowa ya sani ba, bn

shawarci kowa ba nashirya tsaf da kayana da

guzurina da direbana nashirya fita neman hanna,

na yiwa surukaina daiyayena sallam akan zanje

kd gidan wata kawatada mijinta ya rasu

inyi mata

ta'aziya kwana 2 kawizanyi, mahaifiyata ta nemi

ta hanani tfy sbd ga jikin haisam yayi tsanani

yana kwance a asibiti yaya za'yiince xanyi

bulaguro duk da ma dai bani bace nakezaman

jinyarsa kaninsaa ne izziddin damahaifiyarsa ai is

suga ban damu

dashi ba harkatama na tafi,

nasan hakan data fada gsky ne baikamata in tafin

ba amma nace ni dai zanje ba dadewa zanyi ba.

Tayimin fatan Allah ya kiyayehanya sai na dawo

na tafi.Kowa ya gyara zama dan yaji ci lbr cike da

mmkda tausayin ramlah kowa ya zuba

mata ido

yanakllo musamman hanna. A zuciyata cewa tke

waishin ko mafarki nake ne bad gaske bane ni

ramlahta nemowa haisam, yi zanga haisam

kenan? IkonAllah, Allah mai girma, Allah na gode

maka, ko bazan auri haisam ba in ganshi ma

nagode waAllah. Ramlah ta

ci gaba da cewa

"babban mutumgarinku na nufa na rasa gidan

naku ma sai damuka yi tambaya don bn manta

sunan mahaifinkiba mallam habu, nace yana da

ya hanna wata farakamar da farko basu gane ki

ba da hnne suka fi sanin ki ashe ko yar baba

nace kece sannan a

kakaimu gidn naku she

mahifinki ma ya rasu? Hannata gyada kai tace

yafi shekaru 2 ma da rasuwa.Ramlah tace Allah

ya jikansa. Mahaifiyar haisambabu abinda take

iya cewa sai kuka kawai takeyikamar ranta zai fita

mahaifiyar ramlah ce take rike da ita tana lal

lashi

itam kuka take. Ramlah tace saimatar babanki

muka iske take cemin suma basusan inda kike

ba, kanin mahaifiyar yazo ya duke kitun bayan

rasuwar mahaifinki kun tafi ksarsuniger. Na

tambaya wani nigertace Dashi sunangarin muka

kwana sannan muka nufi gar

in Dashi. Na dan sha

wuya kfin nagano inda kike. Munyikwana 2. Gidan

wni bawan Allah a grin muna yiwamatansa

kwatance sai can daya daga cikin matantace hnna

matr marigyi bello mdu custom. Nacemijinta ya

rasu ne? Sukace ya rasu harta fita dagatkaba, naji

da

di da sukace a ynxu baki da miji don zan iya

tahowa dake, to amma yaya zanyi gashibaki

sanni ba yan wanki da yanuwn mijinki ba

zasubari in taho da ke ba, na tambaye su

'ya'yankinawa yanxu? Suka ce baki taba haihuwa

b watankibakwai d aure mijinki ya rasu ya

barki,

sai kawai natuno wata dabara nace to tunda

mijinki ya rasu bari ince daga gwamnatin jihar

kano matar gwamna taaikoni don in kafa wata

kungiya da za'a tallafawamatan da mazajensu

suka rasu suka barsu damarayin 'ya'ya. Haka

kuwa akayi nasa aka rakani

fadar maigari Ni da

direbana muka hada bkimukace tare aka turo

mu. Dajin hak mi gri da jam'ar gari yasa akyi

shela aka tar mana matan da mzansusuka rasu

suka brsu. Kallo 1 nayimiki na gane. Ki,sbd na

sanki a hotuna a wajen raudah kanwata tunkun

aji 1 har a

ji 6. Tund nasan kin iya rubutusauran

basu iya ba, nace to wacece tazo ta rubutasunan

ta basu iya ba, nace to wacce ta iya tazo t ding

rubutawa suka nun ku kika zo kika rubuta.Na

babbaku taimakon da zn baku sannan nacetunda

kin iya rubutu to ke zki dinga w

akiltar sukina

karbomusu taimako dga kano na nemi d kibiyoni

kano, naci sa' kuwa 'yanuwanki sukaamince kika

biyoni, don kawai in kawo ki wajen

haisam.Wannan karon hann murmushi ne y kece

matasbd tsananin farin ciki. Ta sake tattara

hankalintawajen rmlh tan

a suaronta. Ramlah ta

cigaba dahawaye tace hanna gaki a tsakiyar

faalon gidanhaisam don kece kadai mganin da

zaisa haisam yawarke daga wannan

matsannancin ciwon zuciyar da yake fama dashi

"ta sharbe hawaye tci gba dacewa Haisam ya sha

wuy hanna a sanadiyya

rtsananin sonki, haisam

ya rasa walwala a rywr sa asanadiyyr tsananin

sonki. Haisam mi kaunar ki nefiye da duk wani

mai sonki a duniya. Sai yu hnnataji amsar wnn

klmomi data dde tan nemn dalilin da ke cewa

haism yafi kowa sonta a duniya. Mahaifintane y

far

a fada mata, Bello madu ya fada mata

haka,snn ramlh ta fad mata. Lallai na yarda

haisam yafikowa sona. Hanna take fada a

zuciyarta. Ramlah tasake rushewa da kuka mai

tsanani tace ban barshikuma ya auri wacce yke

so ba. Hanna ta matso na rungume ramlah tana

lallashinta tana bata hjr itamakukan tkeyi, ramlah

tace hanna dole nayi kukadole na dauwama a

cikin bakin ciki har karrshenryw ta sbd halin

wahala da bakin ciki dana jefahaism na cuceshi

na cuci kaina. Hanna tce antyramlah daina cewa

haka Allah ya rubuto

sai anyi haka amma bake

kikasa haka ta faru ba, ramlah tadago kalli hanna

tace haisam ya sha wuya, kullumyan tunani

kamar ya zautu don wni lokaci sai kagayayi

murmushi yace hanna kenan tsananin tunaninki

da yakeyi. Ni dai ina tare da GANGAR

JIKINhaisam ne

amma zuciyarsa na wajenki.

Ramlah ta sake rushewa da kuka tce GANGAR

JIKINSA NAAURA zuciyarsa na wajenki hanna. Ke

kadai cemaganin ciwon nan na haisam hanna

kece kawaizai gani ya warke.Hanna tasa hannu

tana gogewa ramlah hawayecan cikin zuciyarta

kuma cike

take da farinciki datadade bataji irinsa

ba cikin sanyin murya tace yanzuina yaya haisam

din yake, ku kaini in ga jikin nasa.Gaba daya

falon suka dauki kuka mai tsummazuciya. Hanna

cike da mamakin meyasa suka sake rushewa da

kuka kuma. Hnna ta dubi Ramlah

tacelfy kuka

sake rushewa da kuka? Ramlah ta dafakafadar

hanna tace hanna saidai kiyi hkr Allahyayiwa

haism rasuwa jiya yya habib yayo waya.Zasu taho

d gawar a yau da daddare zasu iso.Hanna ta

zabura ta mike tsaye yayin da zuciyarta ta far

dukan 3 3 kanta

ya fara sarawa kamar zai

fasheta dora hannu aka yayin da jiri ya dauke ta

ta komata zauna, ramlah ta riketa. Izzidin kanin

haisam neya katse hanna daga tunanin da take

ciki yazogabanta ya durkusa yana mai tsananin

kuka dahawaye yace ni nake jinyarsa yace

min

duk ranar dana ganki na baki wannan. Ya mikowa

hannatsakiyoyinta da abun busarta. Cikin snyin

jiki tasaahnnu ta karba tana jujjuyawa ta gansu gr

dasukamar yau ya karba daga wajenta. Sai ta

tuno ranarda aka kai ta makaranta tan zaune

akan akwati,haisam

n kn benci yana mata

tambayoyi har ya krbi wadnnn tsakiyoyin, sai

hawye ya dinga digowadaga idanuwanta.izzidin

ya ce bayan tfyr ramlahjikin yaya haisam ya rikice

sosai har aman jiniyakeyi. Ashe yaya habib yana

ta cuku cuku zai fitadashi turai. Bayan tafiya

r

ramlah da kwana 2 yayahabib ya tafi dashi

londonRanar da suka isa da daddare Allah yayi

ikonsayaya haisam ya rasu. Gingirim hanna ta

tsaya tanakallon izzidin tamkar wata gunki. Izzidin

yaci gabada cewa yaya habib yn kuka yayi waya

yace yau dadaddare gash

i nan zai juyo da gawar

haisam shinewannan taron da kika gani ana jiran

isowar su muke. Kiyi hkr hanna haka Allah ya

rubuta miki.Haisam yasha wuya a sandiyar sonki.

Kowa yayishiru ba abinda kakeji a falon sai sautin

shesshekarkuka kowa keyi. Can hanna ta r

ushe

da kuka tanacewa Innalillahi da inna ilaihir raji'un

haka Allah yarubuta min haka Allah yaso ya ganni

nagode wa Allah. Yanxu babu babana, babu

mijina bello madu,babu haisam din da nake sa

ran xan ganshi dukdaran dadewa. Hanna ta rusa

kuka tana bada lb

rnrywr ta tun ranar da

mahaifinta ya kaita mkrnt sukagamu da haisam

har izuwa aurenta da bello madu,har izuwa rana

irin ta yau da aka bata lbrn mutuwar haisam.

Tace ta dauka ita kadai kehaukarta Haisam yana

can da matarsa ya manta daita tunda yace ya

cika

burin daya kudira akai nainyi karatu ya dawo

gida yanzun zai cika alkawarindaya dauka. Sai na

dauka haisam ya manta da watahanna ashe ina

nan like a ransa. Hanna kuka wiwi

Zaharaddeen Shomar

Whatsapp 08168575100

GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 3

Post

ed by ANaM Dorayi on 04:41 PM, 30-Apr-15

Under: Gangarjikinsa ta Aura

Jama'ar dake cike a falon iyayensa da

iyayenramlah danginsa da dangin ramlah da

makabtaduk sukaji tausayin hanna fiye da kansu

da kansu.Hanna ke akayi wa mutuwa.inji

mahaifiyar haisamyac

e min hjy ku barni na auri

hanna, hjy hanna ceryw ta amma naki fur ashe

kuwa da gaske yake gashi yanxun babu shi ina

ma yana da rai yazoyaga hanna, sai duk falon

aka dauki kuka gabadaya.Hanna ta kankame

tsakiyoyinta da abun busarta acikin gyalenta ta

mike

ta dakyar tana hadahanya tana tafiya

dakyar ta nufi wani daki ashedakin haisam ne,

can lungu gado ta shige tayizauna yayin da

idanunwanta suka fada kan wanikaton hoton

haisam dake like a jikin bangon dakin yyi kyau

sosai yana dariya a hoton. Taji gabanta y

ayanke

ya fadi ta kurawa hoton ido kem yayin dataji wani

ruwa dga hancinta yana zurara ta cikinkanta

numfashin ta na kokarin dauke mata abundazata

iya tunawa kenan , ashe suma tayi,

Amratukanwar haisam aka turo dakin tazo taga

wanni hali hanna take ciki ka

rta nemi ta halaka

kanta. Saikuwa tazo ta ganta ta jingine a lungun

gado azaune ido babu baki sai fari ta kafe.

Amratu takwalla ihu sai duk aka shigo aka tara

hanna cikinwannan hali. Ba'ayi wata wata ba aka

daukota anasalati aka yayyafa mata ruwa ta

farfad

o.Tana bude ido taga dandazon jama'a har

sunfina dazu mata da maza an idar da sallah

magaribaan sake taruwa ana jiran isowar gawar

haisam.Kofar gida cike yake taf da maza. Hanna

tayi salatita tashi ta zauna tana tunanin a ina

take ko daimafarkin ne, amma t

a murtsike idon

ta goge ruwan dake fuskrta taga zahiri ne ba

mafarki bane haisamya rasu , ya rasu da gaske

ne. Hanna taji sai sannuakeyi mata yayin da taji

wasu na tambaya itacehanna? Wannan ce hanna?

Wadanda suka zoyanzu kenan. Hanna tace a

zuciyarta wato

kowama ya sanni kenan kamar

yadda nima acan duk wanda ya sanni yasan

haisam,KARSHE Hanna ta matsa kusa da

mahaifiyar haisam ta zaunasai taji mahaifiyr

haisam tasa hnnu ta goge matahawaye, tace

mata hanna yi hkr Allah ya kaddarahaka fatana

ki din da yiwa H

aisam addu'a kinji ko,Allah ya

jikansa ya gafrta masa. Allah ya hadaki damai

sonki fiye da gafrta masa. Allah ya hadki da mai

sonki fiye da yadda haisam yake sonki. Hanna

tagirgiza kai tace har abada ba'yi ba, baza ayi

bakuma hjy, na rasa mai sona nima na

rasa

wandanakeso. Sai su duka suka rushe da kuka.

Kanhanna akn cinyar mahaifiyr haisam tana

kukakamar ta shiga cikinta don tsananin son da

taji tana yi mata tamkar haisam tunda ita ta haifi

haisam. Itamahaifiyar haisam ta dafa knta jin

hanna taketamkar hai

san ita tunda haisam na

son hanna itamaharga Allah taji hanna ta shiga

ranta. Amma aikingamaa ya gama haisan din

daya hada ya tafi yabarsu, Can Hanna ta dago

tace zanje inyi sallar mgariba?Hjy haisam tace eh

jeki kiyi. Hanna ta mike dakyarga tsananin

faduw

ar gaba da ciwon kai, ita kantabazata iya

musulta yadda takeji a wannan rana ba.Ta shiga

dakin ta kalli wajen da hoton haisam yakemanne

taga an cire shi sai ta wuce ta shiga bandaki ta

dauro alwalla tazo ta fara sallah. Bayan ta idar

dasallar magariba ta t

ashi ta fara jero nafiloli sai

tajigaba daya an dau salati tun daga yan kofar

gidahar matan dake falo sai taji ana cewa sun

iso, an isoda gawar. Tana tsaye tan sallah sai taji

ta sulmuye tazauna kafarta ta kasa daukarta

gbanta ya yanke ya fadi. Taji duk ts

ikar jikinta

tana tashi, kukan da yakizuwa dazu ya kece mata

tamkar ranta zai fita. Cantaji salatin da akeyi ya

lafa sai ta rike bango ta tashitsaye dakyar don ta

fita falon taje taga gawr abunkaunarta don idan

taga fuskarsa yanzu ita ce kadaizata dinga

tu

nawa har karshen rayuwarta. Duk dama taji a

jikinta itama ba dadewa zata yi ba aduniya zata

bi haisam dinta. Tunda damuwa datunani ne ya

kashe haisam a shekara 2 ita yanzuyadda takeji

ya linka yadda haisam yakeji don hakazuciyarta ta

iya fashewa a wata 3 t

a mutu ta huta.Tana tafiy

a hankali don karta fadi.har ta fita daga dakin,

tana fitowa taga gaba daya daruruwanmutanen

da suke zazzaune a falon sun juyo sunakallonta

gaba dayansu. Idonta ya dira akan watafuska

wacce take tunanin ba gaskiya take gani bagizo

ne. Kash!! Anan zan dakata mu hadu aGANGAR

JIKINSA TA AURALittafi na 3 Naku ANaM

Dorayi,Nagode da karfafamin gwiwan da kukeyi,

Allah yabani ikon kammala 3 kamar yanda na

kammala 1en 2...Bye!

Zaharaddeen Shomar

Whatsapp 08168575100

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login