Showing 3001 words to 6000 words out of 20656 words

Chapter 2 - GANGAR JIKINSA NA AURA BOOK2 COMPLETE

26 Oct 2026

109

rana ya sami Hanna kacekace tana

kuka a durkushe a gaban Alh Bilya tanarokonsa

iya Abu kuwa tana ta faman watsi dakayanta.

Cikin kuka Hanna tace'' wada kaga halin da nake

ciki jeka ka kira

iya Salmai tazo ta rokarsu.Nan

da nan wada ya garzaya dan ya shaidawa

iyaSalmai halinda yazo ya tarar da Hanna.

Bayantafiyar wada ba dadewa sai ga iya salmai

da maigarida tawagarsa sun shigo gidan suka iske

hanna acikin wannan hali. Maigari ya ce''

subhana

llai Alh Bilya da girmanka meye haka?

Alh Bilya yace''ranka ya dade babu yadda za'ayi

taci gaba da zamaa cikin kudina bayan bata sona

shi yasa nazo na ceto in Abu taga zata bar Hanna

taci gaba da zama akyauta to. Amma ba dai nine

ke biyan kudin nandole Han

ne ta fita don bazan

barta taci gaba da zama a kudina ba tunda bata

sona. Nan dai akahau bawa Alh Bilya da iya Abu

baki ana musuwa'azi da nasihohi akan rayuwa ce

kuma sumasuna da yaya zasu iya mutuwa su bar

yayansusuma ayi musu haka. Hanna tasa gefen

zanin

ta tagoge hawaye ta mike daga durkusan da

take yi ta juya ta kalli su maigari tace'' ku kyalesu

ni nahakura da zama a dakin zan koma rumbun

inzauna hanna ta fara dibar jakunkunan ta

tanashigarwa cikin rumbun nan mai gidan

tururuwa dacinnaka ga bunhunhunan

dawa da

kaikayi.....ANA CIKIN WANNAN hali ne Musa

danmakwabtansu ne ya shigo yace'' wasu maza

gudabiyu gasu nan a waje wasu farare ne

kamarlarabawa sunce suna neman Hanne 'yar

gidanMalam Habu. Mai gari yace'' larabawa daga

ina ?Musa yace sunce daga Niger s

uke maigari

yace'' to muma ai tafiya zamu yi mu tafi kawai,

har Hannasuka yiyo waje wasu samari farare sol

sol ne gudabiyu a tsaye a kofar gidan daya daga

gani kotambaya babu jinin hanna ne don kamar

su dayakamar an tsaga kara maigari yace ''kune

bakindaga

Niger ? Suka amsa 'eh' sannan suka

duka suka gaishe dasu maigari. Hanna ta tsaya a

gefetana kallon wadan baki nata bata san suba

ammadaya daga cikin samarin kamarsu daya

futik dagagani babu tambaya daga tsatso daya

suka fito.Maigari yace'' to ga Hanna . Y

aya kaman

baku sanjuna ba. Mai kama da Hanna yace'' ni

sunana Ahmad wannan abokina ne sunansa Bello

Madu. Nikanin mahaifiyar hanna ne uwa daya

uba daya.Hanne bata taba ganina ba ban taba

ganinta bashine nazo na nemota don muga juna''

Hanna najinhaka sai ta

daka tsalle ta rungume

Ahmad sai itadashi suka rushe da kuka. sai suka

rushe da kuka. Maigari da sauran mutane sai

suka hau girgiza kaisuna masu tausayinsu.

Maigari yace'' Alhamdulillahgara da Allah ya kawo

ku sai mu koma daga cikin atattauna. Bayan kowa

ya sami waje ya zauna,Hanna ta tashi ta dauki

kwano ta kwalfo musuruwan sha a randa ta kawo

musu, bayan sun sha. Maigari ya fara bayani ya

shaida musu duk halindaHanna take ciki yanzu

ma ga jakunkunanta nan awatse a waje dakin da

zata zauna ma yanzu yazama

garari. Ahmad ya

matse hawaye yace'' hakikatuntuni munji irin

halin da mahaifiyarki ta shiga harta rasu mun san

kuma halin da yarta Hanne zata shiga amma da

yake ni ina yaro bani da ikon inzoin dauketa shi

yasa na hakura akwanakin nankuma na dinga

mafarki

iri iri na 'yar uwatamarigayiya uwar

Hanne. Kullum na kwanta baccisai inga yayata

Habi tazo tana cewa Ahmad danuwana yanzu

baza kaje ka nemo 'yata ba Hanne kaga halin da

take ciki ba a duniya ba, ko darenjiya ma nayi

mafarkinta abu daya kuma takemaimaitaw

a don

haka yanzu daman nazo da niyyarmu tafi da ita

ko da mahaifinta yana nan zanrokeshi ya bani ita

idan batayi aure ba in tafi da ita.Balle kuma

yanzu da ya rasu dole in tafi da ita. Iya abu ta

tabe baki tace malam tunda ransa ya hanaakai

hanna wannan ga

rin'' maigari da jama'arsa suka

yiwa abu caa suka rufetadafada suna cewa'' ba

yanzu kika gama mata watsida kaya ba? Bayan

bakar wahala da take sha tuntana karama ta

zamo tamkar baiwa a gidannan.Ahmad ya ce'' ba

saikun bata bakinku bama wajenbata amsa mu

da

i zamu tafi da ita . Sai yanzu daya mutumin

yayi magana wato Bello Madu yace'' aianan kusa

muke a garin dashi muke. Dashi dababban

mutum ai border ce ta raba. Ni costom neina aiki

a border lokaci lokaci zan dinga kawomuku Hanne

kuna gaisawa. Ahmed ya katse

shiyace ''duk

zancen ka lallashi matan nan bai taso ba kaga

kankat din gari wato maigari da jama'arsasun

bamu izinin mu tafi da ita to wacece kuma zatace

sai hanne ta zauna yunwa ta kashe ta. Iya

Abutaji wani dacin bakin ciki ya rufeta ganin

Hanna tasami

wajen da zata je ta huta. Taso ace

da ta yiwaHanna watsi da kaya duk garin ta rasa

inda zata zauna. A haka dai aka rabu Ahmad da

abokinsaBello Madu suka yiwa mai gari da

jama'arsa sallamasuka daukarwa Hanna

jakunkunanta, Hanna tayafa gyalenta tarungume

iya

salmai suna kukanrabuwa Hanna da kawunta

suka tafi.sun isa garin Dashi da daddare gidan

Ahmadsuka sauka. Ahmad yana da mata daya da

'ya'yabiyu , sunan matarsa Hajir itama irinsu ce

buzuwa.Hajir ta tari hanna cikin fara'a da murna

ta kaitadaki ta kawo mata

ruwa ta sha sannan ta

zaunasuka gaggaisa sannan taje ta shirgowa

hanna tuwo. Hanna taci tuwo nan tamkar tunda

allah yahalicceta bata taba cin tuwo mai dadin

haka basaboda tsabar yunwa da take ji, taci tayi

nat sannantace a nuna mata bandaki zata yi

alwala

Hajir tanuna mata. Hanna ta shiga ta

dauro alwala tazo tayisalloli tana idarwa taje ta

watsa ruwa tayi wanka ta kwanta. Hajir taji tana

son Hanna, tana sonta dakawa daga gani ma

sa'an nune, hajir ta zauna agefen shinfidar

Hanna na kwance suna ta hira kala

kala,Hajir bata

bar dakin ba sai da taga Hanna tafara bacci

sannan ta hure mata fitila ta rufo kofa tafita ta

nufi dakin kwanciyarsu. Da asuba Hanna ta farka

taji ana kiran assalatu ta mike ta nufi ban

dakitayi alwalla tazo tayi salla ta zauna tana

Lazumi.

Gyangyadi ne ya dinga daukar hanna ta

mike takoma kan katifa ta koma bacci tayi ta

barci har shadayan rana babu wanda ya tashi

Hanna sai da tayibarcinta ta gaji ta farka dan

kanta. Tana tashi tayi ido hudu da soye soyen

abinci kala kala Hajir tazota jera m

ata. Ba Hajir

kawai ba 'yar uwan uwarHanna fa yawa labari

yakai musu cewar hanna tazodon haka suka aiko

mata da abincin karin kumalloiri iri sunka ce

kafin suzo su ganta. Hanna ta fadawanka tayi

brush sannan ta saka kayanta tazo ta zauna a

gaban abincin bu

rjik a jere a tsakar dakintaduk

nata ne sai taji wani farin ciki ya lullubeta

ba'asabanba, yau hanna ce da barcin safe ta

farka tagaabinci burjik an jere mata haka Allah

yake, duniyajuyi juyi. Tun kafin hanna ta gama

karin kumallo tajitsofaffi da mata suna

sallama a

tsakar gida, yan uwan mahaifiyarta hanna ne

suka fara cinci rindonzuwa ganin hanna, sai koke

koke daga su harHanna taga dangin uwarta

cunkus amma suka cemata wadannan ma kadan

ta gani don tushenzuri'arsu Azbinawa ne [buzaye]

suna Agadas state .S

ai dai wani abu guda da

hanna ta lura duk danginta talakawane sosai

suna cikin rashi wasuNono suke sayarwa rugage

suke wasu kumamanoma ne. kawu Ahmad ne

kawai dan Bokowayayye mai dan hali akan

sauran koyarwa yake amakarantar firamaren

garin har ya sami mat

sayinmataimakin

headmaster. Shima dai rufin asiri ne kawai ba

wani arziki gare shiba. Gidansa ginin kasane

dakuna uku ne, bandaki da zana aka zagayekicin

kuwa a tsakar gida aka dasa murhuna. Hakadai

Hanna taji ta shiga wata sabuwar rayuwa maidadi

fiye da r

ayuwarta da agidansu. A koda

yausheyana godewa Allah da yayi mata canji

daga ukuba da bakin ciki hantara ya kawo ta inda

aketarairayarta. Hanna da Hajir sun shaku sosai a

kodayaushe suna tare suna hira wasa da dariya.

Tunhanna na boyewa hajir wasu abubuwa

nadangane da rayuwarta har ta yaba da

hankalinta tafara gaya mata wasu abubuwa da

suka faru da ita ada na dangane da tsananin son

Haisam ranarrabuwarsu. Tace har yau kullum da

daddare sai tayikuka idan taje kwanciya barci

saboda tunaninsa.Hajir ta tausayaw

a hanna sosai

har hawaye tayimata ,daga karshe tayiwa hanna

nasihoho akantayi hakuri kaddara ce daga Allah

haka Allah ya rubuto musu.BAYAN zuwan hanna

da kamar wata guda kawuAhmad da sauran

manyan danginsu suka kiraHanna babban zauren

dake gidan. Bayan ta

gaisheda kowannensu ta

koma gefe ta takure. BabaSha'aibu yace'' Hanna

kinsan dalilin da yasa mukakira ki nan? Hanna

cikin ladabi ta amsa musu a'a yace to a

matsayinmu na iyayenki da kakanninkimunyi

nazari mun kuma tsayar da shawara abindanake

nufi da munyi

nazari shine bai kamata ba

muzuba miki idanu haka nan ba babu aure don

hakaya kamata kiyi aure a watannan kuma.

Gabanta yayanke ya fadi ras dajin kalmar aure

cikin rudani tace''....... Wazan aura ai ni bani da

kowa a garinmuanan garin ma babu wanda yace

y

ana sona.'' suduka suka kyalkyale da dariya.

Ahmad yace''hanna kwantar da hankalinki dole

mu aurar dakega mai sonki kece dai baki sani ba

amma zuwankigarinnan maza sun doshi goma

suka sameni suka ce suna sonki shawarar da

muka yanke ita cemuduba a cikin wa

ye yafi

hankali. Addini. Sana'aasali wanda zai rikeki

tsakani da Allah mu aura mikishi tunda ke

bakuwa ce ba sanin halayensu kika yiba babu

kuma isasshen lokaci da za'a barki kinasoyayya

dasu har ki zabi miji mu baza mu zaba miki

wanda zai cucekiba . Hanna

babu wanda ya

fadomata a rai sai Haisam, soyayyar da take yiwa

Haisamsai kara yabanya take a cikin ranta, Hanna

ta ciresha'awar auren wani a rayuwarta tunda ta

rasaHaisam shine ma hawaye yake zuba

dagaidanuwanta don tasan ta rasa wanda take so

duk duniyar

nan ta rasa farin cikin kuma.

Wannanhawaye na hanna da yake zubowa

dagaidanuwanta yasa jikinsu ahmed yayi sani

kumamamaki ya rufe su yaya za'ayi hanna ta

fara kukatun kafin taji waye aka zabar mata ta

aura. Koakwai wanda ta kudira zata aura ne basu

sani b

a ? Inna rabi tace'' Hanna kukan me kike

bafa cewamuka yi dole sai kin auri wannan da

muka zabarmiki ba idan kina da wanda kike so

fadi mu auramiki,daman ganin babu kowa ne shi

yasa muketunanin hadaki da wani. Hanna ta

share hawaye tagirgiza kai tace'' bab

u wanda

nake so zan aura dukwanda kuka zabar min zanyi

biyayya in aure shi kowaye kuma. Nasan baza ku

zabar min wanda zaicutar dani ba'' gaba daya

suka fara shiwa hanna albarka suna jinjina mata

bisa tsananin biyayya datake yi musu allah yayi

mata albarka.

Kawu ahmadyayi gyaran murya ya

gyara zama yace'' hanna tunfarkon zuwanki

abokinna koma ince ya zama danuwana saboda

tun muna yara muke tare nasanhalinsa ciki da

bai fiye da uwar data haifeshi bata sanshi ba fiye

da yadda nasan yadda yake yana damutunci da

sanin ya kamata yace yana sonkitsakani da allah

zai aureki wannan aboki nawashine bello madu

abokina din nan da mukajenigeria garinku dashi

muka daukoki . Yana dasana'arsa kuma yana da

ilmi gaba daya boko da arabiya yanzu ma babba

ne ba laifi a aikinsa ai

kincostom yake sune suke

tsaye a bordar nigeriazuwa niger. Ni dai a ganina

bello masu ne kawai yacancanci ya aure ki ko ya

kika gani? Iya ma'idatace'' wanne irin yaya ta

gani bayan ta gamamagana tace ko waye muka

zabar mata tana so. Cancanta ma ai ba sai a

n

fada ba sun dace ai''hanna ta sukuyar dakai kasa

sai hawaye shar yasake keto mata. Bello madu

kam ya cancanci asoshi bashi da makusa kyau

kuwa kamar shi yayikansa dan buzaye asali

kamar balarabe, hankali datausayi kuwa ba'a

magana don da yaji labarin han

na hawaye ya

dinga yi don tausayinta bashi damakusa ko kadan

amma ita abun da ya kara satakuka shine tana

matukar ganin mutuncinsa donhaka bata so aka

ce shine zai aure taba don dukwanda ya aureta

sai yayi hakuri sabod bazai samisoyayyar taba

GANGAR HIKINT

A zai aura zuciyarta na wajen

haisam har abada, hankalin hanna yasake tashi

sosao da taji sunan wanda zata aurakawu ahmad

yace'' ni wannan kukan naki ne yaketsoratani

hanna kiyi magana idan akwai wani abunda yake

damunki. Hanna tayi dan murmushi tagirgiza

kai

ta ce'' babu kimai zabin da kuka yi min yayi. Inna

goshi ta dau buda kiwa ya hau cewa''allah ya

sanya alheri ya baku zaman lafiya. Hanna tamike

ta shiga cikin gida bata tsaya a ko!ina ba sai

adakinta ta rufe kofa ta fada kan katifa sai ta

budesabon sha

fin kuka mai tsanani taji a ranta

kamarwata sabuwar soyayyar haisam aka kara

zuba mata taji sonsa ya sake sartseta kamar zata

yihauka. Bayan anyi haka da kwana uku hanna

nazaune a tsakar gida tana tankaden gari da

yammatana taya hajir aiki, hajir kuma na w

ajen

murhutana kada miyar kuka, suna taba yar hira

hajir tace''hanna ina ganin kinfi sauran mata

sa'ar samun kintsatstsan miji a duk yan matan

garin nan sabodaduk yawanci yan matan garin

babu wacce batakaiwa bello madu hari ba farin

jini gareshi sosai.Kyaw

unsa ne ko kuwa illminsa ,

ko kuma jan ajinsane yake rudarsu oho? Amma

ke gashi kwatsam yadamu da sanki kinsan tun ba

yauba kawunki ahmad ya fadamin cewar bello

madu yana sonkiamma ya gargadeni da nayi

shiru kar in sanar mikihar sai ya sanarwa da

magabatan

sa shima. Hannata cije tayi dan

murmushi tace'' hajir kenan watonayi sa'a sosai

ashe dana sami bello madu ta sama.Ba tare dana

wahala ba? Amma ni a wajena sai dai ma ince

shine yayi sa'a sosai ma kuwa.Alhamdulillah

amma akwai matsala tabbas. Hajir tajuyo g

aba

dayanta tana kallon hanna can tace'' bangane

akwai matsala ba. Wacce irin matsala

kumahanna ? Ko bakya sonsa ne? Hanna ta

girgiza kaitace ta ce a'a ni naki shi bayan shine

zabin iyayena ina sonsa mana. Muryar bello

madu ce tace.''assalamu alaikum''.Kai

tsaye ya

shigo cikin gidan kamar yadda yasaba shigowa

daman. Kai tsaye wajen hanna yadosa. Hajir ta

amsa masa sallaman gami da yi masatsiya ta ce''

oh dan halak kaki ambato yanzuzancenka fa

muke yi ango kasha kamshi dagazuwanka ka

doshi wajen hanna da ida

n kazo wajen wa kake

dosa? Bello madu ya kyalkyale dadariya yace'' kai

hajir kin fiye tsokana kinsan da saiinyi sati biyu a

boda ban damu da zuwa garin nanba amma

yanzu kusan kullum sai nazo garin nanko banzo

gidan nan ba ina jin dadin garin sabodamatar da

nake so tana cikin garin. To yanzu an banu izini

inzo wajenta kina nufin sai in doshiwajenki duhu

bayan shigowata hasken fuskarhanna ne ya bugi

idanuwana. Kinsan ko a kabarihaske ake nema

ana neman tsari da duhu. Hajir tarike baki tace''

ah bello madu dai

na hadani daduhun kabari

allah ya baka hakuri'' wannan hira tasu ta bawa

hanna dariya bata san sanda tatuntsire da dariya

ba duk da wani kululun bakinciki daya dira a

ranta yanzun nan da bello madu yashigo haisam

kawai zuciyarta take haska matainama inama

aceda haisam za'ayi musu auren nanwata guda

ya rage ayi bikinta. Bello madu yace'' hajir yi

hakuri bada duhun kabari nake hada kibani na

isa? Ai nasan kokarin da kike min wajenturani

fadar zuciyar hanna tun dazu ina zaune atsaye

ina jin hirar da kuke yi. K

uyi hakuri ba labe

namuku ba ina doso kaina bello madu naji

anaambato shiya sa na dakata sai dana gama jin

komai'' hajir tayi dariya tace a'a baba bello ka

faralabe a gidan mutane dai kawai zaka ce min''

yakarasa wajen hanna ya jawo wata kujera a

gefentaya

zauna a hankali yayin daya kafawa

hanna idoyana kallonta. Ji yake tamkar ya

hadiyeta sabodason da yake yi mata. Fargabarsa

daya yana tsoro kada hanna taki amincewa da

soyayyar da yake yimata haka nan bayan

abokinsa ahmad ya shaidamasa an bashi hanna

yayi

farin ciki amma farincikin ragagge ne yana

gudun kada a takurawahanna ta aureshi yazo ya

rasa soyayyarta ammayau sai gashi da kunnensa

yaji hanna tace''ni na kishi bayan zabin iyayena

ina sonsa'' don haka yauyafi kowa farin ciki.

Hanna ta dago a kunya ceta

gaishe shi ya amsa

cike da fara'a ya mika hannu yakarbi rariyar dake

hannunra ya fara tankade. Hajirkuma tana yi

masa tsiya tana cewa'' wai bellowannan bamu

san wanne irin abu za'ayiwa hanna bayan anyi

aure tuwan ma kai zaka dinga tukamata. Bello

yace ke k

in fadi kadan tauna abincikawai bazan

yiwa hanna ba saboda bazaiyu intauna mata ba

amma a baki zan dinga bata bayanna dafa mata

domin hanna tafi saraunoyar da takemulkin

duniyar nan idan ma akwai yadda nake jinta a

raina,Ga mamakinsa sai suka ga hawaye sha

r

yatsiyayo daga idanuwan hanna. Babu abinda ya

satakuka sai tausayin kanta dana bello madu

dominkowannensu son maso wani yake yi, inama

haisamne yake jinta a ransa haka kamar yadda

bello maduyake jinta a ransa. Shima ina ma

yadda yake sonta tana sonsa hak

a'' allah sarki

bello ka makara''hanna ta fada a ranta' sai bello

ya kurawa hannaido kawai yana kallo sai ya juya

ya kalli hajir wacceitama tayi kasake a tsaye tana

kallonsu. Ya miketsaye ya kade garin da yake

hannunsa yace dahanna ta taso suje zaure yana

son ganinta yana da magana da ita. Hanna ta

mike ta dauko ruwa tawanke hannayenta ta yafa

gyalenta tana biye dashisuka fita zaure.

Tambayoyom da bello madu yajerawa hanna sun

doshi goma dom son yaji meyeya sata kuka ko

aurensa ne bata so amma duk daa'a han

na take

amsa masa. Domin idan ta kuskura ta bayyana

abunda yake ranta ta sake shiga ukutasan bello

ba zai takura yace sai ya aure ta bahakura zaiyi

idan ya fasa aurenta wazata aurakuma tunda

bata da maganin ciwon da yakedamunta. Na san

na rasa haisam, na r

asa shi kumahar abada na

rasa soyayyarsa na rasa farin cikin rayuwata,

meye ya rage mun a duniya kuma?Banda jiran

ranar mutuwa. Bello ya katsewa hannatunani

yace'' to tunda na tambayeki kince

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login