Showing 27001 words to 30000 words out of 146191 words

Chapter 10 - KYALKYALIN KAUNA BOOK2 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

335

akan tabarma kawo ruwa Sa a da gudu Sa a tawuce randa tadebo ruwa takawo, yayyafamata Baba yayi a fuska wani kalan ijiyan zuciya Ammi ta sauke sanan ta bude idanu tabi kowa na wajen da kallo kafin ta sauke idanunta kan Baba, dawani kalan sauri ta yunkuro tana kama hannunshi kaman wacce ta zare tace  wasa kake ko Baban Nanah, babu wanda yasace mini yara, Yasmeen na makaranta yau tanada test na Islamic Education wlh, kirata kaji tana makaranta, Yasmeen na makaranta wlh Baffa ni nasani cikin wani kalan yanayi Baba ya lumshe idanu ganin Ammi na having panic attack surutai kawai take, cikin sambatu Ammi tace  Nanah autana yau batason taje school nasata taje, my little girl yaushe ta warke daga measles, ta gayamini idan tadawo shayi zata sha da buredi I promise, I promise her zan mata, ni nasan tana makaranta babu wanda zai sacemini yarinya she s just 4, Faridah Sa a ai Farida batai breakfast yau ta tafi school bako Gyadamata kai Sa a tayi idanunta nacika da kwalla sosai, Ammi tace  nasan she s hungry yanzu bari natashi naje na musu girki dasauri wani abu ne yarike dukansu a school yanzun nan zasu dawo zaku gani, zakugani arude Ammi ta yunkura tai hanyar kitchen Hajjo tabita da sauri, Baffa ya kalli Baba dayabi Ammi da kallo idanunta sunyi jazur yace  tell me everything anatse Baba yaciro wayanshi ya kunna hoton ya nunamusu, salati Yaya tayi Sa a kuma tafashe da kuka sosai koba komi tanason yan uwanta sosai wlh, adake Baffa yace  Ibrahim I know you but akanme zakai case da babban criminal haka idan yama yaran nan wani abu fa? Duk wanda zaiyi kidnapping har yarinya yar shekara hudu ai kasan baida imani yanzu ka kirashi ? Cikeda damuwa Baba yace  number daya kirani dashi batakan network, sai yagadama yakirani shine zan iya magana dashi cikeda masifa Baffa yace  to meyakeso ahankali Baba yace  direbobin shi da kayanshi inba hakaba bazai sakesu ba cikin tsananin fushi Baffa yace  I don t care about your work, mutumin nan harkan kwayoyi yake bawai dan boko haram bane, kasaki abubuwan shi yaran nan sudawo gida Ibrahim inba hakaba zan yi fushin daban tabayi dakai ba lumshe idanu Baba yayi cikeda damuwa kaman zai saki kuka, cikeda damuwa sosai yace  Baffa bazan iya sakinsu without proof of life ba, I need to be sure yarana are fine kafin nasaki kayansu cikeda damuwa Baffa yace  stay with phone zai kiraka, katashi ka koma wajen aiki duk yanda zakayi kayi yaran nan sufito sannan kafita harkan duk wanda ke kokarin illata maka iyali Ibrahim, kaje zan zauna agida mukula da Maman Nanah, if akwai wani abu I will call u just go and handle this issue tashi Baba yayi kaman wanda kayan cikinshi suka mutu, Yaya tace  Allah ubangiji yafishe yaran nan, Yasmeen da Farida dasuke yammata Ya ubangijin sammai da kassai ka tsaresu ka kare mutuncin su na yara mata ya Allahu, wayyo Allah na mun shiga uku mun lalace wannan wace kalan kaddara ce, yo wayan nan yan fashin ne ko kidnappers kuka kirasu idan sukama yaran nan wani abu fa, yammata Farida sha shida, Yasmeen ashirin na shiga uku na, nan nan faram faram Yasmeen tazo tamin sallama da safen nan har ina bata naira hamsin, Ya Allah ka tsaremini Yasmeen da Farida da Nanah ka karemini mutuncin su Yaya tafashe da kuka sosai tace  ga Maman Nanah chan kaman zarewa ma tayi yo ba dole ba, yaranta kakap uku wasu chan kattan maza su dauke sabida aikin ubansu juyawa Baba yayi yafice yashiga mota ya kifa kai yana tunani kafin chan yadago kanshi yatada motan yabar unguwa babu abinda ke ranshi irin yaranshi.
('KK('



'


EPISODE 1?? 5??

For your original Egypt Abayas,home decor, Gold (new and used), shoes that are qualitative and unique at affordable price , siyen daya ko sari (wholesale and retail) contact +201123302418


Instagram @Shopper_topia
WhatsApp group *Maryam s Egypt abaya *

Ahankali idanunta ke rawa rawa kafin gently tabude idanun nata dasukai wani kalan jaaaa suna kadawa suna juyawa tanabin kitson kalaban datagani nakan Nanah na lilo da kallo kafin tawani kalan lumshe idanu sannan tasake budesu tadaurasu kan fuskan Nanah dake kallonta tana wani kalan kuka bakinta abude majina har saman kan hancinta tana zaune akan kujera hannunta adaure kafafunta adaure, sosai take kallon Nanah da jajayen idanun nata dake juyawa tana ganin yanda take kuka amman batajin sound ko guda daya kunnenta yadaina aiki, lumshe idanunta tasakeyi tareda wani irin sauke ijiyan zuciya kaman daga sama taji.  Anty Yasmeen, Anty Yasmeen wani kalan nesa nesa takejin sunanta ana kira hakan yasa tasake bude idanuwan nata kadan tai stretching idanun kaman wacce keson taga abu by fire by force, Farida tagani da Nanah ke tsakaninsu itama idanunta sunyi jajir ga hawaye shame shame asaman fuskanta azaune tana kallon Yasmeen din tace  Anty Yasmeen dan Allah kitashi kada ki kara kulle idanunki, Anty Yasmeen kalleni nine Farida ne, ga Nanah nan, an sacemu an daukemu anyi kidnapping namu bamusan ina ne nan ba, maza daban daban dasuka rufe fuskokinsu sai shigowa nan suke, Nanah tayi fitsari ajikinta, kitashi and do something, Anty Yasmeen!!! Farida takirata dawani kalan karfi dayasa jikinta yawani kalan rawa, tasake lumshe idanunta kafin ahankali tabudesu babu abinda takeji banda karan kukan Nanah, Nanah nawani kalan kuka kaman ana yankata, sai alokacin abinda suka shakamata yasoma sakinta, tundaga kan hannuwanta dake jikin kujera a daure dawani belt dake attached to kujeran tabida kallo zuwa kan hannun Nanah dake kusada ita zuwa na Farida da duk suke kallonta Farida na kuka itama sosai tana kallon Yasmeen din dataga har yanzu bata dawo daidai ba kawai juya idanuwanta dake layi take, tabi kafafuwansu suma dake kulle da belt na kujeran tundaga kan na Farida har zuwa nata kafin ahankali ta daga kanta dake layi tabi saman dakin da kallo tana kallon fankan dake juyawa asama karan kukan Nanah na ratsa mata kai, tana mamakin inda take haka kafin kaman daga sama komi yasoma dawo mata ta tuna tana cikin Keke hanyar makaranta suka kusan samin hatsari sai wani yazo zai bata handky yasa a hancinta daganan bata sake sanin abinda ke faruwa ba, kaman wacce aka ciro daga rijiya wani kalan ijiyan zuciya tasauke mai kara tareda yunkurowa ta zauna da kyau takalli Nanah dake kuka dasauri, Farida dake kallonta sai alokacin tafashe dawani kalan kuka lafiyayye tace  Anty Yasmeen kin farfado ? Dasauri Yasmeen data rude cikin muryanta da baya fita da kyau takalli Nanah tace  Nana, Nana kalleni nan cikin kuka Nanah takalleta tace  Anty Yasmeen ki kwance mini hannu da kafafu mutafi gidan mu ina ne nan cikeda damuwa sosai, Yasmeen takalli Farida da itama ke kuka girgiza mata idanu tayi tareda nuna mata Nana da baki alamun tadaina kuka sabida Nanah tai shiru hakan yasa Farida tai shiru, Yasmeen takalli Nanah tace  daina kuka to zan kwance ki kinji, stop crying, zamu tafi gida wajen Ammi nan bada jimawa ba Auta gyadamata kai Nanah tayi ahankali, dasauri Yasmeen taduka tadaura bakinta kan hannunta tana kokarin kwance belt din da bakinta da duka karfinta ganin haka yasa itama Farida tafara haka, bude kofan dakin akayi aka wani bugo kofan hakan yasa dukansu suka dago kansu Nanah takara fashewa da kuka sabida yanda bude kofan ya firgitata, Wike ne yashigo dawasu maza guda biyu da duk sun rufe fuskansu da hulan fuska ga ledoji a hannunsu dakuma bindiga, kallo daya Farida tamusu takulle idanunta tareda fashewa da kuka tashiga sambatu, jikinta narawa sosai, tasan Baba nada bindiga dan dansanda ne amman bata taba ganin bindigan shi ba sai yau take ganin manya manyan bindigogi haka ana yawo dasu agabanta, itama Yasmeen kallo daya tamusu tawani kalan runtse idanu tunda aka haifeta bata tabajin tsoron dataji tanaji yanzu ba, sace su akayi yanzu to mesukayi? Su waye mutanen nan? Mesuke nema awajen su? Hannunta tadaura akan hannun Nanah takama gam gam tarike tana karanto duk wani addu a data iya azuciyanta.
Binsu gabaki daya Wike da shi kadaine baisa face mask ba da kallo kwashewa da dariya sosai yayi ganin duk yanda suke a tsorace sunyi zuru zuru kaman sunga mala ikan mutuwa, kafin yakalli Nanah dayaga tana kara sakin wani fitsarin ganinsu cikeda mugun hali yace  ke nan gidan ubanki ne dakike mini fitsari  Ammmiiii! Nanah tawani kalan kwala ihuuu dayasa Yasmeen tafashe da kuka tabude idanunta takalli Wike tace  dan Allah kayakuri bazata kara fitsarin ba I promise she s really scared please wani mugun kallo yama Yasmeen kawai yaja tsaki yakalli yaran yace  drop ledojin karasowa cikin dakin sukayi suka ijiye ledojin, suka juya zasu tafi hakan yasa cikin wata kalan murya batare da Farida tabude idanunta ba tace  Anty Yasmeen inajin kashi dasauri Nanah tace  Anty Yasmeen nima wani kalan ijiyan zuciya Yasmeen tasauke, kirjinta na bugawa kaman guduma takalli Wike daya juya zai fita tace  z& ..mu& ..yi.. wani kalan kallo Wike yajuyo yamata yace  Oga bai bada izini akwance ku ba yana maganan yabi bayan Boys dinshi shima yafita suka kara bugo kofan, cikin kuka sosai Nanah tace  Anty Yasmeen Baba, ki kiramini Baba yazo ya kwance mu, wayyooo Anty Yasmeen kashin zai fito yafara wani kalan kuka Yasmeen taji yazo mata juyarda kanta gefe tayi hawaye suka gangaro mata takasa cewa uppan, kusan 5min da fitansu aka kara bude kofa Wike ne yashigo yace  you girls are lucky Oga yace na kwance ku da nine da wlh bazan budeku ba harsai Ubanku yasaki kayanmu da direbobin mu yay maganan yana fara kwance kafafuwan Farida data kasa kallonshi yace  and idan any of u try nonsense saina harbe ku wlh kwance musu hannuwa yayi sannan yamusu pointing wani daki yana komawa baya tareda tashe hanci yanama Nanah wani kalan kallon kyama jin tai kashi juyawa yayi yafita dasauri tareda rufo kofa, chak Yasmeen tadauki Nanah tareda kama hannun Farida tayi hanyar bayin dasu, bude kofan bayin tayi bayi ne Mai kyau babu wani datti aciki, kayan makarantan tashiga cirema Nanah itakuma Farida ta tsugunna awajen tafashe da kuka kawai bata taba ganin tashin hankali irin wannan ba, saida tacire mata kayan sannan ta wanke mata jiki tareda daurata kan masai takarashe kashin ta wanke kayan makarantan da ruwa dan bataga sabulu abayin ba ta shanya daidai nan Nanah data daina kuka tace  nagama Anty Yasmeen wanke mata tayi tai flushing sannan takama hannun Nana takaraso inda Farida ke tsugunne tana kuka mara sauti ahankali takai hannunta tareda jawo Faridan wani kalan kankameta Farida tayi tana kuka itama Nanah saita fashe da kuka dukansu suka rungume Yayarsu Yasmeen, sotake itama tayi kuka kaman su but itace hope nasu, she have to be strong, Farida tace  Ya Yasmeen kidnapping namu akayi ko su waye ? Murya chan kasa Yasmeen tace  nima bansani ba Ahankali Farida tace  kashemu zasuyi Anty Yasmeen ? Wani abu Yasmeen taji yadaki zuciyanta dasauri tadago fuskan Farida, wani kalan murmushi takakalo tamusu takai hannunta tashare fuskan Farida sannan tashare Nana, cikin charming voice nata tace  babu wanda ya isa yatabaku inada rai, bazaku mutu ba, I will do koma menene to protect my sisters, sannan karki kara irin magana haka agaban Nanah gyadama Yasmeen kai tayi, ahankali Y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????asmeen tace  kinsa singlet ? Gyadamata kai Farida tayi dasauri Yasmeen tace  cire kibani nasaka M
ma Nanah saina bata hijabina tashi Farida tayi ta kwabe rigan makarantan ta tabama Yasmeen ta karba tarike sannan tacire farin singlet na jikinta yarage saura bra kadai Yasmeen ta amsa sannan tabata school shirt din tasaka da small hijabin school din tai maza tasaka ma Nana shimin yamata yawa sosai but at least yarufe mata bombom dababu pant ajiki, hijabinta tacire tabama Farida tace  saka wannan kibani naki saka na Yasmeen tayi, Yasmeen ta karbi na School din tasaka ma Nanah shima ya mata yawa amman yasauka, Farida tace  kefa ? Dan kwalin kanta ta zare tace  dawani abu yasameku gwara ni, farin rigan school naki is transparent gashi ba singlet gwara kisa hijabi ba, warware dankwalin atampanta tayi ta lullube kanta zuwa kirjinta dashi dan anan ya tsaya takama hannun Nana tace  kiyi poop bari mufita dawani kalan sauri Farida tarike hannunta tace  dan Allah karku fita ku barni am scared kijirani Gyadamata kai kawai Yasmeen tayi sannan suka juyamata baya poop Farida tayi tagama tai flushing daidai an bubbuga musu kofan bayin wani kalan firgita dukansu ukun sukayi duk suka kankame Yasmeen, ahankali tamika hannunta dake rawa tabude kofan bayin Wike ne dawasu maza 2 dasuka rufe fuskansu cikin ihu yace  are you trying to escape ? Fashewa da kuka daga Farida har Nanah sukayi duk suka boye abayan Yasmeen, ahankali Yasmeen tace  a a dariya Wike yayi yana kallon yanda su Farida ke kuka sun tsure yace  kumayi nasan karnukan mu saisufi kowa murna kwana biyu basuci naman mutum ba dama, ku wuce dawani kalan sauri Yasmeen tawuce tana kankame da Farida da Nanah dake bayanta zuwa kan yar katifan da Wike ke nuna musu zama sukayi dukansu suka cure gu guda kaman zasu shige jikin Yasmeen, binsu da kallo Wike yayi sannan yajuya zai fita dakewa Yasmeen tayi tace  dan Allah kusaki kannina niku kamani dan darajan Allah, Nanah bata da Lafiya measles take and she s just a kid she s only 4, Dan Allah, Dan Allah let them go hold me instead pl& ..plz& . Takarashe maganan da kuka daya kufce mata kanta akasa, kwashewa dawani kalan mahaukacin dariya Wike da boys nashi yayi yace  da Babanki yasan yanada kananun yara irinku da baiyi abinda yayi ba, inda yasan waye Oga na, yasan halin Pablo Escobar da baiyi abinda yayi ba so kukanku duk abanza ne pretty girls yasake fashewa da dariya ya kawo ledan dasukazo dashi ya jefar gabansu sannan suka wuce suka fita, bin ledojin tayi da kallo kafin ahankali tasa hannu tajawo tabude slice bread ne da fanta kananu guda uku, dago Farida tayi daga jikinta tace  zokuci abinci tai maganan tana ciro Nanah itama, ledan bread din tabude taciro slice guda bibbiyu tabasu sannan tabude fanta tabasu dasauri suka shiga ci barinma Nana, Farida itama yunwa takeji dan bataci abincin safe ba, yanda sukecin abincin dasauri taji wani kuka yazo mata ta juyarda kanta gefe, shanye fantan ta Nanah tayi tace  Anty Yasmeen akaramini daukan dayarage Yasmeen tayi nata tabude tabata suka cigaba daci, saida slice bread din yarage saura 2 Farida ta tsaya daci takalli fuskan Yasmeen dake kallonsu idanunta yay jajir tace  bakici ba ke dan murmushi ta kakalo tace  banajin yunwa ni kuci kaman jira Nanah take karasa daukan sauran biyun tayi dan dama ita kuran buredi ce tashigaci duk sai sukahau kallonta tass tacinye sannan takalli Yasmeen tace  nakoshi Anty Yasmeen mutafi gidan mu wajen Ammi na dan murmushi Yasmeen tamata tace  anjima kadan zamu tafi ko Farida dasauri Farida ta Gyadamata kai tace  eh cikeda son mantar da Nanah tace  kinsan takalmin da Baba yasayo mini yafi naki kyau zaro idanu Nanah tayi tace  wai haka Ya Farida? Ai Ammi tace nawa duk yafi naku kyau dan kuji, kuma tamiki kayan salla kala saba i zaro idanu Farida tayi tace  zuki ta mallo ahaka suka dinga mata hira kasa kasa duk da zuciyansu na cike da tsoro har wajajen 9 nadare bacci yay awon gaba da Nanah ajikin Yasmeen itama Farida bata jimaba bacci yay awon gaba da ita ta kankame hannun Yasmeen gam kaman zaa saceta.

Binsu da kallo Yasmeen tayi sai alokacin wani kalan barawon bacci ya saceta.

('KK('



'

EPISODE 1?? 6??



Mafarki daban daban kawai take acikin baccin, yanzu kashe su zasuyi koko sai sunsa Baba yabiya miliyoyin kudi ne zasu sakesu yanda kidnappers keyi oho, what if suka cutar dasu, girgixakai tayi cikin mafarki barata taba bari acutar da kannenta ba, no no Allah ya tsaresu, Allah yafito dasu, bude idanunta tayi kadan sannan ta rarrafo zuwa kan katifan kankame su tayi sosai, itama Nanah jin duminta yasa ta kankameta da kyau Farida ma ta matso bacci yay gaba dasu.


Wuraren 2:30 yasauko kasa sanye dawasu pajamas masu kyau dan yau baije club ba dan ranshi abace yake, ahankali yake tafiya yanabin Dan dayagani kwance kan kujeran falo bacci yay awon gaba dashi da kallo, direct hanyar office nashi yayi yabude yashiga yawuce wajen chair nashi zama yayi akai yadau taba kara daya ya kunna yana kallon IPad dake kan table din, kaman baiso yayi gently yakai hannunshi yadauki iPad din ya kunna, ya shiga folder da akai naming footage yabude, saiga live video na dakin dasu Yasmeen keciki, tsayar da iPad din yayi ya lume acikin kujeran yana zukan tabanshi yana kallon su Yasmeen dake kan yar katifan suna bacci sun kanannade juna kaman zasu shige cikin junansu yakalla dan tabe baki yayi yamika yatsanshi zai fita daga folder daidai yaga an bude kofan dakin ahankali hakan yasa dasauri yakalli wajen door din, daya daga cikin yaran Wike ne babu face mask ma a fuskanshi yamaida kofan ahankali yarufe da hakan zaisa kagane baida gaskiya, idanunshi kyam akan screen din yamika hannunshi daya ya danna wajen botur, gaban katifan yaron yaje ya tsaya chak yana kallonsu, daidai Dan nashigo cikin office din batare daya kalleshi ba yace  go to the girls room be fast dasauri Dan yajuya yafita, fuskan Yasmeen guy din ke kallo har zuwa kan kirjinta da hannun Nanah kekai yakai hannunshi kan saman wandonshi da sauri yana murzawa daidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login