Showing 15001 words to 18000 words out of 146191 words

Chapter 6 - KYALKYALIN KAUNA BOOK2 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

339

tace  tsaya nasa mishi special zobon dakika hada yasha yaji nasan wlh sai gobe yadawo still yay order abincin nan dan koni bantaba shan zobon dayakai naki dadi ba Yasmeen tunda nake aduniya murmushi Yasmeen tayi akunyace tace  aike kika koyamin Maman Intee dasauri tace  nasani but still nida nakoya mikin nawa baikai haka dadi ba, wanna wani sirri ne da Allah yama hannunki murmushi takarayi maganan yamata dadi, for the first time in her life ga abinda akace ta iya! Maman Intee takawo gora daya na zobo dayay bala in sanyi yama fara kankara amman ba sosai ba tadaura kan tray sannan tasa hannu tabudema Yasmeen kofan kitchen din tace  jeki kikai fita tayi daga kitchen din ahankali tana tafiya, har zuwa entrance door dazai sadata da waje, gently tadaga right foot nata tafito dashi waje wani kalan sanyi taji kaman ta taka ice tundaga kan yatsan kafan nata har zuwa kai dayasa takasa motsi, ko kadan daga Dan har direba basu lurada itaba sabida waya dasuke dannawa, Maheer na baya idanunshi a lumshe ga waya a kunnenshi hakan yanuna waya yake saidai baya cewa komi wanda hakan halinshi ne, ahankali yakai hannunshi yadaura akan heart dinshi dayaji yabada wani single beat mai karfi dat is so unusual da saida yajishi har brain hakan yasa yasauke ijiyan zuciya ahankali, kusan 20secs tayi ahaka sanan ta iya tafito da second leg din nata tafara tafiya tana dumfaro motansu ahankali da bata iya ganin kowa na ciki motan baka kirin da ita, jikinta namata wani iri tsayawa tayi agaban motan tareda sauke ajiyan zuciya takai hannu kenan zatai knocking Dan yaga inuwanta hakan yasa yabude gaban motan da sauri ya mika hannunshi yakarba yace  har angama ? Batare data kalli fuskanshi ba cikin yar muryanta dakeda ratsa zuciya ahankali tace  eh! Tareda juyawa at the same time, gently Maheer yabude idanunshi dake alumshe yana waya sabida wani kalan sweet voice daya daki dodon kunnenshi data furta  eh! Wayan na kunnenshi yajuyar da kanshi yakalli waje ta glass din, bayan wata yarinya yagani matsakaiciya da hijabi pink har kasa ajikinta tajuya tana tafiya ahankali akuma natse takoma cikin shago, dudda baiga fuskanta ba but kalan hijabin yay kyau kodan hasken rana ya haskashine oho but sha dai yamai kyau kalan. Dan yatsine fuska yayi ahankali yace  nagaji da magana talk to you later zare wayan yayi batare daya katse ba ya yarda wayan akan kujeran wanda hakan yazaman mishi habit, direba ya kunna motan suka bazama titi suna gudu, ahankali yasake kai hannunshi yadaura kan kirjinshi dayaji bai dawo daidai ba yanamai wani iri daya kasa tantancewa to kodai baida lafiya ne, basu wani dade ba sukakai gida sabida yanda suke gudu.

Budemai kofa akayi yafito yayi ciki Dan yabiyoshi rikeda tuwonshi a tray dakuma takeaway daya na Chinese rice for Nas, sauran takeaways kuma na duka ma aikatan gidan nan tundaga kan sojojin su masu gadi kusan maza 49 ke rayuwa agidan idan kahada da Nas da Maheer about 50 of them kenan, a dinning yawuce ya ijiye na Nas sannan yahau stairs yay sama, gaban wani babban daki yasaya da kofan ke akulle knocking yayi ahankali, almost 3min yabata sannan yace  shigo bude kofan Dan yayi yashiga ciki dakin kaman wani empire na sarki komi fari sai kyau kaman dakin basarake babu kowa adakin hakan yasa yagane yana bayi, ijiye komi yayi kan kujera sannan yafito.


Baya wani dadewa abayi wanka yayi yafito daure da towel a waist nashi sai karamin towel a hannunshi dayake tsane kanshi, kaga Maheer ahaka zaka kusa cinyeshi gawani damanmen ciki dayake dashi, gaban madubi ya tsaya yana goge kanshi da towel din ta madubi ya hango abincin yatsine fuska yayi ya ijiye karamin towel din sannan yadauki some bodyspray da cologne na maza masu tsadan gaske ya feffesa sannan ya ijiye komi yataho wajen kujeran ahankali yazauna yana kallon abincin kaman wanda ake roka da Allah da annabi yaci, da kyar yamika hannu yadauka yadaura akan cinyanshi, he s not really a food freak abinci bai dameshi ba Sam sam, rabon dayaci abinci tun lunch na jiya da rana, bude take away yayi ahankali wani lafiyayen kamshi ne yadaki hancinshi kaman magic wani kugin yunwa cikinshi yayi, tuwo da kukan looks damn appealing to the eyes, ahankali yadauki spoon da aka nannade a ya warware, yabude tuwon yakai spoon din ya gutsuro kadan sannan yakai cikin miyan yadebo agadarance dan hakan is part of him yakai bakinshi Ya Ilahal Alameen, wani kalan kaikayi kaikayi yaji kunnenshi yafara hakan yasa ya girgiza kanshi dasauri yana hadiye abincin yasake gutsuro tuwon for the second time yakai bakin shi, abincin eatry din dama has always been nice saisa dudda wajen is not fancy bawai wani continental restaurant bane but he always choose abincin su but then again, tunda yake baitabacin abincin dayaji dandanon shi suit his palate and his stomach like this tuwo dake gabanshi ba, ijiye spoon din yayi ganin bayamai da kyau yasa hannunshi yashiga cin tuwon kaman bashiba within 5min yacinye duka uban tuwon nan tas da nama da kifin abin nabashi mamaki, kaman akaromai yakeji, zobon dake kan tray yakalla he hardly take zobo he don t like it sabida kalan amman samin kanshi yayi da mika hannu yadauki goran bude sealed marfin yayi yakai bakinshi ya kurbi kadan kaman mai tsoron sha, lunshe idanunshi yayi dasauri Oh No! Kafin yadaga goran yakafa abaki saida ya shanye tassss sannan ya sauke goran dagakan bakinshi OMg roban zobon da takeaway ya kalla saikuma ahankali yakalli cikinshi yana mamaki shine yaci abinci haka yakuma sha zobo, it s unbelievable.

('KYALKYALIN KAUNA('



'

EPISODE 7??



Wuraren 3:30 daidai tafito daga shagon Maman Intee tana kalle kallen dan wajen gaban shagon dababu wani mota yanzu datafito ko kadan bataji komi ba keke data gani yazo zai wuce ta tare da sauri ta hanyar daga mishi hannu tashiga suka wuce radio Keken duk yacika mata kunne damai keken ya kunna, muryan Baba taji a radio kaman daga sama yana jawabi kaman jawabin dayayi ne bayan karin girman da akamai.

 Inama alumman mutanen nigeria gabaki daya alkawari cewa zanyi yaki da rashin gaskiya, zan kawo karshen barayi da yan shaye shaye, zan kawo karshen karban cin hanci da rashawa da akafi sanin polisawa da halin, zan kawo karshen miyagun abubuwa sannan zan tabbatar da tsaro da kuma gaskiya& .. wani kalan cute smile tasaki dayasa tai kaman wata Barbie doll sabida kyau tanajin wani irin farin ciki azuciyanta tana alfahari da Baba irin sosai din nan.
Har gaban gidansu Mai keken yakawota bayanshi tayi sanan tajuyo ganin motan Baba yasa tagane yana gida, ahankali tabude gate tashiga ciki da sallama su Nanah ne da Sa a dakuma Farida ke tsakar gida kan tabarma ga abubuwa daban daban agabansu harda takalma suna gwadawa dasauri tayi cikin gidan Nanah naganinta tasaki takalminta taruga aguje ta rungumeta cikeda tsananin so dakuma shakewa tace  oyoyo Anty Yasmeen kinga Baba yasayo mana abubuwa da yawa naki nadaki wajen Ammi, itane tarike naki, nima kinga yasaya mini takalmin kwas kwas wani kalan murmushi Yasmeen tayi tareda gyarama Nana kitson kalaban dake kanta dake lilo yana neman shiga idanunta tace  dagaske, sakeni kiga naje na amsa nima naga nawa takalmin kwas kwas din tawuce ciki batare daya tsaya kallon nasu Farida ba, da sallama tashiga dakin Ammi, Ammi da Baba nazaune kan kujera suna magana akunyace tace  Baba sannu da zuwa Ammi tace  sannu da zuwa, zo ga naki takalmin da hijabi da jakan Baban ku yasayo muku dasauri takarasa gaban Ammi takarbi nata dasune suka rage a leda tana murmushi sosai sabida yanda taji dadi tace  Baba nagode Allah saka da alkhairi juyawa tayi dasauri zata fita danta kosa taje itama tazauna kusadasu Farida tabude nata tagani kaman daga sama Baba yace  zonan juyowa tayi da sauri tana zaro manyan idanunta masu shegen kyau da grayish kwallan idanun dake gareta, wani leda Baba yaciro daga jakan aikinshi daga ita har Ammi suka bishi da kallo dan itama Ammi batasan me aledan ba mikamata yar ledan yayi ahankali ta tsugunna ta ijiye ledan kayanta akasa sannan takarasa wajen da Baba kezaune tasa hannunta ahankali takarbi ledan jin kwaline Mai tauri tauri yasa Ammi tace  menene aciki bude mugani kaman dama jira take Ammi tace haka dawani kalan sauri tabude ledan ganin kwalin waya na techno spark 3 yasa batasan lokacin datawani kalan kurma ihu ba tai wani uban tsalle su Farida suka shigo dagudu dan sun dauka bugunta Baba yayi, cikeda murna tace  Ammi waya, touch screen saikuma kawai tafada jikin Ammi tafashe da kuka sosai ba kakkautawa, Ammi dariya ma abin yabata tace  kagamini shirme menene nakuka kuma, kaga kuka take Baban Nanah juyoda kanshi Baba yayi yakalleta yanda tadaura kanta ajikin Ammi tana kuka yace  mena kuka kona karbi wayar ne ? girgiza kai tayi ahankali tana ciro kanta daga jikin Ammi takai hannunta tagoge fuskanta tass, takalli fuskan Baba dake kallonta kur batare daya kyafta idanu ba ahankali tace  Baba nagode sosai murmushi yayi kawai tareda dauke kai, Ammi tace  tashi kije kisa a chaji, kasamata sim dinta aciki ne? Ammi ta tambayi Baba dan karaman wayanta na hannunshi daya karba jiya, Gyadamata kai yayi hakan yasa Ammi tai murmushi sosai tace  imaza jekisa chaji to tunda ga nefa saiku shirya islamiyya kan ki dawo wayan tacika dam murmushi tayi ta tashi tafito su Farida biyeda ita suka shiga dakin nan fa suka shiga tattaba wayan saida sukaji gyaran muryan Baba arude sukasa wayan achaji kowa yamike yashiga shirin islamiyya kafin suyi salla suwuce.


Sai bayan la asar daya shigo gida Ammi tafito daga kitchen tazo tasameshi zaune akan gado a uwardaka yana kokarin boye bindigarshi akarkashin gado wanda daman anan yake boyewa sabida yara, ahankali tazauna kusadashi anatse tace  Baban Nanah yau ka kashe kudi dayawa, nadauka kudin da aka bakan nan na karin girma fili xaka saya muyi gini girgixamata kai yayi yace  bazan taba barin gidan nan ba wannan gidan gidan gado ne, iyayenmu suka barmana, saidai nai gyaran gidan amman ba barinshi ba shiru Ammi tayi hakan yasa Baba yace  gobe ki sayo musu atampopi da kudin dana baki da packet na audugan ku (pad) gyadamai kai tayi tace  shikenan yunkurawa tayi zata mike karaf yariketa zaro idanu tayi tana kallonshi tace  Haba babban Nanah, matan gidan nan duk suna nan fa, zan koma kitchen ne mucigaba da girki murya chan kasa yace  nikuma bukatan ki nake su karasa girkin bai kara bari tai wani magana ba yasata akan gado.
Sunyi nisa sosai wayanshi na office yahau ringing, dan yanada normal waya na gida yanada waya na office wanda department nasu ne yabasu, ganin baya hayyacinshi yasa da kyar Ammi tace  ana kiran wayanka na aiki kasa magana yayi ya kankameta yana kara sauri kafin chan yasaki kara sannan yakoma gefenta ya kwanta yana maida ijiyan zuciya yajanyo Ammi yadaurata akan kirjinshi yana shafa bayanta, da kyar ya iya mika hannu yadauki wayan yakai kunnenshi yace  speak wani kalan yunkurawa yayi yatashi zaune harsaida Ammi ta firgita, yace  awajen wa kaji this information Aliyu ? Shiru yayi saikuma chan yamike tsaye yace  wat I want you to do now is trace the number dayay message din I believe is a whistle blower, but kayi komi lowkey dan most of our people anan station yariga yasayesu you will see me in the next 30mins katse wayan yayi yajefar yawani kalan diro daga kan gado zaiyi bayi dasauri Ammi ta tashi zaune tace  meke faruwa ? Juyowa yayi yakalleta dan murmushi yayi yace  is work related hmmm ajiyan zuciya ta sauke bata cika saka sa ido aharkan aikinshi ba but wannan dataji yana gayama Aliyu kada wani yasani she is worried, Aliyu yaronshi ne da dadewa, juyawa Baba yayi harzai shiga bayi Ammi tarikemai hannu tace  Baban Nanah I am worried and I don t know why? I feel kaman you are about to get yourself in trouble dan dariya Baba yayi kadan tace  why are you worried normal aikin dana saba zanyi, munsami wani tip kan Pablo Escobar ne da hakan zaisa komashi waye ya bayyana agareni nadade ina neman gayen nan and finally I think lokaci yayi da dubun shi zai cika, inamai tabbatar miki saina kawo karshenshi da karshen business na kwayoyin dayakeyi kodako su uban waye da waye ke bayanshi Alhamdulillah yanzu nazama CP I have my own power and I have my team now, yanzu dai barni nai wanka ana jirana ahankali Ammi tasakeshi yawuce bayi itakuma tadawo bakin gado tazauna tana shafa kirjinta dataji yana bugawa sosai, bayau Baba yafara aikin police ba infact a police dinshi ma ta aureshi, yasha kama criminals dasuwaye da waye but hakanan yau yana amsa wayan nan taji kawai gabanta nafaduwa and she is not just at ease. Lumshe idanu tayi ahankali tace  Ya Allah ka kare kakuma tsaremini Ibrahim duk inda zaije duk inda kuma zai shiga dan Ibrahim is very very stubborn ajiyan zuciya tasauke daidai yafito hakan yasa yace  jeki wanka kema gyadamai kai tayi tashiga bayin kofin tafito harya gama shiryawa riga da wando yasaka na jeans ba uniform ba, bindigarshi yaciro daga kasan bed yabude yaduba bullet kafin ya maida yasake abayan wandonshi sannan yadauki car key nashi da wayoyinshi yakalli Ammi daketa kallonshi yace  natafi pray for me, nakama mutumin nan gwamnati ina mai tabbatar miki saita karamin girma, bye wifey yaran nan makesure sunci abinci sunyi ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????salla kafin su bacci gyadamai kai tayi tana binshi da idanu ganin kaman she is worried yasa yazo gabanta fuskanta yakama ya manna mata kiss agoshi ahankali yace  please cheer up kada kisamini damuwa dan as it is I am so very happy yanzu you have no idea what kama Pablo means to me and to the entire nation, yaran al umma zasu rage shaye shaye that is in ma basu daina ba, are you not happy? This is good news murmushin yake Ammi tamai tace  eh kumatunta yashafa yace  bye ba lallai nadawo ba maybe gobe zaku ganni baijira abinda zatace ba yawuce yafita dasauri sauri.
('KYALKYALIN KAUNA('



'


EPISODE 8??

YOU CAN JOIN MY GROUP BY CLICKING ON THIS LINK;

https://chat.whatsapp.com/HyR79BijM7XFBaNPrFcBYn


Saida Baba yay magrib anan masallacin headquarter nasu sannan yafito yawuce ciki sai gaidashi ake direct yawuce wani lafiyayen office da aka rubuta CP ajiki yabude yashiga, office din yahadu daidai gwargwado, ko 1min baiyi da zama ba saiga wani matashi fari sol bafulatani da akalla bazai wuce 30yrs ba yashigo office din rikeda wasu takardu a hannunshi, Baba na ganinshi yace  yauwa Aliyu close the door kazo maida kofar Aliyu yayi yakaraso tsakiyan office din akan table ya ijiye papers din yace  yallabai wannan ne sakon da aka turo yabama Baba wata waya Baba yakarba dasauri yana duba sakon.

 Tonight da atsakiyan daren yau din nan motoci guda biyar na Pablo zasu shigo garin nan dauke da coke, da tramo dawasu kwayoyi da Nigeria bama tasan dasu ba. Sai abu na karshe kadama kuyi kokarin bincike kan layin nan dan mai wayan makaho ne dake bara atsakiyan kasuwan nyanya .

Baba yakaranta sakon kusan sau uku sannan yakalli Aliyu yace  kayi mini tracking number ? Takardun ya kwasa yabama Baba yace  nayi gashinan yana nyanya dagaske, saikuma nambobin nanne sub target nashi, wanda duka nakira babu wani info dana samu dagaske mutumin makaho ne dat knows nothing pen Baba yadauka yakai bakinshi kaman mai tunanin want abu chan yace  koma waye shi dole mu bincika shi dan what is suspicious shine maisa sai yaune da aka maidani CP za a turomini sako daga wayan da gwamnati tai allocating to office na CP? Dan haka I want you to send some of your boys aje azomini da makahon for questioning, sannan gather the team zamu fita operation but in disguise, duk wani kofa da hanya na shigowa nan cikin garin Abuja zan rabaku zakuje wajen, get all communication devices ready, I want this operation to be a success, for the first time inaso nai confiscating kayan pablo hakan zai bayyana mana da Pablo duk ma a inda yake zai fito, sannan I want you to grab all the 5 drivers arresting nasu zaisa musami an insight kan wannan ghost organization na harkan kwayoyin nan, now go and get the teams ready gani nan fitowa zan magana da IG saramai Aliyu yayi yace  yes sir sannan yajuya yafita daga office din Baba yabishi da kallo, ahankali yasa hannu yadauki wayan yana kallon sakon da aka turo, wani kalan murmushi Baba yayi yana kallo again kafin ahankali yamike tsaye yawuce zuwa wajen wani allo dake jikin bangon office din, marker dayake jikin allon yadauka tareda bude marfin kafin ahankakali yakai marker kan board din yarubuta PABLO??? Da question mark guda uku abayan sunan sannan yay murmushi yajuya zuwa table yakwashe takardun da wayan yafito daga office nashi ya kulle yasauka yafito wani seprate building yawuce direct office na IG yawuce yasa secretary ya sanar dashi shine, kusan 10min yabata awajen sannan akace yashigo.


Cikeda fara a IG yace  Oga CP daga kama office yau yau din nan harkazo nemana da zafi zafi haka incedai lafiya, I thought zaka huta zai gobe zaka fara aiki murmushi Baba yayi sannan ya ijiye wayan agaban IG, hakan yasa IG yadauki wayan dasauri yace  ohh okay yashiga karanta sakon kafin yakalli Baba yace  brief me anatse Baba yashiga briefing nashi yafadimai komi yace  abinda yasa nazo gareka direct banje wajen deputy IG, ko Asst. IG

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login