Showing 120001 words to 123000 words out of 146191 words

Chapter 41 - KYALKYALIN KAUNA BOOK2 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

330

ke duk runtsi duk wuya nida babu kalan cin mutunci da bakimini ba idan nace kaza kan Pablo, yau gashinan ya watsa miki kasa a ido ya barki yabar miki business dinki da komi yasami fresh varinya ya aure" yanda Hajiya ke kuka ajikinshi saika tausaya mata idanunta sunyi jazur kaman zata mutu da bakin ciki, tanuna kanta tace "Adamu ni Pablo zai yaudara yaje yay aure above? Ni zaicema he's out bayan nagama inganta rayuwanshi? Ni Pablo zaima haka bayan duk abinda namishi aduniyan nan, yaron dana fifita kan kowa bantaba had kiman Pablo dana kowa azucivata ba nizaima haka" cikeda munafinci Adamu yace "kema beat him up in his own game mana, yanason yatona miki asiri ya tozarta ki kema ki tonamal ki fadama duniya waye shi, I am sure yarinyar nan threatening dinta yayi ya aureta dan kema kinsan CP bazai taba aura ma Pablo Escobar diyarshi ba, ki bawa
CP information kan waye sirikinshi akai Pablo gidan yaril Nasan lifetime imprisonment zal samu" Wani kalan zabura Hajiya tayi ta tashi daga jikin Adam tana zaro idanu tana kalion Adamu tace "Adamu kanada hankali kuwa"?
Wani kallo Adamu yake mata yace "bangane ba"? Cikin ihu Hajiya tace "tayaya zan tonama Pablo asiri akaimin shi prison so kake akashe shi eh? So kake wani abu yasameshi bayan kasan if anything should happen to Maheer bazan iva rayuwa ba, yaron nan is my entire life" wani abu Adamu yaji awuyanshi gain yanda har yau har gobe mayyan matannan still cares about this boy, ubanme Pablo yabama matan nan davarama da ita haka? Menene ajikinshi wani sinadari ne a dick dinshi dayasa Hajiya bazata taba iva daina sonshi ba? Dan tsaki yaja yace
*wIh Pablo yagama dake, yayl yanda yaga dama sabida vasan bakida nerves na tona asirinshi, yay pieces din zuciyanki but still kin kasa tsananshi, wat is wrong with you Hajiya"?
Cikeda damuwa Hajiya tace "I want my Pablo back Adamu, Pablo na sona yarinyar nan ce yta shiga tsakanin mu, I want my yaro back, Adamu Pablo shine rayuwana, yazama wani bangare na jikina, tun yana dan yaro fa nake tareda shi?
How do u expect me na tsani yaron danine na komar da shi mutum? Nine na koyamal komi daya iya yanzu? Ajikina yakoyi cin mace yakoshi shan nono yakovi komi ma, Adamu I made Pablo nina yishi, tarbiyana da komi nawane ajikinshi, my blood is connected to him, Adamu inason Pablo, Wallahi Wallahi ina son Pablo dina, kaji zuciyata ne Adamu kataimakeni shawaran danazo kabani kenan bakabani. kazo kana bani mugun shawara dazaisa baby na yaje gidan yari" dauke kai Adamu yayi ganin the only abinda ya
amiana dashi a olan din nan shine Maneer vabar
Hajiya amman mayyan matan har yanzu sonshi take kaman ranta shida yaso ta tsaneshi sama da komi, akufule yace "mekikeso kiyi?" Ahankali Hajiya tace "Kashe yarinyar nikeso nayi, amman kisan dabazai taba zargi na ba it should look like accident, sabida banso mutuwan nata vazama bala'i kuma tsakaninshi da CP, dan banso anything dazaisa a zargi shi har agano waye shi, abun should look like a tragic accident, maybe hit and run case, kokuma ka taro maza suyi raping nata kysan su ashirin acimini ubanta agayata fata fata ta mutu tass, kokuma adauketa aje akaita rafi ajefata tamutu, kokuma abin should look like kaman tabace bayan kwana biyu a tsinci gawanta awani wajen, just think of something, zan turamaka miliyan dari biyu get the work done cikin this weeK" tana maganan ta tashi dasauri zata wuce wani kalan fizgota Adamu yayi yace "kinzo kin gama shigewa jikina kingi kuka zaki barn ahaka" cikeda damuwa Hajiya tace "Adamu ba bakan bane matsalata ba kawai tadoni zakayi kashiga kayi kaman bakai komi ba gashi Pablo ya gujeni balle nasa vamin mai kyau ya sumar dani* dudda Adamu yaji bakin ciki maganan ta dage skirt nata yayi sama ya danneta yahau kanta
Hajiya bata hanashi ba koba komi zata rage zafi tadan natsu tasami kanta sabida tayi tunanin abinda zatayi and gets Pablo back, yana buga mata tana tuna Pablo gain kaman ba cinta
Adamu yakeba kawai wasa yake. Yau kwana biyu kenan sosai Maheer yayi ciwo
danko tsayuwa dakanshi baya iyayi tsabagen
ciwo duk karfi da karfin hali irin nashi, daga Dan
sai Hamad ke kula dashi ba karamin tausayi
yabasu ba, dudda Hamad va debi fininshi vakai
asibiti babu wani takamaimen cuta ajininshi ba
malaria ba typoid, kawai damuwan davake ciki
ne ya haddasamai mugun zazzabin nan, BP shi
yay high sosai ciwon kai zafin jiki, dudda bai
bude baki yace uppan ba danko Hamad ya
tambayeshi wani abu dakai kawai yake amsawa
amman kasan yanajin jiki, yana cikin mugun
ciki da miskilanci bazai
taba barinshi to open up ba, duk idan suka bude
kofan dakinshi suka shigo idanunshi nakan kofan
dakin
Yasmeen wanda yadauka tatafi gida dan
baa taba kawomai abincinta ba Hamad ke.
dafamai abinci, baiji kamshi ta ba, baiji tafiyanta ba, hakan yasa damuwan yamai mugun yawa.
Shigowa dakin Hamad yayi yau kaman kullum wuraren 1 nadare, yakalli Dan dake taredashi ga tea a hannunshi yace "baisha bako*? Gyadamai kai Dan yayi hakan yasa Hamad ya karbi tea yace
"kaje ka kwanta get some sleep Dan* tashi yayi yawuce yafita, Hamad yakalli Maheer da harya fada vana zaune vana kallon waje daya, he's angry with Maheer amman yanzu tausayinshi dayakeji exceed the anger, to Yasmeen fushi take dashi Baba ma haka shi da Dan ne kawai ke kula dashi, ahankali Hamad vakama hannunshi yarike gam hakan yasa Maheer yadago kanshi yakalleshi baice komiba, cikin soft tone Hamad yace "Maheer it's okay to cry! Let it all out Maheer* Hamad yay maganan ataushashe dan Maheer is depress, asalin depression ne yakamashi, he's resenting kanshi, he hates kanshi especially for hurting Yasmeen, for all his mistakes, ahankali Hamad yakai hannunshi daya yadaura kan fuskan Maheer dake kallonshi cikeda asalin so yace "Maheer I am your brother, dudda ba blood daya yay binding namu ba but abinda yay binding namu is even stronger than blood cus it's Allah" yadanyi shiru kafin ahankali yace "Allah yahadamu, yamaida mu. brothers, yamaidamu family, it's okay to cry Maheer, Kuka doesn't mean or show cewa u are weak kokai ba namiji bane, kuka shows cewa you are a human, and all humans are bound to cry, it's just me and you anan come, cry on my shoulders cry ajikina cry a ko'ina ma Maheer t am your brother ni yayanka ne and you are not alone we are in this together I love you very very much Maheer" wani kalan tahowa Maheer yayi dasauri yadaura kanshi akafadan Hamad yana busar dawani kalan iska mai zafi yana huci kafin Hamad yaji saukan drop na hot tears akafadanshi dudda Maheer was not making any sound na kuk????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? a but yaji hucin zafi da drop na tears dake sauka, irin kukan nan ne da maza keyi
idan
abun
yamusu
Ahankali Hamad batare daya dagoshi ba yace
*none of this thing is your fault, Maheer matarchan ta cutar dakai, she took u in at age dabakasan me kakeyi ba, she raped you, tasaka a drugs, tabataka, ta kanainayeka bata bari naganka ko Baba yaganka idan munzo, no one was there for you dazai fada maka abubuwan datake maka is wrong, batasaka a islamiyya ba cus batason kasan zina kake da ita and its haram! Koda kaje kasan waje karatu tana taredakai ta jiye ka a school dakanta tadavo tadaukeka u had no room ko space to mingle with mata ko wasu, she made mutane dakake tareda think she's like a mother to you banda Kwanan nan data fara nuna soyayya kuke ai da bata nunaba dan she's way smarter and wiser than you are tasan idan tanuna wani can call you to order, u grew up kasan ciwon kanka but ka kasa rabuwa da ita dudda most times looked at your eyes idan naganka ings despiration da son kabini mutafi but ka Kasa why because Allah kadai tasan metamaka, but Alhamdulillah koma meta maka has come to an end yanzu, Allah yaji addu'an mu, hikiman ubangiji yasa Yasmeen tazo rayuwanka, yakuma sa kasota ya Jarabeka da mugun sonta dudda baka taba son wata arayuwanka ba bama kataba
Rebewa da wata arayuwanka ba, yanzu abinda nakeson kasani shine what happened was bound to happen komujima komu dade bazaka taba tashi rana daya kacema matarnan u are out and abin yazo dasauki ba daman, but the beauty of it shine u are out din, and she will do duk yanda zatayi to own you back, ko tsafi, ko hikima ko anything dai ita tasani dan haka inaso kadage da salla da addua, komi akan lokaci sannan zamuje tare kaima kashiga islamivvan danake zuwa duk thursdays da fridays, Maheer at this point dole karike Allah riko mai kyau don shine kadal gatanka and you have to be strong. be strong for yourself for us your family and for your wife cus your battle is just getting started
avanda naca matarnan idan tapa tavi komi zatayi bata sameka ba zata iya tonamaka asiri duniya tasan kaine the famous Pablo Escobar, so buckle up Maheer kafini iya all this mind game and criminal game dinnan before anything happens wanda kai dakanka kasan dama will happen kasan dole akwai rana da zatazo dazakayi fito na fito da mahaifin matanka CP Ibrahim Ibrahim, dole zaisan waye kai but before that happens Maheer go and win his daughter back love of your life, win matarka back!" Ahankali Maheer yadago kanshi vakalli Hamad idanunshi sunyi jajir, dan lumshe idanu
Hamad yayi murya chan kasa tace *Yasmeen bataje ko'ina bal* Dawani kalan sauri Maheer yakalleshi ahankali Hamad yace "Baba vahanato tafiya tana side dinmu but she needs space and time let her heal Maheer karka dameto dan it will only worsen the situation" ijiyan zuciya Maheer yasauke, ahankali Hamad yace "is not my place ko Baba place to tell Yasmeen anything about your life kaine yakamata, dan haka learn how to open up to your partner, explain komito her and apologize she will forgive you Maheer" Byadamai kai Maheer yayi, dafashi Hamad vavi yadanyi murmushi kafin yace *I hate to admit this but yazanyi I must yanzu dan so nake na taimakeka kafita daga this mess" Hamad yadanyi shiru kafin ahankali yace "Maheer babu any girl, mace dai aduniyan nan that can say no to you or resist you jibidai mahaukaciyan matan chan da bama sonta kake ba jibi yanda to haukace because of you, tayi loosing mind nata
nO naukace cabidarabsin
Hamad yadanyi
murmushi kadan cikeda iskanci irin na mazo vace "use those charms naka on Yasmeen the poor girl will be running back to your arms in no time, ita ta isa tace batason kanina, namiji har namiji, kyakkyawa, ga gashi, ga ido, ga pink lips, ga tsayi, ga abs, ga muscles you are every woman's dream!" Hamad yadan sake shiru vana murmushi yace "ga sexy eyes, gaka MM munafikin miskili, my smart ass naughty makirin miskilin brother" for the first time Maheer yayi murmushi. kadan, Hamad yace "Baba handling nashi is the easiest thing, kasan he can never get angry damu besides ma he wants u da Yasmeen abinda yasa yaki barinta ta tafi kenan all that.
liveta in our side irin wavon manva dinnan ne but as of gobe though dai take it slow but kill that girl with love, Maheer make her yearn for you, kayi kwashakwasha da small heart dinta da soyayyan ka, trust me she will forget Koma mene taji da Hajiya tasa mata and run back to you okay"? Gyadamal kai Maheer yayl kafin yamaida kanshi ahankali yadaura kan kafadan.
Hamad ahankali for the first time in like forever yakankame Hamad sosal just like yanda yakemai dasuna yara whenever he's scared, murya chan kasa tace "I love your Yaya Hamad" murmushi Hamad yayi yama kasa magana kawai ya bubbuga bayanshi suka kwanta ahaka bacci vav gaba dasu.
[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Sai yanzu taji kamshin turarenshi daya daki hancinta, dawani kalan sauri tashiga kokarin tureshi amman takasa ahankali Maheer yace "you don't have that power" with so much rage Yasmeen tace "me haka? Lafiya Malam"? Dan shiru yayi kafin ya manna side na face mashi da side na face nata bakinshi na saitin kunnenta cikin wata irin muryan lallashi yace "namiki laifi dayawa pls kiyakuri and give me a chance to explain myself" dazaka zo kitchen din bazama kadauka akwai mutane ba dan bazaka taba jn maganan dasuke ba, wani abu
Yasmeen taji vazo mata wuva baki tabude zatai magana taji kuka yazo mata hakan yasa tai shiru takasa magana, awani irin hankali Maheer yace "wallahi I love you Fateema" yay maganan yana kama hannunta ahankali yadaura kan kirjinshi dake beating kadan kadan, awani kalan hankali yace "my heart is slowing down sabida kina fushi dani! I love you believe me" har lokacin
Yasmeen kasa magana tayi bawai dan bataso tabashi befitting reply ba kawai dan sabida avanda takeji tana bude baki kuka zata saki kuma bataso takaramai kuka dudda komi nadawo mata fresh arai, dan goga sajenshi yayi jikin kumatunta yace "everything is not like yanda kike gani give me a chance to explain" "explain wat!"?
Yasmeen tafadi dazafi kanain muryanta kasan she's still bittered, tace "angaya maka ina bukatan any explanation from you ne bayan wanda voice naka a record din nan yam...
Takasa karasa magana sabida kuka dayazo mata tadaure tahana kanta, awani irin hankali muryanta nadan rawa tace "ina gidan nan ne kawai sabida Baba inaso na nunamai cewa ya isa dani, but aure tsakanina dakai yakare Maheer, I don't want you, not now, not gobe, not har abada, I don't want you"
wani kalan fizgota zuwa kirjinshi
Maheer yayi yamatse taredasa hannunshi yadago fuskanta yazo dab da nashi dudda batason tadago amman ina yafi karfinta dole kan nata yadago, cikin husky yet very sexy voice Maheer vace "are you sure vou don't want me"?
Yay maganan yana wani kalan lashe soft lips nata da tongue nashi hannunshi daya yakai bayan ass nata yay squeezing da kyau yatsunshi na lumewa a soft bombom din, runtse idanunta Yasmeeen tayi tanajin abinda bata tabaji ba ko numfashi mai kyau
kasa saki tayi tanaji kaman he should kiss her already at the same time tanajin mugun haushinshi,
jin yanda jkinta yayi da vanda take numfashi vasa yaja bottom lips nata to his mouth yadanyi sucking kadan murya chan cikin ciki vace "you're not
a good liar Fateema" yay maganan yana wani kalan grabbing lips nata yashiga kissing nata da kyau takasa komi, irin kiss din nan nagayama mace you missed her, and u love her, kusan 2min yayi yana kissing nata kafin ahankali yasaki bakinta batare daya cire lips nashi dagakan mata ba cikin taushin murya yace "don't let my past, my mistake ruin our marriage Fateema, it doesn't change the fact cewa you are my first love,
kene mace tafarko da Maheer yataba so, you are my soul! You are the whole entire me Baby, I love you so so soo much, dan Allah ki yakuri" yay maganan yana zare hannunshi dagakan ass dinta vakai kan kunnuwanshi varike duka biyun daidainan aka kawo wuta hada idanu sukayi,
yawani kalan kwabe mata fuska ashagwabe kaman zaiyi kuka yarike kunnenshi ya lumshe mata idanu yabudesu ya lankwashe kai yace
"sorrrrryyyyyyyyy" vanda yaja sorry saida yawani chaki zuciyanta batasan sanda tadauke kanta ba jikinta yasoma rawa jin kaman tai hugging nashi he looks sooo super cute yanda yake bata hakuri yana lallabata kaman ba Pablo,
ganin zuciyanta na skipping yasa dasauri tajuya zata fita dawani kalan sauri ya rungumeta abaya batare dayay magana ba chak Yasmeen ta tsaya tana in vanda zucianshi ke bugawa bamatasan yazatayi ba Baba yamata wa'azi kan yafiya,
takalli kwayan idanun Maheer taga he really meant d apology har ramewa yayi dan fadan kwana ukun nan zuwa hudu, ko biyar ne ma, infact a week fight, he's really sorry, and her heart wants him and that same hearts that wants him is f*king jealous again about everything, daidainan sukaji muryan Baba na kwalamata kira zai shigo kitchen din. "Fateema" da gangan Maheer yadaga dogon 23 hijabinta tabaya yashige jin muryan
Baba daidai Baba nabude kofan yana shigowa kitchen din hakan yasa dasauri Yasmeen tace "Na'am Baba"
Baba dake tsaye daga ta kota yace
"banace kada ki kara komiba"? Baki tabude zatai magana takasa sabida
" hannun Maheer dataji vana sawa cikin riganta takasa wajen ciki yana tafiya sama dashi yana kissing bayanta da bayan wuyanta kaman wani tsohon maye daya dade bai sami nama ba,
jin takasa magana vasa dasauri Baba yace "lafiya kika kasa magana ince badai kuka kike ba" Baba yay maganan cikeda damuwa dan yadauka rashin ganinshi yasa tazo nan take kuka ya yunkuro zaizo inda take daidai lokacin
Maheer najan bra dinta kasa yawani dage riganta sama ya mannata abango tana tureshi kusan damben kokawa suke mara kara gudun kada Baba yaji tai wani ihu tace "Baba tsaya kada kazo& ....nan"
takarasa maganan bakinta narawa sosai jin Maheer yakafa bakinshi kan nononta harya farasha yana wani sauke ~ jiyan zuciya kaman wanda yay shekara uku baisha nono ba, hannunta datake kokawa dashi yahada yarike gam yamaidasu baya hakan yakara bankaromai da kirjin nata, Baba daya tsaya yaji tayi shiru kuma vace "lafiya Fateema"? Amugun rude Yasmeen nafama da Maheer cikin hijabinta tace
"Baba ka& .....kooo......
da kyar tace "Baba ka koma falo kwalba yafashe ne kada ka taka, bari na kwashe inzo" dasauri Baba vace
"ayyooo to kiyi ahankali dan Allah"
yaja kofan yajuva yafita dawani kalan sauri Yasmeen ta fizge hannunta da karfi ta ture kanshi tana matsawa baya hakan yasa Maheer yafito daga hijabin saman bakinshi duk danshin yawu kaman wanda yay satan abinci amman kana gain shaidan vaci asaman bakinshi dinnan, kallo daya Yasmeen tamai tadauke kanta dasauri tazo zata wuce cikeda iskanci Maheer yace "har booby rowanshi zakimin nida abuna sadaki nabiya fa" wani kalan fizge hannunta tayi da mugun gudu tawuce tafita daga kitchen din jin maganan banzan daya mata dayasa tsigan jikinta ketashi, wl Maheer baida kunya ko kadan.
[7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Yau kwana biyar kenan da faruwan fadan, tunda Yasmeen tasa kafa tashigo dakin nan bata kara fitaba daidai da bakin kofan dakin, dudda Baba na makaho shiyake shigowa dakin yakawo mata abinci snacks wace tsiyane dawani siren tsofaffi dayake sawa asivomusu Malam Sani yakawomai, tadaina tunani dan vazaman mata kaman wani kakanta, abokinta,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login