Showing 39001 words to 42000 words out of 146191 words

Chapter 14 - KYALKYALIN KAUNA BOOK2 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

333

cikin shi wlh sai yanzu yama tuna the last time dayaci wani abincin kirki was tun ranan dayaci tuwon nan, dan yatsine fuska yayi yasa bakin eye glasses nashi a idanu na ray-ban dayamai bala in kyau yafara tafiya anatse cikeda isa, Dan dake zaune a falo tareda su Nas kamshin shi kadai yaji dasauri yamike tsaye yana kallon stairs din, ahankali yake sauka dagakan stairs din wani kalan sanyi yaji na shiga jikinshi at this point yafara yarda he s sick kokuma zaiyi rashin lafiya ne, dan wannan yawan faduwan gaban, jin sanyi, da tafiya kaman na tsutsa dayakeji a cikinshi is so abnormal, karasa saukowa yayi ya tsaya adaidai gaban last staircase din sosai kamshin abinci ke ratsa hancinshi dayasa cikinshi yashiga lafiyayyen kuka kaman inji abin kaman wani tsafi, gently yajuyar da kanshi ya kalli kofar kitchen dinsu dake wajajen dinning, kaman akwai wani magnet najan kafanshi samin kanshi yayi da fara tafiya yana dumfaran hanyan kitchen din tsayawa yayi agaban kitchen kirjinshi na bugawa hakanan yanajin abubuwa na tafiya acikinshi kafin ahankali yakai hannunshi ya murza handle na kofan yabude, Yasmeen yagani tsaye agaban wani katon pot akan gas hannunta rike da chokalin girki tana juya shinkafan dayan hannunta kuma nakan fuskanta tana share hawayen datake tana kuka, dayan burner kuma wani babban pan ne akai datake soya kajin datai marinating, hannayenshi biyu yazuba cikin aljihun wandon jikinshi yana kallonta cikeda mamaki waya fito da ita wayasata girki, tana cikin juya shinkafan kamshin turaren dataji dazu da safe yawani daki hancinshi dayasa cikin kuka ta hura hancinta tashiga motsi da hancin kaman mai shinshina abu saikuma dawani kalan sauri kaman wacce aka kirata tajuyo takalli kofa hada ido da mutumin dazu tayi dudda yasaka glass sannan yakara chanza kaya from na dazu faduwa sosai gabanta yayi hakanan jitayi takasa jure kallon ahankali tasauke kanta kasa wasu hawayen na zubomata takai bayan hannunta tashare da sauri, strictly babu alamun wasa ko raha akan fuskanshi yace  waya kai dahar yafito dake kasa dago kanta tayi ballema tamai magana cikin tsawa yace  waya fito dake! Ba karamin firgita tayi ba dasauri tace  wata mata ce tafito dani tai maganan tana kara mannewa jikin wajen tama manta wuta ne da tukwane abayanta, bin fuskanta yayi da kallo sai alokacin yaga kululun goshinta hakan yasa yadaga kafa yashigo kitchen din awani kalan firgice tasake matsewa jikin wajen kaman dama abinda gas din keso kenan igiyan hannun riganta yakama dawuta bama ta lura ba, dawani kalan sauri Maheer yace  you hand kallon hannunta tayi ganin wuta yakama hannun riganta yasa tawani kalan kwara uban ihu da saida yabi ko ina na gidan su Nas duk suka taso da gudu.

Yana zuwa wurin baiyi wata wata ba wani kalan kama hannu rigan nata yayi bai damu da wutan ba sa hannunshi yayi yakama wutan hakan yasa ta mutu dan kafin yakaita gaban tap zai iya konata sannan yajata zuwa gaban tap yabude tap din dasauri yatara hannunta yana jika hannun rigan da ruwa sannan ya dage hannun rigan cikeda dan damuwa dashi kanshi baimasan yana nunawa ba yakalli smooth brown skin fatan hannunta dake sheki yace  are you hurt? Yakonaki awani waje?  Ina ruwanka idan ma ta kone ? Kaman daga sama sukaji muryan Hajiya, dawani kalan sauri Yasmeen ta fizge hannunta takoma bayan Maheer dasauri daya dago yakalli Hajiya, arude Yasmeen dake bayanshi tana goge hawaye murya chan kasa ta yanda daga ita sai Maheer zasu iyajin maganan datakeyi tace  please kada kabari ta dakeni, please kaji dan Allah tsoronta nake sosai, she s wicked wani bakin lukukin abune ya tsayama Hajiya awuya ganin yanda yarinyar ta makale abayan kaman zata shige jikinshi shikuma Maheer ko matsawa beyiba balle gezau kaman ma abu take gayamai yana saurara, akufule tana kallonsu tace  wlh wlh idan baki fito daga bayanshi kinje kin duba abinda ke wuta ba saina kasheki na rantse da girman Allah wani kalan mugun kallo Maheer yama Hajiya cikin kakkausan murya yace  wayace ki fito da ita daga inda na kulle ta cikin tsantsan kishi dayakasa boyuwa a fuskan Hajiya tace  akanme bazata aikatau ba ubanta na chan yana ganama drivers namu azaba ? Strictly Maheer dake kallonta yace  get out! Kallon kanta Hajiya tayi ga su Nas da Wike duk awajen yana cemata get out zata kara magana yadaka mata wani kalan lafiyayen tsawa da ita kanta Yasmeen saida ta firgita ta duka kasa yace  I said get out of this kitchen! kallon Maheer Hajiya tayi saikawai tajuya tafita da sauri suma su Nas kaman munafukai juyawa sukayi suka fice daga kitchen din ganin yanda Pablo yama Hajiya ihu kaman yarshi kuma tai biyayya, karasawa gaban gas din yayi yakashe komi sannan ya tsaya awajen yadan kalleta yanda ta tsugunna takasa kallonshi sai goge fuska take da bayan hannu, wani iri yaji saikuma yadauke kai akufule yace  come here ba musu tazo ganin yanda kowa na gidan ke tsoronshi yake musu ihu daga gani babban azzalumi ne, harta karaso gabanshi tadan tsaya nesa dashi kallonta yake abincin yakalla yace  angama ? Girgixamai kai tayi batare data kalleshi ba, wani iri yaji hakan yasa yadauke kai yace  meya rage? Ahankali kaman yar yarinya tace  saucing kazan, xan maidashi papered chicken agogon hannunshi yakalla yace  yi sauri kiyi yunwa nakeji I hope ba rubbish kika dafaba, rubbish mai uban kamshi yay maganan yana wucewa wajen kujerun dake jere gaban island na kitchen din yazauna yace  make it be fast gyadamai kai tayi kaman yar baby tasa spoon ta tsamo kajin sannan tashiga hada sauce din bayan ta kunna gas, tunda take aikin ko cire idanu na 1sec baiyi daga kanta ba, he don t know but kawai dai he don t know, baimasan dalilin dayasa yake mata kallon nan kaman zai cinyeta da idanu ba, baitabajin yakosa yaci abinci ba sai nata badan komi ba saidan yanda cikinshi ke masifan kuka sabida yanda kamshin girki ke neman hallaka shi.


Cikin 4min tagama tsaf takashe gas tajuyo takalleshi hada idanu sukayi dudda akwai bakin glasses a idanunshi but tasan ita yake kallo, sauke kanta tayi kasa ahankali tace  nagama dan yatsine fuska yayi kafin ayangance kaman wanda ake roka yace  samin kisama kanki saida yay maganan yadan kalli bakinshi to meruwanshi datasama kanta ko karta sama kanta, wani plate mai kyau tadauka ta zubamai Chinese fried rice data dafa mai kwai aciki tasa peppered chicken guda 3 akai sanan tadaura a plate, wajen fridge na kitchen din taje cucumber da apple kadai tagani agidan hakan yasa tai cucumber and apple drink a juicer nasu tajuye a jug, jug din gabadaya taciro yay sanyi sosai tadaura akan tray din da cup tasa spoon sannan tadauko tana tafiya ahankali sai kallonta yake takawomai gabanshi ta ijiye batare data kalli fuskanshi ba, koda abincin ba dadi he must give her the credit na plating na abincin is super beautiful, abincin looks appealing ma idanu, daukan tray din yayi yace kisa naki kifito ki sameni a dinning, fitowa daga kitchen din yayi kallo daya yana Hajiya dake zaune a falo sai karkada kafa take kaman wacce ta zare tabishi da kallo cikeda mamaki ganinshi da tray na abinci, dinning yawuce ya ijiye abincin yadago kai yana kallon kofan kitchen jin shiru yasa yamike tsaye gaban kitchen din yayi rakube yaganta agefen kofa rike da plate tazuba shinkafan kadan da nama daya da cokali, fuska daure yace  go and get water gyadamai kai tayi tajuya tadauko bottle water guda daya, juyawa yayi yace  follow me fitowa tayi kanta akasa kaman kace ci ta kwasa dagudu corridor yayi wani daki dake kusada study nata yabude sannan yajuyo?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? yakalleta kanta akasa tawuce tashiga ciki daki mai kyau ga lafiyayyen gado, shiga yayi yazare key bayan kofan zai wuce yafita dasauri tace  Hijabina yana wajen su Farida kadauko mini wani kalan juyowa yayi yakalleta tareda sa hannu yazare bakin glasses na idanunshi ya zubamata idonshi dasauri tasauke kanta akasa, cikin wani shegen murya yace  aikena kike? .

Zaki iya samin Episode din a IG, makesure kinyi following dina=???=???

Kubu link din nan dan karanta 24 only on IG

https://www.instagram.com/p/CtZbFX-oXma/?igshid=MzRlODBiNWFlZA==
('KYALYALIN KAUNA('




'


EPISODE 2?? 4??


Kuyi following instagram dina dan samin update na KYALKYALIN KAUNA awajen.

https://instagram.com/mshakur_world?igshid=OGQ5ZDc2ODk2ZA==

Girgixamai kai tayi ahankali kaman wata marainiya, hakanan kawai yaji yanda tayi ya sosamai rai, maida glasses nashi yayi a ido kaman bazaiyi magana ba sai chan yace  sisiters naki sun tafi gida da hijabin dawani kalan sauri takalleshi tazaro manyan idanunta tace  gidanmu ? Faduwa gabanshi yayi ganin idanunta dahar wani walkiya haske suke sabida kwallan cikinsu, samin kanshi yayi da sassauta murya yace  eh dasauri tace  daman baka kashesu ba da gasken gaske ? Ahankali yasake cewa  eh wani kalan murmushi tasaki da ijiyan zuciya da saida yaji kirjinshi yabuga dumm! Dasauri yajuya zai fita kaman daga sama tace  ni maisa baka sa amaidani gida tareda su ba ? Wucewa yayi yafita daga dakin yajawo kofan zai rufe saikuma yabude kadan yaleko da kanshi ya yakalleta ahankali yace  sabida babbanki nada taurin kai yajawo kofan yabugo hararan kofan tayi tace  kaine mai taurin kai ba Baba ba gakanan kaman Boss din film, Baba na kuma shine actor kuma shine zaici at the end karaf duka maganan a kunnenshi jimm yayi sai chan yasaki gajeren murmushi yarinyar nan magana ne abakinta but ka kalli fuskanta kaman bazaka samata hannu abaki ta ciza ba, bude kofan yayi saida yasake lekowa saida ta firgita atsorace takalleshi, hannu yakai yadan sauke glasses na idonshi kadan zuwa kasa batare daya ciresu ba yakalleta dasauri tadauke kai ganin kwayar idanunshi, anatse yace  in this game I Pablo the boss will always win against actor Baban naki yajawo kofan yabuga yasa key yajefa key a aljihu yawuce yadawo falo, ko kallon Hajiya baiyiba dake binshi da idanu yawuce dinning zama yayi yadauki spoon yadebi abinci zaikai baki habawa ji Hajiya tayi idan batai aman abinba zata mutu tasowa tayi kaman an jehota ta taho dinning ta tsayamai aka tace  yanzu abincin karaman yarinyar nan zakaci eh ? tashi Nas yayi yataho da sauri yawuce kitchen, Wike da Dan biyeda shi dan abincin yashiga idanunsu suna wlh kamshi kaman zai kashesu, ahankali yabude bakinshi yakai abincin bakinshi wani kalan lumshe idanu yayi yanaji kaman zai shide sabida dadi kunnenshi yaji sunyi kaikayi da sauri ya girgiza kanshi, cikin fushi Hajiya tace  ni kama ihu agaban kowa sabida yarinyar chan Pablo eh ina maka magana kayi banza dani shi wlh zai iya rantsewa baimajin abinda take cewa abinci kawai yakeci bakaramin dadi abincin yamai ba, jug na juice din yadaga ya tsayaya yakai bakinshi.  Lahaula Wala Quwata Illabillahil Aliyul azeem jiyayi kaman zai zare sabida dadi kaman ba mutum yay girkin nan ba kaman wani machine ne, juice din jiyayi kaman yanabin all the veins na jikinshi yana sanyayasu is soo damn refreshing and calm, ba sugar sai natural zagin apple, juyawa Hajiya tayi fuuuu tawuce sama rai abace tass yacinye abincin da kazan yana mamaki how small girl can cook like this daganan dinnning yanajin yanda su Nas ke santi har muryan Dan yakeji suna dariya suna yabon Yasmeen, kaman daga sama saiga Hajiya tashiga saukowa daga stairs tahowa dinning din dayake zaune tayi rikeda wayanta a hannu takaraso gabanshi wayanta ta mikamai tace  ga head driver yamini sako tawani strange number an sakesu yace yanata kiran number Nas baya shiga kasan Nas ya chanza layi karban wayan nata yayi yaduba sakon ya ijiye wayan anan dinning yamike zai wuce dasauri tace  yaushe zakasa su Wike suje suyi dropping nata tunda Babanta yasaki direbas namu stairs yafara hawa yace  not yet am keeping her here for now!!! Wani kalan faduwa gaban Hajiya yayi dasauri takalleshi saikuma tabishi abaya dasauri yana shiga dakinshi tana biyoshi tareda maida kofan tarufe hakan yasa yajuyo yakalleta yazare glass na idanunshi yana ijiyewa akan kujera, dasauri takarasa wajen dayake tace  Pablo maisa zaka ijiyeta bayan deal dinka da babanta was yasaki kayanka kasaki nashi, maisa kuma zaka ijiyeta ? Cikeda rashin mutunci yace  ganin dama! Waje yasamu kan kujera yazauna yadauki system nashi yabude dan yariga yay missing meeting dazaije anjima by 9 zai tafi club gwara yayi wasu aikin yanzu agida.

Kishi rufewa Hajiya idanu sukayi cikeda daga murya tace  akanme zaka ajiye mana wata mace agidan nan bayan ni, kasan halin ire iren kananun yaran talakawa irin wannan yarinyar kuwa, nasan in her entire life bata taba ganin gida mai kyau irin wannan ba, same with you bata taba ganin namiji mai kyau da aji ga tsawo ga jiki mai kyau ga pink lips irin naka ba, tana wani koke koken banza tana maka shagwaba tana wani boyewa abayan ka, nine zatazo har gidana ta gwada mini bariki, gaskiya barata zauna ba, baran bari wata mace tazo gida nan ba wlh Maheer, banson kowa ya rabeka I don t trust any girl, gashinan yaushe tazo gidan nan just jiya ne ko shekaran jiya gashi harta maidaka so soft towards her, bantaba ganinka in the mood I saw you today ba wlh this is not you, kaine har wani tausayin yarinyar nan kakeji ga damuwa kan fuskanka karara sabida wuta yakama hannun riganta kaje kama wanke mata, I hardly sees any kind of emotion akan fuskanka but yau naga tausayi and softness towards this girl dabaka santa ba jiya jiyan nan taz& &  dago kanshi yayi yazuba mata mugayen idanunshi yace  what do you mean by all this maganganun rage murya tayi kaman wacce ta zare tareda kneeling ahankali akasa agabanshi, hannunta takai takamo hannunshi takai saman kirjinta tace  Pablo I trust you! Nasan waye kai, but I don t trust any woman around you no matter how big or small she is zasu batamin kai! Nasan ba son yarinyar kake ba ko wani abu but just two days dazama dakai datayi I am seeing some actions and reactions daga gareka da bansan dasuba dan gajeren tsaki yayi yana kallon kwayan idanunta yace  why are you so insecure ? Girgixamai kai tayi tace  I m scared of loosing you Baby, I love you a lot Maheer, I love you, inason ka ina sonka sama da yanda nakeson rayuwana, ko murmushi naga kama wata jinake kaman rayuwana yazo karshe, ina sonka sama da komi dakuma kowa na duniya, I love you tun kana Dan yaron 8yrs Maheer, I love you, I love you Maheer, I love love love loveeee you, Dan girman Allah kada kaso wata karufamini asiri baby, kaso wata zan iya zarewa please karufa mini asiri fizge hannunshi yayi daga hannunta rai abace yace  you are just saying trash Maryam kaman zata haukace tasowa tayi ta zauna ta bayanshi tawani kalan rungumeshi sosai tashiga kissing ko ina ajikinshi tafashe da kuka sosai tana magana kasa kasa tace  idan kaso wata zan mutu Pablo you are mine, only mine, kadaina fushi dani kayakuri please ahankali ya ijiye laptop na hannunshi kaman jira take tasowa tayi dasauri tahau kanshi takai hannun baya tana zare zip na riganta Maheer nawani kalan kallonta kawai da idanu, cire rigan tayi ta yar yarage daga ita sai wani black bra, hannayenshi takama takai kan boobs nata tace  take Mama bra off zare hannunshi yayi ya ijiye akasa hakan yasa hannunta har rawa yake tashiga cirewa ta yar tawani kalan kwanta ajikinshi ta matse kirjinta akan nashi fashewa da kuka tayi ahankali tace  dan Allah have me kaji baby, eat Mama, eat Mama lumshe idanu Maheer yayi ahankali kaman wanda yasha wani abu ganin haka yasa dasauri ta dagashi takai hannunta tabude 3quater dayasa tacire harda boxer dawani kalan sauri tahau kanshi, ijiyan zuciya yasauke ahankali yana kallon fuskanta, tashi tsaye yayi rikeda ita yakaita bakin gado ya kwantar shi yana tsaye yashiga hitting nata zaka dauka wani kalan machine aka kunna, hannuwa biyu hajiya tasa tadanne bakinta kar aji ihunta amman Maheer kaman zai cire mata rai, saida ya lallasata sosai tana  yauwa yarona, yaron Mama, eat Mama well, yauwa yaron Mama, have no mercy on Mami, goodboy& .. tun tana iya magana tazo takasa da kanta tafara tureshi amman sabida yanda tabata mai rai yaki sakinta, hakan yasa tafara ihu sosai duk dauriyanta tana kuka, tuni su Nas sun fita bayan gamacin abinsu wasu yaran Wike guda biyu ne ke gaban dakin Yasmeen sukuma ba ruwansu.
Sai wajajen 10 nadare ya barta shima dan yaga ta sume ne yaja gajeren tsaki yawuce bayi, wanka yayi yafito ya shirya agurguje zuwa suit dan zaiyi baki fitowa yayi ko kallon gadon baiyiba yawuce yasauko harya wuce zai fita daga falo saiya dawo baya hanyar dakin Yasmeen yayi gaidashi yaran sukayi yaciro key yabude dakin ahankali yashiga, kwance yaganta akan tiles na dakin tana bacci atakure wuyanta ya lankwashe ga busheshen hawaye akan fuskanta kusan 2min yayi yana kallon fuskanta is as if fuskanta is always telling him something juyawa yayi zai fita saikuma ya tsaya chan yajuyo tausayin ta yake da gaske kaman yanda Hajiya tace? Inba hakaba meruwanshi da yanda ya kwanta akasa ba Hajiya ne yanzun nan yakusan kashewa ba ko ajikinshi yama batta abakin gado sanin zata iya fadowa but ko ajikinshi mesa yake tausayin yarinyar nan? Yarinyar da ubanta yatabashi, tsaki yaja yajuya yawuce yafita yasa key yakawo falo zai sake fita yaji yakasa dawowa kawai yayi su kansu yaran sunma dayka wani abu ne bude kofan yayi yashiga daganan bakin kofan yabuga kofan yace  ke, Ke afirgice tabude idanu, hararanta yayi yace  hau kan gado gyadamai kai tayi ahankali obediently tatashi tahau gadon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login