Showing 18001 words to 21000 words out of 146191 words

Chapter 7 - KYALKYALIN KAUNA BOOK2 COMPLETE

M shakur   

23 Oct 2026

317

ba is because I don t trust them sir jinjina kai IG yayi cikeda son aiki dakuma gaskiyan Baba yace  yanzu mekake so Ibrahim ? Anatse Baba yace  goyon bayanka dasauri IG yace  I support you Ibrahim dari bisa dari, na yarda dakai nakuma yarda da amananka saisa nai tsayin daka aka saka awannan position din nan dan kap department namu banga wanda ya chanchanci seat din nan ba saikai dan haka nabaka goyon baya, but always report to me and keep me posted who ever is this devil ko evil nema zan kirashi, Pablo ko? Wannan Pablo Escobar din nan daya dami kasamu da kayayyakin maye I want him found, I want him to face the punishment base on rules and regulations da kasarmu ta tanadarwa masu sana an dayake, I want yaron nan da sanadinshi yaranmu dubu duk sun lalace da shaye shaye found, arrest all drivers nashi and ku kwace duka products din, sai bayan ka kawo su nan mungama binciken dazamuyi before nai inviting NDLEA suma suzo suyi nasu abubuwan daya kamata, for now the mission should be a black mission just me you da yaranka, you have my full support Ibrahim so go do what you do best  yes sir! Baba yafadi tareda sarama IG sannan ya tattara abubuwan yafito yawuce kasa wani private daki yawuce yasami team dinshi of about 24 men, wanda shine yay training nasu tun suna police academy, so he trust him, shiyay putting request abarmai su dan da za a chanza mishi su ne da aka maidashi CP, addressing nasu yayi sanna aka dauko map na Abuja yanuna ma kowa spot dayakeso su tsaya, sannan yasa kowa yatafi shikuma yabi team nasu Aliyu aka wuce.
Wannan kenan.



Zaune yake kan gadonshi dagashi sai wata yar gajeren towel a waist dinshi da karamin white soft towel a hannunshi yana tsane black wavy gashin kanshi dakeda ruwa, dakin gabaki daya kamshi yake na sabulan wankanshi gefenshi kuma wayanshi ne dake a speaker muryan mace na magana.

 Nan da 2days ko 3days zamuyi finalizing deal din nadawo, I miss you badly my little handsome babyboy dan yatsine fuska yayi ya ijiye karamin towel din yamika hannunshi yadauki wani cream kaman badashi ake wayaba.
Hajiya tace  shipment dinmu ya iso ranan kacemin kaman zai iso yau ko ? Kaman bazaiyi magana sai chan yace  yau dasauri tace  wow yau zai iso murmushi tayi sosai da saida yaji sautin murmushin tawaya, dan tunda takirashi dazu kafin yashiga wanka take magana bai kulata ba haryabar wayan kan gado yaje yadawo still bai kulata ba sai yanzu ne yay magana cikeda lallabawa kaman tana magana da sarkin duka nigeria tace  dan Allah muyi video call naganka, nasan kai baruwanka da social media baka WhatsApp, baka Facebook, baka IG, baka tiktok bamaka anything but atleast muyi FaceTime tunda iPhone to iPhone ne kaji King dina dan gajeren tsaki yaja baice komiba wanda tasan tsakin simply implies bayaso, chan yace  I hate VC shiru tayi sai chan tace  shikenan yanda kakeso haka za ayi kallon wayan yayi yace  I have meeting talk later bai jira amsanta ba batare daya katse wayan ba yawuce closet, ita tasan dayace talk to you later to yagama wayan ne saidai ke kikashe wayan, katse wayan tayi tajefar da wayan akan lafiyayyen gadon datake kai takifa kanta akan katifar cikeda tsananin kunci, ahankali wani mutum dake dakin tuntuni da akalla shima zasuyi age mate da hajiyar yadaura hannu abayanta yace  narasa mesa kikeson yaron nan, yaron dake wulakantaki haka, nasan ada sai yanda kikai dashi dan lokacin dakika samoshi he was just 8 baimasan miye duniya ba but yanzu yasan duniya yasan rayuwa, yasan ciwon kansa, you have to understand that, babu wanda baki koraba sabida yaron nan Maryam, baki taba aure ba sabida yaron nan Maryam, look at me menene banfishi dashi ba, narasa meyamiki ni I believe wlh asiri yamiki stupid arrogant matsiyac& &   Adamu! Hajiya takirashi da mugun karfi tana tashi zaune idanunta sunyi jajir tanunashi da yatsa tace  don t you dare insult Maheer, babu uban abinda yashafeka da abinda yakemin, kaganni nan nasan Maheer sama da kowa aduniyan nan, abinda kaga yanamin bawai wulakanci bane haka yake ne, haka Allah yayishi, is his nature, akwai yarinyar da Maheer ta isa ma ya kalleta balle yay magana da ita harya kulata ya saurareta yama lallasheta irina? Maheer na sona son da shi kanshi baisan iyakan shi ba, kasan dalilin dayasa nai tafiyan nan dakai kawai sabida karagemin zafi ne, which biya ka nake idan kuma kagaji ne yanzun nan 1 call zanyi ansama maka ticket ka koma nigeria banson shirme kada ka kuskara ka zagin mini Maheer ko a mafarki, ka zagi Maheer nika zaga, Pablo yafika akomi da komi, a ilimi, a sura, a hikima, a kwarjini, a kyau, a gayu, akuma gamsar da mace, harna mutu ni nariga nasan bazan kara samun namiji kaman Maheer ba saisa nagodema Allah daya banishi tun yana yaro na more shi tun baisan komi ba, na more kuruciyanshi, inamai tabbatar maka haka kuma zan cigaba da moreshi har tsufan shi dan haka kakiyaye ja idanun Adamu sukayi, maganganun ta sun tabashi sosai, kuma yay alkawari duk yanda zaiyi duk inda zai shiga saiya shiga ya tabbatar cewa tarasa Maheer din nan har abada sai yaga idan bazata rikeshi gamgam ba lokacin da zataga shi kadai gareta tashi yayi yajuya zaifita tabishi da idanu haryakai kofa saikuma kawai yadawo yahau kanta dan murmushi tayi tace  ci kabani waje nakira Maheer nidai, sakarai kawai wani kulukun bakin ciki yaji yanzu shine haka Hajiya tamaida wani wawa wawa sauna sauna baho baho aiko zai nuna musu daga ita har Maheer dan hakin daka raina shiyafi tsolemaka idanu, afusace yake mata dudda tanaji amman waya take tabawa abinta, bawai batajin dadi bane amman koma dawa zatai tarayya ganinsu take they have nothing to offer Maheer kadai takeji idan yashiga wajen nan, da kyar yakai 20min yakawo wani uban tsaki tayi tace  kai yanzu ko kunya bakaji ba kakeson competing da Maheer azuciyana, da kyar fa kayi minti ashirin akaina, Maheer dazai iya kwana da wuni akaina kaga ko gezau duk takamata da jidakaina guduwa nake a hannunshi dan Allah jibeka fa, shashasha ni dagani je jaka kankwashi ko nawa kakeso katafi shopping duk abinda kakeso kayi dasu, nidai bari nai wanka ina jiran kiran El Champo sauka daga jikinta yayi jiki a sanyaye itakuma tasauka daga gadon, Hajiya farace sol da ita kaman balarabiya ga kyau bana wasaba, tanada dan jiki amman ba chan chan ba irin kosasshiyar macen nan ne, inba kasanta ba bazaka taba yarda cewa takai 46yrs ba, she looks more like matan nan dake around 35, 36yrs dinnan kudi da jin dadin duniya yahanata tsufa, bayi tawuce shikuma azuciye ya maida wandonshi ya wuce wajen jakan kudin dake dakin, bandir biyar na kudin garin yadauka yawuce yafita abinshi kome Hajiya zatamai bazai taba iya rabuwa da ita ba dan baida sana a baida wani aiki dake bashi kudi banda ita, baiyi wani nisa a school ba yay dropout, dama ta daukeshi ne amatsayin dan sako, messenger nata, saisa yakeso yazama shine dan gaban goshinta yazamto shine ragamar komi ke hannunshi ba Pablo ba.
****

Wuraren 7 yasauko kasa, yana sanye dawani 3quater da farin shirt duka na puma sai wani sneakers dayasaka shima na puma, kanshi sanye da p-cap black yana zuba wani kalan kamshi bana wasaba, lips dinshi na kyalli kadan dan yashafa wani original Vaseline na lips therapy dan yanada problem na dry lips, hakan yasa lips nashi sukai wani kalan pink suna shinning kadan kaman kaje ka lashe, yay kyau kaman kasace shi, Nas daya fito daga dakinshi ne yakalleshi jin kamshin turarenshi, yace  wow da kanada budurwa danace kodai tadi zaka wannan kyau haka I refuse to believe aiki kawai zakaje finest boy Pablo wani shegen kallo yama Nas yace  my shipment dasauri Nas yace  hala masu jiran kayan nata kiran Dan ko? Kaga yanzu haka border zan wuce inda zamu taresu, anything 1 ko 2 nadare suna border jinjina kai Maheer yayi batare dayace komiba yawuce Nas yafice abinshi, Nas yabishi da kallo yana murmushi Maheer nada bala in kyau kaga fuskanshi baraka taba dauka wani gigantic criminal kake gani ba sabida kalan kyau dayake dashi agogon shi yakarasa sawa yawuce yafita shima yakosa shipment din ya iso, nauyin dayakeji yafita daga kanshi customers nasu are on their neck.

(' KYALKYALIN KAUNA('




'


EPISODE 9??

ZAKU IYA SAMIN EPISODE 10 only on my IG page;
8, 9 dakuma 10 under kowani post I will be picking 2 winners to join my paid group free=??? go and drop your comment, zanyi selecting comments dayay sweeting belly na, da wayanda sukai tagging mutane I don t mind kukai taggin duka mutanen IG ma=?? dakuma wayanda naga sunada likes dayawa under comment nasu=???
https://www.instagram.com/p/CtENyNPIpNs/?igshid=MTc4MmM1YmI2Ng==



Baba da team nashi kowanne na road din da Baba yamusu assigning, Baba da su Aliyu sune suka tsaya kan daidai Dikko junction, sun rarraba kansu sunsa kayan gida normal kaya da bazaka taba dauka polisawa bane, wasu na wajen yan shayi wasu na wajen yan saida tsire, wasu kuma na wajen masu saida ayaba, Baba kuma dayasai ledan kankara da minerals keciki gabaki daya nawani yaro ya karba yadaura aka yana yawo akan titin yana saidawa masu motoci da passenger, dan junction din ba dare ba rana is always active saidai wani zubin da daddare babu motoci sosai kaman rana, Baba hakanan yaji zuciyanshi yafi bashi tanan zasu bullo sabida titin minna criminals nason titin, kaman daga sama Baba yahango wasu manyan trailer na container guda uku suna tahowa ruwan na kanshi yana tafiya akan titin yace  team stay alert, stay alert ga containers guda uku na tahowa let s get them, I will give you the signal daidai dayan team nachan hanyan gwagwalada na fadin suma ga wasu containers biyu na tahowa, hakan yasa Baba yace  get them is them, sune baiji tsoroba ko shakka ba tundaga nesa ya tsaya akan titin ta yanda babban motan idan tazo dole saita tsaya ta rage gudu, aiko kaman yasan hakan zai faru daidai yazo dab da Baba babban motan dake gaba ya tsaya tareda jan glass kasa ya leko da kanshi yace  so kake yan uwanka suyi bidiri da kudin diyyan ka kome dan kaman ka kusan shekawa, dole ne sainasayi ruwan ka bakaga dare bane kaman begger Baba yataho ta side na kofan direban yace  yallabai kataimakamini kasaya iyalaina zan bawa abinci da kudin ko kaine kaga yanda Baba yayi saiya baka tausayi, komawa cikin motan direban yayi yace  hayo kabani lakasera da ruwan paro, dasauri Baba yasauke jakan ruwan akasa yaciro lakasera da paro ya dane sama yanama yaranshi signal da fingers daidai direban yadauko kudi yajuyo zaibama Baba da kanshi keta window kawai yaga Baba yanuna mishi bindiga anatse yace  ko motsi kayi balle kai kokarin jan motan nan zan bindigeka billahillazi Daidai sauran yaranshi suma sunma motoci biyun na baya haka, hannu Baba yakai ciki still bindigar na kan direban yabude kofan sannan yawani kalan fizgo direban Ya sauko dashi kasa sauran ma haka, Aliyu yakawoma Baba handcuff dasauri ganin dai da gaske ne yasa direban yace  dama yan fashi na sama mutane ankwa to Kodai ku kidnappers ne dan Allah kuyakuri kada ku kamamu kome kukeso kubari nakira Ogan mu za abiyaku wlh wani kalan murmushi Baba yayi yace  kana magana da Commissioner na police Ibrahim Ibrahim Baba yakalli Aliyu yamai alamu daya duba motocin, bude container sukayi dasauri suka fito suna maidawa suka rufe, Baba yace  zubasu a mota Aliyu, zanja mota daya kace Kamal da Balarabe sun iya babban mota ko ? Dasauri Aliyu yace  yes sir Baba yace  tafi dasu muna biyedaku abaya daidai sauran team din suna waya sukace sun kamashi sun kama package din, murmushi Baba yayi yashiga babban motan yaja motan zuwa police station, parking trailer uku akayi achan asalin garage da ake parking motoci da machines na mutane da aka kwace, Baba yace  awuce dasu interrogation room bari yafara magana da IG dan yasan IG baitafi gida ba sauran suma sun kusan zuwa da sauran trailer biyun.
****


Agogon hannunshi yakalla this is 4:25AM amman har yanzu direbobin nan basu iso ba kuma hakan baitaba faruwa ba yawanci 1 ko 2 nadare highest sunkawo shipment din, ijiyan zuciya Nas yasauke feeling so uneasy, Wike dake gefenshi yana zukan wiwi yakalla yakai hannunshi ya fizge wiwin yace  I need this dan dariya Wike yayi yace  kacika damuwa Oga Nas maybe dan delay aka samu sabida traffic but zaka gansu try calling them muji bari nashiga ciki naga sun gama gyara vans din dazai transporting kayan to basement yay maganan yana wucewa yashiga cikin babban building na wajen na wani supermarket, waya Nas yaciro yana shan wiwi yay dialing number dayay saving da Head Driver amman akashe, tsaki yaja yace  why the fuck zai kashe wayanshi at this time of all times haaa kirrrr sako yashigo wayanshi dasauri yakalli wayan, messege yagani daga head driver 2.  Oga wani dan sanda yakamamu muna headquarter yanzu haka, sun fita sun barmu ne karamin wayan nan na kafana shine namaka sakon nan, nai alkawari bazan taba fadin komi ba amman yarana basu saba da police station ba tsorona kada suyi magana ayi wani abu Oga da gaggawa& .. baya Nas yayi zai fadi dasauri Wike daya fito yatareshi yace  Oga Nas lafiya wayanshi yamikamai dasauri Wike ya karba ya karanta sakon damuwa karara akan fuskanshi yace  tunda muka fara operation bamu taba samin matsala da yan sanda ba, wani zubin suke taimakon mu ma product dinmu ya iso, yanzu an kama all 5 containers namu da already masu abubuwa na jira yaya zamuyi, who is behind this? Waya isa yataba kayan Pablo Escobar ? Saida akama kira sunan Pablo hankalin Nas yadawo jikinshi dasauri yashiga daddana wayan number Maheer yayi dialing wayan na gab da katsewa aka dauka batare da anyi magana ba.

Cikeda shakka da fargaba akuma rude Nas yace  Pablo ansamu matsala fa shiru still yaji baice komi ba kuma yasan yanajinshi sarai hakan yasa ahankali kaman Mai tsoron yafada yace  police sun kama kayanmu da direbobin mu duka yanzun nan head driver yamin sako asace daga karamin wayanshi dake kafanshi, Maheer wlh wlh kasanni tunda kai assigning this role to me bantaba mistake ba, tayaya police sukasan shipment namu zai iso yau dakuma time, wani snitch muka samu a empire nan, this has never happened before baitab& & &   where are you now ? Maheer yay maganan a mugun natse da sauri kirjin Nas na bugawa sosai yace  muna border dan shiru yayi nakusan 1min sannan yace  get everyone and everything out of there, wipe every trace na komi awajen makesure bakubar komi dazaisa yan sanda sukara gano wani abu namu from border ba and get back to house zan hadu daku awajen dasauri Nas yace  t& ..toom juyawa yayi suka koma ciki suka sanar da sauran ma aikatan ciki suka fara aiki suna kwashe komi da gyara komi ana lodawa a van, kafin 30min dayake hannu dayawa ne bazaka taba sanin wani yataba rayuwa awajen ba, sannan sukaja mota zuwa gida gaban Nas faduwa kawai yake kaman tsinken agogo.


Tun bayan wayan yana zaune akan kujeranshi a office Ya lumshe idanu wanda yasanshi ne kadai zai iya gane yanda ranshi ke mugun bace, yakai morethan 30mins ahaka sannan yadanna wani botur, Dan yashigo office din dasauri yace  car is ready Sir ahankali yatashi tsaye yakalli Dan sannan yasauke idanunshi kan table yashiga kwashe kwashen wayanshi da yan kananun abubuwanshi ahankali yace  who do you think get the nerves to betray me in this empire Dan? Dasauri Dan yadago kanshi yakalli Maheer daya dauki wayanshi looking confuse dan baigane kan tambayan ba, wani bakin glass yadauka yasaka dan yawanci idan ranshi abace bakin glass yake sawa sabida baimaso kaga idanunshi yace  wakake gani zai iya bama police tip akan kayana dazasu iso yau adan tsorace Dan yasauke ijiyan zuciya yace  gaskiya banjinba duka mutanen empire nan are people damukai aiki dasu for years basu taba yin abu makamancin haka ba gaskiya brain dinga baiga wanda zai iya yaudara ka haka cikinmu ba murya chan kasa Maheer yace  kake gani? Kallon Maheer yayi wani abu yaji ya makalemai awuya sabida yanda yaga yana kallonshi ahankali yace  yes sir anddd& .. yadanyi shiru yana kallon Maheer still yace  maybe coincidence ne for the first time wani kalan smirking Maheer yayi yace  I don t believe in coincidence tafiya yafara saida yazo daidai gab da Dan daya budemai kofa yace  da coincidence ne da CP bazai fita dakanshi ba yaje operation haka da daddaren nan ba binshi abaya Dan yake harsuka fita daga club din, mota yashiga Dan yamaida kofar motan yarufe sanan suka wuce zuwa gida.


Bude musu gate sojan mai gadinsu yayi mazane kusan 200 a compound din anyi charko charko ana magana ganin motan Maheer yadanno kai cikin gidan kowa yayi tsit, karasawa wajen parking direba yayi yay parking sannan Dan ya sauko yabudemai kofa, kusan 2min yayi sannan yasauko cikin wani kalan izza da Kamala kaman sarki, binsu yayi da kallo one by one kafin anatse yace  what are you all doing here ? Tsit kowa yayi kaman ruwa yacisu, dan murmushi yayi yace  koma wanene yace zai yaudareni trust me his days are numbered not just him har grandkids nashi saina tabbatar na batar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login