Showing 27001 words to 30000 words out of 52458 words

Chapter 10 - NAINAH COMPLETE

13 Jul 2025

5961

barcin bai saketa sosai ba, fuskar Mus'ab ta soma cin Karo da ita ta tsura mashi ido tana kallonsa kafin ta shafa fuskarsa,
'friend is handsome and..... sai ta soma tunanin abinda Ya faru Jiya ta tashi da sauri Tana kallon Jikinta Yanda suke kwance tamkar wasu masoya,
'nooooo ta fada da Sauri ta tashi ta sanya kayanta ta janyo trolley dinta hr xata fice ta juyo ta kallesa da Sauri ta Je ta dauko Biro da paper tayi rubutu akai kana ta dunqule ta ajiye akan mirrow ta gyara masa kwanciyarsa taja masa blanket ta fice da Sauri.

*馃吙herty novels馃摑*
[20:58, 9/9/2016] ameerouq: [9/8, 9:33 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah..... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah馃挒*

*44*

10:00am kukan wayarsa na soma Farfado dashi daga nauyayyen barcin da yake,

A hankali yake bude idanuwansa suna sake lumshewa, kukan wayarsa ba ta daina ruri ba, a hankali bakinsa Ke motsi, ni kaina badan na Kai kunnuwana saitin bakin shi ba baxanji me yake fadi ba,

'Nainah! Nainah are you alive? Nainah taimakeni intashi, Nainah come closer, please Nainah.

Kiran wayarsa na tsinke Baa jima ba ta sake ringing, hr cikin kansa yake jin kukan wayar da kyar ya iya daga hannunsa ya janyo wayar ya Kara a kunnensa,

Mtsew Fahad yaja dogon tsaki
'Kai malam saboda dadin mace kanaji ana kiranka baxaka daga wayar ba,
A hankali Ya furta
'Fahad barciiiii
'mtsew ni ba Wannan ba naje Skul an Sanya mana exam nxt wk ,Kai kaji mugunta pls I thought Wannan semester bamu Dade da farata ba ko?

Da kyar Mus'ab Ya tashi yana murxa idanuwansa sosai
'Kai abokina bnda wasa
'joke apart Kaita ynxu haka ina Skul nayi mamakin ma bnganka ba, dan Allah ka shigo ynxu akwai lectures,

'oh ni bana fargaban exam din Fahad amma baxan iya fitowa lectures ynxu ba cos pills Dinnan dana sha Jiya bai sake Niba,
'oh God Tor Waye Yace kasha,mtsew Ya tsinke wayar cike da takaici yana fadin mayen Mace.

Mus'ab Ya duba baiga Nainah ba Ya saurara a toilet ba motsinta ,ya fito Ya nufi falonta, kitchen, bedroom, sitting room, E.T.C Duk batanan, har wajen masu aikin gidan Duk ya bincika Babuta hankalinsa nayi matuqar tashi,

馃棧Nainah 馃棧Nainah 馃棧Nainah yake Kiran sunanta da qarfi, ko ina ana jiyosa ,mufeedah ta fito tana fadin
'me ya sami Nainah?
'ina Nainah banganta ba pls ki nemomin Nainah,
'Subhanallah Ta Fada Ta Juya Da Sauri Ta Nufi indasu hajjo tana tmbyr Nainah, nan da nan gidan na rude,

Ya kira hajiya Ya gayamata cos Dad baya nan kana ya kira Rauda
'sister, sister.....
'Trouble Mus'ab menene haka why are you shouting my name xaka fasa min dodon kunne ne?

'sister banga Nainah ba, na tashi ban ganta ba, help me sister Nainah ta gudu ta Barni da gaske take sister she mean it ta tsaneni haka har xata iya guduwa ta Barni 馃槩,
'Ya Salam,ta fada jikinta a sanyaye mai Nainah Ke nufi, why did she hate brother like this, me yayi mata, Meyasa take wahalar dashi haka, Meyasa take son maidashi mahaukaci Duk son da yake mata?
'ina xuwa Mus'ab ka kwantar da hankalinka xamu ganta, ta tsinke wayar cike da haushin Nainah a ynxu,

Sai safa da marwa yake acikin gidan idanunsa sunyi jawur, ya nufi dakinta ya soma bincike sai alokacin Ya lura ba kayanta Qalilan ne ta bari Ya daki drawer kamar Ya fashe da kuka, (believe me karkuga laifinsa yana jinta ne a xuciyarsa, kun san ynda so yake)
Ya dawo yana dube dube kamar mai neman wani abu haka ya koma xararre shi Kadai a dakin, paper da tayi rubutu ya gani *Mus'ab*,jikinsa na rawa ya dauka ya soma warwarewa

_Am sorry friend, you d your best to make me happy, you are such a nice person I can't forget you in my life, am so sorry, sorry pls friend,nasan koda xaka sami Wannan takardar tuni na Dade da yin Nisa a nijar, xnje yan uwana su kwatar min yan'cina gareka da baffa na Yimin auren dole, Karka Kira Nainah butulu mai manta alheri nooo bana cikin masu mantashi komai qanqantarsa, nasan xakace ka taimaki Nainah da yan uwanta, you do this and that, ban mantaba, mufeedah ce mai sonka take kishinka kayi haquri da matar ka tafini sonka, ina Jiran takardata, Nagode._
*HASKENKA*

Xufa na soma karyo masa ya soma ball da Duk abinda Ke dakin, Ya Farfasa mata mirror, duk ya yamutsa gadon dama dakin, komai ta samu jifa yake dashi da haka Rauda ta shigo ta samesa da Sauri taje ta rungumesa,

'Mus'ab don't be crazy cos of Nainah,who is she? Me take dashi dame tafi sauran matan, akwai mata Wadanda na fita a Garinnan Mus'ab, why ol dis?
[9/9, 1:16 PM] Pherty 馃帳馃懐: Ta riqo fuskarsa
'look Mus'ab Ya kamata ka manta Nainah ka fita rayuwarta tunda bata sonka, ka Barta ka sami wata Mus'ab, kasami maccen da xata soka and make you happy,

'sister baxan iya ba, Nainah ce kawai, ya miqa mata takardar Yana fadin Nima xn bita sister xnje nijar yau, ya fita da Sauri, Tabi takardar Tana karantawa kafin ta yardata Tabi bayansa,

Gidan baffa suka nufa a rude ya sanardashi komai hankalinsa dana bahijja ta tashi sosai, Inna kuwa kamar ta xuba ruwa a fako tasha takeji,

Baffa Yace bahijja da majeed su shirya suje can nijar din tare da Mus'ab daga nan suma Ayi masu Bikin aure acan sannan su dawo da Nainah,

Mus'ab Ya kira hajiya Ya sanarda ita, bata ce komai ba ta tsinke wayar, ya kira Fahad yana gayamishi,
'Baka da hankaline Mus'ab, nxt wk fa exam kana so kayi Asara ne saboda macen da bata sonka?

'Nafiso so na rasa exam din akan na rasa Nainah Fahad you know it.
'Tor wai ita kadaice mace a duniyarnan?dame tafi sauran ne? Ya kamata ka dawo cikin hayyacinka kasan me kakeyi, ni Dakai hr ita kun soma bani haushi, ya tsinke wayar cike da takaici.

'you see Mus'ab no supporter, ya kamata ka haqura da Wannan yarinyar kabata takardarta pls Nima a ynxu haushi take bani, hajiya ta kira bata ji dadin abinda Nainah tayi ba hrtace ka sauwaqe mata.

'shikenan sister xn saki Nainah xn haqura da Nainah, I will be a man, xan dawo ainihin *Mus'ab Mohd Kaita* dina,idan naje yau tace bata Sona xn bata takardarta,

Rauda ta kalleshi da tausayawa
'Allah xai Baka wacce tafi Nainah, mufeedah ta isheka Mus'ab.

Majeed Ya fito yana fadin
'Baffa Yace abar tfyr hr Gobe Kafinnan na gama hada kayan da xnje dasu na auren dama komai a kammale yake,

Rauda Tace shikenan ma da yafi.

Washe gari suka daga xuwa nijer, Mus'ab, Majeed da Bahijja kawai Yasir bai sami damar xuwa ba saboda lectures din shi.

Inna na ganin ba kowa a gidan daga ita sai baffa tasa kai ta fice da takardun gidan da suke ciki wanda Mus'ab Ya basu,

Tafiya tayi ta sayarda gidan馃檮,haka baffa na xaune yaga maza na shigowa suna duba gidan kafin su fita bai fahimci komai ba,

Miliyan biyu inna ta Karba hannunsu kudin gidan kana ta nufi inda ake buga jaridu cike da farin ciki, dama Nace sai nayi kudi sai duniya tasan dani, haka tasa aka buga mata Jarida da hotonta akai ta washe baki an rubuta akai *Hajiya shekara d Millionaire*, aciki kuwa labarinta ta bada na qarya, Yanda akayi tayi kudi ynxu, ynda tasha wahalar nemansu da dai sauransu,

Haka taxo ta cillawa baffa Jarida daya har lokacin Yasir bai dawo makaranta ba, ta kwashi kayanta tana dariyar qeta ,sai da masu gidan suka xo Karba take masa bayani,

Kusan suman tsaye yayi
'shekara kina tsoron Allah kuwa, ina xakije da haqqinmu,

'ai ni shikenan burina Ya cika duniya xata sandani, xakaga ynda xaa riqa nuna ni a T. V ,xn fara haraka da manyan mutane Nima Dan haka ka sallameni,

'ynxu ina kike son naje nida Yasir, ina kikeson mu xauna?

'Wannan matsalarkace ka bani takardata kana batamin lokaci,

'kije Allah baxai Barki ba Allah na tare da Duk wanda aka xalunta, nida ya'yana uku da kikaci amana sai kinga sakayya na sakeki saki uku,

'Ayurrrrrrriiiiiii tafi nono fari, Saduwar Alheri ,

'kada Allah ya sake Sada fuskokinmu Wannan rabuwa ta har abada ce ban marmarin sake ganinki mace irinki azzaluma.

Taja akwatinta da sauran kayan da ta sata na bahijja ta fice tana dariya.

Baffa kuwa masu gida suka fito dashi komai bai Dauka ba, haka ya nufi bayan wani masallaci Ya xauna dafe da qirjinsa saboda Ciwon da yake masa ga wani jiri da yake gani, hawaye kawai Ke xuba a idanuwansa kafin wani lokaci Ya soma tari sosai... 馃槩

*馃吙herty novels馃摑*
[12:17, 9/15/2016] ameerouq: Nainah..... 馃懓馃徎

漏Fertymerh xarah 馃挒

*45*

Numfashinsa na soma yin sama sama, mutanen dake cikin masallaci suke jin sa a baya sai suka fita suka duba,

'Subhanallah Malam Nasir Buzu ne, meya samesa?
Suka isa da Sauri suna tattaba shi tuni numfashinsa ya dauke馃檳

Haka suka daukesa suka nufi asibiti dashi Dan suna ganin kamar suma ce yayi,

Sanda Yasir ya dawo suka sanardashi a rude yaje asibitin lokacinma har ya Farfado sai dai barci yake sosai.

Godiya sosai Yasir yayiwa mutanen dana kawo baffa asibitin, kana Ya cigaba da safa da marwa hannuwansa goye a bayansa, abubuwa suka cunkude a xuciyarsa,

Yaje gida ya sami wasu mutane daban sun gaya masa gida nasu ne sun siye, Tor Yaushe baffa ya siyarda gidan, Meyasa Ya siyarda gidan kuma a ina yake son su xauna ynxu, sannan ina inna ta shiga bai gantaba? Duk wadannan tambayoyin babu su a ynxu har sai baffa ya Farfado.

Mufeedah kuwa tun bayan tfyr Mus'ab ta kasa tabuka komai saboda baqin ciki Wannan ma abin kunyane Mus'ab keson janyo mata,
'yar talaka mai aikinta ce mijinta keso haka kamar hauka

Yana so Ya xubar mata da aji ga qawayenta, ynxu indai Nainah ta dawo ba kanta xata fasa ba shaqureta xatayi sai ta mutu sai dai ya saketa, Allah yasa ma tace baxata dawo ba bata sonshi, Amin.

Rauda a Gidan Hajiya ta Xarce Kai tsaye Bayan Ta Rakasu Mus'ab Ta Sameta Ranta a Bace,

'oh Rauda shikenan Mus'ab Ya xabi Nainah akanmu kenan, ya xabi farin cikinta da namu, yafison yabita kenan? Rauda ta xauna tana sauke numfashi

'Tor ya xamuyi hajiya abinda kake so komai xaka iya fatanmu Allah ya kaishi lfy ya dawo dashi lfy Ni Nainah dince ma Ke bani haushi a ynxu tana wahalarda brother gwani bn tausayi.

Hajiya ta xauna itama tana fadin
'yarinyarce ynxu ta fita raina kwata kwata, duk macen da xata nunawa yarona qiyayya haka bana sonta Ballantana Ma Mus'ab Ya Wuce Ajinta ,yar talakawa ce fa, in banda jaraba ta 膹a namiji inashi ina Nainah, yafita kyau yafita kudi yafita komai sannan akwai wadanda suka fita ai. Rauda ta soma dariya

'sai haquri hajiya amma Nainah ta Karbe Xuciyarsa Baya Ganin Kowa Sai Ita, Sannan Ita Dan Tana Mace Ne Ake Ganin Kamar Tafishi kyau, Sannan Yarinyace sosai hajiya, ynxu fa xataje S. S. 3,

Mtsew hajiya taja dogon tsaki ki kirasa Ki tabbata Mishi
'Duk Idan ya bari yayi Asarar exam dinshi saboda Wannan yarinyar Wlhy xai hadu da fushi na kuma xan gayawa daddy komai sannan Idan ta buqaci saki Ya bata takardarta Ya dawo gida, ni xan ne ma masa mace wadda tafi Nainah bafullatana bama buxuwa ba.

Fauziya(Qanwar Mus'ab )ta kyalkyace da dariya,

'Hajiya sai tafi amaryar sa kyau ko?
Sosai ma auta,
Rauda Tace ai gashinta ne da dimple din nan Ke ruda Mus'ab ba dan haka ba mata kyawawa wane irine bai gani ba.

Hajiya ta tabe bakinta kawai amma ranta yayi matuqar baci sosai musamman ma akan Nainah.

*

Nainah xaune da umma lotee qanwar mamanta, tana kuka take gaya mata komai an kwace mata saurayi an bawa bahijja sannan an aura mata mai mata wanda bata so,

Ran Lotee Ya baci sosai musamman ynda Nainah Ke mata kukan a raba aurensu ita bata so,

'kayi shiru Nainah kagayamin shi Wancan yaro da aka bawa bahijja kana sonsa ne, (bata iya Hausa sosai ba)

'umma ni bana sonsa ynxu nadaina sonsa Duk bana sonsu karatuna nakeso, ynxu fa S. S.3 xnje,

'Tor shikenan Nainah amma bai kamata Nasir Ya maku haka ba Kodan yaga mahaifiyarku bata Raye xai riqa maku dole ga masu kudi, ya manta kuna da naku dangi ne?

Nainah tayi shiru tana kallonta Ta cigaba da fadin

'tun da bakaso baxaka koma ba dole ya aiko maka takardarki ko kuma yazo Ya baki ni xan kwatar maka yan'cin ki,

Nagode umma Lotee.

Tun da ta kwanta ta kasa samun nutsuwa Idan ta rufe idanuwanta Mus'ab take gani, cutie face dinsa take gani, murmushinsa ,da idanunsa daya Ke tsare ta da kallo dasu, ta tashi xurum tana kallon lotee dake barci, ta tuna Idan yana kallonta Yanda take xare masa ido,
'hey friend why are you looking at me? Ta saki murmushi, ta tuna Idan tana cin abinci yakan xauna yayi ta kallonta, da'a gidane da ynxu suna tare komai tace yayi xai mata komai tasa shi xaiyi yana murna,oh missing you friend, but why na kasa barci sai tunaninka, ta dafe goshinta.
'Oh God, tunanin majeed bai taba hanamin barci ba sai naka? Why? You are just a friend to me, thinking of you will not stop me from leaving you馃槒

Lotee Ta gyara kwanciyarta idanunta na sauka akan Nainah dake xaune, a hankali ta kira sunanta,
Nainah!
Ta juyo tana kallonta batare da ta amsa ba,
'me kake a xaune cikin duhu, me Ya hana maka barci?

'kaina Ke ciwo umma,
Lotee Ta Kunna fitilar dakin tana kallonta,batayi Kama da mai Ciwon kai ba,
'ko kana tunanin mijinkine? Ta xare ido sosai
'nooo umma why should I?
'ni bajin turanci nake ba kamin Hausa ko yare na,
Nainah ta kwanta tana fadin
'umma bana tunaninsa, amma inajin gabana na faduwa tun daxu ina tsoron wani abu ya sami baffa ko yayi fushi dani bayan nazo.
'Ki kwantarda hankalinka baxai maki komai ba.

Olryt Nyt Umma.
Mtsew ta kashe fitilar cike da takaicin turancin da Nainah keyi,yaran xamani ma akwai rainin wayo馃槨.

Washe gari hakama ta tashi sukuku ta tuna irin Wannan lokacin xai xo Ya tsareta,
'Nainah kinci abinci, me kikeso, me zan sa akawo maki, Xakici tare dani sai tace a'ah, tor kici *haskena*, Idan kin gama ni xanje naci nawa, haka xai tsareta hr sai ta gama kana Ya fita, yau gata tana kalaci da madarar shanu da kekena, Bamai rarrashinta, ko ba komai yana sanyata murmushi da Nishadi,yana da kyau numfashinsa yana da qamshi, ta saki murmushi caraf suka hada ido da Latee,
'kai Wannan yaro munafikin yaro ne, tun daxu ina mgn kana can kana tuna Wancan miji naka kuma kace baka sonsa,yanxu ka xauna kana tunaninsa,

'kai umma bashi nake tunani ba, believe me bana sonsa just thinking about him Kingane.

Tor ka gama shan Wannan kekeni kaxo zan aikeka inda kawun ka.

Kusan azahar Nainah ta dawo dauke da Kaya akanta a gajiye take Duk inda Tabi maza da mata kallonta suke sunga baquwar fuska sunga mai Kama da Yaren su banbanci fatar Nainah tafi kyau da sheqi da Alama Hutu ne da yanayin wurin xama, da haka ta qaraso gidan bakinta a tunxure cike da takaicin kallon da suke mata,

Tana shigo wa gidan taja ta tsaya curus, xuciyarta na buga sakamakon ganin Mus'ab, Majeed da Bahijja xaune tare da Lotee,

Lokaci daya suka Juyo suna kallonta idanunsu suka sarqe dana juna ita da Mus'ab, atare xuciyoyinsu na soma bugawa, tayi Saurin dauke idanuwanta ta daga qafafuwanta da kyar tayi shigewarta daki batare da ta sake kallonsu ko yi masu magana ba.

Afuwan pls xakujini shiru kwana biyu due to sallah, ga ayyukan sallah da sauransu,

Happy Sallah In Advance, Luv you ol馃槝

Ina Jiran Ragon Sallah Na(Lol) 馃槀.

馃吙herty novels馃摑 [11:19, 9/15/2016] ameerouq: [9/14, 10:40 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah....... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

*46*

Kai tsaye Mus'ab Yabi bayanta, tana shiga dakin yana shigowa,

A fusace ta juyo tana kallonsa sai dai suna hada ido ta sake jin faduwar gaba, jikinta yayi sanyi ta juya ta ajiye kayan, kafin ta xauna qasan Tabarma, shima Ya xauna a kusa da ita har lokacin ya kasa dauke idanuwansa akanta,

Nainah!
Ya kira sunanta,
A hankali ta amsa batare da ta kalleshi ba,
'tell me Nainah abinda Waccan matar ta fada da gaske take, ta dago tana kallonsa

'Me take cewa?
'Tace sai na Sake Ki Nainah, 脥 Can't Divorce you,
'U must friend..., ta fada hade da xare idanuwa tana kallonsa,

Kallonta yake cike da mamaki Yanda take xare masa ido, sai yaga idanuwanta sunyi kyau sosai,

'da gaske Nainah bakya Sona, shiyasa kika xo kika Barni, Meyasa bakya Sona, me nayi maki pls?

Tayi shiru batare da ta tanka ba dan batasan dalilin dayasa bata son xama dashi ba馃槖

Ya riqo hannuwanta duka biyu ya hada da nashi yana murzawa a hankali, taji wani yarrr

Kinga da farko tace xata raba bahijja da majeed baxata bari suyi aure ba amma da bahijja ta nuna mata tana sonsa baxata iya auren kowa ba bayanshi ta haqura zata barsu suyi aure amma ni Tace dole sai na saki Nainah? Ita Wannan matar wacece a gareku? Meyasa baxaki gayamata kina Sona a ynxu xaki xauna Dani ba pls Nainah, bazan cutar dake ba, i promise to make you happy, ta dago tana kallonsa

'Am Sorry Friend, don't mean to hurt you please and please leave me alone......

Ya tsura mata ido cike da takaici Wannan Karon Ransa yayi matuqar baci,ta soma bashi haushi a yanxu, idanunsa sunyi jawur, banda so sone Wlhy da Ya saketa, ita wacece da har xata riqa wulaqantashi, duk son da Ya nuna mata da wahalar da yayi akanta Meyasa xataqi yarda dashi,

Ya tashi a fusace Karo na farko da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login