Showing 21001 words to 24000 words out of 52458 words

Chapter 8 - NAINAH COMPLETE

13 Jul 2025

5954

saboda Nainah din, tashi pls don't waste my time ka soma batamin rai bnsan Meyasa xaka maida kanka kamar wawa ba, u have to be a man Kadawo Mus'ab kaita dinka....

Ya tashi Yana fadin shikenan sister,

12:00pm jirgin su majeed Ya sauka daga Abuja xuwa Katsina,

sanye yake da farin
gilashin prada a idanunsa, xankadadeden saurayi
bai yiwuwa ka kitanta shekarunsa a lokaci daya
saboda yayi qurciya ainun,
kyakkyawa ne na qarshe ma'abocin ado ina nufin
sutura da xuciya,
Wankan Tarwada ma'abocin gargasa ta gashin ido sumar
kai da gefen fuskarsa haka kuma duk wata gaba
ta jikinsa duk sun kwanta linkif a fatar jikinsa, kallo daya xaka mishi ka gane yana cikin Hutu da jin dadi, tfy yake irinta qasaitattun maxan nan da suka San kansu,

Sai da ya isa inda iya ya huta kafin ya xarce gidansu Nainah ga mamakinsa babu kowa a gidan da tmby aka kaishi sabon gidansu,

*

Mohd Kaita tuni yana gidan tare da hjy da fauxiya qanwar Mus'ab, ya rage saura su Nainah,

San da suka iso bakin gate din Mus'ab da Rauda basu shiga gidan ba suka aika a kira Nainah da mufeedah,

Nainah ta fara fitowa janye da trolley dinta fuskarta da murmushi Tana cikin farin ciki bahijja na gefenta sai mufeedah dake bayansu dauke da sulaimi,

Da hannu Ya nuna mata ita
'sister kinga Nainah,
'su biyu nagani kusan kamanni daya amma dayan tafi haske, sai alokacin Mus'ab Ya kula da bahijja Karo na farko da Ya soma ganinta,
"oh sister inaji itace yayarta bahijja but they look alike,

Ta gyada kanta Tana kallonsu, suka shiga dayar motar gabaki dayansu, motarsu na gaba tasu Nainah na baya hr suka iso gidan da gudu Nainah ta balle murfin motar ta shiga cikin gidan cike da farinciki

"sister she is happy xata Barni, kinga ta dauko duka kayanta, did Nainah hate me sister?

'nooo akan me, fito muje kuma kada kayi ko hawaye ka xama jarumi karma ka kulata understand? Ya gyada kansa ya fito,fahad Ya soma dariya bayan ya fito tasa motar, mufeedah ta bisa da kallo kamar baya cikin kwanciyar hankali, ta tabe bakinta sai dai ayita ta qare wlhy,

Nan da nan Mus'ab Ya dawo ainihin Mus'ab Kaita dinsa, HANDSOME SMART WITH A GREAT PERSONALITY 馃槝,

Nainah na shiga tayi toxali da majeed a tare suka sakarwa juna murmushi, taga yayi kyau yayi haske Ya xama Dan gayu, kusa da baffanta taje ta xauna kafin ta gaida sauran mutanen dake wurin,

Rauda ta fara shiga da jabir a kafadunta, sai Fahad, Mus'ab na bayansa,

Majeed na ganin Mus'ab da Sauri Ya taso Ya bashi hannu, shima Mus'ab Ya bashi fuskarsa dauke da mamaki yake nuna sa da yatsa,

'Abdul kardai kaine majeed din Nainah, majeed Ya gyada Kai yana murmushi,
'nine yallabai, ya juya Yana kallonsu baffa,

Baffa ina aiki a qarqashin *Kaita petroleum* dake Abuja wanda shine Ya daukeni aikin ya turani acan amaimakon aikin dana samu a company, abokina ne a wurin kwallo鈿� muka hadu,

Duk sukayi shiru suka xuba masu ido cike da mamaki Dan ko Dad baisan da mgnr ba,

Majeed Ya riqo hannunsa, bismillah yallabai馃檮
[9/5, 10:35 AM] Pherty 馃帳馃懐: Mus'ab yaje Ya xauna kusa da Dad,

Baffa ya soma mgn,
"kamar yarda akayi alqawari Idan majeed Ya dawo, Mus'ab xai bashi matarsa yauce ranar, kuma ba abinda xnce daga Mus'ab sai Godiya da fatan alheri, Mun gode sosai da taimakon da kayi mana kariqe, mana ya' kasanyata makaranta, Kabamu gida, Sutura da abinci Allah Ya Biyaka Ya nuna ma *haskenka馃檮*,

Mohd Kaita xaiyi mgn majeed Ya tari numfashinsa,
'Baffa Idan baxaka damu ba tunda an Riga an daura auren abar ta da mijinta...... Mus'ab Ya dago yana kallonsa da mamaki Dai dai lokacin Nainah da mufeedah suka tashi a lokaci daya,

Inna ta sunkuyarda Kai tana dariya hrda tafa hannayenta馃榾

Mufeedah Tace kariqe kayanka baya buqata, daga taimako kuma sai abu ya xama jidali,

Mus'ab Yace Waye Ya gayamiki bana buqata? *Haskena* ce, itace *Haskena* itace baffa ya fada idanunsa akan sa,

Mohd Kaita Yace Nainah matar Mus'ab ce ba inda musuluci Yace mutum ya saki matarsa saboda wani yaji dadi, Idan kuma kudi ne a gayamana nawa Nainah take nawa xaa saidamana Nainah mubada kudin ynxu,

"Yasir ya soma mgn a fusace
"Nainah ba baiwa bace mutum ce kamar kowa tanada yan'cin xabar mijin da take so acikinsu, nainah tafi qarfin a siyeta da kudi Idan Kai majeed kudinsu su rudaka hr kake son manta alqawari mu bamu mantaba Bamuda kwadayin da xaa siye xuciyarmu da kudi...,

Nainah ta Cakumo wuyan rigar majeed, kuka take sosai,
'nooooo majeed, qarya kake kudi basu fi soyayyata ba, why did you change your mind, why? Why? Ta soma wani irin kuka mai narkarda xuciya, kukan da hr cikin xukatansu suke jinsa jikin Mus'ab na soma rawa,

Dad na haqura, abar *haskena* ta xauna da wanda takeso, ina son farin cikinta Dad, jikinsa hr rawa yake idanunsa sunyi jawur sun kawo kwallah,

Inna ta shige cikin daki Tana tumami, kwadayi Ya janyo masu wahala,ku raba Nainah biyu din mana馃槀

Majeed Ya riqo hannun Nainah ya zaunar da ita
'kudi baxasufi Nainah ba, kudi baxasu siye soyayyar Nainah ba, Mus'ab Ya fini son Nainah, tun haduwar mu dashi yake bani lbrn *haskensa*,duk wanda Ya xauna dashi a wurin ball sai yasan da mgnr *haskensa*, Nainah kiyi haquri bnsan tausayinki nake ba sai bayan rabuwarmu, tausayinkine yamin yawa a xuciya ba soyayyar ki ba, Bahijja nakeso, kullum da ita nake tunani taqi tabar xuciyata, sanda aka kirani aka gayamin mgnr aurenki hankalina bai tashi ba dan nasan xn sami bahijja, shaquwata da bahijja ta janyo soyayyarta a xuci.....yayi shiru sakamakon Marin da Nainah ta daukeshi dashi,

Idanunta kyam akansa ta kasa furta masa kalma ko daya saboda bacin rai, ita kanta bahijja abin Ya xo mata banbarakwai mutumin da qanwarta Ke mutuwar so Ke sonta a yau ta girgixa kanta baxai yiwu ba,

Yasir Yace baxai yiwuba daga Nainah hr bahijja baxaka sami ko daya ba, itama bahijja ka saida xuciyarta saboda kudi, why did you like pretending majeed, Meyasa tuntuni Baka gane tausayin Nainah kake ba sai yau dakayi kudi, kasan ynda take sonka Meyasa kayi mata haka... Baffa you see mutumin daka yarda dashi kake ganin xai riqe amana Nainah yau gashi kagani tun kana Raye tun Baa daura auren ba, ya Fisgo Nainah data xama mutum -mutum gani take kamar a mafarki,

Ya riqo fuskarta yana fuskantarta, ido cikin ido suke kallon juna,
"kiso Mus'ab Nainah, yana sonki, nasan lbrn *haskena* daga bakin baffa da bakin Mus'ab tun sanda ya nemamin admission din makaranta, duk wnda Ya xauna da Mus'ab sai yasan da lbrn *haskena* ko matarsa bai boye ma ba a ynda yagayamin,iyayensa ma sun sani kiji dadi Nainah kinada mai sonki kamar Mus'ab,

Nooooo ta fada da qarfi hade da toshe kunnuwanta, ta ware idanunta sosai akan majeed tana kallonsa bakinta na furta
_'cheater! cheater!! cheater!!!_.

Afuwan da rashin typing a jiyatruncated by WhatsApp]
[21:49, 9/5/2016] ameerouq: *Nainah..... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

*39*

Nainah baxata xauna da mijina ba, zaman Nainah a gidana Ya qare idanma arxiki kukeyi mawa kun Sam...... Tayi shiru sakamakon Marin da hajiya Ta dauketa dashi,

"ashe bakida mutunci mufeedah, bakida ragowa Kodan idon mu mahaifan mijinki....., ta fashe da kuka mai tsanani ta ajiye sulaimi qasa ta fice da Sauri tana kuka, Fahad Ya tashi Yabi bayanta,

"oh mufeedah Meyasa kikayi haka Wannan tsakaninki ne da mijinki bai kamata Kibari iyayenku Susan bakya girmamasa ba,

Cikin kuka take mgn
"kagayamin abinda akamin anmin adalci kenan, daga taimako sai Idan dama can an qulla Wannan abinne Dan aci Xarafina, Meyasa sai Nainah yakeso Meyasa yakeson toxartani a gun abokaina yar aikina mijina Ke aure馃槶

"is not bad mufeedah Allah bai haramtaba kuma bana so kibi xugar qawaye kiyi haquri da mijinki da Nainah, ki gode Allah Nainah mai haquri ce bata da fitina...

Taja dogon tsaki ta shiga motar tana fadin
"baxan xauna da ita ba, koni ko Nainah dole xai xabi daya, driverya Jata Fahad yabita da kallo yana tabe bakinsa,
"kin gama haukarki Ki bari Mus'ab baxai bar *haskensa* saboda ke ba kina sonsa haka kike wulaqantashi,

Baffa yayi gyaran murya,
"ynxu na fahimci majeed kuma na gode Allah da har ynxu yana son jinina, halaccin majeed gareni baxan manta inmasa butulciba, Ya dauki Nainah matsayin qanwarsa saboda bahijja har yake kula da ita sannan a yau ina shaida maku na bawa majeed bahijja ita kuma Nainah ta haqura ta xauna dakin mijinta Allah Ya albarkaci aurenku,

Nainah ta riqo baffa
"baffa Meyasa xakamin haka, Kafi kowa sanin xuciyata, ban taba son kowa bayan majeed ba shi Kadai nakeso baffa Dan Allah ka Barni dashi,

Bahijja ta tashi Tana kuka sosai ta fice majeed ma Ya tashi Yabi bayanta,

Inna ta rangada guda
"uba Ya sayarda yar'sa saboda kudi, andaiji Kunya,
Mohd Kaita ya juya yana kallon ta Wannan ko tana haukane, Ya duba agogon hannunsa jirginsa Ya kusa tashi, ya dubi baffa ya masu Godiya ya fice tare da hajiya bayan ta dauki sulaimi,

Baffa ya riqo fuskarta yana kallon ta
Kiyi biyayya Nainah ,ina gayamiki ba son majeed kike ba sabon da kukayi dashine, Ki riqe mijinki kiyi biyayya garesa, Watarana xakiji dadi, ki share min hawaye na ko Dan inna kuma kada Ki qullaci bahijja yayarkice ba laifinta bane,

Tayi shiru tana cigaba da kuka,

Ya Kalli Mus'ab dake kallonsu
'xoka tafi da matarka Allah Ya sanya albarka,

Rauda ta tashi ta dauki trolley din da Nainah ta shigo da ita ta fita, Mus'ab kuwa Ya riqo hannun Nainah suka fice,

Fahad dake tsaye bakin motarsa ya dubi Rauda yana nuna mata Mus'ab da Nainah dake fitowa
"sister kinga perfect match sun dace da junansu,
Rauda ta dubesu kafin ta juya Tana sanya trolley a mota
"sun dace ni kaina yau na fara ganin Nainah amma Naji ina sonta yarinyar akwai kwarjini sosai amma bnsan Meyasa ta tsani brother ba,

"xata so sa kibarta xafin son saurayinta ne, Kinsan mata da aji balle ma mutum irin abokina da matan Skul Ke kururuwa akansa,

Sukayi dariya alokaci daya dai dai da qarasowarsu, Nainah ta zame hannuwanta daga nasa ta bude motar fuskarta ba Walwala ta shiga,

Mus'ab Ya shiga motar Fahad, ita kuma Rauda suka tafi tare da Nainah,

Sanda suka iso gidan Rauda tayi qoqarin fahimtarda Nainah sosai musamman akan Mus'ab, jinta kawai take amma ita hr a xuciyarta bata sonsa,

Sanda Rauda xata tafi Nainah taje rakiyarta mufeedah ta kamata da duka ta ko ina dai dai lokacin Mus'ab Ke shigowa tare da Fahad, qarasowarsa wurin yayi Daidai da bugawa Nainah kwalbar dake hannunta,
Goshinta kuwa Ya fashe ta saki qara.....numfashinta na dauke Luuuuu tayi ta fadi ragwaf a jikin Mus'ab, manyan idanuwansa akan mufeedah yake rungume da Nainah.

*馃吙herty novels馃摑*
[12:47, 9/7/2016] 鈥�+234 803 888 6036鈥�: [9/6, 3:27 PM] Fatymah馃挒:

*Nainah......馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah馃挒*

40

Da Sauri Ya dauketa ya nufi mota da ita, Fahad Ya bude masa ya shiga Yana rungume da ita,

Rauda wani kallo ta Watsawa mufeedah kafin taja dogon tsaki ta shiga Tata motar Tabi bayansu,

Mufeedah ko ajikinta
"sai nayi ajalinki Nainah indai baxaki bar min mijina ba taja tsaki ta fice,

"Fahad be fast jinin na xuba sosai kada ya qare, bana so na rasata,
"abokina Baka ga saurin da nake bane? Kayi haquri ynxu xamu isa,

Ya tsura mata ido, kallonta yake sosai yana jin sonta da tausayinta, ya cire rigar jikinsa ya rage daga shi sai singlet yasa rigar yana tare mata Jini,

Sun iso asibitin itama Rauda ta iso, a tare suka fito yana dauke da ita a hannunsa, Kai tsaye emergency aka nufa da ita,

Sai safa da marwa yake hannuwansa goye a bayansa,
'brother ka kwantar da hankalinka Nainah xata sami sauqi harta tashi, Fahad yayi xugum yana kallonsa

Suna tsaye gurin nurse ta fito,
"patient din na buqatar Jini, cos ta xubar da Jini sosai,

Mus'ab Ya tafi aka gwada nasa akayi sa'a yayi dai dai suka diba suka sama ta bayan sun mata dinki,

A waya ya kira Ya sanarda hjy Duk abinda Ya faru, ranta ya baci sosai bataji dadi ba hr gida taje ta sami mufeedah tayi mata fada kamar me kafin ta xo nan asibitin,

Hr lokacin bata Farfado ,
Hjy tace kaje gida Mus'ab baxaka mana yawo da singlet a asibiti da Jini ba,

Hjy *haskena* ce fa, _you want me to go and leave her_,
"oh my goodness, ta fada hade da dafe goshinta,
Nainah ce fa Mus'ab, u forget abinda ka gayamin akan Nainah, ka manta mgnr mu,

Idanunsa sukayi jawur,
Ta matso kusa dashi a bayansa,
"Duk naga ka cnxa lokaci Qalilan Duk saboda Nainah, Karka cemin ynxu kana son Nainah yar rainon sulaimi ne, _you luv her, don't you?_

_"who mother? no it's not like that I dnt love Nainah but I never said nainah_

_I'm your mother you can't lie to me,you told me you never love Nainah ,you will never cry for Nainah, my words hurt you right? Today Mus'ab is crying for Nainah, my son is pretending to luv Nainah,ka manta hr addu'a kayi min akan Nainah, you see my eyes are clear son_,

Ya juyo Kacokan yana kallonta
_'I'm not pretending Mother, Nainah ce *haskena* an you know it, Nace bana son Nainah ne cos I dnt know her, why ol dis mother, I love Nainah, I love Nainah and I still love Nainah_, itace *hasken xuciyata hasken idaniyata*, ya fada idanunsa akanta,

Fahad da Rauda na soma dariya, hajiya ma dariya take
"so nake Naji da bakinka ne kamar ynda kace baka son Nainah da farko yau kana furta kana son Nainah,

Olryt hajiya xnje nayi wanka, you take care of *haskena*,

Ta riqo hannunsa,
Son Karka kula mufeedah olready na sameta gida nayi mata fada, kishine na mata ka kyaleta pls,

'I will mother, amma Wannan shine na farko na qarshe Idan ta qara taba *HASKENA*, xata bar gidan, ya juya Ya fice da Sauri batare da Ya saurari amsar taba,

Fahad Ya Kalli agogon hannunsa ya fice yana fadin
'sister xn tafi Anjima kadan xn shigo,

Shikenan Fahad ka gaida surayya, ya fice yana murmushi bayan yayiwa hajiya sallama,

*

Farfadowarta yayi dai dai da shigowarsa, ta dafe kanta da hannunta tana yatsina fuska alamar xafi馃,

Hajiya da Rauda a tare sukayi mata sannu, ba wanda Ta amsa daga ciki Illah idanunta data maida ta lumshe badan komai ba sai Dan ganin Mus'ab a dakin,

Rauda Tace Alhamdulillah tunda ta tashi ni xnje gida Nabar jabir gun mai aiki kuma ina so nayi wanka,

Hjy tace Ki saukeni gidan hajiya Mariya Anjima driver xai daukoni,

Suka juya suna mata sannu ta amsa a hankali kamar wadda akayiwa dole,

Ta juyo a hankali tana kallonsa shima idanunsa akanta,

'Ya jiki
Tayi shiru hade da dauke idanuwanta akan nasa,
'kiyi haquri da abinda mufeedah tayi maki,
Nan ma shiru ba amsa,
'Ga abinci me xan xubo miki,
Shiru.. Ya tsura mata ido
'Nainah, ya kirata cikin husky voice dinsa, ta juyo da idanunta akansa ba tare da ta amsa ba,
'you hate me right?
Ta gyada Kai tana kallonsa da oily eyes dinta dake rikitashi,
Jikinsa nayi sanyi did *haskensa* Mean it? Why did she hate him,
Yayi shiru kansa a qasa,

*
[9/6, 5:31 PM] Fatymah: Kwana biyu Alhamdulillah ta sami sauqi hr lokacin mufeedah bata jeba, yana kula da ita sosai duk da Nainah na kauda kanta akansa, itafa bata sonsa kuma batasan dalili ba,

Rauda ta qoqarin xuwa dubinta akai akai da haka har sukayi sabo mai tsananin tsakaninsu, sukan xauna suyita hira tsakaninsu hr da dariya Mus'ab na gefe xai xuba mata narkakkun idanuwansa yana kallon dimple dinta, Rauda na matuqar Tausayinsa sosai, Idan Rauda batanan Shida ita zaman kurame ne da kallon kallo shiyasa yake son zaman Rauda asibitin Dan ta riqa dariya Yana kallonta,

Suna cikin haka majeed da bahijja suka xo dubinta, tuni sun shirya kansu sun amince da junansu,

Kallo daya tayi masu taji faduwar gaba ta dauke dubanta garesu hr lokacin da suka qaraso suna mata ya jiki bata tanka ba,

Rauda na sallah, Mus'ab na daga gefe Ya kalleta a sanyaye
'Nainah bakijiba suna miki Ya jiki,
Idanunta akansa ta saki wani malalacin murmushi
'na jisu dear jiki Alhamdulillah and what else,tayi far da ido tana kallonsa, kusan rikicewa Ya tashi yi,
'he can't believe it, idanunsa da kunnuwansa sun qaryata shi, how comes Nainah Ke kallonshi haka, did she call him her dear, nooo he can't believe it, sai ya sakar mata murmushin da bai Kai xuciyarsa ba,

Rauda ta sallame sallah tana kallonsu, Nainah ta fara son Mus'ab ne ko kuma Dan ganin su bahijja ne?

Bahijja ta xauna kusa da ita hade da riqo hannunta,
'Nainah did I deserve what I see in your eyes, kin tsaneni saboda namiji Nainah, why Nainah?

Ta xare hannuwanta daga nata,
"me kike son gani a idanu na, luv or what, kin amince kin Karbi soyayyar wanda Ya cutar da Xuciyar qanwarki, you know it Anty bahijja ba wanda nake so kamar sa but why kike tarayya dashi, Meyasa kike son wanda qanwarki keso, ta soma kuka...

Lokaci daya Mus'ab da Rauda suka tashi majeed Ya juya xai fice ta Kira sunansa,
"Karka dauka ina son ka ne a ynxu, bana sonka mijina nake so ina gayawa Anty bahijja rashin dacewarta akan abin da tayi, ta juya Tana kallon bahijja
"xaki iya tfy nagode,
Bahijja ta ware idanunta sosai akan ta
'Nainah you are sending me away from you, ta gyada Kai tana kallonta
'yes....
Rauda taja hannun bahijja suka fita, sun Dade a waje hr majeed kafin ta dawo ,

Mus'ab, hajiya tayi min waya ynxu akan Skul, 2 days now bakaje Skul ba, Fahad Ma daxu Naji yana ma mgnr kuna da lectures yau,

Sister Idan Nainah taji sauqi Anyi discharging dinta xanje,

Nooo yakamata kaje am with her xn kula da ita,

Ya xauna fuskarsa ba Walwala alamar baxai jeba, ta ciro wayarta ta gayawa hajiya baxai jeba, yana ji wayarsa na ringing yasan hjy ce yaqi dauka,

Nainah ta janyo wayarta, txt ta tura masa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login