Showing 51001 words to 52458 words out of 52458 words
dasu, amma dole xan haqura tunda Yara nane I love them and I know Nainah loves them more than me, ko Nainah ya fada yana kallonta da murmushi,
'Nooo friend,
Ya karbi ďaya hannun Rauda ya ďora ajikinta,
'riqemin tunda bakyaso, ya karbi na wajen bahijja,
'Sister, Bahijja and majeed ku tafi Ku Barmu *haskena* Tana jin kunyarku ne, suka fita suna dariya, Ya dubeta ko Harda hajiya ta fita, ta girgixa kanta,
'feed them Nainah,kiji daďi da Wannan kyautar da Allah yayi mana, ya ďaga rigarta sama ta janye hannunsa,
'let me do it friend,
'leave her son, ya janye hannunsa yana kallonta,
Hajiya ta tallabo kan yaron ta nuna mata yanda xata bashi Ya sha, suna xaune ta basu ďaya bayan ďaya bakinta a tunxure kamar ta fasa Ihu saboda xafi,
Da rarrashi hajiya ta samu tasha Dan tea......
Bayan Anyi discharging ďin su, suka dawo gida anan suka soma shirye shiryen dawo wa Nigeria,
Ashraf an Jumayma Sunje ganin jarirai da gifts masu yawa, Jumayma kamar ta lashe yaran takeji hajiya da sister sai dariya suke mata, ta ďauke su pics da yawa kafin su bar gidan,
Washe gari jirgin su na ďaga,
Sanda suka iso harsu baffa da hajjo sunxo gidan Harda umma lotee sai guďa take rambaďawa, gidansu Mus'ab suka sauka hajiya xata kula da ita,
Mufeedah na xaune taga shigowar sa kwatsam sai da gabanta na faďi, ta miqe tsaye,
'Tell me mufeedah, how did you plan to kill my wife?
'Ban fahimce ka ba, meyasa xn kasheta for what reason Mus'ab?
'Kin san me nake nufi karki raina min wayo,kinyi niyar kashemin Yara uku da matata right, ki gayamin me kika sa mata a exotic......
Jikinta na soma kyarma,
'komai Mus'ab, Waite..... Waite,karka dakeni let me tell you the truth, is something like pills,
'something like pills? Ya nanata....
'yes.... But kadan na sa believe me Mus'ab, ta soma hawaye, forgive me pls Mus'ab, tuntuni nayi nadama, yanxu ma ashirye nake na bawa Nainah haquri,seriously tun farko ina son Nainah sharrin xuciya ne kawai da tsananin son ka Mus'ab?,
'But why mufeedah, don't I tell you about Nainah, idan ta mutu fa? Kuka take har ranta,
'I mean it Mus'ab, zan xauna da Nainah da xuciya ďaya, nayi nadama ,ta Je ta dauko masa wani file,
'Look Mus'ab sun cire mahaifar, baxan qara haihuwa ba, saboda maganin danayi sha a boye😭,
Ga tausayi ga takaici ya Kafe ta da Manya idanuwansa bai karbi file ďin ba,
'Ashe Kece ďin bakyasona ban sani ba, Kece bakyason haihuwa dani amma yanxu me gari Ya waya? You betrayed me mufeedah kije ga Ki ga duniyar....... Ya fice a fusace.
[10/1, 8:45 PM] Pherty🎤👯: *
Kwana biyu mufeedah taje ganin triplet, suna xaune a falo ta shigo da sallama sulaimi na bayanta tana ganin Mus'ab ta nufeshi tana dariya,ya cirata sama yana mata dariya,
Mufeedah ta gaidasu, duk suka amsa banda Nainah da ta maida hankalin gun sulaimi,
Mufeedah taje ta karbi na hannun hajiya tana kallo, bahijja ta matso da nata haka ma Rauda, idanunta sun ka kawo kwalla taji tana matuqar son yaran Inama nata ne, ta yarda komai muqaddari ne, duk abinda Allah Ya rubutawa bawansa tabbas baxai tsallakeshi ba, ďagowar da xatayi caraf idanunta akan na Mus'ab yaga wane yanayi xata Karbi yaran tuni Nainah tabar falon,
Mufeedah tayi nadama sosai har take roqon hajiya ta yafe mata, ta qara roqon Mus'ab Nainah dai ce bata amince ta fito ba batason ganinta, haka ta qaraci xamanta ta fita tabar sulaimi a gidan,
Mus'ab Ya shigo ya sameta xaune tana latsar wayarta, ya xauna kusa da ita hade da dora kansa a kafadarta,
'Meyasa kika dawo nan, mufeedah na neman ki,
'I don't want to see her anymore friend,
'Why Nainah?
Ta juyo tana kallonsa,
'Cos she hate me,
'Nooo Nainah, mufeedah ta canxa, tana sonki yanxu, tayi nadama, tana neman afuwarki,
'Nooo friend, forget about her, I hate her by now,
'Why Nainah, Maman sulaimi ce fa you forget, uwar ďakin Ki, ta tsuke fuskarta,
'that was then, leave me alone please ta fada hade da turasa gefe, ya qara rungumeta,
'I will not Nainah, sai Kince kin yafe mata,
'she decides to kill me and my kids, duk abubuwan da tayi min Baka san da su ba, tunda yanxu tana matarka shine xaka tursasani na yafe mata akan dole, Danni banda gata banda wanda xaiyi min tsaye?
'Inji Waye Nainah, kinada gata, I love you, sister loves you, bahijja do,majid do, hajiya an Dad do, umma lotee do, baffa do, Pherty fans do, tell me Nainah ina ta fiki gata?
Ta Ja dogon hancinsa,
'I know friend but I don't need her anymore,
'shikenan baxan matsa maki ba, tell me dame dame kike buqata na Biki wane shiri kikeyi?
'hmmmmm ask sister she knows everything,
'Olryt *haskena*, tayi murmushi tana kallon sa, ya sumbaci goshinta,
'you love our kids now, ta gyada kai tana kallonsa da murmushi hannuwanta akan fuskarsa,
Shima murmushin yayi yana kallonta......
Yan uwa da Abokan arxiki sai xuwa barka suke, maqota ma har Wadanda bata sani ba suna xuwa ganin triplet masu farin Jini, wasu fuskokin ma bata sansu ba kamar na *Ummy Aysher, Kdeey, kausar, Nuceey, Aysher G, Lilmeeracute, Miemie, Miss Aysher, Serdiya, Anty Sumayya Bello , Sally, Sumy Anka, Nafee Anka, Faxyfashion, Aunty Sis, Hafsat Rano, Al'eeman, Khadija Sidi, Lubiee, Shafaatu umar, Baby Bello E. T. C* da mutane da yawa ma,
Ana Gobe Daren suna da dare suna xaune suka jiyo hayaniyar mutane sun shigo kamar xasu balla gate,
Duk suka tashi suka fito waje, taron mata suka gani ko wacce da qunshinta a hannu na kayan da xata sa Gobe suna😂 da handbags ďinsu, Mus'ab ya qaraso dafe da kansa saboda hayaniyarsu,
'Mus'ab su Waye waďannan? Acewar sister,
'Yan suyar hanjine Gobe,
'suyar hanji😳suka fada a tare,
'Eh *pherty novels grup* ne su xasu mana suyar hanji Gobe, sannan *Fertymerh xarah novels* ma xasu xo Gobe sune masu Karban baki kuma sune masu raba Kaya,
'Ya salam, brother yanxu Duk waďannan matan ina xasu kwana,
'Wurin kwanciya baxai masu wuya a gidan senator ba, Wancan bangaren na baqi xaa masu masauki don't worry sister, ya juya yana kallonsu,
'Listen....listen....listen please, duk suka yi shiru suna kallonsa,
'Who is your leader please, caraf halamcy ta fito,
'Ga ni nan yallabai😂, nida umboh 🤗,
'OK OK Ki Kula sosai please banda faďa, komai xan Baku a wadace xan gaya maku Yanda xakuyi Gobe, cos xaku kasu kashi biyu, masu tuyar hanji da masu soya nama, ihu suka soma,
'ni xan soya nama, ni xan soya hanji, E. T. C, da kyar ya samu sukayi shiru ya gama gaya masu komai kana yaje ya dauko key ya bude masu part din Duk suka shige
[10/1, 9:21 PM] Pherty🎤👯: Ranar suna Anyi shagali sosai, I don't know how to tell you Yanda Bikin ya kasance a gidan senator Mohd Kaita, Ku misaltashi da kanku, maxan an barsu da sunansu Hassan da Hussein, sai mace Husna
Bayan suna mufeedah da kanta taxo ta roqi Nainah gafara tana hawaye and Nainah accepted her, Allah ya yafe mana gabaki ďaya,
Some Months
Bahijja ta haihu ta sami nata yaron, itama Anyi shagali sosai, bayan wani lokaci suka shirya suka Je nijar acan suka sami labarin inna ta dawo gidansu ba qafa ďaya an cire, su Nainah Sunje dubinta sun bata kuďi Tana kuka take roqarsa gafara, suka yafe mata, tace su roqar mata baffa suka kirashi yace Allah ya yafe mana gabaki ďaya Amin. Such is life 🤗,
Yasir ya kammala karatunsa, sai shirye shiryen bikinsa da fauxiya qanwar Mus'ab wadda tuni suka haďa kansu suke xuba soyayyarsu,
Bayan bikinsu su Mus'ab suka tare a babban gidansu,
Rayuwa suke gwani ban sha'awa suna xaune lafiya da mufida Tana tayata raino duk da akwai Nanny's ďinsu,
Mus'ab ma ya kammala karatunsa, kai tsaye ya biya masu xasuje hajji wannan shekara Harda baffa da hajjo,
Nainah ta rungumeshi cike da farinciki,
'Tnkuuuu friend, you mean a lot to me an,.......
'enough Nainah, I know basai kin gayamin ba, remember I will do everything to make you happy,
'I also promised too, I will make you happy as you did friend,
'change my name Nainah, tayi far da ido tana kallonsa
'to what?
'Uhum,
'OK ok let me call you....... Xo ingayama a kunne Kar fans ďin pherty Suji.... Ya miqo kunnensa, ta cije sa,
'oh it hurts Nainah,
'am sorry Friend, ta fada tana murmushi bayan ta shige blanket, ya janye yana fadin
'sai na rama,
'Am sorry please friend, ya soma yi mata cakulkuli, tana dariya sosai kamar ranta.......,
A'UZU BILLAH MIN AZABIN NARI WA AZABIL KABRI WA FITINATIL MAHYA WAL MAMATI WA FITINATIL MASIHID DAJJAL (AMEEN👏🏻)
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI (kuskuren dake ciki Allah ya yafe mana)
BISSALAM.
*🅿herty novels📝*