Showing 6001 words to 9000 words out of 52458 words

Chapter 3 - NAINAH COMPLETE

13 Jul 2025

5977

ba sukabi bayansu, sanda suka iso hr driver Ya ajiye su Nainah ya juya, kamar Ance Mus'ab Ya dago Ya tsinkayota goye da yarinya a bayanta,

Da qarfi yaja birki hade da fadin *haskena*, kafin mufida tayi mgn tuni Ya fita da Sauri Ya nufi hanyar da Ya ganta, 聽Duk saurinsa bai gantaba Duk iya qoqarinsa bai tsinkayeta ba waige waige Ya Somayi yana neman hanyar da xai ganta,

Mufida ta qaraso Tana fadin
'menene Mus'ab me kake nufi wai da haskenka?
Mtsew yaja dogon tsaki yana cigaba da waiwaye ko xai qara tsinkayota kafin ya juya Ya fice Ransa a bace badan Ya Soba.
[8/28, 6:37 PM] Pherty馃帳馃懐: Ta tabe bakinta ta fice,

Ya rigata gama lectures,
Sun fito tare da Fahad yana gayamasa abinda Ya faru da safe, saman mota suka xauna atare su biyu, sai ga wata farar mace ta wuce ta gabansu, Fahad Ya juyo da Sauri yana kallonsa
'Kaita naga haskenka fa..., 聽da Sauri Ya juyo yana kallonsa alamar a ina? Fahad Ya nuna masa ita, mtsew Mus'ab yaja dogon tsaki yana fadin
'Wannan fake ce, farinta na bleaching ne, 聽haskena tafita, _haskena is young not old like this bitch_,

Fahad Ya kyalkyace da dariya, bayan ya sauko motar yana fadin
'ga shawara abokina... 聽Mus'ab Ya juyo yana kallonsa
Yace Wannan hasken taka Tana gidanka believe me kamar na taba ganin wata farar mace a gidanka amma ban sami ba ko itace,
Mus'ab Yace ba ita bace cos munada farare masu aiki a gidan,
Fahad Yace Duk da haka ka gwada Tara duka masu aikin gidan Maxa da mata kace xakayi masu kyauta Kaga anan xaka dubata kasan talakawa da kwadayi kowa xaije,

Mus'ab Ya sauko yana kallonsa
'Wace kyauta xan masu Fahad?
'kaje ka saro dilolin shadda ka raba masu Nixan tayaka aikin,
Mus'ab yaja numfashi yana fadin shikenan xnyi muje mu siyo shaddodin, atare suka shiga motocinsu suka fice...

Da dare maaikatan gidan lbr ya riskesu kowa murna yake Alhaji Mus'ab Yace xai bawa kowane ma'aikaci shadda, 聽da abin suka kwana a Ransu bama kamar Nainah da hrta gayawa bahijja da Yasir,
Yasir Yace Anty bahijja nasoma gajiya da halin inna Wannan Karon ta sake dora hannunta akan Nainah sai dai baffa ya Koreni amma Wlhy xn Rama mata,

Bahijja ta tabe bakinta Tana fadin Allah shine gatanmu ,Nainah bata tankaba ta kwanta ta qagu safiya tayi taje ta karbo shaddar ta bawa baffanta tasan xaiji dadi kuma ya sanya mata albarka......

Washe garin ranar, da sassafe Nainah ta fice ta isa gidan Duk maaikatan gidan sun iso, da Sauri Ta shiga cikin gidan tasami mufida 聽xaune da sulaimi, ta
duqa Tana gaidata kana ta karbi sulaimi ta goyata ta fita waje inda sauran ma'aikatan suke tsa-tsaye Maxa da mata......

*馃吙herty novels馃摑*






[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/29, 8:29 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH..... 馃懓馃徎*

*Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*29*

聽聽聽聽聽Nainah na tsaye tare da hajjo mufida ta xo ta kirata,

Suna shiga falo mufida ta juyo tana kallonta...
'wat a disgrace Nainah kijemin da ya' cikin talakawa hrkina tsayuwa,

Nainah ta sauko da sulaimi tana fadin
'Anty Ance xaa bada shadda ne shiyasa naje nabi layi,
'Tor ai kin fisu matsayi a ynxu Nainah, cos kina rainon sulaimi yar' masu gida, sannan sulaimi na sonki shiyasa nake ji dake, kije dadin sulaimi Kicigaba da rainonta ni xn kawo maki shadda hrma da turmin atampha,

Murmushi Nainah ta saki wanda ya qara fito da kyawunta dimple dinta Ya lotsa ta dauki sulaimi tana Godiya ta fice, mufida ta bita da idanu yarinyar akwai kyau shiyasa baxan bari Mus'ab Ya ganki ba,

Nainah na kwance sulaimi na gefenta ta sakar mata kanta tana wasa da gashinta Duk ya baje jikin sulaimi mufida ta shigo, 聽sai da ta kusan faduwa saboda raxana, yawan gashin da tsawonsa na bata tsoro

'Nainah.... Ta Kira sunanta a hankali, Nainah ta janye gashin ta dago Tana kallonta,
'Ki godewa Allah Nainah kinada halitta mai kyau baxan boye maki ba ina kishinki fiye da sauran matan bana so mijina ya ganki, na yarda mijina yaga kowacce mace a gidannan da qawaye na amma bnda Ke....., 聽Nainah tayi far.. Da idanu Tana kallonta
'Anty karki tsaneni Kema saboda mijinki, inna ta tsanemu Kema karki tsaneni, majeed mean alot to me ina sonsa fiye da ynda kike son mijinki, baxan iya xama da kowane namiji a duniyarnan Idan ba shi ba,

Mufida ta xauna gefenta hade da dafa kafadunta
'gayamin Meyasa inna ta tsaneku bayan naga tana sonku Tana kula dake, ba Mahaifiyarka ku bace?

Nainah ta girgixa kanta Tana hawaye,
'bnsan mamana ba, mamana ta rasu sanda ta haifeni 馃槩(nan ta bata lbrn komai) mufida ta tausaya masu sosai tace _I will help u Nainah,_ ynxu kina aji nawa ne?
'S.S 2 ,xnje ynxu due to rashin kudin makaranta ne bnjeba ynxu hr ana second term but majeed Yace xaibani kudin,

Mufeedah.. Mufeedah taji murya Mus'ab na kiranta da Sauri ta tashi Tana fadin ga kayan nan _we talk later, I will help u insha Allah_, ta fice.

Sanda suka fito da Fahad duk ma'aikatan suka nutsu sai gaisuwa suke shikuma fuskarsa a murtuqe take amma Duk da haka kyawunsa bai boye ba,

Masu aikin gidan Duk sun xuba idanunsu akan kyakkyawar fuskarsa yau ne Karo na farko da suka soma ganinsa wasu kuma sau biyu inka cire maxan, basuga laifin 聽mufida Dan ta boye mijinta a ynxu ba,

Fahad Ya dago a fusace ganin shikadai Ke Rabon Gogan na tsaye Ya fake da yana qirgasu ne Dan yaga Koxai ga haskensa,
'malam sai ka Sunkuyo mu raba kayan tare ko, Mus'ab Ya sunkuya fuskarsa ba Walwala cikin muryar da ba kowa xai jisaba yace
'abokina bngantaba *haskena* bata cikinsu ya xnyi? 聽Fahad Ya dubesa
' _be strong Abokina, kada ka bari su fuskanci wani abu pls, we talk later,_
Mus'ab Ya sunkuya suka cigaba da Rabon kayan badan yaso ba..

Bayan sun gama ne suka nufi bayan gida suka xauna bisa irin saqaqqun kujerun nan na gargajiya da ake saqawa da xaren roba,
Wadanda sau tari anfi samunsu a gidajen manyan masu kudi da kwalli,

Madaidaicin tebur din kaba ne a tsakiyarsu,
Fahad Ya xuba ruwan Coca Cola mai sanyi yana Kumfar gass,

Ya kafa kofin abakinsa yana sha, sai da yasha mai isarsa kana ya dubi abokinsa da yayi shiru yana tunani yace
'oh Allah ka nuna mana *hasken kaita* mu huta, wai Wannan Wace yarinyace da ta ruda ka haka, me take dashi wnda sauran matan basuda, fararen mata nawane 聽a Skul dinmu hrma a gari gasu kyawawa sai wadda kakeso ka xaba tunda gaka da kyau da ilimi bugu da qari kudi Wadanda sune jagorar rayuwar Dan'Adam 聽a ynxu....

Mus'ab Ya juyo yana kallonsa...,
'tun da na fara ganinta nake mafarki da ita, a mafarkina ina ganinta cikin wani Hali _olways crying seeking for help and I need to help her, I want to be with her, I so much love her Fahad_, sai ga hawaye na xuba a idanuwansa wnda Ya sanya Fahad rudewa cikin matsinancin tashin hankali tunda yake da abokinsa bai taba ganin hawayensa ba sai yau adalilin mace, macen ma da batasan yanayi ba, Fahad Ya riqosa

_'be strong abokina, Idan *haskenka* rabonkace xamu ganta a Skul da gidanan xamu cigaba da nema, amma Idan kansa Allah Ya taimakeka akan burinka ka riqa taimakon talakawa Allah xai taimakeka ka rage tsanarsu pls Mus'ab_

Yayi shiru kawai yana kallon Fahad, Idan Dad dinsa Ya dawo xaije Ya sanardashi a nemo masa *haskensa*
[8/29, 8:29 PM] Pherty馃帳馃懐: Da sanyin marece Nainah tabar gidan bayan ta damqa sulaimi ga mufida, Kai tsaye gidansu majeed Ta nufa Ta samesa da mahaifiyarsa iya xaune ta gaidata hade da ciro turmin atamphar ta bata,
'iya gashi na kawo maki Ki dinka kisa..nasan xata maki kyau馃槉, iya ta Karba tana dariya cikin farinciki tana buda atamphar
Majeed Yace 'Nainah ina kika sami atampha, ta nuna masa shaddar Tana fadin
'gurin aikina aka bani shiyasa nakawo wa iya Wannan sai in kaiwa baffa shadda...
Iya Tace shine kika bani Tor kefa, ga kuma bahijja ai Kunfini buqatar Sutura Nainah dubi kayan dake jikinki馃槩

'iya Ki riqe atamphar na baki Idan na dinka ko naje da ita gida inna xata karbe ta saida, gwanda na ganta a jikinki danaje ina ta Karba ta saida taci kudin...,
'hakane Nainah amma xn baki kudin atamphar,
Nainah ta tashi Tana fadin
'a'ah iya kyauta nayi maki bana son komai naki...
Tace Tor na gode Nainah Allah Ya maki albarka ya qara maku haquri da matar baffanku, Idan majeed Ya dawo daga Abuja xaa sa ranar bikinku....

Kunya tasa Nainah fita gidan da Sauri tana murmushi, majeed Yabi bayanta,

Tafe suke cike da jin dadi, sanyin marece da iskar da ake take qara masu shauqin junansu, suna tafe suna kallon Sararin samaniya kowane na jin son Dan uwansa na Ratsa jikinsa,

Ta juyo tana kallonsa
'Yaushe ne tfyr taka?
'Uhmm next week insha Allah, kin matsu naje ne?
Ta gyada Kai tana kallonsa,
Yaja ya tsaya cike da mamaki,
'saboda bakyasona ynxu?
Tana murmushi tace noooo
'why? Ya tambayeta
'saboda kaje ka dawo da wuri na bar gidan inna, 聽Anty bahijja da yaya Yasir ma subar gidan su xauna tare damu馃檮馃檴

Ya kyalkyace da dariya lallai Nainah yarinya ce
'Yace Tor shikenan Nainah Allah Ya nuna mana ranar,
Tace Amin kafin ta dubesa
Ynxu magrib ake neman yi, yakamata kabarni haka na qarasa,
Oh *sanyina* bn gaji da ganinki ba
'tace kayi haquri,
Yace Tor shikenan Anjima xnxo,
Ta juya Tana fadin _will be waiting for u after isha'i_, yayi murmushi Ya juya.

Sanda ta iso qofar gidan baffa na xaune yana arwalla ta bashi shaddar
'baffa gashi aka bamu wurin aikinmu na kawo ma na baiwa iya atampha, Ya Karba jikinsa na rawa yana dubawa
'nagode Nainah Allah shi maki albarka na kuma ji dadin da kika baiwa iya atampha, amma bakya ganin Idan inna tagani xata karbe,
Nainah ta karbi atamphar Tana fadin kawo na bada maqota a ajiyema Gobe sai ka Karba ka Kai dinki Yasir sai ya Baka kudin dinkin...,

Nagode Nainah, Ya ajiye butar 聽da sauri saboda kukan da naxo masa Shida Ya kamata Ya ba yaransa amma yau suke bashi musamman Nainah dake qarama acikinsu, yana sharar kwallah Ya juya Nainah ta bisa da ido hr ya shige masallaci kafin ta juya gidan maqotansu......


*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/30, 11:42 AM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH... 馃懓馃徎*

*Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*30*

Al'amarin Mus'ab kuwa abin sai gaba yake, Tun mufeedah bata damuwa hrta soma damuwa, kullum yana daki a kwance lectures dinma sai ya ga dama yake xuwa, Fahad Na iya qoqarinsa akansa,

Mufeedah kuwa tayi tmbyr duniya meke damunsa yaqi ya gaya mata sai dai kullum yana daki kwance,

Ana cikin haka yayarsa Rauda taxo ta samesa dakinsa bayan ta xauna a kusa dashi,
'meke faruwa da Kai haka? Ya girgixa mata Kai bakomai,
'tashi Mus'ab kagayamin matsalarka nice fa sister dinka, Duk ka cnxa ba Walwala ba faraa ni hrnaga ka rame mufeedah ta gayamin kadaina cin abinci, Baka xama tare da ita kullum kana daki miye matsalarka? Hawaye na gangaro masa,
Sister *haskena'* nayi qoqari na mantata na kasa,
*"Haskena"* Rauda ta maimaita sunan Tana kallonsa,

Bn fahimceka ba kace haske 聽kuma Naji kana danganta hasken da mace shin mutum ce? Ya gyada kansa yana kallonta, ta saki lallausan murmushi bayan ta Dora hannuwanta a kyakkyawar fuskarsa Tana goge masa hawayen,
'wow qanina is in luv xai kawo mana mace mai kirki a madadin mufeedah, Tor miye abin damuwa anan soyayya maza gwagwarmaya suke da ita, basa barinta tayi nasara akansu, ni nasan qanina mai juriya ne akan komai kuma nasan shi Mai nasara ne, Idan ka xauna soyayya ta rafke ka a daki ina naga qarfin gwiwar kiranka da gwarzon namiji?
'tashi ka gayamin Kyakkyawa ce, is she rich, classy, yar' gidan Waye?

Bansanta ba sister, naganta sau daya, _she x beauty, with long hair, bakinta qaramine jawur tanada Manya idanuwa kuma farace sister, I think she x buxuwa but I dnt know, I dnt know her name & I don't know who she is, kwakwalwata is full of her, she made my Dream beautiful, I olways see her in my dream crying seeking for help, ina so na taimaketa but how I dnt know sister pls help me I Lyk her she is cute an cwt sister, I dnt know where to found her_, ya tashi da sauri yaje Ya bude wata drawer ya janyo qatuwar carbon paper guda biyu ta ajiye mata a gabanta yana nuna mata,

Kinganta sister Duk sanda na ganta sai na Zana ta, _you know am Architecture and Art Design_, Wannan sanda na fara ganinta a gidan nan tana taje kanta ta juyo na ganta amma ita bata ganni ba, Wannan kuma a Skul na ganta _she is carrying baby on her back I know is not her own cos she is Young,i didn't observe anything about her_, amma sister kamar yar talakawace.....

Rauda ta sauke ajiyar xuciya tana kallon xanen ynda Mus'ab yayi su cikin kwarewa kamar da gske din itace, gani take kamar tasan fuskar amma ta manta inda ta santa, sannan Duk inda tasan yarinyar da goyo ta taba ganinta but she can't recall 馃

'a gidannan da ka ganta meya Je Dakai dakin Mus'ab, idanunsa jawur yake kallonta naje Kai sulaimi ne, shine aka nunamin dakin naje amma ita na sama,

'oh Tor ko itace mai rainon sulaimi, ya tsuke fuska. ..
'noo sister mai rainon sulaimi naganta mummuna ce kuma qaxama, tayi shiru tana naxari ka kwantar da hankalinka Mus'ab Idan Wannan yarinya rabonkace xaka sameta Inaso ka saki ranka Kadawo da walwalarka kamar da..... 聽Yayi narai narai da idanuwa yana kallonta

Sister am..... Shshshs ta katsesa ka nutsu Mus'ab Idan ka kwantar da hankalinka xn tayaka nemanta _I will help you only if you promise to be happy, ya riqo hannunta I promise you sister,i promise I'll be_,

Tayi murmushi Tana kallonsa Kafin ta Kalli xanen
_Xanen yayi kyau an she is beautiful brother, shima murmushi yake yana kallon xanen *haskena* sister is quite different......._,

*
[8/30, 11:54 AM] Pherty馃帳馃懐: *After 1 week,*

Tafiyar majeed ta tashi atare suka jero su kusan biyar sukaje rakasa inda xai shiga motar Abuja,

Baffa, bahijja, iya da Nainah sai shi, anan ne baffa ya qara jaddada masa akan bashi da mata sai NAINAH Ya bashi Nainah ya aureta ko bayan Ransa,

Shida iya sukayi Godiya sosai, ya dubi Nainah xaki dinga ganin Saqona akai akai sannan Ki tabbatar da kin koma makaranta kuma ki riqe amana Nainah Nima xn riqe amana Karkiga wnda yafini Ki manta dani....,

Ta tabe bakinta Tana fadin Idan akwai wnda Yafika a xuciyata Tor baffa ne...., 聽murmushi yayi kawai yayi sallama da kowa Ya juya Ya shiga motar yana daga masu hannu suna daga masa har suka wuce nan take hawaye suka soma kwaranya a Idanun Nainah, yau ba mai taimakon ta sai Allah ba majeed tabar komai a hannun Allah shi kadaine xai iya kareta daga hannun Inna......

*馃吙herty novels 馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/30, 5:54 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH...... 馃懓馃徎*

*漏Fertymerh xarah 馃挒*

聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*31*

聽聽聽聽Saukar majeed Abuja Ya kira iya ya sanarda ita ya qara da fadin ta aika a Gayawa Nainah ta kwantar da hankalinta Ya isa lfy.....

Yau ma kamar kullum tana dauke da sulaimi suna hira da hajjo duk mgnr su baxata wuce ta majeed da Inna ba,

Mufeedah taxo ta kirata,
'tace kije da sulaimi inda hajiya maryam da wadannan sarqoqin ta xabi daya sai ta kirani na gayamata kudin Ki kuma yi a hankali Nainah bnda wasa da su suna da tsada sosai,

Nainah ta Karba hade da dunqulesu gu daya ta dauki sulaimi suka fita, ta bar Layin kenan bayan ta qetara Titi ta hau Layin gidansu maryam din, tana tafe da qaton hijab dinta Tana jefa sulaimi sama tana cafewa kamar yar tsana, Idan ta Cira sulaimi sama sai ta kyalkyace da dariya ita kuma tayi mata murmushi....

Dawowarsa daga Skul kenan ya ganta, *haskena*,ya fada a hankali xuciyarsa na bugawa, sanda ta daga sulaimi sama ya ga fuskarta xahirinta yau,yaga murmushinta, yaga dimple dinta da fararen haqoranta, kusan sakin motar yayi bai kula da yarinyar dake hannuntaba yaja wani uban birki dai dai lokacin Nainah ta shige wani lungu wanda xai fito da ita ta shiga gidan,

Da Sauri Ya fito cikin motar ko rufe wa baiyiba ya shiga lungun, har ya fito Ya waiga gabas da yamma Babuta babu alamarta, Tarin gidajene da yawa a gurin,

Yayi tsaye hannuwansa a qugunsa cike da qunci kamar xaiyi kuka yake dube duben sa....,

A haka ya dawo gida a galabaice Kai tsaye dakinsa ya nufa Ya hau xanenta, yau yaganta xahirinta yaga hancinta dogone siriri, yaga dimple dinta, yaga haqoranta, ya ganta da hijab an again ya ganta da yarinya a hannu, yaga murmushi a fuskarta dat means she x Happy, shima Ya shiga murmushi Yana xanenta a Yanda yaga ta daga sulaimi sama tana murmushi.....

Washe garin ranar Ma a tare suka fito da mufida olready Nainah ta shiga dayar motar tare da sulaimi,

Yayi tsaye yana qarawa motocin kallo kafin ya juyo yana kallon mufida,
'Ke mekike jirane,
'Kai mana Wace motar ka xaba?
'kije kiyi tfyrki yau akan Bike xnje kuma Kinsan baxan dauki mace ba akan bike musamman ma keda kike Matata, ta tabe bakinta ta nufi motarsu Nainah ta shiga shima yaje Ya haye bike dinsa Ya fice,

Bai bar unguwarba sai da ya xagaye unguwar gabaki daya ko xai qara ganinta馃槀muhimmin abinda yasa Ya hau bike yau cos Duk inda ta shiga lungu da saqo shima xai iya shiga baxai qara yarda ta bace masa ba shiyasa xai tattara motocin ya ajiye Ya dinga hawan bike馃槀

Sun rigashi isa Kai tsaye Nainah ta wuce inda take rainonta, mufida kuwa tsayuwa tayi Tana jiran isowarsa tagani ko wata mace xai dauka shiyasa yaqi daukarta, Tana tsaye Ya wuce ta gabanta baima kula da itaba, Ya boye idanuwansa da baqin glass wanda aka fi sani da ff (fitness first) wanda Ya qara fito da kyawunsa sosai, baqin gashinsa sai sheqi yake da daukar ido, ba yan matan dake gurin ba hr mufeedah dake matarsa sai da tabisa da kallo cike da shauqin son kayanta馃槀,ba qaramin kyau yayi ba hr ta soma jin haushi da kishin matan dake kallonsa, su halamcy da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login