Showing 3001 words to 6000 words out of 52458 words
sulaimi ta qara tmbyrsa,
'na ajiyeta akan gado, tayi shiru tana kallonsa
Yace naga wata farar mace mufida ita kuma wacece?
Nan da nan xuciyarta na soma bugawa Allah yasa ba Nainah bace yagani, amma data tuna akwai fararen turawa dake masu dishes yasanyata jin sanyi gashi kuma Yace akan gado ya ajiyeta hakan na nufin baiga Nainah ba tunda bata xama dkin masu aiki nariga na ware mata Nata daban itada sulaimi inda kayan wasan ta Ke ciki,
Ta dubesa yana tsaye Ya xuba duka hannayensa a aljihunsa ya Kafe ta da narkakkun idanuwansa dake qara mata wutar sonsa,
Tace bana son kana xuwa can dn ba huruminka bane,
Bai tankataba Ya nufi bedroom dinsu,tabi bayansa bakin gado ya xauna xuciyarsa na ingixashi akan yaje Ya qara ganinta Domin ynxu Ta xamo hasken xuciyarsa *HASKENA* Ya a fili a xatonsa a xuciyarsa 聽yayi mgnr jin kawai yayi mufida
Tace me kake cewa Mus'ab, Ya Dan dubeta yana fadin me kika ji nace?
' *Haskena* Naji Ka fada, Ya tashi fuska a daure
'Tor Idan nace haskena me nake nufi? Tayi shiru ba amsa Dan batasan me yake nufi ba, yaja dogon tsaki Ya fice itama ranta a bace ta nufi dakin sulaimi inda Nainah, ta Sameta Sanye da qaton hijab ta Dora sulaimi akan keke Tana turata yarinyar sai dariya take馃槀,ynda Nainah taga shigowar mufida yasa gabanta faduwa
'Tace Ke Abban sulaimi yabawa sulaimine?
' a'ah Anty akan gado na dauketa
'Tor Ke kin ganshi ne? 聽Nan ma Ta girgixa kanta da Sauri tana fadin bn ganshi ba hr yau bnsan kamanin sa ba, 聽aranta taji dadi da ba Nainah ya gani ba a fili taja dogon tsaki Tana kallonta a wulaqance
'akan wane dalili daxaki San kamaninsa
'a'ah Anty ina nufin bn sanshi bane gabaki daya, ta fice fuuuu Nainah tabita da kallo kenan mijintane yashigo kawo sulaimi daxu amma taso taganshi taga meke jikinsa da fuskarsa da mufida Ke tsananin kishi haka,
Tafin qafafunsa kawai tagani yanada dogayen yatsu shi Kadai xata iya tunawa, mtsew da kin daina wahalar da kanki indai nice majeed Ya fiye min komai a rayuwarnan nafi sonsa da duk wani da'namiji a duniyarnan, ta dubi sulaimi tana fadin Allah yasa karkiyi halin uwarki saboda Duk kamaninta kika biyo,ta dubi yatsun qafafunta tace suma na mamankine, na Babanki sunfi nata kyau,
Ta dauketa ta kwantar da ita a saman gado hade da cusa mata feeder a bakinta ta soma shafa jikinta Tana jijjigata akan tayi barci, bata jima ba kuwa barcin Ya dauketa itama Nainah ta qara gyara kwanciyarta domin samun barcinta daman a gidan kawai take samun barcin rana idan a gidane a gaban inna Waye ubanta ta xauna ta huta balle kwanciya.
[8/26, 7:55 PM] Pherty馃帳馃懐: Yana fita gidan inda Fahad Ya nufa Ya sami surayya 聽matarsa xaune a falo, Ya xauna cike da damuwa yana kallonta,
'ina abokina?
'yana ciki
'kirashi pls, ta tashi Tana fadin meke damunka ne, naganka wani iri ba ynda na Saba ganinka ba,
Yaja dogon tsaki Yana fadin tsiyarku kenan ku mata sai Kuce ku komai sai kunji, dawo Banaso Ki kirasa, Ya tashi ya nufi part din Fahad,
Ta soma dariya Tana fadin na mufeedah bada kanka a sare 馃榾
Yaji kamar ta soka masa kibiya a qirji , a fusace Ya shiga dakin suna 聽hada ido da Fahad
'Yace kajawa matarka kunne wlhy xn fasa mata baki馃槧
'Fahad Yace Tor namamajo, 聽mgnr ta qara tunxurashi sosai cike da bacin rai yake kallonsa
'kaxo gidana kuma kace xaka fasawa matata baki akan wane dalili ko ka dauka yan matanka ne mema kaxoyi da tsakar rana ynxu ko xakaje lectures ne? Mtsew ya xauna bakin gadon yana kallon Fahad Kai tsaye Ya warware masa komai,
'Kai Baka tunanin qawartace taje wanka acan gudun karta yi anata kaxo ka ganta kasan fa kishi irin na mufeedah ko qawayenta bata bari ba,
'bana tunanin qawartace cos Wannan fa yarinyace mufida ta girmeta sannan Dana tambyeta farar mace komai bataceba, inaji mai rainon sulaimi ce amma abokina dama akwai talakawa kyawawa 聽haka?
'subhanallah Fahad Ya fada yana kallonsa Yace 'karkayi ixgili fa,
Mus'ab Yace kasan ynda na tsani talaka badan komai ba sai Dan mugun kwadayinsu ka dauki dawainiyar mata sannan ka dauki na iyaye Kai hrda ma danginsu sannan ga roqo suyita damunka ynxu abokina ka gayamin mafita ina son yarinyar nan Wlhy I Mean it xn iya rasa komai nawa akanta wai Kaga ma gashintane chabdi馃
'Fahad Yace yakai na hema ne?
_'pls stop joking seriously I mean it_ Shawara xaka bani,
'Ya sunanta Fahad Ya tamby,
'bansan sunanta ba amma na sanya mata wani sunan daban
'wane suna Ya tambysa cike da mamaki, idanunsa akan Fahad Yace _*HASKENA I mean hasken xuciyata hasken idaniyata,*_
Fahad Ya kyalkyace da dariya lallai ma amma naso ganin Hasken Kaita, naga dame tafi sauran naga meya 聽Rudaka akanta kake abinda Baka taba Yiba akan mace,
Murmushi yayi yana fadin baxaka gane 聽bane *haskena* ta dabance,
'Fahad Yace abinda xakayi Gobe ka dauki sulaimi kayi wasa da ita kamar yau sai kabawa mufeedah ita Idan ta Kaima mai rainon ta dawo sai ka xare mata idanu akan sai ta Kira mai rainon sulaimi kaga anan xaka ganta koma me xai biyo baya kaida mufida ba ruwana...
Ya tuntsire da dariya hade da kaiwa Fahad duka a baya
'shege abokina kaifa akwai idea amma da haka mata Ke 聽cutuwarka
'haba Kaita kayi shiru 聽Kar surayya tajiyo pls...
Da murmushi Ya fice yana fadin sai Kajini mayen surayya, 聽Fahad Ya rakosa hr gun motarsa suna tattauna mgnr.
Haka kuwa akayi washe garin ranar Ya xare mata idanu akan sai ta Kira mai rainon sulaimi,
'mai yasa xn kirata ,mexa tayima ne, kagayamin sai inyima...... 聽Duk ta rude jin Nainah xataga mijinta,
Wata tsawa da yayi mata batasan lokacin da ta fice ta nufi dakin sulaimi ba, bata taba ganin fushi da bacin rai mai Tsanani ba kamar wnda tagani yau akan kyakkyawar fuskarsa.
*馃吙herty novels 馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/26, 11:17 PM] Pherty馃帳馃懐: *NAINAH.... 馃懓馃徎*
*漏Fertymerh xarah馃挒*
聽聽聽聽聽聽聽聽*21 to 25*
聽聽聽聽聽聽聽聽Xuciyarta kamar zata fashe saboda tsananin tsoron ynda mijinta xai ga Nainah ,ta murda qofar dakin sulaimi ta shiga Tana ganin lami xaune da sulaimi ta saki ajiyar xuciya hrda murmushi a fuskarta kwata kwata ta manta Jiya da Nainah xataje gida ta gayamata baxata sami damar xuwa ba cos batajin dadin jikinta
'dauko sulaimi kibiyoni lami, ta juya koda ta isa falon yana tsaye yana tsaye idanunsa akan qofa suka shigo, ya saki wani malalacin tsaki cike da qunci,
_'mufeedah tell her to go back please_ Ya Juya Ya fice ta bisa da kallo batasan dalilin abin nan da yake ba,
Ransa a bace ya kira Fahad yake sanardashi komai
_'continue praying and searching you will see her_ indai Tana gidan, inka fito Anjima xamuyi mgnr,
'shikenan Ya Tsinke wayar,
Yana tuna fararen idanuwanta Manya dasu, yaga bakinta qaramine kuma jawur ya lumshe idanuwansa hade da xira hannuwansa cikin sumar kansa *haskena* ya fada a hankali.
*
Nainah kuwa tun bayan barinta gidan da xaxxabi ta nufi gida amma inna bata Bartaba sai da tasanyata 聽wankin kayanta kaf,
Da dare saboda xafin jikinta yasanya bahijja tausa. mata jiki da tsuma, ganin ynda haqoranta da labbanta Ke rawa yasanya bahijja ta Kira baffa,ya taba jikin Nainah xafi rau, gashi Bashida wani kudi dari da hamsin ne kawai,
'bara naje chemist na siyo mata mgn, ya fice bahijja ta rungumo kanta Yasir ya cigaba da tausa mata jikinta da tsumma,hr baffa ya dawo 聽da magani suka tadata xaune tasha hade da Kora ruwan tea馃嵉 da yaxo mata dasu ta kwanta.
Washe garin ranar xaxxabi Ya sauka kadan amma jikinta Nada xafi kuma tana ganin Jiri,
Tana xaune bahijja na sharar gidan inna ta fito da farantinta na shinkafa da wake da mai da yaji, ta dire gaban Nainah tana fadin
''tunda baxakije rainoba kina mana baqin ciki da abinci mai dadi Tor Kitashi i
Kije talla kuma Ko kwandala Kada ta bata abincin Naira dubune,bahijja ta tsaida sharar da takeyi
'inna Nainah bata da lfy kibarta ta huta shiyasa bataje reno ba,
'Tor ina ruwana da lfyrta talla nace taje Tamin kuma ko kwandala ta bata Nainah Wlhy sai na fiddata a jikinki, 聽Nainah ta soma kuka Tana roqonta, bahijja ta ajiye tsintsiyar Tana kallonta
'inna kibar Nainah ta huta ni xnje maki tallar,
''Inaaa Sam ai Wlhy baxata yiwuba Nainah xataje Ke kina gida saboda Nainah xn maida karuwar waje Ke kuma ta gida, taje talla Duk wnda Ya Tara Tabashi abinda yakeso a jikinta ta Kawomin kudi, 聽Ke kuma da Ke gida Duk wnda yaxo siyen abinci Yanuna Ra'ayinsa akanki xaki bashi Ki kawo min kudi a dakin mahaifiyarku xaku dinga shiga da samarinku, Wannan kyawun naku dashi xnyi jari nayi kudi diyan *BUZAYE*
[8/27, 9:57 AM] Pherty馃帳馃懐: Maxa Maxa Ki tashi tun ban hau kanki da duka ba, 聽Nainah ta tashi da kyar ga jiri ta dora mata farantin shinkafar Tana kuka, baffa dake shigowa
'Yace amma Kinsan yarinyar batada lfy kuwa, kiyi mata uxuri Dan Allah, inna ta riqe haba cike da mamaki
'Tace yau nasiru ni kake hanawa na aiki Ya'yanka, tunda bn haifa ba hr ni kake yiwa gardama akan Nainah to Kai xaka Je min tallar ne kome?
'Yace Nainah kije Allah na nan baya barci,
'da Karka Barta taje kagani wlhy馃槧
Kuka Nainah keyi sosai ta fito daga gidan jiri take gani tfy take ko gabanta bata gani batama San inda take jefa qafafunta 聽ba, bata ankaraba ta daka wani uban tuntube gabaki daya itada tiren suka xube qasa, jikinta na soma kyarma gabanta hr faduwa yake ta tartar shinkafar sama da batayi qasa ba, mai kam gabaki daya Ya zube,yajin ne ma bai zube ba dan yana a Leda,
Hawaye Ke Tsiyaya a idanunta lokacinda ta tsinkayo bahijja da majeed tafe, ta xauna Dirshan gaban farantin Tana wani irin kuka,
Bahijja 聽ta dafa ta,.
'Ki xo Nainah ynxu na fito inna bata sani ba naje na kira majeed xai kaiki amaki allura, cikin kuka Nainah ta soma mgn
'Anty bahijja inna xata kasheni yau Ki taimakeni na barar da shinkafarta, bahijja ta xare idanu Tana kallon abincin dake xube a qasa zuciyarta na bugawa,
'Ki tashi Nainah abinci baifi rayuwarki ba, Idan xata dakeki xn tare maki sai dai ta kashemu tare kixo muje amaki allura,
Da kyar ta tashi bahijja ta dauki faranti majeed kuwa Ya riqa hannunta suka nufi chemist, aka mata allura tare da maganin 聽malaria, majeed Ya biya kudin suka fito, bahijja ta wuce gida da Sauri su kuma suka nufi Gindin wata bishiya suka xauna,
'sannu Nainah Allah Ya baki lfy, da kyar ta amsa tana kallonsa Tana jin sonsa ta ko ina a jikinta, ya ciro farar takarda Ya bata yana fadin duba Kigani Nainah kitayamu farin ciki na samu aiki Abuja qarqashin wani company, xnyi kudi Nainah na daukeki daga inna, 聽na fitar dake cikin damuwa da quncin rayuwa Mubar mata garin muje Abuja,
Ta fadada murmushinta wnda hr fararen haqoranta sai da suka bayyana, dimple dinta Ya lotsa
'ina tayaka murna, Allah yasanya albarka,
'Yace Amin *sanyina* Ya riqo hannuwanta xnyi missing dinki Nainah kin xamo *sanyin idaniyata, I mean Sanyina*,hr inajin tsaron Idan naje kada wani Ya kwacemin Ke Ki manta dani,
Ta girgixa kanta Tana murmushi
_'nooo majeed u mean alot to me a duniyarnan, ba wanda xnso 聽bayan Kai kaine farin cikina Kai kake bani haske duk runtsin dana tsinci kaina, pherty ma ta fada kaine jigon rayuwata, kasa a xuciyarka ni takace ina sonka majeed馃槏_
Ya sauke ajiyar xuciya yana kallonta
'na yarda da Ke *sanyina* insha Allah da xaran nadawo xaa fara mgnr aurenmu.....
Ta rufe fuskarta da Tafin hannuwanta cikin jin kunyarsa, shima dariya yayi yana kallonta
'kafin naje xn baki kudi Ki koma Skul, ilimi fa jigon rayuwane, ta gyada Kai tana kallonsa xatayi mgn ta tsinkayo inna tafe fuskarta a murtuqe馃槨,lokaci daya xuciyar Nainah na buga....
*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/28, 7:08 AM] Pherty馃帳馃懐: *```NAINAH...馃懓馃徎```*
*```Na fertymerh xarah馃挒```*
聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*26*
`Ihun da naina ta tsala ta kifar da farantin shinkafar dake kanta shine ya raxana Majeed, yaji gabansa ya yanke ya fadi ya juyo da sauri sai yaga inna dauke da qatuwar bulala ta cakumo rigar nainah ta baya tana qoqarin 聽lafta mata ita
`majeed yaxo da sauri ya riqe bulala hade da fisge nainah daga hannun inna yayinda nainah taxo a guje ta boye bayansa tana fadin kada kabari ta dakeni xata kasheni
`inna fadi take hrda kumfar baki tana danna ashar tace kyaleni da tsinanniyar yarinyar nan,yau sai na kasheta nixakiyiwa hassarar kudi sannan ynxu ki xubarmin da abinci?..
`magiyar da majeed yake mata ya sanyata yin shiru tana huci take kallonsa kamar xakanya
`majeed yace haba inna wacce hassarace ta sameki haka har xaki manta da ubangijinki? musulmin kwarai baya mantawa da qalu innalillahi wa inna ilaihir raji'un duk sanda masifa ta sameshi, kinata danqara ashar akanta kina sai kin kasheta meyasa?
`haushinsa yasa inna tsuke fuskarta..malam wa'axi kakemin ne akan ya'ta nida ya'ta ka hanamin dukanta miye naka acikine eyeee, ta fada tana xare masa idanu cikin masifa...
`yace a'ah inna dan Allah kiyi haquri nasan kina cikin bacin rai da damuwa amma kice qalu inna lillahi wa inna ilaihir raji'un.
`inna tace yaxanyi dole ince tunda Allah ya hadani da shegiyar yarinya inna lillahi wa inna ilaihir raji'un shikenan?馃槨
`majeed yayi murmushi yana fadin yauwa inna kijira Allah kiga sakayyar da xaiyi miki, ya sanya hannu a aljihunsa yana fadin nawane kudin inna?
`tana yatsina fuskarta tace dubu dayane, yaciro dubu biyu ya bata ta karba, yana fadin dan Allah inna kada ki daki nainah da Allah na hadaki...tace tor..kawai, ya juya ya kalli nainah yayi mata murmushi ya fice yanason kawo farinciki a rayuwar naina tana cikin qunci da damuwar inna, a ransa kuma fadi yake wata uwar kenan.
`suna hada ido da inna tayi saurin sunkuyawa tana kwashe kwanukkan data barar na shinkafa, inna taja dogon tsaki tace xamu hadu dakene ina jiranki a gida ta juya da sauri nainah ta dago tana kallonta cike da fargaba xuciyarta sai bugawa take kamar xata hudo qirjinta ta fado....
Da sanda ta isa gidan taxo gaban inna ta durqusa tana kuka take bata haquri, takai mata rankwashi a Kai tana fadin
'ai tunda kudina sunxo shikenan amma Ki kiyayi gaba, Nainah ta tashi cike da farin ciki amma sai me amai yaxo mata lokaci daya Ta matsa gefen inna tanayi....
Dariya inna ta tashi tanayi Tana tafa hannayenta
'ni daman nasan ba banxa ba Wannan majeed din sai ya lalata rayuwarki, haba shiyasa yabani dubu biyu ynxu saboda yasan abinda yayi Tor Wlhy baxan yarda ba sai an biyani kudin shinkafata wadannan kudin iskancin da yayi da kene,
Nainah komai batace ba tana tsugunne bahijja na kawo mata ruwa Tana kuskure bakinta
[8/28, 7:42 AM] Pherty馃帳馃懐: Kamar daga sama suka jiyo murya mufeedah tana sallama Tana dauke da sulaimi yayinda driver k bayanta dauke da Leda
Inna na ganinta ta shiga washe baki
'a'ah Maraba da hjy sannunki da xuwa, jikinta na rawa ta shiga Ta dauko Tabarma taxo ta musu shimfida suka xauna, bahijja ta riqo Nainah, atare suka gaidata,
'Nainah ashe jikin yayi tsanani haka, kinje asibiti kuwa?
Ta girgixa kanta Tana hawaye
Inna Tace ai kudin xuwan asibitin ne babu, Duk yan canjina na siyamata magani dasu馃檮,Nainah ta Kalli bahijja ita kuma bahijja kallon inna take da mamaki,
Sulaimi kuwa Tana ganin Nainah ta rarrafo da Sauri ta nufeta Tana dariya, mufeedah ma dariya tayi Tana fadin
'sulaimi bata yarda da lami sai ta rinqa fitina, nasan Ke take nema, sulaimi na sonki Nainah shiyasa nake sonki hrna kasa haqura naxo dubaki,
Nainah ta sunkuyar da kanta Tana kallon sulaimi,
Mufeedah Tace hrda amai kikeyi kenan, kinci abinci kuwa? Nan ma Nainah girgixa kanta tayi..
Inna Tace ynxu nabawa yayanta yasir kudi Ya siyo mata indomie na dafa mata taci 馃檴
'Allah Ya sauwaqe, suka ce Amin.
Ta dubi driver ta Tace duba a ledar akwai fresh yo dana xo mata dashi yanada sanyi bata tasha, Ya ciro yaba Nainah,
Ta Karba Jikinta na rawa ta soma sha dama tana jin yunwa, tasha sosai kana ta ajiye sauran, inna sai harararta takeyi,
Mufeedah ta tashi ta ciro naira dubu sabuwa Tana fadin gashi Ki sai wani abu Idan kina buqata
Inna ta amshi kudin da Sauri tana fadin
'hajiya Wannan kudin baxasu isa xuwa asibitin ba, 聽mufeedah ta kalleta da mamaki
'kinji nayi mgnr asibiti anan ne? 聽Nainah na bawa kudin Idan driver Ya maidani gida xaixo Ya kaita asibiti, 聽Inna bata amsa ba saboda takaici, bahijja ce ta soma godiya itama Nainah tayi mata Godiya,
Tace ba komai ta dauki sulaimi hade da miqa mata ledar Tana fadin
'gashi inji sulaimi kayan dubiya ne, Duk suka kwashe da dariya bnda inna..
Mufeedah tayi masu sallama ta fice inna nayo kan Nainah ta shaqureta Tana fadin
'shegiya Dan kwadayi anbaki kika shanye Niban sha ba, Tor sai kin amayar dashi, bahijja ta soma Ihu Tana Kiran baffa ganin ta tura
hannunta bakin Nainah hr kakarin amai takeyi,
Shigowar baffa yana fadin subhanallah, abinka da marar lfy kuwa Ta soma kwararo amai Duk a jikin inna, ai kuwa Ta dauketa da wani gigitaccen Mari.....
*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [8/28, 11:21 AM] Pherty馃帳馃懐: *```NAINAH```*馃懓馃徎
*```Fertymerh xarah 馃挒```*
聽聽聽聽聽聽聽聽*27*
聽聽聽聽聽Tayi tangal tangal xata fadi baffa yayi saurin riqota ,Ransa inyayi dubu Ya bace ya dago a fusace yana kallon inna xaiyi mgn suna hada ido ya kasa sai ma wani tsoronta da yaji
Ta xare masa idanu sosai
'kayi magana mana ko xaka Rama matane? 聽Ya girgixa kansa da Sauri, taja dogon tsaki Ta fice,
Bahijja ta riqota, baffa ya goge kwallar da ta xubo masa
'kullum ina addu'a Allah Ya saka maku ku cigaba da haquri rayuwace, kije Ki gyara mata Jikinta, ya fice hawaye fal a idanuwansa,
Driver yaxo Ya kaita asibiti akayi treating dinta hade da magunguna masu tsada Ya maidata gida....
Kwana biyu ta warke garau ta fara fita aikinta....
*
Cikin hanxari yake shirinsa morning lecture yakeda yau itama mufida Tana da lecture shiyasa take Sauri su fita tare,
A tare sukayi shirinsu suka fito yayi tsaye yana kallon motocin dake garage daya bayan daya yana tunanin Wace motar xai shiga yau,
Mufida ta sanya Nainah da sulaimi a dayar motar driver Ya jasu,
Suma basu jima