Showing 15001 words to 18000 words out of 52458 words
Mus'ab Ya soma dariya Yana fadin
"haka ne baffa, Dakai da Dad xaku taka rawar gani a aurenmu hr an fara Ginin gidanmu, xaayi Bikin da Baa taba yiba a Katsina,
Baffa ya soma dariya..... Haka hirar su ta kasance duk dai akan *haskensa* hr magrib tayi sukaje masallaci a tare, basu dawo gidan ba sai da sukayi isha'i, ga mamakinsu Inna bata gidan ta fito ko ina taje?
Mus'ab yayi murmushi yana fadin ai halin inna sai ita baffa,xn qarasa gida
'Tor Gobe Idan majeed yaxo xn aika ma sai kuxo tare da Nainah Ayi komai anan,
Tor baffa hr Naji kuma ba dadi rabuwa da Nainah musamman Dan sulaimi, 聽baffa yayi murmushi yana fadin
'sulaimi haquri xatayi Nainah gidan aure xataje,
Mus'ab Ya fice yana fadin
Asuba ta gari baffa,
Ya bisa da kallo hr ya fice
Yana son Mus'ab Bashida Girman Kai ko kyankyamin talaka, dubi ynda yake xama dashi suyi hira kamar shine mahaifinsa, yana girmama shi yana taimaka mishi kamar ba yaron *Senator Mohd Kaita* ba, kuma yanayi akan Nainah na matarshi gashi Gobe xasu rabu, ya taimakesu ya masu hallaci, ynxu shikenan xasu rabu Idan Nainah ta bar gidansa, gashi sunyi sabo da yaron sosai hr tausayi yake bashi akan *haskensa*.
Sanda ya shigo gidan yaji muryar Inna na fada
"oh matar nan ashe nan tazo kenan, kome Nainah tayi mata haka take mata Wannan fadan,a gidan aurenta ma baxata Barta ta huta ba, yasa Kai ya shiga dakin mufeedah tana wanka sulaimi tayi barci sai ya nufi part dinsa,
"ina gaya miki Ke nake jira kiyi Sauri kije dakinsa Ki dauko kudi Ki kawomin, ba barsa a gida tun kafin ya dawo, 聽cikin kuka Nainah Ke kallonta idanunta sunyi jawur
'Inna sata ce, kina so in shiga cikin hushin ubangijina nayiwa mijina sata, na dauki abinda bai bani ba na baki Dan Allah kiyi haquri Idan ya dawo xn Roqesa kudi in baki....
"banason kadan da yawa nakeso kije Ki dibomin tun bn Karyaki ba Kinsan xn iya
"inna kin manta Annabi Yace 聽mata su Kare dukiyar mijinsu, gidansa da ya'yan sa Kim....... Tayi shiru sakamakon gigitaccen Marin da Inna ta dauketa dashi
"Dan ubanki ni xaki gayawa Annabi Yace, tun kafin a haifeki aka yayeni Islamiya saboda qoqarina da haxaqata馃檮馃檴hr kin isa nasaki abu Ki tsayamin gardama kina min wa'azi maza Ki bace min ina jiranki ynxu Dan me akamiki auren badan Muci dukiyar ba shegiya mai qashin tsiya ko hajji ta kasa karbamana nida mahaifinta馃槨,
Nainah ta fice tana kuka sosai dafe da kuncinta, bako Dan kwalli jikinta gashinta ya baje a kafadunta ta nufi dakinsa 馃檰馃徎
A hankali Ta tura qofar dakin Ta shiga ta maida ta rufe a hankali, ta tsaya Tana dube dube kafin ta nufi drawers dinsa tana budewa takardu na xubo,
Jikinta na rawa ta sunkuya xata dauka idanunta na sauka akan xanen,
"Nainah ce Wannan, Waye Ke Wannan xanen? 聽Ta bisu da kallo daya bayan daya cike da mamaki kuma mai tsanani hr qirjinta Ke bugawa duk Anbi an masu rubutu da manyan Harrufa *HASKENA*,
Daga sama taji muryar inna
"kiyi Sauri ina jiranki fa tsinanniya.... 聽Ta saki takardun da Sauri ta tashi Tana laluben da batama San me take ba a rude take,
Jin motsin mutum a dakinsa ya sanyashi fitowa daga dayan bedroom dinsa cike da mamaki Dan yasan mufeedah ta daina xuwa tun sanda ya auro Nainah a gidan acewarta sai ya saki Nainah xasu cigaba da kwanciya,
Tsananin mamaki Ya sanyashi bude bakinsa ko wacece Wannan,
Ta juya bayanta sai bincike take masa gashinta ya xubo Ya rufe mata fuska da kafadu,
Wannan gashin na *haskena* ne,
Kudi tagani Dauri kusan hudu na yan dubu, sai ta ciro daya ta tsugunna Tana kwashe kayan dana xubo hade da sake kallon xanen,
Ta maida komai ta rufe hade da juyowa dayan hannunta na janye gashinda na rufe mata fuska....
Caraf idanunsu na sarqe dana juna kudin dake hannunta suka subulce suka fadi, lokaci daya xukatansu na dauki harbawa,toh fa.馃檴
*馃吙herty novels馃摑*
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [9/3, 7:24 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓i徎*
*漏fertymerh xarah 馃挒*
聽聽聽聽聽聽37*
聽聽*Haskena barauniyice*,馃槀
Ya furta a hankali idanunsa cikin nata,
Jikinta na soma kyarma hawaye na soma xubo mata,
'kayi... Yi..yi..haquri,
Ya tako a hankali Ya iso daf da ita, kudin dake qasa ya dauka, hannuwanta ya kamo Ya hada da kudin hr lokacin idanunsa akan nata Ya kasa gasgasta idanunsa gani yake kamar mafarkine,
Daga ita hr shi jikinsu nayi yarrrrrr da hannuwansu suka hadu dana junansu, Idan ita rashin sabo ne, Mus'ab fa? 馃
Da Sauri ta janye hannuwanta ta fice tana waiwayensa a tsorace take da shi gani take kamar xai biyo ta Ya Daketa,shikuma idanunsa akanta hrta fice tana tuntube gurin kallonsa,
Bata ba inna kudin ba ta jefa mata cike da takaici Ta nufi dakinta da gudu ta rufe da 馃攽,
Mus'ab kuwa ko takalmi babu a Qafarsa Ya xari makullin motarsa ya nufi gidan Fahad,
A falo ya Tarar da shi da surayya rungume da junansu馃榾
*haskena* Fahad?
'meya sameta Ya fada bayan ya xame surayya daga jikinsa,
*'haskena* ce mai rainon sulaimi, itace Nainah, itace matar danake aure a ynxu, itace gobe ake son rabani da ita abawa majeed馃槩sai ga hawaye sharrr
'Alhamdulillah Kamaji dadi da Baka saketa ba, Tor miye abin damuwa anan tunda matarka ce,wlhy Karka saketa Kai duk wanda yazo Ya taru Karka badata, Kai Inma ta Kama mukaisu kotu ,Inada lawyer *Barrister falmata umar* duba littafin *(Almajira)*, ka xuba kudi malam ka sami *haskenka*
Mus'ab bai Gamsu da maganganun Fahad ba ya fice da Sauri yana fadin
'nooooo Fahad baxan iya Kai mahaifin *haskena* kotu ba,
"ka saurareni Gobe tunda sassafe, ka kwantar da hankalinka abokina,
*
Yana fita gidan ya nufi gidan iyayensa duk a rude yake baya cikin ha每yacinsa,
Bai shiga gidan ba yayi parking a waje ko takalmi babu a Qafarsa Ya nufi cikin gidan, harabar gidan ya tsaya yana kwalawa mahaifinsa kira Dan gani yake Idan ya haura sama baxai kaiba xaa kwace masa *haskensa*
馃棧Dad...馃棧Dad... 馃棧Dad..!!!,
Hr cikin kansa yake jiyo murya Mus'ab Ya duba 馃暀Mike faruwa meya sami Mus'ab miye dalilin Wannan kira nashi a Wannan daren,
Ya sauko daga luntsumemen gadonsa hr lokacin Mus'ab na kwala masa kira, da Sauri Ya isa ta window Ya bude yana kallon Mus'ab dake qasa ga securities abinka da Dan siyasa hr sun firfito da makamansu sun xata wani abu ne?
Mus'ab na ganinsa Ya daga murya da qarfi yana fadin
*Haskenahhhhh Dad*, ya saki labulen window Ya juya da sauri Ya fito dakinsa, da Sauri Ya sauka saman bene Ya fita harabar gidan, Mus'ab na ganinshi Ya nufesa da sauri
[9/3, 8:40 PM] Pherty 馃帳馃懐: Meya faru da ita Mus'ab?
Ya dago idanunsa jawur yana kallonsa,
"xasu rabani da ita Dad, itace nake so itace *hasken xuciyata hasken idaniyata*, Dad save me, baxan iya rabuwa da itaba, please Dad 馃槩
Ya janyosa jikinsa ya rungumesa yana shafar bayansa,
Yana jin kukan yaronsa hr cikin xuciyarsa, yana mamakin Mus'ab dake kuka akan mace wanda Rabon dayaga hawayensa tun yana qarami,
Ya dago fuskarsa daga jikinsa idanunsa sunyi jawur saboda kuka,
"Ya salam, Mus'ab Ke kuka haka akan mace, wacece ita, Waye ubanta a fadin Garinnan, me suke Taqama dashi, kudi Ko mulki?
Nainah ce, Dad itace *haskena* itace nake nema I dnt know sai yau dana ganta....
Nainah is your wife, Bamai iya kwatarta daga hannunka, ka kwantar da hankalinka Idan ina Raye Mus'ab Nainah is yours.
Dad xaka nuna masu qarfin mulkine? 聽Ya girgixa kansa da murmushi,
Sai kace *Mulki ko sarauta*, aini ba, *Affiya da Aiman merah* bane, _I will use my power to get what my son want_ *haskensa*, Gobe xamuje inda mahaifinta but promise me xaka kwantar da hankalinka ka sami barci...
_I promise you Dad, I soo much love her,and I don't want to loose her_,
_U will not son_, ina motarka?
Tana waje, ya daki bayansa be strong ka kwantar da hankalinka,
Ya gyada Kai yana kallonsa
Gudnyt Dad,
Nyt son, cwt dream,
Ya gyada kansa yayi murmushi Ya fice amma bai Gamsu da mgnr mahaifinsa ba gani yake kamar baxai sami Nainah ba, ya shiga motarsa da qarfi Ya Ja sai gidan Rauda,
Ya fada jikinta tamkar yaro Ya qanqameta yana gaya mata,
Ta ajiye jabir Tana fadin
A'ah Mus'ab dole xaka saki Nainah, you promise to,
"sister Ke Kadai kika cemin haka Ke Kadai keson na rabu da Nainah bakyasona ynxu ne sister?
"Np, ina so ka fahimci maganata Mus'ab, although 聽Bnga Nainah ba I know she must be beautiful kamar ynda hjy ta fadamin, sun Gayama auren yarjejeniya ne kace xaka saketa, mahaifinta ya Gayama kuma ka amince kanaso ka raba soyayya ne?
Sister Nima ina sonta kinsani,
"shine ake Kiran son Masoyin wani Qoshin wahala, kana son Nainah batasan kana Sontaba ,wanda take so daban, matar mutum kabarinsa,
Jikinsa na soma rawa
_"sister you mean haskena is not mine she loves someone else_ kuma xata aureshi, _sister did you think I can live without her_, muryarsa hr rawa take kamar xaiyi kuka,
Ta riqosa cike da Tausayinsa
Kwantar da hankalinka Mus'ab Idan Nainah matarkace ba wanda Ya isa ya rabaku ,Gobe xamuje _I will do my best to help you_ xaka sami Nainah,
Ya sauke ajiyar xuciya yana kallonta,
Dare yayi kaje gida Mus'ab,
Ya girgixa kansa
'I can't drive sister ki Barni na kwana anan tunda mijinki baya nan bnso naje Nainah ta ganni tace bata sona,
Tayi dariya sosai
ita mufeedah 聽fa?
Ki Barta kawai ,ya kwanta anan falon, taje ta kawo mishi blanket ta lulluba mishi kana tayi masa 馃挕 off ta nufi dakinta,
Mus'ab Ya kasa kwanciya Idan ya rumtse idanunsa Nainah yake gani da lallausan hannunta mai taushi,sai juyi yake yakasa kwanciya ya sauko saman tiles Ya rasa meke masa dadi, ya kwanta anan qasa ya dunqule guri daya, da kyar ya samu barci Ya daukesa,
Mafarki yake suna tare da Nainah 馃榾bakin kogi, qafafuwansu na cikin ruwan suna hira yana rungume da ita sai ga wasu mutane sun xo from no where sun dauketa da qarfi tana kuka tana Kiran sunansa shima Ya soma kiranta da qarfi
Nainah... Nainah... Nainah... 聽Da gudu Rauda ta fito dakin Ta Kunna fitila,
A can qasa ta tsinkayosa Ya dunqule yana Kiran Nainah sai waving hannunsa yake馃槩ta isa da Sauri ta riqosa,
Mus'ab Ta Kira sunansa a sanyaye,
Ya bude idanunsa ya xuba mata jikinsa sai rawa yake hr xufa yake
"sister sun kwace Nainah am with her now suka xo suka tafi da ita, sister help me check Idan Basuje suka dauketa ba, sister kije Ki kawo min Nainah, ki xo min da Nainah sister pls...
Mus'ab mafarki kakeyi ba inda Nainah xataje sai da izininka, Nainah matarkace ka kwantar da hankalinka kayi barci plssss,
Ya soma sauke ajiyar xuciya, ta Ja hannunsa ta kaishi dakin jabir, nan Ya qanqameta yana jin tsoro Nainah na bashi tsoro, ta soma rarrashinsa da ban haquri hrta samu yayi barci, 聽ta xame jikinta a hankali Ta lulluba masa blanket ta Dade tsaye akansa cike da Tausayinsa kafin ta juya a sanyaye ta fice tana addu'a Allah ka sanya Nainah Rabon kace Mus'a[truncated by WhatsApp]
[18:27, 9/7/2016] ameerouq: [9/4, 6:44 PM] Pherty 馃帳馃懐: *Nainah.... 馃懓馃徎*
聽聽聽聽*漏Fertymerh xarah馃挒*
聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽聽*38*
聽聽聽聽聽聽Nainah kuwa tunda ta shiga dakin sai faman xirga xirga take hankalinta a tashe yake batasan hukuncin da xai biyo baya ba,
A daddafe taje ta dauro arwalla taxo sallah isha'i ta Dade akan darduma hr lokacin bata sami nutsuwa ba,
Shikenan inna ta cutar da rayuwarta, mijinta xai dinga mata kallon barauniya, mutuncinta Ya xube a idanuwansa, ynxu ko Ya saketa xai dinga kallonta a barauniya ta maida kanta jikin cinyoyinta Tana kuka sosai,
Ta tashi ta soma harhada kayanta da take buqata a trolley, ta kwashi kayan sulaimi dake dakin sadaf-sadaf ta nufi sashen mufida Tana waiwaye karta qara ganinsa,
Da sallama ta shiga dakin ,mufeedah ta amsa fuskarta ba Walwala kamar kullum,
'Anty ga sauran kayan sulaimi dake dakina,
'Tor kawai tace batare da Ta dubeta ba ta cigaba da sanyawa sulaimi pampers,
Nainah ta ajiye kayan a sanyaye idanunta sun kawo kwallah take kallonta
_'forgive and forget馃憦馃徎 Anty am sure am living, tomorrow by this time around am not with you, ki...._ ,mufida ta katseta,
'enough pls Nainah, baxan yafe maki ba hr sai kinbar min mijina, baxa kiji dadina ba hr sai kinbar min miji, pls and pls Nainah free my husband kibarni Naji da Waccan *hasken* tasa dayake mgn kullum ta fada idanunta akan Nainah cikin tsananin fushi,
Xuciyar Nainah na buga data tuna xanen da tagani a dakinsa da rubutun *Haskena* ta xare oily eyes dinta Tana kallon mufeedah sosai dake fadin
"akan Wannan hasken tasa xn iya komai, shiyasa kikaga na kyaleki cos naga bakece a gabansaba Wannan hasken ce, ina so nasanta ,ina so naganta, ina so nasan me ta taka, ina so nasan dame take Taqama kuma ina so nasan dame tafini ,metake dashi, miye a jikinta da Ya ruda Mus'ab akanta?
Nainah tayi shiru tana kallonta hr lokacin xuciyarta bugawa take,
Me kenan, me Mus'ab Ke nufi sonta yake kome?, Yaushe Ya santa Ya fara xanenta, Meyasa yake kiranta *haskensa*,Meyasa yake son janyo mata masifar mufeedah, ya manta matsayinta na yar raino, ya manta ko ita wacece talaka, tasha ji a bakin mufeedah mijinta Ya tsani talaka baya son talaka kuma baya son xama da talaka Tor Meyasa yake bibiyata, (makarantar pherty kawai suka San Wannan amsar Nainah),
Mufeedah taja dogon tsaki hade da tura Nainah baya,
'a zatonki xamanki xai Dore a gidan, kinga kin cnxa kinyi fresh, kin shiga private school, kinada driver naki na kanki sannan kina sa manyan Kaya da Jewel's na zinari,kinaso Ki manta matsayin Ki na yar talakawa hr kike neman gurin xama kin manta auren yarjejeniya ne akan Ki,
Karo na farko a rayuwar Nainah da ta soma maida magana Wannan ma haqurinta Ya gaxa,ta hade hannuwanta a qirjinta Tana kallonta ido cikin ido
Yar'talaka da kika raina itake Tsone maki ido, itace kuma Ke juya mijin da kike Taqama dashi alhalin batama San yanayi ba, da Kinsan wacece *hasken* mijinki da kin Dade da raina kanki da ajinki,
'kina raina yar talakawa Dinnan, kina gayamata ko wacce kalma taxo bakinki, alhali mijinki ya sameni 聽a arha,kicire tsautsayi da taimakon daya min a gefe, da ace garinmu yaje neman aurena sai ya raina kansa, xinari ne sadakinmu da raquma, da zinari ake mana adon bikinmu, sannan ana yanka Shanu masu yawa na bikinmu amma mijinki ya sami Nainah a arha, ya Sami buxuwar nijar da dubu hamsin kacal wanda na tabbata su din Ya bada ya aureki, mutanenku na nan Nigeria suna xuwa nijar domin mu, suna xuwa suna auro mu da miliyoyin kudi su kawo qasarku badan komai ba sai Dan kyawunmu, muda Muke talakawan sai muka fiku tsada ku masu kudin,
'sau nawa xn gaya miki bana son mijinki, naganshi kamar ni mai kyau amma majeed dinane a xuciyata, da ina sonsa Ke baki isa ki hana ba kuma wallahi dole Yabi al'adar garinmu, sai ya bani xinari sadakina ba kudi ba, sai ya siyamin xinari nayi adon Biki da ita, sai ya siyamin raqumai 馃惇 da shanaye 馃惍 Ya bada, sai ya dinkawa duka Dangina qanana da Manya Turkudi sun sanya sun fito ranar aurenmu, haka kuma sai ya bada baqin zannuwan da zamuyi ado dashi, kadan kenan daga cikin abinda xai yi amma ina so Kigane bana sonsa bana son mijinki bana son Mus'ab, ta juya Ta fice,
Mufeedah ta bita da kallo maganganun ta ba qaramin Qona mata xuciya sukayi ba kuma Wlhy baxata Barta ba indai bata bar mata miji ba sai ta mata rauni ko Ta kasheta, Wannan qarama yarinya hrta isa ta gayamin mgn ta xauna lfy ta kuwa San mufeedah ne? 馃
[9/5, 9:40 AM] Pherty 馃帳馃懐: *
Washe garin ranar Nainah na kan waya tare da majeed, 聽xai taso by 10:00am,tayi murna sosai, ta cigaba da hada kayanta bahijja ma tazo Tana tayata,
Sulaimi ta shigo da tafiyarta da bata kware sosai ba, take miqawa Nainah chocolate 馃崼 din dake hannunta Tana dariya,
Bahijja taja dogon tsaki ta dauketa ta fita da ita dakin ta ajiyeta akan corridor ta dawo hade da rufe qofar gam...
"Anty bahijja Meyasa kika mata haka miye laifinta pls?
"Kicigaba da abinda kike kinji ko, 聽Nainah ta juya dai dai lokacin sulaimi ta soma dukan qofar Tana kuka,
Mufeedah taxo ta dauketa Tana fadin
"mutum da gidan ubansa ma iko ake masa, gidane sai an barshi dai.
Bahijja ta tabe bakinta
"Ke kika sani wawiya, me xamuyi da mijinki ma.
*
Mus'ab ina magana, katashi kayi wanka mana kaji Dad ya kira tun daxu fa,
Sister Meyasa xnyi wanka saboda Nainah ta soni kome?
Eh kayi saboda Nainah din, tashi pls don't waste my time ka soma batamin rai bnsan Meyasa xaka maida kanka kamar wawa ba, u have to be a man Kadawo Mus'ab kaita dinka....
Ya tashi Yana fadin shikenan sister,
12:00pm jirgin su majeed Ya sauka daga Abuja xuwa Katsina,
sanye yake da farin
gilashin prada a idanunsa, xankadadeden saurayi
bai yiwuwa ka kitanta shekarunsa a lokaci daya
saboda yayi qurciya ainun,
kyakkyawa ne na qarshe ma'abocin ado ina nufin
sutura da xuciya,
Wankan Tarwada ma'abocin gargasa ta gashin ido sumar
kai da gefen fuskarsa haka kuma duk wata gaba
ta jikinsa duk sun kwanta linkif a fatar jikinsa, kallo daya xaka mishi ka gane yana cikin Hutu da jin dadi, tfy yake irinta qasaitattun maxan nan da suka San kansu,
Sai da ya isa inda iya ya huta kafin ya xarce gidansu Nainah ga mamakinsa babu kowa a gidan da tmby aka kaishi sabon gidansu,
*
Mohd Kaita tuni yana gidan tare da hjy da fauxiya qanwar Mus'ab, ya rage saura su Nainah,
San da suka iso bakin gate din Mus'ab da Rauda basu shiga gidan ba suka aika a kira Nainah da mufeedah,
Nainah ta fara fitowa janye da trolley dinta fuskarta da murmushi Tana cikin farin ciki bahijja na gefenta sai mufeedah dake bayansu dauke da sulaimi,
Da hannu Ya nuna mata ita
'sister kinga Nainah,
'su biyu nagani kusan kamanni daya amma dayan tafi haske, sai alokacin Mus'ab Ya kula da bahijja Karo na farko da Ya soma ganinta,
"oh sister inaji itace yayarta bahijja but they look alike,
Ta gyada kanta Tana kallonsu, suka