Showing 39001 words to 42000 words out of 52458 words
ta tsirga har cikin kwakwalwarsa ta kuma haifar masa mutuwar jiki at the same time ta kuma tada tsigogin jikinsa, ba makawa muryar Nainah ce bayan ya tashi da sauri ya Kunna fitilar dakin (ressaince),haske Ya gauraye dakin,
Ganin Nainah a Wannan lokacin da Wannan rigar barcin ta tada hankalinsa sosai, idanunsu na sarqe dana juna, lokaci daya xukatansu na buga.
*🅿herty novels📝*
[10/12, 7:51 PM] +234 903 703 9247: [9/23, 8:13 AM] Pherty🎤👯: *Nainah...... 👰🏻*
*©Fertymerh xarah 💞*
*53*
Ta saki murmushi tana kallonsa, bata kawo komai a ranta,ta taka ahankali xuwa inda yake
'friend is looking at me, why? ta fada tana kallon jikinta kafin ta maida kallonta garesa,
'tell me friend Banyi kyau bane? did I look like....... Tayi shiru sakamakon riqo ta da yayi
'you look unique, genius Nainah, waya sanarda Ke hakan,
Tayi murmushin da dimple dinta na lotsa tana kallonsa,ya dora fuskarsa akan tata suna shaqar qamshin juna, yayi light off kafin ya dauketa cak Ya nufi gado da ita,
'hey friend what are you doing, put me down, let me go, ta soma kiciniyar kwace jikinta tana kuka tana dukansa a qirjinsa,
Sai da ya tabbatar Ya kanainayeta Ya boyeta sosai a jikinsa Yanda ko motsi baxata iya ba balle ta kwaci kanta, ya hanata yin kuka ta hanyar cusa bakinsa cikin nata, kissing din dayake mata xaxxafa ne sosai shi kansa bai san ya iya Saba in real life bai taba yiwa kowa irinsa koda kuwa a cikin yan'matan sa ne,
So da qauna ya nuna mata a Wannan daren,soyayyace irin wadda miji Ke bawa matar da yake matuqar so, _for the very fast time.... dying for her,and he is ready to do everything for her to make her happy and feel she is the only one in his life,hasken kaita._
Nainah kuwa ta rasa inda xata sa kanta da sabon Al'amarin da na tunkarota yau,wani alamari ne da bata san dashi ba bata taba jiba sai a yau da ďan KAITA ke Isar da saqon a gangar jikin ta ruhinta da kuma xuciyarta...
A yau Mus'ab Ya tabbata Nainah ce *haskensa* da yake ta ikirari kullum, yana jin sonta ta ko ina a jikinsa, xuciya da gangar jiki sun shaida, Nima pherty na shaida kuma masu karatu kun shaida😊,
Nainah is his first love.... (I mean irin son da bai taba yiwa kowacce mace irin saba) ya sota tun baisan Waye ita ba, qazamar buxuwa ďinna,wacce inna ke hana mata wanka da canxa tufafi, yar talaka ďinnan, mai rainon sulaimi yar'sa,ya sota tun baisan ita ce matar Saba, still ynxu ma yana sonta,yana son dimple dinta, lips dinta, murmushinta, gashinta, Kai komai ma bla..bla yana so daga Nainah, ya qara rungumeta sosai a jikinsa hade da Kaimata sumbata a lips dinta har lokacin kuka take sosai yayi murmushi yana qara shaqar qamshin Jikinta,
'sorry sorry sorry, Afuwan pls, na taba rigima bansan inda xan fara ba, ta soma tura sa da qarfi tana so raba Jikinta da nasa kuka take sosai kamar ranta, she feels the pain, ya daina dariya cikin tausaya mata shi kansa yasan Nainah tayi qoqari data dauki lalurarsa, ya jinjinawa baffa da bai bari suka tarairaya rayuwarsu a banxa ba Duk da rashin gata da basu samu ba,
Ya dauke ta cak Ya nufi toilet da ita ya sanyata cikin Jacuzzi bayan ya tara hot water Ya sanya dettol, xafin da taji ya sanyata miqewa da Sauri ta qanqameshi.........bye👋
Bayan sun gama Wankan Ya nadota cikin towel Ya fito da ita, har lokacin yana kan rarrashinta taqi tabar kukan sai fadi take Gobe xata tafiyarta nijar baxata qara xama dashi ba, yana son yin dariya yake gimtsewa ganin she is serious ba alamar wasa a tare da ita,
'Nainah Idan kika Je kika Barni ya kike so nayi Wannan Karon, I know I hurt you but I'm really sorry, forgive me Nainah, baki san Wannan shine ginshiqin aure ba, bakya xuwa Islamiya ne, Baa gayamiki hakan a aji ba, ta girgixa kanta tana kuka, da mamaki yake kallon ta,
'don't you go to Islamic Skul,
'inna bata bari naje Anty bahijja ce kawai dake xuwa a boye ita Ke koyamin karatu,
'Subhanallah Nainah, tell me how did you manage to pray, ďaxu da kika tashi barci Naji kin yi addu'a waya koya maki, ynxu naga kinyi Wankan tsarki a ina kika iya? Ta ware idanunta sosai tana kallonsa,
'Am not illiterate friend,nayi littafai gun limamin unguwar mu sannan yanxu na kusa Rabin Al'qurani, shi Ke koyamin karatu duk sanda nadawo talla a boye kowa yasani bnda inna
'kinji na kira ki illiterate, am just asking you, Meyasa kika fi baiwa boko muhimmanci akan na arbiya, why Nainah? Meyasa ko a boye ne da bahijja Ke xuwa bakya binta kije, baki nemi lahirarki ba kike neman duniya, am not happy Nainah, ina son mace mai addini saboda yarana,
Ta maida kanta ta langabar hawaye na kwaranya, ita miye laifinta aciki tunda Baa Barta ba Bokon ma ai sai da mai unguwa ya sa baki kafin Abarta taje,
Ta baya ya rungumota, zansa akawo malami Gobe ya fara daukarki karatu Inaso ki qara ki qara akan wanda kike dashi Inaso nayi alfahari dake da Wannan,ina so ya'yana su sami tarbiya ingantatta,
Tayi shiru kawai batare da ta tanka ba, ta cigaba da hawayen da take yi, ya janyota suka shige blanket Jikinta na soma kyarma,
'Feel free my dear, ba abinda xan miki, ya qanqameta hade da lumshe idanuwansa.
Asuba ta gari.
[9/23, 8:53 AM] Pherty🎤👯: Itace ta soma tashi da kyar ta sauka kan bed din ta nufi dakinta,toilet ta nufa ta qara tsabtace Jikinta kana ta ďauro arwalla ta fito,
Bayan ta gama anan ta kwanta shame shame kan darduma tana barci sosai,barcin gajiya, barcin da bata samu tayi a Daren Jiya ba,
Bai fito ba sai acikin shirinsa na Skul, farar shadda ce gezner a jikinsa,karo na farko xaije Skul bada qananan Kaya ba, yasan sai yasha surutu da qorafi yau Kaita yasa Manya Kaya a Skul wonder shall never end,
Yanda ya ganta kwance a qasa tayi matuqar bashi tausayi, ya dauketa cak Ya dora akan gadonta kana Ya cire hijabin dake Jikinta, ya sunkuya yana kallonta idanunta sun Kumbura kadan, wani irin so ne mai tsananin karfi yake huda xuciyarsa na Nainah, ya qanqameta sosai kamar xai tsaga qirjinsa Ya maida ta ciki su xama abu ďaya,
Rungumar da yayi mata da qamshin turaren sa ya sanyata bude idanuwanta cikin barci ta xuba mishi ya qara rikicewa yana kallon luscious lips ďinta, da ganin yanayinta she is still doubting,
Shikaďai yasan ynda yake jin *haskensa* a xuciyarsa,ganin idanunta sun koma sun rufe luf Ya sanya Ya ajiyeta Ya gyara mata kwanciyarta, kana Ya fita da Sauri,
Farin ciki yakeji sosai a Wannan rana, nishaďin da yakeji yau baxai iya misaltashi ba, ba dan exam ba yau babu abinda xai rabashi da *haskensa* haka yaji baya son driving da kansa sai ya kira yaks Ya tuqa sa shi kansa yakson yayi matuqar mamaki da uban gidansa ynda yaga murmushi yaqi barin kyakkyawar fuskarsa wacce kullum a ďaure take, ya kira wayar Rauda, Tana dauka
'Mrng sister,
'Mrng lfy dai Wannan kira haka da sassafe,
'oh sorry sister, Nainah keson farfesun salmon (kifi) easy chicken recipe da omelettes, poached eggs, sliced bacon, sliced bread with jam, pls sister,
'Ina Turawan dake maku dishes Meyasa sai ni xanyi mata,
'Pls sister, naki yafi dadi Nainah is sick, ynxu xnje exam ne kinji sister,
Rauda ta saki murmushi tana fadin
'Kodai sulaimi ta kusa samun qani ne?
'Kai sister karkiyi tunanin Wannan abin yanxu, ya tsinke wayar,
Har ga Allah ya manta wai yanada wata mata mufeedah, ya manta kwata kwata baije yaga ynda suka tashi ba kamar ynda Ya Saba kowace safiya, ya shiga motar yakson ya jasa suka fice, akwai rigima da mufeedah kenan🤔
*🅿herty novels📝*
[10/12, 7:51 PM] +234 903 703 9247: [9/24, 8:19 PM] Pherty🎤👯: *Nainah.... 👰🏻*
*©Fertymerh xarah 💞*
*54*
Shiru shiru mufeedah na jiran shigowar Mus'ab babusa ba alamarsa, sulaimi sai Yawon ta take ta tsura mata ido ynda take wasarta,
Can ta tashi ta nufi part ďinsa a fusace ga mamakinta is lock, me yake nufi? Ta riqe qugunta tana huci, kamar xata shiga sashen Nainah sai kuma ta fasa ai Qila itama Baije inda take ba, ta ciro wayarta ta kirasa tana ringing bai ďauka ba at that moment yana cikin exam, ta Qulu sai ta soma hawaye ta kira hajiya tana gaya mata,
'ina xuwa mufeedah, ta tsinke wayar.
11:30
Isowar hajiya yayi dai dai da Isowar Rauda, a tare suka fito acikin motocinsu, Rauda ta gaida dauke da Kaya a hannunta,
'Tace Rauda kayan miye a hannunki, ta Ja tsaki bayan ta soma tfy,
'Mus'ab Ya ce a kawowa Nainah bata lfy,
Hajiya ta tabe bakinta kawai ta nufi sashen mufida batare da ta tanka ba itadai a ranta ynxu Tana jin haushin Nainah tunda bata son ďanta,
Nainah xaune akan sofa, Jikinta ba dadi tea ne a hannunta ta kasa sha, a hakan Rauda ta shigo ta sameta,
Ta xauna tana fadin ya jikin, Mus'ab Yace Bakiji daďi ba, Nainah ta gyada kai tana kallonta idanunta taf da hawaye shikenan Ya gayawa kowa abinda suka yi shiyasa ake mata ya jiki ynxu kowa kallon yar Iska xai dinga mata sai ta fashe da kuka,
'Sorry Nainah Me ya faru ko jikin ne?
'tayi saurin girgixa kanta baxata iya mata mgnr ba cos kalmar tayi nauyi a bakinta,
Rauda ta xauna tana bubbuďa dishes din take Yawun ta Ya tsinke ta sauko qasa tana share hawayen fuskarta,
'sister kayan Waye?
'naki ne Nainah, Mus'ab Yace a kawo maki,
Da murmushi take kallonta kafin ta sanya hannunta sosai ta fara ci Rauda ta bita da ido kawai,
Kuka mufeedah take sosai, ran hajiya Ya baci
'abinki Ya soma isata fa mufeedah Ke kullum sai kinkai mijinki qara Meyasa baki da haquri ne ke Bakisan Ki boye sirrinki da mijinki ba amma ke komai kice sai kin kawo qararsa,
'Amma hajiya Ki......
'Amma hajiya me gsky nake gaya miki, ke baki da uxuri ne ynxu a gabanki na kirasa yace saboda exam ne kuma ya makara, sannan Ke Meyasa baxakije Ki gaidasaba yana mijinki sai Ki xauna kice kullum sai shi xaixo gaidaki, haka ake rayuwar aure mufeedah?
'hajiya shine fa Duk laifinsa ne Bakiga ynda yafi son Nainah akaina ba,
'ba Wannan nake mgn ba Inaso ki dawo kan hanyane Ki gyara rayuwar aurenki, ta tashi a fusace ta fito ta nufi sashen Nainah dan jin meyasa sai Nainah Kadai xaa kawowa abinci bnda mufeedah, Gab da xata shiga ďakin Nainah ta jiyo muryar Rauda na fadin,
'Brother na sonki Nainah, yana son farin cikin Ki, haka xai iya komai akanki, amma Meyasa Ke bakyasonsa kike wahalarda shi, me yayi maki, menene bakyaso daga garesa?
Nainah ta tsayar da cin abincin da take ta tsurawa Rauda idanu cike da mamaki da haushi da tasan Yanda take jinsa a ranta da bata mata Wannan mgnr ba,
A hankali ta soma tunano Mus'ab ďinta bakinta na motsi,
'Mus'ab is a nice person, honest, king, brave, unique, genius, reserve, sweet, loving and handsome kuma jarumi ne a soyayya, tell me sister if I don't love him Meyasa nake tare dashi, Meyasa nake xaune dashi, Meyasa nake damuwa Idan baya nan, baki sani ba sister Nainah da kika sani a da ta canxa Wannan Nainah ba komai a xuciyarta sai Mus'ab, tuni ta gane shine Masoyinta na haqiqa, Shike mata so na gaskiya, Am ready to spend the rest of my life with him, INA SONSA, amma sister na roqe Ki karki gayamasa ina jin kunyarsa da nauyinsa plssss,
Sister ta soma dariya cikin farinciki, yau Nainah ta furta Tana son Mus'ab, hajiya kuwa juyawa tayi ta fice daga gidan gabaki ďaya.
Rauda ta Dade gidan sosai tana fahimtar da Nainah ynda ake kula da miji da jawo hankalinsa kana taja ta xuwa kitchen ďinta ta nuna mata abubuwa sosai ynda ake amfani dasu kana ta haďa ta da wata baturiya nan akan ta riqa koyawa Nainah irin girkinsu na turai,
Sosai Nainah taji dadin kasancewa da Rauda ta wayar da ita sosai har take jin Nishadi a xuciyarta kamar su kasance tare, haka Rauda ta gama ta ficewarta,
[9/25, 8:44 AM] Pherty🎤👯: Bayan tafiyarta Nainah ta shiga wanka ta fito ta tsala kwalliya tayi kyau sosai, doguwar Riga baqa tasa Oman, ta yafa đan kwallinta akai hade da xubo gashinta a kafadunta,
Uwayen pics tana ganin tayi kyau sosai ta soma selfie sai kace Zarah dange ko Baby bello, ta xauna falo zaman jiransa kamar ynda Rauda Tace,
'Sister tace da friend yaxo na rungumeshi ai abin kunyane sai Yace min yar' Iska ce, but tace xaiji dadi ya qara Sona and I Lyk it, ta yarfe hannuwanta hade da rausayar da kanta
'Again sister tace wai Naja hannunsa xuwa bathroom yayi wanka yaxo yaci abinci, in xauna ina kallonsa ina masa hira, oh my goodness Tor me xance masa🤔but tace shima xai ji dadi Wataran Idan bana nan baxai iya cin abinci ba sai dani, Yessss I like it too,
Ta sake ďaga kanta sama kamar mai tunani
'Oh I remember sister tace Idan ya gama cin abinci inyi masa tausa (massage)he will feel happy kuma xaiyi barci mai dadi yana mafarkina, how I wish hakan ya xama gsky, ta fada tana dariya sosai ita Kadai,
'one more thing that is hardly 😒 sister tace Ko munyi fada ko muna fushi Kar mu raba shimfida, in kasance kullum a jikinsa wai body contact na kawo shaquwa sosai tsakanin miji da mata ynda ko sun sami matsala xasuyi kewar juna musamman Idan suka Saba, ta xuba uban tagumi cike da damuwa.... Dai dai lokacin ya shigo muryarsa a sanyaye yayi sallama saboda rigimar da suka gama ynxu da mufeedah akan yaje da safe bai shigo ba,
Nainah ta amsa sallamar ta tashi tana kallonsa xuciyarta na bugawa batasan ynda xataje ta rungumesa ba kamar ynda Rauda ta gayamata,
Kallo ďaya yayi mata yaji Duk wani bacin Ransa ya Kau, gata fara tayi shigar baqar jallabiya tayi matuqar kyau sosai, ya tsurawa luscious lips ďinta da yake matuqar so kafin ya ware mata hannayensa alamar ta xo,
Ba musu ta isa tana murmushi Ya faďa qirjinsa Ya maida hannayensa ya rungumeta sosai hade da sauke ajiyar xuciya da dora dogon hancinsa akan gashinta yana shaqar qamshin sa, (shi a dadin mace biyu Idan ďaya ta bata ma ďaya ta farantama, ku bari maxajenku su qara aure please😜).
Ta ďago Tana kallonsa,
'welcome friend, ya exam din? Ya sassauta riqon da yayi mata abinda bai samu a gun mufida ba sai masifa da shigarsa falonta, yaja dogon hancinta yana kwaikwayar mgnrta,
'Kema Ya lfyr jikinki? Ta rufe idanu da Tafin hannuwanta 🙈yayi dariya hade da riqo hannunta suka nufi part dinsa yana fadin
'sister taxo da safe kuwa? Ta gyada kai tana kallonsa,
'Are you happy with her, nan ma ta gyada kanta tana murmushi,
'since you are happy am happy too Nainah,
'Olready munyi mgn da malamin Anjima xaixo ku fara karatun,
'friend ni bana so, wanda nake da ya isa,
'is not enough Nainah, babu isa a ilimi, yana da kyau ka nemi ilimi kayi koyi da shi sannan mutane su amfana Dakai dashi, bayan ta koyi abu kayi aiki dashi ka kira mutane xuwa abinda Allah yayi ma baiwa dashi, Karka haramtaba kanka lada,kar kuma ka haramtawa waninka alheri, Annabi S. A. W yana cewa Duk wanda Ya shiryarda wani a bisa aikin alheri to zai sami irin ladan wanda Ya aikata shi,
Kuma Yace mafi alherin cikinku shine wanda Ya koyi Al'qurani kuma ya koyar dashi.
Kuma yana cewa ku Isar min da sakona ko da aya guda ce, kuma gwargwadon yawan yadda alherin da mutum yake yadawa gwargwadon yawa da Girman ladan da yake da shi. Sa'anan ladan naka xai ci gaba a rayuwarka da bayan mutuwarka, Annabi S. A. W ma cewa idan mutum ya mutu ayukansa sun dakata sai guda uku kacal, sadaka mai gudana (jariya),ko ilimin da ake amfana da shi, ko kuma ďa na gari da yakewa mutum addu'a.
ilimi ba tare da aiki dashi ba abin zargi ne a wajen Allah da Manzon sa da muminai, Allah yana cewa yaku muminai me Ya sa kuke fadin abinda ba Kwa aikatawa? Tsananin fushin Allah ya tabbata gare ku Idan ku ka fadi abinda ba kwa aikatawa.
Ya juyo da ita yana fuskantarta
Mufeedah da kike gani tana da gwargwadon nata ilimin,iyayenmu basa wasa wajen nema mana shi, shiyasa nake so kisami naki Kema kiyi alfahari dashi Watarana xakiji dadi, sannan neman ilimi bashi da girma ko Girman kai komai tsufan ka xaka nemi ilimi bawai dole sai Yara ba, kin fahimce ni? Ta gyada kai tana kallonsa,
'Olryt Nainah Anjima xakiyi karatu Ki maida hankali sosai kinji, tayi murmushi tana kallonsa,
tell me, mekike so nayi maki?
Ta soma dariya tana kallonsa,
'friend are you sure ko menene xakamin? Ya gyada kansa,
'sosai ma kuwa just tell me Nainah, you are mine.
'Yessss friend, ok ok ka goyani friend let's play,
Ya ajiye wayoyinsa haďe da cire rigarsa ta shadda, ya ajiye daga shi sai singlet ya duqa ta hau tana dariya, ta qanqameshi sosai fuskarta na gugar tasa suka fito harabar gidan Anyi sa'a mufeedah ta fito inda ma'aikatan gidan, Nainah ta soma ganinta ta tuna ranar mufida tayi masa kiss a gabanta itama sai ta rama ko xataji haushi kamar yanda tayi,
Suna haďa ido gaban Nainah ya fadi amma Mus'ab bai gantaba, sosai Nainah najin tsoron ta,
'put me down friend,
'Meyasa kin gaji ne?
'yes friend, ya sauketa ta xagayo ta gabansa tana kallonsa da murmushi shima kallonta yake tasa hannunta ta rungumosa,shima ya qara rungumeta yana blowing kiss a ko ina a fuskarta, Duk akan idon mufeedah tana tsaye ta cika fam.......
Am sorry da rashin typing ďina akai akai, please pray for me.
Wai ya labarin