Showing 342001 words to 345000 words out of 411854 words

Chapter 115 - ADALILINTA Complete Hausa Novel

13 Jul 2025

25302

hayyacin ta. Zahra da kanta ta saki le6an mashkhur sabida ta galai baita. Mashkhur kuwa zahra tana sakin bakin sa kamar jiya yake ya kifa kan zahra ya fara tsotsar breast d'in zahra.

Qaramin nipples d'in zahra mashkhur ya fara wasa da shi da harshan sa. D'ayan nipples d'in nata kuwa ya fara murza shi da hannun sa, yana wasa da nipples d'in zahra suna qara girma da tauri duk da ba wani girma ne dasu ba. Zahra kuwa mashkhur ya gama haukata ta dan ba qaramin dad'in hakan da yake mata yake ba.

Yana goga harshan sa zahra tana sakin wani siririn iwu da nunfashi, tare da sake banqaro mai qirjin ta iya qarfin ta. Ta qifa bakin ta akan sumar mashkhur sai ashhh ashhh take cewa. Haka mashkhur yayi ta wasa da breast da nipples d'in zahra har jikin su yayi sanyi, daga haka dai mashkhur ya zarce da sex da zahra.

Yau dai zahra ba iwu da yake bata sha wahala kamar first night ba duk da taji zafi kad'an sanan kuma taji dad'in sex d'in sama-sama, shi yasa ma ba'aji bakin zahra ba, mashkhur kuwa sai uban san batu yake zubawa. Bayan zahra da mashkhur sun gama sex, mashkhur rungumo zahra yayi jikin sa, yama kasa magana sai ajiyar zuci yake saukewa, yana jin wata muguwar nutsuwa har kwakwalwar shi, haka dai bacci mai dad'i yayi awan gaba dasu musamman ma dai mashkhur.

Asubayi.

Kiran sallah fari mashkhur ya farka daga lafiyayyan bacci da yake, yana bud'e idanuwan ka ya sauka akan kyakyawar fuskar zahra tana ta sharar bacci. D'an yatsa sa mashkhur yasa ya fara wasa dashi akan le6an zahra, da kyar zahra ta iya bud'e ido tare da lashe lips d'in ta. Murmushi mashkhur ya saki cikin siririyar murya yace ba kisses zamuyi ba lokacin sallah yayi.

Zahra wata kunya ce taji ta rufe ta da sauri ta rufe ido ba tare da tace komai ba. Gashi kan ta mashkhur ya fara shafawa tare da cewa tashi muje toilet muyi wanka. Girgiza kai zahra tai ido a rufe tace ai kai zaka fara. Rungumo ta mashkhur ya sake yi kamar bazai cikata ba cikin nice voice yace aa ni tare zamuyi wanka. Girgiza kai zahra tai tare da cewa ni dai ka rabu dani ni wlh bazan yi tare da kai ba.

Oh shikenan tinda bakyaso, amma in mukai next sex tare zamuyi wanka kafin nan kin qara sabawa koh?. Shiru zahra tai bata bawa mashkhur amsa ba, wani lafiyayan kiss mashkhur ya sakarwa zahra a gefan kuma tw sanan ya fara qoqarin futowa daga blanket d'in. Yana fitawa ya sauka daga kan bed d'in ya wuce toilet abinsa.

Zahra kuwa gyara kwanci tai tare da sakin ajiyar zuciya ta sake shigewa blanket d'in. Mashkhur bai fi 15 minutes yayi ba ya futo daga toilet d'in, yana futowa a hanzarce ya fara shiryawa bayan ya gama, shiryawa bedroom d'in zahra ya wuce ya d'auko mata kayan ta, sanan ya kai mata ya wuce masallaci.

Zahra kuwa mashkhur yana fita ta tashi a kasalance ta kunna globes d'in bedroom d'in, bayan ta kunna ta d'auki towel ta shige toilet. Bayan zahra ta gama wanka brush tai sanan ta d'aura alwala ta futo daga toilet d'in,. Tana futowa a hanzarce ta saka kayan ta da mashkhur ya d'auko mata sanan ta zira hijab ta shinfid'a dadduma ta fara gabatar da sallah.

Bayan zahra ta idar da sallah ta gama lazimi, miqewa tai ta d'auko wani saban bed sheets d'in ta fara qoqarin shinfid'a shi a bed. Tana shinfid'a tana azkhair d'in safiya. Bayan ta gama shinfid'a bed sheets d'in hayewa tai ta shige cikin blanket. Lokacin da mashkhur ya dawo zahra har tai nisa abincin ta dan haka bai tashe ta ba shima kwanciya yayi kusa da ita suka koma saban wani baccin.

Misalin qarfe 8:00 zahra ta farka, tana farkawa ta shige toilet bayan tayi fitsari ta futo daga toilet d'in. Fucewa tai tabar mashkhur yana ta sharar baccin sa da yake yau weekend ba zai fita ba. Zahra tana sauka daga sama ta wuce kicin ta fara qoqarin d'ora abinci. Zahra tana tsaka da had'a breakfast taji mashkhur ya shigo.

Bata juyo ba bare tai mai maga tai shiru abinta, a hankula mashkhur ya qaraso inda zahra take ya ruqo ugunta ta baya tare da cewa good morning my teady. Murmushi zahra tai tare da cewa good morning too yaya mashkhur how are you?. Fine my wife how was your night?. Zahra shiru tai dan tasan da manufar da mashkhur ya tambaye ta daran jiya.

Kusa da ita mashkhur ya dawo tare da cewa naji kinyi shiru, a taqaice zahra tace fine. Gyaran murya mashkhur yayi tare da kar6ar spoon d'in da zahra take juya pepper soup d'in yana cewa ya kikaji daran jiya yayi miki dad'i ko kuwa dai har yanzu. Kai yaya mashkhur bana son irin wanan tambayr pls ka bari.

Murmushi mashkhur yayi tare da kallon zahra yana cewa to naji amma dai ki bani amsa ta,. Ta6e baki zahra tai tare da cewa aaa bai min dad'i ba ta qarasa maganar tana kallon mashkhur ta gefan ido. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa amma shine baki kwantsama uban iwu ba kin zuba min cizo kamar dai wancan karon.

Hararar wasa zahra ta watsawa mashkhur tare da cewa uhmm ai duk nayi kai ne dai bakaji ba sabida ka tafi wata duniyar inaga alokacin da nai. Murmushi jin dad'i mashkhur yayi tare da cewa uhmm ai dama nasan kinji abinda akeji, tinda har kin gane ana tafiya wata duniyar in anayi, mashkhur ya qarasa maganar yana sakin wata siririyar dariya.

Fizge spoon d'in miyar zahra tai tare da cewa ni bani cokalina sai miya ta ta qone. Oh yanzu bazaki gayamin mai kikaji ba, nima zan gaya miki fa mai nake ji. Wani siririn tsaki kunya zahra ta saki ba tare da komai ba. Oh wato dad'in har ya kai shine ma bazaki iya gayamin ba. Girgiza kai zahra tai tare da cewa haba yaya mashkhur nifa nace maka ba abinda nake ji.

Aa ni gaskiya ban yarda ba ki gayamin gaskiya, aaa sai dai na yagama surutan da sanbatun da kakeyi su na haddace. D'an zaro ido mashkhur yayi tare da cewa oh ai duk jin dad'i ne yasani hakan hmmm shikenan dai to abar maganar, wani siririn murmushi zahra tai tana tuno irin sunbatun da mashkhur yayi jiya yayin da yake sex da ita.

Kallon ta mashkhur yayi tare da cewa hmmm zahra ta kenan baki da dama ashe kina magana koh?. Oh da kasha ni kurma ce?, da sauri mashkhur ya canza maganar da cewa! nifa yunwa nake ji ki sauri ki gama girkin nan. Mashkhur dai ya canza maganar ne sabida zahra karta tino rayuwar da sukayi a russian da shima ita ya tuno shi yasa yayiwa zahra wanan tambayar.

Bayan zahra ta gama girkin tare suka jera a draining ita da mashkhur. Bayan sun gama jerawa suka zauna suka fara ci, sunaci suna hirar su ta masoya duk da dai har time d'in zahra bata gama sakin jiki da mashkhur d'in ba tana d'an jin kunyar sa. Ranar dai haka zahra da mashkhur suka wuni a cikin gida suna soyewar su.

Washe gari.

Washe gari ilham da nana sun kawowa zahra ziyara, sun sha hira sosai kuma ilham ta tsokani zahra sosai,. Sanan tasha labari awajan zahra iri-iri har ilham ta farajin ta qagu auran ta da yaya ahmad yazo, duk da kuwa bai fi saura 2 months ba. Haka su ilham suka wuni a gidan zahra suna ta hira dan har sai da daddare sanan suka tafi.

To tun daga ranar zahra da mashkhur a gado d'aya suke kwana rungume da junan su, amma dai zahra bata bawa mashkhur had'in kai wajan sex wai sai ta qara warke duk da kuwa ba abinda yake damun ta. Yau 5 days kenan raban zahra da mashkhur da yin sex na biyu.

Zahra da take daga kwance a bed suna chat da Ilham, tanajin qarar zuge get ta miqe a hanzarce domin zuwa ta taro mijin ta mashkhur. Zahra tana gab da gama sauka daga matattakalar mashkhur ya bud'e qofar ya shigo. Yana shigowa idan sa ya sauka akan mallakin sa zahra tana saukowa daga step d'in bene jikin nan nata yana ta motsi mussamman ma mutanan mashkhur, wato breast d'in ta.

Nan da nan wani kyakyawa murmushi ya su6ucewa mashkhur saka makwan tinawa da lokutan da yake cewa zahra mai tafiyar 'yan isaka ashe dai abun ba haka yake ba, kawai time d'in zafin kishi ne, amma yanzu wani irin dad'i yake ji in yaga tana tafiyar. Zahra tana gama saukowa mashkhur yace my teady tsaya a nan.

Tsayawa zahra tai cikin mamaki tace yaya mashkhur menene?, cikin wata shagalaliyar voice mashkhur yace pls my wife go back and gome again. Cikin mamaki zahra tace na koma baya kuma na dawo because of what yaya mashkhur?. Zan gaya miki amma ki koma sanan ki sake saukowa daga benan.

Gyad'a kai zahra tare dace da cewa it's okay, sanan ta fara koma daga kan kyakyawan step d'in benan. Mashkhur zubawa zahra ido yayi yana kallon yanda madedetan bonbons d'in take suke juyawa. Haka mashkhur yayi ta bin zahra da kallo har ta koma kan benan sanan ta jiyo. Nan ma breast d'in nan nata sai girgizawa suke,.

Haka dai zahra ta qarasa sakowa, mashkhur tun kafin ta qaraso ya bud'e mata hannnayan sa biyu alamun hugg. Cikin shagwa6a zahra ta fad'a jikin mashkhur tare da cewa oyoyo my husband nayi missing d'in ka sosai. Shima mashkhur rungumo ta yayi tare da cewa missing you too my wife.

Zahra kwanciya tai a qirjin mashkhur, sanan tace uhmm sabida mai kace na koma?. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa sabida kinyi min kyau sosai tafiyar ta birge ni, murmushi zahra tai ta suka sake rungume junan su.

Zahra da mashkhur sun d'au 5 minutes rungume da junan su kafin su rabu. Suna sakin junan su zahra tace! sannu da zuwa yaya mashkhur da fatan ka dawo lafiya?, yauwa teadyna na dawo lafiya qalau, mashkhur ya qarasa maganar yana lumshe ido. Hanun zahra mashkhur ya ruqo tare da cewa to zo mu hau saman gskiya yau fa na gaji sosai zaki min tausa dai koh?.

Mu had'e a next page.

[23/04, 7:39 am] Oum Farhan❤️🩷: ADALILINTA 💜❤💜

BY AMINA BAYERO 💜❤💜

Typing............

*page 130*
Hanun zahra mashkhur ya ruqo tare da cewa to mu hau saman gskiya yau fa na gaji sosai zaki min tausa dai koh?.

Kallon mashkhur zahra tai tare da sakar mai wani qasaitaccan murmushi ba tare da tace komai ba. Haka mashkhur yaja hanun zahra har suka hau sama suka qarasa bedroom d'in shi. Yana shiga ya saki hanun zahra tare da cewa nifa yau ke zaki bani abinci a baki sabida na gaji. Zama zahra tai a kusa da mashkhur da yake cire takalmin sanan tace yau ina kaje haka?.

Hmm kinga ban dawo da wuri ba ko wajan ahmad nace fa,. Aa ko dai wajan budurwa ka kace zance. D'an zaro ido mashkhur yayi cikin mamaki yace hmm waya gaya miki inada da budurwa ai ni ban ta6a budurwa ba a duniya kuma bazan ta6a ba. Zahra shiru tai tana so tace mai zee amma ta kasa. Hmmm nasan tinanin wa kikeyi ita ba budurwa ta bace ba, ni ban ta6a san taba ko na one minutes.

Mashkhur ya fad'a yana bin zahra da ido, zahra kuwa jinjina kai tai ba tare da tace komai ba. Wai ni ina da kamar ki ma wajan wa zanje zance mashkhur ya qarasa maganar yana shafa gefan fuska zahra. Murmushi zahra tai tare da cewa tom shikenan naji yanzu dai kazo muje muci abinci,. Ki bari nai wanka mana?.

Girgiza kai zahra tai tare da cewa aa kazo muci yanzu kawai, in ka gama ci sai kai wanka,. Tom shikenan teadyna yarda kikace haka Za'a yi bari na cire riga mashkhur ya qarasa maganar yana cire rigar sa daga zauna. Bayan mashkhur ya gama cire rigar sa miqewa yayi tare da kamo hanun zahra suka fuce abinsu.

Suna qarasawa zahra ta jawa mashkhur kujera ya zauna sanan itama ta zauna a kujerar kusa da shi ta fara saving d'in su. A plate d'in zahra ta zuba musu abinci suka fara ci hankali kwance. Sunaci mashkhur yana bin zahra da idanuwan nan nasa kamar zai cinye ta. Zahra kuwa ta sunkuyar da kan ta tana tunanin abuba kala-kala.

Bayan sun gama cin abinci tare suka qara jerawa sukai suka haye sama. Suna qarasa hawa zahra ta juya zata nufi hanyar bedroom d'in ta. Da sauri mashkhur ya ruqo hanun ta tare da cewa teady ina zaki kibar ni kuma ke da zaki min tausa. Cikin daddad'ar murya zahra tace, ka bari zan dawo wanka zanje nayi. To nima ai wanka zanyi kizo muje muyi a tare, mashkhur ya fad'a yana bin zahra da wani mayataccan kallo.

Noqe kafad'a zahra tai tare da fizge hanun ta tana cewa aa bazan iya ba kowa yayi nashi daban. Haba teadyna kizo muje muyi tare lada fa zamu samu, girgiza kai zahra tai tare da juyaws ta wuce tana cewa zan dawo in naga. Murmushi mashkhur yayi tare da cewa to shikenan ki sauri dai kizo kimin tausa, daga haka shima mashkhur ya wuce bedroom d'in shi domin yin wanka.

Itama zahra tana komawa bedroom d'inta, ta shige toilet tai wanka sanan tai brush ta futo girji d'aura da towel. Bayan ta gama goge jikin ta wani saban towel d'in ta d'aura sanan ta zauna akan merro chair tana taje gashin kanta. Zahra ta d'au 30 minutes a mudubi tana gyara kanta duk dai dan ta jawa mashkhur class, duk da itama tana so taje wajan nasa dan yanzu ta saba da kwanciya a jikin sa.

Miqewa zahra tai ta d'auko humurorin ta masu sanyin qamshi ta fara shafawa sama-sama a ilahirin saqunin jikin ta. Bayan zahra ta gama shafa humura d'in miqewa tai ta nufi wardrobe domin d'ebo kayan da zata sa. Zahra tana cikin binciko kayan ta taji an murd'a handel d'in qofar an shigo. Kai yaya mashkhur kai dai ka cika naci sai kace wanda zan gudu zahra ta fad'a a zuciyar ta.

Zahra kafin ta kai da fara sa kayan nata taji mashkhur ya ruqo ungunta ta baya. Yaya mashkhur ka cika ni nasa kayana mana. Wani dogwan nunfashi mashkhur yaja tare da cewa aaa kima bar kayan ki karki wahalar da su, dan ko kinsa sai na cire, tin dazu kin shanya ni ina ta jiran ki koh?. Aa yaya mashkhur ba shanya ka fa nai ba gashina nake tajewa.

Mashkhur hancin sa ya tura a tsakiyar gashin zahra tare da cewa hmmm na gani yayi kyau wanan kwalliyar dai duk ni akayiwa ko?. Girgiza kai zahra tai tana kwace jikin ta daga ruqan da mashkhur yayi mata tare da cewa aa ni ba kai nayiwa ba kai na nayiwa. Murmushi qauna mashkhur ya sakarwa zahra sanan yace kin ta6ajin mutum yayiwa kan sa kwalliya ki bari kiga ai ni zan 6ata yanzu mashkhur ya qarasa maganar yana janyo zahra jikin sa.

Dama daga shi sai gajeran wandan sa. Zahra da sauri ta riqe towel d'in ta da yake shirin kwancewa. Sakin ta mashkhur yayi tare da ruqo hanin ta yana cewa yanzu dai kimin tausa nace miki fa na gaji. Ya qarasa maganar yana kashe globes d'in bedroom masu haske. Nan da nan haske light ya bayyana a bedroom d'in, zahra kuwa cewa tai aa ka bari naje nasa kaya.

Aa ni nace miki kibar kayan nan mashkhur ya qarasa maganar yana fizge towel d'in jikin zahra. Da sauri zahra tasa hannu ta rufe qirjin ta duk da kuwa ba wani haske sosai a bedroom d'in amma hakan bazai hana suga junan su ba. Ruqota mashkhur yayi suka fad'a kan bed sanan yace meye na rufe min twins d'in na da hannu ki bari na gana da twins d'ina kin san dai mun dad'e bamu had'u ba ko.

Zahra a zuciyar ta cewa tai lallai ma yaya mashkhur breast d'in nawa ne twins d'in ka, a fili kuma cewa tai pls yaya mashkhur ka sake ni menene haka?. Ke teadyna yaushe zaki saki jikin ki dani ne nifa mallakin ki ne kema mallakina ce ke da komai na jikin ki, dan ALLAH ki dena yimin iya ka da jikin ki, nasan dai kina jin kunya zaki dena ji ne yau-yau d'in nan mashkhur ya qarasa maganar yana rungumo zahra da take saman sa a kwance..

A hankula mashkhur ya fara shafa bonbon d'in zahra, haka ya ringa bi yana shafawa har zuwa ugun ta da bayan ta. Zahra kuwa ba jira ta lalibi lips d'in mashkhur ta fara shan sa a nitse, shima mashkhur a hanzarce ya kama le6an zahra data tusa mai a baki ya fara tsotsa a yunwa ce. Haka dai zahra da mashkhur su kai ta romance d'in su.

Kamar yarda suka saka saba in zasuyi sex ko nace ma na yau yafi na kullum, dan mashkhur yau har d'uran spam yayiwa zahra. Daga haka dai suka zarce da sex, yau dai sex d'in mashkhur da zahra yayi dad'i ba wai, zahra itama taji mugun dad'i sex nesa ba kusa ba. Dan har sanbatu zahra ta d'inga yi, haka dai zahra da mashkhur suka cika bedroom d'in da sambatun dad'i, zahra da mashkhur an dad'e ana abu d'aya.

Zahra ko kad'an bataji zafi ba dan har dad'i ya rud'ata tana yiwa mashkhur magiya akan karfa ya dena. Bayan mashkhur da zahra ko wanan su ya gamsu sosai sakin junan su suka, sanan suka rungume junan su a cikin blanket yau dai ba iya mashkhur ne ya qanqame zahra

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login