Showing 30001 words to 33000 words out of 70769 words
tunda la'asar na tura ka amma saida kaje wani guri ko"
Ya ce "Kayi Haƙuri Baba"
Suka kwaso tsaraban suka shiga ciki da shi,
Mama Sauda suka Samu a falon ta gaishe ta ko amsawa bata yi ba.
Ciki ta wuce tayi sallah sannan ta je dan ta sa kayan da tazo dasu a kicin Kaji da zabin kuma tuni Umar ya fita da su dan a yanka su. Samun kicin din tayi kamar anyi dambe a cikin sa,
plate kuwa wanda aka bata sunyi yawa, dan haka ta fara gyara kicin
ɗ
in, sannan falo ta wanke plate din sai da ta gama ta koma
ɗ
aki tayi Sallah, tayi wanka tasa doguwar rigar barci, ta kwanta, ji tayi an buga ƙofa ta tashi ta bu
ɗ
e taga Umar ne, ayko da
tasan shine da baza ta bu
ɗ
e ba, shima kayan barci ne a jikin sa, da alama kwanciya zaiyi. Kallonsa tayi, yakai hannu zai riƙeta ta koma ciki dan
ɗ
ayan hannun wayar wuta ta hango, ya biyo ta yana cewa yau naxo ne in koya miki hankali, haƙuri ta fara ba
shi amma ya fara zaneta, ta riƙe wayan ta ce "Umar so kake ka kashe ni ko"
Ta ce "Da kin mutun ma da zanfi jin da
ɗ
i"
Ta saki wayar ta koma kan katifa ta kwanta ruf da ciki ta ce "Ka kashe ni ko nima na huta da muguntan"
Ya fara zuba mata, a ga
don bayan ta, yayin da ita kuma ko motsi bata yi, idon ta kuma ya bushe ko alamar hawaye babu, ganin haka ya sa hannu ya fara zuge mata zip
ɗ
in riga, ta kama hannunsa tare da matsawa jikin bango ta ce "Me haka"
Ya ce "Ina tunanin baya shigan ki ne
dan haka fatan jikinki zan doka"
Ta ce "Sai kayi ta duka, har sai ka kashe ni"
Ta koma ta kwanta ganin ta masa nisa yasa ya hau kan katifar ya sa hannusa yana jan zip
ɗ
in ƙasa kenan, Baba ya turo ƙofa tare da cewa "Bilkisu ha
ɗ
a min lipton mana na
yi kewan... "
Maganan ne ta katse ganin yadda ya gansu, ya fara fa
ɗ
in "Innalillahi wa'inna'ilaihir raju'un"
Duk kan su suka tashi a tsorace ko wannen su yana muzurai da ido.
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
ѕнare
🌐
ѕannυ ѕa
nnυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.
✍
🏻
[5/28, 7:54 AM] Mim
😘
:
🌐
_*
🇭
ιĸιмaн
🇼
rιтer'ѕ
🇦
ѕѕocιaтιon*_
🌐
( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........
✍
🏻
🌐
BILKISU
Labari da rubutawa
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
and now
BILKISU
*Har yanzu kofa a bude
take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_
_Ƴan group
ɗ
in *IHU BAYAN HARI* Ina jin da
ɗ
in sharhin ku, kuma ina Alfahari da ku
ɗ
a bisa
ɗ
ari, Allah
dai yabar ƙauna
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
❤
️
_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 35-36
Ya ce "Dama abin da ua tsayar da ku kenan har kukai dare, shine zaku dawo kuci gaba a nan"
Bilkisu ta kalle Umar shima ya juyo suka ha
ɗ
a ido Baba ya kuma
daka musu tsawa "Baza ku min magana ba"
Murya na rawa Bilkisu Ta ce "Wallahi Baba ba abin da kake zargi bane, Shine fa... "
Ya kuma daka mata tsawa "Kefa nace zan miki aure kika ce A'a ke karatu kike so, a haka zaki karatun"
Kallon Umar ta s
ake yi, tana son yayi magana amma yaƙi yin maganan.
Baba ya sake cewa "Ku fito nan falo ina jiranku"
Ya fita ta sake kallon sa ta zubda ƙwalla ta ce "Dan Allah ka fa
ɗ
i abin da kamin, ka fa
ɗ
i gaskiya ya kyale mu, bana son wannan zargin"
Sauƙa yayi daga kan gadon ya fita a
ɗ
aki ita ma tabi bayansa suka samu Baba zaune durƙusawa suka yi duka yayin da ita kuma take kallon Umar tana son yayi maganan.
Baba ya kalle shi, ya ce "Shashasha me yasa da kake son ta baza ka fa
ɗ
a na muku aureba,
sanin kanka ne zanfi kowa farin ciki idan kace kana son ta"
Lokacin yayi magana ya ce "Baba ba abin da kake zargi bane fa, ka tsaya na maka bayani"
Ya ce "Na yanke hukuncin nan da sati biyu za'a
ɗ
aura muku aure, nasan kana da ku
ɗ
i ka ha
ɗ
a ka kaw
o zan ƙara maka wani ka ha
ɗ
a mata lefe, ni zan biya maka sadaki"
Jin muryan Mama Sauda suka yi a bayan su ta ce "Aure da Bilkisu Allah ya sauwaƙe
ɗ
ana ya aure wannan abar shi yasa na fa
ɗ
a maka wannan karuwan zata lalata mana
ɗ
a amma kaƙi ji gashi ta l
alata shi... "
Bab ya
ɗ
aga mata hannu ya ce "Ya ishe ni haka dan Allah, ita ce me lalata shi ko, shi da yake namiji, a
ɗ
akin ta fa na ganshi, me ya kaishi banda lalata, ita kuma da yake sokuwa ce ta biye masa"
Mama Sauda ta ce "To maganan Aure
ma ka janye dan yana da wacce yake so"
Ya ce "Ya fa
ɗ
a min ne, ni wannan ido na ya gane min "
Ta ce "Ruky yake so, ƴar gidan matar yayan ka"
Ya kalli Umar ya ce "Fa
ɗ
a min da gaske Ruky kake so"
Ya ce "Eh Abba kuma ita ma tana da Saura
yi a ƙauye sunan sa Tsammani "
Ya kalle ta yana neman ƙarin bayani ta
ɗ
aga kai alamun eh
Baba ya ce "To ba ruwana da wani Tsammani ko Ruky abin da na yanke kenan, kuma kada na sake ganin ka kayi ƙofar
ɗ
akinta, haka kama kada na sake gani ko ƙofar
ɗ
akinsa kin kalla, idan kunyi auren kuje can ku ƙarata"
Bilkisu ta ce "Baba kayi haƙuri"
Ya ce "kije ki ha
ɗ
a min lipton "
Ta tashi jiki na ƙwari tayi kicin, shi kuma ya fita shima jikinsa ba kwari.
Duk kan su ba wanda yayi barci, itaka
n kuka ta kwana tana yi, dan tana ganin idan aka musu aure da Umar zai iya kashe ta, dan Umar mungu ne, akan ta auri Umar gwara ta auri Tsammani ta ƙwammace taje a ta uku, kuma ta zauna a ƙauyen.
Baba kuwa Samun Alhaji yayi da maganan auren Umar d
a Bilkisu, sannan ya fa
ɗ
a masa abin da ya gani da idon sa"
Alhaji ya nisa ya ce "Hakan da kayi yayi daidai "
Tsangwama gurin Mama Sauda ya ƙaru, kullum tana mata garga
ɗ
in idan ta yadda aka
ɗ
aura auren nan ita da jin da
ɗ
in duniya sun har ta mutu.
"
Yauma tazo ta same ta a kicin tana tsaka da aiki ta ce "To karuwa kin fa
ɗ
a an fasa auren ko"
Shiru tayi Mama Sauda ta kuma matsowa ta ce "Malama kina jina fa"
Ta ce "Haba Mama nima bana son Ya Umar Wallahi ina da masoya da yawa, Wallahi da
ina da daman hana wa da na hana, ke ya kamata ki hana Mama"
Ta ce "To shikenan mu zuba ni da ke, kuma ina mai tabbatar miki Umar na Ruky ne"
Shiru tayi saidai zuciyar a cunkushe take da baƙin ciki, tana neman a lallashe ta tunawa tayi da yayye
n ta sai kuma ta fashe da kuka cikin kuka tana cewa, shi yasa nace zan biku, gashi ba mai iya lallashi na, yanzu da ina tare da ku da hakan bata faru ba"
Saita tayi kuka da kanta ta share hawayen ta, bayan ta gama aikin tayi wanka ta shirya Abba na
dawowa ta same shi ta ce "Abba yau ina son naje gidan su Umma na gano ta"
Ya ce "To Sai kin dawo idan kinje sai ki fa
ɗ
a mata zancen auren naku, na aika wa Ummin ki ma, saidai tace baza ta samu zuwa ba saboda ita ma jiya tayi aure"
kudi ya ciro
ys bata ya ce "Gashi sai ki samu abin hawa ko"
Ta amsa ta ce "Nagode "
Tana sauƙa a keke napep ta shiga a ƙofar
ɗ
aki taga Umma tana ganinta ko Sallama bata yi ba ta fashe da kuka ta fa
ɗ
a jikin ta, Umma kuwa ta ce "Ohhh ni Aishatu, me yake so
ya faru ne haka"
Bubbuga bayanta ta ringa yi tana lallashi, dama abin da taje buƙata kenan dan haka tayi shiru, ganin tayi shirun ta ce "Adda fa
ɗ
a min me ke faruwa ne"
Labari ta bata tun bayan Tafiyan Yayyen ta har zuwanta gidan su Umar da wanna
n aure da ake so a
ɗ
aura.
Umma ta ce "Kiyi haƙuri ayi auren kinji, ita kuma Umminki, ki kyaleta taje tayi ta auren bazaa ƙara aika mata bama, Yanzu yakai ace tayi hankali ay, amma mace kamar ba hankali, ace za'ayi auren ƴarki amma kice ke jiya kika y
i aure, ki kyaleta ay kina da mu, kuma zan kira Adda Bilkisu, takwaranki nasan zata zo ay, Idan zaki koma zamu je tare sai na roƙe shi ya bar min ke ana gobe
ɗ
aurin auren sai ki koma, dan baza a barki haka ba ay, za'ay miki gyaran jiki.
Kusan Magr
ib suka sauƙa a gidan suna isa kuwa sukayi sa'a yana nan, bayan sun gaisa ne "Umma ta roƙi alfarmar a bar mata Bilkisu ana gobe
ɗ
aurin auren sai ta dawo da ita"
Nan da nan Baba ya amince sannan yayi wa Bilkisu kyautar ku
ɗ
i suka koma.
Adda Bilki
su kuwa ana fa
ɗ
a mata maganan auren da auren Ƙanwar ta, Adda ta ce "Nikan ma ban san auren ya mutu ba ma balle nasan da wani aure da zata yi, kyale ta, nima bazan kula ta ba ma, tayi ta zaman ta a can kauyen,"
Washe gari kuwa ta turo ku
ɗ
i ta ce da
Umma ayi abin da ya dace na gyara amarya kafin ta zo. Hakan tundaga lokacin aka fara gyara Bilkisu.
Su Mama Amarya kuwa suna jin maganan auren hankalin su ya tashi aynun dan haka suka yi gun Boka, boka kuwa ya amshi ku
ɗ
in sa dan ya yi musu aiki.
Kullun Ruky kuwa tana manne da waya suna waya da Umar, tana masa kukan a fasa wannan aure, shima ya ce "Ba son ransa bane kuma ya fa
ɗ
a mata koda anyi bazai ta
ɓ
a ha
ɗ
a gado da ita ba, saboda ya tsaneta.
Da wannan furucin nasa take murna.
Ana saur
a kwana Uku Adda Bilkisu ta iso tare da yaranta Aliyu da Maryam.
Aliyun da zaikai sa'an angon ya kalle ta ya ce "Amarya kenan yaushe rabon in ganki, tin kina yarinya, kinga yadda kika girma kuwa wai kece zakiyi aure, amma taki aka sa miki ko"
Ta
ce "Eh takin da aka saka maka ka girma shi aka saka min, kaima idan kana da zuciya kayi auren mana"
Dariya Maryam tayi ta ce "Kamar ko kinsan a gida abin da Mommy da Daddy suke masa magana akai kenan"
Bilkisu ta ce "Tuzuru kawai"
Ya ce "Da
n nazo bikinki kike ce min tuzuru"
Adda Bilkisu tasa baki ta ce "Ay gaskiya ne"
Ranan juma'a aka
ɗ
aura Auren Umar Jafar Hamza da da kuma Amaryansa Bilkisu Ibrahim Hamza. Koda na gano Baba cikin fararan kayansa yana farin ciki dan yafi kowa murna
da wannan ha
ɗ
in sa
ɓ
anin ango da Amarya da suke baƙin cikin wannan auren.
Adda Bilkisu tasa Takwaran tata a gaba ta ce "Bilkisu ki saurareni da kyau, naji labarin komai tsakanin ki da mijinki, bawai baya sonki ba, to kiyi haƙuri, kuma ko auren soya
yyar kikayi haƙurin ne shine ya dace da ke, balle irin auren ki. Kiyi masa biyayya, banda ƙwiya ki kasance me tsabta a gidan ki, kada ki bar gidan ki da ƙazanta ki kula da kayan mijinki, idan kuna kai wanki ne, kada kina ha
ɗ
awa da ƙananan kayansa, ke z
aki na wankewa, kada ki damu da wani cin mutunci da tsangwama a gurin sa, aure ibadane, Allah zai baki lada, yanzu Allah ya
ɗ
aga martabar ki da darajarki saboda aure, kiyi masa biyayya iya iyawanki, maganan girki kuwa, kada ki bar mijinki yana cin ab
inci a waje, kin kasance ko yaushe kina canja masa abinci da abinsha, ki kula da tsabtar jikinsa da na shimfi
ɗ
arsa ki lura da yadda zakina tashinsa daga barci idan idan ya kama dole sai ya tashin. Kiyi haƙuri, ki riƙe Addu'a Kada kiyi sakaci da shi, do
min ita Addu'a makamin mumini ne. "
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
ѕнare
🌐
ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.
✍
🏻
[5/28, 9:12 PM] Mim
😘
:
🌐
_*
🇭
ιĸιмaн
🇼
rιтer'ѕ
🇦
ѕѕocιaтιon*_
🌐
( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hi
kmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........
✍
🏻
🌐
BILKISU
Labari da rubutawa
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A
SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
and now
BILKISU
*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 37-38
Ita ko Bilkisu kuka take tayi tasan idan aka bar amanarta a gurin Umar tabbas sai yaga bayan ta, ita kan kwanan ta ne ya kusa ƙare wa domin Umar mungu ne.
Da kan ta Adda Bilkisu ta kira
Umar yazo da kan sa ya same ta bayan ya gaishe ta, ta ce "Kaji tsoron Allah Umar, nasan Bilkisu ba tsabin ka bace baka son ta, an muku auren dole ne, Bilkisu Amana ce a gurinka, duk da baka sonta, yanzu maganan ƙiyayya babu ita tunda ta zama matarka
abokiyar rayuwarka, saboda haka ka riƙe Amana kayi haƙuri da abin da ya faru a baya ka fuskanci gaba, yarinya ce mai haƙuri zaka iya tanƙwarata ta inda kake so, Kai zaka bata tarbiyyan da kake so, domin duk tarbiyyan da ka bata tabbas naka zata bi ta w
atsar da ta gida saboda haka ina roƙon ka kayi haƙuri ka manta da komai ka rungumi matar"
Ya ce "To Nagode insha Allahu baza a samu matsala daga
ɓ
angare na ba"
Taji da
ɗ
i amsar da ya bata sosai, saidai kuma abin da bata sani ba duk abin da ta f
a
ɗ
a masa ya shiga ta kunnen dama ne ya fita ta kunnen hagu, tunanin sa yadda zai hukunta Bilkisu idan ta tare a gidansa a matsayin mata, gidan da ya jima yana gina shi yana mafarkin sun shige shi shida Ruky Uwar ƴaƴansa, sai kuma ace wata mazinaciyar y
arinya ce, zata Shiga yarinyar da ya tsana tun tana yarinya yanzu ace ita ce abokiyar rayuwan sa, Ina ay bazai yuyu ba.
Da daddare Su Umma da Adda Bilkisu suka kaita, Nasiha suka sake mata suka tafi suka barta tana kuka, ita ba kukan rabuwa da gi
da take ba, kukan yadda zata zauna da mijin da aka aura mata take, bata san da wani sabon salon muguntar zai shigo ba, hala yau saboda haushin an aura masa ita da wuƙa zai shigo ya yanka ta, ya tona rami ya bunne.
Tana cikin haka kuwa taji mot
sin shigowa a falo gabanta ya fa
ɗ
i ta sauƙo da kafafunta ƙasa da suke kan gado tana ji ya bu
ɗ
e
ɗ
ayan
ɗ
akin ya shige. Takai kusan minti talatin a haka, ganin bai shigo yasa ta shiga bayi ta watsa ruwa tasa kayan barcin ta ta kwanta barci ya kwashe ta.
Shi kuwa yana shigowa
ɗ
akinsa yayi ya watsa ruwa yayi kwanciyar da, dan ma Baba ya matsa masa