Showing 45001 words to 48000 words out of 70769 words

Chapter 16 - BILKISU COMPLETE

17 Oct 2026

415

/>
[6/3, 9:20 PM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu

)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba

da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

_*Nafisa Isah Musa Allah ya sauƙe ki lafiya*_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 51-52



Suna zuwa tasha suka samu mota Umma ta biya ku

ɗ

in motar saida taga tas

hin su sannan ta koma gida.

Suna isa a cikin tashan kawo aka sauƙesu ta fito, tana kalle-kalle sai yanzu gashi bata san gidan da zata je ba.

Tana kalle-kalle sai taji murya ta bayanta "To Ƴar ƙauye kallon me kike"

Tana juyowa taga Aliyu

ta ce "Lah Ya Aliyu"

Ya ce "Ina kayanki muje gacan mota"

Ta ce "Muje kawai bani da kaya"

Bude mata gefe yayi yayi ya shiga gurin driver ya ja suka tafi, suna isa gidan yayi parking a gurin Adana motoci saida ya kashe motar sannan ya bu

ɗ

e ya fito sannan ya bu

ɗ

e mata ta fito ya rufe yayi gaba ta bishi a baya suka shiga falon Adda Bilkisu ta fito ta rungumeta tana jinta a jikin Adda Bilkisu sai ta saki wani kuka mai ban tausayi. Adda Bilkisu ta yi ta bubbuga bayanta tana cewa ya isa haka d

uk wanda ya zalince ki Allah zai saka miki, yanzun kan komai ya ƙare ay, ki kyale kowa da halin su, kuma ba Babban mai laifi irin Umminki da ta kyale ki, bana son ki fa

ɗ

awa kowa kina nan ki kyale su, "

Ta gya

ɗ

a kai.

Wani

ɗ

akin ta kaita ta ha

ɗ

a mata ruwan wanka a bayi ta ce "Ki shiga kiyi wanka "

Ta shiga tayi wanka tana fitowa taji bata da wata gajiya kuma, Sallah azhar tayi.

kaya ta gani akan gado ta

ɗ

auka ta saka mai kawai ta shafa sannan ta zauna bakin gado, ba jimawa sai ga A

dda da Abinci harda flask din ruwan zafi, ta fara ha

ɗ

a mata tea ta ce "Ki fara shan wannan dan hanjinki ya warware ko"

Ta amsa tana sha a hankali ita kuma ta fita, bayan ta shanye ta zuba abincin faran shinkafa ne da miyar Alayyahu da naman rago a c

iki ka

ɗ

an taci taji ta ƙoshi.

Adda ta shigo ta tattara kayan ta fita da su. Sannan ta dawo, ta ce "Ki kwanta ki huta ko"

Maryam ce ta shigo da gudu ta rungumeta Adda ta faka mata duka a baya ta ce "Baki da hankali ne, bakya ganin yanayin yadda

take ne"

Maryam ta ce "Momy ni fa ban gani ba"

ta juya ga Bilkisu ta ce "Ina shigowa Yaya ya fa

ɗ

a min Wallahi, ke kice munyi kusa haihuwa, yeeeee" sai kuma ta fara tsalle.

Momy ta ce ", To ki kyale ta ta huta mana"

Ta shafi cikin ta

ce "Babynmu ka huta lafiya kaji"

Sannan ta fita da gudu kuma, ita dai Bilkisu murmushin ta take ta yi, Mommy ta ce "Bansan yaushe Maryam zatayi hankali ba, kwanta kinji"

Tana kwanciya kuwa barci ya kwashe ta.

*** *** ****

Z

ai fita kenan ya duba kan gadon ba wayar sa, ya kalli matar tasa ya ce "Ina wayata kuma, ni da na ajiye a gefena da zan kwanta"

Drawer ta bu

ɗ

e ta miƙa masa ya ce "Ya akayi ta mutu bayan da caji"

Bata ce komai ba ta fita ya bu

ɗ

e wayan yaga Misca

ll da baƙuwar number da massage

ɗ

aya ya bu

ɗ

e ya karanta saƙon Bilkisu ya duba da sauri ya fita

ɗ

akin Mama Sauda yayi ya ce "Me yasa kika kashe min waya saboda Bilkisu ta kira ni ko, tana buƙatan taimako kin sani amma kika ƙi taimaka mata a cikin tsohon da

ren nan ina zata shiga, yau idan wani abu ya samu yarinyar nan daga ke har

ɗ

anki sai na

ɗ

aure ku tunda baku da mutumci"

Fita yayi kamar wani zararre ya shiga mota yayi gidan Umar.

*** *** ***

Umar kuwa yau ya kasa fita kwata kwata yana

zaune a

ɗ

akin Bilkisu wani azababben ciwon kai ne ke damunsa, ko Sallah ya gagara yana nan kwance a tsakar

ɗ

akin Bilkisu anan fa barci ya kwashe yayi barcin sosai ƙarfe 11:00am ya farka yaji ba wani ciwon kai kuma saidai kuma ya koma tunani dabam wato Bi

lkisu, fitowa yayi ya Ruky a falo ya ce "Ke Ina Bilkisu kuwa take"

Ta ce "Ba kai ka koreta jiya ba"

Shiru yayi yana tunani duk abubuwan da suka faru ya dawo masa a tsakiyar kan sa. Komawa

ɗ

akin yayi yana kalle-kalle kamar ta

ɓ

abbe wayarta ya gan

i ya

ɗ

auka, ga kuma akwatin da ta

ɗ

auka ya hana ta rigar barcin da ta cire ya gani ya

ɗ

auka yana dubawa can kuma ya hango takarda ya

ɗ

auka ya karanta, sai kuma ya yar a ƙasa ya fito falo ya samu Ruky ya ce "Fa

ɗ

a min ina Bilkisu ta je"

Ta ce "Ka mant

a da hannun ka ka rubuta mata saki uku"

Tunawa yayi tabbas haka akayi a daren jiya ya rubuta mata saki uku kai ya kama, sai ji suka yi an banko ƙofa Baba ya gani ya miƙe kafin Ya kai ga Magana Baba ya riga shi"

Ina Bilkisu?

Sai shiru bai i

ya cewa komai ba, Mari Baba ya bashi ya ce "Me ka mata jiya da daddare ka kore ta"

Shiru ba Amsa nanfa Baba Ya ringa dukan sa kamar ya samu ƙaramin yaro, can kuma ya sake shi ya fita, yana fita, Umar ya kalli Ruky wani tsanan ta ne ya kama shi, ab

ubuwan da suka faru suka ringa dawo masa kwakwalwa, ya riƙe mata wuya ya ce "Fa

ɗ

a min me kika bani naci hankalina ya

ɓ

ace kika sa na saki matata"

Shiru tayi tana son ta ƙwace nan fa ya ringa dukanta kamar Allah ya aiko shi, ya kamata ya

ɗ

aga sama ya d

oka ta jikin bango nan fa hannunta ya karye ta fara kuka ya kalleta, ya ce "Kamar yadda kika sa na rabu da ita kema kin rasa ni, dama can bana son ki, ban san yadda aka yi kika samu nasara a kaina ba. Allah ya isa tsakani na da ke, ki dube ki fa, me

zanyi da ke, ƙazama irin, kuma bari kiji baza ki sake fita ko ina ba, kina nan a gidan nan wahala kuma yanzu kika fara gani.

Ɗ

akin Bilkisu ya kuma komawa ya zauna yana kuka can ya tuna da Sallah asuba ya miƙe yayi alola sannan ya zo ya rama Sallah

da ake bin sa ya kuma zauna yana Addu'a neman gafaran Ubangijinsa.

*** *** ***

A firgice ya farka daga barcin da yake ya tashi ya zauna ya kama kai ya ce "Adda na kore ta ni da kaina? Me ke shirin faruwa dani, Tunda na kori su

Abubakar ina suka je basu dawo ba, kwanciya yayi Abubuwa suna dawo masa haushin kansa ya fara ji, bai kamata ya kore ta ba, dan kawai ya kama ta da wani a

ɗ

aki, kuma a hakan ta dawo masa da ciki wani ya wulaƙanta ta ya kore ta, me ke shirin faruwa da

nine, Mama Amarya ce ta shigo ta ce, ", Ni dalla Malam ka tashi ka shirya ka bar min gidan nan tun safe ka wani zauna"

Kallon ta yayi ta yi "Ta ja tsaki ta ce "Ka wani zauna a gida ni ka fita min a gida mana"

Ya ce "Ina kika tura min ƴaƴana da Ma

tana, Ina Addana, Aisha, Abubakar Usman da Hali da kuma Khadija"

Jin muryan

ɗ

an uwansa yayi a falo ya miƙe ya fito falo yana ganin sa ya ce "Allah yasa Bilkisu tana gidan ka"

Ya ce "Nima ita nazo nema"

Baba ya fa

ɗ

a masa komai, Shima Alha

ji abin da ya sani game da ita ya fa

ɗ

a, nan fa suka fara jajantawa junan su.

Yinin ranan a gidan suka yini daga bayane Baba ya koma gida yana zuwa ya tarar Mama Sauda tana kuka, ko girki ta kasa yi a gidan abinci ma ta kasa cin sa ya tambaya lafiya.



Ta ce "Mun cuci Bilkisu "

Ya ce "Me kuma ya faru"

Nan ta fara fa

ɗ

a masa Abubuwan dake faruwa har zuwa jiya da ta kore ta.

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.

✍

🏻

[6

/4, 7:04 AM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAI

MUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_

Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 53-54

Girgiza kai yayi ya ce "Wannan wani irin Imani me ta muku haba Sauda, to gaskiya bazan iya zama ci

gaba da zama da ke ba, dan haka kije na sake ki saki

ɗ

aya"

Kuka tasa ta ce "Haba Baban Umar kayi haƙuri dan Allah kada ka min tunda baka min haka ba sai yanzu da girma ya kama ni"

Ya ce "Kamar yadda kika koreta,

ɗ

anki ma ya koreta kema ki bar mi

n gidana bana son ganin ki"

Ɗ

aga kai tayi ta kallo ƙofa taga Umar a tsaye yana kuka yaje ya durƙusa gaban Baban yana kuka yana son yayi magana amma ya kasa Baba ya ce "Kada na sake ganin ka a gida na, kaje kaima na Sallama ka a duniya "

Lokacin

tayi magana ha

ɗ

e da kuka "Baba ban san lokacin da nayi haka ba Baba ka taimaka min dan Allah "

Ya ce "Wai kan na tambaye ka, Bilkisu ba ƴar uwarka bace, ko a gidan wani ta fito baza ka iya riƙeta ta haihu a gidan ka ba, ka koreta a cikin wannan dar

en kasan ina ta kwana, ga gari da ƴan iska, so kake ta dawo da halinta na baya kenan ta kuma lalacewa"

Ya girgiza kai ya ce "Cikin kuka Abba tun da ma can sharri aka mata amma Wallahi Bilkisu ba haka take ba, bata ta

ɓ

a zina ba, nine nan shaidan ta

Allah ne kuma shaidata, Abba nima kaina nayi mamakin da na samu Bilkisu cikekkiyar budurwa wanda banyi zato ba"

Baba ya duba maganan sa ba rashin kunya illa tsantsan gaskiya da yake fa

ɗ

a da kuma yanayin da yake ciki, kan sa ne ya sara ya tashi ya fi

ta a gidan mota ya shiga ya kuma yin gidan

ɗ

an uwan nasa yana shiga da mota, yaga wani mutum a raku

ɓ

e jikin bango yaje gurin ya ce "Malam lafiya "

Muryan sa na rawa ya ce "Dan Allah ka ha

ɗ

a ni da Alhaji "

Ya ce "Me zaka masa kuma, kaga yanzu za

'a shiga Sallah Magrib ka bari muyi Sallah mu fito"

Kuka ya fara yi sannan ya juya, Baba ya bishi da kallo kawai, yayi Alola ya shiga masallacin ƙofar gidan Alhajin yabi Jam'i suka gabatar d Sallan Magrib, bayan sun fito ne shima ya ha

ɗ

u da Alhajin

sai ga wannan Mutumin yana takowa a hankali kamar a tsorace yake yazo ya durƙusa a gabansu ya ce "Alhaji na kasa samun Sukuni, komai ma ta

ɓ

a yana lalacewa, an bani jari da yawa dan nayi sana'a jarin ya lalace, Nayi Aure matar taƙi zama, to sai na tamba

yi wani Malami yake cewa akwai abin da nayi wa Allah wanda na fusata shi yasa yake jarabta ta da hakan"

Alhaji ya ce "Mu kuma menene namu"

Ya ce "Alhaji na cuci ƴarka Bilkisu dani aka ha

ɗ

a baki aka mata sharri dan ina neman abin duniya, dan Allah Al

haji a min magana da ita ta min hukuncin da ya dace ko ta yafe min"

Baba ya ce "Bilkisu bata nan, amma me ka mata"

Ya ce "Da da

ɗ

ewa matar gidan nan, Maman Ruky ta ce nazo na shiga

ɗ

akinta a matsayin Saurayinta wanda muke lalata da ita zata min

kyauta me tsoka kuma zata ku

ɓ

utar dani na gudu, munyi hakan kuma an samu nasara kuma kwanaki ma naji ance ka kore ta"

Alhaji ya ce "Kenan kaine wanda na kama a gadon Bilkisu, ashe bata san da zuwan ka ba, tayi ta min rantsuwa amma naƙi yadda da h

annuna kasa na koreta, tashi kaje, Bilkisu dai bata nan, bamu san ma inda taje ba muma nemanta muke, mu baza mu iya yafe maka ba har sai tazo"

Tashi yayi yana kuka yana Tafiya Baba ma ya fa

ɗ

a masa yadda sukayi da Umar Ayko Alhaji ya fara kuka kamar

ƙaramin yaro, Baba yana lallashin sa.

*** *** ***

Yau sai taji ta tashi da kewan dangin ta, Lalle tayi Babban kuskure ta za

ɓ

i aure akan dangin ta, miƙewa tayi tayi

ɗ

akin Zalimu ta sameshi yana cin naman kaza, tuni yawonta ya tsinke, ra

bonta da ta ci shi tun tana gidan Alhaji, a ƙauye ma zabuwa suke ci, a nan ko sai da suga yana ci, ya kalleta ya ce "Ya dai damo sarkin haƙuri"

Ta ce "Dan Allah ina son kamin izini naje na duba ƴata Bilkisu tunda tayi aure banje ba, ina son naje n

aga

ɗ

akinta"

Ya ce "Kinsan dai idan mutum zaiyi tafiya bana bada ku

ɗ

in mota, ƴaƴana ma saidai samarin su su basu, uwayen su kuwa ƴaƴansu ƴan mata suke samo musu, amma ke tunda baki da ƴa kuma na farko ne, zan je har tasha na biya miki ku

ɗ

in mota,

kuma ay naga ke

ɗ

in me haƙuri ce"

Ta ce "To Nagode"

Ya ce "Kije ki shirya gobe kije zan baki aika ma ki kaiwa Bilkisun dukda ban ta

ɓ

a ganin ta ba"

Ta miƙe tana ƙara godiya, ya yago tsokar kazan

ɗ

an ƙarami kamar wanda zai bawa ƙaramin yaro d

ake bayan uwarsa ya ce "Hungo gashi sa a bakin ki, naga yayunki ya tsinki" tasa hannu ta karba dan kar tayi laifi amma badan tana so ba, duk da tana kwadayinsa baza ta amsa ba dan bazata iya cin wannan abin ba, ay sai ya maƙale a haƙori.

*** ***

***

kwananta

ɗ

aya a gidan ta zama ƴar gata, tana

ɗ

an motsi kadan zakaji ance kina son wani abu ne, koda Alhaji Yusuf wato Daddy ya dawo shima yayi farin cikin ganin ta, ta saba da su sosai ga wasa da dariya.

Yanzu haka Sassafe aka ha

ɗ

a ma

ta ruwan wanka tayi wanka wani sabbi kaya tasa saida Maryam taga bata buƙatar komai sannan ta shiga wanka ita ma, tana kishingi

ɗ

e a bakin gado ta fito ta fara yin kwalliya ta ce "Muje mu karya to"

Suna shirin fita Aliyu ya shigo Maryam ta gaishe shi, y

a amsa, ita ma ta gaishe shi ya amsa sannan ya sake kallonta ya ce "Zan fita me kike so a siyo miki"

Ta girgiza kai ta ce "Ba komai"

Maryam ta ce "To ni in fa

ɗ

a"



Ya ce "Yanzu fa kema zaki tafi Makaranta ita kuma kiga fa halin da take

ciki" ya sake kallonta ya ce "Baza ki fa

ɗ

a ba ko"

Ta ce "Ba komai fa, bana buƙatar komai"

Ya ce "To idan kika haifo mana yaro da rowa ni da kene"

Maryam ta ce "Maida shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login