Showing 51001 words to 54000 words out of 70769 words

Chapter 18 - BILKISU COMPLETE

17 Oct 2026

414

tasha harda Umar yana cikin mas

u

ɗ

auka masa kaya ya kaishi motar garin da zaije, ya cire girman kai, kuma duk aikin da ya samu na ƙarfi zaiyi a biya shi lada, wani abokinsa ya kira shi ya ce "Akwai wani Mai gidana da yake son a masa fi

ɗ

a gobe sunan matarsa zai yanka rago, ko ka iya"

Ya ce "Allah ya kai mu goben "

Ya ce "Amin"

Washe gari kuwa suka shirya abokin sa sale ya kaishi gidan, cikin ƙanƙanin lokaci ya gama fi

ɗ

an, aka biya shi sanna aka basu nama. Sun shirya zasu tafi kenan Umar ya hango tinkiya zata haihu t

ana ta kuka, amma haihuwar ta gagara. Zuwa yayi gurin Sale ya ce "Me zaka yi "

Baice komai ba yaje ya kama kunkumin tinkiyar da hannu

ɗ

aya, hannu

ɗ

aya kuma yana shafa mata baya a hankali sai kuma gashi ta haihu. Mai gidan yana kallonsa ya matso ya ce

"Malam Umar ya akayi haka, duk haihuwan da wannan dabbar zata yi sai ta sha wahala sosai"

Umar ya ce "Ay abin da na karanta kenan"

Ya ce "Ahhh dama kuwa a zango inda ake siyar da dabbobi ana neman likitan dabbobi ya kamata muje can kana musu m

agani ana biyan ka"

Ya ce "To Alhaji na gode"



Ya ce "Gobe sai kazo in kaika ko"

Ya ce "To nagode"

*** *** ***

Tana yin arba'in Aliyu ya nema mata makaranta ta fara zuwa, dama bata yi waec ba yanzu ko sai da tayi s

annan, da yake har yanzu akwai ƙwaƙwalwan tana nan tana ja.

Maisun kan gun Mommy take barin ta har taje ta dawo.

Watan ta biyar tayi girma tayi wayo tana gane kowa musamman Mommy da yake tafi zama a gunta. Barci ke rabasu da Mommy

***

*** ***

Ba

ɓ

ata lokaci aka maida auren Alhaji da Aisha ranan da ta dawo kuwa Mama Amarya taso tayi bala'i amma da taga baxa ta ci riba ba, sai ta kyale taji da jinyar hannun ƴarta.

Farin cikin su ya fara dawowa dan Khadiyo ma tana zuwa loka

ci-lokaci

Sun dawo kenan suka ga

ɗ

akin su a bu

ɗ

e sunyi mamaki da suka samu a bu

ɗ

e. Usman yana shiga ya yi karo da mutum ya ce "waye kuma anan"

Abubakar ya ƙarasa ya kunna wutar

ɗ

akin haske ya gauraya a

ɗ

akin sa ganin Ruky suka yi daga ita

sai towel a jikin ta, ta kama towel

ɗ

in tana neman cirewa da hannu me lafiyan, Abubakar ya ce "Me haka ne me kike nema"

Ta ce "Na mallaka muku kaina kyauta kuyi abin da kuke so da ni, Idan ma kwana kuke so nayi ma zanyi koda ku biyu ne zan iya

ɗ

auka

"

Usman ya kwa

ɗ

a mata mari ya jawota ya cillo ta waje ta fa

ɗ

i a kan hannunta me ciwon tasa kuka ya biyo ta ya ce "Idan muna neman matan banza ke kin isa mu neme ki, du be ki fa yadda kika dawo me zamu samu a jikin ki ƴar iska irin ki"

Ta ce "Wa

llahi sai na maka sharrin da baza ka manta da ni ba"

Ta tashi da kyar tana jin zafin hannun tayi ciki tana kuka Alhaji ta gani a falon ta ce "Kaga su Usman sun min fya

ɗ

e"

Ya kalli ta ya ce "Sun maki fya

ɗ

e ko kin musu fya

ɗ

e, lalata min yara kike

so kiyi ko yaya"

Mama Amarya ta fito da kukan ta tana cewa "nikan na gaji da wannan wulaƙancin gwara a Sallame ni nida ƴa ta"

Ya ce "To kuje na sake ki, ku bar min gidana, nima ay na huta, kuma ƴaƴana sun huta, maganan Bilkisu kuma ina nan

kan bakata, duk lokacin da ta dawo sai kun fuskanci hukunci, dan ina ji a jikina ƴata zata dawo.

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.

✍

🏻

[6/6, 9:05 PM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтe

r'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da

izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 59-60

Shiru suka yi duka Ruky ne tazo da hannun ta ce "Abba dan Allah ka barni na zauna a nan

ɗ

in kaga ni ƴarka ce, kuma ma ni ban maka

komai ba"

Ya ce "Ƴata a ina, ni ban haife ki ba, ki tashi ki bi uwarki, to ma kin ta

ɓ

a ce min Abba tunda kike, sai yanzu wai Abba, ki bar min gida ko insa yarana suyi kaca-kaca dake. "

Mama Amarya ta turo baki ta ce "Muje Ay in shi ya sake

ki Umar bai sake ki ba, sai mu tafi gidan sa, mu zauna kafin ya dawo kuma"

Ruky ta ce "Mama ni ba inda zanje gwara ma ki bashi haƙuri muci gaba da zama"

Jawo Ruky tayi ta ce a hankali "Ke banza ce, yaushe zan bari in bar gidan nan, ay ni da

shi mutu karaba, kizo muje kisa ido ki gani, ba akwai boka ba, kamar yadda Aisha ta bar gidan nan a wancan lokacin yanzu zata barshi, su ma yaran sake barin gidan zasuyi"

Basu ankara ba, sai jin muryan Usman sukayi ya ce "gwara ma ku sami wajen

zama dan a wannan lokacin ƙarya ne boka yayi nasara a kan mu, idan kuma kunga ba haka ba, GA FILI GA DOKI"

Abubakar ya ce "Saura sukuwa"

Jan Ruky Mama Amarya tayi feeeeee sai waje.

*** *** ***

Kwanci Tashi babu wuya a

gurin Allah yau Maryam ta zama cikekkiyar lauya, sannan kuma a ranan ne Maisun ta cika shekara biyu Bilkisu da Aliyu ne suka ha

ɗ

a musu walima sosai anci ansha, saidai Aliyu ya lura da Bilkisu kamar hankalinta baya jikin ta, sauri sauri take taga halama f

ita take son yi ba da sanin kowa ba, mamaki yaji sosai, Lalle idan haka ne, akwai mai hure mata kunne"

Yana gani tayi wa Maisun wayo ta zame, ta gudu, cikin gidan tayi, can sai gata ta fito da basket cike da abinci tayi hanyar waje da shi, da s

auri ya bita ya shiga mota ya bita, Makarantansu yaga tayi ana sauƙeta ta shiga ciki gani yayi ta miƙa wa wani

ɗ

alibi amma kuma ya manyanta

Abincin ya matsa ya la

ɓ

e ta jikin bango inda basa ganin sa, bu

ɗ

e abincin yayi ya ce "Nagode miki, yanzu sai muje

gida ko"

Ta ce "Ni bazan bika gidan ka ba gaskiya, shi yasa nace mu ha

ɗ

u a nan"

Ya ce "Lalle na lura bakya sona Bilkisu, tunda baza ki iya kai min ziyara gidana ba"

Ta ce "Kai da na gayyacenka walimar ƴar uwata kaje ne, ay tilasta min ka

yi sai dai na kawo maka abinci, haka na kawo maka a

ɓ

oye ba wanda ya sani, amma kuma yanzu kace in bika gidan ka kuma ba kowa, gaskiya bazai yuyu ba"

Murmushi yayi ya ce "To shikenan mu shiga ciki sai ki juye min abincin, akwai kula na a ciki ko "

Ba wani tunani ta shige ciki zai bita a baya Aliyu yayi saurin bayyana a gurin daidai lokacin kuma yaga wannan mutumin Aliyu ya ce "Kaine kuma dai"

Bilkisu tayi saurin juyowa da taga Aliyu ta zaro ido, Aliyu ya ce "Har yanzu baki da wayo, akwa

i kuruciya a tare da ke, da har zaki biye wa namiji ya ce ki shiga office

ɗ

insa amma ki shiga, Ina tunaninki yake, Ya yaudare ki da maganan so yana nema ya lalata ki"

Ta ce "Ya lalata ni kuma"

Ya daka mata tsawa ya ce "Ɗauki abincin ki shiga m

ota mu tafi gida"

Ta tsaya tana kallonsa hannun ta ya kama ya jata feee yayi da ita cikin mota da ya wugata ya dawo ya

ɗ

auki basket

ɗ

in abinci ya nuna shi da yatsa ya ce "Ƙaryan ka Wallahi, kuma Wallahi na sake ganin ka da wata ƴar uwata sai nayi ƙar

anka"

Ya dawo ya shiga motar ya ja suka yi gida, suna zuwa Maisun ta taho da gudu tayi gunsa ya

ɗ

aga ta sama suna suna ta dariya.

Ita ko gimbiyar shigewa tayi ciki rai a bace,

ɗ

akinsu ta shiga ta kwanta a kan gado ba jimawa sai gashi ya

biyo ta ya zauna bakin gadon ya ce "Wai dan na raba ki da

ɗ

an iskan nan kike fushi"

Shiru tayi ta kuma juyawa ya ce "Kinsan wanene wannan mutumin kuwa? Shine fa yaso ya yaudari Maryam, aikin sa kenan ya yaudari ƴan mata ya ringa lalata da su, a wan

can lokacin badan Allah Ya kawo ni ba da ya lalata "

Ta juyo ta ce "To bashi

ɗ

in bane baka sanshi ba"

Ya ce "Dole kice haka saboda kina sonsa"

Sake juyawa tayi ya kalli Maisun ya ce "Kije gun Mommy kiyi wasa ko"

Ta tafi da

ɗ

an gudunta y

a ce "Kiyi haƙuri banso ranki ya

ɓ

aci, Amma ina son kisan wanene Jabir. Wata rana na

ɗ

auki wayar Maryam sai naga Chat

ɗ

insu wai bashi da lafiya ta kai masa abinci

ɗ

akinsa, a da taƙi daga baya sai ta amince saboda nacin da take masa, koda na bincika sai n

aga a ranan zata kai masa girkin, saida ta gama na bita, ta shiga ta same shi a kwance, saidai kuma tana shiga yaje ya rufe ƙofa da ƙyar na samu na balla ƙofar na shiga naga suna kokawa yana neman keta mata mutunci, ki gwada tambayan Maryam waye Jabir. "

Yana gama fa

ɗ

a ya fita cikin damuwa yana jin

ɗ

aci a cikin zuciyar sa.

Da suka kwanta kuwa da Maryam Bilkisu ta kalli Maryam ta ce "Waye Jabir"

Maryam ta ce "Badai

ɗ

an iskan nan kike tambaya ta ba, na tsane shi, badan Ya Aliyu ba da tuni

bani da wata amfani a duniyar nan"

Bilkisu ta

ɗ

auki wayarta ta nuna mata potonsa ta ce "Wannan shine"

Ta ce "Shine Wallahi munafuki mai fuska biyu"

Bilkisu ta bata labarin komai yadda suka yi da Aliyu, Maryam ta ce "Ki godewa Allah sannan Ya

Aliyu, amma ina son infa

ɗ

a miki wani sirrin da Ya Aliyu ya

ɓ

oye, sannan ina so kiyi tunani akan maganata, kada ki

ɗ

auketa da wani manufa"

Bilkisu ta

ɗ

aga kai, Maryam ta ci gaba "Ya Aliyu yana Sonki, yana son ki zama matarsa, ni kadai nasan wanna

n, tunda kika haifi Maisun nake fama dashi ya fa

ɗ

a miki yaƙi, wai yafi so ki gane da kanki, ke kuma kinki ganewa, kiyi tunani mai kyau zaki gane maganata"

Tana gama fa

ɗ

a ta juya dan yin barci.

Ita ko Bilkisu ta shiga kogin tunani, tabbas ta f

ahimci hakan, amma sai tayi tunanin saboda ita

ɗ

in ƴar uwarsa ce, tabbas idan ta samu Aliyu a matsayin miji ta more.

Wayanta ta

ɗ

auka ta shiga whatsapp ta ganshi online.

Ta tura masa saƙo "Kayi haƙuri"

Ba jimawa ta turo mata da amsa "Da

kika min me"

"Da na kasa fahimtar ka, kuma na fahimci wanene Jabir na rabuda shi har abada"

"To kina da wani saurayinne sai ki fito da shi na aurar da ke tunda naga alama auren kike so"

"Hmm babu kowa "

"To akwai wani wanda yake son aure

n ki ko zaki iya manage da shi tunda baki da kowa "

"Eh to ya ya kawo kansa idan naga yamin shikenan"

"Kina son yazo

ɗ

akin ki yanzu"

Da

ɗ

i ya kamata dan ta fahimci akan ta yake magana amma sai ta tura masa "Ay dare yayi ko zaka bari wan gardi

ya shiga maka

ɗ

akin ƙannen ka"

"Kedai kawai kice yazo ki gani zaki gan shi"

"To yazo amma idan bai min ba kada yaji haushi dan na fatattake shi"

"Ki fito falo yanzu zaizo"

"Allah ya bashi sa'a"

Amin"

Tashi tayi tasa hijabi

kan Kayan barcinta ta fito ta zauna a falon.



_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.

✍

🏻

[6/7, 8:29 PM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya T

aмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahali

ccinsa_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 61-62



Tana zaune taga ya shigo kallo

ɗ

aya ta masa ta kauda kai ya zauna a

ɗ

aya daga cikin kujeran ya ce "Ina Maisun ta ke"

Ta ce "Suna barci ita da Maryam"

Ya ce "Ke ki

n zo nan jiran masoyinki ko"

Ta ce "To ba kai kace nazo na jira shi ba"

Ya ce "To ay gashi yazo shi, ko zai samu kar

ɓ

uwa"

Shiru tayi tana kallonsa ya ce "Kinyi shiru kina kallona ko ban samu kar

ɓ

uwa bane"

Rufe fuskanta da tafukan hanna

yenta tayi, shiko murmushi yayi ganin ya samu nasara a kanta, saidai yana son ta tabbatar masa da bakinta, dan haka Ya ce "Ban samu kar

ɓ

uwa ba kenan, ko da yake dama kina ce min tuzuru, ina ga ba yadda za'a yi ki auri Tuzuru iri nah"

Da sauri ta ce

"Nifa ba haka bane"

Ya ce "To yaya ne"

Ta ce "Kaga ni bazawara ce, ina tunanin kada Mommy da Daddy suce baza ka auri bazawara ba, kana saurayin da baka ta

ɓ

a aure ba"

Ya ce "Wannan duk ba hujja bace Mommy da Daddy zasu fi kowa farin ciki id

an hakan ta faru, sai dai idan kece bakya sona ko kina da wani wanda ya fini"

Ta ce "Ni bani da kowa"

Ya ce "To baki sona kenan "

Ta ce "Nifa ban ce haka ba"

Ya ce "To ki fa

ɗ

a min mana "

Ta ce "To kaje zan fa

ɗ

a maka a a chat"

Ya ce "Kinyi Alƙawari "

Ta ce "Nayi"

Ya ce "Idan kuma banga komaiba, to nasan banyi bane, kuma bazan iya barci ba"

Ya ce "Zaka ga saƙona"

Tayi

ɗ

aki tana zuwa ta samu wayarta ta mutu, ta kunna taga taƙi kawowa tasa a chaji.

Shiko gogan naka da taji ta shiru ya tura mata saƙo "Yanzu nasan matsayina a gurin hala kina da wani ne wanda kike so amma ba damuwa zan zamo me haƙuri akan rashinki"

Yana tura mata ya kashe wayarsa, ya kwanta, sam barci ya gagari idon sa, yasan ya sa

mu nasara a kanta amma yana tunanin me ya hanata yi masa saƙon.

Wayar tana

ɗ

an yin chaji ta kunna saƙonsa ya shigo tana karantawa, tayi kira shi a waya amma a kashe ta tura saƙo shiru, kwanciya tayi tana ta juyi, ta kasa jurewa, da sauri ta tashi

ta

ɗ

auki dogon hijabinta har ƙasa tasa tayi

ɗ

akinsa, daga nesa ta hango wutan

ɗ

akin a kunne alamun baiyi barci ba, tana zuwa jikin

ɗ

akin tayi bugu

ɗ

aya, daga ciki ya ce "Waye"

A hankali ta ce "Bilkisu ce, waya ta ce fa ta mutu ba chaji shine nasa ch

ajin, ina bu

ɗ

ewa naga saƙonka Wallahi ba haka bane, ni bani da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login