Showing 66001 words to 69000 words out of 70769 words
shigo Umma ce ta miƙa masa Haidar sannan ta miƙe ta fita, ya tsura wa yaron ido sai kuma ya kalle ta yayi murmushi ya ce "Kamar babansa ne yayi kaki"
Bata ce masa komai ba shima shirun yayi yana rungume da yaron can kuma ya fara mutsu-mutsu kamar zaiyi kuka ta matso ta ce "Ni bani
ɗ
ana zan bashi Nono"
Ya miƙa mata ya ce "To ay nima
ɗ
ana ne"
Baki ta turo masa ya ce "To kafin ki koreni barin t
afi"
Ya miƙe zai fita kenan ta ce "Yawwa barin fa
ɗ
a maka wani abu, ni da
ɗ
ana baza mu ta
ɓ
a zama tsirara ba dan haka daga yau bana son ka sake aiko mana da wani abu naka bama so, kada kaga dan ubansa ya mutu kayi tunanin zamuyi maraici"
Dawowa yay
i ya zauna ya ce "Banga laifinki ba dan kin fa
ɗ
i haka saboda na cancanci haka daga gurinki, amma ki sani ko Aliyu yana raye zanyi wannan, balle yanzu da baya raye, kuma ay ina ganin shima Haidar
ɗ
in ma
ɗ
ana ne"
Ta ce "Ba abin da ya ha
ɗ
a ka da Haida
r, kada ka sake ha
ɗ
a kanka da shi"
Kuka Haidar ya fara yi Umar ya kalle shi ya ce "To ki bashi Nono mana"
Harara ta galla masa ta ce "To kuma a gabanka zan bashi Nonon ko Iskancin da kamin da ne shine zaka min yanzu"
Tuni ya fita bai sake
magana ba. Ita kuma ta fara bashi Nonon.
Washe gari Abubakar da Umar suka tafi Usman kan tunda ya ha
ɗ
u da Husaina ya ce sai Umma zata tafi su tafi tare.
Tunda yake da ƴan matan sa bai ta
ɓ
a samun wacce ta kwanta masa ba irin Husaina, yarinyar
akwai nutsuwa da kamun kai wannan yasa tunda yazo garin ya liƙe mata.
Saida suka sake kwana biyu da Umma sannan suma suka tafi suka bar mai jego da
ɗ
anta da kuma kyautukan su.
Kula sosai Mommy take basu ita kanta Bilkisu har ƴar kiba ta fara
yi Haidar kuwa zuwa kwana Arba'in yayi girma da shi ya fara gane uwarsa.
Watan Haidar uku aka fara Shirye-Shiryen bikin Abubakar da Maryam yanzu hankalinta ya kwanta sosai har ƙiba tayi ga Haidar ma da yayi girma abinsa sai wayo. Umar ne yanzu ke
yawan damunta da waya yana ce mata yaushe zata dawo, ita ko banda wulaƙanci ba abin da take masa, duk da ita
ɗ
in ma tana son ta dawo amma saboda tsana da take masa ta kwammace ta zauna, shi kuma marar zuciya yaƙi ya daina damun ta.
Yauma ta gaji
da aiki sosai tazo ta kwanta Haidar yayi barci wayanta tayi ƙara ta duba taga number Usman ne murmushi tayi ta
ɗ
aga, sai jin muryan Umar tayi, tsaki tayi ta ce "Wai kai wani irin marar zuciya ne Umar"
Ya ce "Ohh yanzu ba ko
ɗ
an yayan ma tunda kika h
aihu kika canja "
Ta ce "Ay baka cancanci na kira ka yaya ba Yaya ada kenan"
Ya ce " Nima bana son Yayan gwara ma Umar
ɗ
in ya fi min da
ɗ
i dan idan kika kira sai naji kinfi kowa iya kira"
Ta ce "Ni barci nake ji ka kyale ni in kwanta, Umar kan
a damu na da yawa me yasa baka da zuciya ne"
Murmushi yayi kamar tana gurin ya ce "Ina da zuciya amma bazan ta
ɓ
a yin zuciya dake ba ƙanwata, ko kashe ni kika yi na dawo bazan ta
ɓ
a zuciya da ke ba, duk abin da kika min kin isa kiyi ne ke
ɗ
in ta daban
ce a
zuciyata, fatana ki amince ki dawo Bauchi ina ganin fuskar ki kullun koda zagina zaki nayi, balle kuma baki ta
ɓ
a zagina ba"
Ta ce "Ayko idan baka kyale ni ba zan iya zaginka"
Ya ce "Wallahi ko Al-qur'ani zan iya dafawa baza ki iya zagina ba
, wannan ba halin ki bane, kuma koda kin zage ni ba abin da zai canja"
Mtswwww tsaki taja yasan zata kashe yasa ya ce "Mu kwana lafiya Gimbiya "
Wayan ta jefar gefe tayi Addu'a ta shagawa yaran sannan ta kwanta.
Rana bata ƙarya saidai u
war
ɗ
iya taji kunya, Yaudai aka
ɗ
aura auren Abubakar Ibrahim da Maryam Yusuf, Bilkisu kan ta kasance kamar ita ce Amaryar Haidar ma Ummi ce ta riƙe shi, da yake ita ma tazo akan idan za'a kai Amarya sai su tafi can tare, ita ma taci kwalliyarta da yake
dama can Yarinya ce yasa yarintar ta ta sake fitowa a fili, idan ka ganta zaka rantse da Allah ba ita ta haifi Bilkisu ba sai dai ace ita ce Uwar Haidar da yake ita take riƙonsa sai kuma akayi sa'a yaron bai ƙita ba, duk da yana
ɗ
an ta
ɓ
a ƙyiwar.
Bayan
ɗ
aurin Auren walima aka yi aka yi wa'azi sosai akan zaman aure da kuma tarbiyyan yara.
Washe gari kuwa da Safe aka tafi kai Amarya su Umar su suka kawo motocin Maisun kuwa tana ganinsa ta liƙe masa Bilkisu ta kwashi kayansu da yawa saboda an
yi hutun makaranta dan tana sa ran zata da
ɗ
e a can kafin ta dawo amma idan taga Umar ya takura mata dawowa zata yi ta kyale shi.
Umar kan yana ganin kayan da ya
ɗ
auka yaji da
ɗ
i a ransa. Matsawa yayi ta gefen ta ya ce "Zo ga mota ko Gimbiyar "
Harar
ansa tayi tayi motar da Ummi ta shiga dan Haidar na hannunta, Maisun kuma ta zauna gun Uban ta.
Suna Isa ana kiran Sallah dan haka kowa ya fara shirin yin Sallah. Bayan anyi Sallah aka fara gaishe-gaishe, Ummi kan da kanta taje gaida Abba koda ya
kalle ta, sai ya kalli Umma ya ce "Ina ga fa bayan wannan bikin za'ayi nawa bikin"
Ta ce "Biki kuma na me"
Ya ce "Aure zanyi mana"
Umma ta
ɗ
aure fuska ta ce "Wani aure Alhaji kana nan tsofai-tsofai da kai gashi ka fara tara jikoki"
Ya ka
lli Ummi ya ce "Haba Aisha ina kallon wannan ƴar fulanin in barta, ay kawai ki yadda asha biki"
Ummi ta sunkuyar da kai tana murmushi ta ce "Kaji Alhaji sai kace wasu yara wai za'a sha biki"...
_*Mrs Aliyu ce*_
lιĸe
coммenт
ѕнare
🌐
ѕann
υ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.
✍
🏻
[6/12, 8:21 AM] Mim
😘
:
🌐
_*
🇭
ιĸιмaн
🇼
rιтer'ѕ
🇦
ѕѕocιaтιon*_
🌐
( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)
Hikmahwritersassociation2019@gmail.com
loadιng...........
✍
🏻
🌐
BILKISU
Labari da rubutawa
MAIMUNA ISAH MUSA
(Mrs Aliyu)
Marubuciyar:-
INA DANGINA
IZZAR MULKI
JININA
YAK'I A SOYAYYA
AMANATA
FAHIMTA FUSKA
MAIMUNATU
MAHAUKACINA
and now
BILKISU
*Har yanzu kofa a b
ude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*
_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Page 77-78
Umma ta ce "Ahh idan ay ita ce ko b
aka ce ba zan aura maka ita ni zan biya Sadakin ma"
Shirin zuwa Diner aka fara da yake Bilkisu a
ɗ
akinta na da ta sauƙa tayi kwalliya sosai ta shirya tsaf tayi kyau matuƙa wani tsadadden leshi ta saka sannan ta
ɗ
auki Haidar ta fara bashi nono tuni ba
rci ya
ɗ
auke shi,
ɗ
akin Umma taje ta kwantar dashi a gefen Maisun sai jin Sallamar Umar tayi a
ɗ
akin gaishe su yayi ita kuma ta fita ta koma
ɗ
akinta, ko da ta fito binta yayi har
ɗ
akin ya sameta a zaune a bakin gado shi kuma ya zauna a kujeran dake
ɗ
akin
ya ce "Da kika gudu ma na biyo ki"
Tsaki taja ta tashi zata fita ya riƙe hannunta ya ce "Ina zaki kuma"
Hararan sa tayi ta ce "In da ka aike ni dalla sake ni nikan"
Ya kuma damƙe hannun ya ce "Tunda kin shirya muje ga mota can mu tafi Diner
ɗ
in ko"
Ta ce "Akwai wanda zai
ɗ
auke ni"
Ya ce "Wa kike da shi bayan ni"
Ta ce "Masoya da yawa"
"Duk a bayana suke Wallahi basu kaini sonki ba"
Ta ce "Allah zan maka ihun kwarto, mema ya kawoka cikin
ɗ
akina, sai in maka ihu inc
e kana son ka cire min kaya"
Ya ce "Wannan ba halin ki bane, da zaki hakan ma da ns gode miki kinga sai ayi na wancan karan"
Fizge hannunta taje yi suka fara kokawa ta samu hannun sa ta gantsara masa cizo har saida ta cire fatar da sauri ya sake
hannun yana yarfar da hannu ta fito waje ya biyo ta ta samu ana ta tafiya motan Usman ta hango tana zuwa taga Husaina a gabab mota ta ce, "Malama yaushe kika zo ban sani ba"
Ta ce"Tare aka kawo amarya dani"
Ta ce "Shine ban sani ba"
Ta kal
li Usman t ce "Shi ay ya sani"
Ta ce "Saura naku ay"
Sai ji tayi daga bayanta ance "Namu dai, ƙarya yake yana ƙanina ya riga mu aure"
Juyowa tayi ta
ɗ
aga hannu kamar zata mare sai kuma ta sauƙe hannun ya ce "Ya kika fasa "
Juyawa ta ku
ma yi da niyyar shiga motar sai taga wayam sub tafi ta juya taga ba wata mota sai ta Umar tayi bakin titi yana kiran ta. Tana tsayawa a bakin mota wani ya tsaya ya zuge glass
ɗ
in mota ya ce "Hajiya ina zaki je ne haka"
Ba wani tunani ta bu
ɗ
e motar ta
shiga dan dai kada Umar yazo ya same ta , sannan ta fa
ɗ
a masa inda zata je yaja mota suka tafi Umar kuwa yabi motar sa kallo, ya
ɗ
auko tasa motar yabi bayan su saida ya ƙara gudu sannan ya iso su suka isa gurin tare.
Ya kalleta ya ce "Zamu iya shi
ga duk da ba'a gayyace ni ba"
Ta ce "Zaka iya"
Ya fito suka shiga tare Umar ma yabi bayan su, duk wani abin da take yi harda gayya take yin sa kuma a wannan lokacin Umar ya shaƙa yaji haushin ta dan harda rawa ta fito tayi da wannan mutumin.
Suna rawan ma yana son ya rike hannunta amma ya lura ita taƙi yadda Saida aka tashi kuwa Sun fita Umar yabi bayan su yaje yaja hannunta ya kaita jikin motarsa ya ha
ɗ
a bayanta da motar ya ce "Bilkisu Ina son a maida auren dan Allah ki daina min wannan huku
ncin yamin tsauri da yawa kinji yadda nake ji kuwa cikin zuciya ta da kikai rawa da wannan mutumin, Ada duk abin da kika min bana jin haushi amma yanzu kin samu abin da zaki tarwatsa min zuciya dashi, dan Allah kiyi haƙuri haka ki bani dama na sake auren
ki zaki zama ƴar gata "
Ta ce "Bana son ka Umar na tsane bazan kuma sake auren ka a karo na na biyu ba, yanzu kai ba dai-dai kake dani ba, dan haka Ruky ita ce dai-dai da kai, amma ni bazan ta
ɓ
a auren ka ba, don bana son ka"
Ji yay daga bay
an sa ance to kaj bata sonka bani ita mu tafi.
Wannan mutumin ne ya matso gurin, Umar ya ce "Dan ta ce bata sona ba Lalle bane in baka ita tare zamu tafi saboda ƙanwata ce "
Ta ce "Ba abin da ya ha
ɗ
a ni da kai malam kyale ni na tafi gun habibin
a"
Ya ce "Ba inda zaki je tare zamuje gida"
Ganin hawaye tayi a idon yana gangarowa ta tausaya masa amma tasa hannu a kirjinsa ta ture shi sukayi gun motar mutumin ya bu
ɗ
e mata mota ta shiga shima ya shiga, basu tafi ba sai suka kunna wutar motar
ya
ɗ
auko ice cream ta amsa tana sha shima ya fara Umar yana hangosu yana jin zuciyar sa tana masa wani iri, koda ta juya taga alaman yana hangosu sai ta kashe wuta, suka ci gaba da sha a hakan can kuma Umar yaga sun tada motar suntafi ya bisu a baya,
saidai maimakon suyi hanyar gida sai kuma yaga sun yi wata hanya.
Ce mata yayi muje gidana nima tunda na raka ki ko,
Ta ce "A'a ni gida zamuje "
Nan ko ya ce "Dole ta bishi suka "
Ta ce "To zata fita shine fa suka dara kokawa dashi, ko
da taga motar Umar da gudu sai ta sauƙe glass
ɗ
in tana
ɗ
aga masa hannu shi kuma yana ganin haka ya ƙara wuta a motar ya iso ra gefen ta ya
ɗ
ago mata hannu ta ce "Dan Allah ka taimake ni "
Ganin haka yasa
ɗ
an iskan ya
ɗ
aga glass
ɗ
in har yana matse mata
hannu ya kulle ko ina. Sannan ya ƙara gudu a motar sa, Umar ma gudu ya ƙara a motar ya bisu, wani get suka zo suka tsaya dan a bu
ɗ
e get ana bu
ɗ
ewa motar ta shige Umar ma ya samu nasaran shiga, motar tana tsayawa Umar ya tsaida tasa ya fito yayi gun mo
tar Bilkisu tana fitowa tayi gun Umar ta
ɓ
oye a bayansa shi kuma yaja hannunta yana son yayi da ita cikin mota, sai gani yayi mutumin ya fito da bindiga a hannunsa ya saita shi ya ce "Ko shiga cikin gidana ko yanzun nan na harbe shi kuma dole ki shiga dan
yau sai na
ɗ
an
ɗ
ani zumarki"
Ta fara jan hannun ta da ya rike a hankali Umar ya ce "Shiga zaki yi"
Ta
ɗ
aga masa kai Ya ce "Ba inda zaki je"
Ta girgiza kai. Ya ce "ki tsaya anan kada ki matsa ko ina"
Komawa mota yayi kamar zai tafi ya
barta a gurin ya
ɗ
auko wata powder da ake watsawa dabbobi dan su hankalinsu ya
ɓ
ace yayi gaban da mota yana zuwa ya watsa masa ya dawo gun Bilkisu ta shige mota suka bar gidan. Suna zuwa gida ya tsaya tana son masa magana amma sam yaƙi bata fuska, zata f
ita ya ce "Kince bakya sona ko, nagode kuma insha Allahu bazan ƙara miki magana akan son da nake miki ba, nima na haƙura amma ki sani idan zuciya ta ta fashe kece sanadi"
Kallonsa take yi ba tare da ta ce komai ba, ya ce "Jeki kawai, kuma idan huku
ncin da kike min bai isa ba a shirye nake da na ci gaba da
ɗ
auka"
A hankali ta fita a motar saida yaga shigarta gida sannan ya bar ƙofar gidan.
Tana shiga ta samu Ummi da Umma suna ta hira,
ɗ
akinta tayi tayi alola sannan tasa kayan barcin ta taj
e ta
ɗ
auko Haidar ta yi musu Addu'a suka kwanta.
A haka dai ƴan biki suka watse Umar kuwa bai sake kiranta koda a waya ba, rashin kiran nata ya dame ta. Gashi bata da daman tambayar kowa, Maisun ce take tambayarta ina Daddynta bata ganin sa kwana biy
u, sai ta ce bata san inda yake ba.
Sati guda kenan ba Umar ba labarin sa dan haka ta shirya ita da Maisun da Haidar ba wanda ya sani ta tafi gidan Baba tana zuwa Baba ta samu ta gaishe shi ta amsa ta kalli gidan ta ce "Baba yaushe Mama zata dawo
ne"
Ya ce "Ba rana, bazan dawo da ita ba"
Ta ce "Kai Baba kayi haƙuri dan Allah ka dawo da ita mana gidan ba da
ɗ
i ba mata Wallahi "
Ta ce "Bilkisu da bakin ki kike cewa haka"
Ta ce "Eh Baba Mama tayi nadama kuma yanzu zata bi umurn
in ka"
Ya ce "To shikenan zan duba, munje anyi maganan Ummin ki da Abbanki ba jibi za'a
ɗ
aura auren su"
Ta ce "Nikan ban sani ba ma"
Maisun ce ta ce "Baba Ina Daddy na ne"
Ya ce "Kyale Daddyn ki yana can bashi da lafiya nayi-nayi da
shi muje asibiti amma taƙi zuwa sai dirkawa kansa Alluran dabbobi yake"
Bilkisu ta ce "To kuma Baba ba'a hana shi ba kada ta masa illa fa"
Ya ce "Taurin kai gare shi, kuma baza ta masa illa ba"
Ta ce "Barin je na duba shi"
Suka tas
hi suka bar Haidai a hannunsa ta tura ƙofar ta jita a bu
ɗ
e ta shiga ciki ta ganshi a kwance a kan gado ta je ta zauna a bakin gadon Maisun kuma ta hau gadon kusan kansa ta ce "Daddy