Showing 9001 words to 12000 words out of 70769 words

Chapter 4 - BILKISU COMPLETE

17 Oct 2026

420

/>
🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com





loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUK

ACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*Wannan page

ɗ

in naki ne Juwairiyya Adam (Aunty Ju

uuu Ƙamshi) kiyi yadda kike so dashi ƴar uwa*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 11&12



Bayan sun gama Su Bilkisu su ka kwashe kayan suka je suka wanke da suka dawo ne Khadoyo ta

ɗ

auko jakar ta tayi gun Ya Usman ta ce "Mu

yi karatu, ita kuwa shagwababbiyar jikin cinyar Abubakar taje ta kwanta Khadiyo ta kalle ta ta ce "Wallahi kamar baki girma ba Aunty"

Ta ce "Barni nayi ay lokacina ne"

Umma ce ta shigo da Sallamarta Bilkisu ta tashi tana cewa "Umma ina kika shiga

kika barni ni

ɗ

aya a gidan"

Ta ce "eh da yake Ummin naki naki ba mutum ba ce ko"

Ta ce "Nidai ban fa

ɗ

a miki haka ba"

Alhaji ne ya shigo fuskarsa da damuwa yana zuwa ya zauna a kan kujera mai zaman mutum

ɗ

aya ya kama kansa Umma tazo ta zauna kus

a da shi ta ce "Alhaji lafiya kuwa"

Ya dago kai yaga yadda yaransa suke kallon sa yayi Murmushin ƙarfin hali ya ce "Ku taya ni da Addu'a"

Umma ta ce "Me ya faru"

Ya ce "Akwai wata mace wacce take son aure na, ni kuma ban aminta da tarbiyyan ta ba

shine naki ita kuma ta ce ko ta yaya sai na aure ta, na shiga damuwa da jin hakan"

Umma tayi murmushi ta ce "Haba Alhaji wannan ne zai dame ka, kaida kake da Allah zamu yi Addu'a in Allah ya yarda ba yadda za'ayi ka aure Allah ya fita "

Bilkisu ta

ce "Abba ni ka fa

ɗ

a min wacece inje in same ta"

Ya ce "Adda wannan ba hurumin ki bane ke dai ki taya ni da Addu'a kawai"

Bayan Sati

ɗ

aya da yin hakan kuwa Alhaji ya tara iyalensa duka saida suka hallara kowa da kowa ya ce "Abin da yasa na tara ku

, shine ina son sanar da ku cewa zanyi aure "

Shiru kowa yayi Umma ce ta yi karfin halin cewa "To Alhaji wa zaka aura kuma"

Ya ce "Ina ga ay kinsan ta, wacce na taba fa

ɗ

a muku Ummin yara ne bata san zancen ba"

Shiru Umma tayi ta kasa cewa ko

mai Bilkisu ce ta ce "Amma fa Abba kai kace baka amince da tarbiyyan ta ba, kuma ka ce mu taya ka Addu'a akan ta, ay muna maka"

Usman ya ce "Eh haka ne muna yi, To yanzu me yasa zaka aure ta"

Ya ce "Auren wannan mata lada zan samu, kunga tana da

ƴa mace, kuma daga ita har yar yawon banza suke, kinga idan na aure ta sai in hana wannan yawon banzan"

Umma ta girgiza kai ta ce, " Lalle baka cikin hayyacin ka Alhaji, da bakin ka ka ke cewa tana yawon banza kuma kake son ha

ɗ

a zuri'a da ita"

Hali ta ce "Idan kana neman shawaran mu ne Alhaji to zancen gaskiya kada ka aure ta, dama kamilalleya ce mana"

Shiru yayi kamar mai tunani Bilkisu ta ce "Abba ka duba mana, ni dama ka bar maganan wani aure tunda ga su Umma"

Ya ce "Adda bana jin

da

ɗ

i idan ina ganin su su biyu Ina son wanda zata maye min gurbin Suwaiba ba ne"

Umma ta ce "Aure bamu hana ka ba amma kuma bamu yadda ka auri wannan matar ba"

Ya ce "To na ji, idan na aure ta zan raba muku gida zan ajiye ta a wani gidan daban

"

Sai lokacin Khadiyo tayi magana ta ce "Gaskiya Abba kabar zancen nan"

Ita kan Bilkisu kuka ta saka jin kukan Bilkisu yasa ya mike ya koma

ɗ

akin sa ya rufe, kowa ya zuba masa ido cikin mamaki, Bilkisun ma kukan nata ya tsaya cak tana kallon ƙofa

r, sun san dai ko yaya Bilkisu ta sa kuka to fa duk abin da yake ya daina zai lallashe ta, yau gashi tana kuka ya kyaleta.

Duka gidan sun rasa kansa baya zama a falo a yi hira idan ya shigo gidan to yana

ɗ

akin sa, Idan zai fita kuwa ko Sallama bay

a yiwa kowa, kowa abin ya dame shi.

Abubakar ya fito kenan sai yaga zai fita ya tare shi ya ce "Abba dan Allah kayi hakuri ka daina ƙaurace mana bamu san abin da muka maka ba kake yi mana wannan horon"

Bilkisu tana daga

ɗ

aki tana jin Muryar yayan

ta ta fito ta kama hannun Alhaji ta ce, "Abba dan Allah ka dawo gare mu kada wata banzar... "

Maganan ta yanke sakamakon marin da ya bata har saida tayi taga-taga zata fa

ɗ

i Abubakar ya tarota, ya nuna ta da yatsa ya ce "Ke har kin isa ki hana ni abin

da nayi niyya to bari kiji daga ke har iyayen ki baku isa ba, Kuma nan da Sati biyu za'a

ɗ

aura min aure da Talatuwa, duk cikin ku wanda baya son wannan aure ya bar gidan, gida ay nawa ne ba na wani ba"

Yana gama fa

ɗ

a ya fita abin sa.

Abubakar kuw

a yaja kanwarsa zuwa

ɗ

akinsu yayita rarrashinta, dama me neman kuka an jefe shi da

ɓ

awon gya

ɗ

a.

Tun lokacin ba wanda ya ƙara tunƙaran sa, Sati biyun yana cika kuwa Aka daura aure, sai zuwa musu yayi da goro ya kira Umma da Ummi har daki ya ce "Yau

an

ɗ

aura min aure da Talatuwa Mama Ruky na kiraku daki ne na fa

ɗ

a muku saboda naga yanzu ƴaƴan ku basu da kunya...

_Ayi hakuri da

ɗ

an wannan wayar ba caji_

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι ada

d'e вa'aje вa.

✍

🏻

[5/18, 8:15 PM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Lab

ari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 090

34313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 13&14



Umma tayi murmushin ƙarfin hali ta ce "Allah ya baku zaman lafiya Alhaji,

kuma yaran mu ba suyi maka wani rashin kunya ba, idan kana tunanin haka

ma to kayi haƙuri yarinta ne, muma ba munƙi auren bane, yadda matar take ne amma Allah ya bamu zaman lafiya"

Ya ce "Amin idan da gaske kike"

Ƙ

ara kallon sa sukayi kamar masu

nazarin wani abu, shi kuwa ba abin da ya dame shi harkokin gaban sa kawai yake yi.

Ba wanda ya kuma masa maganan shi ma baiyi maganar a kowa, baya ma zama dasu yayi wani ta

ɗ

i da su, Sati biyu da yin hakan ya shigo bayan Isha ya same su duka a fal

o ya zauna Ummi miƙe ta kawo masa Abinci ko kallon abincin baiyi ba sai cewa yayi "Yau Talatuwa ta tare gidan ta ma zanje in kwana"

Umma ta ce "Ina ce anan zata tare"

Ya ce "A'a na kama mata haya kunsan ita da ƴarta ne "

Ta ce "To ay a gani na

ɗ

akin Marigayiya ya isheta ita kuma Ƴar tata sa ha

ɗ

u da su Bilkisu "

Ya ce "A'a ita ta ce tana son a ware wa ƴarta

ɗ

aki

ɗ

aya ne kinga ay ba gun zama a nan"

Umma ta ce "To Alhaji ay shikenan Allah ya baka ikon yin Adalci a tsakanin mu"

Ya miƙe yay

i hanyar ƙofa Bilkisu zata yi magana Umma tasa

ɗ

an yatsan ta a bakinta alamun tayi shiru.

Bayan ya tafi Abubakar ya ce "Umma me ke faruwa ne, kiga fa ko abincin da aka kawo masa ya ƙi ci"

Ta ce "Ina tunanin Sauri yake yi, muyi masa uzuri"

Bilkisu ta ce "Uzuri Umma, amma fa... "

Umma ta ce "Bana son dogon zance"

A ƙa'idar musulunci kwana uku yake a

ɗ

akin bazawara amma Alhaji saida ya share sati bai shigo gidan ba, ranan da sati ya cika Ummi ta kalli Umma da take kusa da ita ta ce

"Yaya anya Alhaji lafiyansa kuwa, idan Amaryarsa budurwa ce ya kamata ace yau ya dawo gare mu"

Umma ta ce "Haka ne, amma mu bashi uzuri"

Ta ce "Amma wani uzuri zamu bashi yanzu, ya kamata a ce ko a waya ne ya kira mu"

Ta ce "Mu sai mu kira

muji ay"

Umma ta

ɗ

auki waya ta latsa number sa bugu

ɗ

aya aka

ɗ

auka saidai maimakon taji muryan Alhaji sai taji wata ƙatuwar Murya har saida ta tsorata "Hello waye"

Ta ce "Dan Allah ina mai wayar"

Aka ce "Wai ke wace irin ƴar tasha ce zaki kira m

in miji kina kuma kuma tambayar ina yake"

Anan Umma ta gane Matarsa ce sai ta ce "Kiyi haƙuri ni uwar gidan sa ce"

Taja wani dogon tsaki ta ce "To ya shiga wanka sai ki bari idan ya fito, shashasha kawai"

Tana gama fada taji

ɗ

if alamun an kashe wa

yar.

Umma ta bi wayar da Kallo yayin da Ummi kuma take kallon ta dan duk taji abin da suka yi.

Ummi ta ce "Yaya... Wannan wacce irin mace Alhaji ya auro? "

Ta ce "Allah ka

ɗ

ai masani"

Suna jira suga ko ya kira shiru har suka shiga ko

wa ya kwanta, washe gari da safe ma shiru, har saida rana sai gashi ya shigo duka suka masa sannu da zuwa suka gaishe shi ya amsa zasu masa magana ya katse su ya ce "Me yasa dan kin kira ni Talatuwa ta

ɗ

auka amma tsabar rashin hankali kika zage ta, me ta

miki"

Ummi salati ta fara yi tana tafa hannu yayin da Umma kuma take kallonsa cikin mamaki dan ta kasa magana, shiko ya ci gaba "Dama tunda na ƙirƙiro wannan auren na lura bakwa so, kun ziga ƴaƴanku suna min rashin kunya kun

ɓ

ata min tarbiyyan ƴaƴa

to bari kiji sai kisan yadda zaki yi Talatuwa zata dawo wannan gidan kuma ta zauna wanda bazai iya zaman gidan ba sai ya kama gaban sa"

Umma ta ce "Ita Talatuwan ne ta fa

ɗ

a maka haka to na barta da Allah"

Ya ce "Nidai na fa

ɗ

a da daddare zata zo ta

za

ɓ

i

ɗ

akin da take so"

Umma ta ce "Allah ya kawo ta "

Baice komai ba ya fita, bayan ya fita Ummi ta kalleta ta ce "Yaya... "

Saboda

ɓ

acin rai bata ce komai ba.

Da daddare kuwa suna zaune a falon su Abubakar suna ta cin Abinci ita ko Bil

kisu ba cin abincin suke ba amma ta dame su tsokana ta ta

ɓ

a wannan ta tsakuli wancan, Khadiyo kuma tana kwance tayi matashi da cinyar Umminta.

Ganin wata ƙatuwar mace suka yi ta shigo fuskarta ba alamar fara'a ba Sallama tana zazzaro ido sai wata ma

tashiya a bayanta, ta saka wasu shegun kaya, rigane wanda duk rabin nononta a waje suke sai sket wanda aka tsaga shi har iya cinya, ita

ɗ

in ma fuska a

ɗ

aure, duk kan su sun zuba musu ido. Babbar macen tayi ciki zatayi hanyar kicin Usman ya miƙe ya sha

gaban ta ya ce "Baiwar Allah lafiya zaki shigo mana gida kai tsaye kuma kin ganmu kina neman shiga inda ba'a baki izini ba, ko da yake yanzu ma ba'a baki izini ba"

Tayi masa wani kallo daga bisani ta kutuntumo ashar ta ya

ɓ

a masa sannan ta ce "To Bar

i uban naka ya shigo dan... " ta ƙara lailawo wata ashar

ɗ

in ta ya

ɓ

a masa.

Bilkisu ta miƙe zatayi gurin su Umma ta tare ta sannan ta ja hannun Usman ta ce "Matar Abban ku ne shi ya turo ta, ta za

ɓ

i

ɗ

aki"

Bilkisu ta ce "To dan ya turo ta sai ta nem

i ta ci mana mutunci ita

ɗ

in wacece"

Ƴ

ar matashiyar ta nuna Bilkisu da

ɗ

an yatsa ta ce "Keeeee idan kina fa

ɗ

a wa Mamana magana zan ci abu ta kazan ubanki"

Bilkisu ta ce "Ehhhh an saba zaman tasha dole a iya ashar"

Zuwa tayi ta kama Bilkisu d

a kokawa ganin haka Abubakar ya jawota ya kwa

ɗ

a mata mari, daga marin sai ta kwanta shame shame, ita kan Talatuwa ta kwala ihu tana cewa "Wayyo Alhaji zasu kashe min ƴata Ruky, "

Da sauri Alhaji ya shigo yaga Ruky kwance shame-shame.

_Ayi haƙur

i da wannan

ɗ

in ma mun samu matsalar wuta ne._

*Kuma dan Allah ku taya mu da Addu'a Allah ya tsayar da yajin aikin da ake a jihar mu ta Kaduna.*

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'a

je вa.

✍

🏻

[5/19, 8:35 PM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻



🌐

BILKISU



Labari da

rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude take ga masu sharhi ko gyara 090343136

79*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

*_Gaskiya bana samun abin da nake so a gurin ku, wato comment da sharhi ko ba komai nima ina son insan cewa labarin yana shi kuma ana jin da

ɗ

in sa_*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 15-16

Ya ce "Wa ya mata hakan ita da waye"

Nan da nan Talatuwa ta sa kuka wiwi kamar ƙaramar yarinya cikin kuka ta ce "Daga shigowan mu suka kama yi mana fa

ɗ

a har wacce yarinyar tak

a tazo tana dukanta suka ha

ɗ

u da wannan yayan nata suka yi ta duka"

Ya ce "Na fa da

ɗ

e ina fa

ɗ

a muku duk wanda bazai iya zama da su ba ya bar min gida na"

Bilkisu ta ce "Abba Wallahi ba haka aka yi ba"

Tana rufe baki taji ya buge mata baki, da S

auri Abubakar da Usman suka ce "Ahhh" ta tare suka rike ta Abubakar ya ce "Abba yanzu wannan matar har takai tasa kana dukan Bilkisu"

Shi

ɗ

in ma mari yaji ya kwa

ɗ

a masa, Umma kan

ɗ

akin ta tayi, ita ma Ummi ta shiga, Khadiyo tabi bayan ta, ya kalli

Talatuwa ya ce "Ki za

ɓ

i

ɗ

akin da ya miki ita ma Ruky ta za

ɓ

i nata

ɗ

aki"

Ganin Inda Umma ta shiga yasa ta nuna

ɗ

akin Umma ta ce "Shi take so, ita ko Ruky ta nuna

ɗ

akin su Bilkisu"

Shiga yayi

ɗ

akin ya sami Umma kwance ya ce "Ki tattara kayan ki ki

koma

ɗ

akin Suwaiba Amarya ta ce "Tana son

ɗ

akin"

Umma ta miƙe ta fito falo ta kalli Talatuwa ta ce "Idan kina son zaman gidan nan ki shiga can dakin, sannan ƴarki ta ha

ɗ

u a

ɗ

akin yara ƴan matan amma ba wanda zai fita ya bar miki

ɗ

aki"

Shiru tayi t

ana yiwa Alhaji wani kallo wanda kai idan kaga kallon kasan na umurni ne, shi

ɗ

in ma kuma ya gane hakan yasa ya ce "Aisha yaushe muka fara musanyan yayu da ke"

Ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login