Showing 42001 words to 45000 words out of 70769 words

Chapter 15 - BILKISU COMPLETE

17 Oct 2026

416

ko barin sa yaci abin ci ta kasa yi

ta ce "Ya Umar Macijin ciki yana damuna, kaji yadda yake min zillo a ciki"

Dariya yayi ya ce "Ɗan nawa ne maciji, "

Ta ce "Ni gaskiya muje asibiti haka cikin yake, kasan inda yake min ne, zillo fa yake min"

Ya ce "To barin ci abinci"

T

a ce "A'a ka Bari sai mun dawo gaskiya"

Yayi dariya ya ce "Muje to"

Hijabinta ta

ɗ

auko tasa suka tafi, suna zuwa aka mata gwaji aka tabbatar mata tana da ciki wata hu

ɗ

u ta riƙe cikin ta kalli likitar ta ce "Wai ni

ɗ

ane a ciki na"

Likitan tay

i murmushin ta ce "Ƙwarai kuwa ko kina mamaki ne"

Ta ce "Ikon Allah "

Shiko Umar bakin nan yaƙi rufuwa ya wangale 32 a waje, aka basu shawarwari suka koma gida, ita kan hannunta na cikin ta sai shafawa take, ita ka

ɗ

ai tasan irin farin cikin da

take ciki.

Ruky kuwa tana fahimtar cikin jikin Bilkisu da kuka tayi gun Mama Amarya tana fa

ɗ

a mata yanzu Umar baya son ta ya raba musu kwana da Bilkisu yanzu kuma har ciki ya mata.

Mama Amarya ya ce "Kwantar da hankalin ki kinji zanyi wa boka

bayanin komai idan yaso a zubar da cikin kowa ya huta,"

Ruky ta ce '"Nifa gaskiya ciki nake so nayi nima ko ta yaya, kinga yadda yake ji da ita ne, har fa kicin suke shiga tare"

Mama Amarya ta shirya tayi gun boka ta fa

ɗ

a masa komai ya ce "Ci

kin nan bazai ta

ɓ

a zubewa ba sai an haife shi, sai dai a sa ya tsane ta ita da cikin"

Mama Amarya ta ce "To shikenan duk ba damuwa zanje na amso ku

ɗ

i a gurin ta zan kawo maka"

Sai da suka gama shirin su na sharri sannan ta tafi.

*** **

* ***

Tunda aka rotsamata farantin silver bata kuma shiga rabiya ba, idan an fara fa

ɗ

an ma saidai ta koma

ɗ

aki, tadai Addu'a take Allah ya rabata da wannan gidan. Idan ko ya tashi tsiyar sa, ya ce dan munafunci kuma sai ki zaunaa

ɗ

aki.

Ta f

ito kenan zata shiga bayi sai ta juyo ana dambe a

ɗ

akin Zuminu bata yi niyyar shiga ba sai ganin sai ganin wata mace tayi ta fito tana cewa "Wallahi sai ka biyani ku

ɗ

i na, kai ka ce zai sake ta kuma har yanzu shiru Wallahi sai ka biya ni"

Ya ce "Baz

an biya ba na riga na miki aiki ay"

Ummi kuwa tunda ta juya ta kalli inda suke bata ce komai ba, ganin haka kuma yasa ya ringa zaginta wai tana gani ana ci masa mutumci tayi shiru.

Shirun ta kuma yi nan kuma ya ringa zazzaga mata masifa.

*** ***

A hankali cikin ta ya ta girma saidai wani abu da bata gane ba shine, Yanzu Umar ya canja mata ya daina rawan kai akan cikin nata, saidai kuma idan sha'awarsa ya tashi kai tsaye yake zuwa mata, batare da ƴan wasanni ba.

Wannan ma s

ai dare yayi ko ranan girkin ta ne yanzu ya koma gun Ruky idan da ranane da daddare kuka yaje ya kwana a

ɗ

akinta.

Ruky tayi tayi ta sa ya daina kwana

ɗ

akin Bilkisu amma yaƙi wannan yasa ta samu Mamanta ta ce "Boka yasa ya saki Bilkisu kawai, wannan

karon tare suka tafi gun bokan, saida suka masa bayani Boka ya kalli Ruky yaga tayi kala yasa ya ce "Ta shigo

ɗ

aki zan fara

ɗ

an

ɗ

anata a cikin abin da zamuyi zan saka mata magani"

Mama Amarya ta ce "Haba kodai ni da muka saba amma ay hakan baiyi ts

ari ba kayi da ni ga kuma ƴata"

Ya ce "Akwai maganin da zan saka mata ne"

Mama Amarya ta kalli Ruky ta ce "Ku shiga "

Ruky ta ce "Haba Mama ji fa wani ƙazami da shi duk wari yake"

Ta ce "Ohon ki sai ki zauna kina ganinta da ciki"

Ta tashi ta shege ciki yayin da Mama Amarya take waje tana jira saida Suka

ɗ

au wajen awa a ciki sannan suka fito, duk wanda yaga Ruky yasan taji jiki.

Ya fito yana lashe baki ya ce "Kuje ku yau

ɗ

in nan zai saketa tabar gidan amma da shara

ɗ

i kada

tabar cikin garin bauchi idan kuwa ta bari komai zai lalace dan haka a kiyaye"

Mama Amarya ta ce "Idan ya sake ta ay gidan Sauda zata yi tana nan"

Suka tashi suka tafi suna farin ciki....

_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕann

υ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.

✍

🏻

[6/3, 6:54 AM] Mim

😘

:

🌐

_*

🇭

ιĸιмaн

🇼

rιтer'ѕ

🇦

ѕѕocιaтιon*_



🌐

( _*Kυngιya Daya Taмĸar Dυвυ*_)

Hikmahwritersassociation2019@gmail.com



loadιng...........

✍

🏻





🌐

BILKISU



Labari da rubutawa

MAIMUNA ISAH MUSA

(Mrs Aliyu)

Marubuciyar:-

INA DANGINA

IZZAR MULKI

JININA

YAK'I A SOYAYYA

AMANATA

FAHIMTA FUSKA

MAIMUNATU

MAHAUKACINA

and now

BILKISU

*Har yanzu kofa a bude

take ga masu sharhi ko gyara 09034313679*

_Ban yadda wani ya juya min labari ba da izini na ba, wanda yayi hakan shi da mahaliccinsa_

_*Habiba Isah Musa Allah ya sauƙe ki lafiya*_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Page 49-50

A gajiye ta dawo gida lokacin an fara kiran Magrib ita kuma da ƙaton cikinta tana jera musu abinci zata shige ciki ta ce "Ya Umar ana ta kiran Sallah fa"

Ya ce "Kin

ɗ

auke ni bani da kunne ne ko me, ay naji"

Ita kan gun abincin ta kalla ta ce

"Wallahi yunwa nake ji dama ashe na dawo a daidai an gama"

Ya ce "Barin zo in taya ki nima tun

ɗ

azu aka cika min ciki da ƙamshi "

Ruky ta ce "A baki fa yau zaka bani kaji ko"

Ya ce "To duk abin da kiks ce hakan ay za'ayi"

Tana jinsu ta

shige

ɗ

akin tayi Sallah Magrib sannan tayi ƴan Addu'o'inta ta jira Isha nan ma tayi sid tayi shafa'i da wuturi sannan t fito, ganin sa tayi yayi matashi da cinyar Ruky kamar zata yi magana sai tayi shiru saboda yau a

ɗ

akinta yake, ta wuce dan taci abinc

i taga babu komai ta kallesu ta ce "Ina sauran Abincin kuma"

Umar ya ce "Ruky ta ce in kaiwa Almajirai saboda bata son abinci ya kwana"

Ta kalle shi sai kuma ta kalli Ruky ta ce "Amma kuma ay kasan ni ban ci ba, kuma nice yakamata nasa a bawa Al

majirai ba kai ita ba, saboda ni na dafa"

Ya ce "kina fa

ɗ

a min kin dafa abinci to na bada sai ki yi bin da zakiyi "

Ruky ta miƙe ta ce "Idan kika ƙara magana yanzu zan bubbuge shegen cikin kin nan"

Ta ce "Zo ki buge ni tunda baki da hankali

"

Ta tashi tayi kan Bilkisu da niyyar bugeta sai Bilkisu ta matsa da sauri Ruky ta bugu da dinning nan ta fa

ɗ

i a gurin warwas, Umar yazo ya

ɗ

aga itako Kicin ta shige ta ha

ɗ

a tea ta dawo

ɗ

aki tasha sannan ta sa doguwar rigar barcin ta ta kwanta.

Cikin barcinta taji ana buga ƙofa da ƙarfi ta miƙe cikin tsoro ta bu

ɗ

e ta ga Umar ya ce "Baki da hankali kinga yanzu kinji wa Ruky ciwo amma da yake baki da hankali ko ki ce mata sannu"

Tsaki tayi zata tura ƙofan ya turo ya shiga Ruky ta biyo bayan

sa ta ce "Ka tsaya kana kallon ta baza ka bubbuge ta"

Ya ce "Kyaleta tausayin ta nake ji saboda cikin nan".

Ta ce "Ina ruwan ka da ciki "

Bilkisu ta kalleta ta ce "Ki fita min a

ɗ

aki idan ba so kike in miki duka ba, ku duba fa ƙarfe 12 saura

yanzu amma kun hana ni barci ka ja matarka ku fita bana so idan ba haka ba a daren nan zan kira Baba ya min tsakani da ku, tunda baku da... "

Maganar ce ta katse sakamakon barin da ya bata daga bisani ya fara dukanta, da taga zai mata illah yasa ta

fara

ɗ

aukan kayan kan madubinta tana jifan sa da shi Yayin da Ruky ke gefe tana dariya, ganin bazata daina jifansa ba yasa ya fita ita kuma ta zauna a ƙasa ta kifa kanta a kan gado tana kuka, ba jimawa ya dawo jin muryansa tayi yana cewa "Ki tashi ki ba

r min gidana na Sake ki saki Uku "

Da sauri ta

ɗ

ago ta kalleshi taga yana miƙa mata takarda tasa hannu ta amsa ta duba ta gani ta kuma rushewa da kuka, ya jima a tsaye yana kallon ta tana kuka can ya ce "Ki tashi ki fita min a gida na"

Ta

ɗ

ago t

a ce "Dare yayi sai da safe "

Ya ce "Safe! Karya kike yanzu zaki bar min gidana, ay bana ubanki bane"

Ta ce "Yanzu fa duba a gogo a daren nan zan fita"

Ji tayi ya fara zanata ta miƙe ta

ɗ

aki kayan da ta cire ta cire rigar barcin ta sa ta a

kan gado ta sa hijabi ta ta kalle shi ta ce "Umar baka cikin hayyacin ka, amma shawaran da zan baka ka kula da ibada'

Ta fita ta ga Ruky a falo tana dariya ta ce "Abi wani sarkin"

Tana fita tayi ta yafiya, ita kan tsabar takaici ma ko wayanta

bata

ɗ

auka ba balle kayanta. Da kyar ta samu Keke napep ta shiga ya kaita gidan Baba tayi buga ƙofa shiru, ta dade tana bugawa sannan Mama Sauda ta fito ta ganta ta ce "Lafiya "

Ta ce "Mama Ina Baba, Umar ya koreni daga gida"

Mungun kallo ta m

ata ta ce "To kuma sai kice min wani Baba dalla matsa min zan rufe gida, " tana rufe ƙofa ta ce "gwara da ya kore kin ma ay yanzu nasan na haifi

ɗ

a"

Komawa tayi gun me Napep

ɗ

in ta ce "Sun rufe ƙofa"

Ya ce "Yanzu ne dare yayi shi yasa ki kira wa

ni a waya mana"

Ta ce "ba waya a hannuna ay"

Ya ciro waya ya ce "ga waya idan kin san number ki kira"

Ta haddace number Baba yasa tasa tayi ta kira shiru bai

ɗ

auka ba, "

Me Napep ya ce "Ki masa saƙo kin san yanzu dare ne ba kowa yake s

on

ɗ

aukan waya da daddare ba musammam baƙuwar number.

Ta tura text ta yi typing _"Baba gani a ƙofar gida ina cikin matsala, Baba dan Allah ka taimaka bani da gun zuwa kai ka

ɗ

ai kake ƙaunata"_

Ta tura suko

ɗ

an jima amma shiru bai fito ba, suka sa

ke kira shiru, ƙarshe ma suka ji wayar a kashe

Me Napep din ya ce "Hajiya dan naga ke mace ce kuma ga ciki yasa na tsaya a gurin amma da yanzu ina gida "

Ta ce "Kayi haƙuri dan Allah ka kaini gidan mu"

Ya ce "Muje"

Suka tafi gidan Abb

a nan ko tana buga ƙofa Abba ya fito ya kalle ta ya ce "Kefa daga ina"

Ta ce "Abba dan Allah ka barni na kwana a gidan ka, ko a

ɗ

akin su yaya ne zan kwana da safe zan tafi"

Jin muryan Mama Amarya tayi a bayan sa ta ce "To daga ina kuma, kinzo m

ana da cikin shege kice mana mu bu

ɗ

e miki gida, Umar ya gane ba cikin sa bane kenan"

Ta ce "Wallahi Abba cikinsa ne, ban ta

ɓ

a yin zina"

Mama Amarya ta ce "Ƙarya kike irin mazan da kike kaiwa gidan mijinki ki ne, wannan cikin cikin

ɗ

aya daga ci

kin kwartayen ki ne"

Bilkisu ta fashe da kuka cikin kuka ta ce "Allah ya isa tsakani na da ke, tun a duniya Allah zai saka min, kuma idan kinje lahira zaki gani "

Me Napep din yazo ya kalli Alhaji ya ce "Alhaji tun bansan tsakanin ku ba, amma

yanzu na sani, kuyi haƙuri ku barta ta kwana zuwa da safe"

Mama Amarya ta ce "Kaima ban yadda da kai ba, hala kwarton ta ne ma, ka gama abin da zaka yi da ita ka kawo ta"

Juyawa yayi ita ma ta bishi a baya ya kalleta ya ce "Kije ki shege ta ge

fensa"

Ta tafi kai tsaye zata shege ta gefe Abba yasa ƙafa ya tokareta ta fa

ɗ

i, ta mike ta ce "Abba wai ka manta ni wacece, Bilkisun ka ce fa"

Turota waje yayi ya rufe ƙofa.

Tashi tayi tayi gun me napep din ta ce cikin kuka "Badan ku

ɗ

in ka

ba da nace kaje kawai amma yanzu kayi haƙuri ka kaini wani gidan zan ha

ɗ

a maka ku

ɗ

in ka duka"

Ya ce "Hajiya ba ku

ɗ

i bane damuwata, inda zaki kwana, gashi kina mace, muje can

ɗ

in idan suma sun hana zan kaiki gun Mamana"

Ta ce "Nagode Allah ya

saka maka da Alheri"

Ya ce "Kada ki damu, Hajiya dole mu taimaka wa irin ku"

Suna zuwa gidan su Umma kuwa shiga tayi saboda gidan ba ƙofa taje jikin ƙofar

ɗ

akin Umma ta buga kofar sosai daga ciki Umma ta ce cikin muryan barci "waye"

Ta ce

"Umma Bilkisu ce"

Ta ce "Wace Bilkisun kuma"

Ta ce "Adda Bilkisun ki ce, ƙanwar su Ya Abubakar "

Shiru taji sai kuma taji bu

ɗ

e kofar, Umma na ganin ta ta ce "Innalillahi wa inna'ilaihir raju'un, daga ina haka"

Kuka ta fashe da shi ta

ce "Mu shiga ciki"

Ta ce "Aa ki bani kudi na kaiwa mai Napep yana waje"

Umma ta

ɗ

auko

ɗ

ari biyar suka fito tare suka same shi Umma ta miƙa masa ya ce "A'a dama na jira ne naga idan ba'a kar

ɓ

eta ba, Allah ya kiyaye gaba"

Bilkisu ta ce "ka am

sa"

Ya ce "Hajiya kada ki damu kawai kimin Addu'a "

Ya juya kan Napep dinsa ya tafi.

Komawa ciki suka yi, Bilkisu tana kuka tana fa

ɗ

a mata abin da ya faru, Umma kuwa tayi ta lallashinta tana bata baki, har barci ya

ɗ

auke ta, ita ma Umman

ta kwanta.

Washe gari Sassafe bayan sin karya Umma ta ce "Zaki bar garin nan, gun Adda Bilkisu zaki je a Kaduna ki haihu a can, yanzu ki tashi kije gidan Umar ki

ɗ

auko kayan ki"

Ta ce "Ta sani ne"

Ta ce "Bata sani ba amma kuma yanzu zan k

ira ta, yanzu ki tashi kije ki

ɗ

auko kayanki, idan ya hanaki kizo ki fa

ɗ

a min ina dai dai da su daga su har iyayen nashi da duk wani mai goye masa baya"

Ku

ɗ

in Abin hawa ta bata sannan ta tafi, gidan a bu

ɗ

e yake da alama tunda ta fita ba'a rufe ba,

falon ma a bu

ɗ

e

ɗ

akinta tayi tana shiga ta ganshi yashe a ƙasa sai sharan barci yake. Ta

ɗ

auki takarda da biro ta masa rubutu kamar haka _Umar ka cuce ni, bai kamata ka rabu da ni a cikin halin da nake ciki ba, kuma duk da haka bai maka ba saida ka kor

e ni a gidanka saboda matarka, sai da ka tura min sonka a cikin zuciyata kai kuma kazo ka ƙimu nida gudan jinin

ɗ

anka, da kake fa

ɗ

an irin son da kake masa. Nasan tuntuni dama baka sona daga baya kazo kace kana sona, ashe ba so bane, duk salon ƙiyayya n

e, ka tura min sonka ni kuma ka guje ni, to ni na tafi Kaduna zanje na haihu a acan kuma kamar yadda ka zabi sunan da za'a saka wa

ɗ

anka shi zan saka masa_

Tana gamawa ta ajiye ta fara tattara kaya sai ya farka, ya kalle ta ya ce "Baki tafi ba dama

"

Ta ce "Kayana zan

ɗ

auka"

Ya ce "Ba abin da zaki dauka dan haka ko ki tafi ko in miki duka"

Fita tayi ta tare me napep ta koma gun Umma ta fa

ɗ

a mata komai, Umma ta ce "Munyi waya ta ce Yanzu ki shiga motan haya kije Kaduna, da na fa

ɗ

a mat

a kin tafi

ɗ

auko kayanki ta ce da ban tura ki ba, saboda haka yanzu muje tasha in saki a mota"



_*Mrs Aliyu ce*_

lιĸe

coммenт

ѕнare

🌐

ѕannυ ѕannυ вaтa нana zυwa ѕaι daι adad'e вa'aje вa.

✍

🏻

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login