Showing 27001 words to 30000 words out of 132173 words

Chapter 10 - JENNIFER COMPLETE

11 Jul 2025

5058

sannan yace
asanyaye kada na kara ganin kin fita da kowa kuma bana son nasake ganinki da mahboob ban
yadda dakawacen Ku ba sannan daga yau karna kara ganinki da karamin gyale kina jina ?,kai
ta daga masa kiyi mgn ina ji kuma zan kiyaye yayi Kyau yace sannan ya fice hawaye ya balle
mata tana ganin abu iri iri



"**********************


Cikin sati daya haisam ya gama musu komai na tafiya taiwa Momy karyar xataje Edo state suka
taho saudiyya


Saudiyya
Da yamma suka sauka Jennifer haushin hindu kawai takeji sbd tasa antaho da yaranta maza su
biyu Mara Sa kyan gani ga gefe guda na xuciyar ta haushin hindun takeji batasan dalili ba
haisam yai musu jagora dan suwa masaukinsu a hanya danja ta tsayadda su yana waiwayo
fuskarsa yaganta acikin mota tana waya fuskarta cike da nishadi Hamdala dayayi da Saudi
suka tmbyeshi yace ga wacce muke nema nan agabanmu baxasu iya ganinta ba dole suka
hakura haisam yace drivensu yabi bayar mortar da ake janta basu Dade ba suka so wani
tamfatse tsan gida mai gadi ya bude ta shiga suma suka bita ta fito daga mota tana yiwa
motarsu kallon raini fitowa sukayi suna mmkin kamarsu da juna tana ganinsu ta kura musu ido
ta kare musu kallo irin kallon sama da kasa sannan ta ya mutsa fuska suwaye Ku ta tambayesu
araine ?
Dai dai lokacin da wata babbar mace ta karaso tana fadin oyoyo sulthana ganinsu yasa tai turus
ta bata rai suwaye Ku a dake hindu tace mu yan uwan sulthana ne dan ko ba a fada ba ido ya
tantance kuje kunemi inda yan uwan Ku suke yata itaka dai na Haifa tsaki hindu tayi nga alamar
xaki raina mana hnkl mu kuma baxa mu jure ba xaro bindiga tayi ta nuna matar da ita ko ki fada
mana gsky ko na daukeki da wannan sulthana ce ta shagaban matar dalla gafara malama ance
ba sanku ba dolene ?,daga ka wai munyi kama ? Sai dai Ku harbeni tsawa hindu tai mata tsab
zan harbeki dan naga baki da kunya fitsararriya matsa sulthana kada su cutar min dake cikin
kuka matar take mgn tabbas sulthana ba yata bace tsintar ta nayi tafashe da kuka






By

*GARKUWA*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




21&22
Kare mata kallo yayi kina lfy kuwa ?? Ya jefo mata tambaya ta kauda kai sbd tsura mata ido da
yayi lafiya ya mahboob kawai kaina ne yake sarawa anya kuwa baxamu koma asibiti ba??
girgixa kai tayi basai mun koma ba zansha magani na daga kai yayi tasan kawai kyaleta yayi
bai yadda da amsarta ba asanyaye ta wuce tana jin haushin Sa mata ido daya keyi musamman
in tana cikin wannan yanayin data kasa gane mishi dakinta ta koma ranta amatukar bace babu
abinda take tunawa irin yadda taga Jidda kwance gefen jikin ya khaleel tarasa dalilin dayasa
take jin haushin haka anya kuwa taiwa kanta adalci ??



Tunda Jidda taxo gidan ta daina kai mishi coffee ko tee dan ta fuskanci kamar yana sane yake
yimata haka indai yakira waya suwaiba take cewa ta daga ta kuma roketa da idan yace tana ina
tace bata kusa jiddan ma kaucewa haduwa da ita take dan tana jin haushin ta tarasa dalilin
dayasa hakan suna kitchen wajan Dora dinner hira suke jefi jefi wacce suwaiba ce karfin hirar
ita hnklinta yatafi tunanin fitar da taga khaleel.sunyi da Jidda taji haushin ganinsu tare cikin farin
ciki sunyi shiga mai Kyau da daukan hnkl da wuri suka gama ta fito kenan dan taje tai wanka ta
ganshi tsaye kamar mai jiran fitowar ta alama yai mata da hannu cewar ta biyoshi garden ya
wuce tabi bayanshi ba yadda ta iya tasan tsareta xaiyi da surutu da tsarin tsiya nuna mata guri
yayi da hannu ta xauna shima ya xauna kusa da ita amincin Allah ya tabbata agareki
maabociyar kyawu da kyautayi ina miki maraba da xuwa wajen nan ....dan karamin tsaki taja
aranta haka ka iya tsarin mgn.....tare da kai ta amsa tana murmushin yake wow....murmushi
yana yiwa kyawawa Kyau amma naki yafi dacewa da fuskarki idan kikayi murmushi fuskarki
tana sauyawa ta koma asalin kirarata kyanki yana fitowa fiye da tunani tabe baki kawai tayi
wannan abin dakikeyi Jennifer yana Sa kyanki ya haske duk wasu kyawawa dariya tayi dan
yafara wuce gona da iri yasalam dariyarki tafito da kyawawan hakoranki Wanda haskensu ya
haske taurarin da suka Dade da dushashewa ....girgixa kai tayi itafa wayan nan kalaman haushi
suke bata ......ngd ya mahboob nine zan gode miki dan nasan kyawawan mata irinki suna da
tsari da tunani akan Wanda yadace da suyi rayuwa dasu kowacce iri jennifer ya ambaci sunanta
yana kallon kwayar ya idonta ta kalleshi ya kashe mata ido daya yana mata shu'umin murmushi
ina son na tambayeki kanta akasa ta amsa da Allah yasa nasani ina son insan wacece ke ????
Araxane ta matsa da ga kusa dashi tana mishi wani irin kallo bangane ba ya mahboob?? nan
da nan hnklinta yatashi sosai ta mike jikinta na rawa ya dago kai yana mmkin rikicewarta lokaci
daya
Ina son nasan wacece ke ?? Maana tarihinki atakaice me kakeson Sani ?? Batasan lokacin da
ta jefishi da tmbyr ba cigaba da kallonta yayi yana mmkin maganarta ban fahimceki ba Jennifer
? Laifine dan natambayeki asalinki ? Da sauri ta kwantar da hnklinta hade da komawa ta xauna

tana kallonshi sunana Jennifer Solomon sunan mamata Sera amfi kiranta da Maman David
gidanmu na cen bakin sabuwar kasuwa inda mamana take siyar da abinci mu yan asalin garin
Edo state ne jim yayi yana jinta har tagama yayi murmushi hade da mikewa ngd ya kalli agogon
hannunsa ankira magrub xanje nayi sallah gabanta ya fadi ta mike tanajin haushin rikicewar da
ta nuna daxu tana addu'ar Allah yasa kada yayi tunanin wani abu ya wuce tabi bayansa da kallo
itama tabi bangarensu cikin yanayi narashin jin dadi tafiya take batasan ina take Sa kafarta ba
taci karo da katuwar mesar gidan daake bawa shukoki ruwa ta hardeta ta tafi luuu xata fadi
caraf ya rukota hakan ya bata damar fadawa jikinshi sosai ta shaki kamshin turarensa me dadi
ta lumshe ido tasan ya khaleel ne wani shock taji hade da bude idanunwanta data lumshe karaf
suka sauka kanshi yana mata wani irin kallo kafin tagama tantancewa ya hanketa ta araxane ta
kalleshi tuni tsoro da firgici ya ratsata hannu yasa ya tushe hanci yana kallonta a kynkymce kayi
hkr ya haisam mummunan tsaki yaji kaxama yawuce hannunshi akan hancinsa yana toshewa ta
juyo ta kalli ya khaleel da ya dauke kansa daga kallonsu ta wuce ta gabanshi tana mmkin
wannan hadin me ban tsoro



Kansa ya dafe yana jin haushin taimakonta da yayi lokacin daxata fadi daya Sani kyaleta yayi ta
fadi yaja tsaki kaxama datti munafuka mayaudariya yana nan xaune yana sake saken yanda xai
bullo mata har yanxu yarasa ta ina xai fara a haka har akayi isha'i ya wuce masallaci yai sallah
ya dawo gida kallo yafara yaji duk ya fita kanshi ya kashe ya kwanta yana tunanin wannan
tunkushash shiyar matsalar ta Jennifer a haka bacci ya kwashe shi

Ganin shi yayi cikin wani daki mai duhu sosai yanda ba ya iya ganin komai can haske ya
bayyana ya ganta tsaye da bakaken kaya da bindiga babba tana mishi murmushi meyasa kk
son sanin ko ni wacece ?? Ya kalleta da mmk ina son insan mekikeyi a gidanmu ?? Ta bata rai
xuwa nayi in kasheku araxa ne ya kalleta wani laifi muka aikta miki da kikeson ganin bayanmu
?? Babban dalili ne ina son daukar fansan iyayena da kuka kashe min su yanxu xan kasheka
suma inkashe su Ta nunashi da bindiga .......a firgice ya farka ya hada gumi sosai yana ajiyar
xuciya sai yanxu ya fahimci mafarki yayi me ba tsoro tashi yayi yana tunanin mafarkin yarasa
me xaiyi laptop ya janyo yana duba abinda ya dace yayi istargram ya bude yana dubawa ya ga
mahboob ya dora pix dinshi da Jennifer mutane da yawa sunyi liking suna xuxuta Kyan hoton
ya duba yaga pix din yau kwana 3 da dorashi comments yake bi yana jin haushin xuxuta kyan
Jennifer da sukeyi idonshi ya sauka kan wani comment da yagani ....kai menene hadinka da
SULTHANA??? ya xare ido yana kallon comment din sulthana ?? Kanshi ya daure da sauri ya
duba profile na mutumin daya ga sunashi Elmustafha ya duba yaga abinda yake son gani sauka
yayi saga IG din yana jin dadin abinda ya gani dan xai tai maka masa sosai dabara ta fado
masa yayi murmushi ya kwanta yasan Sam shida bacci kuma sai ya gano wacece jennifer ??



Washegari da safe bayan sunyi break fast sun fito shida mahboob haisam ya kalli mahboob am
mahboob ina son kabani laptop dinka da kake chat oh ! Tana daki na wullar da ita kasan kwana

2 dinnan dady ya bani aiki na kula da sababbin ginaginan shi ban sami lokaci na duba social
network ba hamdala haisam yayi yanxuma cen xan wuce jiyma fa sai 6 na adawo yau ban San
ma lokacin da xan dawo ba ya wuce sai na dwo OK Allah ya dawo da kai lafiya kai tsaye
dakinshi ya wuce ya dauko laptop din bai sha wahala ba dan yasan code dinshi ya bude
istargram yana jin fargaba dan baisan mai xai tarar ba test ya gani masu yawa da notification
Test din ya bude wani test ya fisgeshi na Ammar ibn Muhammad ..hi guy meya hdaka da Hindu
?? Kasan wacece ita kai gaggawar goge pix din nan idan kuwa ba haka ba xakayi nadama
kuma xaka Sa kanka cikin tashin hnkl






By
*UMMEEY*
[2/28, 6:41 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍




43&44


Kallon shi sukeyi xuciyoyinsu cike da mmkin ganin su haka da sauri Jidda ta juya tabar wajan
zahra ta bita murmushi yayi hannunsa rike dana jenny yai wajan Momy cikin farin ciki yace
Momy jenny taxama Yar ki ya ruko hannun Momy ya mika mata hannun Jennifer Jennifer
taxama tamu ta fada min tana son ta musulunta fuska Momy ta saki hade da fadin alhmdllh
nagode wa Allah rungume jenny tayi ruby ma takara so ta rungume ta naji dadi sosai ta ruko
hannunta sukai cikin gidan xuciyar Jennifer tass da ita duk da tana cikin kunci Momy tace zan
kira dadynku na fada mishi zansa khaleel yanxu yaje ya taho da Malan Dr Ahmad Sani ningi
yaxo ya baki Kalmar shahada da duk abinda ya kamata dai toh Momy ngd a a karkiji komai
Jennifer kin zama tawa ina jinki kamar yata Momy ta mike bari na hau sama ruby ta taso kusa
da ita ina cikin farin ciki jenny yau xaki karbi Kalmar shahada murmushi tayi itama nima haka
ruby xuwa anjima kinxama mu mun xama ke ta mike itama bari naje nayi wanka nagaji itama
mikewa Jennifer tayi ta shiga dakinta aciki ta samesu kowacce fuskarta a daure zahra ce ta rufe
kofar Jidda cikin kuka nan gidan kune ? Shiru tayi dan bata da amsar bata ke wacc e irin
munafukan yarinya ne ? Zahra da take a tsaye ta janyo akwatin kayan jenny tace yanda kikaxo
haka xaki koma yau yau din nan kibar gidan nan tunda bana ubanki bane cikin kuluwa jenny
tace dole na bar muku gidanku dan nima nagaji da cin mutunci barina gidan baxai xama
karshen rayuwata ba duk da ina talaka to xuciyata ba talaka bace ta janyo akwatinta ta fito ba
kowa a falo gab da xata fita ta hango suwaiba da sauri ta karaso jenny me ya faru hawaye ya
sauko mata suwaiba masu gida sun koreni su wa ?,zahra da Jidda salati suwaiba tayi jenny ta

juya ta bar gidan



******* **********

Gidan hindu ta sauka tana ta ruko jakarta hawaye na xuba a falo ta tadda sulthana tana kallo ta
wullar da jakar kayanta ta shiga daki tana kuka sosai ta fada kan gado ta rushe da kuka
sulthana ta biyo bayanta ta tsaya bakin kofa tana kallonta tana kuka karaso wa kusa da ita tayi
ta rike mata hannu xatayi mgn itama kukan ya kufce mata kiyi hkr jenny haka Allah ya kaddara
mana dole mu dauki wannan kaddarar jarabawa ce daga ubangiji Allah muyi hakuri mu cinye
akwai kyakkyawar rayuwa nan gaba Allah baya jarabtar mutanen banxa hindu ta fito daga
wanka ganin suna kuka yasa itama ta karaso kusa dasu ta rungumesu duka dolene muyi kuka
dan munga rayuwa kuyi hkr yan uwana addu'ace mafitar mu dai dai lokacin haisam ya shigo
sunyi matukar bashi tausayi ya tsaya yana kallonsu xuciyar shi a raunane jenny ta kallesu baku
San me nake jiba ni kadai nasan irin feelings din dana keji yanda kikeji hk kowa yakeji hindu
tace tana share kwalla a xuciye jenny tace kuma sai kin min fada ? Sulthana ta hararesu hade
da yin tsaki ta nuna Jennifer jenny kike ko jinnu sunanki ya dace dake jinni cike da jin haushi
jenny tace ke kuma ifrituwa what ? Ifrituwa ? Dariya hindu tayi kun radawa kanku sunan da ya
dace daku ifritu ta kumayin dariya yadace da ke ta nuna sulthana akufule tace ke kuma
kwankwamai mikewa hindu tayi ta nuna sulthana da yatsa wacece kwankwamai ? Itama
mikewa tayi kece kwankwamai wani abun xakiyi ? Haisam ne yace dasu ya isa haka kuna bani
mmk yanxu yanxu fa kuka gama kukan halin da kuke ciki baxa Ku taba zama lfy waje daya ba
oh ya rabbi ya rike kai sulthana ta Matso kusa da shi sorry ya haisam bai amsa ba jenny naga
akwatin ki a falo me ya faru ? Masu gidan ne suka koreni xaro ido yayi bangane ba ? Zahra da
Jidda ya salam ! Sbd me ? Suna zargin muna soyayya da ya khaleel janyo stool yayi ya xauna
al'amarin ya khaleel dinne da daure kai kinsan haka ya taramu nida mahboob yai mana warning
mu fita harkanki ban gane ba ya haisam ya girgixa kai eh shiyasa kika ga mahboob ya dan
canza miki ni kaina banda nasan Jidda xai aura zanyi tunanin ko sanki yake lumshe ido tayi ina
addu'a Allah yasa kada zargina ya tabbata jenny jikin Jennifer a sanyaye ta tashi inaga ba Ku
fahimce shi bane murmushi yayi ki tashi mu koma gida kiyi hkr ni kaina wani Sa in inna kalleki
inajin kunya da kuma nadamar abinda nai miki a baya ya haisam kabar tuna baya komai ya
wuce ni kai ne kaxame min fitila wacce tasa nasan wacece ni abu daya nake so kai min kanuna
Sam baka son inda nakeba koda zakaji suna cigiya ta yai shiru plx ya haisam shikenan xanyi
yadda kikso ya mike xanje gida dan Allah ki kula da kanki kada kuyita fadace fadace murmushi
tayi baxanyi ba yana kokarin fita sulthana tace ya haisam ba sallma OK hindu zan tafi sai na
dawo kwafa tayi ba hindu bace sulthana ce cikin ko inkula yace OK ya fice



****** *********
Momy ta fito daga daki tai dakin jenny taga wayan ta sauko kasa ta duba falo bata ganta ba tai
kitchen nan ma bata nan hnklinta ya tashi taxa gaye gidan kaf babu jenny kai tsaye dakin

khaleel ta nunfa tana kwala masa kira ya fito ina Jennifer ? Momy Jennifer kuma ? Cikin tashin
hnkl Momy tace ban ganta ba da sauri ya fito daga dakinsa yai cikin gida ba inda bai duba bai
sameta ba yasalam ! Momy meyasa Jennifer zata bar gidan nan ? Abinda ban saniba kenan
khaleel da sauri yai dakin su suwaiba ya tadda ita ta hada kai da gwiwa tana kuka ina Jennifer ?
Ya tambayeta cikin tsawa sun koreta ta bashi amsa tana kuka suwaye ya fada cikin karaji zahra
da Jidda ya juyo cikin bacin rai a babban falo ya gansu me yasa kuka koreta ? Yana fadan ne
kamar xai dake su a tsorace zahra ta gudu bayan Momy tmbyr Ku nake ! Ya xaro belt Jidda ta
tsure kayi hkr tasa kuka ina jin kishin ganinka da ita baxan iya jurewa ba OK ya fada kinyi mgn
sbd ansa ranata dake ko ? To NAFASA ! Baxan aureki baki San darajar mutun ba baxan iya
rayuwa da mutumin da baya daraja kanshi bare ya daraja na wasu khaleel ! Inji Momy meyasa
ka rude hk ? Dole na rude Momy !! yanda ya fadi mgnr yasa kowa ya tsorata dan baita ba irin
wannan fishin ba ya fice ranshi a bace daki ya shiga hade da rike kirjinshi sbd zafin daya ke
masa yana fidda numfashi a hnkl yace jenny ina sonki ! Meyasa kika gujeni ? Kin San irin halin
da zan fada na rashinki kusa dani ? Azabtar dani da kikeyi da soyayyanki bai isheki ba har sai
kin nesanta kanki dani meyasa ? Kece rayuwata farin cikina kece mace ta farko Dana fara so
yana mgn kamar tana kusa dashi nasani kina sona gardamar ki ta hana ki fadamin muyi
rayuwa ingantacciya ? Ban taba cewa ina son wata ya mace ba ban saba ba yan mata sun
sabar min da cewa su suke sona why ke baxaki fadamin ba ya dauki ruwa ya sha yai hmdl
tayaya da girma na in ce ina son karamar yarinya irin jenny? Baxan iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login