Showing 111001 words to 114000 words out of 132173 words

Chapter 38 - JENNIFER COMPLETE

11 Jul 2025

5075

yakeji na
game da farin ciki

"suma suna cike da murna sun sami jikan su na farko,
kada kidamu k'anwata yau babu wannan
abune na farin ciki bazan iya k'iyasta miki yanda nakeji ba zan xama uba ga d'an da jannat
xata haifa mana"
da sauri jannat ta kwatse shi da shagwab'a
"habaaa ya khaleel ! kabarii manaaa kana kallonsu momyyy faa"

kama bakinsa yayi yana kallonta
"sorry sorry beautyna kada ki yi fushi kin san ba ke kad'ai bace "
murmushi hjy murja tayi

"ya khaleel angon k'arni kwantar da hnklinka baxatayi fushi ba,
ina ita ina yin fushi bayan tasan ba ita kad'ai bace ?
jannat yi shiru saki fuskarki "

salati momy tayi hjy Nabila ta tayata.

" oh ! zamani Nabila kalli ikon Allah uwa da y'ay'anta tana tayasu sakarci?"

hjy Nabila tace
"hmm kasa mgn nayi uwar da y'ay'an sai a hnkl"

hajiyarmu tai dariya tana kallonsu

"kunga kada mu matsawa jikokina kuma ba'a hanaku yi ba ku kyalesu su warwasa"

hindu da ta zabga tagumi tana mmkin surutun su da rashin kunya ta ya mutsa fuska

"wai kun manta a asibiti muke ?"

hajiya murja ta kalli hindu.
"hindu na warke ni kam babu wata sauran cuta kuma yanxu babban fatanmu Allah ya sauki
y'ata lafiya"
ta k'arasa mgnr tana kallon jannat fuskarta k'unshe da murmushi.

kwanan su 2 da dawowa aka sallami hjy murja daga asibiti sbd ta warke.

hankalin dangi biyu na kan cikin jannat dan sai da suka sa akai nata test anan asibitin aka
tabbatar da tana da shigar ciki wata 2 da sati uku farin ciki kam ba'a mgn kaf dangi sai da suka
san da zaman cikin dan ched'e family har d'an k'aramin biki sukayi shi kam Alhaji Adam ched'e
kallon dangin nasa kawai yake amma xuciyar sa na k'in amincewa dasu sbd cike yake da xargin
su.

tana kwance jikin ya khaleel tana cin magarya dan bata laulayi ko kad'an sai d'an karan
kwad'ayi kusan komai ta gani birgeta yake suna kallon tashar libarty tv bayan sun gama news
suka fara na farashin kasuwa suna nuna hotunan kayayyakin abinci karaf idonta ya kai kan
gwarin kwaki tuni taji tana sha'awar shi musamman jik'ak'k'e me siga da gyada mai gishiri irin
had'in dasukeyi lokacin da tana gidan maman david abinka ga renon yare
tuno had'in tayi

ta had'iyi yawo da sauri ta kalli ya khaleel daya ke k'ok'orin canza wata channel d'in

"ya khaleel ina son garin kwaki plx yanxu"

ajjiye remote d'in yayi da sauri yana kallonta

"ok beautyna duk abinda kikeso cikin sauri zan kawo miki sbd bana son ajiyata ta wahala"

ta xame daga jikinsa ya mik'e ya sunkuyo dai dai cikinta ya shafa shi kamar yanda yake kullum.

" babyna zanje na siyowa mamanka garin kwaki yanxu zan dawo bana son na dink'a nesa da
kai amma zan bar amanarka a hannun mamanka ta kula min da kai,"
ya k'ara shafa cikin
"me zan siyo maka?"

kwab'e baki jannat tayi.
ya tashi yana kallon fuskarta ya mannata mata kyawawan kiss a fuskarta ya fice.
bai jima da fita ba ya dawo da sauri .
"beautyna banyi mantuwa ba ?"
ta kalleshi da mmk

"ya khaleel baka manta komai ba "

ya d'an xaro ido
"any'a kuwa ?"

turo baki tayi

"plx katafi kaje na matsu insha garin nan"
yarfe hannuwansa yayi

"sorry sorry jannah ta ina tunanin kamar nayi mantuwa? oh ! "
da sauri yai wajanta ya d'age mata riga
ya mannawa cikin ta kiss

" zan dawo yanxun nan ban yadda da motsi mai k'arfi ba kada ki bige min ajiya sannan ki
kulamin da ita da kuma kanki yanxu zan dawo "

kallonshi take cike da xak'uwa na ya tafi ya kawo mata dan ta matsu ta sha marmarinsa ya
isheta

ya fice yana dariya yana fita tasaki ajiyar xuciya kafin ta k'ara motsawa ya shigo yana dariya
k'asa k'asa tana k'ok'arin mgn ya katseta

"sorry sorry nayi mantuwa zanyi missing d'inka nawasu y'an lokuta kafin na dawo ki kular min
da kanki"

ya fice daga falon tana jin motsin tashin motar sa sannan ta saki numfashi tana girgixa kai
fuskarta d'auke da dariya mara sauti

"ya khaleel kenan"
ta furta a hnkl kamar mai rad'a
ta ki shingid'a akan kujerar bata dad'e da kwanciya ba bacci yai a won gaba da ita


bata farka ba sai da ta kwashe 4 hours da sauri ta tashi ta yi sallah Dan lokacinta har ya k'ure ta
kalli agogo 5:12 na yamma tayi ajiyar xuciya tana mmkin me ya hana ya khaleel da wowa ga
sha'awar garin kwakin ya isheta dan ko baccin datayi mafarkin sa tayi janyo wayarta tayi ta
kirashi wayar akashe d'an k'aramin tsaki taja ta mik'e da sauri ta fita harabar gidan mai aikinsu
ta kira tace taje ta siyo mata garin kwakin ta koma falo ta kunna tv tana kallo bata jima ba mai
aikin nasu tadawo tace ta had'a mata shi yanxun nan

bata dad'e ba ta kawo mata ta kalli had'in yawunta ya tsinke dan had'in yayi tuni ta fara sha sai
da takusa shanyewa sannan ta ajjiye badan bataso ba sai dai cikin ya cika hnklinta ya kwanta
tunda tasha garin

wayar ta d'auko datake kusa da ita takira wayar shi still akashe dai dai time d'in da aka kira
sallah magrub ta mik'e tana mmkin wannan abun

bayan ta idar da sallar ta kuma kira shiru akashe ranta ya b'aci sosai tana tambayar kanta
"meyasa ya khaleel ya kashe waya ?"

ta xauna laximi bayan ta gama axkar ta kuma kira nan ma shiru hnklinta ya fara tashi ta kira
numb d'in momy,
momy tace bai xoba ta ajjiye wayan tana tunanin me xatayi haka taita ki ran wayan akashe tuni
kwallah ta taran mata tana k'orafin muddin ya dawo xata nuna masa b'acin ranta a haka har aka
kira isha'i ta tashi tai sallar tana addu'ar Allah ya dawo mata dashi lfy ta kuma kiran wayan nan
ma still akashe

wasa wasa har wajan 12:28pm babu shi ba lbrn sa wayan shi akashe hnklinta yai mummunan
tashi kuka sosai takeyi ta kira y'an gidansu duka ba Wanda yaje gidansa hnklinsu ya tashi sosai
1:00 nadare suna cikin gidanta kowa k'ok'arin Kiran numb d'in yake akashe.
jannat kam kuka take bana wasa ba xaxxab'i ya rufeta ilahirinsu cikin firgici da tsoro suke kowa
da abinda yake sak'awa xuciyarsu a k'untace sunyi xugum a falon jannat.

matan manyan ne kawai basa kuka sulthana da Hindu hjy murja da Rubayya kuka suke sosai
babu me rarrashin wani suna cikin wannan halin na ha'ula'i har a kai kiran sallar asuba babu
Wanda ya runtsa Dan idon kowa abushe yake jikinsu asanyaye sukaje sukayi sallah maxan
suka dawo. suka tattauna nan da nan suka bawa police reporte da pic d'in sa yinin ranar haka
suka yini babu Wanda ya iya shan koda ruwa

Alhaji Adam ched'e yakasa xaune ya kasa tsaye sintiri kawai yake dady yana lallashinsa ilahirin
jikinsa gumi yake fidda wa sanbatu kawai yake xuciyar shi na xargin danginsa cikin masifa da
jin xafi yake magana
"Dr bashir nagaji ! nagaji ! dangina axxalumai ne mak'iya nane su suka sacemin y'ay'ana suka
b'ata min rayuwa da bak'in ciki bayan Allah ya dawo min da su su ka kiramu awaya suka sheda
mana duk sai sun kashe mu shine xasu fara da khaleel ?
me yai musu??
ni ne avokin gabarsu su kashe ni su kyalemin y'ay'ana! khaleel ba saceshi akayi ba akwai
abinda ke son faruwa dashi,
innalillahi wa inna ilaihi raji'un Allah ka kare min[truncated by WhatsApp]
[2/28, 6:44 PM] Nana Zee: ✍✍✍JENNIFER✍✍✍


109&110
*Ummee Garkuwa*
ta tusa kanta cikin cinyoyinta tana rusa kuka gwanin ban tausayi zuciyarta akarye babu abinda
take tunani irin y'an'uwanta.

sallama yai yashigo hannunsa rik'e da k'atuwar leda ganin yanayin data ke ciki yasa ya ajjiye
ledar da sauri yai wajanta .
muryarsa asanyaye yake tambayarta dan baya son yaganta cikin wannan yanayin.
"beautyna me ya faru?"
kasa bashi amsa tayi sbd bata son me xata ce masa ba.

ajiyar xuciya yayi had'e da lumshe ido lokaci d'aya ya janyota jikinsa.

"kukan me kike bayan kina tare dani? kada ki wahalar min da kanki wajan zubda hawayenki,
yau rana ce ta musamman awajanmu ranace wacce xata shiga tarihin rayuwarmu rana ce
wacce take d'aya daga cikin ranaku masu albarka a rayuwar mu,
ki kwantar da hnklinki nasan kina tuna rabuwa da y'an'uwanki da iyayenmu,
amma kuma ranace ta zama da masoyinki zama na har abada,
kisa ki ranki kiyi hkr"

ya d'ago da fuskarta da tayi jagab da hawaye.

cikin nutsuwa yake goge hawayen fuskarta.
jikinta na karkarwa
da mmk ya tambaye ta,

"jannah lafiya ?me ya sameki haka ?
oh ya rabbi" beautyna wajena fa aka kawoki kin manta da wannan ranar muke jira mu ke d'auki
plx plx ! kukan nan yayi yawa yana axabtar dani,
ki sassauta mana yanxu haka ni kad'ai nasan irin zafin dana keji ak'irjina damuwarki na sa ni
cikin wahalallan yanayi,
bari ! bari! beautyna na shirya mana rayuwa mai kyau"

shiru tayi idonta a rufe tana jin shauk'in zama waje d'aya da mijinta tana kuma jin d'acin rabuwa
da danginta,

cikin sexy voice d'insa yace,
"bud'e idonki ki kalli khaleel d'inki daya ke mallakinki mahaifin y'ay'anki"

kamar baxata bud'e ba dan yau d'innan tana matuk'ar jin kunyar sa bata son yi masa musu,
ta bud'e manyan idanuwanta da suke arine sbd kukan da ta sha,
suka kalli juna kasa kauda idonta tayi zbd canza mata da yayi yanxu yanxun nan yai mata kyau
sosai
kwayar idonshi na nuna tabbacin itace komai nashi,
ajiyar xuciya tayi a hnkl ta jinginar da kanta k'irjinsa cikin xuciyarta tana hamdala ga ubangiji da
ya bata miji kamar ya khaleel.

jin tayi lamo ajikinsa yasa ya ji tsikar jikinsa ta tashi tumi d'umin jikinta ya saukar masa da
kasala,
yasa hannunsa ya shafo bayanta

ilahirin jikinta na fidda sihirtaccen k'amshi mai juya tunaninsa yana matuk'ar son k'amshin jikin
jannat

mryar sa asanyaye yace,
"jannah ! daban kike k'amshin ki daban yake jikin ki daban yake"

jikinta daya ke asanyaye da kyar ta d'ago hannu ta rufe masa baki tana kallon fuskarsa da gumi
ya fara fitowa kad'an kad'an da mmk a fuskarta ta bud'e baki muryar ta adashe,

"ya khaleel wannan gumin na menene"
murmushin daya saba mata yai mata had'e da cije leb'ensa na k'asa ya shafa lip d'inta
ta kauda kai kamar xatayi murmushi ta kanne tasan muddin yai haka akwai muhimmin abun
daya ke son aikatawa,
"idan ina tare dake komai ma xaki iya gani"
ta kuma kallonshi da sauri.
ya d'aga mata gira yana mata shu'umin murmushin daya sa ta saurin sauke kanta k'asa dan
kallon na jefa ta cikin tsananin shauk'insa

yanayin datake ciki na d'aci ya ragu dan xama da ya khaleel d'inta nasa ta manta da komai
k'ok'arin jenye jikinta tayi ya dawo da ita da sauri yana mata wani kallo irin na tuhuma.
"ina zakije"
turo baki tayi cikin shagwaba
"wanka zanyi na kwanta ina jin bacci"
bakinta ya kalla data turo shi yana son bakin nan nata yasa d'anyasan sa d'aya yana shafa lip
d'in.
tasan halinsa na shauk'in daya kewa lip d'inta da sauri ta janye jikinta.
k'am ya rik'e mata hannu ya tashi suka fuskanci juna tamkar ajikin juna suke a tsaye still
hannunshi na shafan lip d'inta
"kin san ina son k'aramin lip d'in nan naki ?
idan kika turomin shi kamar kin k'awata min shi,
ina ganin babu inda ya dace irin na jishi cikin nawa lip d'in"
k'arasawar mgnr shi dai dai da sa bakinshi cikin nata hannun shi nashafar jikinta. baxata iya k'in
taya shi ba sbd itama tana matuk'ar son abinda yakeso ta fuskanci yana son shan lip d'inta
tayashi kamar tana k'ara wa kanta wani babban matsayi a wajanshi.
sun dad'e a wannan yanayin ta janye da kyar ya rik'ota yana marairaicewa idonsa sun canza
kala kamar mai jin bacci,
"meyasa xaki hanani abinda nakeso?"
ajiyar xuciya tayi idonsu akan juna ko wanne na cike da tsananin son junansu.
"wanka fa zanyi kasan yau agajiye muke"

tayi mgnr ne cikin shagwaba,
shagwabar ta tasa shi cikin matuk'ar kasala ko kad'an bai son ta d'inga nesa da shi
yana kallon kyakkyawar fuskarta yana jin kamar ya had'eta.
"muje muyi wankan"
kafin tayi motsi ya d'aga ta cak dama tayi tunanin hakan toileta ya shiga da ita had'e da sauketa
ya tallabo fuskarta yana dariya

" ina cikin farin ciki gani ga jannah! ta dawo kusa dani babu abinda xai k'ara rabani da ita"
murmushi tayi kad'an wanda sai yanxu tayi
"gobe zan koma gida"
ware ido yayi
"adawo lafiya nasan kin fini matsuwa "
da dariya ta rufe idonta
"kai ya khaleel nifa ban fad'a ba"
ta yi mgnr ne cikin shagwaba da turo baki

sakin hannunsa yayi daya ke k'ok'arin cire mata rigar jikinta

"shikenan kin san na fad'a miki bakin nan ki muddin kika turo su sai na masu masauki a inda ya
dace?"
zaro ido tayi da sauri tace,
"ya khaleel toilet fa...."
abakin shi ta k'arasa mgnr ya na shan lip d'inta ya cire mata kayan jikinta bai barta ba sai da ya
rikita ta ya ya jefa su cikin yanayin dasu kad'ai suka sanshi da kyar ta kwace jikinta ta matsa
nesa dashi tana fidda numfashi ta girgixa masa kai
" plx plx ! " da sauri ta dawo da bakinta dai dai dan tasan halinsa tsab xai biyota nan sbd shi
baya gajiya da abu d'aya.

ta marairaice kamar xata sa kuka
"ya khaleel kabari muyi wankan "
k'ara lumshe ido yayi ya jingina da jikin k'ofar tailet hannunsa xube cikin aljihun wandan sa.

yanayin yanda tai magana yaso bashi dariya ga tausayinta dayaji lokaci d'aya
ya ciro hannunsa daga aljihu muryarsa asanyaye cikin dariya yace,
"taho taho beautyna ba zan kuma ba xo muyi wankan mu kwanta mun gaji da yawa"

ta taho tana nuk'e nuk'en jiki dan xuba mata ido yai da rinannun idanuwansa masu jefata cikin
tsananin sonshi ya k'are ma kyakkyawan jikinta kallo ya cije leb'ensa,

cak ta tsaya tana kallonsa kamar zata sa kuka dan tasan cije leb'ensa ba'a banxa ba duk
lokacin daya yi

"yaya khaleel ka bari mu yi wankan mana"

ware idonsa yayi had'e da d'age kafad'a hannunshi na nunin ta taho
"nifa bance komai ba jannah ki taho muyi wankan kawai mu huta"
a hnkl ta tako k'afarta tana marairaicewa shammatar ta yayi ya finciko ta jikinsa tasa
kukan shagwab'a
da murmushi mai sauti yace,
"wa na kama ? yanxu zan cigaba daga inda kika tsayar da mu"

da sauri ta janyo hand shower ta kunna ta jik'asu da ruwa ba shiri ya cire kayan jikinsa yataya ta
wasan ruwan tun suna murmushi har ta kai ga kyatatawa cikin salonsa na dabara yasa ta sa ki
jiki sosai ta manta da batun yau fa tarabu da danginta daga ita sai shi.

bayan sun gama wankan sunfito ta d'auko man shafawa mai kamshi suka shafa suna hira cike
da nishad'i bayan sun gama ta d'augo gown na bacci tasa ka tunda tasaka ya rikice da kallonta
tana k'ok'orin kwanciya ya janyota jikinsa ranar kam bai barta ba dan sai da suka farantawa
junansu duk da tana cike da tsoron hakan.
washe gari bayan sun idar da sallah basu tashi ba sai kusan 11:bayan sunyi wankan da suka
b'ata time sbd sun maida wajan wankansu waje tsokana da wasa da juna bazasu tab'a xama
nrml sai sun gama shiryawa

suka fito falon dai dai time d'in da aka kawo musu breakfast daga gida abincin ma wajan cinsa
sai da suka k'awata shi da faranta ran juna suka ci suka k'oshi

ta na kwance ajikinsa hannunsa na shafar cikinta,
ya kalli idanuwanta da take kallonsa itama.

"ajiyata tana da kuxari sbd ina jin fitar numfashinta yanxun nan a hannuna"
ware ido tayi had'e da murmushi tasa hannunta kan hannunshi

"ya khaleel ni banji numfashin sa ba"

shafa fuskarta yayi
"ni kad'ai nake iya jin motsin ajiyata sbd ni na ajjiye"
kwab'e baki tayi tana k'ok'arin mik'ewa
"ina zaki "
shafa sajensa tayi
"zan kawo maka abinda kafi so mr coffee"
dawo da ita yayi suna kallon kwayar idon juna ya girgixa kai
"banaso ki dink'a wahalar min da ajiyata sbd batayi kwari ba"
ta xaro ido
"abinda kake so fa zan had'a maka"
da mmk ya kalleta
"babu abinda nakeso sai jannah ! musamman na jita kwance jikina"
da kunya ta koma jikinsa ta lafe
muryarta asanyaye tace
"ina sonka ya khaleel"
cikin muryarsa datafi tata yin sanyi yace
"ina tsananin sonki jannah ! mutuwa ce kawai xata rabani da ke !"
araxane ta d'ago kai da saurin gaske cikin kid'ima tace
"what !?

me kake fad'a haka ? kana son haukata ni ne ?
plx me ya kawo mgnr mutuwa ?
bana so ! babu abinda xai rabamu ko mutuwar ina fatan ta d'auke mu gaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login