Showing 27001 words to 30000 words out of 138378 words
the 21 century.." Tawa bata saurareshiba
"Nidai nace ka tsaida motan.." Dan wurin da babu kowa yayi parking Amman sai ya kulle kofan. Tawa naganin yayi parking tayi kokarin fita Amman kofan kulle, kalle2 tafayi taga wurin babu kowa
"Me haka please" tafada kaman zatayi kuka. Salem kara kashe murya yayi
"Minti zamu sha" yafada tare da kwantar da seat din kujeranta, Ido tawa ta zaro
"Please kayi hakuri.." Bata gamaba taji Hannunshi kan boobs dinta sannan fuskanshi daidai nata, zata bude baki tayi Magana ya hade bakin su waje daya, shure 2 tafarayi, Salem kam dake cewa gwadata zaiyi sai yafara fita hiyyacinshi, nan take yaji kaman ya cire kayan jikin ta yayi abinda bai taba yiba, don tunda yake bai taba jin ya fita hayyacin shi kaman yauba. Tureshi kawa tawa take, Amman banda kara romancing dinta babu abinda yake, kuka tawa tafarayi don gani take yariga ya gama daita, hannu yafara turawa cikin pant dinta, kaman zaki ta tureshi ya koma baya, kallon idanuwanta dake subda hawaye yayi, har lokacin bai bar kantaba Amman yacire hannunshi daga jikinta, sai nishi yake ahankali yana kallon tawa dake kuka kaman ranta zai fita,
"Am sorry... Ba halina bane..please forgive me" yafada kaman baison magana, tawa bata saurareshiba ta cigaba da kuka, ahankali Salem ya koma kan seat dinshi, tawa gyara skirt dinta tayi tacigaba da kuka, Salem haushin kanshi yafara ji don sai ya tsinci zuciyanshi yana yi mashi zafi
"Please stop crying.. Am sorry" yakara fada sannan ya tada motan, bai tsaya koina ba sai kofan gidansu. Yanayin parking ya fito ya bude mata murfin din mota, har lokacin tawa bata bar kuka ba kuma idanuanta rufe gam, tanajin ya bude kofa tayi saurin fitowa, saida taga tafito sannan ta Dan goge hawayenta tafara cewa
"Allah yaisa tsakani na da kai..sannan Allah yaisa tsakanina da zuciya ta data kamu da sonka sannan ta yarda dakai...abinda ka yimin bazan taba yafe makaba...kumani ba irin ka bace kaje chan ka nemi irin ka..daga yau kar kakara zuwa gidanmu and don't call me again" tafada cikin kuka sannan ta kama hanyan shiga cikin gida
"Please am sorry.. I don't mean anything I did .." Tawa bata saurareshiba ta shige abinta, ahankali Salem yakoma cikin motan shi, magagganun tawa sai dawo mashi suke, yasan tunda yake bai taba yunkurin tabawa yarinya pant ba, yasan kullum yana da control kan irin wannan case din don sau dayawa shike takawa yanmata birki in yaga suna wuce gona da irin
"Amman nice yau nake niyyan saka hannu cikin pant din yar mutane... Tawa kina da control over me...ban taba jin abinda najiba yau...ya Allah kabani tawa amatsayin matata..." Yafadawa kanshi, yafi minti ashirin wajen sannan ya koma gida. Direct first aid box ya bude ya sha Maganin shi sannan ya kwanta don wani irin ciwo maranshi ke yi mashi, wayan shi ya dauka yayi dailing number tawa Amman ringing ya dinga yi ba ta dauka ba. Sake dailing yayi Amman yajita switch off. Kwantawa yayi duk ranshi babu dadi, da kyar ya samu bacci yayi gaba dashi.
Bangaren tawa kukan zuci kawai take don bata Iya yi mami tajita, bakin ciki kaman ya kashe ta, wai ita yau mutum yazo har kofar gidansu yayi molesting dinta, hawaye kawai take, mami taji tana shessheka ta tambayeta Amman tace babu komai.
Wacegari Monday, tunda wurin aka chanzawa Salem fuska ya tafi restaurant din da tawa ke aiki, wuri yasamu yayi parking yadan gangara, daya daga cikin masu aiki wurin ya kira tambayi tawa Amman akace mashi yau batazo aikiba, jiki ba kwari ya bar wajen ya tafi gidansu.
Tawa da matsanacin ciwon kai ta tashi, idanuwanta sun kumbura sosai, da mami ta tambayeta abinda ya samu idonta sai tace ciwon kan da takene ya jawo mata kumburin idanuwa.
Mami tace tayi zamanta kar taje aiki dukda tasan suna bukatan kudin. Yan plates ta dauko zata wanke mami ta hanata, tana cikin ajiye plate din hawaye ya zubo mata, baki mami ta bude
"Tawa ...INA kika bi mutumin jiya?...tawa hala kinje ki yarda mutunci ki?" Tawa kara fashewa tayi da kuka
"Aa mami.. Kaina ke yimin ciwo sosai"
"Karya kike..tun jiya na lura da yanayin ki..oya shiga ciki" tafada tana nuna mata kurya, Tawa tasan abinda zatayi.
"Mami wallahi ba abinda akayimin..wallahi bai yimin komai ba..."
"Shiga ciki nace?!" Mami ta daka mata tsawa, ba musu ta shiga ta kwanta ta cire pant dinta don tasan abinda mami zatayi. Mami dukawa tayi ta buda kafafunta ta dubi gabanta kaman wata nurse sannan ta koma gefe.
Hmmm Aladan mami kenan
"Tawa me akayi maki kike kuka tunjiya?"
"Mami ba komai...kaina ke ciwo" ahankali mami ta jata jikin ta tafara rarrashin ta
"Kbele...ki kwanta zan dafa maki abinci kici sai in baki magani".
Salem nazuwa ya aika yaro a kira mashi tawa. Baa dadeba yaron ya dawo yace mashi bata nan. Yasan karyane, kara trying number ta yayi Amman still kashe. Komawa yayi jikinshi a mace.
Still da yamma dawowa yayi still akace mashi bata nan, wani yaro yagani yafito daga cikin gidan, kiran yaron yayi
" abokina ina tawa take"
"Anty tawa ta nan bata da lafiya.." Yaron yana kaiwa nan yakara gaba.
๐โค๐๐๐
Abangaren ameera kam suna chan suna dilka da gyaran jiki har na over, yau Monday suka ciki wani babban eleganza
๐โค๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐โค๐๐๐
ยฎzuwairat(Ummu maryam)
2โฃ2โฃ
Wanda ake saida kayan masu tsada, ameera da kawayenta guda goma shiga suka sayi English wear kala daya su duka wai zasu dan hada dan karamin party. Sun kashe kudi sosai don kowanne skirt da riga 25k yake banda takalma.
Mom ameera kam haka nan tadan gayyaci family suzo ranar Friday da Saturday adanyi gathering don ita bata taba ganin wedding irin wannan ba.
๐๐๐๐๐โค
Haka Salem ya kare tsayuwanshi yabar gidan ya koma, duk kammanin shi ya chanza
"Sir are you alright?" Abdul ya tambayeshi sanda ya shiga falo yana tafiya kaman kazan dakwai ya fashewa
"Do I look sick to you?..." Ya tambayeshi yana yimashi wani irin kallo, da sauri Abdul ya girgiza mashi kai, Salem nuna Abdul yayi da dan makullin motan dake hannunshi sannan yace
"Wallahi kayi aduan in samu abinda nake nema...inba hakaba yanda ka kawoni wannan forsaking town din da koma haka nan... Consider your self unemployed!" Ya na kaiwa nan ya wullawa Abdul key din yayi hanyan Bedroom. Abdul bude baki yayi yana kallon Salem kuma at the same time gabanshi na faruwa don yasan karamin aikin Salem ne.
Salem kwantawa yayi yana tunanin tawa. Wayanshi ya dauka ya kara shiga trying number ta, am still bata kunnaba. Test ya rubuta mata kaman haka
"Habibty am so sorry, please forgive me, I promise I won't touch your finger nails again until its legal, please am missing you.. We need to talk" ya tura mata. Kwanciya yayi yana jiran reply dinta Amman shuru har 10 na dare, juye2 ya dinga yi don jiyake in bai ji muryan taba bazai Iya bacci ba.
"Its difficult to be in love.. Duk tabi ta takuramin zuciya..hmm wai dan na Dan taba boobs dinta..." Dan daria yayi daya tuna abinda ya faru daren jiya, cije lebenshi na kasa ya dan lasa yana daria shi kadai kaman Mara sense
"Ni da mata ke so in ketasu...ni akeyiwa fushi dan na taba..." Dariya ya karayi
"At least yanzu nasan da akwai mata masu class." Haka ya dinga surutu kaman mara hankali har bacci barawo yayi gaba dashi.
Wacegari gari Tuesday tawa ta shirya ta tafi wajen aikinta Amman har lokacin bata bar takaicin abinda Salem yayi mata ba, data tuna sai idanuwanta sun ciki da kwalla.
"Me ke damunki ne naga kaman kina tunanin wani abu" wata mai suna Zara ta tambayi tawa, kaman mai jira nan take idanuwa ta suka kara cikowa
"Wallahi Zara kaman in kashe kaina nake ji.."
"Me ya sameki?" Ta kara tambayan ta , ahankali tawa tafara cewa
"Wai wannan taxi driver din dana baki labari kwana kin baya yakusa ..." Tana kaiwa nan ta goge hawayen dake gangaro mata
"Tawa meya faru?..please ki goge hawayenki kar madam ta ganki" tawa ta cigaba dacewa
"Mutumin ya kusa raping dina!" Idanuwa Zara ta zaro
"How?" Nan tawa ta bata labarin abinda ya faru sannan tacigaba dacewa
"Zara he touched my boobs..he squeeze my precious boobs...Zara boobs din da nake kokarin karewa...Zara har pant dina ya ..." Kuka yaci karfinta tayi shuru, matsawa kusa daita Zara tayi
"Kiyi hakuri.. Daman nagaya maki mazan hausawa nan babu abinda suke so kaman su batamu...mussanman mu da ba yarensuba..gani suke mu lalatattune..alhalin kowa da irin halin shi..please stop crying he's not worth it..." Zara hannu ta saka ta goge mata hawayen fuskanta
"Kaman shine yazo nan nemanki jiya..." Zara ta fada mata, Tawa tsaki taja
"Jiya sau biyu yana zuwa gidanmu"
$"ki rabu dashi kawai " Zara ta gaya mata, ahankali tawa tace
"Zara he's my first love.. Zara bani da luck..Wanda nafara so Dan iskane...komai nawa babu saa.." Kuka ya kara cin karfinta
"Please don't say that.. Ko kina son nima kisani kuka" girgiza mata kai tawa tayi
"Then stop crying..goge hawayenki kiyi murna da bai samu abinda yake nemaba...please tashi muje mu gama kwace abinci kafin madam tafara fada" ba musu tawa ta goge hawayenta tamike suka fara aiki Amman daka gan yanda take aiki kasan da akwai abinda ke damunta.
Tunda Salem yadawo daga masjid ya koma ya kwanta, bai tashiba sai 10:15, a hargitse ya tashi yashiga bathroom yayi wanka, fitowa yayi daure da towel ya nufi palour fuskanshi babu walwaka ko kadan, Abdul dake zaune ya kalla
"Get that crippy makeup artist here in 30 minutes" yana kaiwa nan ya koma ya shirya ya kwanta yana jiran zuwan mai gyara mashi fuska, guy din bai zoba sai 11:20, balai Salem ya dinga yi kaman su suka aikeshi ya tabawa tawa boob da pant. Ana gama mashi ya dauki makkulin mota zai fita
"sir bakayi breakfast ba..the dinning is set..." Abdul ya fada mashi Amman Salem wani mugun harara ya bishi dashi sannan ya fita , still yau restaurant ya fara zuwa ya tambayi wata ko tawa tazo
"Eh..amma tana chan bayan restaurantl..bari in kirawo ta.." Da sauri Salem yace
"No please.. Ana bari ashiga wurin?"
"Eh" budurwan ta amsa mashi. Dan zagayawa yayi ya hangi tawa zaune tayi tagumi tana wasa da kwaran tsuntsiyan dake hannunta. Dan nesa da ita ya zauna, har lokacin batasan yana wurin ba,
"Sallam.." Bai idaba yaga tayi tsale ta tashi, tana ganin shi ta hada rai batare data ce komai ba ta bar gurin
"Tawa..please wait..am sorry.." Bata saurareshiba ta shigaba da tafiyanta shikuma sai binta yake yana kiranta Amman ko juyawa batayiba ta shige cikin restaurant. Duk ya mance da mutane wurin, har cikin restaurant zai bita wata gingimemiyar mata ta tareshi
"Oga what do you want?" Da alaman mai wurin ce, kallon cikin restaurant yayi yana cewa
"I want to buy food"
"Go inside costumer" ta fada mashi, yana shiga ya ga tawa zaune bayan wani canter sai goge hawaye take, kallon koina yayi yaga ba kowa yakarasa inda take, ahankali yace
"Habibty am so sorry.. In dukana zakiyi kiji sauki please hit me..Amman wannan silent mood is killing me.." bai karasa ba tawa ta goge hawayenta sannan ta mike, gabanta ya tare
"Amman kilan da akwai wani abu dake damunki...cos dan abinda nayi maki bai isa ya saki hakaba.." Maganan shi kara batwa tawa rai yayi ta bi ta gefen shi ta fita. Salem tsayawa yayi aka jera mashi abinci, har lokacin bai bar kallon kofan da tawa ta fitaba.
Hada fuska yayi ya tsaki tsoki sannan yace
"Fuck you" yana kaiwa Nan ya bar restaurant din ya koma gida.
๐๐๐โค๐
Yau alhamis aka fara shagalin biki gidansu ameera, ba laifi family sun hallara, don gidansu cike yake da mutanen arziki don yawancinsu don mom ameera sukazo, su ameera kam ta kara fayyau don ba karamin gyara akayi mataba, duk Wanda ya ganta sai yakara kallon ta don yanda take sheki. Suma ameera shasu suke gidan anty Sadiya don yan mata banda girgiza ukwu babu abinda sukeyi.
๐๐๐๐โค
Tundaga wannan ranan bai kara zuwa gidan ko restaurant dinba Amman badon bayason ganintaba don kullum da tunanin ta yake kwana yake tashi.
Abdul ba karamin fada yake shaba kuma shi baisan hawaba bai san sauka ba Amman kanshi Salem ke sauke fushinshi.
Yau Thursday kuma gobe zai tafi yola gani yake in bai samu ganintaba da akwai matsala. Saida ya tabbatar sun tashi daga restaurant sannan ya wuce gidansu, yau bai tsaya tura wani ba yashiga da kanshi, sallama yayi a tsakar gidan Amman babu Wanda ya amsa mashi cos gidan irin kato gidan hayan nan ne, direct bakin kofansu ya nufa yadan kwankwasa don bayason yayi magana ta gane shine .
Tawa dake zaune kusa da mami agajiye take, kanta bisa cinyan mami take ko dan kwalli babu, gashinta daure baya Amman da gani bata taba shafa mashi relaxer ba. Tana jin anyi knocking batayi tunanin komai ba tace
"Shigo" don a tunanin ta yaran neighbors dinsune.
Salem najin tace shigo ya yaye labulen sannan yayi sallam. Mami Dan murmushi tayi sannan ta amsa mashi, durkusawa yayi ya gaida mami, tawa hada rai tayi wuri ya samu ya zauna, ji yayi mami ta fara fada da yarensu, nan take tawa ta mike ta durkusa ta gaidashi sannan ta bashi ruwan sha, banda kallon ta babu abinda Salem ke yi, don yaune rana ta farko daya ganta babu dankwali kanta, kara ganin kyaunta yayi, mami mikewa tayi ta shiga kurya, itama tawa bayan ta tabi, ta dauki Dan gyale ta yafa, sannan ta kara fitowa, ajiye cup ruwan yayi ya kalleta
"Please tawa I need to talk to you.." Kanta kasa don wani irin kunyanshi takeji
"Am listening" ahankali yakara cewa
"Please can we go outside?" Batace komaiba ta mike shima yamike suka fita, cikin tsakar gidan in babu dakin kowa suka tsaya har lokacin fuskan tawa babu faraa.
"please am sorry.. Wallahi bazan gigin kara tabakiba..until it's halal..please da akwai abinda nakeson fada maki..can I continue?" Dan harara kasan ido tayi mashi sannan ta daga mashi kai, Salem yayi shuru tare da danyi ajiya zuciya sannan yafara cewa
"Tawakaltu.. Zan fada maki abinda ban taba fadawa kowacce ya mace ba..I love you! I love you so much...u are special.. I love you with all my heart... Please abinda nayi maki is unfair.. Forgive me" tawa shuru tayi tana jin wani irin dadi kasan ranta, ahankali tace
"Ya wuce..Amman promise me..." Da sauri Salem yace
"Anything for you" tacigaba dacewa
"Bazaka Kara zuwa gidanmu da dareba" Dan daria Salem yayi
"I promise" itama murmushi tayi
"Kayi hakuri I over reacted."
"No problem.. I love it.. Baki fada min how you feel about me ba" tawa shuru tayi kanta kasa sai murmushi take
"Please say something...you are my second love..." Gani yayi ta hade rai , daria yayi
"You are jealous ko...don't worry Ummata is my first love" sai lokacin tawa ta saki ranta.
"I love you too" ta fada ahankali, dadi kaman ya kashe shi
"I promise you won't regret it.." Hira suka sha kaman babu abindaya taba hadasu, daga karshen suka amso dinki sannan ya sanar daita zaiyi tafiya.
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(Ummu maryam).
2โฃ3โฃ
Aranan Salem da kyar suka rabu da tawa don dayazo tafiya sai ta marairace tace
"Please don't go" sai ya kara gyara tsayuwa su cigaba da hiransu, har bayan magrub suna tare, kallon gari yayi yace
"Habibty kalli dare yayi.." Dan turo baki tayi
"To ka tafi " tafada Amman badan ranta yasoba, daria yayi sannan yayi mata bakwana ya tafi.
Yana zuwa gida ya bawa Abdul dinki daya amso, hankali Abdul kwantawa yayi don yaga yanayin shi yayi kyau.
"Ka ajiye wannan kayan bayan boot din taxi din da zaku kai shaidaniyan yarinyan nan abuja"
Yafadawa Abdul
"OK sir " Abdul ya amsa mashi sannan ya mike ya ajiye kayan bayan mota. Salem yaso yaga sanda zaisa guards dinshi su fixgi ameera daga cikin jet dinshi su turata cikin taxi din data tsana suyi Abuja daita, yaso ya tsaya da hannunshi cikin aljihunshi yana kallon reaction dinta
"Bai bace ba..." Ya fadawa kanshi lokacin dayake Alwalla.
Aranan kwana yayi waya da abin kaunanshi, sai wajen 1 am yaji muryan mami tana yiwa tawa fada, dukda baijin abinda take cewa yasan fadawa tajeyiwa tawa ta kwanta. Ba kara bata lokaci ba ya kashe wayan tare da busa mata kiss.
Jiyake inama yana da right kanta, da babu abinda zai hanashi romancing dinta har sai ya tabbatar ta gamsu dashi sannan shima ya gamsu, kwantawa yayi tare da rungume pillow
"Love is sweet.. Love is wonderful.. I love you my heart desire..I can't imagine life without you"
Karfe 11 na safe jet dinshi ya iso kano, cikin nutsuwa ya shirya cikin wasu tsadaddun farar shadda, banda kam shi babu abinda ke tashi.
Umarnin yanda gobe zai kasance ya bawa Abdul da majid sannan ya hau jet pilot dinshi yayi gaba dashi.
Ko hour daya baiyiba naga jet ya sauka ciki wani makeken gida, komai na gida exotic, dukkan masu aikin gidan waje suka fito suna
"Alh Salem..alh Salem" Daka gan yanda sukeyi kasan da akwai so da kauna tsakanin su, dukan mazan musabaha sukayi sannan suka gaisa da Matan, gidane gari guda kaman bazaa mutuba, daga kai nayi nayi naga wata gareran mata my shegen kyau don da gani ita ta haifi Salem, sanye take cikin wasu expensive Arabian gown, daka ganta kaga bafulatan gaske don har tsagansu gareta, da gudu Salem ya nufe zai rungume ta Amman ta daga mashi hannu ya tsaya chak gabanta, cheek dinta na dama ta nunawa Salem, ahankali ya duka yayi kissing wajen, na hagu ta nuna mashi ya kara dukawa yayi kissing wajen sannan ta nuna mashi goshinta shima yayi kiss a wurin sannan ta bude mashi hannuwa ya fada jikinta
"Umma I miss you so much.." Keyanshi ta buga
"Karya kake" shafa keyanshi yayi yana yi kaman saiyi kukan shawagba, Matan tsayawa tayi tana kurawa danta ido, banda so da kauna babu abinda ke fita idonta.
"Son ka rame kayi baki..me ke damunka?" Tafada lokacin tana sakale da hannunshi sunyi hanyan wani makeken apartment.
"Umma aikine"
"Ko wa kake wa wannan wahalan oho..kai ba mata ba balle yara Amman you are working your ass off" daria Salem yayi
"Ai first love ko bani da iyali ba gaku..."
"Yimin shuru tunda sanin kankane babu mai bukatan