Showing 30001 words to 33000 words out of 138378 words
kudin ka.." Salem daria ya kara yi cikin zolaya yace
"Amman kinsan am richer than dad.." Kara dukan shi tayi adaidai lokacin da suka wani irin babban falo,
"Ai kudin ban gan amfaninsu ba tunda babu maici" Umma ta fada mashi,hannunta cikin nashi ta kaishi kan wani golden dinning Wanda yake daukan mutane shabiyu, abinci ne jere kala2, in ka kalli kan dinning din sai kayi tunanin President ake tarba.
With out wasting of time ya zauna don tunda suka samu matsala da tawa ya rage cin abinci, Umma da kanta tayi mashi serving favorite, ya nade hannu riganshi yafara cin abinci kaman yayi wata baici abinci ba, daya daga kai sai su hada ido da ummanshi, banda kallon danta babu abinda take, shima dasu hada ido sai ya sakar mata murmushi. Saida yayi nat sannan yayi relaxing kan kujeran dinning
"Umma ina Abba?" Daria tayi
"Jairi..sai yanzu ka tuna da babanka?...anyway ya tafi rukanshi Amman bada dadewaba zai dawo"
"Abbah da rugah.."
"Oya je kayi relaxing kafin lokacin sallah yayi"
"Umma barni kawai in zauna nan..na kwanta yanzu bacci zanyi kuma its not good for my health.."
"Dalla rufemin baki...go an have some rest." Ba musu ya mike yana balla button din wuyan riganshi. Fita yayi daga side dinta ya koma nashi personal part, Wanda baa budewa sai in zai dawo abude a gyaramashi.
Bayan sallan jumaa Abba ya dawo, side dinshi Salem ya wuce bayan ya dawo daga masjid, gaisawa sukayi cikin so da kauna, kasa ya zauna gefen abbanshi
"Ya Kano?" Abba ya tambayeshi
"Abba Kano lafiya lau..."
"Ya abinda kaje nema?..da nasara ko har yanzu baka gama shiriritanba?" Salem shuru yayi yana shafa keyanshi
"Baka amsa minba" Abba ya kara cewa
"Abba.. Na samu nasara..Amman ban saniba ko zan samu goyon bayan Ku.."
"Me zai hana...tunda shekara nawa muje jiran kayi aure..." Salem shuru yayi yana tunanin ta yanda zai fara gayawa Abba abinda ke zuciyanshi
"Meyasa kake ganin bazamu baka goyan bayaba?" Abba ya tambayeshi, ahankali Salem yafara cewa
"Abba ba yarenmu..."
"Kaji min shashancin banza..yare yana hana aurene?...da mutumin ke zuwa wata kasa yayi aure fa?..ai wannan ba matsala bane...hope muslima ce?" Salem wani sanyi yaji cikin ranshi, daman yasan abbanshi bashi da case
"Eh Abba"
"Wace yarece?" Ahankali ya kara cewa
"Yoruba" baki Abba ya bude
"Yan gidan abokina obasonjo kenan.. Waye babban ta?" Salem murmushi yayi
"Abba yar talaka ce..abbanta ya rasu"
"To Allah ya jikanshi..its good..haka zai baka access ka kara taimakawa talakawa tunda ga kudin babu abinyi da su" Salem daria yayi
"Eh mana tunda kullum cikin aiki kake..at least ko yan gidan matanka ka kara taimakawa zaka samu lada" Salem lumshe idanuwa yayi yana tunanin
"I wish such word is coming from first love mouth" yafada cikin ranshi, don ummanshi irin Matan nan masu mulki, masu ganin uwa tafi karfi cikin decisions din yayansu.
"Abba nagode.. You have always supported me...all ya saka maka da jannatul Firdausi.."
"Ameen habibi..kaima Allah yasa kar kayi Dana sanin zabinka"
"Ameen the best father in the world" Abba daria yayi, ahankali Salem yafara cewa.
"Abba kana ganin Umma zata amince?"
"Kunfi kusa"
"Please Abba katayani fada mata..." Ahankali Abba yace
"Aa..kasan yanda ummanka take...tana iyacewa ni na zaba maka yarinyan... Tell her ni kuma will be there to support you in case an samu matsala"
"Please Abba kayi min aduan kar a samu matsala.. Wallahi Abba I love her...Abba dukan mata danayiwa magana zagina suke..wallahi Abba wata har marina tayi..."
"what! Mari kuma?"
"Yes Abba.. Abba Tawakaltu kadaice ta saurareni..har kudi take bani"
"Tawakaltu.. Its a lovely name" inji Abba, lumshe ido Salem yayi yana daria, Dan shafa bayanshi Abba yayi
"Salem unlove" daria ya dinga yi Abba na tayashi.
Haka suka sha hiransu har lokacin sallan asar sannan sukaje tare suka dawo, suna dawowa sukaci abinci, side din ummanshi ya wuce cos ba tare sukaci abinci ba, falon ta ya taddata zaune wata yarinya na massaging kafanta, tana Ganin Salem ta sallami yarinyan,
"My handsome son"
"Yes Umma"
"The richest guy in Africa"
"Yes Umma"
"The most eligible bachelor in Africa"
"Yes Umma"
"Umma's only son..."
"Umma kirarin ya isa hakanan" ya fadawa ummanshi don inda sabo yasaba da kirarin Umma. Zama yayi kusa daita suka fara labarin duniya, hira suke Amman yarasa ta inda zai fada mata abinda ke zuciyanshi. Ahankali ya daga kai ya kalleta
"Umma albishirinki?"
"Goro"
"Umma na samu Matan aure" da sauri Umma ta tallabo fuskanshi
"Son are serious.. Ko you are just pulling my legs"
"No Umma.. Am serious"
"Yar gidan wacece?" Ahankali Salem yace
"Yar talakawace.." Shuru Umma tadanyi sannan tace
"No problem.. There is enough money to go round" Salem murmushi yayi sannan yace
"One more thing"
"Meye kuma?" Salem shuru yayi for a moment tare da gyara zamanshi sannan yace
"She's not Fulani or Hausa.." Surprise look Umma ta watsa mashi
"Then wace yarece?"
"Yorubace..."
"What!!!!"
๐๐๐๐โค
Yau Friday akayi yinin biki gidansu ameera, dukda baa gayyaci mutane da yawaba bai hana gidan shika da mutane ba, don inkazo gidan babu masakan tsinke, aranan aka maido ameera gidansu, tasha ado cikin wani tsadadded code lace, fuskanta yasha heavy makeup, ko rashin waya da Wanda zata aura bai dametaba, kawayenta duk suna kusa daita sai iskancin su suke, ameera kam bata ki a dauketa yanzu akaiwa Salem ba, cikin zuciyanta sai Allah yaisa takewa anty Sadiya saboda banda sexual desire babu abinda ke damunta, ganitake gobe in Salem bai nemetaba zata fidda kunya ta nemeshi
๐โค๐๐๐
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐โค๐
ยฎzuwairat(ummu Maryam)
2โฃ4โฃ
Tawa sai trying number Salem take, yana ringing Amman baya dauka, duk ta tada hankalin ta, tana wajen aiki Amman hankalinta baya wajen don gani take kaman wani abu ya samu Salem
"Wai wani abu ke damunki naga sai tsoki kike" Zara ta tambayi tawa
"Tunda safe nake trying number sir Salem yana ringing Amman bai dauka,..Allah yasa lafiya" tawa tafada kaman zatayi kuka, daria Zara tayi
"Har kin shirya da wanfa ya taba maki precious boobs dinki?.."
"Ohhh...Zara stop it ina maganan abin sona kina maganan boobs" daria Zara ta karayi wanda yasa tawa kara kuluwa, tsoki taja ta bar wajen, komawa tayi waje ta zauna tare dayin tagumi.
๐โค๐๐๐
"What's today's date?" Umma ta tambayi Salem
"18 November" Salem ya amsa mata gabanshi na faduwa,
"Today is not first April.. So what sought of joke is that?" Umma ta tambayeshi muryan ta babu alaman wasa, ahankali Salem yace
"Umma.. Am not joking.. Am in love with a Yoruba..."
"Shut up!!!" Umma ta daka mashi tsawa, mikewa tayi tayi tsaye kanshi
"Daman haka kake ban saniba?..you look matured..but you are stupid.. Ina Fulani ina wata yare waishi Yoruba?.. To tunda bakason samu matan aure zan samo maka..this discussion is over.." Tana kaiwa nan tafara tafiya, tunda tafara magana Salem ya had kanshi da kwaiwa, yanajin Umma tabar wajen ya mike da sauri ya bi bayan ta
"Umma am sorry I disappointed you...but she's the one my heart choose.. I love her..in ban same taba zan rasa raina" afusace Umma tajuyo
"Then get ready to die..don bazan iyazama wata yare ta haifamani jikokiba..ta koyawa jikokina aladan da ba namuba..sam hakan bazai taba yuwaba..if you are dreaming wake up" juyawa tayi ta fara shiga bedroom Salem yakara binta da sauri
"Umma yarinyan bata ma iya yarensuba balle Ashe zata koyawa jikokinki...please Umma support me this once...I love her..please" Umma bata saurareshiba ta shige bedroom dinta, har lokacin Salem bai bar binta ba, abakin gado ta zauna ta dora kafa daya kan daya, gabanta Salem yayi kneeling
"Umma ban taba so ya mace ba sai yarinyan.. Umma in har kina sona ki so Tawakaltu.. Please" har lokacin Umma bata ce komaiba sai karkada kafa take, Amman fuskanta babu alaman amincewa
"Please first love help me..ina bin umarnin ki...ban taba yi maki gardama ba..nima dan Allah kiyi min wannan.."
"Kai kar ka yimin maganan banza!!" Ta daka mashi tsawa
"Yazaayi dana ya auri Yoruba?..me kakeso in gayawa family?...me kakeso mutane suce.. So kake adinga ganin mu kaman bamu isa da yaranmu ba?...to indai nice saidai ka mutu ba mata Amman bazaka kawo min Yoruba amatsayin surukaba...this discussion is over" Salem sunkuyar da kanshi kasa yayi, bai ankaraba yaji hawaye na zubowa daga idanuwanshi, ahankali ya mike sannan yafara cewa
"Umma I thought you love me..but am wrong don nasan inda kinason ko mahaukaciya nace inaso kema zaki sota..." Dan goge hawayen fuskanshi yayi sannan yacigaba dacewa
"Umma ban taba ketara umarnin kiba...banson karanta doctor kika yi forcing dina..I never complaint.. Banson karatu a Europe..har na samu admission a Oxford Amman kika ce dole sai peacock still I don't complain... Umma banason rayuwa a Nigeria Amman kika yi forcing dina na zauna...you choose friends for me...You choose everything for me...but am not going to let you choose my life partner...no problem tunda kinfi son family fiye dani...Amman let me make one thing crystal clear... Nobody will stop me from marrying Tawakaltu.. I love her and she's my choice.." Yana kaiwa nan ya fice daga cikin dakin
"Salem come back here now" Umma ta fada a tsawace , Amman bai juyawa ba yacigaba da tafiya, hannu yasa cikin aljihunshi yafara Neman wayoyinshi Amman bai gansuba, tsakar gidan ya tsaya ya kwallawa pilot dinshi kira sai ga guy din ya fito daga cikin wani party da gudu
"Get your things.. We are leaving.. Kuma check if my phones are in the jet" Da sauri guy din ya koma ciki ya shirya cikin sauri, shima Salem part din abbanshi ya koma ya gayamashi yanda sukayi da Umma sannan ya kara dacewa
"So Abba zan wuce abuja..I will call you"
"Amman I wish you can stay more" Abba ya fada mashi, ban kwana sukayi sannan ya fito, direct cikin jet ya wuce ya zauna sai yaga Ashe nan ya bar wayoyinshi, family phone ya dauka sai yaga 46 miss calls. Budewa yayi yaga duka tawace ta kirashi, lumshe idanuwa yayi wasu sabbin hawaye na taruwa idanuwanshi, pilot din tada jet din yayi.
Umma najin antada jet ta fito da sauri, kafin ta fito waje har sun tashi sama, ranta kara baci yayi
"Wace yarinya CE dana yakeson fifita ta kaina?..Salem always obeys me...dole in san yarinyan" tafada sannan ta koma ciki rai bace, Abba yana kallon ta ta window, Abba irin mutanen nan ne masu sanyi don Umma kadai ke making 80% of the family decisions, don ko kannen Salem biyu ita ta zaba masu miji.
"Sir where are we going?" Pilot ya tambayeshi
"Abuja" ya amsa mashi har lokacin muryan shi bai dawo daidai, waya ya daga zai kira tawa Amman yasan daya kirata zatasan da abinda ke damunshi, dole ya ajiye wayan, baiyi 15 second da ajiyewa ba tafara ringing, dubawa yayi yaga itace, dan murmushi yayi sannan yayi gyaran murya yayi picking
" my choice how far?", wani irin ajiyan zuciya yaji tayi
"Ya akayine?" Ya sake tambayan ta, ahankali tace
"Wallahi oremi hankalina ya tashi, tundazu inata kiranka ba amsa..so..."
"Sai kikayi tunanin na mutu..? Dariya tayi, yacigaba dacewa
" in wani abu ya sameni ya kenan" ahankali tace
"Sai in kashe kaina...I can imagine life with you.." Salem lumshe idanuwa yayi
"I love you.. And no obstacles will stand in the way of our love.." Yafada muryan shi na rawa
"Oremi what's the problem?" Dan daria karfi hali yayi
"Haba habibty ban fi karfin oremi wajen kiba?...Gaskiya ki chanzamin suna" yafada don ta bar maganan
"Ifemi...what's the problem..your voice is down" darian karfi hali ya karayi
"What's the meaning of ifemi" shuru tayi for a moment sannan tace
"Abin sirrine"
"Please tell me"
"I said sirri ne..har yanzu baka fada min abinda ke damunka ba" ahankali yace
"Missing dinki nake..my choice in har ban samekiba. Zan hadiye zuciya in mutu.."
"Hmmm"
"Is that all you could say...hmmm?" Daria tayi
"To me kakeso ince...anyway yasu first love da sauran yan gidan?"
"Suna lafiya..habibty anya zan Iya kaiwa Monday ban ganiba..yau Friday and am missing you die.."
"Nima jinake kaman nayi wata ban gankaba"
"Zan dawo gobe..."
"Aa...kar ka dawo..wahalan zama mota zaiyi maka yawa..sannan su first love zasu iya fushi da kai..."
"Alright.. Zan kiraki later"
"OK...bye" kiss yayi blowing cikin wayan sannan ya katse wayan.
Relaxing yayi yana tunanin abin duniya.
Suna zuwa abuja yayi sallan magrub, sannan ya koma gida, sai yaga Sam gidan baya yi mashi dadi,gidan sai yayi mashi mugun girma,
"Allah kabani tawa ta shikamin gidan nan da joy and happiness.."
Guys dinshi murna wurin su baa magana. Amman Salem baibi ta Kansu ba. Direct bedroom dinshi yawuce ya kwanta yana tunanin maganan Umma.
Yauma kusan kwana sukayi suna waya da tawa, duk yanda yaso tawa ta fada mashi maanan ifemi ki tayi, wani manager dinshi ya kira ya tambayeshi meye ifemi sai mutumin ya gayamashi my love kasancewan mitumin Yoruba ne.
Wacegari Saturday yaso yayi surprising tawa ya koma Kano don kwata2 abuja batayi mashi dadi Amman sai ya tunani yau zaa kawo ameera, tunda wuri agent dinshi ya rakashi ya gano gidan, yafi minti 30 yana daria don exactly yanda yakeson gidan haka yake, don ko cement baa shafa cikin gidan ba, kuma dubawa yayi yaga anzuba dukan abubuwan daya ce azuba, wani gefen gidan ya kalla yaga itace lode da murhu, wani sabon daria ya karayi, kallon agent din yayi
"Kasamo min guys guda biyu suyi guarding gate din nan.. And make sure you get them before 4pm"
"Yes sir"
๐๐โค๐๐
๐๐๐๐โค
ZAKISAN KONI WAYE
๐๐๐๐โค
ยฎzuwairat(ummu maryam )
2โฃ5โฃ
Yau Friday da misalin karfe biyu aka daura auren ameera da Salem kan sadakin 100k Wanda dad dinta ne ya bada, duk wurin babu wani dangin ango ko daya amma still wurin ya shika sosai, Amman yan gulma sai magana suke wai aure ba dangin ango ko daya acikinsu har yanuwan dad wanda basu shiri, shikam dad cewa yake
"Yan bakin ciki saidai Ku mutu"
Around 4pm jet yaisa gidansu ameera, yan gidan baki suka bude suna kallon ikon Allah, ameera tasha gayu cikin Arabian gown mai duwatsu from head to toe, tana wurin mom tana bata shawara kan zaman aure Amman tanajin ance jet yazo babu kunya babu tsoron Allah ta mike, kallon mamaki mom tayi mata
"Saurin meye haka?" Mom ta tambayeta, karaf anty Sadiya dake gefen ameera tace
"Ki kyaleta...ta biye maki dare yayi masu?..ki tunafa Lagos zasu daga nan su wuce" haka anty Sadiya ta rike mata hannu ta fidda ta daga cikin dakin. Wani daki suka shiga sai sauri take ta hada mata wani Maganin jaraban ta bata, kafa kai tayi ta shanye, sannan suka fita wajen jet, agaban jet Abdul da pilot ne sai aka budewa ameera bayan ta zauna, Abdul kallon ta yayi ta cikin madubi
"Anya wannan kyau sir yana Iya aikata abinda yayi niyyan kusa?" Yafada cikin ranshi. Mutane sai bye sukewa ameera Amman don girma kai ko kallon inda suke bata yiba, bakin kofan affan ya tsaya daga nesa, suna hada ido da ameera sai yayi mata gwalo, nace affan ko kasan abinda zai faru ne. Pilot daga jet yayi sakuyi sama.
Mom dake kallo ta window ta fashe da kuka, don tamkar ta yarda yarta takeji gashi bata da bakin magana.
Baa bata lokaci ba sukazo gidan Salem na Kano akayi landing, ameera sai kallon ikon Allah take don atunaninta straight to lasgidi, su Abdul na fitowa suka bude mata kofa ta fito, gaban taxi dayayi ready yana jiran su shiga ayi gaba Abdul ya tafi ya bude mata, ameera tsayawa tayi kaman batasan abinda yake nufiba
"Ma'am ki shiga mu kara gaba..." Wani irin ashar ta saki tare da watsa mashi irritating look
"Kana haukane?.. Ya zaayi kace in hau wannan dirty..disgusting.. Crippy looking car" dan daria Abdul yayi
"Ma'am please ki shiga time is not on our side..muna da long journey ahead.." Ameera bata kalli inda yake ba koma ta zauna cikin jet sai lokacin ta tuna da bata dauki wayanta daga gidaba.
Abdul yafi minti ashirin yana magiya Amman banda zagi na uwa da uwa babu abinda takeyi mashi, shikam Abdul yasan da umarnin Salem zaibi da tuni an wuce wurin don cewa yayi
"Drag her ass to abuja" Amman Sam Abdul bayason taba Matan da ba nashiba, komawa yayi cikin motan ya dauki wayan shi ya kira Salem
"What?" Salem ya ce mashi sanda yayi picking
"Sir she is not cooperating"
"What do you mean" ya tambayeshi, ahankali Abdul yace
"Sir taki shiga taxi..." Bai idaba yaji Salem nacewa
"Who the fuck give you the order of asking her?..Abdul kafara ketara umarni na ko?..in baka kiyayeniba zaka rasa aikinka...and don't forget to come along with the makeup artist" yana kaiwa nan ya katse wayanshi.
Ahankali Abdul yafito daga cikin motan ya nufi inda ameera ta kame cikin jet kaman na ubanta yace."ma'am Dan Allah kiyi hakuri ki fito mutafi...sir yana chan yana jiranki...babu mai cikin jet..kuma nan da hour 4 jirginku zai tashi... Please we have to go" ameera zama tayi kaman mai tunani sannan tace
"Ka sake wani motan don kallon wannan motan yana sani jin amai.." Dan tabe baki Abdul yayi Amman bai bari ta ganiba
"Kiyi hakuri ranki ya Dade, dukkan motocin suna abuja kuma babu time da zaa zo daga abuja daukanki..please muje kar sir ya koreni daga aiki" yakara yi mata wani karyan.
"Ai hakan zai fi cos you look worthless" tafada tana fitowa daga cikin jet, bakin motan ta tsaya tana jiran abdul ya bude mata, babu musu ya bude mata ta shiga sannan ya maida ta rufe.
Shiga Yayi gaban motan yatafara tuki sannan yace
"Ma'am kiyi hakuri zan dauki pilot din dazai yi tukin jirgin" ya kara dapka mata wani karyan.
"Go to hell its not my business kawai take me to my husband" shidai baice komaiba ya jata suka tafi yabi ta gidan makeup artist ya daukeshi, shima saida ya amshi rabonshi na zagi gurin ameera.
๐๐โค๐๐
Aranan kam tawa basu samu zamaba a restaurant saboda gari daya cika saboda bikin da ake, Allah Allah take ta amshi wayanta daga gurin shaji dake kusa dasu ta kira Salem tabashi labarin abinda ke faruwa, sai wajen karfe uku mutane suka Dan rage shagonsu ta amshi wayanta ta kunna, number Salem ta kira
"My angel meyasa number ki baya shiga tunda safe?" Salem ya fada,
"Wallahi ifemi badi da battery shine na kai chaji kuma tunda safe bamu zauna ba.." Ahankali Salem yace.
"Saboda me habibty"
"Hmmm...ifemi..dan former President yayi aure yau...kaji labarin auren?" Murmushi yayi.
"Ina talaka kammani zaiji labarin auren dan tsohon shugaban kasa?..."
"Ifemi ka bar cewa talaka kamka...ai talaka shine Wanda bashi da cin yau balle na gobe..."
"Hmm habibty you always know the right thing to say...yau kin gaji sosai