Showing 141001 words to 144000 words out of 189081 words

Chapter 48 - GARGADAN SO COMPLETE

M shakur   

30 Sep 2026

1078

yummy taste it” yashiga shafamata a lips kaman yana shafa janbaki salati Hawwa tashiga yi the skin is so cold and soft akan lips nata, kaman wata bera samin kanta tayi da bude baki kadan tadan leko da tongue nata ta lashi kan Khaleel yace “

yeesss yessss just like that my baby” wlh dadi gindin, bude bakinta tayi ahankali takama kan Khaleel yana kallon bakinta yana wani nishi, Hawwa tashiga shamai kai! Khaleel zai sume mata baitabajin dadin shan dick hakaba, bango yataba yakashe wutan dakin ya

karbi dick din ya kwanta yakama bakinta yashiga kissing kaman zatai kuka tace “dan Allah kada kamin wani abu bacci nakeji” kaman badashi takeba ahankali yace “I can’t sleep without having you” yafara wasa da jikinta nan da nan ya haukatata yafara f*cking n

ata sosai yana maganganu a fuskanta, kai Khaleel na son gindi wai yace yagaji bacci yakeji amman saida Hawwa tafara kuka da kyar da kyar ya iya kawowa around 3 yakankameta bacci na awon gaba dasu biyun.

Around 6 tabude idanunta shima Noor ce tafado mata ar

ai dawani kalan sauri ta tashi tana tura Khaleel daya rirriketa tace “Khaleel wake up and pray” jawota jikinshi yayi yahau kanta yana kokarin sake sexing nata tace “Noor zanje na shirya for school” kaman Khaleel zaiyi kuka cikin muryan bacci yace “she has

Nanies” yashiga turamata dick da kyar tureshi Hawwa tayi ta tashi tace “I’m her Mom banson Nanies” tawani sauka daga gadon da kyar tana ware kafafu tawuce kofa tama manta ba kaya jikinta saida tafito karamin falo dasauri tashiga dakinta wanka tayi agurguje

tafito tasa kaya da hijab tai salla tafito tashiga dakin Noor yarinyar na baccinta dan Noor na bacci randa babu school tana kaiwa 1 narana ma tadata Hawwa tayi takaita bayi da kanta tamata brush tamata wanka suka fito tasaka mata kayan makarantan ta tana

mata murmushi tace “my Preety daughter” murmushi Noor tamata har lokacin akwai bacci a idanunta tace “Monie I had a dream you give birth to a little sister and brother for me” zaro idanu Hawwa tayi tace “oh Allah” hijabi tasaka mata tace “maxa kiyi salla”.

EPISODE

Hawwa tace “idan kin idar kije ki gaida Dady saikizo ki sameni a kitchen muyi karatu okay” gyadamata kai Noor tayi tace “okay Momy” murmushi Hawwa tamata tanason Noor har ranta sabida Noor loves her da zuciya daya, kiss ta manna mata a gosh

i ta tashi ta wuce ta sauka kasa ta kunna turaren wuta ta shiga kitchen, breakfast tashiga hada musu chips da egg da tea na kayan kamshi da kunu cus taga Khaleel na son kunu, saikuma tashiga yin kosai abinka da kanada everything na aiki da sauri, Noor tash

igo kitchen din tace “Assalamu Alaykum Mommy good morning” “Morning Noor, Oya karanta mini suratun Nas dana koyamiki” tadauketa ta ijiye ta kan kujera karantawa Noor tashiga yi and yarinyar is very good tanada kai Hawwa tai murmushi tace “masha Allah” tash

iga biyamata falaki tana amsawa ahaka tagama komi tabama Noor some suka fito sukai dinning ta zaunar da Noor tashiga bata a baki yarinyar taci sosai tace “Momy I want to take this chips to school pls” wani irin Hawwa taji but ta tuna maganan Ammi win love

na mamanshi dan haka idan Mommy tace abu kawai tabi ahankali ahankali har Mom tagane she’s not in competition with her, murmushi tama Noor tace “your chef yamiki lunch food naki I will keep it for you anan kika dawo saikici how about that”? Gyadama Hawwa k

ai tayi da sauri tace “okay Mom” bakinta Hawwa ta sharemata tace “let’s go is almost 7:40” Hawwa tarike mata hannu suka fito waje tana sanye da hijabi ilai kuwa Mom tagani tsaye jikin Motan da ake kai Noor tare da PA tai folding hannu tanama Hawwa mugun ka

llo.

Karasawa har wajen sukayi Noor ta rungume Mom da gudu tace “my grandma good morning” murmushi Mom tamata tace “ansa kinyi latti yau abinda baki tabayiba, tafi kika dawo saimuyi rungume rungumen mu and play basket ball PA kuje” bude mata kofan akayi No

or tace “bye Mom” wani iri Mom taji jin sunan da Noor ta kira Hawwa dashi, Hawwa tai waving nata sannan ta duka ahankali tace “ina kwana Mom” kin kulata Mom tayi har saida motan yabar wajen tace “jiya ba’a gayamiki 7:30 Noor ke fitowa ba sabida I specifica

lly told PA ta sanar dake” kan Hawwa na kasa tace “angayamin” cikin fushi Mom tace “okay sabida gaki kinkai an samu gidan hutu you will do whatever you want sai 7:40 zaki fito da ita?” Ahankali Hawwa tace “kiyakuri Mom hakan bazai kara faruwa ba” kallon ba

nza Mom tamata tace “girls like you doesn’t know wat being a Mom is banda haka ba

yarki bace akanme zaki wahala akanta and be prompt? Nasan you are not happy da aka dawo da ita side dinki dan haka duk randa wani abu yasameta ko scratch nagani a jikinta wlh

kin shiga uku”cikin fushi tace “I’m just waiting for Khaleely yagama more abinda zai mora in this your old cargo body ya sakeki kibar mana gida cus I can’t stand the sight of you” Momy ta tofar da yawu a gefe tace “barima nazo na auromai wasu mata guda uk

u yadan dinga taking break daga kanki kafin ki zubamai ruwan tsufa yarona yafara mokadewa” Mom tawuce abinta tana masifa tunda Mom tafara fadanta wlh Hawwa baiwani dameta ba amman maganganun datayi na karshe yagama more abinda zai mora ajikinta ya saketa d

akuma auromai wasu mata saitaji abin yadameta.

Ahankali tajuya takoma flat nasu wucewa sama tayi kaman zata shiga dakinta sai kawai tawuce nashi tabude taga yana nan inda ta barshi yana bacci jitayi ranta yabaci wajen gadon ta wuce tai tapping jikinshi ta

ce “Khaleel” Khaleel ahankali yake bude idanunshi dasukai ja yadaurasu kan Hawwa dake sanye da maroon color hijab tayi masifan kyau ahankali ganin yabude idanu tace “wake up and pray” kokarin lumshe idanu yakarayi hakan yasa takawo hannunta zata tabashi ka

wai ya figota gadon gindinshi na mugun tashi zatai magana kawai yahau kanta yana daga mata hijabi kaman mahaukaci kawai yashigeta dan bata saka pant ba yana wani kalan nishi Hawwa data rude tace “wai bazaka salla ba daga tashi sai sex”? Riketa yayi yakai f

uskanshi saitin nata yayi grabbing bakinta yana shiga cikinta da karfi yafara sex da ita yana nishi kaman dan jinjiri, Hawwa tarasa ina zatasa kanta ga dadi tanaji but common baiyi sallan safe ba fa saikuma tace itama maisa bata tsaya dazu ta tabbatar yata

shi ba, har 10 Khaleel cin Hawwa yake agadon nan chan yafara ihu da thick voice nashi na bacci Hawwa tarufe bakinshi shifa idan zai kawo jikinshi zai iya tafaramai dadin kawowan nan 30mins before wajajen 10:30 yakawo jikin Hawwa yayi lilis tagaji, dan jara

ba da hijabi ajikinta yacita saida yagama yadaga hijabin nata yashiga ciki yashiga shan nono idanu Hawwa ta lumshe tanajin dadi wlh Khaleel ya iyasha mata nono his dick is still inside he was feeling yanda vijay nata ke motsi sabida yanda yake sha mata boo

bs acikin hijabi hakan yakara sake bashi erection mai kyau kawai ya gyara kafafunta yafara second round agajiye tace “Khaleel nagaji wlh bakai salla bafa” murya a shake yace “yanzu zanyi ai bacci uzurine awajen Allah” ya cigaba da shan nonon yana knacking

nata she’s very tired but the gbolaaa dey sweet her saida yaga tafara kukan gajiya ya tafara tureshi sannan yakawo wajajen 12 saura few minutes kafin yasauka akanta tundaga cinyanta har bed din

yabaci kaman tayi fitsari nan ko duk ruwan jikinta ne dana Kha

leel, kankameta yayi yanajin yanda jikinta yamutu yace “I love you Hawwa” saikuma yashiga manmanna mata kiss yace “I love you, I love youuuuu My Baby good morning” kafin ahankali yatashi yadan dagata yazare mata hijabin ya ijiye agefe yawuce bayi tana bins

hi da kallo idanunta na lumlumshewa.

Kafin Khaleel yafito tayi bacci yakalleta kawai yayi murmushi yawuce closet ya shirya tsaf yafito yayi salla ya feffesa turare yadauki pen da note yamata rubutu a note.

“Did you know idan kina bacci hakoranki na lekowa

waje Kulu? HahaaaI love you Baby” ya ijiye yana kallonta yasan taga abunda ya rubuta saitai masifa ya duko ya manna mata kiss yawuce yafito yasauka falo a dinning yazauna yaci abinci yayi knack sannan yawuce yafita yashiga motar shi yabar gidan.

Hospital

dinsu yakai yayi parking motanshi a special tent na mai asibiti, wayanshi yaciro yabude yashiga gallery hotunan bikinsu da duk aka turomai yabude ya kalli Hawwa yana murmushi kawai son Hawwa aranshi daban ne shi kanshi baitaba sani Allah zai daura mai son

ta ba and each day kara sonta yake maida wayan yayi yarufe yace “time to save lives” yabude kofan yafito yana daukan labcoat nashi yadauki black shade yasaka yawuce tawani special door dake wajen yashiga. Asibitinsu Babban asibiti ne dasuke treating specia

l cases dan sunada special doctors, sunada cardiologist department, oncology, menene menene, duk wani service dazaki samu a teaching hospital akwai a asibitin su kawai asibitinsu is made for elite ba talakawa ba, daidai zai wuce ta Oncology department dins

hi ne saiga wani dan magidancin bature doctor sanye da labcoat yana ganin Khaleel yayi folding hannu a kirji yatare gabanshi Khaleel yadan kalleshi cikeda damuwa Dr yace “why are you not coming for your test? Dr Lee we need to know the reason you fainted c

us it might be a sign” anatse Khaleel yace “I’m fine I feel great, infact I feel better than I’ve ever felt in my life, I’m a married Man you know” yayi wani murmushi yanama Dr iskanci, Dr shima yayi murmushi, Khaleel yawuce zai tafi Dr yace “Ibrahim are y

ou scared”? Chak Khaleel ya tsaya yakasa motsi shibai tafi ba shibai dawo ba, the only reason yakasa taking test din is because of Hawwa! What if cancer shi is back! The stress na tunanin mijinki nada cancer is traumatizing for mata, he saw yanda dan ciwon

kai idan yanayi Mommy shi kaman zatayi hauka talk more of ayi all the test agano yadawo yafara su chemo and al those annoying cancer

treatment, dayayi test din gwarama idan ciwon ne ya cinyeshi and he should just die in arms na matanshi peacefully, duk Ca

ncer dazakayi fighting nashi yatafi bayan ka girma yakara dawawo only means one thing, is here to take you back to your creator, so baimason yayi tunanin ciwon, he just wanna enjoy the time dayake dashi left with Hawwa! She’s his purpose, Dr yadauka zai ju

yo yamai magana kawai saiyaga Khaleel ya wuce abinshi yatafi.

Har zuwa gaban office nashi hannu yasa yabude kofan office din tsayawa yayi yana kallon Sam dake kwance kan dogon couch dake hadadden office din yana kallonshi shima, dauke kai Khaleel yayi yama

ida kofan office din yarufe yace “ubanme kazo yi a office I have plenty patient to see get out” tashi Sam yayi ya ijiye wayan dayake hannunshi yace “baza’a fitan ma kayi duk abinda zakayi” kallonshi Khaleel yayi ganin ranshi duk abace yake sai kawai yawuce

yazare glass ya ijiye yashiga saka labcoat nashi yawuce ya zauna yana kunna destop nashi telephone na office din yashiga ringing yadaga yace “a moment please you can start sending in patient in the next 15minutes” yasauke wayan daidai system din na gama b

ooting yashiga saka password dinshi Sam daya kasa daurewa yace “wai Lee ni kakema wulakanci sabida kaga banda anybody sai kai”? Kin kulashi Khaleel yayi yacigaba da danne danne a keyboard dasauri dasauri, Sam da idanunshi yayi ja yace “if I call you you do

n’t answer, if I chat you up you don’t respond, idan nazo gida ko ka ganni is for few minutes kadinga sauri zaka tafi wajen matarka you don’t talk to me anymore” Khaleel na abinda yake yace “that’s because I’m married now! I’m a married man!” Dasauri Sam y

ace “wtf! What the actual fuck are you saying Lee? Common dude you’ve been getting married for as long as tun kana 24yrs I remember clearly, but bamu taba growing distant like this ba, wat has that witch police girl given to you!?” “Sameer!” Khaleel yakira

shi da karfi yana tashi kaman zaki ya nuna shi da yatsa yace “watch your tongue! Don’t ever utter any word of disrespect towards my wife!” Azuciye Sam yace “ance mata witc……” bai karasa maganan ba Khaleel yataho wajen wani wawan punch yama Sam a baki da sa

ida lips dinshi yafashe saiga jini yataba lips nashi da hannu yakalli Khaleel yace “did you hit me sabida that police girl?” Azuciye Khaleel yace “not hitting kadai I can kill you because of her!”.

EPISODE

Wani irin kallo Sam kema Khaleel shima Kh

aleel haka ranshi yayi masifan baci sai kawai ya nunamai kofa yace “get out and don’t ever and ever come to my office or anywhere nake ever again! Duk wanda bayason matata baida space arayuwana har abada! Get out!”

Khaleel yafada azuciye ranshi abace dayas

a Sam yayi wajen kofa jikinshi yayi bala’in sanyi ganin the only family dayake dashi today is threatening to kill him sabida matarsa, harya taba kofan saikuma yadawo da gudu kawai ya rungume Khaleel yafashe da kuka dan kusan halinsu daya da Khaleel ajebota

s, the way aka raini Khaleel haka aka raini Sameer, Sam yace “I’m sorry okay I didn’t mean to disrespect Hawwa kasan ni baruwana da irin abubuwan nan, I’m just angry ne”gwanin ban tausayi yace “I just miss my cousin, our fathers su kadai iyayensu suka haif

a, mu kadai suka haifa even though I was a year old da aka haifeka but we grew up together, we do everything together, we went to school together you are my best friend Khaleel! Duk inda zani idan babu kai I don’t enjoy it har party su Moh can’t fill in sp

ace naka in my heart kaine dan uwana ko na kashe wani yau kai zan kira ba su Moh ba” murya chan kasa yace “tun bayan aurenku i feel all alone! I’m all alone, You don’t go out again, you don’t answer my calls nor my chats dazaran nazo gida kace zaka tafi ga

shi baka bari na biyoka flat dinka mu zauna tare like we use to do a dakinka dake flat na Momy you just abandon me without thinking about me, without thinking how I will feel”sosai Khaleel yaji Sam yabashi tausayi Sam is his best friend and only family rel

ation his cousin, tare suke komi duk wani gantalinsu na duniya da yawon banza da party tareda Sam sukeyi, dan ijiyan zuciya yasauke sai kawai yadagoshi daga jikinshi ya zaunar dashi kan kujera yace “stop crying” wucewa yayi yabude wani box yadauko auduga y

ajawo kujera yazauna agabanshi yana goge mai blood na lips nashi yace “I’m sorry you feel kaman I abandon you, I just want to stop all this life ne is not good Sam kaima kadena” dasauri Sam yace “injiwa? Wat is life without fun? Ko zamanin annabawa ana sha

gali abuga mandiri ayi rawan koroso, balle zamanin mu, mun zauna a Riyad, Oman, Katar, Jordan, Saudi all those larabawan friends namu bakaga suna having fun more than us ba? Larabawa fa do much more than us” dan shiru Khaleel yayi yace “I don’t want to mak

e my wife sad she doesn’t like this kind of life mukeyi Sam and she’s right Allah yahana, it doesn’t matter ko

larabawa nayi or not, wlh I want to be a good person na shiga aljanna kaga ko anan duniya i hate fire balle nayi ending up a lahira a wuta, and I

really, really, reallyyyyy don’t want to hurt my wife I love her so sooooo much Sam!” Khaleel yayi maganan cikeda damuwa kuma da zuciya daya, ganin haka shima Sam da zuciya daya dan duk kalan kansu daya yace “to be hiding it from her she won’t know sai ka

zo muyi fun kadan saika tafi kaji she will not know, bakai missing party ba yanzu?” Ahankali Khaleel yace “I do but not sosai My wife makes me forget so many things” Sam yace “tun ranan damukazo kadan busa kadan a terrace ka karasha?”Ahankali Khaleel ya gi

rgiza kai, murmushi Sam yayi yace “kaga kanada Hawwa kazo kahada da fun life will be rainbow, rainbow, and rainbows for you kahada all the colors tsaf tsaf you will be extremely happy, anjima akwai wani party a doll house namu kazo muje katashi daga aiki a

round 8 saika koma gida” dan kallonshi Khaleel yayi so tempted to go saikuma ya girgiza kai yace “uhm’uhm nidai katafi lemme see patient dina” kin tafiya Sam yayi yabude uwardakan office din yace “I will wait for you bari nai bacci” yashige ciki Khaleel ya

bishi da kallo kawai yakoma chair ya zauna yafara aiki yasa aka fara turo patient yana dubasu kafin daga bisani yaje wardround tareda some nurses dawasu new doctors yan internship .

Wuraren 1 Hawwa ta tashi ahankali jikinta ciwo yake bana komiba saina wa

halan Khaleel tashi sauna ahankali tayi tadauki dan note din da Khaleel yabarin mata dasauri ta taba hakoranta Allah tsokana ne baby wnada yataba gayamata tana bude hakori agida ta harari note din ta tashi ta kwashe bedsheet na gadon tadauko wani ta shimfi

da ta kunna turaren wuta adakin sannan tawuce dakinta wanka tayi da ruwan zafi sosai tasaka yar karaman riga tadauki wayan ta tana dubawa koya kırata taga bai kirata ba kasa tawuce ta zauna taci abinci saikuma ta tashi tawuce kitchen hakanan yau kawai sait

aji tanaso tasha kayan matanta kodan sabida yanda Khaleel yabi pussy natane tanaso ya kara dadi tunda shi mayen pussy ne bari tadanmai wannan tawani ja gorinan

kaman bataso din nan tashiga bude komi tanasha kadan kadan ta maida fridge tafito

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login