Showing 156001 words to 159000 words out of 189081 words
ta linke komi tasake fadawa bayi tai wanka tafit
o daure da towel duka gifts din tashiga kwashewa tana kaiwa closet daidai tagama kwashewa taga wani envelop dasauri tadauka kawai taga open ticket ne na Qatar business class seat na honeymoon yarubuta note dasauri tabude.
“l don’t wanna force you, anytime
you feel you’re ready to go on honeymoon with me just put the date and give me together with you passport, I can’t wait for us to have our honeymoon! I love you Wifey”.
Ya Allah wani iri Hawwa taji zuciyanta yayi ahankali tamaida komi ta ijiye a closet nat
a harda ticket din tafito tazauna akan gado tai shiru tana kallon kofanta chan kasan zuciyanta tana addu’a he should just walk in through the door but bataso tai admitting abinda zuciyanta keji kenan dasauri ta juya tabama kofan baya tana kashe wutan dakin
tana sauke ijiyan zuciya ahankali tana runtse idanunta.
Tun jiya batai bacci ba tanaso tayi but tunanin Khaleel ya addabi
zuciyanta, dasauri tasake juyowa tana kallon kofan again still tai shiru takasa bacci wlh takai 1hr tana kallon kofan saikuma tasaka
hannunta tadauki wayanta ta danna data ta kunna tashiga instagram page dinshi taje tashiga hotunan shi tashiga kallo tana murmushi sosai saikuma tashiga hotunan su na biki tana kallonshi, hawaye taji sun taru a idanunta batamasan takamaimen meke damunta ba
, Khaleel yamata laifi okay, and yes bataso tayi zaman aure da mutum mai halinshi, but kawai she’s feeling bad, tanaji kaman kotun datakaishi she went tooo far kaman bata kyauta ba, she’s feeling guilty, maisa tai acting kaman wacce bata da iyaye? Yes ansa
n ita ke zama da Khaleel not iyayenta wat she did shows batada any respect ko courtesy towards iyayenta da iyayenshi, nor Ammi not Baba not kuma Baban Khaleel da mahaifiyarshi ai da takai kara, why is she acting kaman babu wanda ya isa da ita aduniya? Koma
menene data fara kiran Ammi ta sanar da ita kafin taje court she overreacted right? Ijiyan zuciya ta sauke tana sake tashi ta jingina da bangon gado ta kunna side lamp na gefen gadon tarasa yazatayi she’s feeling so badddd zuciyanta baya mata dadi ko kada
n kaman akwai wani abu akan zuciyanta haka takeji.
EPISODE
Har 2:00AM Hawwa na zaune awajen jin kaman tana loosing mind nata akan zancen kotun nan takasa samin natsuwa azuciyanta sabida abin yasa ta yaye bargo dagakan kafafunta tazura flops nata t
abude kofa ahankali batare data bari kofan yayi kara ba ta kalli kofan Khaleel sannan tawuce tashiga sauka kasa taga letter na inda tabari tawuce har wajen ta tsaya tana kallon envelop din hannunta na rawa sosai sai kawai tadauka dasauri tajuya tayi stairc
ase tashiga hawa tawuce sama tabude dakinta ahankali tamaida kofan tarufe tazauna dasauri tama manta dare yayi tashiga daukan number jikin envelop din wanda she believe number matar data mata abin ne yau, dialing nunber tayi kafafunta na rawa takai wayan k
unnenta dasauri she just wants to tell them tafasa amman har wayan yagama ringing ba’a dagaba, sake dialing number tayi still ba’a daukaba, ahankali Hawwa tace “dan Allah ki dauka” ana uku ma bata dauka ba, ijiye wayan tayi tashiga yaga envelope din dasaur
i saida tai gutsi gutsi da komi sannan ta tattara
komi tasa asaman riganta tawuce bayi ta zuba a pit tai flushing tana sauke ijiyan zuciya tadauro alwala tafito tasaka hijabi ta shimfida dadduma tahau kai tafara salla kawai tana kaiwa sujjada saita fashe d
a kuka ahaka ta idar ta zauna tadaga hannunta tace “Ya Allah I know I’ve been praying ina rokonka kabani miji nagari kamili nutsasse wanda yake bauta maka da kyau, wanda zai soni, Ya Allah I’m confused about Khaleel, he’s complete opposite of abinda na rok
eka and bansan mesa ka kawoshi rayuwana ba, Ya Allah I’m really really confuse, Ya Allah help me, make my heart understand,
I want my heart to know him, I want to know shine zabin dakamin? Ya Allah guide my step, idan bashi bane kabani mijina my right man,
Ya Allah help me I don’t even know menakeji? I’m feeling bad na kaishi court somehow somehow I feel koma menene he doesn’t deserve na makashi a kotu, koba komi he helped me in so many ways” tai dan shiru kunya na kamata tayi admitting abubuwan daya mata
A
hankali tace “he saved me time without number, he is always there for me, he, he, he loves Baba na so much, he respects them, he respects my family, was I wrong danace iyayenshi basu bashi tarbiya ba? Ya Allah I didn’t say it da nufin zagi wlh kuwa, bazan
taba zagin iyayenshi ba konayi hauka, but he feels kaman na zagesu“ tadanyi shiru kaman mai tunani ahankali tace “I will feel somehow nima idan aka cemin iyayena basu bani tarbiyaba” dan iska ta fuzar kadan tanaji ba dadi aranta, murya chan kasa tace “I ab
used him also” tai shiru
Sai ta kwanta akan dadduman ahankali kaman marainiya wlh she can’t even lie or deny it bala’in kewan Khaleel din takeyi dudda tasan bawai she loves him bane but kawai she’s missing him, harde kafafunta tayi tareda kama maranta sabi
da bade tunani daya gitta mata na all abubuwan dayake yi da jikinta kawai taji cikinta ya kulle dasauri taja kan hijabinta tashige ciki tana tuna randa Khaleel yashige cikin hijabinta dasauri tashiga kallon ciki kaman ta ganshi but bayan an dasauri ta fiti
da kanta daga hijabin maranta kawai ya kulle tana wajen ahaka tarasa yanda zatayi da kanta har bacci mai wahala ya dauketa.
Karan bude kofan falo taji dasauri tabude idanunta ta tashi zaune saitaji salla ake a mosque na gidan na asuba. “Khaleel yatashi s
allan asuba da kanshi?” Tai maganan ahankali wani sanyi taji aranta ta tashi da sauri tafada bayi tai brush tai komi tafito daure da alwala tai salla tai azlar sharp sharp sai kawai takoma bayin ta watsa ruwa tafito tazauna bakin gado tana rawa rawa da kaf
afunta jin
kaman ana bude kofa yasa tadauki hijabinta tasaka dasauri ta zare towel ta ijiye kan gado ya zamto babu komi ciki tabude kofa tafito she just wants him yaga boobs nata ta hijabi tunda yataba commenting ranan nan datai haka, maybe hakan yasa yada
n tabata koyama mata magana, fitowa tayi tafara hayowa staircase daidai shima yana hayowa idanunshi sunyi wani kalan jaa idanunshi akanta Hawwa taki kallonshi tacigaba da saukowa daga bene tana wani kalan sauka dakesa boobs nata shaking rababba ta hijab Kh
aleel yakasa cigaba da tafiya kawai ya tsaya chak yana kallonta, ya tsare boobs nata da ido yasan babu komi ajikinta, ga nipples nata da sukai pricking ta hijabi, Hawwa tazo ta wuceshi a shedance daidai zata shiga kitchen asanyaye Khaleel yace “Hawwa!” Cha
k ta tsaya batare data juyoba zuciyanta namata wani irin dadi kaman an watsa kankaran madara ganin yakirata, aranta tace please come and just hug me mu shirya katabani.
Boyayyen ijiyan zuciya Khaleel ya sauke anatse yace “how was your night? Kin tashi lpy?
Hope you’re fine?” Wani iri tambayan sukama Hawwa awuya farin cikinta yakoma ciki, bakin ciki yasa tamaki amsawa tabude kofa tashiga kitchen kawai dasauri shima Khaleel yashiga wucewa sama yafada dakinshi da sauri yafada gado yakife kanshi acikin pillow s
ai kuka his dick is super hard baiyi bacci ba all through shifa son sex is in his blood, kankame dick nashi yayi da hannu yana wani irin nishi kaman zai mutu, all he wants is pussy Hawwa bana kowaba, he just wanna slide inside yana shiga da kyar din nan vi
jay din na gumming nashi but yarasa yanda zaiyi gashi ta kaishi court though yanzu daya tashi baiga letter ba cus he promised bazai taba takardan ba, is she planning something? Yana ahaka wayanshi yahau ringing he knows Baba ne ahankali yamika hannu yadauk
i wayan yakai kunne yace “Baabaa” Baba muryanshi kadai yaji yace “Ibrahima jikin ne? Me kuma yakesaka kuka bakasan sai kana daurewa ba eh? Sannu ya isa, dan Allah ka sanar da matarka ko ni zan kirata dakaina yoo tanama ina? Kana jin jiki haka ace Hawwa bat
a sani ba kuma bata lura ba anya yarinyar nan na kula dakai kuwa?” Dasauri Khaleel yace “tana kula dani sosai Baba, boye mata nake banso ta damu” zuciyan Baba ba dadi yace “na shirya kufito yau basaikunzo daukana ba ni yanzu zan tafi asibitin ma saikazo” d
asauri yace “Baba idan bazaka jiramu ba bari nasa azo adauke karkaje da kanka ai yanzu Dr baimazo ba kaji Baba” ran Baba duk ba dadi dan jikinshi yasoma bashi wani abu Hawwa na ina? Ba daki daya suke kwana ba? Yanda yaji muryan Khaleel waye bazaiji yasan b
a lafiya ba, dan murmushi yayi yace “toh naji zan jiraka toh”
Baba ya katse wayan sai kawai yakira Ammi ringing daya ta dauka tace
“Malam menene? Wannan kiran asubahin nasan dawani abu” ijiyan zuciya Baba yasauke yace “Zainabu zuciyana yaki natsuwa wlh ina
gani kai bama gani ba, Hawwa da Ibrahima basa zaman lpy wlh! İnada yakinin haka!”.
EPISODE
Gaban Ammi faduwa yashigayi jin abinda Baba yafadi tace “Subhanallahi meya faru? Maisa kace haka Malam? Ko jiya saida mukai waya tagayamini taje park kallo
n ganye haka da iri” dasauri Baba yace “nikuma Ibrahima cemin yayi tana gida ya akayi suke fadin abu daban daban” dasauri Ammi tace “ohh Allah na, fadamin kaimene kalura Malam“ daga abinda yafaru jiya zuwa yanzu da asuban nan dayakira Khaleel Baba ya sanar
da Ammi yace “wlh Zainabu wani babban abu nafaruwa tsakaninsu ki gwada kiran Hawwa muji dan ni banda hakuri zan iya duramata ashar akan Ibrahima kin sanni, haba yaro na fama da kanshi halakashi takeson yi” zuciyan Ammi ba dadi tace “bari nakirata” kashe w
ayan tayi tashiga kiran wayan Hawwa kusan sau biyar duk bai shigaba not reachable yake gayamata, ijiye wayan tayi tace “anjima na kirata back”.
Girki Hawwa tayi just pasta tai making da tea takai komi dinning ta ijiye tafito takoma sama tana kallon dakin
shi tashiga ciki, dayake tai wanka sai tawuce closet nata tashiga shiryawa even though basaita saka uniform ba kawai saita shiga shiryawa cikin uniform tsaf tai kyau sosai around 8:00 dot na sage tabude kofa tafito daidai shima Khaleel yafito yana sanye da
jean dawata shirt daya bude boturan gaba ya makala dark shade a idanu yana kamshi sosai, sai kamshi yake hada ido sukayi ta dauke kai tanajin haushin yanda taga yayi kyau kawai tawuce staircase tashiga sauka Khaleel ya tsaya yana kallonta kaman taji wani
abu saikuma ta tsaya bayan takai last staircase din ba yabo ba fallasa tace “I’m resuming work today!” Tana maganan tawuce
tai wajen kofa tasa hannu zata bude kofan Khaleel yace “Hawwa!” Chak ta tsaya sabida yanda taji da kakkausan murya yakirata but bata
juyoba yace “kinsan I’m the one that married you! Bake kika aureni
ba ko?” Juyowa Hawwa tayi ta watsamai kallon rashin mutunci jin maganan day mata yana tsaye a sama, strictly yace “get back inside and remove that uniform and stay at home, my wife can’t be
working awani police station or as a police woman never!” Sosai Hawwa ke kallonshi bata tabajin bacinrai a tone na Khaleel yana mata magana ba sai yanzu, kallonshi tayi from head to toe tace “which wife are you talking about? And wani husband? Auren da ba
nso? Mijin dana tsana? Find matan dazakai controlling not me!” Tana maganan tajuya tareda bude kofa tafice Khaleel yaji kirjinshi nawani tafarfasa sosai, yahau wani kalan nishi ranshi yabaci kanshi kawai yashiga sarawa sosai bana wasaba yakasa motsi yafara
ganin jiri jiri dasauri yashiga dukawa yana breathing fast fast yana kokarin saita kanshi yana taking deep breath.
Hawwa na fita taji tama kasa gudu sosai but dai still tacigaba da gudu zuciyanta yashiga mata ba dadi wlh hakanan taji bazata iya zuwa aikin
ba tunda yahana kawai dai tafito ne bamatasan mesa ba kodan ta nunamai batajin magana ne oho,
Wayanta ne taji yana ringing dasauri tai slowing down ta gangara gefen hanya tadauki wayan tana ganin number ne batasan number ba ko daga office nasu ne, amsa wa
yan tayi takai kunnenta kai tsaye cikin muryanta mai dadi tace “hello!” Kaman daga sama taji muryan Baban Yaseer yace “Assalamu Alaykum Hawwa nine Baban Yaseer, Aliyu ne!” Wani kalan faduwa gaban Hawwa yayi batasan sanda tazare wayan daga kunnenta takalli
call din tama kasa maida wayan kunnenta ba Baban Yaseer yace “Hawwa Hawwa sorry na kiraki impromptu, I just tried layinki banma dauka zai shiga ba cus I thought kin chanza layi bayan aure, daman i called naji yaya kike ne? And how are you holding up with t
he divorce?” Da farko da Hawwa bataso ta maida wayan kunnenta but jin maganan da Baban Yaseer yayi dasauri ta maida wayan kunnen kai tsaye tace “did I tell you am divorcing anyone ne?” Dasauri Baban Yaseer yace “ohh not really but nasanki sosai to know wha
t is going on in your head, I know u are not happy, don’t get me wrong Hawwa I’m on your side like I said yesterday I just called to check on you” ran Hawwa abace tace “Baban Yaseer karka kara kirana again please! I don’t appreciate that! Ni da mijina are
fine okay” dasauri yace “Wlh karya kike you are not fine!” Wani irin mamaki abin yabama Hawwa data fara tunanin kodai yasami tabin hankaline mutumin nan cus this is not the Baban Yaseer she knows, Baban Yaseer yawani rage murya yace “I know you cried sever
ally yesterday, I know he’s hurting you, I know he is not treating you right!” Yawani kara rage murya yace “nobody can treat you better than me! Nida har
matana na saka sabida ke, I love you Hawwa!” Bala’in faduwa gaban Hawwa yayi jin da aurenta tana saura
ron wani na gayamata he loves her batasan sanda tacire wayan daga kunnenta ba tana kokarin kashe wayan wayan yashiga speaker daidai Baban Yaseer yace “I will wait for you alkali na baku saki I will marry you..” “saidai ka auri uwarka jaki! Mahaukaci!” Haww
a tafadi loosing all respects for him jin abinda yake gayamata da aurenta akanta tace “ka sake kirana wlh I will drop duk mutunci naci uban mai garinku”takatse wayan daga kunnenta kawai Baban Yaseer yashiga kiranta tana katse wayan yana kira tana katse way
an ahaka ganin yaki daina kira kawai saita saka wayan a flight mode tama jefar da wayan ta kifa kanta not knowing wat to do gajiya tayi kawai ta kunna motan tai reverse takoma gidan tai parking tafito tawuce side nasu taga Khaleel bayanan wajen abinci taje
ta bude taga bai taba komiba taji abu ya tsayamata awuya.
Uniform tacire ta kwanta she’s not happy babu abinda ke mata dadı aryuwanta ahaka har tayi la’asar tasauko falo zata wuce tashiga kitchen kawai taji landline na falon na ringing saida tadan firgit
a cus ta dauka decoration ne kawai dasauri ta wuce wajen Khaleel ne ke kiranta dauka tayi ahankali taji muryan namiji yace “Good Evening Ma this is security 067 at the gate, we have a guest here that claim to be your Mom, she said her name is Zainab all th
e way from zaria!” Atsorace Hawwa tace “Ammi” “did you know her”? Dasauri Hawwa tace “yes yes she’s my Mom”?.
EPISODE
Hawwa tai maza ta ijiye wayan takoma sama tadauko hijabinta tasaka tafito daidai ana shigo da Ammi awani bespa moto na yawo agid
an cus da nisa idan zakazo da kafa from asalin gate zuwa cikin gida, har gaban dakinta aka kawo Ammi, murmushi Hawwa keyi but ganin fuskan Ammi sai kawai taji gabanta na faduwa sosai amman ta daure takai hannunta zata karbi handbag na Ammi tace “sannu da z
uwa Ammi” kala Ammi bata cemataba kawai tabude kofanta tashiga ciki Hawwa tabiyota
tana maida kofan tarufe Ammi na kaiwa tsakiyan falo ta ijiye handbag nata babu wasa akan fuskanta tace “meke faruwa tsakaninki da mijinki Hawwa?” Khaleel ya sanar da Ammi ne
? Tambayan da Hawwa tashigayima kanta kenan gabanta nafaduwa, yagayama Baba ne? Wannan da Ammi tazo daga Abuja, tabude baki zatai magana Ammi tace “wlh kikamin karya saina gauramiki mari! Sannan zan fita daga rayuwanki har abada this time around for good!”
Shigowa cikin falon Hawwa tayi kawai saitai kneeling gaban Ammi takama kafafun Ammi bakinta har rawa yake tace “Ammi ki zauna zan fadamiki gaskiya wlh bazan miki karyaba nima daman inaso nakiraki, Please sit Ammi” da kyar Ammi ta zauna cus ta lura ayanda
tama Hawwa maganan Hawwa ta dauka tasan wani abu ko maybe Khaleel ya sanar dasu komi, ahankali Hawwa tace “Ammi ni yarki ce Khaleel ba shine danku ba kafin nazo gidan nan nasanar daku kome kunki yarda dani, Ammi please believe me this time, bansan medame y
afadan miki ba but I will not lie zan fadi komi nima nafadi abubuwan dana fadi” tadan sauke ijiyan zuciya gabanta na faduwa sosai wannan da Ammi tazo hala har sheri Khaleel yamata, tace “Ammi Khaleel na shaye shaye wlh!” Ammi tai shiru tana kallonta idanun
Hawwa dasukai ja saita fara bama Ammi labarin komi daga farko tundaga kan auri saki da shaye shayen sa da abinda yahadasu da abinda tayi, da zagin, saikuma bakinta na rawa sosai tashiga bama Ammi labarin kotun da sammacin data kawomai jiya haba jikake tas
sssss!!! Ammi tadauketa da mari da saida Hawwa tai tumble ta tashi zaune da sauri tana dafe kuncinta ta bala’in tsorata da kalan marin da Ammi tamata, Ammi na mata wani kalan kallo tace “this slap is for zagin mijinki da rashin girmamashi” ko kadan Hawwa b
atai wani tunani Ammi zata kara mata mari ba, Ammi takara dauketa da mari tassssssss! Tace “this