Showing 153001 words to 156000 words out of 189081 words
I promise” juyawa Baba yayi yashafa fuskan Khaleel yace “kaji likita yace ba zafi kadena tsoro babu abinda zai sameka kaji”? Gya
damai kai Khaleel yayi Baba yawuce yafita aka shiga da Khaleel cikin machine din gabansa na faduwa memories na rashin lafiyanshi na dawomai fresh arai, the most traumatic experience na rayuwanshi kenan.
Sosai Baba ke kada kafafunshi yana jira likata yafit
o kusan 30mins yagaji dagashi har Salman sai kawai yatashi yana bude kofa daidai Khaleel na fitowa daga machine din haba sai amai salati Baba yasaki. “Innalillahi Likita meya sameshi yake amai” yayi wajen nurses na tara abun amai Khaleel nashiga ciki, Dr y
ace “is normal machine din nasa mutane feeling nauseated da dasauransu” Baba yadafa Khaleel dake amai sosai gashi babu wani abu a cikinsa ma, idanun Baba sukai ja, ruwa aka kawo Baba yakarba yabashi ya kuskure bakinsa kawai yakama Baba yana daura kanshi aj
ikinsa yana nishi da kyar da kyar
Baba namai sannu gwanin ban tausayi, saida yadan huta sannan aka tafi dasu another waje abubuwa daban daban akema Khaleel har wajajen 4.
Ahankali Khaleel yace “Baba karfe nawa?” Dasauri Baba yace “hudu tayi” ahankali yace
“zan koma gida” dasauri Baba yace “saura test daya haka likita yace” murya chan kasa yace “gobe zan dawo nayi yau birthday Hawwa nariga nayi making arrangement” cikeda masifa Baba yace “bakada lafiya ta birthday kake test din daza’a maka baifi zagayowan sh
ekarun Hawwa ba” idanu ya lumshe murya chan kasa yace “nothing can be more important than Matana Baba” baki Baba yasaki yana kallon Khaleel dake ciwo sosai yama rasa mezaice Dr yashigo Khaleel yace “I want to go home I will come tomorrow for the last test”
Dr zaiyi magana but yasan halin Khaleel hakan yasa yace “okay but akwai magungunan dazaka sha kadan sami karfi da kuzari” gyadamai kai Khaleel yayi ya cicciremai komi Salman yakawo kayanshi ya karba Baba da kanshi yatayashi saka rigan wandone dai yajuya S
alman yatayashi sawa, Dr yabashi magani yasha suka rikeshi suka fita har mota Baba ma yashiga ya zauna, kwanciya Khaleel yayi yasa kanshi a cinyan Baba, Baba na shafamai kai cikin duka surukan shi babu wanda yakeda this bond dashi like Ibrahima, Ibrahima y
a daukesa kaman mahaifinsa ba suruki ba, shima haka yakejin Ibrahima kaman dansa na cikinsa.
Har gidan Baba suka sauke Baba, Baba yace “gobe asuba a asibitin zatamin likita yafadamin duk abinda kakeyi kana guduwa ni da kaine, kahuta kaji, kaci abinci kuma,
kace Hawwa tamaka shayi da kayan kamshi, karku fita dan Allah kome mene zakiyi kuyi agida kajini bakada lafiya, Salman karka bari yaje wani waje” gyadama Baba kai yayi ahankali hakama Salman, Baba yakara shafa fuskanshi cikeda so dakuma damuwa yace “Allah
yabaka Lpy Ibrahima kayı kokari ka sanar da
matarka da iyayenka kaji” hannun Baba Khaleel yakama dake kan fuskanshi yayi murmushi yace “okay Baba” sakinshi Baba yayi yarufe musu kofa suka tafi yanama motan bye duk bayajin dadi.
Har gıda sukakai motan day
aga Babu kawai yagane har lokacin Hawwa bata dawoba parking sukayi yafito thank God ba kowa agida cus Mom daman tace yau zata fita tareda Noor sunada event, flat nasu yashiga Salman yakaishi har dakinshi wanka yayi yafito ya shirya da kyar yayi kyau sosai
sai kamshi yake zubawa yaciro wasu abubuwa daga wani expensive bag yakai dakin Hawwa.
6 dot na yamma Hawwa tashigo gidan tawuce tai parking motan tafito, wucewa flat nasu tayi tabude kofa ahankali tashiga ciki, Khaleel tagani zaune afalo yana sanye dayadi
mai shegen kyau, riga milk jumper da wando yayi bala’in kyau yana zuba kamshi, suna hada idanu tadauke kai tashigo tamaida kofan tarufe tashigo tawuceshi zatai staircase batare datamayi sallama ba balle ta gaidashi yace “Hawwa!”.
EPISODE
Chak ta ts
aya yanda ya kirata har cikin ranta taji muryansa gabobin jikinta na amamsawa, amman bata amsaba bakuma tajuyoba, ahankali Khaleel yana gyara voice nashi dan baiso tagane wani abu gamedashi yace “change and come down we are going out” batare data kalleshi
ba tace “I’m not going anywhere with you Ibrahim Khaleel!” Saikuma tajuyo zuciya na debanta fuuu tadawo gaban kujeran dayake zaune ta tsaya tareda bude jakan hannunta duk yana kallonta envelope na court taciro ta ijiye kan hannun kujeran dayake kai yabi sa
mmacin da kallo tajuya tawuce fuuu tafara hawa staircase, ahankali kaman baisan metayi ba yace “hurry up Moonshine, I kept something on your bed shizaki saka” juyowa Hawwa tayi cikeda fada kaman wata zakanya tace “nace ba inda zani dakai so also I’m not go
nna wear anything from you” kallonta yayi shima cikin ido yace “Baba ke neman mu wajenshi zamu, the clothes shiya aiko dasu plus this one I’m wearing” chak Hawwa ta tsaya tana kallonshi, karanta yakai wajen Baba saikuma ta juya zata wuce Khaleel yace “afte
r magrib” dakinta tawuce tana shiga taga wani mahaukacin designer abaya sabo fil ajikin hanger irin wanda take gani a IG na 20M dinnan black ga duwatsu ya Allah kaman ka lashe abayan saiga wani takalmi dan heel na Dior pink sai wani bottega hand purse pink
ya Allah sunyi kyau, note tagani dasauri takalla handwriting din Khaleel ne hannu tasa tadauka yace “can you please do makeup? Banso Baba yasan we are fighting” ijiye note din tayi da sauri sai kawai tafada bayi toh idan Baba baisan suna fada a maisa yake
nemansu? Dawani kudi yasainusu kayan nan, bataso asan sunyi fada za’a hanata shigar da karan kotu.
Wanka tayi tafito tazauna kawai tafara makeup gabanta na faduwa, foundation ta shafa da hoda tai carving eyebrows nata tasa concealer ta tai highlighting y
au pink lipstick tasa sabida takalmi da jakan taga pink ne, ta tashi tai salla sannan tawuce tasaka inner tafito tasa abayan tunda take bata taba saka abaya daya mata kyau like this ba heel din tasa tai wani irin kyau kaman aljana, tadauki purse din wlh ka
man balarabiya tana fesa turaruka, kallon kanta tayi kyan yamayi yawa kaman taje ta goge makeup din daidai anyi knockin tareda bude kofan, chak breath na Khaleel ya tsaya sabida yanda Hawwa tayi kyau dauke kanta tayi from kallonshi sabida yamata kyau dayaw
a a idanu hakan yasa shima ya iya daidaita kanshi yace “let’s go” yajuya yayi gaba itama tafito gashi ta iya tafiya da heel tundaga staircase take kallon sammacin data bashi dake inda ta ijiye daga gani ko tabawa baimayiba, kofa yabude mata yajuyo yana kal
lonta yana jiranta tazo tana zuwa tafita kamshin datake yawani shaka yabiyota abaya taga wata sabuwan Maybach pink ke jiransu bude mata yayi tazo tashiga batare data kalleshi ba shima ya shiga ciki ya zauna, aka rufo musu kofa aka ja motan kamshin datakeyi
da kamshin dayakeyi sun hadu sun gauraye motan, ahankali Khaleel yake kai hannunshi zuwa nata dake kan kujeran gabanshi har faduwa yake but he just wanna touch her ko kadan ne, tun safe bai riketa ba not yayi feeling skin nata, even if it’s just for a mom
ent he wants to touch her, hannunshi yadaura saman nata ahankali dasauri Hawwa tajuyo takalleshi suka hada idanu tamai wani kallon fitinan bala’i ta fizge hannunta, dan ijiyan zuciya Khaleel yasauke yakoma ya jingina da bango kujeran.
Gaban wani babban tea
ching hospital yaga sunyi parking already saitaga ma’aikatan Khaleel dasu bodyguards duk tsaye wajen kaman ansan da zuwansu, ga CMac na asibitin da wata HOD da couples of Doctors and metrons, budu musu akayi Khaleel yasauko yakalleta yace “come” adan tsora
ce tace “something happened to Baba ne?” Girgixamai kai yayi yace “No” sakkowa tayi ahankali suka fara tafiya looking elegantly cute together sai kawai yarike mata hannu akwai mutane awajen kuma kallonsu ake ga ma’aikatan sa hakan yasa bata karbe hannun ba
, CMac din yakaraso da sauri yana bama Khaleel hannu yace “welcome Sir and Ma” gyadamusu kai yayi suka babbama Khaleel hannu sauran likitoci kafin Cmac yayi gaba suka shiga cikin hospital din gaban wani newly built abi renovated ICU taga sunyi Khaleel na r
ike da hannunta sai kawai aka bata tray da scissors akai jama’a ma taruwa awajen harda patient, CMac yace “Ma please”Khaleel yasaki hannunta da idanu yace mata tabude looking confuse tadauki scissor da ake bata ta yanke ribbon din aka shiga
sabon ward din
da gadaje daban daban keciki ga machines, devices, har chairs komi sabi da laptops and desktop, an rubuta renovated by Hawwa in some space haka, ana gama shigowa kawai sai Cmac yace “adakata akwai statement da ake fadi honor who honors you” sai kawai yafar
a tafi yana kallon Hawwa da Khaleel yace “Happy birthday day to you” haba kowa yadauki wakan ana kallon Hawwa ana clapping akace “Happy birthday Dear Mrs Hawwa, Happy Birthday to youuu” dasauri Hawwa takalli Khaleel dake mata murmushi sosai shima yana clap
ping yana singing dasu for a moment Hawwa was confuse saikuma dasauri tafito wayanta daga wallet ta taba tana kallon todays date no wonder taga banks nata sun mata message but bata duba ba, today is her birthday, daidai lokacin sukace. “Happy birthday Mrs
Ibrahim Khaleel, hip hip hop hip” akace “hurray
”
Cmac yakarbi flowers da aka kawomai yace “Ma thank you for what you did to our hospital, thank you for the donation, we will never forget this, komi na dakin nan is embedded da name naki duk wanda yazo dak
in nan kinada ladansa, there’s no better way to celebrate birthday than this Ma, thank you Ma’am and thank you Sir, our entire hospital is saying what” jama’a akace “Thank you Mrs Hawwa”sauran Doctors sukai shouting “once again Happy Birthday Ma” akai tafi
Hawwa tai shiru tana kallon Khaleel dake mata murmushi sosai shima yana clapping yana kallonta with so much admiration and love zuciyan Hawwa kawai taji ya tsumu tanajin goosebumps ajikinta, sai kawai Khaleel yakama hannunta sukaje O&G ward bangaren Femal
e surgical, Ma’aikatan Khaleel su Salman na shigowa da envelops dayawa masu kiba, dawasu manya manyan bags na goodies, ya karbi envelops din yakama hannun Hawwa yasaka aciki murya chan ciki yace “share it’s your birthday” Khaleel yakalli mutanen ward din d
a duk suka mike anga goodies yace “it’s my wife birthday” Ya Allah zokaji yanda akema Hawwa addu’a suka shiga raba abubuwan bed by bed wata mata data bude envelop nata taga kudin dake ciki kawai saitazo tai kneeeling gaban Hawwa ta rungumeta tana kuka secu
rity Khaleel zasu dakatar da ita Hawwa ta hana, ahankali ta duka tace “Mama ya isa dena kuka, menene”?
Matan tace “kinga y’ata raping nata akayi ciki yaki fita haihuwa yazo operation bamu da kosisi, da karo karo muka iya biyan kudin aiki, abinci saidai yan
nan ward su tsammana, wannan kudi jinake kaman kin bani duniya da lahira Hajiya, Allah ya barki da mijinki, Allah yabaku yara masu tausayi da imani da kirki irinku” yan ward sukace Ameen, tace “nagode nagode nagode yallabai nagode nagode nagode” yarinyar
itama tana kokarin saukowa daga gado dasauri Hawwa takamata tace “no karki tashi” yarinyar tace “nagode Anty kinji, ki taimakeni ni da Mamana” kuka Hawwa taji yazo mata idanunta sukai jaaa yarinyar is so small, ahankali Khaleel yazo kusada ita ganin tana s
hirin kuka and baiso tai kuka yace “do you want to help them”? Gyadama Khaleel kai tayi ahankali anatse yace “okay we will sponsor her treatment and help them financially agida” gyadamai kai Hawwa tayi yariketa sukai komi suka wuce ward uku sukaje sunsha a
ddu’a sannan suka wuce mota suka tafi.
Wani fancy restaurant sukaje da babu kowa aciki kaman yayi reserving gabaki daya an gyara anyi decoration na love kuma ba haske sosai wajen wani kujera yaje yajamata yana kallonta cikeda so wani iri kirjin Hawwa keyi,
no one has ever done abubuwan da Khaleel yamata har samarin datayi a da like babu wanda ma yataba attempt din nan, all of them behave da ita kaman they’re doing her a favor na cewa ma suna sonta, kaman kartazo ta tsaya tana kallon Khaleel dake kallonta am
man saitazo ta zauna ahankali daidai an kunna wani kalan wuta wajen yayi mahaukacin kyau saiga ma’aikatan sun taho rike da cake da aka kunna fireworks masu kyau ajiki anyi playing wakan happy birthday akazo aka ijiye agabanta ma’aikatan na waka tareda Khal
eel yana mata murmushi sosai Hawwa na kallonshi ko kyafta idanu batayi, he should be angry! They had a serious fight this morning, bata gida tun safe, takawomai letter from court seeking for divorce but he’s celebrating her birthday with her smiling from c
heek to cheek yana mata kallon that screams i love you! What is going on? Why is she feeling kaman tana nadaman kaishi court? Why is she feeling kaman bata kyauta ba? Why is she feeling bad all of a sudden?? Tun shekaran jiya yake cemata kartai girki they’
re going on a date, from the look of things yadade yana planning all of this, no one has ever celebrated her like this! This is the best birthday of her entire life! Cikin very very beautiful voice Khaleel yana kallonta right in the eye yace “Happy birthda
y Hauwa’u!”.
EPISODE
Hawaye Hawwa taji sun shiga tsatso mata daga idanu dasauri ta dauke kai takai bayan hannunta tana share idanunta ahankali Khaleel dake
kallonta yace “make a wish and blow your candle” juyowa tayi tasake kallon Khaleel da red id
anunta zuciyanta nawani iri sai kuma ta kalli candle din kafin ahankali tai blowing nashi Khaleel yayi clapping hands nashi yace “yayyyyyy” kallonshi Hawwa tasakeyi the way Khaleel is smiling looking happy ko birthday nashi sai haka “taste your cake Shiny”
Shiru tayi jin yakirata da sabon suna Shiny, Moonshine dinne shine yakoma Shiny yanzu? Wukan ta dauka tai cutting cake din a plate tadauki spoon tasaka aciki sai kuma ta kalli Khaleel dake kallonta still smiling kawai hakanan taji no he deserves to eat th
e cake before her sef tadauki plate din ahankali tamikamai batare datai magana ba, shiru Khaleel yayi yana kallonta yanda ta mikomai cake din, gently ya tashi daga kan kujera yataho dab da ita ya tsaya saikuma yasa hannu ya karbi plate din ahankali yasa sp
oon din ya gutsiri cake din yakai bakinta tsayawa tayi tana kallon kwayan idanunshi shima haka, he’s so selfless, he’s still making it about her, it’s her birthday! Lumshe mata idanu yayi yabudesu cikin murya dake kashema mace jiki da zuciya da soyayya yac
e “Happy 30th birthday My Kulu! I love you!” Wannan karan haka hawayen yacika idanunta tam sai kyalli suke tana kallonshi, cikin muryan so Khaleel yace “I love you soooooo much Hawwa!” lumshe idanu Hawwa tayi kawai hawayen suka gangaro kasa, ahankali Khale
el yace “May Allah bless your new age! May Allah bless you! May Allah grant you all your heart desires! May you be always alwaysss happy my Baby! I love you! I will always love you and I will never stop loving you! Inasonki sosai Hawwa na!” Bude idanunta H
awwa tayi takalli Khaleel shima yana kallonta hawaye sun cicciko mata she feels like hugging him, cikeda wasa yakai hannunshi kan fuskanta yace “bakisan birthday girls basa kuka ba, eat your cake, haaaaa” ahankali Hawwa tabude bakinta yasamata cake din aci
kin baki ahankali yasake murmushi sai kawai ya gutsiri cake din shima kadan cus baison cake hakanan yakai bakinshi yace “Uhmm it’s yummy” ya ijiye plate din agabanta aka shiga kawo musu appetizer yazauna, chan sai main course kafin dessert, Hawwa bini bini
tana kallon Khaleel dake cin abinci dudda ba sosai ba tun aman dayayi dazu cikinshi is tight, aka samusu very soft song tanata kallonshi ko zaiyi rawa, but baiyiba, everything was cozy and just perfect, it looks like a dream, wat a romantic birthday celeb
ration dudda suna fada. Sai around 11 suka fito daga wajen cake dinta kadai yasa akai packaging nashi ya karban mata suka fito aka bude musu bayan mota ta shiga, shima yashigo hakanan taji she’s feeling kaman yasake holding hand nata yanzu bazata fizge ba
tadaura hannun kan seat but har sukakai gida ko attempting riketa baiyiba kaman ba
Khaleel ba, parking akayi aka fita aka bude musu zata fita karaf taji yarike hannunta key motan ya karba yasa a hannunta ya maida hannunta yarufe yace “your birthday gift” h
annunta yasaki yarigata fita Hawwa tabude hannunta takalli key sabuwa pink Maybach din dasuke ciki ga leda tako’ina wai nata ne.
Tashi tayi tafito tashiga flat nasu itama, Khaleel baya falo idanunta sauka sukayi kan later sammacin data kawomai akan hannun
kujera ta maida kofan ahankali tarufe tana kallon latter harta shigo falo takarasa wajen hannunta tamika ahankali dakedan rawa takai zata dauka saikuma ta dakata kirjinta na bugawa takai almost 60secs tana kallon envelop din kafin ahankali tajaye hannunta
duka tawuce staircase tahau tana kallon kofan dakinshi data gani a rufe tawuce nata dakin tabude ahankali ta shiga saitaga manya manyan paper bags na kusan all designers, Hermes, Bottega, Dior, Gucci, Prada, Louis Vuitton, tana gani tasan gifts daya saya m
ata ne maida kofan tayi tarufe taji bazama ta bude ko daya kicinsu ba sabida yanda takejin guilt amman sai idanunta ya dauka kan flowers da note dake kai, ahankali ta zare heel na kafanta tawuce wajen tadauki floweres din kamshi sosai note din tafara dauka
tana kallo.
Dearest wife today is an important day for you while for me nothing is as important as you in my life! I’m grateful to Allah for bringing you into my life! I love you Hawwa! I will always be here even if it doesn’t look like it! But I’m right
here!
Lumshe idanu Hawwa tayi kawai saita sami kanta da kankame flowers din da note din a kirjinta takai almost 30mins ahaka tunawa da batai salla ba yasa ta ijiye komi tafada bayi taje tai salla tana idarwa