Showing 150001 words to 153000 words out of 189081 words
“fine! First thing idan gari yakarasa way
ewa I’m going to shari’ah court to file for a divorce idan bazaka sakeni ba kotu zatasa kasakeni, idan kaki kotu zata raba auren!” Kuka dan kufcemai abaki yayi amman yayi maza yarike kallonta yayi cikin ido muryanshi yayi rauni iya rauni ahankali yace “oka
y!” Muryanshi sounds kaman mai mura tsabagen kuka sai kawai yasaki hannayenta yasauke su yawuce wajen kofa yabude yafice da sauri sauri Hawwa tabishi da kallo sai kawai ta duka tareda
zama awajen ta rungume kafafunta tana kifa kanta akan kafafun wasu kalan
hawaye na zuba daga idanunta gwanin ban tausayi.
Da kyar Khaleel yakai dakinshi yana shiga yamaida kofan yarufe yazauna jikin kofan jikinshi har wani rawa yake ya rungume kafafunshi yafashe da kuka, he loves Hawwa so da baimasan daga ina yafara ba daga i
na ya tsaya ba, baitaba tunani akwai ranan dazaizo wai shine ke tsoron sakin wata ba sabida he doesn’t wanna loose her.
Har gari yayi haske Hawwa na zaune wajen nan da kyar ta lallaba tashiga bayi tadauro alwala tafito tai salla tazauna akan dadduman tan
a azkar bini bini tana share hawaye, 7 daidai ta share fuskanta tass ta mike tafada bayi, wanka tayi tafito tashiga closet ta shiga shiryawa cikin wani adire da aka mata dinkin bubu purple ta daura dankwali tadauki handbag tazari purple gyale da flat shoe
tafito, babu komi fuskanta banda mai but tayi kyau, skin nata sai wani glowing yake wayanta tadauka takalli screen is 8:00 na safe flat shoe din tasaka ta warware gyalen tayafa tabude kofan ta daidai shima Khaleel na bude kofanshi suka hada ido, jallabiya
ce ajikin shi fara daga gani bai runtsa ba idanunshi sunyi jazur sun kumbura, ko 3seconds Hawwa batayiba tana kallonshi tadauke kai kawai tafito abinta tana jawo kofan ba tsoro ko shakka, Khaleel ya tsaya chak yana kallonta hanyar staircase tayi tashiga sa
uka duk yana kallonta yakasa motsi zuciyanshi nawani irin abnormal bugawa, key motan jiya data bari a falo ta dauka yana wajen yaji tabude kofa tafita, wani irin iska Khaleel ya fuzar kaman wuta sabida zafi yana tsaye awajen yaji ana budemata gate kawai ga
banshi yahau fadi, faduwa sosai, yaji jiri na dibanshi, kanshi na sarawa, dasauri yafara taba bango yana dukawa ahankali karya fadi ya lallaba ya danna wani bottun awayanshi saiga Salman yashigo dakin dagudu yace “Yallabai” yakirashi da karfi yana kallon k
o’ina a falon shiru sai kawai yawuce sama ganin Khaleel gaban dakinshi akasa yasa yayi wajen dagudu yace “Sir I saw your emergency alert meke damunka”?
Khaleel nawani irin nishi kaman mai shirin mutuwa yace “bring car nan banson su Momy su ganni, take me t
o My Doctor in our hospital” arude Salman yace “okay okay, Sir you will be okay kaji nothing will happen to you” Salman yatashi da gudu yafita waje mota yatada da kanshi yakawo har gaban flat nasu yashiga ciki yawuce sama a sume yasami Khaleel a shimfide a
wajen hannayenshi duka biyu a saman kirji kaman ya mutu.
EPISODE
Cikeda jarumta Salman yadaga Khaleel chak yafice dashi yasashi abayan mota yashiga gaba yaja motar sukabar gidan….
Kusan 40mins drive yakai Hawwa shari’a court, shiga tayi tai parki
ng motan a parking space tayi shiru tana kallon ko’ina saikuma ta kifa kanta tafashe da kuka sosai kusan 5mins tana abu daya sai kuma ta dago fuskanta ta sauke mirror tana goge fuskan tace “why am I even crying sabida Khaleel sai kace sonshi kike? In the f
irst place auren gambling yayi da ke yanuna miki he can acquire kome yakeso he’s a rich kid” gyale tasa ta gyara fuskanta saita dauki bakin glasses din tasaka tabude kofa tafito tashiga ciki tabiya kudi ta karbi number itace number 3, kusan 10min tana zaun
e akakai kanta tashi tayi tashiga office din wata dattijuwan matace sanye da hijabi looking very decent and modest, glasses Hawwa ta zare daga idanunta tace “good morning” matan tabita da kallo tana nunamata chair ta zauna tace “me kikeso?” Dan kallonta Ha
wwa tayi saikuma ahankali tace “inaso nai filing divorce ne, mijina yaki sakina” anatse matan na jawo wani drawer tace “can I know your reason?”
Baki Hawwa tabude zatai magana saikuma tai shiru matan ta kalli Hawwa tace “idan bazaki iya bamu dalili mai kwa
ri ba kotu bazama ta dauki karan da kika kawoba balle harmu mishi sammaci” cikin wani irin murya kaman na marainiya Hawwa tace “uhmmmm ban…..bana sonshi ne” cigaba da jawo drawer matan tayi tace “auren dole aka muku ne? How long da aurenku yanzu? Sannan me
sa baki sonshi? Tun yaushe kika daina jin sonshi tun dane ko yanzu?” Baki Hawwa tabude zatai magana saikuma ta runtse idanunta kuka na neman kufce mata tadan fuzar da iska sannan ta kalleta tace “dole saina amsa all this tambayoyin nan? Ni yar sanda ce, I
think bana sonshi alone is enough reason na nemi kotu taraba auren cus islamically ya halasta” Hawwa tadanyi shiru chan tace “Ma’am can you just tell me how to go about it batare da all this questions dinba kawai banson Khaleel” sosai matan ke kallon Hawwa
sai kawai tace “okay” tazaro wata paper tayi signing akai tasaka stamp tace “fill this form ki bani nasake signing da stamping
then it’s done idan har yanzu a gidanshi kike zamu baki takardan sammaci ki bashi da kanki idan ba’a gidanshi kikeba maybe kina
gidan iyayenki zaki bamu adreshin sa ko inda z’a sameshi akaimasa” tabama Hawwa paper hakanan sai hannun Hawwa datakai zata karbi paper yashiga rawa sosai matan tabi hannun Hawwa da kallo, da kyar Hawwa ta iya karban takardan Matan tabata pen Hawwa ta tsay
a tana kallon pen din takasa karba matan tace “karba mana” ahankali Hawwa tasa hannu ta karba hannunta yashiga rawa sosai zata fara rubuta a paper takasa wlh, duk matan tana kallonta kusan good 3mins Hawwa takasa saka ko A akan paper ahankali tadago kanta
takalli matan tace “I need a moment please zan iya fita na cike a waje saina kawo?” Gyadamata kai matan tayi tace “sure tashi kije” ahankali Hawwa ta tashi tafito tawuce parking space tabude motan ta shiga ta zauna tarufo kofan takai pen kan takardan still
takasa rubutu what is wrong with her? Idanunta sukai jazur, knocking motanta akayi wlh saida ta zabura dasauri ta juyo Baban Yaseer tagani yana sanye da wata faran shadda mai kyau ya kafa hula akai yayi kyau faduwa gabanta yayi ganinshi dasauri ta ijiye p
aper da pen a jaka tai maza ta gyara gyalenta tana kara rufe wuyanta da kirjinta da kyau like matan aure tasauke glass na motan kasa, murmushi Baban Yaseer yamata yace “Hajiya Hawwa rai kanga rai” adan kunyace cikeda jin nauyin sa tace “ina yini Baban Yase
er” anatse yace “Alhamdulillah ai tunda naji kinyi aure bansamu mun hadu namiki Allah ya sanya alkhairi ba, ai tundazu dayake nazo ne Boss dina ya aikoni nazo nasami yarsa anan na karbi this” yanuna mata wani file dake hannunshi yace “na karba zan shiga mo
ta kenan sai gaki kin fito kin shiga ciki baki lurada ni ba, this is my car” yanuna mata motanshi dake next to nata yace “shine na tsaya na jiraki dole mu gaisa” dan gyadamai kai Hawwa tayi anatse tadan sauke kanta tace “yaya su Yaseer Da Yasmeen da Maman
su?” Murmushi Baban Yaseer yayi yace “Hawwa kenan wato ko banjin za’a taba samun mace mai halinki aduniya ba, ace duk abubuwan da Ni’ima tamiki you are still asking yatake” yayi murmushi yace “anyways mijinki yasa an fito da ita daga prison bayan sati daya
bayan tayi signing undertaken if anything yasameki in the next 5years itane, an mata iyaka dake wai ko layinku takara zuwa za’ayi inviting nata for questioning cus basu da yan uwa alayin, bata baki, toh shine fa su Mama da Yan uwan marigayi Babanta da iya
yena sun shiga maganan na yafemata sabida yaranmu wlh, so she’s at home waiting for license nata da har yanzu basu dawo mata dashi ba and it serves her right, alhakin ki ne” shiru tayi Hawwa batace komiba, Baban Yaseer sai kallonta yake kaman zai hadiyeta
da idanu, kasa daurewa yayi yace “why are you here? Me
kikazo yi a sharia court?” Yake Hawwa tamai tace “ahhhhh, abu……Abu nazo amsa” gyadamata kai Baban Yaseer yayi yace “tom shikenan agaida mai gidan” yajuya zai bude motanshi saikuma ya juyo daidai Hawwa
na daga glass nata sama dasauri yace “Hawwa!”
Kallonshi tayi tana dakata da daga glass nata sama yace “please I have few things to say to you dudda ga yanda abubuwa suka faru between us but I still consider you kanwata, the way nake kula dake ada and prote
cted you ada I will never stop doing that Hawwa cus I mean well”
Hawwa tai shiru tana kallonshi anatse Baban Yaseer yace “I don’t want to poke nose into affairs naki ko aurenki but for me to see you anan this early morning with those red swollen eyes means
one thing you’re not happy in your home!”
Faduwa gaban Hawwa yayi sosai bakinta yashiga rawa tace “me kake fa…fad….” Tare mata numfashi Baban Yaseer yayi yace “i know you will never admit, anyways i dig into rayuwan wanda kika aura na gano rannan shine mu
tumin motan nan ranan dakika cemin kin fada a pool”Baban Yaseer yace “don’t get me wrong nasan jaraban Ni’ima yasa Baba yabada aurenki desperately for peace to reign, Hawwa listen to me attentively don’t you ever think sabida kin manyanta ba miji you can j
ust settle for any kind of miji that come your way, banwani san mijinki sosai ba but I know wat yaran masu kudi are like cus I work for one naga kalan rayuwan da yaran Boss dina keyi, they don’t respect women infact bama susan menene aure ba! Kula da mace,
daraja aure sai dan gidan talakawa fakiri mai lallaba rayuwa ba irin yaran nan da sunada kudin auro mata dubu alokaci daya ba” yadan rage murya ganin Hawwa ta natsu tayi shiru tana kallonshi ahankali yace “Hawwa akwai good decent men out there da they wil
l respect you for you! They will love you right! They will treat you like queen nasu! Maza masu tsoron Allah da sanin yakamata, don’t ever be afraid to stand up for yourself! Be you Hawwa! Leave idan you are not appreciated ko respected a inda kike, gidan
miji baya nufin you make it in life, making it in life shine idan kasamu peaceful and serene rayuwa hassle free and trauma free, stand for yourself kinji Hawwa and fight for what right! Don’t compromise kanki for anyone okay!” Shiru Hawwa tayi sai kallonsh
i take, ahankali yanuna kanshi yana mata wani kallo yace “just like before I am always here! I will forever be here for you kinji, remember you watch rayuwana da Ni’ima bawai inada kudin bala’i ba but you saw how I treated and respected Ni’ima, that is how
a husband should be, mai ilimi, mai hankali, a leader! So think about abinda nace” kasa magana Hawwa tayi yamata murmushi kadan yace
“bari naje you take care” yajuya yashiga motanshi yaja yabar wajen
Hawwa tabi motanshi da kallo ta madubi harya fita daga
building din takardan tasa hannu ta dauka tana kallo kirjinta na bugawa tun dazu she couldn’t find the courage and confidence na cikawa but maganganun da Baban Yaseer yamata gave her the confidence sai kawai tashiga cikewa tacika tass tai sigining tafito t
ashiga ciki tabama matar ta karba takalli Hawwa tai murmushi tai signing tai stamping sannan ta tashi tadauki wani envelop na Shari’a court tai rubuce rubuce tai sealing tabama Hawwa tace “give it to mijinki zamu ganku on the 20th na this month yau 9th” ah
ankali Hawwa tasa hannu takarba tawuce kofa harta daura hannu zata bude matan tace “incase you have a change of heart” ahankali Hawwa tajuyo ta kalleta matan tamata murmushi tace “you can always withdraw application din okay” gyadamata kai Hawwa tayi kadan
tabude kofan dasauri tafita.
EPISODE
Tana fitowa tawuce mota tashiga taja motan tabar wajen wlh bataso tama koma gidan but tana zuwa gidansu Baba zai fara maganganu, wani cafe ta tafi tashiga tai order su coffee da croissant tasha takasamacin croi
ssant din, sannan ta tashi motanta tashiga ta zauna ta ciro number DIG takirashi harya katse bai dagaba sai chan yakirata yace “Miss Hawwa yanzu tazama Mrs Ibrahim” ahankali tace “Sir ina kwana” “ya kuke ya aiki” ahankali tace “fine” yace “yaya hope komi l
py”? Ahankali tace “Sir I wanna make inquiry ne zan iya resuming aiki ko dole sainayi exhausting leave dina”? Dasauri DIG yace “as far as I know you can always resume aiki anytime idan kinaso, kawai dai hutun da aka baki hutu ne na aure if you feel you don
’t need it zaki iya dawowa we can’t force you to take leave din da bakiso” dan murmushi tayi tace “Sir zan dawo aiki gobe in sha Allah” kai tsaye yace “Allah nuna mana” ya katse wayan ta ijiye kawai ta tada motan ta tafi park bataso takoma gıda yanzu she j
ust needs fresh air.
Baba na zaune a kofar gida yana duba wani littafi Umdatul Ahkam yaga mota na zuwa da sauri ya tsaya yadago kanshi ganin motan Khaleel yasa
yamike da sauri yana washe baki parking motan Salman yayi yafito Baba yashiga leka motan Salma
n yakaraso wajen cikeda girmamawa yace “ina kwana Baba” dasauri Baba yace “sannunka a’a banga Ibrahima ba banga Hawwa ba”? Anatse Salman yace “Oga yace nakawo ka yana asibiti ne” Dasauri Baba yabude idanu yace “Subhanallahi meya sameshi?” Anatse Salman yac
e “Oga bai bani izini na sanar dakai komiba yadaice nakawoka” Dasauri Baba yace “muje muje” budema Baba bayan mota Salmab yayi ya taimakamai ya zauna ya ijiye karafunan shi sannan suka wuce har zuwa asibitin yasake fito da Baba sukai ciki har zuwa oncology
ward, gaban wani special daki dake cikin wani bangare daban kaman flat Salman yabude kofa Baba yashiga ciki gabanshi yayi wani mummunan faduwa Khaleel yagani da hospital gown a jikinshi an samai bakar safa a kafafu ga drip dawasu yellow water an makalamai
wasu abubuwa da dama a kirjinshi yana kallon Baba daya dakata ya tsaya chak yakasa motsi cus babu wanda ya sanar da shi Ibrahima ba lafiya and kana ganin Khaleel zakaga kaman yadade ba lafiya idanunshi sunyi ja sun kumbura, hannu Khaleel ya mikama Baba as
anyaye yace “Baba” wani kalan ijiyan zuciya Baba yasauke har kirjinsa na motsi yataho ahankali ya tsaya gaban gadon yaduko da kanshi yana kallon fuskan Khaleel sosai yace “Ibrahima na meke damunka? Eh? Meya sameka? Wannan machinan da karafunan da kwankwala
tan nan da aka makala maka a kirji duk na menene su eh?”
Murmushin karfin hali Khaleel yamai yace “bawani abu bane Baba karka damu”? Muryan Baba har rawa yake yace “ina…..ina matarka? Ina Hawwa? Maisa Kai kadaine anan tana ina?” Murmushi Khaleel yasakema B
aba yace “na barta agida ban sanar da kowa ba banso su damu kai kawai nasa akawomin” hannun Baba ya kankame ahankali yace “I am scared Baba tsoro nakeji!” Hawaye ne suka shiga taruwa a idanun Baba dasauri yajuyo yakalli Salman dake wajen bakinshi na rawa c
ikin tsananin tashin hankali yace “wai meyake damun d’ana eh”? Hannunshi Khaleel yataba hakan yasa Baba yajuyo ya kalleshi ahankali, cikin wani kalan sanyin murya yace “Baba natabayin cancer da ina yaro tun ina dan shekara takwas saida nakai sha uku sha hu
du na warke ciwon yarabu dani” sosai kirjin Baba ke bugawa ahankali Khaleel yace “kwanan nan
I’ve been having signs and symptoms na ciwon ina yawan suma, yau na suma and banjin dadi shine nakeso nayi running tests yanzu” muryanshi nadan rawa yace “Baba I’m
very scared” kawai Baba rungume Khaleel yayi kaman dan yaronshi yadagoshi yana sakashi ajikinshi sosai kawai kukan da Khaleel yadade yana rikewa kawai yasaki ajikin Baba jin yanda Baba yasashi ajikinshi Salman yajuya
yafita daga dakin yarufo musu kofa, Ba
ba najin yanda Khaleel ke kuka ajikinshi sosai, cikin murya mai rauni yace “Baba cancer azaba ne banso yadawo, Baba banso na mutu yanzu inaso mu haifi yara dayawa ni da Hawwa, gidanmu babu mutane, I don’t want to die Baba, 12 children nakeso” kai Baba zuci
yansa ya tsinke it takes alot from him yahana kanshi kuka ganin yanda Khaleel keyi yaron dayasa akawoshi dan yabashi kwarin guiwa sai shima ya karaya agabansa No kankamesa yayi yana patting bayansa yace “it’s okay it’s okay ya isa! Babu abinda zai sameka I
brahima, babu ciwon da Allah ya halitta a duniya face yayi maganin sa, babu abinda zai sameka kaji d’ana, kaji” gyadama Baba kai yayi ahankali, Baba ya tattaro riganshi yakai kan fuskanshi yana sharemai fuska Khaleel sai ijiyan zuciya yake saukewa daidai D
r na shigowa dakin tareda nurses yace “okay an kawo Baba, shine Baba from all indication” Dr yakalli Baba cikin turenci yace “Baba patient dina yaki yarda ayi test wai saikazo” dudda Baba bai iya turenci sosai ba but yagane abinda baturen ke fadi, Dr yasak
e kallon Baba yace “ready” kama hannun Khaleel Baba yayi gamgam yace “yes dakta ready” gungura gadon akayi Baba na rike da hannun Khaleel suna tafiya ahankali sabida sandar dayake amfani dashi har zuwa wani dakin da za’asa Khaleel a machine, wani abu kaman
basket Baba yaga ana sama Khaleel a kai sannan akace “Baba ka sakeshi” kallon Khaleel Baba yayi yace “ina nan bazanje ko’inaba kaji, karkaji tsoro kaji”? Gyadamai kai Khaleel yayi ahankali yace “Baba karkaje ko’ina” Baba ya gyadamai kai, Baba yakalli doct
or yace “is machine hot? Zafi? Fire wuta-wuta”? Murmushi Dr yayi yace “No Baba he will feel a little uncomfortable but no pains