Showing 165001 words to 168000 words out of 189081 words
“da aurenki ki bude baki kina cewa mijinki eh kinason wani sabida ke sokuwa ce, katuwar banza ko Miemie autan gidan nan bazatai kalan sokoncin nan
ba, eh mijinki da babu abinda baya miki, kullum tsakaninki dashi saidai kice kin tsaneshi eh, Hawwa ni zaki tozarta ki ciwa mutunci? Ni zaki zubama toka a idanu? Sabida kinga yaro na sonki yana bibiyanki kaman wata sarauniyan mata shine kika sami waje kin
a shuka iskanci kinama yaro kaman kece uwarsa harda zagin iyayensa, kai wlh idan ban kashe yarinyarvnan ba bazanji dadi ba” Baba ya fizge hannunshi zaihau gadon Umma takama Baba dasauri tayi ihuuu sosai tace “Malam dan Allah, dan Allah kayakuri, Malam kaya
kuri ka zuciya dayawa, Malam idan tana dauke da juna biyu fa iyye? Baka daki Hawwa da ba sai yanzu? Dan Allah Dan Allah Malam kayakuri”kirjinshi Baba ya daka yace “kinsan me Hawwa tayi kuwa? Zan iya kara kallon yaron nan kuwa? Dan ubanta batasan kishi yake
ba yasa yake dukan watsastsen makirin yaron nan Aliyu, idan tahanashi yaki hanuwa meya hanata kama mijin nata kaman yanda kika kamani yanzu eh? Miyahanata yin haka? Amman saidai kisamai bindiga aka kice zaki harbesa akan wani katon banza ke gaki yar sanda
, to bari kiji na rantse da Allah dagayau baki ba aikin yar sandan! Kika kara zuwa wannan aikin ban yafemiki ba Hauwa’u! Abarma maza aikin, kaico! Nagama jin haushin Ni’ima yau da raina Allah ya nunamin tawa diyar zata iya abinda yafi na Ni’ima ban kunya t
ir da hali irin naki, Hawwa yau naji takaicin da kika kasance diyata!” Ya fizge jikinshi daga Umma yajuya yafita
kai Baba ya zuciya bakadan ba, Hawwa ta taho wajen Ammi tana kuka sosai ganin Baba yafita tace “Ammi dan Allah kuyakuri wlh na rantse bazan kar
a abinda nayib……” hannu Ammi tasa takaimata mari bataso tacigaba da marinta hakan yasa takalli Umma tace “bani dorina!” Umma zatai magana Ammi tace “bani dorina nace Umma banson wani magana” Ammi takalli Hawwa dake wani kalan kukan ban tausayi tace “zamani
n mu duk girman mu iyayenmu na cin kaniyan mu idan munyi kuskure ko bayan mun haifi yara goma, ban bari Babanki yadakeki ba sabida namiji ne shi karfe yadaga but that doesn’t mean ni bazan hukuntaki ba, Hawwa magana da wa’azi basa aiki akanki ko? You feel
kaman kin girma you are out of reach ko? Zakici gidanku” daidai Umma na shigowa rike dawata yar karaman dorina karama
Hawwa tazabura zata gudu Ammi tawani riketa duk karfin Hawwa takasa guduwa, hannayenta biyu Ammi takama tahada ta zubamusu dorina tace “ha
nnayen nan dakike dukan mijinki dasu kina dauramai bindiga aka duk randa kika sake attempting yi wannan bulallan zaisa kituna mahaifiyarki ta taba hukuntaki akan haka” Ammi ta shauda mata guda biyu a hannun masu kyau Hawwa nawani irin kuka cus sun shigeta
dorinar da zafi, Ammi ta saki hannunwan da gudu Hawwa tai baya zata gudu Ammi kawai tarike kafafunta gam ta hadesu Hawwa takai hannuwan takama hannun Ammi dake rike da dorinan tace “Ammi kiyakuri, baki taba dukana ba ko Baba bai taba dukana ba dan Allah ki
yakuri, wlh zafi Ammi dan Allah” fizge hannunta tayi Ammi ta zubamata bulala biyu akafafu tace “this is for saka kafafun nan a hanya kifice daga gidanki batare da izinin mijinki ba next time idan zakiyi haka remember this” Ammi tasaki kafan kawai Hawwa tag
a Ammi tarike fuskanta dasauri takulle bakinta cus tasan next thing is her mouth, Ammi tace “ai baki isa release bakin dayafi iya rashin kunya da zage zage da maganganu marasa dadi, saki bakin nan!” sakin bakin Hawwa tayi ta tsorata da Ammi sosai, Ammi bab
u tausayi ko wani abu ta kaima bakinta duka mai kyau da lafiya saiga jini a lips nata cus sun datse da hakoranta Ammi tace “good jinin dama nakeso ya zuba, stupid girl mara tarbiya mai bama iyayenta kunya, mai zagi da dukan mijinta” Ammi ta yarda dorinan a
kasa tajuya tafita daga dakin itama fuuuu Umma tawuce wajen Hawwa data rungumeta sosai tana kuka tana bata hakuri tana mata kuma fada.
Azaure Ammi taga Baba yazauna flat akan simenti ya yarda sandanshi a gefe yabuga tagumi idanunshi sunyi jaaa gwanin ban t
ausayi ahankali Ammi ta zauna kan kujeran wajen tace “kayakuri Malam na zaneta yanzun nan kafin nazo nan nahukun tata, dan Allah kayakuri yanzu yaza’ayi bazamu barta anan ba, muka barta mun nuna munyi supporting
bad dabi’unta ne hakan ba halinta dattaku ba
ne” Muryan Baba yayi rauni yace “Zainabu kunyan Ibrahima nakeyi Zainabu kinsan yanda yaron nan ke sona kuwa”? Baba yayi shiru saikuma ya matse hawaye yace “na gayamiki ai yakawomin takardun babban gida ya sayamin nakoma ciki nacemai a’a bazan taba barin gi
dan nan nawa ba har abada, Zainabu na gayamiki yakawomin katuwar mota da driver dazai dunga kaini duk inda nakeso wlh naki amsa nagayamai badan kudinsa nake sonsa ba and sabida ya auri yarinyata basaiyamin abubuwa ba, namai tatas naki amsa, na nunamai idan
yacigaba yanamin irin abubuwan nan zan batarai dashi, Zainabu still yakara zuwan mini da maganan zai kaimu aikin Hajji dukanmu da yaranmu, daganan yanaso yawuce dani turkey amin aiki asamin kafan karfe nadinga tafiya da kaina batare dana amfani da karafun
an nan ba, wannan ne kadai maganan Khaleel dana aminta na yarda ko jiya saida yagayamin zai aiko ranan asabar har gida azo amana passport nakira su Hafsa dasu Aminu da ke dasu Ramla duk suzo gida amana baimasan zakizo Abuja jiyan ba a asibiti yakemin magan
a” Baba yayi shiru yasake share hawaye yace “Zainabu kunyan Ibrahima nake yaron daya girmamani ya daukeni tamkar ubansa, yayi kuka ajikina yarikeni, Ibrahima baitabamin kallo kaman baban matarsa ba saidai mahaifinsa, Hawwa tarasa wanda zata ciwa mutunci sa
i shi, dakuma iyayensa, nima ai na takurawa yaran wasu nasama yaran unguwa ido saida Allah yasa y’ata taki auriwa nazo na gyara kuskurena, Point din is ai nima ba mutumin arziki bane, banda aiki sai zama kofar gida na sama yaran mutane idanu ina Kai karans
u wajen iyayensu ni maisa wasu yaran basu zageni ba? Iyayyenka ko bokayene babu wanda ya isa ya zagan maka su, Zainabu Hawwa ta kama yaron mutane taita bugu iyye? Lahaula fi sha’atillah! Hasbunallahu wa ni’imal Wakeel! Zainabu takama yaron mutane tanata bu
gu tana sharara masa mari? Zan iya rantsuwa iyayensa basu taba marinsa ba wai kinga yanda mahaifin Ibrahima ke sonshi kuwa? Ina ganin ko ihu baitamaba yaron nan ba balle har akaiga mari amman Hawwa taita zubamasa mari takama yaro tana bugu tana jibgansa? Z
ainabu idan na cemiki ban tsani Hawwa ba nai karya nayi karya!” Ammi ta runtse idanu ahankali, yace “Wlh wlh da Aminu zai auro yarinyar dake hali sak irin wanda Hawwa na tayi wlh sainasa ya rabu da yarinyar nan, ba matan aure bace amman yau Hawwa! Hawwa na
fa danake gani tafi duka yarana hankali take abubuwan nan sabida taga yaron sangartacce kaman baida wayau dukya haukace a sonta shine take haka kome?” Baba ya tambayi Ammi ranshi abace yace “uban me zaimasa ta tsaya tama kula Baban Yaseer Aliyu da aurenta
? Ai bayan gaisuwa bai kamata tama tsaya sauraransa ba kwata kwata kamata yayi ta tada mota tabar wajen” Baba ya girgiza kai yace “Zainabu na
rantse miki banjin inada karfin dazan iya kallon idanun Ibrahima ba ko kadan diyata tariga ta tozarta ni nan nan k
afin ta yardan masa su hada shimfida saida mukasa baki eh wani kalan zuciya ke ga Hawwa”? Baba yace “kinga kucemata tafito tabarmin gida billahilazi ko ruwan gidana aka bata tasha sai nahau sama na fado kasa da mutum tazo tabar gidana idan zaki tafi da ita
zaria ne chan muku amman nidai Hawwa bazata zauna gidana ba!” Dasauri Ammi tace “Malam nasan ranka yabaci amman dan Allah ka fahimceni, na farko dai bazan taba daukan Hawwa na tafi da ita zaria ba yoo ai nama daure mata gindi kenan! Kawai so nake ka kira
Khaleel yanzu yasa abarmu mu shigo idan mun kaita abada hakuri asa tabashi hakuri tunda bai riga yasaketa ba” Baba yace “naje nabada hakuri gobe tasake marinsa? Gobe tasake bugunsa? Koko gobe tama harbesa gabaki daya”?.
WLH DUK WACCE KO WANDA YAKARANTA MIN
LITTAFIN NAN BATARE DAYA KO TA BIYABA BA BAN YAFEMATA BA HAR ABADA HAR ANADA!!!
07012181461 chat me up and pay is 3k Document
Telegram group inda zaki karanta complete is 1k
EPISODE
Dasauri Ammi trying to calm Baba that is extremely angry down t
ace “wlh bazata karaba, Malam Hawwa bata da hankali karmu mubiye mata, za’a mana dariya muka bari aurenta yamutu ko tadawo gida yan anguwa aka gane yaji tayi dariya za’a mana sosai” ahankali Ammi tace “koni inaso Ibrahim ya hukuntata amman dan Allah adakin
ta kaji Malam, dan Allah, yarinyar nan na son mijinta hauka ne ke damunta da sokonci but she will learn her lesson, kaima nasan bakaso aurenta ya mutu, kar zuciya yasa muyi dana sani, kafin ya aiko mata da takardan muje mu tare komi, da zafi zafi ake dukan
bakin gatari mu ciccimata mutunci agabansa, kaji Malam” shiru Baba yayi yana kallon Ammi yabuga tagumi, Ammi tace “trust me bazata kara dukansa ba wlh namaka alkawarin nan tashiga taitayinta, Malam ko basu shiryaba yau yacimata mutunci adakinta, yamata ko
me zai mata, kawai dai karmubar Hawwa anan wannan shine halin iyaye na kwarai kaji dan Allah Malam nasan kana
fushi” ijiyan zuciya Malam yasauke yace “toh!” Ahankali tace “kirasa saika samo mana wani cikin samarin anguwa dazai iya tuka motan Hawwa banjin z
ata iya tuki ba bari naje ciki” Ammi tawuce tashiga ciki, Malam yadade zaune sannan yaciro wayansa bala’in kunyan kiran Khaleel yake amman yadaure yayi dialing number harya katse ba’a daga ba, na biyuma haka ana uku wayan na gab da katsewa aka dauka Baba y
aji muryan Khaleel chan ciki ciki yace “Baabaa!” Saikuma yaji muryan kaman mahaifiyar Khaleel tana mesa kake bashi wayan Salman? Kashemin d’a za’ayi, wani iri zuciyan Baba yayi, anatse Baba yace “Khaleel idan harna isa dakai kasa abarmu mu shigo gidanku ga
munan zuwa da ni da Ammi da Hawwa kaji d’ana” shiruuu Khaleel yayi baiyi magana ba Baba yace “Ibrahima naaa” ahankali Khaleel yace “ohh kay” ya katse wayan tashi Baba yayi da kyar yana kakkabe jikinsa.
Tana shiga gidan Ammi taga Hawwa dake kuka sosai idanu
nta sun kumbura suntum tana mata fada wajenta tayi kawai Ammi ta dagata tace “tashi dan ubanki muje, Umma kema sako hijabi” Umam tace “waza’a barma gidan Zainabu? Kuje zan zauna” ahankali Ammi tace “okay” tadauki key motan Hawwa taja Hawwa dake binta luuuu
babu karfi ajikinta, suna fita sukaga Baba dawani matashi tsaye kallo daya yama Hawwa ya dauke kai Ammi tabama yaron key tace “an gode” tabude baya tasa Hawwa ciki da kyar itama ta shiga Baba yashiga gaba yaron yashiga aka jasu har gidansu Hawwa suna zuwa
ko bincika motansu ba’ayiba aka barsu suka shiga cikin gidan har wajen parking ga PA na Mom tsaye sanye da suit da Musbahu yana sanye da manyan kaya bude mota yayi Baba yasauko suka shiga gaisawa da Musbahu Ammi ta sauko tajuyo takalli Hawwa tace “sauko”
ahankali Hawwa ta sauko kanta akasa, Musbahu yace “this way please” akai flat na Mom dasu Mom suka gani cikin shiga na alfarma a tsaye tasanya wani Bubu lace, ga Excellency shima a zaune amman wlh kana ganin fuskanshi kasan babu farin ciki cikinsa babu Kha
leel awajen kafin su zauna ma Mom tace “me kuka kawota? Me kuka dawo da ita? So kuke takarasa kashemini d’a tukunna?” Excellency dudda ranshi abace amman yace “Madam atleast ki barsu su zauna tukunna common” yakalli Baba da Ammi dake tsaye Hawwa abayansu a
tsaye kanta akasa yace “Bismillan ku”
Zama Baba yayi bayan yabama Excellency hannu sun gaisa Ammi ma tazauna Hawwa ta zauna akasa takifa kanta akan kafafu Mom tace “yarona zaki sama bindiga akai sabida saurayinki? Waye ke Hawwa? Me kike takama dashi? Duka
nki guda nawa kike? Me akayi aka yiki? I can make one call yanzu agabanki ayi dismissing naki as a police saidai kiga wasu na aikin not you, an kawoki gidan nan bamu taba cutar dake
ba, ko kuntata miki, amman kina kokarin daukan rayuwan danmu, me kukazo yi
? D’ana yace baya auren? Zai aiko mata da saki dazaran ya sami kanshi, akan wani dalili zata kara shigo mana gıda, mesa ma Khaleel zaice abarku ku shigo”? Daidai lokacin aka bude kofan falon Khaleel yashigo da kyar Salman na rikeshi ga hannunshi da kanula
muryanshi babu karfi yace “don’t be rude to my parents please Mom” dago kanta ahankali Hawwa tayi tana kuka takalli Khaleel Allahu Akbar! Dasauri Baba yadago kanshi ganin Khaleel sai kawai yatashi da sauri yayi wajen yana kama Khaleel cikeda usulin so yace
“Ibrahima meya sameka?” Kafin yayi magana Mom tace “yarka taso kaishi lahira” kallon Momy Khaleel yayi hakan yasa tai shiru, idanun Baba suka shiga kukkullewa kuka na neman kufcemai
Khaleel yabashi tausayi hawayen zasu fito dasauri Khaleel yace “noo Baba
nooo, I had headache aka samin drip” Mommy tace “bakin cikin yarku yasa ya sume Salman yakawoshi gida unconscious likitoci biyu sukai reviving nashi, menene abin so a wajen yar sandan nan? Yarinya na son halakaka wannan wani irin GARGADAN SO ne?” Cikin mur
ya mai rauni Baba yace “Ibrahima banda bakin baka hakuri dakai da iyayenka, ka yakuri Ibrahima ka gafarci Hawwa namaka alkawari zata chanza hali give her second chance” Mom tace “nifa dana yagama auren yarku kome zakuyi!” Zeenatu! Excellency yakirata azafa
fe hakan yasa tayi shiruuuu tace “hmmm” kowa ya kalli Excellency, mikewa yayi ransa abace yace “Hawwa” ba karamin bugawa gaban Hawwa yayi ba ta dago kanta idanunta sunyi jajur sun kumbura, babu wasa kan fuskan Excellency yace “come with me” yashiga tafiya
ahankali Hawwa tafara kokarin tashi tsaye wlh takasa Khaleel takalla dayaki kallo inda take magana yake da Baba he looks very sick Ammi ta tayata tashi.
Mommy ta zuba mata harara tace “muguwa mara kirki, mai bakin hali” sauke kanta Hawwa tayi kasa fresh ha
waye na zubomata Excellency yace “come with me” ahankali Hawwa tafara tafiya da kyar Baba dake magana da Khaleel but saida ya lura da yanda Khaleel yadan juya yabi Hawwa da kallo wlh saiyaji Khaleel yakara bashi tausayi, how can you love mata dake maka ras
hin mutunci haka? How? Kamashi yayi da kanshi yace “muje ka zauna”.
Har wajen study Excellency sukayi yabude kofan ya tsaya yana jiran Hawwa dake tafiya da kyar saida takaraso wajen ta tsaya strictly yace “shiga” wucewa tayi ta shige ciki Excellency ma yas
higo tareda maida kofan yarufe yasaka key karma Mommy tazo takara bashi takaici, yawuce Hawwa yaje ya zauna kan chair dake officer din ga table agabansa, ahankali Hawwa ta shiga tsugunnawa gabanta fadi kawai yake Excellency yadan fuzar da iska fuuuuu sanna
n yace “Mrs Hawwa from
the first ever day dana ganki I liked you, I sees you as a responsible girl mai hankali natsuwa and hikima, there’s nothing da Madam batace akanki game da auren nan ba naki sauraronta, yar sanda is stubborn, Khaleely can’t manage you
, zakifi karfinsa menene menene duk naki yarda da ita but why did you prove her right? Why did you disappoint me Hawwa? Eh!” Excellency yadakama Hawwa tsawa dan ranshi abala’in bace yake his very angry da Hawwa, the only dayasa he’s even doing something sa
bida yaga how deep Khaleely ke son Hawwa, despite everything ya kasa sakinta, bazai iya bari aurensu yamutu ba something might happen to yaronshi, yanda Hawwa ke kuka Excellency ya kalla yace “I just have couple of questions for you karki kuskura kimin kar
ya, when did you started seeing your ex? Har yanzu kina sonshi ne?” Girgizama Excellebcy kai Hawwa tayi da sauri tana shesheka tace “Abba wlh he was never my ex, mijin kawata ne bantaba sonshi ba bamu taba soyayya ba, ina cikin mota naji anyi knocking kawa
i na ganshi, same thing this morning naje KFC nafito zan shiga mota na ganshi, Abba I find out he has been stalking me tunda nayi aure wai yana street din nan yana wuni that’s how he even find out rannan nafita haryabini court, Abba wlh he is not my ex na
rantse” Har kasan ranshi Excellency yaji ya yarda da abinda Hawwa tace, anatse yace “rannan da kikaje kika dauko Khaleel daga wajen party nan drunk I was inside this office ina kallonku Hawwa I felt proud of you then, nobody has ever done that for d’ana sa
ike I was happy finally someone na Khaleely’s life dazata chanza shi” Excellency ya fuzar da iska sosai yana runtse idanu cus this part pains him the most yace “why would you maaka d’ana a kotu Hawwa? Meyayi zafi dazaki bar gıda kije kotu? D’ana yataba abu
sing naki ne? Is Khaleel hitting you? Molesting you? Raping you? Starving you? Wani babban abu Khaleely yamiki dazaki dauki d’ana ki maka a kotu eh?” Excellency yadaga murya dayasa jikin Hawwa har kyarma yake bata tabajin ta tsani kanta irin yauba, Khaleel
baitaba raping nata ba, baitaba dukanta ba, baitaba molesting ko abusing koma verbal abusing nata ba, bata tabajin yunwa agidansa ba da gaske ne maganan da Abba yayi meyayi zafi dahar zata shigar da danshi court? Wlh saita kasa magana kawai ta daura hanna
yenta akan fuska tana ma Excellency kuka, Excellency muryanshi ba dadi yace “Hawwa you put a gun to my Son’s head kinsan shekara nawa muka nemi haihuwa bamu samu ba kafin nasami yaron nan dakike kokarin harbi?” Yayi shiru yace “I know Khaleel, wlh yarona i
s not a violence person, I know he loves you deep there’s no way zai ganki da wani da bazaiyi reacting ba, I know fear