Showing 183001 words to 186000 words out of 189081 words
I lost a very true friend and a sister a lokacin nan sabida kai Aliyu” Ni’ima tadan fuzar da iska saikuma t
akalli Baban Yaseer dake kallonta tace “I know everything you did tun bayan bikin Hawwa katare a layinsu ashe stalking nata kake wayanda family mijin suka turo to take care of your bill sun fadi komi ba karya, and nagani a wayanka, sunce mijin Hawwa ne yam
aka shegen dukan nan, how could you try to kashema Hawwa aure eh?” Baban Yaseer nawani kalan kallonta yace “stop talking kaman you were not the first person data taba attempting takashe musu aure ba” ihu Ni’ima tamai tace “that’s because lokacin I felt bet
rayed naji anci amanata an yaudareni cus Hawwa kawata ce but she hid everything from me and mijina ya sota all of those things you see at least I have reasons kaifa? Wat is your reason eh? Akanme zakazo kashe mata aure?” Ihu yamata yace “sabida inason Haww
a! Inason Hawwa sama da yanda nakeson kaina da rayuwana! Ranan bikinmu dana daura idanuna akan Hawwa naji Allah ya dauramin sonta, I’m a loyal lover babu wanda zai iyama Hawwa kalan soyayyan dana mata and bari kiji saidai idan na dauki numfashina na karshe
aduniya bazan taba son Hawwa ba! I will never give up! Wlh wlh saina sami Hawwa ko ta halin kaka ne!” Wani irin kallonshi Ni’ima takeyi saikuma ta fuzar da iska tace “Baban Yaseer you are sick! I’m not a doctor but ni nurse ce and I’ve worked a hospital,
you need to see a psychiatrist you are mentally not sound” dasauri yace “ohhh sabida inason Hawwa zakice haka? To bari kiji abin alfahari nane ma na haukace kan Hawwa ko na mutu kan Hawwa! Kinga dukan nan da fasamin kan nan da akayi? I’m proud anmin kalan
dukan nan akan soyayyan Hawwa! Dukan infact yasa nakara sonta ma, nakara sonta, the more anamin wani abu kan soyayyan Hawwa the more abin nakara karamin shaukin son Hawwa araina wlh tallahi, Doctor Doctor doctor” dasauri ‘Ni’ima ta tashi sabida yanda taga
yana kiran doctor a haukace doctor ya shigo Baban Yaseer yace “Oya a sallameni naji sauki inada abinyi” Dasauri Dr yace “no no, infact anjima kadan zamu kaika ayi brain scan cus kanka yabugu sosai we still needs to monitor you na akalla 3good days” ahaukac
e yace “wlh bazan zauna har kwana uku anan ba” cikeda lallabawa Dr yace “calm down nasan babu mai son asibiti but is for your own good kaji” dauke kai Baban Yaseer yayi Dr yace “Ina zuwa” yawuce yafita Ni’ima ta share kwallan daya zubo mata sai kuma tazo w
ajen ta duka takai hannunta takama nashi murya chan kasa tace “Baban Yaseer” Juyowa
yayi yakalleta tace “katashi baka tambayi yaranmu ba baka tambaya yaya nakeba ko ya iyayenka ba” fizge hannunshi yayi yace “sabida ba kune matsalata ba, Hawwa ce matsalata
itace burin rayuwana, ko yanzu yaya take oho? Taci abinci? Maybe she must be crying, yaron nan yana samin matana kuka” kallon Baban Yaseer Ni’ima keyi sai kawai tajuya tafita daga dakin tawuce chan lobby ta zauna taciro wayanta tai dialing number Mama Ring
ing daya Mama ta daga tace “Ni’ima yamai jiki?” Ahankali tace “ya farka inaso Yaseer da Yasmeen?” Mama tace “gasu chan kinsan yau ba school wasa suke a tsakar gida, Ya jikin Baban Yaseer?” Hawaye Ni’ima ta share muryanta yayi sanyi sosai tace “Mama Baban Y
aseer ya haukace ko yasami matsalan kwakwalwa zance…..” tashiga bawa Mama labarin komi, Mama tai shiru tace “Allah mun gode maka munga jarabawa” tace “yanzu ki kira iyayensa daga kano ki sanar dasu komi karkikai dansu asibitin mahaukata batare da sanın su
ba kinji” Gyadamata kai Ni’ima tayi tace “toh” ta katse wayan tai shiruuu ta ta mike ta wuce daki babu Baban Yaseer ba alamunsa ga drip yacire, tayi ihu aka shiga nemanshi babu shi yagudu, gabanta yashiga fadi cus tasan gidansu Hawwa zaije again this time
yayi attempting wani abu they will kill him, sai kawai tashiga danna wasu digits kafin tayi dialing number takai wayan kunnenta.
Hawwa na kwance akan gadon Khaleel da yanzun nan yafita tanaji maranta na ciwo sosai dan yanzu after every sex sai maranta yayi
ciwo but bataso ta nunamai cus tausayi yake bata this days he’s going through alot taga how he mises drinking da clubbing so most times idan abun yatasomai idan baiyi sex ba baya samin natsuwa, itama bata hanashi cus yana bata tausayi he’s really fighting
hard trying to be a better man! Wayanta ne yashiga ringing dasauri takai hannunta tadauka cus tadauka shine but saitaga number datana gani tasan na Ni’ima ne cus number Ni’ima na kanta dan bugawa kirjinta yayi saida Ni’ima takirata kusan 5timez bata dagab
a wayan na katsewa saitai dialing number Khaleel ringing daya ya dauka yace “Moonshine gani yanzu nake titin hospital namu” murmushi tamai tariga tai alkawarin bazata kara noyemai komiba ahankali tace “Baby that lady is calling me yanzu 5times kenan ban da
gaba nace lemme tell you” ahankali Khaleel yace “wace lady?” Murya chan kasa Hawwa tace “Ni’ima!” Ranshi ne yaji yana baci dagajin sunanta yace “don’t talk to her! I hate her!” Murmushi tayi tace “okay” shima murmushi yayi yace “thank you telling me” ahank
ali tace “I will never hide anything from you, you’re my best friend Khaleel” murmushi yamata yashiga cikin hospital nasu yayi parking itakuma tana ijiye wayan tashiga tashi da kyar tana tafiya ahankali tashiga bayin shi tayi wanka da
kyar tafito tabude ko
fa zata wuce dakinta kafafunta suka rike ahankali tace “Subhanallahi!” Saikuma ta daure tadaga kafan kadan zatai tafiya kaman an balla wani abu a maranta kawai sai jini dakesa maranta ciwo tabi cinyanta da kallo ta kwala ihu jiri na debanta. “Mommmmmmm” ta
i ihuuuu da duka karfinta amman ina babu mai jinta tacigaba da ihu.
Mom na zaune a falo akai knocking takalli kofa Salman ne cikeda girmamawa yace “morning Ma” gyadamai kai tayi tace “ya akayi?” Anatse yace “Mrs Khaleel has been shouting and screaming your
name in her flat I think wani abu yafaru and Oga yatafi aiki tun dazu” Dasauri Mom tadago kanta zatai magana saikuma ta tashi tace “PA biyoni” wucewa Mom tayi da sauri ta tun kafin takai fakat din takejin kukan Hawwa dasauri tabude kofa tai sama a kwace t
aga Hawwa da towel ga blood a legs nata dawani kalan gudu Mom tai wajen tace “meya sameki eh?” Arude Hawwa tace “Mommy period yakamani yanzun nan cikina da marana kaman zai fita bantaba hakaba Mommy” tarike Mom Mom tace “kawo mata riga PA” wucewa PA tayi i
danun Hawwa suka shiga juyawa zata sume Mom na jijigata tana kiranta but shiru ta sume.
EPISODE
PA nakawo mata wani gown da kanta Mom tasaka mata suka dauketa suka fito sai hospital nasu koda yaushe akwai standby Doctors aka karbi Hawwa jikin Mom n
a rawa saikuma ta dauki wayanda takira Excellency shima dasauri yace “gashinan zuwa zai taho da Khaleel”
Kusan 1hr basuji komiba saiga Excellency tareda Khaleel dayayi zuru zuru yana shigowa hospital din yace “Mom suna wani daki?” Da sauri ta nunamai kawai
yawuce da gudu Doctors yagani kanta arude yace “wat happened to Matana? Wat happen to my wife?” Dasauri Dr yace “calm down” daidai yanama Hawwa wani allura a vein sannan yadago yana cire handglove tasauke ijiyan zuciya yace “Alhamdulillah” idanun Khaleel
sunyi ja yace “wat happened?” Yama kasa daukan paper yarike suka fito su Mommy sukai wajen da gudu Excellency yace “meya samata likita” murmushi yayi yace “congratulations to all of you Mrs Khaleel is pregnant!” Chak Khaleel ya tsaya yana kallon Dr Mom tay
i wani ihuuu ta rungume Excellency shikuma kawai yadaga mommy chak yana juyi da ita kaman yara bakin Khaleel nadan rawa rawa yace “wh…..why
was she bleeding?” Dasauri Mom da Excellency suka tsaya chak jin tambayan da Khaleel yayi dahar murna ya mantar dasu
, Dr yace “I can for a fact tell you ba one baby ne ke cikin matanka ba! Definitely daya yafita but she’s still pregnant zamuyi scanning and we need to put her on a bedrest, cus mahaifanta baida kwari for now maybe sai tafita daga first trimester, she need
s to avoid working, lifting heavy objects, intercourse etc yanzu ma I think ahhhhmmm….”Dr yakasa magana Khaleel yace “wat!? Talk” adanhankali yace “yanzu ma I think yawan sex yasa Baby daya yafita” wani kalan dukawa Khaleel yayi kawai yakama kanshi sai Exc
ellency yazauna kusada shi, Mom tace “dakina ma zata dawo wlh kafin ya firar da sauran yaran bata kara zuwa wajenshi sai ta shiga wata ma biyar”Excellency yakama kafadanshi yace “it’s okay” Khaleel idanunshi sunyi jaa yace “Dad I am very happy and sad duka
I’m going to be a father with the woman that I love! But mistake dina yasa I lost one Baby that means she has been having pains ta boyemin just to make me happy” murmushi Dad yayi ya gogemai fuska yace “it’s okay Allah ne yabamu tana haifosu karku bata lo
kaci saiku kara wani cikin right? Dasauri Khaleel yace “yes Dad lemme go to my wife” duk sukabi Khaleel dakin hannun Hawwa Khaleel yarike ya manna mata kiss a goshi wlh wani kalan sabon soyayya yaji yana mata wanda baitaba mata shi da ba, Mom ta shafa fusk
anta tace “ashe saisa take yawan bacci any small chance ta samu ta bingile” Excellency na murmushi yace “to yarona yayi aiki da cikawa” dan turo baki Khaleel yayi ashagwabe yace “Popppps” shafa kanshi Excellency yayi yace “Weldone my Boy! Jarumin jarumai!
Kukkuruku gari yawaye kawai! I will give Hawwa gift kaima I will give you gift for all the hard work! Good job my Son!” hararansu Mom tayi cikeda jin dadi da takaici tace “like father like Son” takalli Khaleel tace “wlh Alhaji kamai kashedi na kamashi yana
kokarin yima yarinyar nan wani abu sai nacimai mutunci wlh dakina zata dawo na lurada ita da kyau” Excellency na shafa kan Khaleel yace “ai zakayi hakuri ko? Kaga she’s on bed rest atleast zuwa dai tagama bed rest din ai kai Dr ne you know everything bett
er than me” dan turo baki yayi yace “zan hakura but Dad tell Mom karta hanani shigowa dakin, I can come whenever I want to” Dasauri Mom tace “as long as ina wajen daku yes” Dasauri Khaleel yace “Dady kaganta ko mezatayi awajen?” Suna cikin gardaman saiga D
r yace “time for scan” Khaleel da kanshi ya gyara Hawwa yabude cikinta only MombDa Excellency duk suna tsaye yafara scanning din suna kallon machine din Khaleel na rikeda hannun Hawwa yana murmushi sosai kafinma Dr yayi magana yace “Ya Allah! Pops Moma kun
san menake gani kuwa”? Sai kawai yasaki hannun Hawwa
yafadi kasa yayi sujjada sai kawai Mom da Excellency suma suka bishi duk suka dago Khaleel yayi wajen screen din yana goge hawayen dasuke fitomai da bayan hannu yataba screen din yace “3 babies Pops” Doc
tor yace “kwarai fourth one ne yafita” wani ihu da Excellency da Mom sukayi suka rungume juna sai kawai Mom tafashe da kuka ba kakkautawa tace “babu abinda bamu gwadaba dan na haifamana yara dayawa Allah baiyiba but yau Hawwa tazo ta daukesu acikinta Alhaj
i nayi alkawarin azumi guda uku just to say thank you to Allah” Excellency yace “wlh nima zanyi ya isa stop crying Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulilah Allah yaba Hawwa lafiya yakawo mana jikokinmu lpy” duk suka juyo suka kallo Khaleel dake goge Hawaye
Excellency yace “sabida bannar dakayi yasa yanzu 3 ne not four Madam ki samai ido nabaki dama ki ci masa mutunci idan yayi kokarin yin wani abu kinji” dasauri Mom tace “angama” Khaleel yaturo baki daidai lokacin Hawwa tashiga bude idanunta dasauri Khaleel
yayi wajen but kafin yakai Mom da Excellency sun rigashi kawai ya tsaya, shafa kanta Mom tayi tace “My Daughter Hawwa na kin tashi tell me meke miki ciwo yanzu?” Dasauri Excellency yace “meke miki ciwo yanzu eh? Kinason wani abu”
Binsu take da kallo Hawwa
tama kasa magana Mom ta manna mata kiss a goshi Excelelncy yakama hannuwan Hawwa ya manna mata kiss Mom tashiga mata kiss har a fuska da kunne kaman zata hadiye Hawwa tace “sannu yarinyana mai kyau fine girl mezakici na dafa miki da kaina” daidai lokacin
Khaleel daya kasa hakuri yace “Mom and Pops wai matar kune Hawwa na?” Dukansu kallonshi sukayi harda Hawwa, kwankwaso yakama yace “ku matsa min nayi magana da matana mana haba!” Dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “Momy zansha ruwa” mom da Excellebcy har an
a rige rigen zuwa dauko ruwa Khaleel na ganin haka yawani rungume Hawwa da sauri yace “congratulations to Us” yakai hannunshi yadaura akan cikinta murya chan ciki yace “congratulations to us! Thank you Moonshine for this amazing gift! Thank you for carryin
g my child! Hawwa me and you are going to be parents! You’re pregnant Hawwa! Nina miki cikin! Akwai yarana anan!” Yashafa cikinta yajuyo da fuskanta suka kalli juna idanunta sun cika da hawaye, she can’t believe tanada ciki awani irin hankali Khaleel yace
“thank you!” Murya chan kasa yace “I love you Hauwa’u” gently yakama lips nata yashiga kissing ahankali with so much love and affection yana shafa tummy ta bude kofan da akayi yasa Hawwa ta karbe bakinta da sauri Mom tagansu sarai Excellency ne bai gansu b
a ta watsama Khaleel harara tace “tashi anan nabama y’ata ruwa” tashi Khaleel yayi Hawwa ta sunnar da kanta wani kalan kunyan Mom da Abba take shikenan kowa
yasan mesukayi tasami ciki Mom ta zauna kusa da ita tana murmushi tace “zona kara rungumeki” tawani
rungume Hawwa, Hawwa na boye fuskanta Excellency yace “yarinyana badai kunya ba wlh, d’ana yayi aiki da cikawa” Hawwa taboye fuskanta ajikin Mom da sauri Khaleel yayi dariya yana wani kallon Hawwa he can’t believe she’s pregnant wow! She took in so fast!
So he’s this good wow sharp shooter! Yawani kara murmushi yana feeling kanshi irin shi ga champion.
EPISODE
Sai bayan tahuta sosai an sake mata allura wanda Khaleel da kanshi yamata sannan yadauketa chak suka fito Mom da Excellency biyeda shi abaya
zuwa side dinsu Mom, Mom tace “muje dakina direct” duk kunya Hawwa keji aikuwa sai dakin Mom dake gyare tsaf ya kwantar da ita akan gadon kanta akasa Excellency yace “bari na kira Malam na bashi wannan good news din” Mom itama cikeda farin ciki tace “bari
nakira Ammi” duk suka fice daga dakin aiko kaman abinda Khaleel ke jira kenan da gudu yahau gadon da gangan Hawwa tace “Mooo” hannu yasa abakinta yataushe yace “mehaka?” A sangarce Hawwa tace “you need to maintain distance of at least 6feet from me” zaro
idanu Khaleel yayi yace “6feet? Sabida ba sadaki nabiya akanki ba” wani irin murmushi Hawwa tayi sai kawai ya kwantar da kanshi kan cinyanta yadaga riganta yana kallon cikinta yace “Hi this is Daddy, Dady Ibrahim Khaleel, I want you to know me better than
kowa cus naga su Pops da Mom are in competition with me, nine Dadyn ku kunji, nine nasa abuna ajikin Mamanku” tureshi Hawwa tayi tace “time up Mr Ibrahim Khaleel mai abu” dawani irin sauri ya rungumeta yashiga kissing cikinta yace “wlh I am so happy I’m ve
ry very very happy I love my children”
Kaman zai bude cikinta yayita musu kiss Hawwa tayi shiru tana kallonshi kawai saitaji she’s grateful to Allah daya bata cikin nan, Alhamdulillah kawai zatace, mijinta na son cikin same with iyayenshi ma, Alhamdulillah
Alhamdulilah, dago kanshi yayi yakalleta ahankali ta shafa fuskanshi tace “menene ke damunka?” Murya chan kasa yace “this pregnant is just 4weeks old, tayaya zan iya hakura har kikai su 12weeks ko 16weeks banyi komiba? Ai saina mutu, but I love my
childre
n more than anything komenene zan hakura karnasa another one yafita, but I will buy drugs for you dakesa mai ciki tayi karfi sosai, you will be so strong” sosai take kallonshi duk sai taji yabata tausayi even though this is going to be a sweet journey but
it will be so tough on Khaleel cus mabukaci ne na karshe dukowa tayi ta mannamai kiss a lips murya chan kasa tace “everything will be okay I will take care of you kaji, I love you” tashi gabanshi yayi sosai dasuri yace “I love you too” bargon Mom yaja yaru
fe kafafunshi yafito da dick din yakama hannunta yakai kamawa tayi tashiga matsamai yana wani irin motsi tanamai kiss a fuska murya chan kasa yace “I love you Hawwa na! Thank you for the babies I love you I love you” ahankali tace “I love you too” daidai M
om tabude kofan tashigo aguje Hawwa ta zare hannunta tadaga kanta Mom tabi Khaleel dake kan cinyanta da kallo yana kwance abinshi yahade rai tace “ba cewa nayi you should stay 6feet away from her ba, tashima kabar dakin” wandonshi yashiga gyara wan sai kaw
ai yadaga bargon yace “ni side namu zamu koma ai i can take care of my wife” itama Mommy cikeda bala’i tace “toh mai wife baza’a bayarba, ai ba wife dinka kadai bane karfi yaci daru ya danne take me to court” saura kadan Hawwa tayi dariya jin bala’i da Mom
keyi da Khaleel yawuce yafita Mom tayi wajenta da sauri tace “don’t mind him bazan dinga bari yana damunki ba fadamin me zakici Mamanki is so happy nace tazo ta dubaki tace zataso, mezakici”? Akunyace tace “Mom ni bazan iya saki aiki ba ai inada karfi zan
yi” Zaro idanu Mom tayi tace “bedrest kike tsinke bakidagawa kika daga kuma naci miki kaniya” dan murmushi kadan Hawwa tayi kanta akasa hannu Mom takai tadago fuskan Hawwa anatse tace “I know me and you mun fara at