Showing 144001 words to 147000 words out of 189081 words

Chapter 49 - GARGADAN SO COMPLETE

M shakur   

30 Sep 2026

1066

daidai wayant

a yashiga ringing Khaleel ne wani dan murmushi tayi but still taki daukan wayan na gab da katsewa ta dauka takai kunne tayi shiru, ahankali yace “kin tashi My baby”? Ahankali tace “uhn” murmushi yayi yace “yau baki banni nazo aiki dawuri ba Kulu” zaro idan

u tayi jin sheri tace “ni?” Dan dariya yayi ganin yasa tai magana yace “eh mana ke, kin wani zo kina kadamin boobs tacikin hijabi and I got distracted then we had sex” akunyace Hawwa

ta zare wayan daga kunnenta ta katse, sake kiranta yayi dasauri tadauka y

ace “maisa kike kashe wayan”? Ahankali tace “sabida u are saying naughty stuff” cikeda tsokana yace “but you love my naughty stuff ko Yar Sanda ta” hade fuska tayi murya ciki ciki tace “ni me ruwana dan tani karma ka karayi” zaro idanu yayi yace “me karya

dan wuta dai, nima dazan iya hakura dana ki yi but I can’t do good solid 48hrs without sex wlh” hararanshi tayi taki magana, cikin wani voice mai sanyi yace “Hawwa!” Wani iri dataji sabida yanda yakirata yasa taki amsawa, murya chan ciki yace “just know th

at I love you, I will always love you and I will never stop loving you saidai idan zuciyana yadaina aiki” lumshe idanu Hawwa tayi kalamanshi na kakkashe mata joints na jiki, murya chan kasa yace “we are going on a date tomorrow namana reserving wani eatry

so don’t cook dinner gobe okay” wani juya ido tayi maganan yamata dadi amman shegen yanga tace “ni bazani ba” kaman dan yaro

Yace “whyyyyyyyyy mana Kulu”? Ahankali tace “sabida banso……” hakanan saitaji kalman tamakale dan gyaran murya tayi tanaso tace sabi

da bata sonshi but ta kasa, shima Khaleel kaman ya gane abinda zata fadi baiso tai hurting nashi this afternoon yakasa aiki yasa yace “saloon mata will be at our house by 2:00, get ready kisa full kaya that will cover you maybe abaya kai kawai na yarda ata

ba amiki kome kikeso banda haka ban yarda wani ababu ba” abin yabama Hawwa mamaki dahar saida tace “hmmmm” sarai yajita yace “zan shiga mosque salla I might not come back home early cus banzo aiki early ba, I love you bye” kasa daurewa Hawwa tayi dasauri t

ace “karfe nawa zaka dawo?” Shiru Khaleel yayi baitaba tunanin zatamai tambayan ba, ahankali yace “I don’t know yet but I will call you nagama, bari naje i love you Moonshine take care of yourself for me” ya katse wayan tabi wayan da kallo.

EPISODE

Da gaske Khaleel yana sonta? Wait haka yakeson duka sauran matanshi? Her body is telling her yana sonta dan the way yake magana da ita you will know he meant every word but she’s curious idan haka yakeson matanshi mesa yake sakinsu to? Tana zaune awajen t

aji muryan Noor tana Mom FAA saitaji Mom na kiranta ta tashi ta leka taga Mom na

rungumeta, koda Mom bataso tazo side nata she can’t take away the fact that Mom kam na son Noor irin mugun so din nan, cus zata fito taraka Noor har Mota sannan duk idan Noor

zata dawo duk rana Mom na waje tana jiranta ashigo da ita, they share deep bond na grandmother da granddaughter, she understands cewa itama Mom na bukatan abokiyan hira and Noor akwai shiga rai, mutanen sunason yara irin sosai din nan wlh, she’s feeling ba

d ba’abar Noor tazo wajenta ba but kuma saitama kanta fada waye ita? She just come to the house mesa zata dauke musu jikansu su suka raini Noor din zuwa yau tunda mahaifiyarta tace daga asibiti suka karbi Noor, ijiyan zuciya ta sauke takoma ta zauna tarasa

abinyi, ba hayaniya agidan babu abinyi, she’s just bored inama gobe zata koma aiki, and wlh she’s missing Khaleel sosai kaman yadaina zuwa aikin saikuma tace yadaina zuwa haka zaita cinta from safe zuwa dare, at least yanzu tana hutawa, tana wajen akai kn

ocking ta window ta leka taga PA tareda wasu ma’aikata na saloon da uniform ajikinsu tawuce as Khaleel instructed abaya tasaka ta yafa mayafin tazo tabude kofa dukansu suka gaidata with so much respect harda PA tace “Ma Sir yace akawo su wajenki” ahankali

tace “come in” shigowa tayi sunzo da komi bayin nan falo suka shiga suka wanke mata kai aka fito aka fara blow drying sannan suka fara mata kitso yan kanana around 2:30 wayanta ne yafara ringing tadauka Khaleel ne dauka tayi takai kunnenta cikeda so yace “

an fara kitson?” Gyadamai kai tayi tace “uhm” ahankali yace “hannun mai kitson da zafi?” dan dariya tambayan yaso ya bata tace “a’a babu” anatse yace “i told them banson wacce hannunta ke zafi idan suka samin kan matana yayi ciwo they will have to deal wit

h my anger, kitson yana kyau?” Wani kalan mamaki tambayan yabata tace “nima I don’t know” Dasauri yace “snap it kituramin ta watsapp lemme see” yana maganan ya katse wayan tsayawa Hawwa tayi tana kallon wayan kaman bazatayi ba saita shiga snap tama kitson

dasuka just few video sannan tashiga watsapp tunawa tayi batada number shi dawowa tayi wajen calls tayi clicking number zatai saving tafara tunani wani suna zata samai sai kawai tai saving da IK Ibrahim Khaleel short form tashiga watsapp ta turamai sharp s

harp yabude sai kawai taga yakirata video call kaman bazata dauka ba ta dauka tadan harareshi murmushi yamata yace “you look beautiful wowwww” yakalli jikinta ganin tasaka abaya yace “good gurl” dauke kai tayi yace “i love you My Hawwa talk to you later” y

a katse wayan tayi shiru tana kallon wayan sai kawai tashiga profile picture nashi hotonshi looks so good and handsome, zuciyanta sai bugawa yake tana kallonshi fita tayi tana duba komi nashi ma watsapp taga IG nashi is link to watsapp dasauri tashiga Khal

eel nada 30

something million followers ga hotunan shi a page nashi comment dubu yawanci mata daga mai cewa my crush, my dream man, my menene kawai taji kirjinta na zafi, hoton bikinsu dataga yasa yadansa taji dadi tashiga da gudu 15k comment tagani yawanc

i mata ke tura emoji na kuka guys kuma na dariya wasu na cewa he’s off the market finally za’aga page namu, some comment da maza keyi har suka shiga bawa Hawwa dariya dan wani harda cewa Allah ya kara, wani yace na tabbata wasu na ICU Lee yayi aure, wani y

ace only heir na Mangal is taken Nigerian ladies we can now bretheeeee.

Hawwa tadinga dariya, saita shiga story shi taga video shi da nata ne ne yasa tana bacci ajikinshi a mota rannan da akayi dinner kunyane yakamata itafa batason PDA public display of af

fection saikuma ta tabe baki aranta tace abinda zai iya sakina anytime gwara ya daina nunani ma duniya thank God I’m a ghost a online saidai zuwa kallo banma cika shiga ig ba ko suna babu akan account dina same with su tiktok da snap watsapp kawai takeyi s

hima sabida aiki da Ni’ima ne, tuna Ni’ima yasa taji tadamu ko tafito daga prison oho ta gwada tambayan Khaleel? Saikuma tace no.

Wuraren 4 aka gama everything kitson yayi kyau shade aka mata but mai style kaman wata shuwa tace “nawane” dasauri sukace no

Oga yabiya komi dudda haka saida Hawwa tamusu kyautan kudi suna mata godiya sosai suka tafi ta share falon tass ta goge koina ba gashi ta kunna turare ta tafi sama tai salla tafito tadaura girki tanaso tayi dasu Mom takira Baba sukai hira tanadan kunyanshi

sabida karanta da Khaleel yayi tai magana da Umma umma tagayamata Miemie takoma school sannan tai sallama dasu takira Ammi tai magana dasu Ramla, takira kanninta su Hafsa tana rokanso da suzo sukace to zasuzo ranan sunday.

Around to 6 yagama ganin all pat

ients nashi Sam dayaci bacci yakoshi yakalleshi yace “let’s go” dan yatsine yayi yadauki yazare lab coat nashi daga jikinsa yace “Sam I don’t wanna go besides I’m even hungry inaso naje gida I know matana must have made me something delicious” kaman Sam za

iyi kuka yace “common Leee please I don’t want to go ni kadai babu kai banjin dadi Allah saimu tafi dawuri 8 mun tafi I promise”

Shiru yayi yaki magana Sam yace “can’t you do this little thing for me just accompany me pleasseeeeee” dan lumshe idanu Khaleel

yayi yace “okay but 8 nabar wajen I’m a married man now” tsalle Sam yayi yace “deal” wucewa sukayi suka fito har wajen dayayi parking ya wurgamai key yace “drive kaikabar motanka anan” karban key Sam yayi ya suka shiga yajasu

Inda suke party da nisa chan

kaman za’abar Abuja ne, infact around 7:30 ma sukakai aka bude musu gate suka shiga ciki manya manyan security ana tsaresu dan yaran manyan mutane ne da yaran turawa masu kudi ga wasu mutane tsirara ana ganin Khaleel aka fara ihu Lee Lee Lee kaman wani cel

ebrity yazo yayi murmushi still not feeling comfortably ga waiter yakawo musu shot daukan musu Sam yayi yabama Khaleel daya ahankali yadan yatsine fuska yace “nooooo ahhhh” Sam yace “common dalla ana kallonmu don’t embarrass me” Ahankali Khaleel ya karba y

akai bakinshi wai yau shine har faduwa gabanshi keyi zaisha abu sabida Hawwa but yanda kowa ke kallonshi ana ihu ana Lee ga Sam shima yasa gently yakai bakinshi ya kurbe duka is just one shot babu abinda zaimai, aka kawo shisha Sam yabashi pipe Khaleel ya

yatsine fuska Sam yace “wai Khaleel mehaka? Ba I promise you you will not get high ba bagashi nan just one shot na bari kasha ba na tequila ba, let’s smoke jor have some time for yourself today” Moh yace “dudeeeee enjoy yourself” dan karba yayi yakai shish

an baki Sam ya kashe ma Moh idanu sukai murmushin mugunta dan shisha yaji hadi ko shot na tequila sun saka abu Khaleel yafara busan hayaki one two three yaki karasha yarike a hannu dai yana magana dasu..….

Har magrib Khaleel bai dawoba Noor ma ba’a batta

tazoba ita kadai agidan bata wani so tana kiran Khaleel but har tai Isha’i bai kirata ba gashi taci gayu gidan sai kanshi yake yau lace tasaka pink dogon riga tsayinta yafito sosai bata saka dan kwali ba sabida yaga kitsonta dayayi masifaffen kyau 8:15 dai

dai Hawwa tadauki wayanta ahankali kaman kartayi takasa daurewa tai dialing number shi, Khaleel na zaune yanashan shisha idanunshi sun soma juyawa yama kasa tashi wayanshi yashiga ringing dasauri yakai hannu yaciro wayan yana bude idanu da kyar yakai wayan

hannunshi zai danna wayan ya dauka Moh ya kwace wayan garin kwacewa ya danna wayan ya amsa kiran bai sani ba yace “Leee common let her be! Yarinyar dazaka saka bayan ka moreta ka auri wacce is better than her kake wannan rawan jikin akanta let’s party jor

, nakira strippers Babes dinchan sudanyi pleasing naka I know you’re horny already this one da you’re high, common DJ put hot beat for Lee everybody shout Lee” yanda kirjin Hawwa ke bugawa ranta na baci kaman zata haukace tana Hello Hello Hello saitaji an

kashe wayan wlh wlh kaman zata kashe kanta the part dataji ana cewa mata su mene mene huuuu ta fuzar da iska saita tashi tafara zagaye dakin sai kawai tai ihu tace “I hate youuuyyy!

I hate you! I hate you!” kaman zata kama da wuta zuciyanta na tafarfasa ya

na tuna yammata dataji ana fadi sai kawai tadauki wayan

data jefar akasa direct takira number Abraham ringing daya biyu yadaga yace “Hey Miss Hawwa our Amarya” dan murmushin dole tayi tace “I will call you properly muyi magana can you track a number for me

now please” dasauri Abraham yace “sure ina gaban laptop dina” number Khaleel tashiga kiramai kai tsaye ashe ta haddace number sai yanzu tasani yace “give me 2min” thanks tace ta ijiye wayan ta shiga closet nata ta fito da akwatintana gida kawai ta ciro un

iform nata na yan sanda ta saka tai rolling gyale kanta tadauki bindiganta ta makala a a gun vest nata tafito bayan tasaka boot tadauki wayan taga abraham yaturo mata location din kawia ta dauki wayan Ya Allah zuciyan Hawwa yana saman kanta not kirji bamat

asan metake ba key mota kawai tadauka tafito tayi wajen motocinsu ta danna taga motan dayayi kara ta shiga tai connecting location din da motan kawai taja motan aka bude mata gates tafita.

EPISODE

Hawwa fa nada zuciya na bala’i, matsiyacin gudu tak

e shararawa akan titi kaman wata namiji babu tsoro ko daya aranta na accident or something, 45min yakaita wajen plate number Khaleel yawanci Lee ne ajiki, kuma motan tinted ne dudda ansan Lee yana ciki dan har gidan da ake party nashi ne so ambar motan yas

higa sabida sun dauka securities nashi ne dan dagashi sai Sam sukazo, probably he will be high lokacin da za’a tashi daga party so is reasonable bodyguard nashi suzo dan babu bodyguard dinshi tareda shi.

Shiga Hawwa tayi tai parking idanunta sunyi jazur ka

man wuta kaman zata kashe kanta takeji tafito tawani buga marfin motan tawuce wajen duk ana kallonta securities dake wajen sai kallonta suke but babu wanda yace mata wani abu, she comes with Lee car and wearing police uniform so they believe security shi c

e ita but new recruit dan basu santa ba, tana shiga wajen yanda taga mata tsirara ana shaye shaye ana rawa some are even having sex wlh taji kaman zatai hauka duk tagama kalle kallenta bataga Khaleel ba, direct stage da DJ ke kai Hawwa ta wuce tasa hannu t

a cizge wayoyin datagani azuciye music ya mutu wajen yayi tsit aka dakata da rawa, ta dauki microphone dake wajen taja wani nishi tana bin kowa na wajen da kallo tace “Khaleeel!” Kowa ya kallota banda Khaleel da mata ke jikinsa

tsirara suna tattabashi gaba

ki daya baya hayyacinsa, DJ yace “officer how far na why you go off our thing they no settle you ne”? Yayi kanta zai dafa mata kafada Hawwa tace “idan hannunka ya sauka ajikina saina karyaka nacire hannunka and feeds it to dogs trust me you will be armless

harka mutu” wlh saida kirjinshi DJ yabuga kai duka wajenma dudda yaran manya ne but kowa ya tsorata da hijabi police woman da aka gani tana masifa, she’s so feisty, gata kyalkyawan bala’i, ga tsayi, ga kwarjini dawani kalan izza, azuciye Hawwa takara kai

mic bakinta tanabin ko’ina da kallo tace “Khaleeeel!” Wani zabura Khaleel yayi yana kokarin tura matan dake jikinshi abuge yace “y……yes Wife!” Juyawa Hawwa tayi ta direction dataji muryanshi ta kalleshi suna daga wani lungu a zaune tareda su Sam da duk sum

a sun bugu ga mata guda biyu ajikinsu da babu komi a jikinsu sai wani tsinannen igiyan pant irin strippers din nan ne, hawaye ne suka cika idanun Hawwa tana kallon Khaleel da yasan yaji muryanta ya amsa yazauna yana layi but baisan inda kanshi yakeba, ga m

atan suna jikinsa har lokacin yarda microphone din Hawwa tayi tafara tafiya azuciye wlh kawai aka shiga gyaramata hanya kowa na kallonta tawuce inda suke aguje matan suka tashi suka gudu bata cemusu komiba cus her fight is not with them, tana zuwa takama h

annun Khaleel bude idanunshi yayi yakalleta dudda yana cikin maye but saida yayi wani murmushi yawani tashi yafada jikinta yarungumeta sosai yace “wife I’m hungryyyyyy” runtse idanu Hawwa tayi kuka na so ya kufce mata amman tahana kanta ana kallonsu cirosh

i tayi daga jikinta takama hannunshi tarikeshi zasu wuce Sam yatashi yana tangadi yarike hannun Khaleel yace “where are you taking my brother I brought him here not y……..” bai karasa maganan ba Hawwa ta daukeshi da mari jikake tassssssss! Wlh saida Sam yaf

adi akasa ya zauna dabas yadagata kuncinsa yana kallonta, Hawwa ta zaunar da Khaleel taduka takama kwalan rigan Sam dake kallonta looking high tace “duk randa ka kara kuskuren kawo mijina irin wajen nan i will trash you so well da saika gane baka da wayau

did you hear me?” Ta dakamai tsawa daya amsa ko’ina voice dinta with so much izza, arude Sam ya gyadamata kai yace “okay” dan wlh ya tsorata da Hawwa sosai, tasakeshi ta wuce ta daga Khaleel yakara rungumeta yace “I’m hungry wife” kokarin fita dashi daga j

ikinta tayi yaki fita hakan yasa she just hugged him back tashiga tafiya dashi ahaka akafara woooohhh they look so cute together yanda Khaleel ya kankameta kanshi na kirjinta yanda take tafiya dashi hugging him back ahankali gudun karyaji ciwo or something

shows this 2 love each other extra-ordinary much, tawuce mota dashi tabude baya kwantar dashi tayi ta gyara kafafunshi ta

kulle motan tadawo gaba ta zauna tasa child lock kafin tana

tana tuki yabude kofan yafita taja motan sukabar wajen saida tahau babban

titi tafashe da kuka is this her life now? Looking after miji haka? Shine mata, party da shaye shaye, another 1hr dan tashiga traffic yakaisu gida tai parking ta share fuskanta tasss tafuzar da iska tafito tabude baya takamashi tana dagashi dasauri yabude

idanu kadan yana ganin itane kawai yakai hannunshi yana taba boobs nata yana kokarin jan riganta sama abuge yace “wife zansha nonooooooo” kabar da hannunshi Hawwa tayi har saida hannun yabuge dasauri takama hannun tarike tama rasa mezatayi tace “let’s go

inside” fito dashi tayi tasa hannunshi akan kafadanta bamaya iya tsayuwa da kanshi dasauri su Salman sukazo yace “let’s help you with him Ma” dasauri Khaleel yashige jikin Hawwa ya kankameta yace “don’t touch my wife why are you so close to her” yasa hannu

daya yashiga ture Salman back abun gwanin ban takaici da dariya duka, jawoshi Hawwa tayi yasake shigewa jikinta anatse cikin karfin hali da dauriya tace “don’t worry Salman I can manage thank you” gyadamata kai yayi yawuce dashi da sauran security

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login