Showing 186001 words to 189000 words out of 189081 words
a wrong foot, I have my reasons I was fee
ling insecure kan zaki kwacemin yaro, but after nazauna dake kinzo this side nafara fahimtan you’re not abinda nake tunani you’re and you deserve that love da d’ana yake miki cus you love him the same way too, forget duka maganganun danamiki da Hawwa cus n
ariga nagani a idanun Khaleely you are his choice! He choosed you dakansa! And aurenku is for life da izinin Allah, you’ve made Khaleely a better person a responsible man
Trust me lokacin da yarinyar nan keda cikin Noor ko sai daya bai taba kallonta ba kaw
ai dai an haifi Noor ya karbi abinshi, with case naki is different yarona is very intentional akanki! He’s really changing yadaina clubbing ko drinking, he goes to work kullum saving lives, we gave danmu rayuwa mara purpose mara alkibila thinking that is l
ife make yaronku happy that’s all that matters but kinzo kince no kin juya akalan rayuwansa Khaleel yasan meyakeyi he takes Noor to
Islamiyya idan tadawo yana zama da ita yaduba assignments nata, he’s now a good father and a better son duk haukan dayake ma
na ada yadena and it’s all thanks to you! Thank you Hawwa be free with me kinji, think of me as Mom dinki data rasu, I will always stand by you and support you kinji” gently Hawwa ta rungume Mom murya chan kasa tace “Mommy I’m sorry nima for everything dan
a miki I hurt you as well” mom na shafa bayanta tace “bakimin komi ba koma kinyi nayafe miki and I love you very much Hawwa’u” Mom tadago ta ta manna mata kiss a goshi tareda sa hannu ya goge mata fuska tass tace “now gayama Mamanki mezakici?” Ahankali tac
e “dambu zanci Mom” maidata Mom tayi ta kwantar tace “okay angama”.
EPISODE
Side nasu Khaleel yashiga dakin Hawwa yafara shiga yahada kayayyakinta tass a box sannan yafito dashi ya ijiye nan falon Sam yawuce nashi dakin yawuce closet nashi yana hada
nashi kayan yaji ringing wayan Hawwa da sauri yafito daukan wayan yayi daidai kiran na katsewa yaga 26miss calls daga number gakuma messege from that number.
“Hawwa is Ni’ima I know resons naki nakin daukan wayana but today is your life on the line saisa
nake kiranki. Baban Yaseer ya farka he’s saying alot about you kaman baida lafiyan brain, one thing lead to another yagudu daga hospital shi muke nema I am sending you this message sabida ki kula da kanki hide please and karki fita i think he’s dangerous t
ake care” faduwa gaban Khaleel yashigayi sosai sai kawai yadaga wayanshi Salman yakira yana dagawa yace “double security na gidan nan! Our patrols increase them an axis din nan that man escape from the hospital idan har yana wajajen nan I want him found Sa
lman at all cost! At all cost” dasauri Salman yace “yes Sir”
Kayan nashima fasa hadawa yayi yasa wayan Hawwa a aljihun shi baimaso ita ko Mom su sabi especially Hawwa she just had miscarriage idan taji this hankalinta zai iya tashi akwatinta yahada yashigo
flat din yawuce study room na Excellency ya sanar dashi shi direct Army General yakira aturomai sojoji sannan Khaleel yawuce dakin Mom he will stay with Hawwa ko matsawa bazaiyi ba anybody coming for matarshi will have to go through him! Daidai zai shiga
dakin Mom na fitowa cikin whispering tace “she’s sleeping ina zaka?” Ahankali yace “Mom bazan tasheta ba wlh trust me” dan hararanshi Mom tayi
saikuma tace “okay shiga” shiga ciki yayi ya maida kofan yarufe yana kallon Hawwa dake bacci peacefully sai ya wu
ce wajen window dakin Mom yadaga labulen yana kalle kalle yana securities dinsu tako’ina har kan titi dan ijiyan zuciya yasauke saikuma yazo wajen gadon yaduka yana kallon Hawwa ahankali yace “Allah shine mai bada best protection not all those people” sai
kawai yashiga karance ma Hawwa duk wani karatu daya iya akanta this days yana koyan karatu a online adult madrasa, saida yagama ya shafeta sannan yadaga hannunshi yace “Ya Allah please protect my wife and my children and my entire family from any harm or e
vil Ya Allah” Sai kawai yahau gadon gently yajawota jikinshi aiko kaman jira Hawwa take kwakumeshi tayi cikin bacci tana wani sauke ijiyan zuciya rike matarshi yayi gamgam irin saidai adaukemu taren nan Mom tashigo dakin tagansu ahaka kawai ta harareshi ta
wuce tafita daga dakin.
Saida aka kira magrib yasaketa ahankali yana contemplating koya tadata but sanin batada lpy maybe she’s still bleeding ma yasa yabarta yasauka daga gadon bayin Mom yashiga yadauro alwala yafice yatafi mosque ana idar da salla yadawo
ciki dakin saiya zauna abakin gadon yana kallonta daidai wayanshi na vibrating da sauri yaciro wayan ganin Salman ne yasa yace “talk to me!” Salman yace “we got him Sir trying to jump the fence but alarm went off” anatse Khaleel yace “coming” yasa wayan a
pocket dinshi yafito daga dakin yana fitowa waje Excellency yace “ina zaka i will handle everything come here” kabar da hannunshi Khaleel yayi yawuce yahau machine dasuke yawo dashi cikin gidan yayi gate shima Excellebcy yani bayanshi
Tun kafin yakai waj
en ya hango ga sojoji ga patrol nasu ansa Baban Yaseer yayi kneeling handcuff a hannuwanshi yana surutai da bamayaji tsabagen yanda ranshi yake abace, dirka Khaleel yayi daga bike da sauri yayi kanshi zai kaimai duka Excellency yarikeshi azuciye yace “Khal
eel! Lemme handle this! Karka taba already sick man” ran Khaleel abace yashiga huci yana kallon Babanshi Excellency yakalli Baban Yaseer dake kallonsu yace “Kai mesa kake kokarin haurowa gidana?” Baban Yaseer dakaman yatabu yace “Hawwa na zan dauka mu tafi
, ina bala’in son Hawwa wlh wlh bazan bari ku rabani da Hawwa ba, wlh saidai ku kasheni, Hawwaaaaaa!” Ya kwalama Hawwa kira da duka karfinshi Khaleel yasa kafa azuciye ya bugi bakinshi sai jini Excellency yama Khaleel mugun kallo sannan yaduka gaban Baban
Yaseer yakalleshi kaman yanda Baban Yaseer ke kallonshi yace “idan da kaso Hawwa yanzu Hawwa matan wanine, matar d’ana ce, duk randa ka kara zuwa unguwa nan zan mikaka ga hukuma” fashewa da kuka Baban Yaseer
yayi hannuwanshi narawa sosai yace “Hawwa Hawwa
Hawwa Hawwa Hawwa” Excellency yayi shiru yana kallonshi saikuma yatashi yace “Salman you guys should take this guy to mental hospital and get a hold of his family he’s sick he needs help, kutafi dashi” aka daga Baban Yaseer dake ihu sosai yana kiran Hawwa
Excellency yakama hannun Khaleel yace “muje ciki” wucewa sukayi suna shiga flat din Mom tafito tace “meke faruwa naji kaman hayaniya awaje?” Ahankali Excellency yace “bakomi” Khaleel yadan fuzar da iska yace “Pops our honeymoon jibi ne tafiyanmu fa” wani s
hegen kallo daga Excellency har Mom sukamai Excellency yace “idan kaga nabar Mamanka tabaka Hawwa kun tafi wani honeymoon to wlh tafita daga this risk na first trimester” kaman Khaleel zaiyi kuka yace “Pops wai matan ku ce Hawwa? I’m a doctor zan mata wani
abune bayan nasan she’s at risk?”
Dakuwa Excellency yamai yace “kaniyan ka baza’a baka ba toh” kama zaiyi kuka sai kawai yajuya yawuce yafice yana bugo musu kofa Mom da Excellency suka kalli juna suka bushe da dariya.
**
Yau 3 good weeks rabon Khaleel
da Hawwa, Mommy takasa ta tsare kaman wata mayya ko space bata basu idan ya shigo dakin Hawwa karan kanta idan ta kalli Khaleel saitaji yabata tausayi, kuma bawai tana wani ciwo bane kawai dai yanzu kullu yaumin idan ta tashi saitayi amai yellow banda haka
babu abinda ke damunta sai yawan bacci da mugun kewan Khaleel boobs nata sun kumbura sunyi tumtum yau kwana nawa Khaleel baiyi wasa dasu ba abin duk yabi ya isheta itama.
Wuraren 1 tabude idanunta tar taji tanajin saukan minsharin Mom kasa kasa, Ahankali
ta yunkura ta tashi maranta na dan rikewa kaman barauniya tashiga tafiya kirjinta na bugawa sosai tayi wajen kofa tajuyo tana kallon gadon sannan tabude ahankali tafice ta maida kofan tarufe rabonta da Khaleel 3weeks she can’t take it longer, fitowa falo t
ayi tawuce sadaf sadaf tayi side din Khaleel tabude kofa tashiga tayi sama ahankali tabude dakinshi tashiga yana kwance yauma as usual naked but yau bacci yakeyi da alama saida ya wahala yayi bacci ruwa taji yanabin cinyanta daga ganinshi ahaka dasauri tai
gadon kawai tahau jikinshi tasaki wani shu’umin kuka afirgice Khaleel yabude idanu yana wani riketa surprisingly yama rude yace “wife wife wat happened? Meya sameki? Why are you here ina Mom? Eh? Wat is it are you having pains?” Gyadamai kai tayi ahankali
dasauri
yadagota yana tashi yace “Subhanallahi ina ke miki ciwo?” Cikin makirci tawani ja riganta sama seductively tace “nonooo” wlh numfashin Khaleel saida yakusan barin kirjinshi yabi boobs nata da kallo dahar wani kyalli suke sabida yanda suka ciko iri
n na mai cikin hannunshi yakai saman su ahankali yadan matsa yawunshi nawani katsewa yace “ciwo suke miki?” Shegen dadi Hawwa taji yanda yataba tawani matsoshi tace “uhmm sosai” ahankali yace “kwanta to naduba” ba musu tawani daga rigan ta yar tajuyo tamai
wani kallon I want you sannan ta kwanta gaban Khaleel harya fara fitar da ruwa yawani kwanto akanta yana shinshina tundaga cikinta down to her boobs yadan kalleta yace “nasha kadan kafin naduba?”
Gyadamai kai tayi dawani irin mahaukacin sauri yashiga jan
boobs nata Hawwa kaman tayi ihu is as if yanda takejin dadın abu yakaru da kusan
percent the way he’s sucking boobs so take kawai yayi sex da ita ahaka, bakinta har rawa rawa yake tace “Husbyyyyyy” dasauri yadago cus this is name she calls him anytime she
’s in demand or need of anything dasauri yace “me kikeso?” Cikin wani irin murya tace “I want youuuu” Har zafi yaji gabanshi nayi sabida abinda tafadi dasauri yace “but but Dr yace sai bayan kin shiga 4 months” hannun Hawwa yaji akan dick dinshi tarike tak
ai gaban hole din impatiently tana kankameshi tace “sex me please Khaleel” kaman wani mahaukaci yadaki pussy dan as if abinda yake jira kenan
Rikeshi Hawwa tayi da karfi yace “menene” arude tace “wlh dadi yakemi……” bata kara maganan ba yawani lumamata Haww
a ta gantsare this is so new, she’s experiencing something different wlh mahaukacin dadi abin yake mata ciki ne yasa haka? Shiganta da kyau Khaleel yayi Hawwa tarikeshi gam bataso yafita tafara neman bakinshi suna kısa kaman zai zare
Dadin Hawwa yadawo kam
an 2million, sex suna fara ba kama hannun yaro the way yaga Hawwa na enjoying dinshi was everything for him batason yama tsaya kona 1second aiko yaji dadin hakan bubbuge pussy yayi sosai saidai yau baikai mata chan bango ba yana tsoro but she enjoys it tho
roughly sai wajajen asuba yakawo wani bacci mai mugun dadi yayi gaba da ita kawai yayi shiru yana kallonta yadaura hannunshi saman cikinta yace “thanks buddies keep bringing Mommy here to collect food okay” yadago yashiga yima cikin nata kisses saikuma yad
awo yashiga manna mata kiss awuya. “I love you Hawwa I love you My Baby, I love youuuuu”.
Ahankali Hawwa ke bude idanunta dasuka sauka kan Khaleel dake
kallonta ganin gari yayi haske sosai yasa atsorace ta tashi tace “mesa baka tasheni nakoma wajen Mom ba”
? Cikeda iskanci yace “why? Okay sabida kina tare da mijinki” kaman Hawwa zatamai kuka tace “but shikenan yanzu tasan nazo wajenka” dan dariya Khaleel yayi yace “but she will not blame you mana you’re a human you wanted sex and you come to get it” akunyace
tawani daga pillow tarufe fuskanta tace “ni fa ba shine ba” karbe pillow yayi yana dariya yace “lie lie kin manta me kika gayamin” Khaleel yanayi kaman ita yace “Husbyyyyy I want sex” dagudu Hawwa ta daga pillow ta rapkamai tana tureshi ta tashi da sauri
tana tafiya ahankali tayi bayi yana kallon ass nata da sun kara girma kaman cikin jikinta yakebi first hakama boobs nata, tana bayi tace “Husbyyyyy” dawani sauri Khaleel yatashi yace “yes baby you want sex? I’m available” hararanshi Hawwa tayi daga bayi ta
ce “I can’t wash my back come” dasauri Khaleel yace “sure thing” yashiga cire kayanshi yafada bayin juyowa tayi ta kalleshi ganin he’s naked tace “Mehak…..” bakinshi yahade da nata yawani mannata da bango yana daga kafafunta yana murje mata boobs ko attemp
ting hanashi batayiba yawani shigeta Hawwa tace “washhhhh” ahankali yana bugawa yace “wat is it”?.
EPISODE
Murya Chan kasa tace “I don’t think I’m fine ni nafara jin tsoro wlh komi dadi yakemin extraordinarily” washe baki Khaleel yayi yace “enjoy t
he moment then kafin ki shiga another phase” yashiga sexing nata da kyau Hawwa na numfashi uncontrollably kafin yagama tagaji but haka yakai karshe da kanshi yamata wanka suka fito tsabagen gajiya a zaune tai salla cus bayanta yarike.
Khaleel yace “I spoke
to DIG akan resigning dakikeso kiyi he doesn’t wanna let you go, yakawo another offer na work from home do you like it?” Kallonshi tayi saita tashi tacire hijabi jikinshi ta shige tai lamo yana riketa ya manna mata kiss a wuya yace “I love you My Baby, I
love you Moon, I love you alot” murmushi tayi tana lumshe idanu tace “I love you more My Khaleel My Xxn” wani zaro idanu yayi yace “that name uhnnnn” yakama lips nata gently sukai kissing juna sannan ya tsaya yace “wat did you say about the work?” Gently t
ace “Baba yace nabar aikin police gabadaya I don’t wanna
offend him the last time dayayi fushi dani saida kasa baki ya hakura” ahankali yace “but I wanna know me kikeso? We can always talk it out with Baba, I know you love your career bringing criminals to
justice catching them, ni the only thing dama da banaso is 1 Uniform din nan naku na wando dakike sawa, 2 gun, 3 aiki zuwa field cus it’s dangerous, 4 aiki da maza 5 aikin ku sometimes ba dare ba rana just like ranan da muka dauko Noor, so inhar yabaki of
fer to work from home ana aiko miki da files electronically, kiyi all meetings a interrogation via video calls batare dakin nuna fuskanki ba it’s okay by me! I will always support your dreams zaki karbi offer? They’re not ready to lose you cus you are Gove
rnment asset one of the best criminologists” murmushi Hawwa tayi tashafa fuskanshi tace “you know I love you right?” Gyadamata kai yayi yace “yes I do and I love you even more” ahankali tace “okay I will take the offer” murmushi yayi yace “okay wife” tana
kan jikinshi tana kallonshi ahankali tace “My IK” ahankali yace “Yes Kulu” dan turomai baki tayi tace “I have a favor to ask you please” ahankali yace “menene?” Murya chan kasa tace “I want you kasa amaidama Ni’ima licence nata, her husband na asibitin mah
aukata is not going to be easy for her to manage tanada yara, I want you to help them for the sake of gogemin hawaye data tabayi ada kaji” shiru Khaleel yayi saikuma
Ya rungumeta yace “there’s nothing dazaki so aduniyan nan da i will not give you Hawwa sab
ida I love you with all everything in me that made me Khaleel, Hawwa” yakirata ahankali dasauri tadago kanta daga jikinshi ta kalleshi murya chan kasa yace “I know farko farkon haduwan mu I’ve caused you pain but I will tell you this idan in next life I wi
ll have cause those exact pains to you in order to have you as matana I will do just that, but nonetheless I’m sorry for everything pain and tears danai causing miki” murmushi Hawwa tayi tace “it was allll worth it! At least it got me the nicest man in the
entire world, My husband my best friend” ahankali Khaleel yace “My wife my best friend! Thanks to you na manta dasu Sam sunachan living that life Alhamdulillahi with your help I’ve gotten over it, you are and you will always be the best decision of my lif
e! Murmushi Hawwa tayi tace “can I ask for another favor?” Gyadamata kai yayi, murya chan kasa tace “allow Noor tasan mahaifiyan ta please! She deserves to know her mother! The Mom also deserves to hold her daughter ko sau dayane dudda she made a terrible
mistake can you do that for me please?” Shiru Khaleel yayi saikuma ya gyadamata kai yace “okay wife I will do it” rungumeshi tayi sosai tace “Khaleel
akanka nasani ciwa wani jinkirin alkhairi ne, and sometimes abinda muke tunani sheri ne shine alkhairi agr
emu! Allah knows best! Allah shine Alimul Gaibi! Allah yamana rahaman sa! I am glad you are cancer free it was false alarm! Ibrahim Khaleel Hawwa na mutuwan sonka!” Ahankali Khaleel yace “Hawwa Jidda Kulu na muguwar yar sanda Khaleel na sonki so mara misal
i!”.
Bayan 9 months Hawwa ta haifi yara uku duka maza aka samusu suna YASS! YAZAD! YAZEED, suna 3month takara daukan wani ciki ta haifi twins mace da namiji HAMDA da HAMAD, suna 6 months takara daukan wani ciki ta haifi yan hudu mace daya maza uku. MANNAR,
MARWAN, MUNIR da MANNAT! Wow they live happily ever after gidan Exccellency yacika da yara Hawwa made dream nasu come true.
END!!!!!!
ALHAMDULILLAH ANAN NAKAWO KARSHEN LITTAFIN NAN MAI SUNA GARGADAN SO!
NAYI DEDICATING THIS BOOK TO ALL MY SISTERS OUT
THERE DA HAR YANZU BASU SAMI MIJI SUNYI AURE BA!
DONT GIVE UP! IGNORE ALL THE SOCIATAL AND FAMILY PRESSURE! YOUR PRINCE CHARMING IS COMING SOON!
ALLAH YABAKU MAZAJE NAGARI! DONT FORGET WANI JINKIRIN ALKHAIRI NE.
KUSKUREN DANAYI AWANNAN LITTAFIN ALLAH YA
YAFEMIN!
I HOPE YOU ENJOY THIS BOOK AS MUCH AS I ENJOY WRITING IT
.
I AM OPEN FOR CRITIQUE CORRECT ME! POINT OUT ALL THE ERROS SO I