Showing 1 words to 3000 words out of 28895 words
ο»Ώ[6/23, 1:31 PM] UMMY KHALEEL: [6/19, 10:08 PM] Ummy Khaleel: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
1
β FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ
FCWA
β home of qualities and trusted writers of the nationβ
WANNAN PAGE SADAUKAR WANE GAREKI MY BABY ONE YUSRAH DIYAR BLESSINGS BAZAN IYA MISALTA QUALITIES DIN SONKI DANAKEYI BA AMATSAYINKI NA DIYA TA DIYAR ALBARKA SAIDAI NASAN ADDU.A TA ZATA KAI GAREKI MY BABY YUSRAH UBANGIJI ALLAH YABAKI ILIMIN ISLAMA DANA BOKO YARAYA KI CIKIN IMANI YA HASKAKA ZUKATANKI DA TSORON ALLAH SWA MUCH LUV TO U YUSRAH DIYAR BLESSINGSπ
π·π·π·π·π·π·
Innalillahi wa Inna ilaihi Raji.un take tafaman nanatawa sabida azabar datake Sha
Dafa goshinta yayi Yana karanto mata addu.a tare da shafa mata akan cikin nata
Can dai abin ya lafa bacci Mai nauyi ya dauketa
Binta kawai yake da kallo Yana Mai tausaya mata irin halin da take ciki
Akullum tunaninshi shine Allah yasauki firdausi lafiya domin Yana matukar sonta Dan haka bayason abin da zaisameta
Saidai gaba daya wannan karon yatsinke da lamarin firdausi domin yasan cikin dake jikinta ba karamin wahalar da ita yakeyiba tausaya mata yakeyi
Tunda tafara bacci ba ita tafarkaba Sai Kiran sallan la asar
Wani abin da zaibaka mamaki shin firdausi garanta kamar ba itace mara lafiyan da tafita daga hayyacin taba
Mikewa tayi tare sa salatin manzon Allah sallallahu alaihi wasallam ranufi toilet
Batare da Bata lokaci ba tayi wanka tare da alwala tafito tagabatar da salla
Saida ta idar tayi addu.oi tare da rokon Allah ya yaye mata cutar dake damunta Yakuma Bata lpy anan tazauna taita istigfari Tana hailala
Ahaka yazo yasameta akan sallaya yayi sallama ta amsa dacewa ranka shidade barka da zuwa
Murmushi ya sakar mata Wanda yake matukar birgeta danhaka tamaida mishi martani
Dafatan nasameki lafiya ya jikinki
Ta amsa alhamdulillah naji sauki
Allah yakara sauki yafada tare da dafa goshinta yatofa mata addu.a
Firdausi tana mamakin mijin nata baicika yin Abu kamar Mai martaba ba Sam Sam baida girman Kai Danko fadanci da fadawa suke mishi baso yakeyi ba danyazama dolene babu yadda ya iya
***********
Zaune yake afada suna tattaunawa da fadawa jakadiya tashigo da sauri tana fadin ranka shidade Fulani fa ba lafiya aihuwar tazo
Azabure yamike yanufi cikin gidan Wanda tuni fadawa Suka rufamai baya yadakatar dasu da hanu
Tare Suka karasa dakin babban rigarshi yacire yajefar gefe ya ciccibeta Sai asibitin dake harabar cikin gidan
Tuni likitoci Suka nufo kanta
Abunda zaibaka mamaki shine
Sarki dakanshi ya shigar da ita dakin aihuwa Dan already Yana da masaniyar matarsa bazata iya aihuwa dakantaba Dole Sai anyi Mata C S Dan haka yanemi gudummawar wata amintacciyar likitarahi mace tataimaka mishi
Abinka da gidan sarauta nan da Nan gidan yacike makil da jama.a Ana sauraran fitowarsu
Shikuwa Mai martaba kokari yake yaga yaceto ran matarshi Dan aikin yakeyi cike da kwarewa da tausayi
Cikin yaddar ubangiji yaciro Mata karuwar baby girl fara kyakykyawa
Yayi hamdala tare da maida hankalinshi ga firdausi danganin ya kammala Mata aiki
Ba afi minti 30 ba yakammala komi tare da taimakon nurse da amintacciyar likitan shi
Yanagamawa yakoma kallonshi ga baby din dayafitar acikin firdausi ya rungimeta saikawai hawaye Suka Soma zarya a kuncinshi
Ahankali tasoma bude Ido daidai lokacin shikuma Yana tofa Mata addu.oi
Cikin murya kasa kasa take magana bayaji Dan haka yakai kunnenshi daidai bakinta
Me kikeso kice my firdausi
Ta runtse idonta tana Nishi da kyar tana jujjuya farin idon
Takura mishi Ido yace lpy my firdaus hanunta cikin nashi ganin haka yasa nurse da likita fita daga operation room din
Saidai Bai amince da kowa da yafita da baby ba
Suna fita yadauki babyn ya manna Mata akirji ta runtse Ido ganinhaka ya saurin daga baby daga jikinta
Baccine yadauketa shikuma yafice da diyar tashi rungume a kirjinshi
Yana fitowa mutanen gidan sukayo kanshi yadakatar dasu tare da fadin kutsaya
Kaitsaye mahaifiyar shi yanufa yamika Mata babyn shikuma yakoma Operation room
[6/20, 7:46 PM] UMMY KHALEEL: Batare da Bata lokaciba aka kintsa yarinya fes tafito sak ubanta
Anan operation room yata tofa Mata addu.o I Yana shafe Mata jiki
Bayan 1 hour ta farfado saidai Bata iya magana har awan Nan lokacin Mai martaba Bai barkowa yashigo dubataba inbanda mahaifiyar shi
Tuni gidan yadauki guna guni Yan gulma nayi
Wasu suce akan yarinya ana taja musu Rai saikace akansu akafara aihuwa wasu Kuma suce da gaskiyan shi tunda akwai sakun saka atsakaninsu da mutan gidan
Cikin yaddar ubangiji Fulani firdausi ta washe sosai saidai zugin dake damunta na yankata da akayi
Mahaifiyar Mai martaba ne tare da ita Dan bawanda akabari yashigo yaganta sabida wasu kwararan dalilai Wanda zakujiyo shi Nan gaba
Cikin kwana ki uku tasamu sauki Dan gsky tasami kulawa sosai daga mahaifiyar mijinta haka Shima mijin nata
Karkaso kaga Yan barka masu zuwa daga birane da dama hardama gayyan sodi
Saidai abinda zai daure maka Kai shine ko mutum daya daga cikin dangin Fulani firdausi babu Wanda yazo dukda sun San da aihuwar
Hakan bakaramin daga ma firdausi hankali yayi ba saidai takan danne tamaida abin baidame taba musamman inda tayi la akari da yadda uwar mijin ta ke lailayata
***********
Aranar suna yarinya taci sunan mahaifiyar Mai martaba wato NANA HAJARA Wanda akayima lakani da YUSRAH
Tabbas wani Abu Sai gidan sarauta Dan anyi barnar naira tsayawa fadama Bata lokacine saidai masu karatu kumisalta
YUSRAH Yar gata YUSRAH shalele YUSRAH Yar ALBARKA
Tabbas firdausi tasami kulawa sosai daga uwar mijinta taga Kuma gata hakama Mai martaba Yana jida ita sosai har mantawa yake Yana da wata matar
Acikin sati guda dinnan Fulani firdausi ta Zama kamar ba ita akayi ma operation ba Dan tacanza tayi kiba takara kyau sosai
Tabbas yusrah tana samun gata saidaifa bakowa ke daukan taba acikin gidan Dan Mai martaba yasa tsaro sosai akanta Dan haka ake shakkan daukarta musamman in akayi la akari da yadda rashin jituwa ke tsakanin Fulani firdausi da Fulani maimuna Tare da wasu mutan gidan
Akwana atashi ba wuya ko ince asarar Mai Rai
Watan yusrah shida da aihuwa idan kaganta zakayi tsammani tashekara aduniya ga wayo ga girman jiki tubarkallah Masha Allah
Hakan Yana matukar Bata ran Fulani maimuna musamman idan tayi la akari da yadda yarinya take da farin jini agurin jama.a ko makiyi saidai yace baisonta Amma badai yakushe kyawun halittar taba
Ga yusrah tashiga zuciyar mahaifinta tayi kane kane dukda kasancewar itace diyar fari ga mahaifinta haka kuma itace jikar fari Dan haka soyayya Mai karfi yashiga tsakaninta da mahaifn ta
Ko fada tare suke zuwa zaka ganta rike ahannunshi bakuma yabarin kowa ya dauketa
Hakan saiyazama abin rade radi agurin jama.a wasu suce Fulani firdausi ta mallake shi wasu suce soyayyace kawai tsakanin da da mahaifi zunde dai Sai Wanda yakaru
Fulani maimuna ce tare da amintacciyar kuyangar ta a makeken falonta da za a iya Kira aljannar duniya Sai faman sake sake sukeyi
Candai naji sun sheke da dariya zakayi tsammani ba matar sarki bace
Yusrah ce ketafamam tata namasu koyan tafiya
Tun tana Yar shekara daya mahaifinta yasoma koyar da ita alif Dan haka take kokari kwalabawa Dan tunda yusrah tataso agidan ba asa Mata wani kallo dayawuce karatu da wa azi kokuma station na larabawa Dan haka zakaji yawancin wasanta karatune dakuma larabci
Hakan Yana matukar fatanta ran Fulani firdausi Dan irin dabi.ar datakeso taga future child dinta Kuma alhamdulillah
Haka mahaifiyar Mai martaba Koda yaushe acikin koyar da yusrah karatun addini take
Abundai Sai Masha Allah yarinya tafara tasowa da dabi.u masu kyau
Kwance take kankujera tana karanto istigfari tare da hailala
Jitayi wani walkiya ya giftata afirgice tatashi tare da addu.a abakinta takara ganin walkiyar tabakin kofa tsoro da mamaki yakamata gami da rudani
Nimadai alkalamin rubutun.nawa subcewa yayi
Kubiyoni Dan jin cigaban labarin
Saidai comment dinku ne zaibani karfin gwiwa
More coment more page
Luv u all readersππ
ππππππ
Taku har kullum UMMY KHALEEL
[6/23, 1:31 PM] UMMY KHALEEL: [6/21, 10:09 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITING BY UMMY KHALEEL
2
β FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ
βFCWAβ
Home of qualities and trusted writers of the nation
I dedicated this page to my luvly twins sist Allah yabaki lafiya yasa ciwo kaffarace kina matukar kokari gurin ganin kin nishadantar damu Allah yabaki lpy da tsawon kwana Mai ALBARKA yabarki da Abu yusrah together forever ameen
π·π·π·π·π·π·
Dukwa Ni addu.a da yafito Mata yi takeyi Saida akafi minti biyar walkiyar Nan tana yi kafin tadauke
Ganin haka Fulani firdausi ta shiga toilet tayo alwala tayi sallah tare da addu a Allah yakareta da dukkan wani makirci dake Shirin afkamata
Tunbayauba tariga tasaba da irin wannan yanayi Dan haka abin Bai dametaba saidai takan yawan razana
Yusrah ce kwance kafar abban ta tana mishi gwalabe shikuwa Yana ta biye Mata saikace ba sarkiba Dan shi wani lokacin mantawa yakeyi da akwai sarauta akanshi
Yusrah tace Abba wuwa sha yagane metake nufi ma ana zatasha ruwa yadauketa yanufi dakin umman yusrah akan sallaya yasameta tana hailala yaduba agogo karfe 3 na Rana yariga yasaba da halin firdausi Koda yaushe acikin ibada take
Ganin shigowar su tashafa addu.an tare da tashi tanufi inda suke tashafa ma yusrah diyarta da majinta Mai martaba
Murmushi yasakar Mata yace gsky ina alfahari dake da kulawarki da addini
Firdausi tayi murmushi tace Allah ko maigida na nakaina yace kwarai dagaske
Itama tace nimafa ina alfahari dakai mijina abban yusra me kake da bukata
Yakalli yusrah yanuna Mata da yatsaya yace ruwa diyarki zatasha ta dakko ruwa tabata Tasha yusrah tace hamdullah cikin gwalaben yarenta
Ma ana alhamdulillah duksukayi murmushi hakan ya birgesu
Wai shin maiyakamata nayi ma nayi ne dan ganin bayan Fulani firdausi da da diyarta yusrah bana bukatar inbude Ido inga suna numfashi adoron kasa Dan haka nake neman taimakon gaggawa inji fulani maimuna
Jakadiya ta kece da dariya tace haba ya shugabata me kikeci nabaka nazuba ranki shidade kibarmin komi ahanuna kinji zansan yadda za ayi to shikenan nabaki Nan da gobe kikawo shawara tunda naga Al matsutsan da natura Mata basuyi komi ba gareta
Jakadiya kwantar da hankalinki za asamo mafita
*********
TAKAITACCEN TARIHI
Garin bauchi garine Mai ALBARKA Wanda yatara manyan Yan boko shuwagabanni da sarakuna tare da manya manyan Yan kasuwa
Allah ya albarkaci garin bauchi da kayayyanki alatu na gida dana waje
Sarki Abdul azeez shin sarkin bauchi mutum ne me addinin islama dana boko
Allah ya albarkaci shi da kulki irin na addinin islama baya banbanta talaka da Mai kudi duk matsayi daya yadauke su
Shiyasa sarki Abdul azeez yake da matukar farin jini agurin Al umma
Sarki Abdul azeez Yana da Mata guda daya da Yara biyu mace da namiji
Macece babba Mai suna sadiya Sai namijin sunanshi Yusuf sukenan Allah yamallaka mishi dukda kasancewar shi Maison Yara Amma yahakura da wa innan da Allah yabashi
Mutane da dama sunyi takawo mishi tayi yayayen su Amma yaki karba Dan ba wani Abu da yanema yarasa agurin matarsa HAJARA domin tana mishi biyayya yadda yakamata Dan haka ya kulle babin aure azuciyar shi dukda tsaigumin jama.a Bai dameshi ba
Dan yasan bazai taba yin adalci atsakani su ba idan yakara aure Dan bayason ya ranar kiyama yatashi abangare daya shanyayye
Sadiya da Yusuf suntaso cikin gata da kulawa na dangin uwa Dana uba Dan kotawani fanni suka juya daga uwa har uba sarauta suke dashi saidai hakan baisa sunji kansu su wasu vane
Dan a kullum iyayen su cikin musu nasiha sukeyi sukance babu Wanda yafi wani agurin Allah SWA Sai Wanda yafi bauta agareshi
Dan haka suka taso da son ibada dakuma daukar kansu daya agurin jama.a hakan yasa mutane suke kaunar su
Dan koakaranta sukaje baka banbancesu da sauran dalibai
**********
Ahaka Allah yaraya sadiya da Yusuf cikin son addini da tausayin talakawa Dan shi Yusuf ma baida abokai Sai yaran talakawa hakama sadiya
Akwana atashi sadiya ta kammala karatun ta na secondary school Mai martaba ya hadata aure da Dan abokonshi dake kano
Tabbas tayi biyayya ta amince da aure akayi biki aka Gama lafiya aka Kai amarya gidanta dake kano
Gidane tangameme tsayawa fadan tsarin gidan akwai bata lokaci Mai karatu ka misalta dakanka.
Rayuwa tacigaba da tafiya inda Yusuf yanzu shike fama da karatu Dan yanzu Yana ajin karshe a secondary wato ss3 Dan haka yamaida hankali a karatu domin yafison yakaranci likitanci shiyasa Yana science karfi Kuma alhamdulillah Yana kokari sosai
Aranar da suka kammala jarabawa aka Kira gida aka sanar musu cewa sadiya ta aihu da namiji
Murna agurinsu kamar yaya tunranar Yusuf yace zaije yaga yayarshi Dan yayi missing dinta aikuwa Mai martaba ya amince mishi
Aranar suna aka Sanya ma yaro sunan Mai martaba wato Abdul azeez ana kiranshi da sabeer
Anan ne Yusuf yaga Yar aikin sadiya yarinya karama wacce batafi shekara gomaba da aihuwa yaji lokaci guda Yana kaunarta
Dan adalilinta ya zauna yakara sati daya sunkuwa Saba da ita sosai
Annan yake tambayar ta sunanta tafada mishi sunana firdausi yayi murmushi yace nice name
Firdausi meyasa kike aikatau firdausi tace gsky ina aikataune Dan intaimaki mama na dake fama da bakin talauci yace banganeba
Firdausi Mai wayo tace zaka gane Amma bayanzuba
Sadiya ta fahimci Yusuf Yana matukar son firdausi Dan haka takara kulawa da ita fiye da da
Aranar da zaikoma yace ma sadiya Dan Allah takular mishi da ita insha Allah saiya aureta yashare Mata hawaye sadiya tace karka damu kanina zankula maka da ita
Sukayi sallama yatafi
Tunda yatafi firdausi tayi kewarsa haka Shima da tunaninta ya Isa gida.
Wannan kenan
Akwana atashi ba wuya jarabawar Yusuf yafito yasami abinda yakeso hakama admission yasamu a India sunbashi program din day cika wato medicine and surgery
Shirye shiryen zuwa makaranta yakeyi
Har kano yaje yima yayar tashi sallama tare da firdausi sabeer Kam angirma yayi wayo Dan yanzu shekaranshi daya Amma akwai basira
Ranar da jirginsu zai daga hadda firdausi a Yan rakiya tayi kuka sosai Haka suka rabu basuso ba
********
India
Tabbas idan akace yaro yasami tarbiya daga gida lallai zaiyi wuyan lalacewa dukda cewa India suna da Mata kyawawa Amma hakan baisa Yusuf yakalli kodaya acikinsu ba bare yaji Yana sonta asalima kyama suke bashi Dan haka yamaida hankali dankaratunshi kawai Mata da dama daga farare har bakaken fata binshi sukeyi amma yaki kulasu.
Wannan kenan
******
Nigeria kasata ta gado
Firdausi ce zaune agaban aunty sadeeya tana biya karatin hadda
Bayan tagama tace aunty wai nikam ya labarin uncle Yusuf ne aunty sadeeya tace Yana lafiya muna waya yanacewa agaisheki firdausi tace ina amsawa
Haka rayuwa tacigaba Saida Yusuf yashekara uku kafin yazo gida dan haka yayi matukar camzawa ya girma yayi kyau haskenshi yafito tubarkallah Masha Allah
Mai martaba da kanshi yaje yadakko shi a airport
Maimartaba kasa hakuri yayi yace waini babana meye sirrin ne naga kacanza Yusuf yace Abba wlh kwanciyar hankaline kawai Masha Allah inji sarki Abdul azeez yace dafatan dai kana karatun ko yace alhamdulillah Abba inayi sosai
Ahaka harsuka iso gida mahaifiyar shi tayi murnan ganin shi Dan yaron nata yacanza Mata gaba daya yazama bature
Karba kuwa da tarairaya yasamu daga mahaifiyar shidama mutan gidan baki daya
Kwananshi uku yaje kano ganin firdausi yayi tacanza tazama babbar yarinya firdausi Kam kasa ganeshi tayi Dan Koda yayi sallama Bata gane waye bane shi dayaga hakan yatambaya ina matar gidan
Dagudu tahaura saman bene takira Aunty sadeeya waitazo gawani dangayu yazo gurinta sadeeya tace to muje sabeer yafito da Yar rigimarshi zaisha ice cream
Sadeeya tace wawy lil bros Kaine kazama haka Yusuf yayi murmushi yace aunty hardake ko firdausi tace lah dama Yaya Kaine yayi murmushi yace baki ganeniba ko
Karbakam yashata Yakuma ga gata agurin aunty nashi sabeer ya ishesu da rigimarshi saiyasha ice cream Dan Haka yadaukeshi tare da firdausi sukaje want babban complex yamusu sayayya
Sabeer yarone maishiga Rai Dan Yusuf jiyayi kamar abashi yaron yatafi dashi
Kwananshi uku yakoma ananfa yatarar da wani aika aika da aka zartar akanshi Wanda yarasa ganewa ko ince fahimta
[6/21, 10:40 PM] UMMY KHALEEL: Wato aure aka daura mishi da diyar waziri
Mahaifinshi ne yakira shi yasanar mishi cewa waziri ne yakawo shawarar adaura auren da diyarshi Dan yanason a karfafa zumunci Yusuf yace to Abba Amma tunda ka amince nima na amince bani da ja Amma Dan Allah ina naman alfarma agurinka
Abba yace ina sauraranka Yusuf yace akwai yarinyar danaekso na aura saidai karamace batafi shekara Sha hudu ba idan ka amince ahada da nata adaura
Mai martaba yayiurmushi irin tasu ta manya.yace karka damu kafara rike wannan tukunna kafin kagama karatu Sai na nema maka auren wandan Yusuf yaji dadin maganar mahaifin nashi
Ansha biki bidiri daidai ba ango Dan Haka ba awani Bata lokaci ba aka kawo amarya gidan mijinta dake sahsin sarki wani flat ne madaidaici Mai masifar kyau aka ajiye.amarya
Misalin shadaya na dare kowa ya watse Yusuf Kam Yana gurin mahaifiyar shi Yama manta da wata amarya Saida aka tuna mishi Dan Haka yatashi Dan bayason Bata musu Rai
Sallama yayi Bata amsaba yaja tsaki yace kekuma Haka akace karki amsa sallama kafin tadago tace wa alaikassalam ya Salam yafada lallai tana da kyau saidai baisonta Amma haka zaiyi hakuri ya bi iyayenshi
Umurtanta yayi da suyi sallah tatashi tayo alwala bayan tafito daga toilet Shima yayo nashi alwalan yajasu sallah
Bayan sun idar yamata Saida safe yawuce dakinshi itama ta haugado ta kwanta abinta
Maimuna itace diya daya tal ga wazirin sarki mahaifiyar ta sunrabu da babanta sabida wasu dalilai Wanda zakujishi Nan gaba
Washe gari maimuna batatashi da wuriva har Yusuf ya dqwo daga masallaci yasameta tana kwance yatasheta tayo alwala tayi sallah sannan takoma ta kwanta
Satin su biyu da aure yakoma karatunshi batare da wani Abu yashiga tsakanin suba amatsayin ma aurata ba
Haka rayuwa ta harba har Allah yasa ya kammala karatunshi yadawo Nigeria yasoma aiki da babbabn asibitin dake bauchi wato abubakar tafawa balewa University teaching hospital
Shi harga Allah ya manta da wani auren dake kanshi daida abbanshi yatunatar dashi Dan Haka wannan karon yayi kokarin ganin ya saukar da nauyin.da Allah yadaura mishi
Bayabo ba fallasa Kam maimuna
Watanshi daya da dawowa yanemi anema mishi auren firdausi alokcin firdausi anzama yanmata angama secondary school sabeer Kam ya girma yayi wayo Yana Shirin zuwa jss1
Koda Yusuf yayima abban shi bayanin wacce yakeso daga gidan talakawa take yaji Dadi tabbas koba komi masarautarsu akwai aiki da addini da sanin yakamata
Har kauyen su firdausi akatafi.neman auren ta wato rauta
Ansami iyayenta saidai