Showing 21001 words to 24000 words out of 28895 words
tace what's
Kunsan dai mutanen Nan basa gabana yanzu ko suwarke ko karsu warke nothing concerned me so me I don't have care on them
Umma maimuna murna yakamata lallai asiri yayi tasiri akan yusrah sungode Allah
Umma maimuna tace karkiyi Haka yusrah akwai abinda nakeso ki fahimta koda sunsamu lafiya bazaki koma gurinsuba Kuma bamasu takura Miki sabida Haka ki amince kikarbi maganin Nan ki aiwatar da aikinki Dan samun lafiyan su
Yusrah Taki amincewa Saida buhari dake gefe tunda ake magana bauce komiba Sai yanzu yace haba sweet heart ki amince kiyi wannan aikin domin ance Sai diyar da suka Haifa ta cikinsu ce zata yi wannan aikin Dan asiri aka musu
Yusrah tace ok nothing but I would do Dan kuntakura nine
Duksuka ji Dadi yusrah tace yanzu kunsa nakoma baya akaratuna yaushe kukeson afara aikin
Waziri yace ko yaune Dan zanyi alfahari dake yusrah
Yusrah tace no Sai Nan da.wata daya domin zanje school akwana abubuwan danakeson gabatarwa Amma karku damu Nan da four weeka I would be with you
Bahaka sukasoba Amma sun amince Dan gani suke yanzu komai yazo karshe
Aminace zaune agaban sarki Yusuf saifaman ravsar kuka takeyi yayi yayi tafada mishi meke damunta Amma Taki
Ganin yusrah yasa tamike dagudu zata bargurin yusra tace zonan karki barnan
Amina tadawo tazauna Sai faman sheshshekar kuka takeyi yusrah tanemi guri tazauna tace Abba varka da warhaka
Cikin mamaki yakalleta yace yusrah mekika dauki duniya
Yusra tayi murmushi tace Abba gurin zama yace dakyau
Yusrah tace Abba zankoma makaranta ina bukatar kudi agurinka yanzu zanwuce
Abba yace yusrah Baki da hankali ne kina ganin halin da ake ciki acikin gidan Nan Amma Baki damuba kiduba kiga mahaifiyar ki yadda take Rai ahanun Allah amma kice Zaki tafi kibarta awannan halin Baki tunanin gobe yusrah
Wannan baiwar Allah itace kedawainiya da mahaifiyar ki itada Yaya sadeeya gatawa mahaifiyar duksu suke dawainiya da ita nabiyata kudi Taki karba tace tanayi Dan Allah ne itama kenan daba aifanta sukayiba tana kula dasu bare ke
Yusrah tace Abba idan nadawo zankula dasu Ni yanzu karatu NASA agaba
Abba ranshi abace yace to bazan bada ko sisiba kije kinemi masu yimiki inasu uwartaki da Kika canza
Tatashi zata tafi Amina takama kafan Abba tace kayi hakuri kavata Allah yabata sa.a abban
Yace Amina yarinyarnan ta lalace dasauri Amina tace karkafadi Haka Abba zata shiryu Insha Allah addu.a zaka Mata
Yusra Kama tabar gurin tatafi abinta
**********
Amina ita taci gaba da kula da umma firdausi itakuma mummy tana kula da mahaifiyar ta daddy baya sati baizoba Allah sarki mutumin arziki
Sabeer Kam tuni yafara Jin kaunar Amina acikin ranshi Dan tana birgeshi sosai yadda take kula da umma kamar diyar cikinta Dan Haka soyayya yakeyi Mata a boye
Mummy tace waini yaushe su Abdul zasu dawone da khaleel sabeer yace sunkusa dawowa Insha Allah tace Allah yadawo dasu lafiya
Akwana atashi satin yusrah biyu da tafiya ba abinda yadameta
Yanzu burinta tadawo ta aiwatar da aikinda su waziri sukasata
Aminace yau kawai jitayi tana danjin nishadi cikin lambun cikin gidan ta Isa sabeer ta hango Yana ways itakuwa kokari take ta balli wani mangoro dukda tsayinta Amma takasa balla Sai tsalle takeyi
Har sabeer yagama wayar yajuyo ya kalleta tana tafaman tsalle Dan ballab mangwaro
Shikuwa sabeer binta yake da kallon sha.awa yarinyar tana birgeshi sosai inama ta amince adaura musu aure saidai yasan zaiyi wuya ta amince da auren shi
Ahankali yakaro cikin tafiyarshi ta manyan maza masu jida kansu aikuwa daidai lokacin Amina tayi want tsalle Wanda saura kiris tafadi Sai jinta tayi ajikin mutum anrungumeta
Dasauri tasoma kwatar jikinta sabeer Kam yamanta duniyar dayake Dan lokaci guda yaji wani irin feeling Nan da Nan yasaketa yakori shaidan Amina Kam kunya ya addabeta zata juya kenan yariko hanunta yace koma kizauna muyi magana Amina taruga da gudu yabita da kallo murmushi yasake kawai jinshi yake cikin nishadi
*******
Sabeer dakanshi yasami daddy yasanar mihsi Dan Allah yanason anema minshi auren ameena Dan shi Yana sonta
Daddy yayi mamaki kwarai yace yusrah fa sabeer yace God forbid I can't marry her wallahi
Daddy yace baka Isaba sabeer yarinyar da tuntana karama kace kanaaonta Sai yanzu zakace baka sonta
Akan wani dalili sabeer yace daddy yusrah has changed now she don't have the qualities of being a wife to innocent man
Daddy yace shot up I don't want to hear this word yusrah she's your blood anything she be you must married her
Sabeer ya saukar da kanshi kasa yace understand me dad
Daddy yatashi yabar wurin Dan sabeer yabata mishi Rai yasan idan har sabeer ya auri yusrah Dole shizaiga darajarta akan wani daba asanshuba dukda halin yusrah data canza
Sabeer ne kwance akan lafiyayyen gadon shi Yana tunano childhood life dinsu da yusrah but now she was changed all her qualities behaviors to negative
Yau yusrah tacika sati hudu da tafiyarta Dan Haka tun safe su waziri suka dameta dakira tace tana hanya su saurareta Nan da awa buyu
Khaleel ne zaune agaban umma saifaman kuka yakeyi kamar want karamin yaro umma Kam ba um ba um um Bata bacci kullum Ido abude
Tunda khaleel yadawo shike dawainiya da umma firdausi shida Amina sabida Haka shakuwa Mai kyau yashiga tsakanin su
Saidai Koda khaleel yaji halin da yusrah tacanza yace zaiyi maganinta atunaninshi zaihukuntata saidai baisan yusrah tawuce tunaninshi ba
Gidane yacika da mutane maimuna tatara kawayenta Yan bariki irinta za akarbi GEEMBIYA YUSRAH
Abba Kam yanzu bashi da bakin magana komai yagani nashi Ido
Khaleel ne zaune a lambun cikin gidan Yana zaune yaga inda za afara
Aikuwa motocine masu masifar kyau Lambar motar dauke take da GEEMBIYA YUSRAH 1 har zuwa 10 wato motocin ta kenan
Cikin damuwa yace bari dai yaga Mai zai faru Abdul Rashid yagani yafito daga cikin motar as body guard din yusrah yabude Mata kofa khaleel yace what's Yaya Abdul security for this young girl
Mikewa yayi tsaye ganin wacce tafito a motar yaji gabanshi yafadi Ras Ras
Kamar zai karaso inda suke saikuma yafasa yatsaya Yana kallon ikon Allah
Koda mutanen kowa yafito yusrah tace karkowa yabiyota su tsaya idan tana da bukatar ganin wani daga cikinsu zata nemesu awaya
Danhaka kowanne yakoma mota tana isowa bakin kofa sukayi Karo da khaleel kallon mamaki takemai tace oh Young Man daga ina
Khaleel Rai vace yace nonsense are you senseless
Yusrah takalleshi ta Dalla mishi harara zata shige yayi saukrin fincikota saidai lokacin Abdul ya iso gurin yace bros she deserved it just live her yusrah taja dogon tsuka tayi wucewarta
Keep tsaye dakin umma maimuna tanufa da sallamar ta
Amsa Mata sukayi cike da mamaki
Tofa kubiyoni abaya yusrah tadawo
Shin me zai faru
More comment
More typing
ummykhaleeel@gmail.com
[7/3, 9:52 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
21-----25
β FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATION β
FCWA
β home of qualities and trusted writers of the nation β
I dedicated this page to my friend Aisha yahaya Mahmoud I can't forget you sabida kina encourage Dina akan wannan novel danakeyi kinnuna kulawa ina alfahari dake over Mrs sabeer
π·π·π·π·π·π·
Waziri yahau washe Baki kuyanginta suka rufa Mata baya
Hanu tadaga musu alamar subar gurin aikuwa suka juya suka fice
Amina ce Mai kula da umma firdausi tashigo dakin aguje tana kuka gaban yusrah tafadi tace kiyi hakuri kije kigana da mahaifiyar ki gatanan saifaman tirje tirje takeyi
Yusrah tatashi Rai bace tace get out of my side cikin tsawa Amina tamike zata fita waziri yace kinfi ta son mahaifiyar tane kedin ma wacece acikin kayan Miya
Amina ta Isa bakin kofa tace zaku gani kekuma yusrah Zaki girbi abinda kike shukawa tafice tabar gurin abunta
Bayan fitar ameena yusrah tace oh my God I hate to live in Nigeria Avery thing there's so local taja tsaki
Waziri yace kisamu kije kiyi wanka kici abinci kihuta gobe Sai afara gudanar da aikiko yusrah umma maimuna
Yusrah tayi murmushi tace hakane my present daddy
Umma firdausi ce ido kwala kwala saifaman Nishi takeyi Mai tsuma zuciyar Mai jinya Dole kaganta katausaya Mata
Ameena kuka takeyi tana tofa Mata dukkan addu.oin da yasawwaka cikin tashin hankali taga kamar umma firdausi tanason tamike gashi itakadai ce yau adakin Dan tunda sarki yafita yau baidawo ba Dan Haka tsoro yakamata
Wani zuciyar yace cigaba da addu.ar ki Allah Yana tare daku
Haka tarinka jera Mata addu.oi da Kira a
Duk abun Nan da takeyi sabeer na tsaye akanta Yana kallonta harsaida yayi kwalla Dan yarinyar tabashi tausayi
Juyowan dasatayi sukayi Ido hudu tayi saurin saukar da nata idon Dan yanamata kwarjini dayawa
Karasowa cikin dakin yayi yanemi guri ya zauna yace kibar kuka addu.a zakiyi Insha Allah komai zaikoma daidai
Ameena tace haba Yaya sabeer yaushe umma zata samu saukin wannan azabar ciwon
Sabeer yace jarabtace ta ubangiji mudai addu.a Allah yabata lafiya ace ciwo shekara da shekaru yaki ci yaki cinyewa tun ana boyewa yanzu yazama abin sanin kowa
Ameena tace hakane Allah yabata lafiya insha Allah zatasamu sauki
Sabeer yace umma Allah yabaki lafiya
Khaleel ne yashigo dakin ranshi abace hawaye Shar Shar kaikace macece
Saber ya tausaya ma kanin nashi danyasan shakuwarsu da umma
Sabeer yadafa kafadanshi yace calm bros everything would be okay soon Insha Allah
Cikin sheshshekan kuka khaleel yace when when when Bros she took long time with this how are we going to help her out Bros wallahi umma she's one part of my live she gave me love and care she didn't separate me with her daughter she luv me more more yaya
Khaleel yasoma sambatu saber yace never mind keep on praying bros karka karaya
Yasamu ya lallaba khaleel
Umma Kam ba um ba um um saidai duwani abudale faruwa tanaaane saidai she can't talk
Abdul ne yashigo yasamesu kowanne hankali tashe
Guri yanema yazauna yace bros khaleel yaushe kadawo
Khaleel yace bansaniba ba Ashe kaima kana bayan wannan mara kunyar yarinyar ce
Abdul yace wace yarinya kuma
Khaleel yace yusrah Mana
Abdul yayi murmushi yace she deserved that so what
Khaleel yace ok it's well yatashi yabar wurin
********
Kwana uku da dawowan yusrah tashirya komi yadda zatayi tasamu gashin iyayen nata Dan Haka takoma innocent yusra like those days
Cikin nutsuwa take tafiyarta kuyanginta zasubita tadaga musu hanu alamar sudaka
Kai tsaye dakin Abba tawuce tasameshi zaune akan sallaya Yana tasbihi Dan Haka tanemi guri tazauna
Yayi mamakin ganinta Amma saida ya idar da abinda zaiyi kafin yashafa Haka itama yusrah tashafa mamaki yakamashi
Yusrah tadan risina tagaidashi da mamaki ya amsa yace lafiya
Yusrah Ido nazubar da kwalla tace Abba kayafeni na aikata ba daidai ba nagane kurena forgive Abba na
Allah sarki tsakanin da da mahaifi Sai Allah Dan Haka Abba yashafa kanta yace yusrah kullum addu.a na Allah yashiryeki to alhamdulillah Naga yanzu kindawo kamar yusra da
Yusrah tace Abba natuba yace Allah yayafemu gaba dayanmu
Yusrah tace ameen
Koda tabar gurin abbanta Kai tsaye dakin da mahaifiyar ta ke jinya ta nufa tasameta kwance ameen na gefenta tana tofa Mata addu.oi
Ameena tana ganinta tamike saidai yadda tazata bahaka taganiba Dan Haka ameena takoma tazauna
Yusrah tace haba Yar uwa nazo nanemi yafiyane agurinki Akan abunda namiki
Ameena tace bakimin komaiva Amma kine yafiyar iyayenki yusrah tace nagode
Yusrah tazauna kusa da umma tashafa kanta tace umma Allah yabaki lafiya
Yusrah tace ameena inason kikoma gurin umma maimuna da Zama Dan yanzu zanfara aikin Lada zan kula da mahaifiyata da kakata
Ameena tace gaskiya kiyi hakuri GEEMBIYA Dan nariga nayi alkawarin kula da umma forever har sairasamu lafiya
Yusrah tace no kibari na hutashsheki Allah yabaki Lada
Kikoma can ba abinda za ayi Miki kema kinzama Yar gida
Ameena tace to shikenan Amma zandinga zuwa ina kula da umma na yusrah tace shikenan nagode
Ameena tayi sallama tashiga dakin umma maimuna
Umma maimuna tasakar Mata murmushin mugunta abun yaba ameena mamaki danhaka ta durkushe kasa tasoma gaidata
Dafara a ta amsa
Umma maimuna tamata bayanin ayyukan da zata rinkayi
Ameena tace shikenan ranki shidade zanyi koma miye
*********
Mummy ce tazo tasami yusrah tana gyarama umma Kai
Mamaki yakama mummy tace yusrah kece ko gizo kikemin yusrah cikin kuka tace mummy natuba nayi kuskure ku gafarceni
MUMMY tace alhamdulillah Allah mungode maka
Yusrah tace mummy yajikin umma
Mummy tace alhamdulillah da sauki jiya iyau m
Yusrah tace Allah yabata lafiya
Zanje na dubata anjima barin Gama gyaraa umma gashi
Mummy tace to Allah yayi taimako yusrah tatambayi mummy Yaya sabeer
Mummy tace aiyakoma tunjiya
Yusra tace naso nanemi gafararshi Amma zamkorasho tawaya
Mummy tace shikenan kinkyauta
Yusrah tagama tsefe ma mummy Kai gaba daya tasamu tayanki Wanda zata yanka ta daure a leda tana gamawa taje tasami umma wato kakarta
Yusrah harda kukan munafurci ganin kakar nata akwance itama ciwon ne saidai nata da Dan sauki Akan na umma
Nanma tacea mummy tanason ta gyarama umma Kai mummy tace shikenan bisimillah
Yusrah tayi kokarin ganin ta gyara kan tsohuwa sannan tayanki gashin umma da murnar ta Dan Haka tabar dakin da with bayan ta Gama gyara komi nata
Fahad ne yadawo sarki yaji dadin ganinshi domin Yana Dan debe meshi kewa
Yusrah ce gaban waziri da umma maimuna
Yusrah tace aiki yafara saura Abba da abban shi
Zanyi kokarin Naga nasamo gashinsu sannan inada wani sharadi idan kin amince zanmuku aiki cikin gaggawa Amma idan akasamu akasin Haka zantona Mana asiri dagani harku
Waziri yace Fadi damuwarki yarinya
Yusrah tace inason idan bukatarka tacika nazama sarki idan kazama sarki inason ka aureni nazama matar sarki
Waziri da maimuna suka dago Kai suka kalli yusrah cike da mamamki yarinyar da batafi ahekara 18 ba tasan dadin mulki
Yusrah tace ka amince yace mezaihana ai burina shine nazama sarki shiyasa nakeson iyayenki susamu lafiya
Yusrah tace yawwa my man tunyanzu tashafa gemunshi
Maimuna ikon Allah ya dameta yusrah tanason zama matar sarki
To shin inhar ta yadda takashe mijinta ita taking Wanda ake mulka kenan Kuma karamar yarinya ce zata mulketa dukda tasan hakan zaiyi wuya yayiwu
To kenan idan ta amince shikenan ita tatashi daga matar sarki takoma Yar sarki Kai ina gaskiya da sake maimuna tafada azuciyar ta
Bayan fitan yusrah waziri yace kaji wawiyar yarinya mezanyi dake Zaki gane kurenki idan Kika aiwatar Mana da abinda mukeso
Maimuna tace baba to yanzu ansamu na mutum biyi saura biyu
Yusrah tace karkidamu Suma zan kwaso Miki nasu
*******
Bayan kwana biyi da faruwar hakan yusrah takoma biyayya kamar dagaske danhaka yanzu Koda yaushe tana tare da former Mai martaba da abban ta
Dan yanzu tana karantar yanayin bacvinsu ne Dan tasumu tayanki gashinsu tunda bazuwa aski sukeyiba agida akemusu
Saida aka Kai wata guda batayi sa ar samun gashin iyayen nataba
Watarana Mai martaba yakira Fahad yazo yamishi aski iron Wanda yasaba wato askin aska
Aikuwa yusrah murna kamar zata tashi sama
Koda Fahad yazo yasoma aski ma Mai martaba yusrah tace Kai tsoho aikafi dacewa da askin aska irin na tsoffi
Yusrah takalli Fahad tace kayi kokari ka kwashe gashi tas wannan furfuran karya fito da.wuri shidai Fahad murmushi yayi abinshi danyasan halin yusra
Aikuwa cikin saying da dabara ta samu tauki gashin da ake mishi aski
Koda yagama mishi askin former Mai martaba yace kaje kayima abban yusrah
Yusrah tace kaidai mairan karfe kod yaushene zaka daina ririta Abba na oho
Mai martaba yace kintaba ganin anshiga tsakani da da mahaifi yusrah tace a a
Koda Fahad yatafi yima abban yusrah aski yasameshi Yana bacci danhaka yakoma yace saiya tashi
Yusrah tashiga tadauki want almakashi karami Saida ta tabbata taga yayi Nisa a baccin gashi kan ba hula tasa almakashi ta yanki gashin baban nata
Tofa lallai yusrah kinzama sai addu.a
More comment
More typing
Kubiyoni a next page
Luv you all
ummykhaleeel@gmail.com
[7/4, 11:25 AM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
26-----30
β FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATION β
FCWA
β home of qualities and trusted writers of the nationβ
This page dedicated to Fatima Zahra the lover of ummy khaleel ina matukar alfahari da comment naki domin yana sani nishadi nakanyi gandokin karanta hot comment naki sabida Yana kayatar Dani Allah yabar zumunci yakuma albarkaci rayuwarki tnx for the care
Luv you inayinki over
ππππππ
π·π·π·π·π·π·
Tana fita daga dakin tanufi masaunan su inda suke meeting
Waziri na ganinta yace yadai anyi nasara
Yusrah tace sosaima kuwa saura aiwatar da Abu nagaba
Waziri yayi murmushi Mai cike da mugun ta yace kinyi kokari
Yusrah tanemi guri tazauna tace umma.na mekika dafa ina ameena
Umma maimuna tace ameen tana falon sama tana shara
Yusrah tace ina bukatar tabar gidan takoma sashen umma firdausi
Maimuna tace meyasa yusrah tace Haka kawai banyadda da ameena ba Dan yarinyar akwai shishshigi Amma zansa body guard suyimin maganinta
Maimuna tace Nima dai inaganin munafukace
Waziri yace karku damu innaji wani Abu daga gurinta zansa akawar da ita adoron kasa yusrah takwashe da dariya tace yawwa my husband to be aikonka na kyau shima murmushin yayi
*******
Fahad ne yake aikace aikacen shi da yasaba ameena tafito da gudu tasameshi
Atsorace yake tambayar ta lafiya ameena tace wallahi zaikasheni karku bari yakasheni ina Abba yake
Fahad yace wazai kasheki tanuna sashin umma maimuna tace itada yusrah
Fahad yace shige dakina aikuwa da.gudu tashige dakin
Saida yagama komi kafin yashiga yasameta
Ameena tace Dan Allah kataimakeni karsu kasheni Fahad yayi murmushi yace bazasu kasheki ba kikwantar da hankalin ki
Ameena tace am Dan Allah Yaya kasan kauci
Tofa Fahad yace kekuwa maizakiyi da kauci tace Dan Allah idan harka sani inason muje muballo Wanda aka cire wato fresh one kenan shine maganin ciwon su umma Fahad yamike da arazane
Yace kinsan bishiyar da za asami kauci ba Nan kusaba Sai anshiga daji asami bishiyar da tayi shekaru masu dimbun yawa kafin akesa mun kauci
Ameena tace wallahi indai zasu warke zan sasaukar da rayuwata ma umma da umman Mai martaba
Fahad yayi matukar mamaki wannan wane irin so takeyima umma Haka Dan Haka shima yaji aranshi zai taimaketa
Cikin yanayin damuwa tabar dakin Fahad gudun zargi Kai tsaye dakin Abba tanufa tasamu baya Nan Yana fada
Ameen Kai tsaye Fara tawuce tatsuguna harkasa ta gaisheshi aikuwa anyi San waziri baya gurin
Ameena tace Abba inason nayi magana dakai
Abba yace to ameena inajinki
Ameena tace sirri ne Abba
Sarki Yusuf yamike tsaye yanuna Mata hanya akan suje
Adakin shi suka tsaya
Ameena tadurkusa harkasa tace ranka shidade inason Amin izinin zuwa gida duba iyayena
Maimartaba yace shine damuwanki
Ameena tace eh yace shikenan karki