Showing 15001 words to 18000 words out of 28895 words
gyaran murya yace Allah sarki malam fahat wani irin aiki zaka iya
Fahat yace koma wanne akabani zanyi Kama daga wanki shara da banruwan fulawa
Buhari dake gefe yace ai ranka shidade fulani maimuna dama tana da bukatar ma aikaci
Sarki yace shikenan saika nuna Mata shi inyayi Mata saitaci gaba dashi
Aikuwa Fahad yayi murna Dan dama fatanshi Allah yasa a amince adaukeshi aikin.
Koda akakira Mai martaba aka sanar mishi da zuwan yusrah Mai martaba yace adakata kawai bayanzuba saikomi yayi settle Dole kuwa aka hakura
*******
Ajami. Ar Thailand anan yusrah tasami admission
Alhamdulillah tayi murna saidai tarasa maiyasa ake hanata zuwa gidan su gashi kullum intakira waya ba ayadda ahadata da umman ta Dan Haka tazargi wani Abu aranta saidai tabar azuciyarta cewan koma miye zata investigate akai
Shirye shiryen tafiyanta yakankama Dan Haka komi datasan zata bukata ta ajiye nagida Nigeria
Aranar da zata tafi sabeer yace my sister I will miss you
Yusrah tace me too bros but zaka dinga kawomin ziyara ko
Saber yace why not expect me every year tace nice my brother ina sauraranka
Mummy da daddy kansu sunsan zasuyi missing din yusra Dan yarinyar akwai shiga Rai
Misalin karfe hudu jirgin yusra yatashi shikenan yusra anzama Yar kasar Thailand.
**********
Bayan shekara daya.da tatiyar yusra umman Mai martaba takwanta ciwo sosai gatanan Rai ahanun Allah.
Dan Haka suka yanke shawarar nemo Mai kula da firdausi da umman sarki Yusuf
Cikin ikon Allah aka samu yarinya matashiya wacce zata dinga kula dasu Kuma adinga biyanta. Dan anki sanar ma sadiya halin da mahaifiyar su take itama sadiya hankalinta kullum Yana gida.
Wani dogon Hutu dasu yusrah sukayi tayanke shawarar dira agidansu domin ganin dalilin dayasa ake hanata zuwa gidansu shekara da shekaru kenan batasa umma da abban ta a idoba
Danhaka Koda sukayi hutun Bata tsaya ko inaba saigarin bauchi
Aikuwa tana isowa gida yadauki murna GEEMBIYA YUSRAH tazo
Aikuwa Mai martaba yanajin ankira sunan yusrah hankalinshi yatashi
Fitowa yayi danganin gaskene ko wasa aikuwa sukayi Ido hudu da yusra
Tofa mekuma zaibiyo baya?
Yaudai karyar boye boye takare
More comment
More typing
Share
ummykhaleeel@gmail.com
[6/28, 11:00 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
11-----12
β FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATION β
β FCWAβ
Home of qualities and trusted writers if the nation
This page dedicated to RAHAMA ina matukar alfahari da comment naki nagode sosai Allah yabar kauna ameen.
π·π·π·π·π·π·
Yusrah tafada jikin abban nata tace Abba na kwana da yawa Abba yace alhamdulillah daga ina yaushe kukayi hutu
Yusrah tace Abba long vocation ne shiyasa nace gara nazo Nan nayi hutu ina umma na
Abba yace tana ciki muje nakaiki inda take
Ahankali suke tafiya yaukam karya takare shin idan taga umman ta yazatayi gaskiya ba ayi Mata adalci ba da aka boye Mata sunyi tunanin zata iya samun lafiya Amma ina haryanzu shiru babu ko alamar canji saima abin danyakaru
Bugu da Kari ga ummanshi ma yanzu ajabe tofa
Suna Isa kofar dakin yaja yatsaya
Yusrah tace Abba mushiba Mana nifa am hurry inga umma na
Abba yace bisimillah aikuwa tana shiga taga ummanta ajabe akasa batama ganetaba duk talalace kaman nine kawai yasa tagane ummanta ne
Juyowan da zatayi sukayi Ido hudu da abban nata Yana hawaye
Hargurinshi takarasa tace haba meyasa yaushene hakan tafaru ba asanar daniba Abba
Yusra tafashe da kuka tace menamuku Abba dabu sanarmin cewa umma na ba lafiyaba
Abba yasoma lallashin ta daidai lokacin Mai martaba yashigo
Shima dai yanayin shi Sai godiya kawai
Yusrah tace haba meyasa za ayimin haka meyasa Abba na
Cankuma takece da dariya tace shikenan I don't care zankoma gurin umma maimuna muyi rayuwar mu tunda kudin kuncireni azuri. Arku
Abba ne yadauketa da Mari yace hauka Kika Fara former Mai martaba yace ya Isa Haka maganar gaskiya munboye Mata Dan Haka Dole mubita ahankali
Sallaman Mai kula da umma firdausi sukaji suka amsa Mata except yusrah
Mai martaba suka gaisa da shamseeya Mai kula da umma yusrah Kam kallon banza tabita dashi
Karo nafarko kenan da yusrah tasoma wulakanta nakasa da ita
Abba yayi mamaki matuka shinko makarantar ne ya canza yusrah ga banzan Hali
Yusrah tajuya tafice tace nabarku nakoma gurin umma maimuna Mai lafiya bazan iya jinyaba
Kallonta kawai sukeyi
***********
Koda tanufi gefen maimuna tasameta afalo tana waya da wata kawarta saidai bataji mesukecewa ba Dan Haka tanemi guri tazauna
Ganin yusrah maimuna tayi sallama da kawar ta ta ajiye wayar tace a a babban bakuwa ce damu
Umma maimuna bakin ciki ya lullubeta ganin yadda yadda yusra tazama tubarkalla son kowa kinwanda yarasa
Yusrah tace umma nifa nadawo gurinki kenan da Zama Dan bazan iya Zama dawa incan sauran gawar ba
Maimuna tabata Rai tace kina da hankali uwar Taki kike Kira sauran gawa
Yusra ta yabe Baki alamar ketashafa tace umma nifa yunwa nakeji
Sai alokacin tatuna cewafa lallai maganin da akabata ne yasoma aiki akan yusrah Dan Haka tace ina zuwa barinkawo Miki abinci
Aikuwa ko minti goma batayiba saigata da abinci Mai Rai da lafiya
Yusrah Kam taci takoshi tashiga dakinta toilet tanufa tawatso ruwa takwanta abinta Sai bacci
Sarki Yusuf da Mai martaba hankalinssu yatashi ganin halin da yusrah tacanza tofa
Danhaka suka nufi sashin maimuna suka sameta kwance akan doguwar kuje
Tana ganinsu tatashi tsaye tace barkanku da shigowa
Sarki ya amsa yace ina yusra
Umma maimuna tace tana ciki tazomin dawani zance da banji dadinshi ba danhaka nace tashiga tayi wanka tazo mukoma
Maimartaba yace Yusuf shiga kakirata
Aikuwa Yana shiga yasameta tana bacci danhaka yatasheta
Tana bude Ido taganshi tace oh God please abarni na huta wallahi nagaji matsalar Nigeria kenan iyaye su rakura maka
Abba kallon ta kawai yakeyi cike da bakin ciki yace yusra Allah ya shiryeki tace ameen takoma tayi kwanciyar ta
Yafito jiki asanyaye Mai martaba yace ina yusra din
Sarki Yusuf yace taki zuwa gaskiya abban yusrah tana bukatar addu.a inaganin ba ita kadai bace
Mai martaba yace Allah yakyauta tashi muje
Suna fita maimuna takece da dariyar mugunta tace kada kuka gani shekara da shekaru ina fama da yadda zanyi Naga bayanku to yanzu nasamu dama da diyarku zanyi amfani na cutardaku na kashe ku vanzaye
**********
Yusrah ce zaune kan dinning tana cin abincin Fahad yashigo da sallama ko ta amsa mishi
Harkasa ya tsuguna yace gaidata Taki kula shi umma maimuna tafito daga dakinta tace lafiya kaikuma
Fahad yace nazo karbar wankine
Maimuna ta Dalla mishi harara tace fita anan angaya maka ina maimaita kayane dubeshi kazami kawai
Yusrah tace malam kafita inbahakaba zanyi amai
Maimuna tace fita GEEMBIYA Yar sarki tana magana
Da sauri Fahad yafice yabar falon
Wulakanci yariga yasaba danhKa baidameshi ba.
**********
Tunda yusrah tazo batakara taka kafarta inda iyayenta sukeba Dan Haka take cin karenta babu babbaka yanzu tasake da waziri Dan ana iya shawarin yadda za akashe iyayenta agabanta itama tana Basu goyon baya 100% danhaka suka Kara janta ajiki.
Dan yanzu yusrah tazama mara mutunci tazama Mai matukar wulakanta mutane Dan yanzu Bata da abokin da yawuce buhari
Shi buhari ma sonta yakeyi da za a amince mishi da an aura mishi ita Koda shike tunyanzu sunfara saye zuciyarta ma yasan zata amince mishi saidai fa shikanshi yasan ba ajinshi bace ita
Dan tafi karfinshi
Yusrah dakanta takira mummy tasanar Mata halin da ake ciki aikuwa mummy cikin tashin hankali tanemi izini agurin mijinta
Aikuwa da yaso hanata Dan yasan tabbas idan ya Isa gurin bazataji dadin ganin yadda mahaifiyar nata suke ba
Washe gari karfe 9 nasafe a bauchi yayi Mata aikuwa tayi sa a khaleel da Abdul suna tare Dan Haka sukaje dakko ta
Koda suka iso abinda yafara Bata mamaki canzawa dakin mahaifiyar nata batakara tsinkewaba Saida taga firdausi
Aikuwa kuka yaci karfinta Mai martaba yace barta kawai tayi kukan tasamu saukin want abun
Saida tayi Mai isarta sannan tayi shiru
Sarki Yusuf ne yafada Mata komi tundaga farko har kawo yanzu
Mummy tace lallai yusrah inhar abinda tazama kenan to tabbas tacika butulu Kuma ba zanyafe mataba
Mummy da khaleel har dakin maimuna suka nufa
Yusrah tanajin muryarsu tayi kunnen uwar shegu
Maimuna dake wanka a toilet tanajinsu danhaka Taki fitowa
Khaleel ne yace mummy gadakin yusra muje musameta aciki
Aikuwa suna shiga suka tarar makansu abinda yakusan fin karfinsu yusrah ne zaune bakin gado buhari namata tausan kafa aikuwa khaleel Yana Isa wajen yadauketa dammari
Cikin Kara tace Allah ya Isa mugu azzalumi
Mummy sake Baki tayi tana kallon ta tace yusrah kece
Yusra taturo Baki tace dama Baki sanni bace taja dogon tsuka
Mummy hankalinta yatashi khaleel yadakko wani igiyar charge zai tabketa mummy tace kana tabata banyafe makaba
Cikin bacin Rai mummy tajuya khaleel ma yabiye Mata
Koda suka dawo suka sanar danmai martaba abinda ke faruwa Mai martaba yace indai yusra ce kadanfa kuka gani addu.a kawai zamuyi Mata.
********
Satin mummy daya Mai martaba yace takoma gidan mijinta Amma Sam Taki saidai anyi SA.a mijin ya amince Mata tayi jinyar mahaifiyar ta.
Mummy Kam yanzu ibadan yakara karuwa kullum acikin addu.ar neman tsari takeyi dakuma addu.ar Allah yaba mahaifiyar ta lafiya da mayar kwninta
Yusrah ce zaune akan wani kujerar alfarma tana cin Apple kuyanginta da maimuna tanem Mata suna faman yimata fifita
Wayartace tasoma ringing kuyangarta dansauri tadauka takai Mata kunnenta
Tana magana kamar bazatayi ba wato buhari Rabin rantane yakirata Yana tambayar inda take tafada mishi
Aikuwa saigashi a lambun cikin gidan dauke da irin manyan taban masu kudi.
Yusrah fa yanzu life yabude saidai duk iya shegenta Bata yadda tayi wasan banza da buhari domin tana matukar mutunta mutuncin ta
Wazirine yadoko sallam dakin diyar tashi Mai zaigani yusra ce kwance kafar umma.maimuna tana cin chewing gum
Murmushin mugunta yasaki
More comment
More typing
Luv u all
ummykhaleeel@gmail.com
[7/1, 9:27 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
13------14
I dedicated this page to UMMU Farhan comment naki nasani nishadi ina matukar yinki sosai da sosai suksanda zan karanta comment naki nishadi nakeji na daban Allah yabar zumunci yaraya Mana yaranmu bisa farkin. Tsira ameen
π·π·π·π·π·π·
Yusrah cikin ladabi da biyayya tagaishe da waziri
Da fara.a ya amsa yace GEEMBIYA YUSRAH Yar sarkin sarakuna kina tare da umman Taki ce
Yusrah tace eh baba ya aiki
Waziri yace lafiya Amma ya jikin ummanki
Yusrah tabata Rai tace nifa ga umma na Nan tanuna maimuna
Waziri yayi murmushi yace aiba asake matuwo suna yusrah
Yusrah tace ninasake just live this aside change the chapter
Maimuna har cikin ranta taji Dadi kwarai Dan tasan yanzu asiri yaci yusrah
Saura umman sarki Yusuf da Mai martaba
Yusrah tace umma na gaskiya inason a nemo min kunyangu Dan Nika gaskiya sarautar nakeji sonake nazama kasai tacciyar mace kamar sauran yaran sarakuna
Maimuna tace indai wannan ne babu matsala karki damu
*******
Aikuwa bayan kwana biyu saiga yanmata manya masu jida kansu aka kawo ma yusrah amatsayin kuyanginta
Yusrah tayaba dasu Dan Haka yanzu takeji dakanta take ganin itama din watace acikin jama.a
Mummy abin Yana cimata tuwo a kwarya idan tatuna cewa yusrah Mai tarbiya itace tazama mara tarbiya Haka Sai taci kukanta tagode Allah
Sallah Kam mummy tanayi sosai sannan akwaita da kokarin nafila Dan Haka tatsaya da addu.a sosai Akan iyayen nata.
Yusrah ce zaune a lambun gidan kuyanginta suna faman Mata fifita dukda iskan bishiyoyin dake kadawa Amma baisa yusrah takallesu tace subari ba saifamar cin ayaba takeyi tana kasaita
Wayartace tasoma ringing ko kallon gurin batayiba kuyangar tace tadauka takara Mata a kunne daidai lokacin Mai jinyar umma firdausi tazo wucewa tagabansu
Yusrah tamata wani banzan kallo tamata alamar tazo dasauri Amina ta iso tace gani ranki shidade
Yusrah tace inason daga yau karnasake ganin ki kingifta tagabana danbanson ganin ki
Amina tace angama ranki shidade tashi kibarnan inji yusrah
Da sauri tatashi tabar gurin takoma inda tafito
Ganin halin da yusrah takoma yasa sabeer shiga tashin hankali Dan Haka shima yadukufa da addu.a Allah yashiryeta
Sarki Yusuf da Mai martaba suna matukar mamakin halin da yusrah tashiga
Yanzuma ko sunhadu a hanya Bata gaiahesu hargarama mahaifin nata takan gaishe shi
Yaukam Mai martaba dakanshi yatura fahad yakira yusrah Dan yayi Mata wa azi
Aikuwa Fahad nazuwa yasameta tana zaune akan wani lallausan kafet tana taunar chewing gum
Harara yadaka mishi da gwala gwalan idonta tuni yadurkushe kasa yace ranki shidade Mai martaba Yana son ganinki
Yusrah ta harareshi tabasar tace kaje kace yazo yasameni banajin zan iya fita
Cikin tashin hankali yace gaskiya ranki shidade bazan iya sanar dashi wannan amsarba yatashi yafice yabar gurin
Wani dogon tsuka taja tare da mikewa dan zuwa Kiran Mai martaba
Koda ta Isa falonshi tasameshi guri tanema tazauna
Kallon shi take up and down tace gani ina sauri
Mai martaba yace yusra Allah ya shiryeki
Yusrah tace kagafa niba abinda yakawoni kenanba mekakirani kacemin
Mai martaba Kama Baki yayi Yana gani ikon Allah
Sarki Yusuf ne yashigo ranshi abace Dan yaji dukwani abinda tafada Dan Haka yace yusrah meke damunki
Yusrah taja dabaya tace Abba kabarni kawai nifa banson takuri tasakai tafice adakin tabarsu su biyu
Kowannen su Saida yazubda hawaye Dan ganin canzawar yusrah
Mai martaba yace muci gaba da addu.a Allah yabasu lafiya yusra tana.bukatar addu.a
Sarki Yusuf yace Allah yabata lafiya
********
Waziri ne tafe cikin wani kasurgumin daji Wanda za aiya Kira da dajin Kare kukanka babu Mai kawo doki
Dajine Wanda ya tanadi miyagun namun dawa
Tafe yake shikanshi yagaji yasan baitaba tafiya irin wannan guriba saidai dilene yanzu yazo Dan yanason karbar sarautar garin bauchi
Bokan da zaije gurinshi ance aikinshi kamar yankar wukane.dan Haka yasa akanema mishi inda yake Dan Haka yazo
Yayi tafiya Mai Nisa baihango ko mutum daya ahanya ba kaiko kukan tsuntsuaye vakaji sosai sabida dajin.cike yake da abin tsoro
Saida ya iso wani gurin katon dutse yahango wata Mata zaune agurin dutsen
Tsoro da fargaba suka dirar mishi Yana tunanin Anya mutum ce kuwa Dan yaji ance bokan Nan Mata basa zuwa gurinshi Sai maza sadaukakku to Amma meyakawo mace Nan toko tafiyace takawota hanyar
Yana cikin tunani har yakaraso inda take
Barkanki dai yafada tadago Kai tace yawwa barka
Yace baiwar Allah meyakawo ki wajen nan
Matar tace kaima meyakawo ka yayi murmushi yace naman duniya
Itama matar tace Nima neman duniya yakawoni gurin Nan Dan Haka mujera tare mukara wajen boka
Cikin jindadi yace kekuwa wani bukatace takawoki wannan wajen matar tace idanmun karasa wajen zakaji yace shikenan Allah yasa mukarasa lafiya
Matar tace daina Kiran Allah Dan inda zakaje bakasan Allah ba dakasanshi dabazakazo ba danhaka karkasake
Suna cikin tafiya suka hadu da wani kasurgumin kumurci dasauri matar taja baya tace kashemana wannan macijin
Waziri yace bazan iyaba barshi kawai muwuce
Aikuwa Haka suka wuce abinsu
Suna Isa inda bokan yake sukaji wani hajijiya da iska tataso
Matar cikin tsoro tasoma ja da baya yace karki matsa Koda da taku dayane Dan yanzu zamu maidaki tsuntsuwa
Cikin tsoro tace to natsaya shikuwa waziri yace nikumafa
Dariya yaji an kyakyata yace zamu maidaka tabarmar sarkin da kakawo Mana aiki akanshi
Cikin tsoro yatsaya cak
Wani iska sukaga ya tsaya cak agabansu
Yace dukkurufe idanunku
Gabaki dayansu suka rufe
Ba afi minti dayaba yace kubude idanunku
Aikuwa ganin mummunanar halittar bokan saura kiris matar tasaki ihu
Yakece da dariya yace ke jarumace tunda Kika iya isowa Nan gurina ihunki bazaimin komiba
Yakalli waziri yace Kai meke tafe dakai ina neman Karin bayani Amma kafin Nan barin indanyi sharhi akan abinda ketafe dakai
Boka yace sokake Mai martaba da sarki Mai ci ayanzu akashesu dakuma diyarshi ajiluyamata Kai tazama Sai abinda kukayi da ita ko
Waziri yace hakane
Boka yace to abune Mai sauki Amma samun abunda za ahada maganin dashi shike da wahala Amma shima Mai saukine
Waziri yace inajinka ya boka
Boka ya kalleshi ya kece da dariya yace yarsa yusrah tazama taku danhaka da ita zakuyi amfani Dan ganin kukawar da wa innan mutane
Sabida Haka zanfada maka abinda make bukata kakawo Mana kokuma mubaka kaje kahada dakanka
Waziri yace ina sauraranka boka
Boka yace inason asamomin gashin fulani firdausi na kanta da gashin sarki Yusuf ahadasu waje daya hakama na umman Yusuf da Mai martaba Suma ahadasu waje daya
Sannan kasamu buhari yaron da kuke rikewa amatsayin danku wato Maci amanar sarki kubashi yaje yaba yusrah takona
Dazarar takona gashin da hanunta to iyayenta sungama.rayuwa kenan adoron kasa
Waziri yace ga maganin bawahala Amma samun gashinsu shine Mai wahala
Wani garin magani yabasu yace ga wannan dashi za ahada da gashin nasu akone
Bayan yagama da waziri yace ke bazan amsa bukatarkiba yanzu Amma kikoma Nan da wata daya kidawo.dan zanyi tafiya bazan dawoba Sai Nan da wata daya zanje yawon bincike
Aikuwa matar bataso hakaba Amma bayadda ta iya Dan Taji anacewa bokan mabaya magana biyu Dan Haka tamike tafara tafiya cikin rashin kwarin gwiwa.
Tofa Wai shin waziri zaiyi nasaran aikata wannan bakin muguntar kuwa
Kubiyoni UMMY KHALEEL danjin yadda zata Kaya
Luv you all members of GEEMBIYA YUSRAH
Much love to your sweet comment
Meet me at
ummykhaleeel@gmail.com
[7/3, 4:52 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
π·π·π·π·π·π·
π·π·π·π·π·
π·π·π·π·
π·π·π·
π·π·
π·
GEEMBIYA YUSRAH (PRENCESS YUSRAH)
WRITTEN BY UMMY KHALEEL
15-------20
Page dedicated to all members of GEEMBIYA YUSRAH fans group in matukar JINDADIN kulawarku ga novel Dina in alfahari da comment naku tnx u so much
Keep it up
URS UMMY KHALEELπππππππππππππ·π·π·π·π·
Aminace Mai kula da umma firdausi zaune Sai rusar kuka takeyi forhaka kawai take matukar tausaya ma umma firdausi da mahaifiyar sarki Yusuf
Lallai lamarin gidan abin dubawane
Fahad ne rike da katon almakashi dake yanka fulwar gidan
Ya iso gareta yace meyasa kike Kuma
Amina tace wallahi tausayin wannan bayin Allah nakeji wallahi akwai tuggu da aka kulla da ace inada yadda zanyi danayi Dan su samu lafiya
Fahad yanemi guri ya zauna yace komai zaiyi daidai kikwantar da hankalinki
Amina ta kalleshi da mamaki tace kamar Yaya
Fahad yace zanyi wani Abu akai
Ameena tace shikenan Allah yataimaka suka yace ameen
Fahad ne ketafaman aikin banruwanshi ma flowers din gida
Jinmagana kasa kasane yasashi Kara nutsuwa domin jin maganar
Wazirene yake waya yace ai boko wancan maganin anriga anyi Kuma Naga nasara Dan yazu da matar da mahaifiyar maimartaba duksuna kwance gaba dayansu babu lafiya Rai ahanun Allah
Sabida Haka yanzu bana tasu sonake Naga karshen wa innan mutanen wato maimartaba da danshi
Dan Haka sainaga bayansu
*******
Wanenen waziri?
Waziri shine amintaccen sarkin Abdul azeez tun suna Yara tunkafin Mai martaba yasan zaikarbi mulki
Suntaso tare cikinso da kaunar juna
Saidai shi waziri tunsuna yaro yake da mugun ciwon Nan maicinye ayyukan Lada wato hassada
Asalin sunan waziri kasimu
Dan alokacin suna Yara baya tabason yaga Wanda suke tare dashi sunwuce shi akomi dazaran kuwa kasamu Abu shibai samuba saiyasa kyashi da hassada
Saidai duk