Showing 6001 words to 9000 words out of 28895 words

Chapter 3 - GIMBIYA YUSRAH

12 Jul 2025

1651

yusrah bata fada makaba yace nikam batazoba yace oya muje kayi karatu kaji


Yamike Yana gunguni yace waini Yaya yaushe zaka tafi karatune wallahi kacikq takuri


Sabeer yace zanyi maganinku kaida yusrah


Allah sarki akace sabo tirken wawa yusrah kwance akan kujera tana kallon wani cassette din w azi ana magane ne akan girman Kai da hassada



Sabeer yayi sallama yashigo tana ganinshi tatashi da sauri mulkin sun sauka tace yayana kashigo dama ina kaje ina taneman ka bangankaba na tambayi daddy yace kafita ina kaje yayana



Sabeer yazauna dab da ita yace my lil sist naje yinwasu abubuwane masu amfani tace ok ina kenan yace visa na naje karba


Yusrah tabata Rai tace wai da gaske zaka tafi iabarmune Yaya


Sabeer yayi murmushi yace zantafi my lil yusee aibakosona tunda kina min rashin kun.... Dasauri tarufe mishi baki tace no Yaya ba Haka bane Amma nadaina banason katafi kabarni kaji my Yaya yace to naji


Meye dalilin neman nawa da kikeyi



Yusrah tace dama tambayarka zanyi menene hassada da girman Kai



Tambayar yaba sabeer mamaki Dan Haka yace ina kikasan wannan words din yusrah tace a awa azu



Sabeer yace zanmiki bayani kuwa yanzu



HASSADA

HASSADA mugun ciwo ne ma ana duk mutum Mai hassada bashi da rabo a rayuwa domin hassada tana cinye dukkan ayyukan lada da mutum yakeyi misali


Yanzu kina da littafi Sai in dingajin haushi banasonki da littafin indahali ma.asace Miki littafin ko yabata wannan shine hassada atakaice yamata bayani yadda zata gane


Itakuwa yusrah tace misalin kawai dukmaijin haushin yaga Dan uwanshi yakaru da wani Abu kenan ko my Yaya



Saber yace correct jamilun jidda my lil yusee


Takara cewa shikuma girman kaifa

Anan yakara yimata bayani kan Crea Mai girman Kai baya tare da annabi



Haryakawo Mata tarihin annabi adam da shaidan dayaki yadda yamishi sujada

Sannan yakara Mata bayani game da girman Kai takuma fahimta


Tanace Allah yamana tsari danwa innan ciwon yace ameen



Tundaga ranar yusrah tarage wasu jidakan nata dukda hakan ajinin ta yake


Saidafa yusrah akwai barkwanci Dan komi daure fuskan Yaya sabeer dole yarabu da yusrah Dan intaga Daman janshi da.wasa ko zai mutu saitayi



Abdul da sabeer suna zaune a main falo naciki. Gidan suna kallo mummy da dady suna can gefe suna hirar su yusrah na dakinta tagaji da kwanciyar danhaka tafito falo tasamesu


Sabeer wani novel yake karantawa maisuna ROYALITY yusrah tayi sallama tashigo sabeer baiji sallamar ba yayi nisa cikin karatunshi yaji an wafce littafin yadago yaganta Rai ahade yace bakijin magana ko taja da baya kadan taruga da gudu tafada jikin daddy tana dariya


Mummy tace Yar tsokana kenan kinje tsokanan ko sabeer yace bari kawai mummy yarinyar.nan taraina Ni wlh sainayi maganinta kafin intafi dady yace kudakata karkusamin yarinya agaba kicinyeta da baki



Yusrah taga alamar yaji haushi ta hurga mishi book dinshi tace Allah yabaka hakuri garama katafi karatun muhuta ko yakace my Yaya Abdul yace keda kikasan doka sist duksuka kwashe da dariya



Hira Mai Dadi ya barke atsakanin family din yusrah tace dady kasan miye Daddy yace no Yar Dadi saikin fada yusrah tace nifa innagama karatina Islamic law kawai zan karanta



Daddy yace meye dalilin my doter yusrah tace zakaji dalili daddy kaidai katatani addu.a kawai yace to saiki dage da bincikene littattafai musulunci tace insha Allah.




Sabeer yace hmm Zaki it's kuwa aike tsokana kawai kikasa agaba da comedian Kika karanta danzaifi yusrah tace ai wallahi yaro nafi karfin karanta comedian



Sabeer ya harzuko zai bigeta daddy yace meye Haka Kuma cikin bacin Rai yace daddy wannan yarinyar Ni zata kalla tace ma yaro wallahi yarinyar Nan ta rainani ko Abdul da khaleel basa yimin raini irin na my yusee daddy yayi murmushi ganin yadda sabeer yadaure fuska Yana magana daddy yace sorry sabeer iyayen son girma yusrah kuwa taji Dadi danganin bayason ace mishi yaro Dan Haka tasami tsokana



Mummy kam.dariya take musu yaran nata suna birgeta
Yusrah tace daddy zansha ice cream dan Allah kace kar wancaj yaron yahanani tanuna sabeer da yatsa daddy yayi dariya yace yusrah dramer yayan nakine yaro



Yusrah takai bakinta kunnen Dadi tamishi Rada


Daddy ainasamu abin tsokana tunda bayason ace mishi yaro ita da daddy sukayi dariya suka tafa
Shikuwa sabeer yacika yayi fam kamar ya maujeta yakeji



Daddy yace Abdul dakko ma yusrah ice cream Abdul yatashi ya dakko biyi shika yadau daya yabata



Abdul ya kalli sabeer yace bros inkawo maka NE sabeer yadalla mishi harara yace angaya maka Ni karamin yaro irinkune da zansha ice cream




Yusrah tayi dariya tace tokai din meyene inba yaroba sabeer yatashi yabar gurin Dan aduniya yatsani karamin yaro yace mishi yaro gashi yusrah Sai maimaiyawa takeyi Kuma yasan baza abarshi ya bige Mata bakin rashin kunyar banhaka yadau aniyar zai Rama idan yazo biya Mata karatu saiyayo yadda yarama




Yanabarin gurin yusrah tace gaskiya in Yaya yatagi zamuyi kewarshi fa Abdul yace ke kenan nikam ai nahuta danwannan karatun dolen




Kwana uku yarage sabeer yatafi want shakuwa tsakanin su ukun yashige su basason rabuwa da juna


Kullum sabeer acikin yimusu nasiha yake

Yusrah tace gaskiya Yaya zanbika inkatafi zamuyi missing Dinka


Sabeer yace aikunaso imtafi yusrah tace yaro duk acikin........kafin takarasa yabige bakin zafi yasatasaki wani Kara tabar gurin da gudu




Dakin mummy tawuce tasameta tanashirin fitowa zata kitchen Dan shiryama daddy snacks tana kuka tace mummy kinga Yaya yabigemin baki ko


Mummy tace mekikayi mishi



Yusrah tace vakomi mummy tace Anya kodai kinmishi wani abune


Yusrah tace Danna manta nace mishi yaro to aini danwasa nakeyi

Abinkam ma dariya yaba mummy yusrah takara fashewa da kuka tanufi dakin daddy takai mishi Kara


Daddy ya rarrasheta yabata hakuri kafin yabata ice cream Tasha tashare hawayenta




Tare suka fito ita da daddy kitchen suka nufa Dan gidan gaba daya yagame da kamshin snacks din mummy



Yusrah taduki meat pie daya mummy tace bakinki zuwa tayani ba ai daddyn zaitafi yabarni dake yusrah tace sorry mummy na daddy tayani Bata hakuri



Abdul ne yashigo da gudu Yana Hali daddy yace lafiya kaikuma saveer yabiyo bayanshi yace wai neke damun kune




Sabeer ranshi abace yabar kitchen din yace Yara naga alama kafin nabar gidan Nan saina fasa muku baki kuci gaba da kirana yaro



Gaba daya suka kwashe da dariya daddy yarasa wannan irin son girma na sabeer



Ranar da sabeer zaitafi yusrah kuka batason yatafi Abdul ma duk jikinshi yayi sanyi


Koda suka rakashi airport dakyar aka iya banbare yusrah ajikin sabeer shikuwa tausayin kanwar tashi yakeyi yatabbata zaiyi missing dinta yarinyar akwai barkwanci da son mulki



Saida jirgi yatashi kafin suka koma gida



Sabeer Kam a jirgin zuciyarshi nata tunano mishi yusrah da Abdul kannenahi biyu da suka shaku gashi karatu yarabasu saidai yayi alqawarin yimusu addu.a duksabda ya kusanci dakin Allah tunda dama anan Jami.ar saudiya yasami karatun



Inda yake karanta computer islmic



Yusrah Kam harsaida tayi zazzabi Dan rashin yayan nata

Mummy na tsokanarta dama tanasoj yayan nata take tsokanar shi.


Tofa saimuce sabeer Allah ya bada San a karatun ka



More comment


More typing


Luv you 😘





ummykhaleeel@gmail.com
[6/25, 2:05 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·

GEEMBIYA YUSRAH
(PRENCESS YUSRAH)


5
WRITTEN BY UMMY KHALEEL


β˜€FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ˜€

FCWA

β˜€home of qualities and trusted writers of the nationβ˜€


Wannan page din sadaukarwa ne gareki UMMU HANEEF ina matukar Jin dadin comments naki ina alfahari dake Allah yabar zumuncin kauna yaraya Mana yaranmu cikin aminci ameen.πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·


Tunda sabeer yatafi gidan baiyima yusrah Dadi kwata kwata hakama Abdul Rashid Dan yayi missing brother nashi sosai



Allah sarki yusrah zaune take akan sallaya saifaman zabga addu.a takeyi



Haka kawai ta tsinci kanta da yima umman ta addu.a tuni taji kewar umman nata Dan Haka tadage dayimata addu.a


**********

Fulani firdausi ce a kitchen tana shirya abincin safe ma mijinta wayar ta tasoma ringing tasa hanu zata dauka kuyangar ta tayi saurin dauka Tamika Mata


Ranki shidade wannan ba aikin kibane nawane niyaka mata na Kara Miki wayar a kunne


Fulani firdausi tayi murmushi tace sonawa zance Miki banason wannan fadan cin karki manta mudaku agurin Allah dayane Wanda yafi ibada shike sama da wani agurinshi Dan Haka kidaina


Kuyanga Jamila tace nadaina ranki shidade
Fulani firdausi takarbi wayar alokacin har karar ta katse Dan Haka takira wayar aunty sadeeya ce



Kamar agabanta tadan risina tace Aunty barka da safiya


Aunty sadeeya tasaki murmushi tace barka Yar anty dafatan kintashi lafiya



Firdausi tace alhamdulillah y yaran


Bayan sunyi gaisuwa aunty tace zansa akawo yusrah hutun zangon karshe


Firdausi tace haba aunty Nan da can gurinki ai duk dayane bakiji abinda Mai martaba yafada


Aunty tace nasani Amma amatsayin ku na iyaye itama yakamata tadinga ziyartar ku domin tasaba


Firdausi tace shikenan aunty Allah yakawo ku lafiya



Aikuwa Koda sadeeya tayima daddy bayani yakamata akai yusrah gida taga Yan uwa yakuwa amince


Abdul Rashid yace shima Sam dashi za aje daddy yace karyadamu

**********


Aranar asabar ne bayan sunyi hutun third term driver yashirya kaisu yusrah bauchi


Yusrah da Abdul murna yau zasuga khaleel.



Karfe hudu na yamma yayi musu a bauchi


Gida yacika da jama.a ana musu oyoyo


Dukwanda yaga yusrah saiyakama Baki domin kuwa tacanza ba yadda tabarsu ashekaru kuk bayaba


Ta girma tadanyi kiba bawani sosaiba ga tsayi


Uwa uba ga kyau ga kwarjini

Khaleel yataho dagudu yakama hanun abdul yace your welcome bros



Yusrah tace nine baza Amin oyoyo ba


Khaleel yace haba mutuniyar aike dolema naki yafi nashi


Yakama hanunta sukasa atsakiya suna murna


********


Kai tsaye dakin former Mai martaba suka nufa



Yusrah dagudu tafada jikinshi takwararta tana zaune dabdashi tana mishi fifita



Mai martaba yace so kike kikarasani ko kondanne Ni da karfi Haka


Yusrah tayi murmushi tace haba abban na Isa nakarasaka


Khaleel yace abban ai sunzo kenan zasu takura maka


Umma tace yusrah ta miji akeyi Bata nibako



Yusrah takamo hanun umma tace sorry umma kedin dabance nasameki lafiya



Umma tace kalau yusrah ya karatu



Yusrah tace alhamdulillah fa muna tafama



Ancika musu gabansu da kayan makulashe yusra Haka kawai taji abincin Bai mataba




Abban yace kuci abumana


Yusrah tace nikam alhamdulillah saidai Yaya Abdul


Abdul ma yace no nakoshi tunda yusrah bazataci ba haka sukabar abincin babu abinda suka taba



Bayan fitansu maiartaba yabude dukwani Abu da aka kawo



Wani pepper soup din kifin ruwa yabude


Jiyayi zuciyar shi yatashi Dan Haka yadauki flask din kifin yatashi yashige bedroom dinshi



Umma kam binshi kawai take da kallo



Yana shiga daki yafara karanto addu.oi wani abin mamaki hayakine yasoma fita tare da wasu irin kananun tsutsa bakake



Ba abinda yake Fadi Sai innalillahi wa inna ilaihi Raji.un Haka yata maimaitawa



Ganin anfiinti ashirin baifitoba umma tamike tabi bayanshi



Tayi sallama ya amsa tashiga


Lafiya ranka shidade yatambaya


Mai martaba yabata labarin abinda yafaru

Umma salati kawai tasaki tana salallami


Tace ya Allah kaimana tsari da mugayen mutanen Nan


Yanzu yakake ganin za ayi


Mai martaba yace kibari zanyi bincike nagani koma waye zaigane kurenshi

*********

Yusrah ce zaune gaban umma da Abba suna Hira na yaushe gamo



Khaleel yace Abba kasan miye wallahi kamar karsu koma muyi zaman mu anan



Abba yace komawa dilene my khaleel


Abdul yace kayi say Munzo ne shiyasa kakeson karmu koma



Hira suke yo Mai Dadi umma dakanta takawo musu kayan motsa Baki



Abba dakanshi yakeba yusrah


Mutan gidan Sai zuwa kwasan gaisuwa sukeyi yusrah har abin ya isheta




Daga karshe dai dakin baccin umman ta yawuce anan tayi bacci



Abba ne yasameta tayi Nisa abaccon yadafa kanta yakaranta Mata addu.ar da manO alaihissalam yakeyi was yayan Nana Fatima Hassan da Hussain.



Umma firdausi ce dakanta tace kuje kugaishe da umma maimuna



Khaleel zaiyi magana umma takwabeshi



Yusrah da Abdul suka tafi gaishe da umma maimuna



Tsakanin sashen junansu gari gudane Dan akwai tazara sosai driver yazo yadauke su yusrah tace no labarshi kawai we can walk



*********

Suna Isa gidan yusrah tayi sallama a kofar makeken falon dake harabar cikin gidan


Wani namijine taji ya amsa yace come in


Tabude kafa tashiga ita da yayan nata


Wani makeken kujera na alfarma tazauna akai

Yaro maisuna buhari yace Koda bansaniba bantaba ganinki ba nasan kece yusrah


Yusra tayi murmushi


Minti biyar da shigowar su Fulani maimuna tafito


Fuska sake takarbesu yusrah ta tsunguna har kasa tagaisheta hakama Abdul Rashid


Dakanta tatashi takawo musu abinsha da na motsa Baki



Abdul yace nikam akoshe nake yusrah tadauki cake karami tayi bisimillah tasa abaki


Tabbas cake din yamata Dadi dama ma abociyar son irin su snaks ne dan Haka taci Tasha wani forieng coconut juice


Fulani firdausi tayi murmushin keta tace good yarinya Zaki gane kurenki


Yusrah Kam taci takoshi Dan Haka tayi alhamdulillah

Umma maimuna tace diyata Harkin koshi kenan

Yusrah tace umma namayi kokari ai abdul yace gaskiya Kam ai yusrah ba gwanar abinci bace umma maimuna ta Dalla mishi harara badan yagani ba


Shikuwa buhari yarinyar tamishi kyau da ace babbace da ya nemi auren ta.


Sunfi minti 30 suna dantaba Hira yusrah tace zasu tafi umma maimuna tace haba kekuwa Ni danake tsammanin agurina Zaki zauna


Yusrah tace umma ai ina Nan zanzo nakwana biyu agurinki Kinga granny tace gurinta zanje inzauna



Umma maimuna tace shikenan yaushe zakizo min


Yusrah tace dazaran nafadama granny Zaki ganni


Umma tace shikenan ina jiranki

**********

Yusrah da granny da Abdul sunzauna suna ta Hira saikace wasu SA annin juna suna wasa suna raha



Sarki Yusuf ne yashigo cikin kayan sarauta da sallamanshi


Yusrah tamike dagudu ta rungumeshi tana oyoyo abbana barka da zuwa


Cikin yanayi na kunyar mahaifiyar shi ya matsar da ita gefe yace GEEMBIYA yusra kintashi lafiya

Yace alhamdulillah Abba na ya jama.a

Ya amsa da lafuya


Yanemi guri akasa yazauna yagaida mahaifiyar tashi ta amsa mishi Colin fara a tare dasa mishi ALBARKA Abdul da khaleel suka gaidashi yashafa kansu Yana musu addu.a sannan yadafa kan yusrah itama yamata addu.a


Koda zaitafi umma tadafa kanshi tamiahi addu.oin datasaba sannan tasa mishi albarka yusrah tace lah kaima Abba ana maka addi.a


Murmushi yayi yace kwarai kuwa yusrah shi addu.a makamin muminine Dan Haka nake son Kuma kuriki addu.a adduk lamarinkilu


Abdul yace insha Allah Abba


Bayan fitanshi yusrah tabishi da gudu tace Abba tsaya inada tambaya

Daidai lokacin dogarawa suka dunfaroshi zasu take mishi baya ya daga musu hanu alamar su tsaya


Gaba dayansu sukaja suka tsaya

yusrah tace Abba wani addu.a cema akeyi idan za aci abinci ko za akwanta bacci Wanda akace tana da matukar amfani


Cikin murmushi yadafa kanta yace

Kiyawaita karanta

BISMILLAHILLAZI LAYADURRU MASMUHU SHAI AN FIL ARDI WALA FISSAMA I WAHUWASSAMI UL ALEEM domin akwai wani sahabi asamanin manzon Allah Wanda akasa mishi guba acikin abinci domin yaci ya mutu


Sanadiyar wannan addu.ar Allah yakubtar dashi

Dayazo cin abinci yakaranta wannan addu.ar Sai wani hayaki yafita daga cikin abincin


Koda mutumin da akahada Baki dashi Dan akashe wannan sahabi yatambaya sahabi


Cewa waimekayine mukasa maka guba acikin abinci Wanda idankaci zaiyi wuya kakara wasu mintina batare da kamutu a saigashi haryanzu lafiyar ka kalau


Wannan sahabin yace kullum Idan zanci abinci saina karanta wannan addu.ar

Yusrah tace to Allah yatsare manakai abban mu insha Allah zanta yawaita addu.oi

Abba yace Idan nasamu lokaci zankoya Miki wasu addu.oin
Yusrah tace Tom Abba nagode takoma ciki

********

Satinsu biyu yusrah tanemi izinin zuwa gurin umma maimuna domin yimata kwana biyu


Dafarko Abba yaki amincewa dakyar umman ta talallabashi ya amince Dan baison wani Abu yashiga tsakanin shi da diyarshi


Yusrah da murnarta ta nufi sashen umma maimuna


Saidai tana Isa kofar tangamemen falon taja tayi turus danji irin tattaunawa da umma takeyi da kuyangarta Nanda Nan yusra tacanza kamanni

Wani zuciyar nace Mata tashiga want zuciyar tana cewa a a karki shiga


Toga yatakene shin ko yusrah zata shiga dakin ko a a


Kubiyoni a next page
Danjin yadda zata kasance

More comment more typing



ummykhaleeel@gmail.com
[6/27, 8:18 AM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·
GEEMBIYA YUSRAH ( PRENCESS YUSRAH)

WRITTEN BY UMMY KHALEEL

6

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ˜€


FCWA

Home of qualities and trusted writers β˜€of the nationβ˜€

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

Har yusrah zata juya wani zuciyar tace Mata kiyi sallama kishiga kawai Aiko tadoka uban sallama Mai cike da kuru ciya



Umma maimuna tana ganinta jiki ta yayi sanyi


Itakuwa yusrah jikinta tafada tace umma na Kinga nazo ko ina kwana


Umma maimuna ta amsa lafiya Yar umma ya ummanki


Yusrah tace kalau tana gaisheki


Waziri dake zaune akan makeken kujerar alfarma yayi wani murmushin mugunta gani yake nama daga sama gasashshe Dan Yana ganin alamar kamar yusrah bataji tattaunawar su ba.


Cikin fara.a yace jikalle yau kinzo gurin umman takice yusrah takalleshi cikin takaici Amma tabasar tace kalau wallahi



Yusrah tace umma nifa bacci nakeni inane dakin nawa



Umma tanuna Mata saman bene tace daki na uku shine naki akwai komai dake kike bukata shalelen umma


Yusrah tace to umma na nagode varin shiga nadan huta

*********

Tana shiga batatsaya komiba tasoma tofe dakin da addu.oi kusurwa kusurwa sannan tabi gadon.shima tatofe da addu.a.


Toilet tashiga tawatsa ruwa sannan tafito tayo alwala domin gabatar da sallar walha.


Dama tun zuwanta gidan ummanta ta umurceta tazama maiyawaita sallar walha da nafil fili domin samun rahamar ubangiji


Dan Haka tundaga lokacin yusrah takama sallolin nafila.


Koda ta idar Saida tayi addu.a sannan tanemi guri tazauna tahau sake sake to me umma maimuna take nufi akauda numfashin dukkan mutan gidansu


Ma ana kenan akashemu tahanyar asiri.


Yusra tasaki murmushi Mai ciwo tace insha Allah hakanki bazai cimma ruwaba maimuna


Ni da kaina zanyi maganinku dake da waziri


Muzuba mugani


************


Bayan shigar ta daki waziri yace kekuwa Kinga yanzu yakamata kufara aiwatar da naku ayyukan akan wannan yarinyar da tatsayamin arai yarinya ba namiji ba Amma tashiga ran jama.a Haka


Maimuna tace karka damu sarki maijiran gado zansan yadda zanyi na ga yarinyar Nan tabar duniya.


Anan sukayi sallama yatafi .

Yana fita tahaura tasami yusrah zaune akan sallaya tana hailala jitayi kirjinta yabada dam


Tanemi guri tazauna yusrah Bata sallameba sauda takaranta amanar rasulu da ayatul kursuyu domin abban ta yace Mata makami nee sosai ga mumini


Har umma zata fita tashafa addu.ar tasakar Mata murmushi tace ummana na idar


Maimuna tace gaskiya yarinyata ina matukar kaunarki kinriki ibada Wai waya koya Miki wannan ibadan ne


Yusrah tace a islamiyya mu maimuna tace yayi kyau mekike da bukatan ci akawo Miki



Yusra ta rausayar dakai tace ummana yU alhamis ina azumi saidai idan ansha ruwa umma tace Allah yakaimu barin sauka kasa ina da Baki yusrah yace to umma.

*********

Kiran sallan magriba yusrah taji dakanta tafito umma tasamu afalo tana kishingide akan kilishi



Barka da magrib umma inji yusrah


Umma tace barka diyar umma kintashi yusra tace eh umma. Barin shiga kitchen indafa indomie

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login