Showing 3001 words to 6000 words out of 28895 words

Chapter 2 - GIMBIYA YUSRAH

12 Jul 2025

1650

mahaifinta yaki amincewa da aure sabida zigar amaryar shi wai sayansu za ayi ina firdausi ina manyan mutane haka


Limamin garin ne yayi ruwa yayi tsaki yabasu auren firdausi Dan yasan irin halin da yarinyar tashiga agurin matar ubanta kande.


Yusuf Kam tunda aka daura aure yake tatamar murna saifaman kyauta yakeyi limankam yasha kyauta kala kala hadda jujerar haji da gida da mota hakama Yan gari sunsha kyaututtuka



Aranar bayan sunkoma aka Kai firdausi gidan mijinta inda akafara kaita gurin uwarmijin tunda bawasu mutane bane suka kawota sadeeya ce dakanta takawota Sai makota


Firdausi Kam Banda kuka ba abin da takeyi ace ranar auren ta babu ko mutum daya nata shinma wai ina maman ta ne




Bayan biki da sati daya yahadasu a dakinshi yamusu nasiha maimuna tace haba ai firdausi kanwace agareni zamu sauna lafiya
Jiyayi yafara sonta da wannan kalma datayi


Firdausi tace nagode anty maimuna Allah yabamu zaman lafiya



Watan firdausi daya agidan tasoma laulayi karkaso kaga murna agurin Yusuf da mahaifiyar shi da Mai martaba kanshi


Itakuwa maimuna hankalinta yatashi matuka Dan Haka tashi sake sake da murde murde


Ana Haka Kuma Mai martaba yace yanason zaiyi murabus yadaura yaronshi akan karagar mulki


Yusuf baisoba Amma Haka Dole ya amince Dan baison jayayya da iyayenshi kokadan .


Tofa alhamdulillah anyi bikin nadin sarauta inda Mai martaba yasanar dasu zaije saudiya Karin karatu Sai Nan da shekara uku zaidawo idan firdausi ta aihu asa ma diyar suna HAJARA sannan amata lakabi da YUSRAH inkuma namiji ne asamishi suna Abdul azeez akirashi da sultan Yusuf yace angama ranka shidade Haka ma mahaifiyar Yusuf tanajin dadin KULAWAR da mijinta kemata


Maimartaba yabar Nigeria Dan Haka mulki yakoma hanun Yusuf



Watarana Yusuf na kwance Kiran babanshi yashigo jikawai nayi yace insha Allah zanyi. Ydda kakeso yace Allah yabaka nasara


Wannan shine dalilin dayasa Yusuf baya yadda ya bar diyarshi ga kowa Sai amintattunshi dukda dai banji meye Mai martaba yafada mishi ba



Wannan shine TAKAITACCEN TARIHI


Muje zuwa



More comment


More typing


Luv u all😘😘


ummykhaleee@gmail.com
[6/23, 1:31 PM] UMMY KHALEEL: [6/22, 7:30 AM] UMMY KHALEEL: BISMILLAH HIRRAHMANIR
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·

GEEMBIYA YUSRAH
(PRENCESS YUSRAH)

WRITTEN BY UMMY KHALEEL

3

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ˜€


FCWA


β˜€ home of qualities and trusted writers of the nationβ˜€



I dedicated this page to my luvly sist jidda baiwar Allah. Allah yabar zumuncin kauna kina matukar nuna kulawarki gareni Allah yabarmu tare 2gather 4rever ameen

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

CIGABAN LABARIN



Sarki Yusuf Abdul azeez shike rike dankaragan mulki saidai wannan karon mulkin ta canza salo Dan Yana gudar da mulki ne akan tsarin musulunci ba bisa Al adaba.



Umman yusrah ce zaune ita da yuarah sun idar da sallah kuyanga tashigo da sallamanta


Umman yusrah ta amsa wa alaikassalam barkanki da shigowa Cikin sakin fuska kuyangar hajiya mahaifiyar Yusuf tace ranki shidade uwar gidana tana bukatar ganinki yanzu umman yusrah tace haba mama saunawa zance Miki banson wannan karramawar keta uwace agurina banson wannan rissinawar da kikeyi



Kuyangar tace tuba nake me za ace Mata


Umman yusrah tace mutafi tare tadauki diyar tata tarungume ajikinta suka nufi inda sashen umma yake



Ana tasameta a kishin gide ta shiga da sallama ta amsa Mata da fara.a




Tanemi gefe guda tazauna kusa da umma ta saddakai kasa tace gani umma



Umma tayi ma kuyangar alamar taje kawai



Bayan fitar ta umma tace firdausi nakira kine sabida wasu dalilai saidai bansan irin naki ra ayinba Sai da Amin cewarki kafin muzartar da hukunci



Firdausi kanta akasa Dan tana matukar Jin kunyar surukar tata



Tace umma dukwani hukunci da zaku zartar akaina karku bukaci shawarata kuzartar kawai



Umma tace Dole mubaki hakkinki amatsayin na diyarmu



Anan umma tace firdausi idan kin amince former Mai martaba wato mijinta kenan Yana so kiba sadeeya kyautar yusrah sabida wasu dalilai Wanda koni Bai fadama ba



Firdausi tadago Kai tace umma wanna aiba wani Abu bane aunty sadiya tamkar uwace agareni Allah yasa hakan shine mafi alheri


Saidai umma zanso akawomin KHALEEL abani shi Dan ina kaunar yaron araina umma tayi murmushi tace karki damu Allah yamiki ALBARKA



Yusrah dama yau Yan shagwabar nakusa ba yadda umma batayi tazoba Amma taki zuwa tace kizamanki dama banson kizo kamar yusrah taji abin da tace taimata gwalo tana dariya




Sarki Yusuf yaji hukunci Mai martaba wato mahaifin shi Yakuma amince Dan haka aka ranar Kai yusrah kano gurin Yar mahaifin ta




Khaleel Kam dayaji za akawoshi bauchi murna yakeyi Dan dama jinin su yahadu da umma firdausi



Gashi Kuma shine auta agirin iyayenshi saidai ya girmi yusrah da shekara biyar.


********


Bayan shekara biyar yusrah ce kwance kafar mummy sadiya tana kuka itafa bazataje makarantaba tagaji mummy saifaman lallashin ta takeyi Abdul Rashid yafito cikin shirinshi wato Mai bin sabeer Wanda khaleel kebinshi yace ato ke kullum bakison zuwa school ko Zaki Zama Yar kauye


Yusrah tafashe da kukan shagwaba tace mummy kinjishi ko




Mummy tasaba da shagwaba irin ta yusrah Dan Haka tasamu ta lallabata tatashi sutafi



Abdul Rashid ya zabga Mata harara yace Mai riikicin banza kawai yusrah tafashe da wani ihu



Arazane mummy tajuyo tace lafiya yusrah tace ba bros Abdul vane yake.... Bata karaba ya Dalla mata harara tayi shiru


Mummy daitakara lallashin kafin tayi shiru suka tafi



Bayan fitansu sabeer yafito yasami mummy zaune akan kujera tanacin apple daddyn shima lokacin yafito Dan zuwa office



Sabeer yace mummy wannan Yar rigimar ta tafi ko daddy yayi murmushi yace babana kenan yusrah kake cema Yar rigima idan tajikafa kasan aranar za awuni gidan da rikici shima sabeer murmushi yayi yace gaskiya daddy bantaba ganin shagwaba irin na yusrah ba yarinya kamar akanta aka halicci shagwaba



Mummy murmushi tayi tace kunfi kusa nidai nawa Ido


Tashi tayi takarbi jakar mijinta dama tasaba tamishi rakiya har gurin mota


Body guard suka takomusu baya suka bude mishi kofar baya yashiga


Har kunnen shi takai bakinta tamishi addu.ar da tasaba ya kashe Mata Ido sabeer yayi murmushi yace mummy always funny



Suna mishi bye bye



Suna dawowa gida mummy tace sabeer yakamata kakula da yusrah fa inason kakula da ita game da karatun addini sosai


Sabeer yace insha Allah mummy na zanyi yadda kikace saidai fa mummy kinsan halin doter dinki



Mummy ta fahimci me yake nufi Dan shi sabeer Bai daukan raini shiyasa Basu cika Shiri da khaleel ba



Sabeer yanzu Yana zaman jiran jarabawar shi dayayi na jsce ne shiyasa yanzu yake zaman gida baya zuwa ko ina daga islamiyya Sai computer training.



Bayan suntaso daga makaranta suna isowa falo yusrah ta jefar da school bag din nata adakin tanufi dakin mummy da gudu tana kuka



Ganinya yasa mummy tambayar lafiya batama San sabeer na gurinba


Yusrah tana nuna Mata kofa da yatsa Dan batajin magana saifaman kuka takeyi


Sabeer yace ke kimana shiru shagwababbiya kawai yusrah takalleshi da manyan idonta takomar da kallonta ga mummy takara nuna Mata saveer da hanu mummy tace sorry my picking meke damunki


Abdul Rashid ne yashigo dakin yasamesu yace mummy Allah zan babballa yarinyar Nan Bata da kunya yusrah tace mummy kinjishi ko


Mummy tace metayi maka


Abdul Rashid yace mummy tunfa da muka tashi taki fitowa a class muna ta jiranta kowa yatafi yabarmu Saida naje class dinsu nasameta tana zaune akan sitter tana karatu



Mummy tayi murmushi tace mulkin yatashi kenan ko yusrah


Abdul Rashid yace mummy kimata magana Dan intasake Haka saina mammauje ta sabeer yace ya Isa Haka jeka parrot


Abdul Rashid yajuya ya barfalon



Mummy tace doter idan antashi kidaiba zama kekadai a class kinji yusrah tace to mummy zansha ice cream.

Sabeer yace bazakishaba basan ko abincin ki bakici ba



Yusrah kamar zatayi kuka tace please yaya yace inkibaso Kisha ice cream Sai kinci abinci da murnar ta tace to zanci




Abdul dakanshi yakawo musu abinci duk fadansu basa yadda su raba plate din abinci


Sabeer dakanshi yabata taci takoshi mummy tamata wanka



Da yamma suka fita wani Dan karamin super market yasai nata ice cream Dan ya gommace yarinak Saya Mata at any time da tabukata da yasa ya ajiye


Dan Bata da wani abinci danyawuce ice cream.



Akwana atashi asarar Mai Rai yusrah angirma shekararta 9 saidai Basu cika zuwa bauchi ba Dan Abba yace karsu takura kansu da Dole Sai sunkawo ta nanma gidane



Dan tunda maiartaba yadawo yaga yusrah angirma yasan tabbas yarinyar tana da bukatar tsaro Dan Haka Bai amince arinka yawan kawotaba



Fulani maimuna zaune gaba want kasurgumin boka shirgege dashi



Yadaka Mata tsawa meke tafe dake cikin dakewa dashike tasaba tace boka sonake akashe yarinyar Nan ko atura Mata aljanu



Boka ya sheke da dariya yace kinmakaro jahilar banza



Yusrah tana da tsari saidai akwai abubuwan da zamuyi Wanda zai kautar da hankalin ta



Ya labarin uwar yarinyar maimuna tace gaskiya tana yawan fama da laulayi saidai banso Haka ba nafison itama akasheta kawai kowa ya huta


Boka yace itama kishiyar taki akwai tsari atare da ita saidai zamu tatauta Mata abubuwan tsoro Wanda zai haifar Mata da hawan jini da ciwon zuciya Wanda zata shagala da addu.oin da takeyi Sai musami Daman turamata aljanu da zasu kashe Mana ita


Maimuna tayi murmushi tace
[6/22, 8:09 AM] UMMY KHALEEL: Shikanshi Mai martaba inason a maida soyayyar shi gareni yazama yadaina kula kishiyar tawa



Boka yace kaji jahila angama barinyi bincike



Wasu surutai marasa kan gado yaytayi


Sannan yafashe d la dariya yace sa ar kadan ce


Maimuna tace ina sauraranka


Boka yace ga wannan maganin kiyi amfani dashi a gaban ki dazarar ya kusanceki bazai sake iya kusantar wataba


Saidai soyayyar kishiyarki tadabance kozai wulakanta ta bazai daureba


Saidai zantura mishi aljanu Wanda zasu dinga mantarwa dashi agareta


Maimuna tace hakan ma yayi


Kudi taciro a Jakarta ta ajiye mishi


Tana dawowa tarsaya agidan su tasanar da mahaifin ta abinda ake ciki


Shima Rai bace yace zansan yadda za ayi Dole sainayi mulkin garin bauchi


Sai magriba takona gida


Ankuwa yi say yau kwanar tane Dan Haka tai kokarin yin amfani da maganin da boka yabata


Cikin Sa a kuwa ya kusanceta saidai shi dakanshi yaji wani canji Dan Haka yarasa gane kanshi



Jiyayi kan najuya mishi tuni yasoma karanto ayatul kursuyu da alqunut hakan kuwa bakaramin daga mata hankali yayi ba Dan tasan shikenan aikinta ya lalace


Lokaci guda yadawo hankalinshi


Dan muna furci yace yadai meke faruwa ya kalleta yace bakomi shikenan tafada yamike yanufi toilet yayi wanka ya dauro alwala yazo yagabatar da nafila


Hmm mutum Mai ibada irin wannan tayaya asiri zata kamashi


Allah kabamu.ikon rike addinin mu da gsky ameen



Bayan kwana biyu ko canji maimuna Bata ganiba asalima kaunar firdausi kamar karawa akeyi acikin zuciyar shi



Firdausi ce zaune kan sallaya na alfarma gabanta ancikasu da kayan marmari


Sarki Yusuf yashigo yasameta tanacin banana yazauna kusa da ita Yana Mata barkwanci



Fulani Mai ran karfe nima abani abin naci Mana


Firdausi tayi murmushi tace mijina bakaina adalin shugaba barka da shigowa ya jama.a

Alhamdulillah yafada Yana daukar Apple dasauri tasa hanu takarba tace wannan ba aikin ka bane nawane


Da bisimillah ta yanka Apple din da Dan karamin wuka Mai masifar kyau tayanka daidai bakinshi tasamishi da BISMILLAH

Yabude baki ahaka sukacu sukasha


Khaleel yashigo da gudu Yana kuka firdausi hankali atashe tace meke damunka khaleel


Yace umma mekikayi ma umma maimuna wai zata kasheki yanzu naji suna fada da ita da.mai aikinta


Firdausi tayi murmushi tace lafiyanka kuwa kodai bani kaji anceba



Shikuwa sarki hankalinshi yadan tashi yace a ina kaji khaleel yace Hira sukeyi nazo wucewa naji su


Umma firdausi tace no bani suke maganaba Mai martaba yace Anya maganar yaron Nan abin bincikene



Khaleel Yana kuka yace ummana Dan Allah karki bari sukasheki inasonki umma ta lallashe shi tace karka damu komai yafaru da bawa daga Allah ne



Mai martaba acikin ranshi yasa Dole ya tsananta bincike Dan ance yaro baya karya.



Ahaka suka tashi sukavar gurin


Tundaga ranar Khaleel ya tsani maimuna



Mai martaba zaune akan sallaya maimuna tashigo da sallama ya amsa mata fuska ba yabo ba fallasa


Tunda taga Haka tasan akwai matsala Dan Haka tanemi gefe guda tazauna


Saida ya Gama laziminshi yashafa aranta tace sainayi maganin ku


Afili Kuma tace barka da Ibada ranka shidade



Yakalleta yace meke tafe dake


Maimuna tace Dan Allah inbazaka damuba inason nadakko yaron yayan babana yadawo gurina da Zama


Yace shikenan nabaki izini yaron kamar wayake


Tace sa oi suke da khaleel kaga khaleel yasami abokin wasa yace gakane kokuma abokin karatu ba tace godiya nake tatashi tafice




Allah sarki firdausi akwai kokari dukran kwanarta Bata yadda mijinta yaci abincin Yan aikin gidan dakanta take mishi komai shiyasa tasaye zuciyar Mai martaba gaba daya



Misalin karfe ukun dare firdausi tatashi tashiga toilet yin alwala cikin bacci yajiyo ihunta Mai dauke da addu.a irin a fitaccen hankali


Yatashi yaje yabude toilet yaganta sumammiya hankalinshi yatashi yadakkota yafito da ita yadaurata agado yasoma tofa Mata addu.a Amma ina babu alamar numfashi
Hankalinshi yatashi yacigaba da addu.a ahankali har Allah yasa ta farfado


Cikin ihu take magana Dan Allah kabarni zanfice daga jikin matarka Dan Allah kabarni kana konani zanfita inbarta har abada



Shikuwa addu.a yaci gaba dayi tana ihu Wanda yasa mutanen gidan dawowa gefensu hadda umma da Mai martaba




Mai martaba ne yace kowa ya dakata awaje shida matarshi suka shiga



Yanayin dasuka samesu yadaga musu hankali firdausi hauka fujajan danka shima Yusuf din jarumi ne


Maimartaba yadafa shi yace Allah uamaka albarka Miko ruwa yatashi yakawo ruwa



Mai martaba yatofa addu.oi acikin ruwan yabude bakinta yazuba mata


Aikuwa amai tasoma yi Wanda akarasa gane Aman meye ne



Murmushi kawai Mai martaba yayi ya kalli Yusuf yace akwai sammu akan yarinyar Nan Dole Sai muntsaya da gaske


Yusuf cikin tashin hankali yace Abba wayayi sammun


Abban yayi murmushi yace zanyi bincike naduba nagani Allah yabata lafuya kakara kulawa agareta


Yusuf yace to abban nagode


Wani baccine yadauketa ba ita ta farkaba Sai Kiran sallah asubah



Hmm idankaganta bazakace wani Abu yasameta ba saidai tadan rame


Tana tashi da salatin annabi abakinta mijin nata yakalleta cikin tausayawa yace kintashi tace yaukam.na makara shine ko karasheni gaskiya nayi fushi


Murmushi yasakar Mata itakam batasan meyafaru da itaba


Zata Mike taji duk jikinta yamata nauyi ahaka ta daure tamike zata shiga toilet kenan taji kamar anbuga Mata dundu tadawo tazauna a hargitse ganin. Hakan yasashi saurin ajiye qur an din dake hanunshi yazo gareta


Lafiya yatambayeta tace lafiya banking Dadi ne yace muje namiki wanka bamusu Dan jikinta ba karfi da addu.a ya shafata yadauketa cak Sai toilet wani abin tsoron shine idan ta runtse ido saitarinka ganin wasu irin halittu masu ban tsoro


Tofa meke Shirin faruwa da Fulani firdausi


Kubiyoni a next page


More comment


More typing


Luv u All


ummykhaleeel@gmail.com
[6/23, 1:31 PM] UMMY KHALEEL: BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·πŸ”·
πŸ”·πŸ”·
πŸ”·

GEEMBIYA YUSRAH
(PRENCESS YUSRAH)

WRITTEN BY UMMY KHALEEL


4

β˜€ FIRST CLASS WRITTERS ASSOCIATIONβ˜€


β˜€FCWAβ˜€


Home of qualities and trusted writters of the nation

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

My sweet sist jidda wannan page din nakine ina alfahari da ke da irin kauna da kulawarki gareni Allah yabar zumunci ameen


Ina fatan zakici gaba da rubutun makociyata

Muna jiranki

πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·πŸ”·

Yanayin yadda ta dibirbice yasashi fahimtar wani Abu Dan gaba daya tafita hayyacin ta former Mai martaba yakira tawaya


Ba afi minti biyar ba saigashi ya iso cikin rashin kwarin jiki ya fiddota daga toilet din saiga firdausi lafiya Tama rasa meya gudana Adan kankanin lokaci


Mai martaba yace lafiya da asuban Nan ko jikin natane yatashi sarki Yusuf yace abban jikintane wai meke damun firdausi ne


Yana magana a kasalance


Mai martaba yace karka damu komai zaiwuce yanzu kawai addu.a za atsaya Mata dashi itama takara kokari yafi nada

Yusuf yace to Abba yanzu meye abinyi ?


Mai martaba yace zansan yadda za ayi insha Allah

Yakira sunanta firdausi


Ta amsa na am abban yace meke damunki tace Nika bansaniba kawai bangane ma jikina kwanan Nan


Mai martaba yace kina addu.a kuwa Sai alokacin tatuna kwanan biyun Nan takan yawaita Jin kasala game da ibadan da takeyi



Mai martaba yace to kifarga da wuri kikama ibada ko ince kikara akan Wanda kikeyi tahakan ne kawai zamu samu mafita Mai sauki



Firdausi tace to abban nagode yatambayeta ko tayi sallah tagyada Kai tace a a yace tashi kije kiyi alwala Amma Kita hailaalla acikin zuciyarki



Cikin ikon Allah tashiga toilet tayo wanka tare da alwala tafito tasamesu agurin


Anan tagabatar da nafil fili tare da farillah.



Abu kamar wasa ciwo yadauke daga gareta yanzu Bata da matsalar komi


Ganin haka yadaga ma maimuna hankali Dan Haka tashi sake sake

********



Yusrah ce zaune agaban sabeer Yana koya Mata karatun qur Ani da sauran littattafai Masha Allah tana fahimta sosai

Dukda rashin jituwar su karatun yusrah Yana birge sabeer Dan tana da sharp brain baya wahala gurin koyar da ita



Dan Haka yake yawan yimata wa azi dukda karancin shekarun ta tana fahimtar wasu Abu especially dayasa Mata tauhid acikin zuciyarta



Yusrah akwai mulki da Jin kasaita saidai Inka fahinceta tana da saukin Hali raini da wulakan cine kawai bataso



Tofa hakan bazaiyuwu musuba atsakanin su da sabeer ba



Danshi sabeer akwai son girma itakuma Sai tana ganin kamar raini ne yamishi yawa Dan Haka Basu cika wani shiriva hargara Abdul Rashid



Khaleel ne kawai Basu yazo days sosai Dan suna yawan waya.



Akwana atashi bawuya yanzu sabeer Yana zana jarabawar shi na ssce inda Abdul Rashid ya zana Junior waec khaleel Yana jss1 itakuma yusrah tana primary 4



Alhamdulillah rayuwar take tafiya yusrah anyi nisa acikin Al qur Ani dukda karancin shekarunta idan Tana maka kira.a saikaji rsigar jikina ka natashi tsaban zakin muryarta


Saidai yanzu yusrah wani mulki ne keson shiga jikinta kokuma ince yanayintane hakan tacika shiru shiru dayawa Bata cika son hargitsiba


Shikuwa sabeer ya fahimci yusrah kamar Mai girman Kai Dan ko magana yamata Sai taga dama take amsa mishi inkuwa Bata gadama ba tabarshi Yara surutu ba abinda yadameta hakan Yana Bata mishi Rai kwarai da gaske Dan sabeer akwai zuciya



Yauma kamar kullum yagama biya Mata karatu da asuba tatashi zata tafi harta Isa bakin kofa yace yusse kibiya dakin Abdul Rashid kice yazo yayi nashi karatun Bata amsa mishiba tafice


Aranshi Yana mamakin halin yusrah Mai kamar hawainiya idan Yan miskilancin suka motsa wane sarauniya Koda shike jinin mulkice


Amma idan Yan barkwanci suka juyo saikasha mamaki



Koda tafita bataje ko inaba dakinta tawuce tayi kwanciyar ta abinta


Sabeer yagama zaman jira ba Abdul Dan Haka yanufi dakin Abdul dakanshi yasamu Yana bacci



Yadauki filo ya buga mishi Abdul yatashi yace haba Yaya menayi maka kuma


Yace baka da kunya tun yaushe nake jira kazo kabiya karatu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login