Showing 12001 words to 15000 words out of 50955 words
Chapter 5 - WATA MAHANGAR BOOK 1 BY Amina Maaji -Iyam
matar ubanta wacce take gallazawa rayuwarta ba ta bata kulawa da kuma lura da tarbiyyarta ballantana har ta damu don wajen tsare mata mutunci, yaro tamkar dabba yake idan ba a kwaɓarsa idan ya yi abu ba daidai ba domin shi bai san mene ne abu mai kyau da maras kyau ba, Khairat ta tashi cikin abokai maza tun a matakin firamare har zuwa matakin ƙaramar sakandare je-ka ka dawo ba ta da abokan wasa da kuma hulɗa sai maza saboda ita wacce take hannunta ba damuwar ta ba ce da Khairat ta zama mutumiyar kirki ko akasin haka domin ita bata taɓa haihuwa ba. Aikin cikin gida kuwa duk min wahalarsa haka Khairat ita ce za ta yi shi, a kwana a tashi Khairat ta kammala karatunta na matakin je-ka ka dawo za ta kara matsawa zuwa mataki na gaba wato sakandare wanda daga shi sai kwaleji ko kuma jami'a, nan uwar goyonta ta matsa akan ala-tilas sai an kai Khairat makarantar kwana ta mata domin ta yi karatu a can wanda a ɓoyayyen manufar ta kuma shine Khairat ta bar mata gidan domin ta sakata ta wala iya ma'ishinta.
Rayuwa haka ta ci gaba a Khairat a wurin da babu kowa nata sai abokan karatun ta wuri ne da ƙaddara ke zaɓa wa mutum rayuwarsa ta silar aboki ko kuma ƙawar da aka haɗu da su a cikin makarantar idan har abokai sun zama na gari hakika mutum ya yi dace idan kuma aka yi rashin Sa'a aka haɗu da gurbatattun abokai shikenan rayuwa kuma daga nan takan lalace kamar yadda mai littafin Ta'ilimi yace ''ɗabi'a naso take'' ma'ana dai dabi'u kamar mai ne da ya zube a kasa sannu a hankali yake matsawa zuwa ga wani abun haka rayuwar Khairat ta ci gaba da gudana a makaranta tare da wasu wayayyun ƙawaye waɗanda suka sauya mata rayuwa daga wacce take izuwa ƴar maɗigo wanda tun tana yi a tsorace har ta zo ita ma ta zama goggagiya a harkar ta tara ƙawayen banza sosai a rayuwarta waɗanda duk babu nagari a cikinsu ballantana a samu wacce za tace da ita ''mu ji tsoron Allah''
Kwanci tashi Khairat tana a ajin ƙarshe na gama karatun Sakandire abu kamar wasa a kama ta ita da wasu ƙawayenta suna aikata maasha'ar da suke yi wanda har ya yi sanadiyar da aka nemi mahaifinta don za a kore ta daga makarantar kuma haka aka yi domin jarabawar karshe ba a makarantar ta rubuta ba wata makarantar mahaifinta ya nema mata na je-ka ka dawo domin yana kallon motsin ta amma hakan duk ba ta sauya zani ba domin kuwa maza ne suka fara mata cincirindon zuwa wajen ta kuma duk tarin iska babu nagari wanda zai iya aurenta kowa da tasa manufar domin sun fahimci Khairat ta cika kwaɗayi da son abun duniya wannan ya bawa mazaje dama da yawa wajen cimma muradun su a kanta.
Khairat ba ta mu'amala da mutum matukar ba za ta amfana da shi ba domin ta riga da ta zama kaska raɓi mai jini cikin kankanin lokaci ta sauya tsarin halittar ta daga baƙa zuwa fara ta hanyar shafe-shafen mayukan sanja launin fata.
Khairat mace ce son kowa ƙin wacce ya rasa dirarriya ce ga ta kuma da kyawun ta Tubarkallah! Amma kuma kyawun ɗan maciji ne ga kyau ga illa.
Tun a farkon haɗuwar ta da Muhammad ta fahimci cewa bata taɓa haɗuwa da ɗa namiji kamili wanda yake son ta tsakaninsa da Allah ba kamar shi kuma shi kaɗai ne a tarihin rayuwarta yake iya gaya mata gaskiya duk min ɗacin ta hakika ta so Muhammad so na gaske amma sai dai kuma kwata-kwata baya a tsarin samarin da take mafarkin mallaka domin shi ba namiji mai ƙarya ba ne ko kaɗan ga shi ita kuma da rayuwar karya ta taso shiyasa mu'amalar ta da Muhammad ba ta yi tsawo da rai ba sakamakon dabi'un ta da ta nuna wajen bibiyar malamai na banza a cikin makaranta. Ita ba damuwarta ba ce tun safe ta fito daga gidansu kuma ba za ta koma har dare da sunan an je makaranta sannan irin manyan wayoyin hannu da ta ke rikewa nan ne za su bawa mutum mamaki domin ba aikin komai take ba amma take rike irin wadannan wayoyin.
Watarana Muhammad suna zaune a cikin aji shi da Khairat da abokinsa da kuma ƙawar Khairat ita ma sai ƙawar Khairat tace ƙawata ba fata nake miki ba amma idan har kika rasa Muhammad ba ki aure shi ba to gaskiya ba za ki taba samun kamarsa don haka ki riƙe shi hannu bibbiyu Khairat ta kalli Muhammad ta sunkuyar da kai ƙasa yayin da Muhammad yace wallahi Khairat ba za ta aure ni ba! Cikin mamaki ƙawar Khairat tace amma mai yasa ka faɗar hakan? Ko ƙawa tace ta gaya maka hakan? Muhammad ya yi murmushi kana yace a'a ai ita ƙawar ki ce ku je duk lokacin da kuka zauna ki tambaye ta me yasa na yi wannan maganar tabbas za ta ba ki amsa domin ita ta sani amma ni kam ba za ki ji amsar daga baki na ba nan dai Khairat ta yi kokarin canja hirar domin kwata-kwata hirar ba ta mata daɗi ba.
Mata su na kuskure da yawa a rayuwa da sunan soyayya kana suna jefa rayukansu cikin haɗari duk da sunan soyayya wanda daga baya kuma suke zagin namiji da munanan kalamai wanda asali ba sa duba na su laifin ai Bahaushe yace sai bango Ya tsage ƙadangare ke samun mafaka kuma hakane domin kuwa duk macen da ta kama kanta ta fi ƙarfin wulaƙanci da kaskanci a wajen namiji kuma duk macen da namiji yayi amfani da rauninta wajen cutar da ita to lallai ba ta da wayo kuma ba ta cika cikakkiyar mace ba domin mace ita ce ke da wayo da hikimar juya tunani da halin namiji koma wane ne shi, amma rashin sanin matsayi naki shi zai haifar da duk wani tozarci da namiji zai miki.
Da mata suna da wayo da na basu wani sirri game da halayyar maza.
Duk namiji mai zaman majalisa ba mijin aure ba ne, duk namijin da ya cika kula-kulen mata ba mijin aure ba ne amma ta ya ya ake gane mijin aure?
''kalamansa!"
Cikin hirar ku nan za ki fahimci wane irin mutum kike tarayya da shi.
[11/5, 11:20] Maman Khairat: WATA MAHANGAR
Story and writings by Amina ma'aji Ahmad Toshiba maimuna Tijjani Iyam
Zaki sanya kuɗin ki 400 a wannan asusun Amina maaji account no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan no 08068748984
LAMBA TA TAKWAS
Haka na sha kuka na batare da wani ko wata sun rarrashe niba .a karan nan ko bani da zuciya zan ta kawa JB burki .
Duk lokacin da mukayi faɗa da JB tabbas in ka ganni zaka san da muwa da tararradi sunyi mun yawa .da far gaban rasa JB .a na cikin wannan matsalar sai ga kiran mahaifiyar Muhammad tazo zai gaishe ni,a kan rashin lafiyar da nayi tsara ba da yawa ta kawo mun irin wanda marasa lafiya suke nema, tun bayan rasuwar Muhammad. a duk lokacin da mum zata ji banida lafiya ko dai wani ,abu ya sameni in ban gan taba' zan ga hannun ta a wannan karon sai na tsinci kai na da jin kunyar mum sai nake ganin kamar zata gane meya shiga tsakanina da wani bayan ɗan ta ban taɓa tsan manin har akwai wani wanda zan so ba bayan Muhammad ba.sai gashi ƙaddara tasa nafara mantawa da shi ,a ƙarshe har da cin amanar shi.
Mum sannu da zuwa ya hanya na warke da baki zo ba wallahi a saran kuɗin mota ne ai naga mun gaisa a waya ,uwata kamar yadda take kirana na don Muhammad mai sunan baban tane "ba zan iya jure ganin ki ,kina kwance nikuma in zauna cikin tararraɗin rashin dubo ki ba ,nayi Wa babana alƙawari cewa zan kula da ke ,da,a kwai ɗina da babu na zanyi iya kar ƙoƙari na in sha Allahu".
"Na gode mum Allah yasa ka ya biya ku da gidan Aljanna .
"Amin uwata"
Ina son ki kwantar da hankalin ki,uwa ta kiyi aure in kin samu wanda ya kwanta ,miki a rai dan Allah wallahi zan so ganin ki,a cikin gidan ki"mum ba zan taɓa samun wanda zai so ni kamar yadda ya ke so na ba."nasani amma bake ganin Allah ya ɗauke shine dan keba matar shi ba haba uwata nasan ki da sani kar,sheɗan ya hanaki samun lada kitina aure fa,ibada ne ". maganganu masu ratsa jiki tatayi mun ,har nace mata a kwai wanda na keso ,a barno yake tayi mana fatan alkairi dan nakira JB baima ɗauka ba ƙarfe biyu direba ya zo ɗaukar ta,a bun da ta kawo mun naji daɗi sosai Allah sarki mum tana ji dani ina ma ace ni sirikar ta ne ina son mum macece mai kulawa da ɗan adam . tinawa
nayi da lokacin da suka ɗauko a kwatin da muka siya da Muhammad suka kawo mun wai shine ya bar wasiyya a kan a bani na nuna bazan karɓa ba ,har kuka sai da tayi ganin babbar mace na kuka shine na karɓi wasu daga ciki ,ita ma na bata nace ta ɗin ka haƙiƙa mum tana sona ita uwa ce tagari wallahi haɗuwa da JB shine babban matsala ta a rayuwa ta.
cen sai da ya tashi daga shago goma da kwata kafun ya Kirani "daman maman Muhammad ne tazo duba ni shine nace ko zaku gaisa ,ta ce in gaishe ka"ayya bana kusa da wayar ne tatafi ne?
e tatafi Allah sarki ki gaishe ta sosai amma na daɗe banga soyayya irin taku ba gaskiya abun yana burgeni sosai da kulawan da suke nuna miki ina jin daɗin hakan ta,iyu ke rabo nane shiyasa yabar duniyan.
Noor kenan ai ita soyayyar gaskiya a na gina ta 'tahanyar da ta dace ne in kaga haka su ,ai zuciyar su ɗaya ne in da wasu ne a yadda nice ƙarshen waya da shi kafun ya rasu bincike sai ya ,hau kai na amma daya ke su ba jahilai bane basa jayayya da ikon Allah . a haka muka ta hira da shi kamar bai gayamun magana a kan yarinyar da za,a ba shi ba in kana so kaga JB ya rikice tou ko banida lafiya ko dai in ce zanje asibiti dan in duba lafiya na tou a rana zai ta kirana zai ce mun ya jiki wato tsabagen da muwa ,watarana sai in ga zuciya na ya dai na aiki dai dai kamar na sauran muta ne.
Kwana kusan uku shine ke fara ta shina ya ce mun ya jiki kin sha magani ,ina ne kemiki ciwo ki daure ki sha magani mana ba nason rasaki Hayat zan shiga cikin da muwa,muta wasa da shi har in ta zo ,layan shi .
"In kuma kaji na mutu fa"?
"dole na zan haƙura dan babu yadda zan yi dan mutuwa da rayuwa duk ta Allah ce "a kwai wani ranan da bakina ya suɓuce nace mishi in ya Muhammad kafun in rufe bakina naji ya ce mun " nifa zancen wannan Muhammad ɗin ya,ishe ni, taya mutum ya mutu ma,bazai barki ki huta ba taya zanji daɗi amma nikuma kullum ki dameni da wani zancen Muhammad ,in kinsan za ki damu meyasa kika barshi ya tafi baki tsai da shiba. Sai naga fishi a tare da shi sosai ranshi ya baçi"haba JB yanzu ka rasa da wama zakayi kishi sai ya Muhammad amma gaskiya a kwai alamar tambaya a tare da kai wani irin kishi ne a tattare da kai ".
Iska ya fesar irin yadda yawancin maza in ransu ya baci, haka sukeyi yi ya zame musu al,ada .
"Ikon Allah"
A take nima na nemo nawa ɓacin ran sosai jina shiru yata, magana sai da yayi baki uku kafun nayi magana ina jin ka"me yasa kika nuna ranki ya ɓaci ?"JB " yau kuma suna na kike kira tsirara haka? .
"Zan kira sunan ka wanda ma ,a ka yanka maka ragon suna da shi ,ya kake so nayi kai baka bani kulawa yadda nake so ba sannan iyayen ka sunce aure zasuyi maka yanzu ƙaddara ban aure ka ba ,so kake ka rabani da kowa nawa kenan ko dai da kai kaɗai zan rayu bayan ku maza bakuda tabbas".
Karki ga laifi na Hayat nake ganin wannan sirikar taki kaman kama,ƙafa take yi a yaron ta ɗayan in ba haƙa ba taya daga jinya tace zata zo a haka ma sai ta kawo miki wasu a'bubun . masifan JB ya,ishe nika she waya ta nayi ga ba ɗaya yata nema a rufe na rasa meye matsalan shi ga ba ɗaya, mutum kullum bashida alƙibila wannan rayuwar tafara gundura na . kwana nayi ban buɗe wayar ba da ƙaramin waya ta nayi amfani wanda bashi da ma number,zan so in gina sabuwar rayuwa wanda ko da bana tare da JB ba zan taɓa samun matsala ba in kuwa zanyi aiki da basira da tunanina yaro ƙarami duk ya rikita mun lissafi ai kuwa naga soyayyar yarintar kuwa.
JB ya kasance mutum ne mai son kan shi ba shida mara ba da baƙin maciji ya kasance shi a shanane halayyar JB babu wanda zanyi alfahari da shi koma yaya ne don yazama mungu. aikin fishi kuwa shine zance yazama mishi al,ada Allah wadaran sayayyar JB yayiwa so mummunan fahimta da,ace zan ,iya komar da kai na baya to da na cenza wa JB .ina buɗe waya ta kiran shi yana shigo wa bayan na ɗauka"meyasa kika kashe wayar ki ? Shiru nayi don banida amsar da zan bashi kawai ya hauni da masifa" don kin ga na damu da kene shiya sa kike yi mun walaƙanci" ko tanka mishi banyi ba na barshi sai da ya huce kafun na sanar da shi gobe ƙarfe tara zanje asibiti yayi mun fatan alkairi nace to na gode wunin ranan yawanci in ,ina online zan ganshi bai yi mun magana ba nima ban yi mishi ,ba in natina wanda iyayena suka zaɓa mun na bijire musu a kan wanda bai san ma,ina yi ba sai abun ya bani mamaki .daman a kwai ranan da iyayena zasuce in yi abu in ce a'a don soyayya kenan , washegari ƙarfe tara na safe a asibiti yayi mun doctor Ibrahim Sulaiman bayan dubani da yayi sannan har zan fita daga officer ɗin shi naji ya kira sunana "Nusaiba juyowa nayi na tabbatar da shi yake kirana bawai wani ba,na,amsa "ki dawo a kwai a,bun da nake son gaya miki sai cewa nayi to na dawo na zauna bayan shiru da ya biyo baya sai naji yayi gyaran murya "dan Allah kibani lokacin ki ina son muyi magana mai mahimmanci "ba komai doctor ina jin ka kafaɗi koma meye ne " wallahi ina mungun tausayin ki ,a kan irin halin da kike shiga idan ciwon ki ya tashi,ki bani zuciyar ki ki,amince mun ina son ki da aure zan kula da ke tunda nine likitan ki halayyar ki ba ƙaramin burgeni sukeyi ba kiyi mun wannan alfarman dan Allah kina burgeni nasan wasu bazasu so,su auri mai jinya irin naki ba dan jinyar tanada hatsari nikuma a hakan na ke sonki .
Doctor kayi haƙuri na gode da soyayya ban,iya soyayya guda biyu ba a lokaci ɗaya saboda yanayin da nake ciki sannan nayi mishi alƙawari bazanci amanar shiba zan kula da soyayyar shi a gareni doctor ina jin nauyin ka amma kayi haƙuri dan girman Allah ka taima kamun karka ƙara wannan maganar pls doctor...
[11/4, 21:47] Maman Khairat: WATA MAHANGAR
Story and writings by Amina ma'aji Ahmad Toshiba maimuna Tijjani Iyam
Kai tsaye zaki sanya kuɗin ki ta wannan asusun 400 Amina maaji account no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan no 08068748984
LAMBA NA TARA
*Ni kai na labarin yana taɓa zuciya ta dan haushin Nusaiba nake ji wallahi abu kamar dole haba so hauka ne*
Na ɗauke ka a matsayin yayana ne.sannan malami na abu na ƙarshe kafiye mun ,mutane miliyan a guna sannan kai wani jigo ne ga rayuwa ta,da a,ce babu wani wanda nake so tabbas ka cancanci kyautar da bata da iya ka agareni.
"babu komai daman nasan ba lalle ne ki yadda da ƙudiri na ba .da kinsan yadda na damu dake sannan nadaɗe ,da,daƙon sonki a rayuwa ta wallahi a yadda na sanki ke macece mai tausayi ki kan,iya sadaukar da farin cikin ki saboda wasu ke ba matar walaƙanta wa bane kiyi mun uzuri bazan dai na son ki ba har lokacin da zaki wai-wayo gareni ina miki fatan alkairi "ka yafe mun doctor soyayyar JB tayi mun kamun da bana ,iya control ɗin kai na "nine wanda ya dace da ke Nusaiba ki, karɓi tayin da nayi miki kar kibar wani da bai san amfanin ki a duniya ba ya walaƙanta ki".
Ganin hawaye na zuba daga idon doctor sai naji kunya sosai narasa yadda a,kayi ban damu da kowa ba nidai farin cikin JB nake so dayawan mutane masu daraja wanda, suke da tarin matsayi a gareni a dalilin JB duk na watsar dasu ganin na shiga tinani sai jin muryan shi nayi .
Tashi in kaiki gida! a razane na ɗago fuska ta wanda ta cika da damuwa ko ban faɗi damuwar ba duk wanda ya kalle ni zai gane hakan a tattare dani
Fita nayi daga cikin officer ɗin har na manta waya na a cikin officer ɗin shi ina tsaye sai naji yace "ga cen motar muje" da to na bishi doctor mutum ne mai wasa da,dariya mai barkonci yana sa kowa farin ciki a yau na kasa karɓan uzurin shi don saboda soyayyar JB tayi mun kamun zaren leda wayyo ni,tun da muka shiga mota babu wanda yayi magana a ɗan uwan shi kowa da abun da yake saƙawa a ranshi jinayi ya tsaya ,ɗago ido na nayi sai muka haɗa ido da shi naji ya ce"zan sai abu ne kiyi haƙuri "siyayya yayi ganin shi