Showing 36001 words to 39000 words out of 50955 words

Chapter 13 - WATA MAHANGAR BOOK 1 BY Amina Maaji -Iyam

02 Sep 2025

2117

Whatapp ban bita, kan shi ba na ci gaba da,abun da nake yi duk wani abu na shi a waya ta duk na goge su wani hoto da wasu a ,bubuwa wanda suke a laƙa da soyayyar mu duk na fitar da su daga raina nagoge ban bar komai ba nagoge a nawa tinanin ban gaya mishi magana mai zafi ba da takai ya mun irin wannan tijaran ba .har zai rufeni daga ko mai na shi ayya JB yana da hankali kuwa ga shi yayi karatu da, ace bai yi karatu tuba zance a kwai rashin ilimi a tattare da shi .




Ta howa ta barno yayi mun rana in da a damaturu nake yanzu ina ɗaki duk tunani ya dameni nan kuwa ina cikin yan uwa na ,babu abun da basa mun tun ranan da muka je ban ƙara sa ya Ibrahim a ido na ba ,da wuri yake fita yau dai takama Jumma,a naga Aisha sai washe baki ta ketayi


"Lafiya kuwa indo sai wani fara,a kike tayi"?


"Anty Nusaiba yau na tashi bani da kuɗi ga shi yau ne ya Ibrahim yake mana rabo na kuɗi ko wani jumma,a,kinga kuwa dole in yi murna da kasance war wannan ranan " gaskiyar ki kice mutumin ya nason lada kenan miƙomun jakata in fara baki kafun ya tashi daga bacci miƙo mun jakar tayi na ɗauki dubu goma na bata tsalle tayi tariƙeni sai murna take tayi tun da ga cen naga ya Ibrahim yana ta. hararan ta "ki cika ta so kike ki karya ta baki ga ita ba lafiya ne da ,ita ba haba Aisha ina ganin ki kamar mai hankali ",kayi haƙuri ba zan ƙara ba zan kiyaye ".




Ya dai fi miki kyau ki kiyaye zaifi ƙariso wa in da nake yayi "Madam a nema mun abun da zanci yunwa na keji gaskiya ko dai in yi miki kuka" kayi kayan ka meyasa kake son ka dinga bani wahala ne ina huta wana zaka takura mun . na haƙura zan wuni haka tunda yau babu in da zanje sannan da yamma ki shirya zaki rakani unguwa kinji abincin shi na kawo mishi kaɗan yaci yace ya ƙoshi .


Da yamma misalin ƙarfe hudu muka fita unguwa hanyar unguwar su JB naga ya nufa har kusan bakin shagon shi ,da yake motar ba lalle ne ka gane waye a cikin taba fita yayi suka ɗan matsa ya fara yi mishi magana a kan yana so a sa,pop a ɗakin baƙi yau she zasuyi ban san me suka yi ba kawai kallon JB nake tayi hawaye kuma daga zuciya na , yake zubo wa bada ga ido na ba ban san me hakan ya ke nufi ba ya Ibrahim so yake yace ya fahimci a kwai soyayya ,a tsakanin mu ,shine zai yi mishi haka ko dai cin mutunci zai yi mishi ya na so ya ce yaron bai kai ya Soni ba ko yaya ina kuka ina tinani har ya Ibrahim ya ƙariso bai kula da yanayin da nake ciki ba jan motar yayi .




Ina zamuje ko dai in kaiki gidan abokina ku gaisa matar sa tana sonki kullum labarin ki ,take yi "ba na so mu wuce gida shine kaje ka jima gun waye ma ,kazo ne? "baki gane shi bane ko yaya yaron da ya kiraki ne fa a ,waya shine akwai aikin da zai yi mun "ya Ibrahim kenan yau she ka koyi cin zarafin mutane ,yau she zaka ɗauki talaka a kan matsayin ku ɗaya kayi hakan ne dan Kaci mishi mutunci ko dai ka ɓata mishi rai na gaya maka babu komai a tsakanin mu, mutunci ne sannan girman ka zai zube nidai na gaya maka dole sai shine zai yi maka aikin ka nemi wasu,mana taya zaka zo ka ɗauke ni ka ,kaini gunshi wallahi muddin ka nuna mishi ka sanni bazai ƙarbi kuɗin aikin ba sannan zai yi maka biyayya don nima daraja wa ne da karamci tsakanin mu.




"Ba komai Nusaiba baki san meke zuciya na ba naso in kyautata mishi ne ta,wani hanyar amma tunda kin ce hakan zan kiyaye bazan bari ya gane ke mata na bace kin yadda bana son ganin ki cikin ɓacin rai banajin daɗi gaskiya ".


Naƙi zuwa gidan abokin na shi siyayya yayi da yawa muka wuce gida muna zuwa a na kiran sallah masallaci ya wuce nima alwala nayi na shige ɗaki don gabatar da sallah.


JB fuska biyu gareshi ya cutar da zuciyar da ta,amince da shi ya koma kaman na Allah na sha kuka a kan soyayyar JB na shiga ruɗani da farga bar rasa shi yanzu ko da za,ace ya turo gidan mu ba shida komai na shi ga ƙaryar da yayi mun na cewa a na son haɗa shi da yar uwar shi ,maganganu masu zafi a tare da kalaman shi a kwai ranan da nakira shi cewa yayi in ba kida abun faɗa zan ka she waya ta ina kuka ina cewa zan yi magana .


Kamar yadda wasu ke faɗa soyayya da babbar mace a kwai riba da amfani mafi tsoka a tarayyar. shi JB yayi faɗuwar da bazai da woba ba yaruguza duk wata, kima da daraja da yake fama da shi wai har ni JB zai kalla ya ce yanzu babu ruwa a idon ki meyake nufi kenan....
[11/4, 21:47] Maman Khairat: WATA MAHANGAR


Story and by Amina ma'aji Ahmad Toshiba maimuna Tijjani Iyam


Zaki sanya kuɗin ki 400 ta wannan a asusun Amina maaji account no 4271914014 FCMB sai shedar biya ta wannan number 08068748984


LAMBA NA ASHIRIN DA UKU


Bana son jin komai daga bakin ki Nusaiba kyi duk abun da ya dace kisani shi masoyi yafi maƙiyi wallahi ko da Muhammad zai dawo duniya zai yi alfahari da irin son da nake miki yau aure nane ya zame miki illa haba Nusaiba meye babu a jiki na wanda ba keson in raɓe ki mena tare miki.


Shin na cencenci ki watsar dani mutune da dama suna son kasance wadani yau kin sameni a ,araha shine kike walaƙan ni, na tabbata hakkin yan matan da suke sona nikuma zuciya ta ke take so shine ƙaddarata .


Ya Ibrahim kayi hakuri wallahi nayi nayi in ko yawa zuciya ta son ka abu ya gagara ban san ya zanyi ba ka yafe mun zan zauna da kai koda zuciya ta bata tare da kai zan baka farin ciki ".


Ki a da na kalaman ki zai yi miki amfani wataran tunda yanzu zuciyar ki guduna takeyi"ban gane gudun ka take yi ba haba ya Ibrahim meyayi zafi haka ya kamata ka fahimce ni ".
babu wani abu da zanji daga gareki kin gama magana me kuma ya rage yanzu Nusaiba. na soki na ƙauna ce ki karki bari zuciya ta taraya mun wani abu wanda ba ta da ce da naki rayuwar ba meyasa baki da tausayi ki duba irin ƙaunar ki da nake yi na hana kai na ci sabo da naki rayuwar na hana kaina jin daɗi dan kiji daɗi, kash a she taki , zuciyar bata tare da ni ko kaɗan zan barki bari na har abada sannan ki sawa zuciyar ki bazan yi aure kwana kusa ba koda an tambaye ki dalili ki ce baki sani ba .zan dai na zuwa garin nan da man dan ke nake zuwa ga shi kinyi mun nisan da bazaki ji kira na ba .
tabbas a kwai wani a ranki na tabbata in ba haka ba bata yadda za,ayi kice bake
sona kije kiyi tinani sosai bana son a walaƙan ta mun ke ko babu komai ke yar uwa ta ce nasan baza ki cenza ni daga suffan ɗan uwan ki ba Nusaiba .


A guje na ƙarisa ɗaki hawaye masu zafi ne suka zubo daga ƙunci na ya zanyi ya kamata jama,a su fahimce ni son JB yayi mun kamun zaren leda bana iya jin zan ya gashi nayi kuka sosai har bacci ya ɗauke ni bayan na farka ne na tambayi Aliyu ina ya Ibrahim yace mun ya tafi jijjiga kai nayi ina cikin tsayuwa ina karanta wasiƙar jaki sai jin muryan Hajiya nayi "Nusaiba har kinyi waye War da zaki ce bake son Ibrahim me ya tare miki a she ke baki da hankali in kuwa kika ce Ibrahim bai yi miki ba duk duniya ban ga wanda zaki ce kina so ba ya gaya mun a kwai wanda kike so ki gaya mana waye ne ɗan wani gari ne ɗan waye shi?


"Hajiya ba na son kowa kawai soyayyar ce yanzu bata raina jina ke kaman shima Ibrahim ɗin mutuwa zaiyi shine dalili na "da yake ranshi a hannun ki yake ba to ki sani ko dai ki auri Ibrahim ko ki dai na kirana da sunan mahaifiyar ki tunda ban cencenci alfarma a gare ki ba sannan na dai na tausayin ki ko da mutuwa zakiyi ki nemi wanda zai yi miki jinya na zare hannun na daga komai naki da sauri na ƙarisa gun Hajiya na kama hannun ta ture ni tayi sai da na faɗi ƙasa na shiga ɗaki na kira ya Ibrahim yaƙi ɗauka na tura mishi saƙo yaƙi da womun da amsa na rasa me ke yi mun ɗadi duniyar tayi mun zafi da wanne zanji matsalan ya Ibrahim ko dai dana JB ga saƙon da Doctor ya tura mun nace wa yana kan bakan shi ya fasa barina ya na tare dani kar in barshi ya shiga wani hali oh ni Nusaiba ya zanyi wani mahangar zan duba a cikin su .




Kwana uku nayi ko da na gaishe da Hajiya ko amsa wa bata yi sai na dai na zuwa in da take gudun kar fishin yayi yawa ina zaune misalin ƙarfe sha ɗaya na safe kiran JB ya shigo waya ta ɗauka nayi nayi shiru yayi sallama na amsa sai jinayi yace ganinan a ƙofar get ɗin ku ,duk da ina son ganin JB a karon nan kuma sai naji nafi kowa tsanar shi "me ya kawo ka gidan mu bana son in ƙara ganin fuskar ka, ka jefa ni akuba ka touzartani katafi ba na son ganin ka ".


Da gaske ba ke son gani na Nusaiba!




e ba na son ganin ka ,katafi ina cikin matsala kar ka ƙara jefani a wani "ba zan tafi ba ko da kwana zanyi tun da nazo sai na ganki ".


Daukar hijabi na nayi nafita haƙiƙa shine naga ya rame yafita ta hayya cin shi shigo wa nayi da shi na kai shi ɗakin baƙi naje nakawo mishi ruwa da abinci na zauna nayi shiru ko magana ban yi ba ya sha ruwan "yau na tabbata nafice miki daga rai bake son ganina ko kaɗan ko kiyi haƙuri don Allah laifi nane"muddin kana son na haƙura to ka gayamun abu guda uku kuma ya kasance duk gaskiya ce zata fito daga bakin ka ,da gaske ne ranan mahaifin ka ya karɓi wayar ka ko dai ƙarya ne shin ya maganar auren ka da gaske ne ko dai shima ?
Shiru yayi ya ɗau lokaci kafun yayi mun magana "kiyi mun afuwa wallahi ƙarya nake yi a lokacin kin dameni da kira ne abu na biyu kuwa maganar auren naga yayi shiru gaskiya ba da gaske bane na shiga rayuwar kine don wata manufa da ban sai gashi Allah yayi miki sakayya ta wani hanyar nasan ke macece mai kirkin gaske sannan ke mai afuwa ne na kamu da son ki sosai a raina wallahi rasa ki tamkar rasa wani ɓangare ne na jiki na ki yafe mun don Allah . dogon numfashi naja "JB nasan tun ba yau ba kai maƙarya cine kai mungu ne gashi karaba ni da martaba na shekara talatin da uku ina killace kai na daga zina sai gashi rana ɗaya ka karabani da komai nawa ka yaudari Aisha ka sa iyayen ta sun tsane ta kasa rashin yadda a tsakanin su wallahi ba zan yafe maka ba ka cuceni koda son ka zai zama ajali na na barka kunna mishi hiran da mukayi da A'isha nayi wannan duk laifin kane ga kuma hoton da muka ɗauka nayi bincike a kanka naga kai ɗin fuska uku gareka ni yanzu an mun miji ɗan uwa nane ba ta yadda zan yi in bijire musu ko da ban son shi ba auren ka babban matsala zai zame mun ina da kudin da zan buɗe maka shago ko dai baka wani jari dan murufawa juna a Siri sai dai kash kazo a wata mahangar bazan iya rayuwa da maƙarya ci ba ban son gaba in na baka dukiya ta mezaka ce mun ba .


Hawaye yatayi kuka yake yi kamar ranshi zai fita "wallahi Nusaiba bazakiyi aure ki barni ba kina sona har yanzu don ke ba maƙaryaci bace kamar nizan kashe kashe ki in kashe wanda zaki aura ki zaɓi ɗaya ko soyayya dani ko mutuwar mu wanne kika zaɓa a ciki .


Na zaɓi mutuwa da sake tarayya da kai JB Allah ya tsinewa soyayya JB in dai haka soyayyar take meyasa mutane dayawa basuyi mun illar da kayi mun ba meyasa mutane masu daraja naƙisu sabo da kai kafice mana daga gida tarayya ta da kai bata amfane ni da komai ba sai dana sani,na tashi zan bar ɗakin ya riƙe mun hijabi juyowa nayina ɗauke shi da mari gudu biyu ..
[11/4, 21:47] Maman Khairat: WATA MAHANGAR


Story and writing by Amina ma'aji Ahmad Toshiba maimuna Tijjani Iyam


Zaki sanya kuɗin ki ta 400 wannan asusun Amina maaji account no 4271914914 FCMB sai shedar biya wannan no 08068748984




LAMBA NA ASHIRIN DA BIYU




_________Yar uwar ki kuma taya kenan mekike nufi ne don Allah yau she kika cenza daga mai gaskiya kika dawo mai bincike?




JB Wannan ba shine abun da zakayi mun magana a kai ba kafara tsarkake zuciyar ka da niya mai kyau kana yaron ka a farkon soyayyar ka ,kasa yaudara da cin mutunci da nuna ,isa kai waye JB yau she kazo duniya waye a tattare da kai dame kake gadara nasaba ko dai kima ko daraja ko kuɗi ko kyau ni har ka,isa ka yaudare ni wallahi tunda na rigaka fitowa duniya dole akwai abun da nasani wanda kai baka sanshi ba. yaushe balagar ka tafara tasiri ina son in gaya maka kafita ta harka ta in ba haka ba zan baka mamaki .
a lokacin da narubuta mishi natura mishi yasha ruwan jikin shi ya tsorita da kalamai na sosai a,bubuwan duk sunyi mishi yawa sosai zafi biyu duk a lokaci ɗaya "kiyi haƙuri don Allah wallahi rufe ki danayi ba yana nufin kinyi mun wani abu bane kawai raina ne ya ɓaci yarinyar da a kecewa za,bani ita ce aka ,kawo ta barno wai Musa ba da,ita shine duk abun ya dameni ina kaunar ki,nasan kinyi mun halacci wanda a nasabar ki kinfi ƙarfi na amma kika amince da soyayya da ni har na yaudare ki, ki yafe mun don Allah zan kiyaye zuciya ta ke, take kauna kece wanda zan zauna dake batare da naji ciwon abun da kikayi mun ba kamar yadda,kika faɗa so halitta ne nima na kamu da ƙaunar ki ,ina neman afuwan ki ".


Duk ƙarya ce irin na shi nasan waye JB har ga Allah soyayyar shi ta fice mun daga rai ban,iya walaƙanci ba ban kuma tashi naga a nayi ba amma JB ya bani haushi ,narasa dalilin zubar hawaye na tausayi ko dai takaici ne yasani kuka babu wanda ya gane ina kuka abincin dare ko ci banyi ba. Ibrahim yana da wani kunya a duk lokacin da mahaifin shi yake gari ko kulani sosai bayayi mahaifin shi mutum ne mai sauƙin kai duk da mahaifina yana da zafi sosai da safe muka shirya muka nufi asibiti bamu sha wahala ba muka samu doctor Salisu ya karɓe mu hannu biyu bayan tambayoyin da yayi mun da yadda nake ji,in raina ya ɓaci komai nagaya mishi ban ɓoye komai ba yace in raina ya ɓaci wani yanayi nake tsintar kai na bashi amsa nayi da cewa hajijiya shine abu na farko da zan fara ji sai zuciya na za'tayi zafi kamar an zuba ruwan zafi,bugun zuciyar zai ɗingayi a kai a kai shine abun da nake ji wataran kuma ƙafana zai ɗau zafi sosai .


"karki damu sannan shawaran da zan baki karkisa tinani dayawa a ranki karkuma ki dinga barin zuciyar ki ,tana tsinkewa ko dai wani abu mai ƙara ki gujewa hakan sannan kidinga kulawa da kanki banda hayaniya da kuma tinani Allah ya baki lafiya".


"Amin ya rabbi ".




Magani ya rubuta yace a je a siyo a kawo mishi amma yanzu yake so ya nuna mun yadda zansha maganin ya Ibrahim ne yaje ya siyo ya dawo ya nuna mun yadda zan yi amfani da shi munyi mishi godiya sosai a kwai shi da kirki gaskiya in da a ce haka likitoti suke wallahi da babu wanda zai ƙi zuwa asibiti muna iso wa gida naji ya Ibrahim yayi mun magana "kije ki huta sannan kicewa A'isha don Allah karta dameki,da surutu.




Shida kanshi ya je ya kawo mana abinci tare mukaci munata hira "Nusaiba gobe muje kiga gidan namu mana in bai yi miki ba sai mu cenza tsarin gidan ko mekika gani "haba komai yayi ba ka nuna mun a waya ba ba sai naje ba Allah ya sanya alkairi.


Ki ɗaure kije mana ai zaifi keda kanki ko yaya ne zamu rayu a ciki tare da yaran mu ,muba su kulawa in sha Allahu baki da mijin da yafini kinga jibi zaki koma "haka ne Allah ya kaimu goben yasa muna da rai .


Amin Mata na


Murmushi nayi wato shifa jiyake har an bashi ni,shi yasa yake ta wani shiri kallon shi nakeyi na zuba mishi ido ne kawai .


Washegari


Muka je na duba gidan ya tsaru sosai gaskiya gida ne wanda,duk ma,abocin rayuwa a gidan sai dai yace Alhamdulillah don komai yazo haƙiƙa Ibrahim ya na sona son da bazan kwatanta shi da komai ba ya nuna mun ƙauna fiye da komai daɗi yake ji "me kike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login