Showing 1 words to 3000 words out of 54915 words

Chapter 1 - HAMDAH BOOK2 COMPLETE

Wani irin kallo yake bin Na'ima da shi yayin da yakejin kwakwalwar sa nawani irin juyawa zuciyar sa kuwa bugu yake kamar zai faso kirjin sa yafito,

System

ɗ

in gaban sa yature gefe kana cikin jan numfashi ha

ɗ

e da huci yace

"Me kike son fa

ɗ

a ne kam me kike

nufi?!".

baki ta karkata tace

"Ina nufin akan gado na samesu sarkafe da juna suna ai kata ba

ɗ

ala".

ɗ

an sakai ta maganar nata tayi kana tashiga jan hanci tana matse ido da karfi wasu gun tayen hawayen da suka fito takai yatsa ta sharce kana cikin murya mai

kamada mai sonyi kuka tacigaba da fa

ɗ

in.

"Wlh abun nan ya jima yana dami na, Ni nasan akuyata tayi kuka nasan bani da hakuri amma bazan iya cin amanar aure ba,bazan iya cigaba da zuba ido ana ha'intar kaba bazan iya gani ka kar

ɓ

i

ɗ

an shege a rashin sani b

a,kayi tunani da kyau taya za'ayi cikin wata guda ya zamo naka bayan a cikin watan baka garin kuma ka barta bata da sarki".

da karfi ya furta

"Ya isa!".

ya mike tsaye cikin jin yanda kansa ke juya masa yanufi cikin bedroom

ɗ

in sa.

bayan sa tabi da kallo ha

r yashige yarufo kofar da karfi,

sai ta saki wani murmushi tamike ta koma side

ɗ

in ta tanajin zuciyar ta wasai...

Wani irin bugawa kirjina yayi da mugun karfi acikin baccin da nake wan da nakoma bayan sallar asuba,

afirgice na mike zaune tare da dafe kirj

in da yake harbawa da karfi-karfi. jikina na rawa na zamo daga kan gadon na nufi kofa da sauri na fita ta cikin babban parlour nabi nanufi side

ɗ

in sa da sauri na tura kofar bedroom

ɗ

in sa yayin da na dafe kirjina da hannuna guda,

ya na tsaye cikin

ɗ

akin y

abai wa kofa baya da sauri na isa na rungumo shi ta baya,tare da manna kirjina da ki bugawa da karfi cikin bayan shi.

"Ya SALEEM".

nakira sunan shi muryata na rawa,

juyowa yayi yaciro ni a jikinsa da karfi tare da watsa min wani irin kallo, fuskarsa ta rik

i

ɗ

e takoma irin fuskar Ya SALEEM

ɗ

in baya babu wasa ko annuri kan fuskar nasa,

cike da fargaba da tsoron ganin yanayin sana cikin muryar kukan da ya su

ɓ

uce min nace

"Ya SALEEM wani mutuwar a ka kuma ko? dan Allah ka fa

ɗ

a min yanzu ba sai naje gida ba kafa

ɗ

a min kawai nima na mutu ko zan huta da azabar da nake ji cikin zuciya ta".

hannuna ya damko da karfi ya janyoni ya nufi kofa dani cikin muryar kuka nacigaba da fa

ɗ

in

"Ya SALEEM karka kai Ni ka nuna min gawar wani, mutuwa zanyi".

baiyi magana ba bai kuma s

ake hannuna ba har muka fito cikin parlour'n sa,kana ya saki hannuna cikin fusa tacciyar murya wanda ko a da can baya kafin zuwa na gidan da kuma farin zuwana gidan ban ta

ɓ

a jin yayi min magana da irin saba yace

"Waye uban sa!!?".

bin in da ya sauke yatsar

sa nayi da ido kana na

ɗ

a go na kalli fuskarsa da babu ko

ɗ

igon annuri cikin rashin fahimta nake kallon sa.

wani uban tsawa ya buga min tare da kuma fa

ɗ

in

"Waye uban sa nace!".

wani irin zabura nayi da jin sawan da ya bugamin ya kuma danna yatsarsa da ke k

an cikina sosai,nan take abun da ke cikina ya motsa da karfi.

jikina na rawa na kai yatsata sai tin kirjin sa nace

"Gashi nan".

hannuna ya bige da karfi cikin kuma tamke fuska yace

"Raina min hankali zakiyi fa

ɗ

a min waye shi waye shi da har zai ha

ɗ

a muhal

li da ni!".

kuka na sake da karfi ina fa

ɗ

in

"Kai ne uban sa Ni bansan wani ba Ya SALEEM dan Allah ka dai na min wannan wasan kai ne uban sa kaine-kaine!".

nafa

ɗ

a da karfi.

ida nunsa ya

ɗ

aura cikin nawa kana yace

"Ni abokin wasan kine da zan miki wasa in ta

n bayeki uban sa kice ina miki wasa akan bakisan uban nasa bane ko..."

da karfi na rufe idanuna batare da na bari ya karasa fa

ɗ

ar abun da zai fa

ɗ

an ba nace

"Ni ban sani ba, ban sani ba, ban sani ba, ban san kowa ba Ni kai nasa Ni kai ne uban sa".

nafa

ɗ

a da

karfi cikin muryar shashsheka da toshewar kwakwalwa da gaza fahim tar in da ya dosa.

"Uban sa shi ne wan da yake sajewa da kayan makarantar su yazo yagama abun da zaiyi yafita, ai rana dubu ta

ɓ

arawo rana

ɗ

aya ce tak na mai kaya".

cak na ji kukan da nake

ya tsaya a hankali na juyo in da naji maganar ke fito wa, Na'ima nagani tana tahowa cikin parlour'n cikin isa da izza ta karaso cikin parlour'n tana cigaba da fa

ɗ

in

"Ai ita da ma haka rayuwa take zaka da

ɗ

e kana tsula tsiyar ka rana

ɗ

aya tak a sirin ka ya

tonu, baki ta

ɓ

a tunanin zuwan wannan ranar bako?".

da

ɗ

inbin mamaki nake kallon ta yayin da naji abun dake cikin kwakwalwa ta yana son fin karfin tunanina,kai na na dafe da karfi jin yana min wani irin mugun sara.

maganar ta nakuma sinkayo wa

"Da auren ka

karika kawo maza cikin gidan auren ka wannan wace irin rayuwa ce".

zuwa yanzu kam na fahimci duk inda batun nasu ya dosa da sauri na waigo in da take nashiga girgiza kai tare da fa

ɗ

in

"Aunty Na'ima kiji tsoron Allah me kike son fa

ɗ

a a kai na".

kugu ta rike

tace

"Amma gaskiya yarin yar nan to in banji tsoron Allah ba tsoron ki zanji abun da kike ai katawa ne yau ashirin ki ya toni bazan ta

ɓ

a zuba ido a haifo

ɗ

an shege cikin gidan nan a matsayin

ɗ

an gidan nan ba, da ma nasan zaki musa dan bakiyi zaton ranar

tonon asiri irin na yauba".

kallon ta ta maida kan Ya SALEEM da ya zube kan kujera tare da dafe kansa da hannayen sa biyu tace

"My SALEEM Ina da shaidu kwarara guda uku wan da duk wani abun da ke faruwa a cikin gidan nan suna gani sun ma rigani gani, kuma

ko Kotun koli ne zanje da su".

tsayuwar ta ta gyara ta dubi kofa kana ta bu

ɗ

e murya tace

"Baba Mai gani,Sani direver Habu mai shara".

Da sauri na juyo jin an turo kofar da sallama,

baba mai gani na gaba Habu da Sani suna biye da shi,suka karaso cikin parl

our'n kan su a kasa,

a kasa suka zauna ta

ɗ

an gefe kana baba mai gadi yakuma sunkuyar da kai yace

"Gamu Hajiya". baya tayi ta zauna kan kujerar da ke bayan ta kana ta dube su sannan ta mai da duban ta kan Ya SALEEM,

da har lokacin hannunsa na dafe a kansa

idanunsa sun ka

ɗ

a sunyi jajirr sannan tace

"Wa

ɗ

an nan sune shai du na kuma duk kanin su sun rigani sanin abun da ke faruwa amma gasu kaji daga bakin su ranar wanka ba'a

ɓ

oye cibi"..

Bin su yayi da ido har lokacin bai furta komai ba dan yan da yake jin ka

nsa ya zarce tunanin mai tunani.

cikin wani irin bakar yanayi yakuma duban su kana yace

"Wa yake zuwa gidan nan bayan bana nan?".

ganin ya zuba musu ido yasa baba mai gadi gyara zama ya da

ɗ

a yin kasa da kai kana yasoma magana

"Allah ya huci zuciyar ka rank

a shida

ɗ

e,wata ranar da kayi tafiya da yamma ina zaune a bakin get naji ana ƙwanƙwasa kofa

sai na mike naje na bu

ɗ

e karamar kofa naleka, sai naga wani

ɗ

an matashi tsaye da kayan makaranta a jikinsa nan nake tan bayar sa lafiya gurin wa yazo yake buga kofa,

shine yace min shi

ɗ

an makarantar su HAMDAH ne gurin ta yazo dajin hakan kuma da ganin sa da kayan makarantar nasu sai na bu

ɗ

e masa kofar yashiga,

to ina dai daga zaune lokacin

tun da yashiga kuma bai fito ba sai daf magriba, washegari yakuma dawowa da l

ittattafai a hannunsa yace min wai zaije koya mata karatu ne ita takira sa,to tun daga ranar ya jera sati yana zuwa da kayan makaranta sai daga baya kuma ya dawo zuwa da kayan gida". yana kai wa nan yakuma yin kasa da kai cikin nuna tsantsar gaskiya.

Sani

ya nisa kana yace

"Oga ranar ina cikin wanke mota nima na gansa ya shige cikin side

ɗ

in ta da kayan makaranta a jikin sa, to nima dai kusan kullum sai na gansa yashigo kuma lokacin da kayi tafiyar nan ne, wata rana kuma ina daga cikin parking space na han

go su sun fito tana yi masa rakiya sai dai daga bakin kofar side

ɗ

in ta ta tsaya shikuma yafita".

Zama Habu ya da

ɗ

a gyarawa kana ya fuskanci Ya SALEEM da kyau kana yaso ma magana yayin da yayi kasa da kansa yace

"Oga lokacin da kayi tafiya kana da kwana 25

ranar ina cikin sharar yamma da sauri dan ranar na makara har gurin ya fara rufawa ina cikin share ta bayan

ɗ

akin ta ta gurin window najiyo dariya sosai na tashi kuma muryar na miji ne, to ban kula ba dai nacigaba da sharana dan a tunani na kunne nane yaj

i min karya dan nasan dai baka gari,

to can kuma sai narikajin muryar na mijin dai to da nagama sharana har zan wuce sai narika jin wasu ƴan maganganu haka, sai kuma na leka sai naga wani mutum a kan gadon ta abun dai babu kyan gani,

to a lokacin naji mu

ryar Hajiya tana rafka salati shine na zago da sauri".

Sani ya kar

ɓ

i maganar da fa

ɗ

in

"Nima ganin Habu da sauri ya shiga cikin side

ɗ

in ta da kuma ihun Hajiya da nake jiyowa shine muka rufa masa baya nida baba mai gadi to shine muka tadda mutumin yana fit

o wa daga

ɗ

akin ta"...

Kamar a mafarki haka nake jin maganar nasu sai na rika bin bakin kowannen su da kallo duk wan da yakar

ɓ

i maganar sai na zubawa bakin sa ido har sai yakai karshen maganar nasa,

gaba

ɗ

aya ƙwaƙwalwa ta tatsaya cak ta dai na ai ki, baza

n iya fasalta yanayin da nake ciki ba sai dai inaji a lokacin in da mutuwa zata

ɗ

auke ni da taga ma yimin gata a rayu.

tabbas na yarda da cewa in kaga kana kuka to shima wata rahama ce da sassauci wa zuciya, idanuna sun kafe sun bushe babu ko

ɗ

igon hawaye

a cikin su, numfashi na sai yi yake kamar zai bar jikina da zai tafi da yayi min babbar gata a lokacin.

Maganar Ya SALEEM najiyo a sama

"Meyasa duk wa

ɗ

an nan abubuwan suna faruwa ba wanda ya ta

ɓ

a fa

ɗ

a min? har da kai mai gadi in su tunanin su bai kai nan b

a ai kai duk kanin mu ka haife mu kana kallon

ɓ

arna na wanzuwa bazaka sanar a magance abun da wuri ba".

kasa baba Mai gadi yada

ɗ

a yi da kai kana yace

"Allah ya huci zuciyar ka gudun faruwan wata matsalar ce yasa ban sanar ba".

da hannu yayi musu alama da

kofa kana yace

"Ku tashi kuje".

da sauri suka mike sukayi waje Na'ima ma ta mike tanufi side

ɗ

in ta.

sai a lokacin na sami damar janyo numfashi na.

idanunsa ya rumtse da karfi kana ya mike zumbur ya damko hannuna cikin tsananin bakar

ɓ

acin rai da kunar zuc

iya.

kai nashi girgizawa jin yan da harshe na yayi min wani irin mugun nauyi nakasa koda iya matsa shi bare na iya furta wani abu da kyar nakuma iya jan numfashi tare da fa

ɗ

in

"Wlh Ya SALEEM ban san komai ba ban san komai game da wannan maganar ba wlh na r

antse da Allah duk abun da suka fa

ɗ

a ba gaskiya bane Ya SALEEM cikin nan naka ne kai ma kasan naka ne".

hannuna yakuma damkewa da karfi kana

ya yarfamin wani marin da saida naji jina ya tsaya na

ɗ

an wani lokaci,cikin kakkausar murya yace

"Kada ki sake dan

ganta ni da wannan kazamtaccen cikin Ni ba uban sa bane

kada ki yaudari kanki da abun da ke cikin cikin ki kan cewa Ni uban sane". sai kuma ya sassauta murya ya

ɗ

aura idanunsa kan fuskata kana yace

"Akan me yasa zaki hori zuciyata da wannan mummunar horo

n me na gaza miki da har bayan bana nan zaki kawo wani cikin gidana harkan shin fi

ɗ

in mu har ki isar dashi muhallin da ni ka

ɗ

ai na dace dashi??

Jeki na haramta kaina gare ki,jeki nace!!".

yafa

ɗ

a cikin karaji tare da hangizani, nayi tangal-tangal kamar zan

fa

ɗ

i kasa, wani irin motsawa cikina yayi har sai da nakai hannu na dafe cikin,a fusace ya maso ni tare da kuma ruko hannuna yafisgo ni yanufi kofa yabu

ɗ

e ya hangizani waje cikin nuna Ni da yatsa yace

"Tafi na daina ganin ki na dai na ganin wannan kazamta

ccen cikin na haramta kai na gare ki!".

yakuma nanata karmar haramta kansa a gare ni a karo na biyu,

yana kaiwa nan yaja kofar ya rufe da karfi.

"Innalillahi wa'inna'ilaihirraji'un".

nafurta da karfe sai kawai naji wani kuka yazo min da sauri mai ha

ɗ

e da g

udu na juya tare da fashewa da kuka mai tsanani nanufi side

ɗ

ina, koda nashiga bedroom rasa me zanyi sai narika zaga cikin

ɗ

akin ina cigaba da kuka nakai tsawon minti 10 ina zaga cikin

ɗ

akin da kuka narasa meke min da

ɗ

i me zanyi guda

ɗ

aya,

sai a lokacin na

juya na isa gaban wardrobe na tu

ɓ

e kayan jikina na ciro riga da zani na atamfa nasa na zura hijabi na janyo akwatin da lokacin rasuwar Inna yakai min kaya a ciki tun da na dawo na aje akwatin ban kuma bi ta kansa ba kayane kala biyar a cikin na janyo

nayi

waje.

Ina fita naga Salele tsaye a can gefe yayi jigum ya zubawa kofar side

ɗ

in ido,muna ha

ɗ

a ido da shi sai ya girgiza min kai tare da share wasu kwallar da suka zubo mishi,juyawa nayi nasoma tafiya in da tafiyar kawai nake amma bana sanin in da nake je

fa kafata,

har nafita daga gidan na tari mai a dai-daita ko da muka isa na sau ka nace masa bari naje na amso masa ku

ɗ

i ganin yan da nake kuka yasa mai napep

ɗ

in cewa nabar shi Allah ya jikan rai. dan shi a zaton shi mutuwa akayi.

A farfajiyar gida na yar

da akwatin ina jin mai gadi yana tanbaya ta lafiya ban ko juyo ba nayi ciki da sauri,

A parlour na tadda Ummi zaune ganin yan da nashiga yasata mikewa da sauri tana fa

ɗ

in

"Ke HAMDAH menene?".

rungume ta nayi tare da kuma kara sautin kuka na,

a ki

ɗ

ime Ummi

taci gaba da fa

ɗ

in

"Menene me yafaru??".

ban iya cewa komai ba sai rusar kukan da nake.

Jijjiga ni tayi tace

"Ke HAMDAH ki nutsu ki fa

ɗ

a min menene menene kuma???".

cikin muryar kuka sosai nashiga fa

ɗ

in

"Ummi wlh cikin sane narantse da Allah cikin sani".

cikin rashin fahimta da soma shiga damuwa da ganin yan da nake maganar kamar numfashi na zai kwace tace

"Cikin wa? menene ya sami cikin?? kinutsu ki fa

ɗ

a min".

hannunta na rike da karfi cikin fizgar numfashi nace

"Ya SALEEM Ummi Ya SALEEM Ni ban san komai

ba ban san me suke fa

ɗ

a ba na rantse Ummi ban san komai ba"..

da sauri goggo Hauwa da Aunty Halima suka fito suna fa

ɗ

in

"Menene me ya same ta?".

Ummi tace

"To ni ma dai ban sani ba ganin ta kawai nayi kamar an jefo ta".

goggo Hauwa ta ruko ni tace

"Ke HAM

DAH wani abun ne yafaru a gidan naku?".

kai nashiga gya

ɗ

a mata tace

"To menene".

Nace "Goggo Ya SALEEM ne Ya SALEEM ne".

sai kuka yaci karfina,gaba

ɗ

ayan su jikinsu yagama mutuwa cikin hanzari Ummi ta nufi

ɗ

akin Abba kasan cewar yau Saturday ne yana gida,

a tare suka fito da shi har lokacin ina rike a hannun goggo Hauwa,tsawa Abba yabuga min yace

"Ke wai meye haka kin bi kin tadawa mutane hankali da safen nan".

kokarin danne kukan nashiga yi dan nasan halin Abba shi ba irin Abbu bane mai jurar rarrashi,kara

so wa cikin parlour'n yayi yana kuma fa

ɗ

in

"In bazaki fa

ɗ

i abun da ya same ki ba yi waje kije kiyi kukan naki,ina SALEEM

ɗ

in yake?".

toshe bakina nayi da tafin hannuna cikin jan shashsheka nace.

"Yace na tafi ya haramta kaishi gare ni wai cikin ba nashi b

ane".

na karasa cikin kuka sosai.

wani irin zabura su goggo Hauwa sukayi Ummi kam sai da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login