Showing 18001 words to 21000 words out of 54915 words
kofar gidan, kallon mutumin nayi dan na gane shi ganina da shi na biyu kenan
gaishe sa nayi ya amsa fuska a turnuke sannan yace
"Fasuma tana cik
i?".
nace "Eh".
fuska yada
ɗ
a turnike wa ya turo tunbi gaba yace "Je kice mata Alhji Mamman ne yazo".
nace to. najuya nako ma ciki
Mama na sun kuye tana gyara min pillow da ta dauko min na karaso in da take tace
"Yau wa zo ki kwanta ko Allah zai sa ki Sami
bacci ko bakiyi da daddaren ba zai zo da sauki".
nace "To, Mama wai Alhaji Mamman yazo".
cak ta sai da hannunta daga abun da take,ido na
ɗ
an tsura mata ganin yanayin da ta shiga daga fa
ɗ
a mata wan da yazo
ɗ
in, tana sunkuye kanta a kasa bata kuma aje pillow
'n dake hannunta ba.
karo na uku kenan aduk san da Alhaji Mamman yazo ina lura da ita irin wannan yanayin take shiga,
"Ko me yasa?". nayi tambayar azuciya ta,a sanyaye ta
ɗ
ago ta nufi
ɗ
aki can tafito da mayafi da kuma ku
ɗ
i a hannunta,
tanufi kofar gida.
D
aga in da nake zaune inajuyo sautin Muryar Alhaji Mamman sai dai bana fahimtar abun da yake fa
ɗ
a,
ta
ɓ
a lokaci kafin tashigo,ido na bita da shi har takara so in da nake,
kan kujera ƴar tsuguno ta zauna jiki ba kwari,
tadube ni nima ita nake kallo kallo
ɗ
aya
zaka yi mata kasan cikin muguwar damuwa take,
"To wanene shi?".
nakuma yi tan bayar a zuciya ta, wan da bansan har ya fito ba sai da naji tace
"Hmm wan mai gida nane ubansu
ɗ
aya".
da sauri na kuma duban ta taci gaba da fa
ɗ
in
"Shi ne mai wannan gidan zaman
haya dama muke aciki,
to bayan rasuwar sa sai nauyin yadawo kaina ni nake biyan ku
ɗ
in hayar to yanzu yana bina ku
ɗ
in shekara 2 ne da ban samu na biya ba shine yake ta sintirin kar
ɓ
a,
ƴ
an ku
ɗ
a
ɗ
en da suke hannuna na kai masa kafin na samu wasu na kara masa
yaki kar
ɓ
a,
wai sai na ha
ɗ
a masa duka na shekara biyun,
yanzu dai na basa hakuri yatafi,
to bari mu gani mu
ɗ
an ta
ɓ
a sana'ar na
ɗ
an kwana biyu ko Allah zai za a samu
ɗ
an wani abu sai a ha
ɗ
a abashi".
tau sayin Mama ya kama ni kwarai nace
"Allah yasa a samu
acikin satin nan ma sai a basa".
tace "Amin"...
Bayan sati biyu.
hakan yayi dai-dai da watannen cikina 8 da sati biyu, zaune nake a
ɗ
aki bayan na idar da sallar azahar da sauri na yunkura na mike da kyar jin fitsari ya taho min lokaci guda kamar zai f
ito,da sauri na fita naje bayi nayi,nayi mamakin
ɗ
an fitsarin da nayi bana kirkiba amma nake jin sa kamar zai fito kafin na isa bayin.
Na komo
ɗ
aki ina zama bada jimawa ba nakuma jin irin fitsarin
ɗ
azu, koda na koma bayin shima ba da yawa nayi ba,sai dai n
ayi irin haka har sau hudu,zuwa yanzu kam abun yafara damu na,yunkurin mikewa nake jin wani ya taho,amma nayi nayi na iya mike wan na kasa,
da kyar na tattaro ragowar karfi na na yunkura zan mike, ba shiri na koma zaune da sauri jin wani irin sarawar da ba
yana yayi da mugun karfi.
a take kuma marana shima ya amsa dayi min wani irin mummunar mur
ɗ
a,
sulalewa kasan
ɗ
akin nayi nashiga murkususu.
Cikin tsananin jin azaba da karfi na furta
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un!".
da sauri mama dake ai ki tsakar g
ida tashigo tun kan ta karaso take fa
ɗ
in
"Yaya dai lafiya HAMDAH?".
cikin hanzari takaraso in da nake kwance ina juyi cikin azaba cikin tashin hankali tace
"Subhalallhi yaya dai HAMDAH".
kai nashiga juyawa cikin jin azaba da kyar na iya furta
"Wayyo Allah
bayana marana wayyo Mama zan mutu".
a ki
ɗ
ime ta
ɗ
a goni ta tallafo ni jikin ta tana fa
ɗ
in
"Ikon Allah sannu ina ganin juyi ne dai dai lokacin haihuwa kam da saura sannu kinji"..
hannunta na kankame da karfi jin marana ya kuma mur
ɗ
ani sai naji fitsarin nan
irin na
ɗ
a zu nan da nan jikina yakama rawa nada
ɗ
a kankame Mama da karfi nabu
ɗ
e baki zanyi magana sai naji wani
ɗ
umi yana bin kafata,
da mamaki Mama ke kallon kafata tace
"Ikon Allah ga alamar haihuwa kuma tun lokaci baiyi ba".
ni dai a sama nake jinta dan
azabar da nake ji yanzu yafi min kama da nafitan rai duk da bansan zafin fitar raiba amma nasan babu abun da yakai shi zafi,
nagama sadakarwa raina ne zai fita dan azabar da nake ciki yanzu yawuci na kwatanta shi.
maganar ta nakuma ji a sama tana fa
ɗ
in
"T
abbas haihuwa ce an
ɓ
ata da lissafin ne dai".
pillow ta janyo ta saka kai na a kai kana ta mike da sauri tafita,can an jima ta wado rike da kofi da ruwan hulba wan da ta tafasa shi ta tallafo kai na tasaka min kofin a baki tace
"Sha da zafin sa in sha All
ahu zai zo miki da sauki".
da kyar na bu
ɗ
e baki na soma sha nan take wani sabon zufa yashiga keto min..
Akai-akai tarika bani ruwan idan ya
ɗ
au sanyi sai taje ta
ɗ
uma takuma bani nasha,zatona zan ji sauƙin kamar yadda tace amma me sai ji nake kamar ana da
ɗ
a hangizo ciwon ne,
kofin tamiko min tace "Karasa wannan sai na je na karo wani in Allah ya yar da yanzu zaki warke".
kuka na fashe dashi cikin muryar kuka nace
"Wayyo Allah Mama Ni dai idan nasha ciwon karuwa yake da
ɗ
a yi".
da sauri tace
"A'a yi shiru da
i na kukan ba'a yin kuka a irin wannan ciwon ai karuwa ciwon yake yi idan kace zaka yi masa kuka,ko kina so ya karu ne?".
da sauri na girgiza kai tace
"To in kuwa haka ne kada ma kibari wani yaji kukan ki ko Ni da nake kusa dake in kuma ba haka ba to ciwon
bazai ta
ɓ
a bari ba sai dai ma yakaruwa addu'a zaki rika yi da salati nima kuma zan taya ki".
cikin jin tsoron abun da tafa
ɗ
a na ha
ɗ
iye kukan sai juya kai nake cikin jin azaba...
abu kamar wasa sai da
ɗ
a zamowa gaskiya yake,tun azahar har la'asar ina abu
guda fa
ɗ
ar kalar azabar da nake ciki bazai misaltu ba,
zuwa yanzu Mama ta fara shiga damuwa ganin an shari wasu ƴan awanni babu wani labari,ta dube ni cikin tausayawa tace bari taje gun Malam Musa ta amso min magani.
tafita da sauri,
batare da
ɓ
ata lokaci
ba ta dawo rike da kwarya a hannunta tana kusa kan ta cikin
ɗ
akin tayi wurgi da kwaryar da gudu takaraso in da nake durkushe sai kakkkarwa nake narike marata danake jin kamar zai fashe da karfi,sai nanata kalmar Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un nake.
tar
uko ni tana fa
ɗ
in
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un, taso muje asibiti sannu ƴar nan daure ki mike".
sai kuma ta sake ni tafita da sauri tana fa
ɗ
in
"Bari na taro mai abun hawa".
tana fita akaci sa'a tasamu a kofar gida yasau ke wata mata ta tsai da shi
takomo ciki da tai makon ta na iya mikewa tsaye a duke muka fito,muka shiga napep muka nufi asibitin danake awu,
batare da
ɓ
ata lokaci ba suka kar
ɓ
e ni aka shige dani
ɗ
akin da aka tana da domin masu haihuwa.
nan da nan nurse's suka fara ai kin su,
sai da
i har yamma labari bata sauya ba, sai gashi-gashi haihuwa zai zo sai ya tsaya duk wani iya bakin kokarin nurse's
ɗ
in sun yi amma abun yaci tura,har aka kira sallar magriba,
sukace gaskiya yafi karfin su mutafi babban asibiti.
A cikin adai-daita mama nari
ke da ni dan zuwa yanzu karfi na yakare gaba
ɗ
aya,da kyar na bu
ɗ
i baki nace
"Mama ki mai dani gida kawai ni nasan mutuwa zan yi".
cikin tashin hankalin da take ciki tace
"Ki dai na fa
ɗ
an haka HAMDAH in Sha Allahu zaki sauka lafiya da yar dar uban giji"....
koda muka isa asibitin aka shiga bani tai makon gaggawa, likitoci mata uku ne a kaina biyu mata
ɗ
aya na mini.
Inaji cikin harshen turanci suke fa
ɗ
in
"Bazata iya haihuwa da kan ta ba dole sai an mata CS yanzu kuma batare da
ɓ
ata lokaci ba".
kuka na fashe d
a shi ina fa
ɗ
in
"Wayyo Allah Inna Ummi na wayyo Allah na".
rarrashi na suka shiga yi nan suka nimi ganin miji ko uba domin sa hannu kafin suyi CS
ɗ
in,
sannan kuma sai an ajiye 25k shima
ɗ
in na siyan kayan ai kin da za'a yi amfani da sune kuma cikin gaggawa
.
hankalin Mama yakuma mummunar tashi,tace
"Mahai finta ya rasu Mijin ta kuma baya gari amma yaba da izinin ayi mata amma dan Allah kuyi mata yanzu zanje nakawo ku
ɗ
in".
Mama tafita cikin tsananin tashin hankali.
Ni da kai na da naji azabar yanin ka na
ɗ
azu
nace
"Dan Allah kuyi min kuraba ni da wannan cikin.....
★
★★★
2hr ago
★★★
Bayan wa
ɗ
an nan awan nin
Likitoci suka sami nasarar yimin ai ki wan da duk abun da ake idanuna biyu ina kuma ji, in da suka ciro baby'n sai dai duk yan da suka
so na kalli abun da na haifa fir naki dan har lokacin ina cikin jin azabar ciwo duk da kuwa allurar da akamin....!
★
*Kukaran ta da hakuri
🤦🏻
♀
️
ban sami damar yin editing ba*
*Saura kuce yayi ka
ɗ
an
😂
bari ma na fece
🏃🏻
♀
️
*
*Nasan ki sarai Rabin jiki m
aman korafi Allah yasa naji wani magana sai natafi yajin ai ki*
🤣
*To oga yace Saturday and Sunday lokacin sane to gashi na
ɓ
antara muku lokacin sa
🙈🤣
*
*Ƴan HAMDAH FANS 2 sun fiku son na adana oga*
🙈😂
Hankali tashe Mama ta isa gida in da ta ajiye asus
un da take tara
ɗ
an ribar awara da ku
ɗ
in da tabawa Alhaji Mamman yaki kar
ɓ
a tasaka ciki gudun kada ta kashe,
ta fasa asusun hannunta na rawa tashiga kirga ku
ɗ
in data ciro cikin asusun,
naira dubu shida da
ɗ
ari biyar ne kacal.
cikin matukar damuwa da tashin
hankali tarika juya ku
ɗ
in a hannunta wan da bai kai ko rabin ku
ɗ
in da ake bukata a asibiti ba.
da sauri ta fita tashiga gidan makotan su bayan sun gai sa da
Kulu mai masa Kulu tace
"Gagurin zama Mama mai awara".
Mama tace
"A'a Kulu banga ta zama ba HAMDAH
na asibiti za'a yi mata aiki da ma aron ku
ɗ
i nazo ki bani ko na masa ne dan Allah,
wlh yanzu haka ni ake jira bazata iya haihuwa da kan taba dole sai amma ta aiki kuma sunce cikin gaggawa in ba haka ba za'a iya rasa a
ɗ
aya a cikin su ko
ɗ
an ko ita,in sha
Allahu zan biya ki bayan suna".
"Cap
ɗ
i jan".
Kulu ta fa
ɗ
a tana rike ha
ɓ
a kana ta cigaba da fa
ɗ
in
"Ikon Allah haihuwar dai tazo da gardama kenan,
wlh kin gan ni da mayafi a ka gidan mai shinkafa zani wlh tun shekaran jiya take tamin sintiri yau kuwa da sass
afe ita ta tashe ni tun ban
ɗ
aura kaskon suya ba yanzu haka ku
ɗ
in ta zan kai mata."
cikin matukar damuwa Mama tace
"Dan Allah in kina da wani ku
ɗ
in ki taimaka ki ara min
kokuma ki siyi wake na kici gaba da yin awarar kafin a sallame mu".
tace "Wlh sisi ban
i da shi in ba wannan dubun ba".
taciro gudan dubu daga bakin zanin ta ta nuna mata.
sannan ta cigaba da fa
ɗ
in
"To kikira mijin ta mana ko a dajin sambisa yake ai zai iya turo ku
ɗ
in da za'ayiwa matar sa ai ki, abu na waya yanzu kai yawaye duk duniyar da ya
ke idan ya tura zai iso, yaushe zaki zauna baiwa kanki wuya kune irin iyayen da kuke baiwa mazajen ƴaƴan ku kofar kin yiwa matansu jinya, har yaushe zaki zauna baiwa kanki wuya bayan yana nan da ransa".
da sauri Mama ta juya bata kuma cewa komai ba saboda
sabar tashin hankali bata ma fahimtar me take fa
ɗ
a,
tana fita gidan wata dillaliya tatafi,tace tazo
tasiyi katifar ta.
dillaliyar tace taje zatazo gobe da safe,
Mama
tace
"Dan Allah ki tai maka kizo muje yanzu wlh ƴata ce ke asibiti".
Tare suka taho gida
da dillaliyar,
dillaliya ta kalli katifar da ke cikin
ɗ
akin Mama tace
"Nawa kika masa ku
ɗ
i".
Mama tace
"To dai kin ga katifar sabuwa ce bataji jiki ba ban jima da siyan sa ba wlh naira dubu 27 na siya amma yanzu nawa zaki siya?".
dillaliya ta kuma dudduba
katifar da kyau kana tace
"Na siye shi dubu 8".
Da sauri Mama tace
"Haba ke kuwa dubu 8 gaskiya bazan sai da shi haka ba ki kara dai".
fuska matar ta yaguna sannan tace
"Shi yasa bana son zuwa gidan mutum yin ciniki sabo da bana son dogon ciniki karshe ku
ma na
ɓ
ata kafata a iska,
to ni gaskiyar in da zan iya siyan katifar nan dubu 10 in yayi miki to duk sabon tar sa ai yazama na hanu,
sannan kuma zaki bada ku
ɗ
in wan da zan nima ya kai min gida".
Mama tace
"Gaskiya katifar nan yafi haka kodun halin da nake
ciki yaci kiduba lamarin kigani".
tafiya dillaliya tasoma tana fa
ɗ
in
"To shi kenan kya iya nemo wata ta siya nidai daga kan dubu goma babu kari yo ribar nawa zanci ajikin sa".
shiru Mama tayi tana juya lamarin cikin matukar damuwa da tashin hankali.
tadu
ba gabas ta duba yamma batada wata mafita,da yarage ta sai da mata haka bata da in da zata sami ku
ɗ
a
ɗ
en da ake nima a asibiti bata dasu bata da dalilin su,
ganin tana kokarin fita a
ɗ
akin da sauri tace
"To ki bada hakan".
Nan dillaliya ta caske dubu gom
a ta bata da fari tace zata cire naira
ɗ
ari uku acikin ku
ɗ
in ta bai wa
ɗ
an dakon da zai kai mata katifar gida,
Mama tace dan Allah tai maka kada ta cire ko sisi cikin ku
ɗ
in ta bita bashi zata bata...
Ku
ɗ
in mama ta ha
ɗ
a da wan da ta ciro a asusu yazamo dub
u shashida da
ɗ
ari biyar,
ɗ
akin ta bi da kallo babu wani abun da zata kuma
ɗ
agawa ta siyar wan da zai bata ko da dubu 2 ne bare yacikita ragowar ku
ɗ
in,dama katifar ce ka
ɗ
ai a cikin
ɗ
akin sai
ɗ
an tarkacen ta da ayan zu take ganin basu da amfani tun da bazat
a sai dasu su kawo mata ku
ɗ
i ba.
numfashi ta sauke gaba
ɗ
aya hankalin ta na asibiti da halin da HAMDAH take ciki, tasan tana can tana kan shan azaba.
da sauri ta fita ta nufi gidan Malam Musa mai maganin maciji dan suna mutun ci dasu sosai a tsakar gida da
sami Zainabu matar malam musa tana al'walan sarllar isha,
bayan sun gaisa
Zainabu ta
ɗ
an yi dari tace
"Mama mai awara kin biyo bashin awar ki na shekaran jiya ko? kin ga Wlh kwata-kwata na mance da naci bashin awara sai da na ganki na tuno".
Mama tace
"W
lh Ni ba abun da ya kawo ni ba kenan ai nima na mance da ma kin siyi awara,
rancen ku
ɗ
i nazo kibani HAMDAH na asibiti za'a yi mata ai ki,ku
ɗ
in hanuna basu kai wan da ake nima a asibiti ba dan Allah ki ranta min bayan suna in sha Allahu zan biya ki".
salati
Zainabu ta saka tamike tsaye tana fa
ɗ
in
"Subhalallahi ayya HAMDAH yan da haihuwar yazo mata kenan Allah sarki yanzu an yi ai kinne?".
Mama tace
"A'a ni ake jira nakai ku
ɗ
in yanzu sai a mata".
da sauri Zainabu ta shige
ɗ
aki tana fa
ɗ
in
"Ikon Allah Allah ya
bamu da sauki".
tafito rike da ku
ɗ
i ta mikawa mama tace
"Wlh iyakacin arzikina kenan
ɗ
aka da waje wannan dubu hu
ɗ
un gashi malam yafita bare musa ran samun wani abu a gurin shi duk da dai shima naji yau yana kokawa".
Mama ta amshi ku
ɗ
in tare da fa
ɗ
in
"Wlh h
akan ma na gode zan ha
ɗ
a dana hanuna na kai musu suyi mata ai kin kafin gobe na nemo musu cikon".
tajuya da sauri tanufi kofa, Zainabu tabita da addu'a da fatan Allah yasa a yi ai kin