Showing 42001 words to 45000 words out of 54915 words
kana yace
"Anya wannan ba shi bane?".
nace "Allah Bappa ba shi bane wancan ruwan yafi wannan girma kuma wannan babu dutse da bishiyoyi".
yace "To ai shima ga dutse tacan".
yanuna gefen mu tacan da
ɗ
an tara
saka nin mu, nace
"Shi wancan dutse
ɗ
in ba a tagurin yake ba".
Shiru Bappa yayi kana daga bisa Ni yace muko ma gida.
Washegari ma muka kuma fita niman wannan ruwan sai dai yau tacan makotan rugan su Bappa mukayi,
a cewar sa ko tacan ne ruwan yake kai na
yakife nake ganin kamar ta in da muka je jiyane. shima har yamma muna yawo babu alamar sa,
kwana uku muka jera muna fita, ranar na ukun da yamma muka dawo gida a galabaice muka zube a tsakar gida bisa taburma...
Bappa yayi tagu mi lokaci zuwa lokaci sai y
ace
"Allahu Akbar Allah mai girma".
Inna wuro tace
"Kwarai kuwa buwayi gagara misali".
yace "Kwarai kuwa Sumaye Allah buwayi ne gagara misali, tabbas maganar tun zamanin iyaye da kakanni ya tabbata,
tabbas maganar su na cewa a kwai arziki a yankin nan ku
ma sai mai rabo yake iya ganin sa har ya same sa ya tabbata ya tabbata sai mai rabon,ita ka
ɗ
ai take da rabon gani da kuma samu".
Bappa yakuma fa
ɗ
in
"Allah mai girma taya kika gani ne cikin babban ruwan kika shiga kika samu?".
nace "A'a Bappa a dai cikin w
annan karamin ruwa da ke kusa da babban da na fa
ɗ
a maka muke wanka da sha da Sallah da shi
ɗ
in, aciki na samu bayan da ruwan ya cika kogin har gurin da muke zaman nan".
nan nakuma basu labari kamar yadda nabasu da fari da lokacin da naso tafiya na barshi
a gurin da kuma fa
ɗ
uwar da mukayi naso kuncesu na zubar da su na
ɗ
auki
ɗ
an kwali na.
"Ikon Allah wannan abu naki ne shi yasa bai baki ikon zubar da su ba,
yayi ta sa miki da ke da ƴaƴan ki son abun a ranku duk da baki san menene shi ba,
in da baki da ra
bo da ko ganin suma bazakiyi ba,idan yaga dama kuma sai ya nuna miki yakuma nufeki da barin su agirin
ɗ
in"...
Adaren ranar Bappa yakira babban
ɗ
an sa Mahmud,
Mahmoud costom ne yana da zama a Abuja, matar sa
ɗ
aya da ƴaƴansu uku.
nan Bappa ya shige bukka
r sa dan acewar maganan sirri ne.
bayan sun gama magana da Mahmoud yafito nan yake fa
ɗ
a mana "Gobe idan Allah yakai mu Mahmoud zai zo zai yi hanyar da za'ayi a canza Lu'ulu'u zuwa ku
ɗ
i,kuma yace dole sai an ha
ɗ
a da manyan shuwagabannin Nigeria, tun da har
yawan su yakai guda goma,
sannan kuma barin Lu'ulu'u a cikin gida tare da mu yana da mugun ha
ɗ
ari,
domin kuwa har idan labarin yafita zamu iya fuskantar matsala, dan kuwa ba shakka za'a iya kawo mana hari,
gobe da sassafe yace zai taso dan ma yanzu dare y
ayi ne".
washegari da rana Mahmud ya iso rugar, yayi mamaki da jinjina lamarin ta yadda nayi nasamo Diamond masu yawa irin haka,
yayi murna da godiya wa Allah da samun wannan
ɗ
inbin dukiyar,yakuma ji da
ɗ
in da abun ya shigo acikin gidan su, dan kuwa ba sh
akka hakan abun alfahari ne.
bayan ya huta yaci abinci,zaune muke a tsakar gida Bappa da Mahmoud suna zaune kan taburma guda yayin da ni da Inna wuro Mero Nasmah muke zaune kan taburma guda,
Naseem kam na can kan kafar Bappa ya like masa sai tsalle yake a
jikin sa.
ina zaune shiru duk maganar da Mahmud da Bappa su ke da tsare-tsaren da Mahmud yake na yan da lamarin zai tafi cikin sauki,
ban iya cewa komai jikina yayi sanyi natuno wani sashi a rayuwa ta, tun isowar Mahmud da yayi sallama cikin gidan inadaga
ɗ
aki sai da naji gaban kirjina ya yabuga, jikina sai ya kama
ɓ
ari muryar sa tamkar muryar Abba har na fara tunanin ko Abba ne sai da naji Mero tana fa
ɗ
in
Oyoyo Yaya Mahmoud.
ko yanzu da muke zaune ganin fuskar sa shima ya sani shiga wata yanayin, kamannin
sa irin na Abba yana matukar kama da Abba.
sai dai shi baikai Abba girma ba shekarun sa bazai wuce 38 zuwa 40 ba,
kira ce tashigo wayar sa da sauri ya
ɗ
aga kiran kana yakara wayar a kunnen sa "Ok godiya nake".
abun da yafa
ɗ
a kenan tare da sauke wayar.
mag
anar sa naji a sama yana fa
ɗ
in
"Tun jiya na nimi ganawa da gwamnatin jihar nan, gashi da ikon Allah cikin sauki an bani tabbacin ganawa da shi cikin sauki in sha Allah, wa gwamnati za'a siyar domin samun cigaban kasa".
ya mike tsaye yana cigaba da fa
ɗ
in
"B
appa mu hanzar ta."
tun kan ya rufa baki Bappa yamike yana fa
ɗ
in
"masha Allah hakan yayi".
bukkar sa yashiga zuwa can yafito yana gyara babbar rigar da yasa ka kan kayan jikin sa,tuni Mahmud yayi waje Bappa na fita ya shige mota suka
ɗ
au hanya...
kwance na
ke a kan gado Nasmah da Naseem suna gefe na sai wasa suke,Mero ta shigo nace ta
ɗ
auke su sufita dan kaina ciwo yake min sai kuma dami na da surutun su suke, suna fita na gyara kwanciya ta,gaba
ɗ
aya yau tunanin gida da ya dame ni tun ganin da nayiwa Mahmoud
tunanin family na ya addabe ni,ina kwance shiru a haka har bacci ya
ɗ
auke ni...
Bappa sun isa cikin Adamawa batare da
ɓ
ata lokaci ba suka sami ganawa da Gwamnan jihar su, saboda muhimmin abun da ke tafe da su.
bayan sun gabatar da abin da ke tafe dasu,
shi kansa Gwamnan yayi mamakin yawan Diamond
ɗ
in, yace gaskiya wannan Daimond
ɗ
in kam sai dai a jingina da shugaban kasa. sabo da babu ku
ɗ
in da zai iya canza wannan Diamond
ɗ
in a fadar jahar.
batare da
ɓ
ata lokaci ba yayi magana da fadar shugaban kasar Ni
geria, kana ya ha
ɗ
a su da wasu jagororin da zasu tafi tare, sannan yace dole sai
sun tafi da wanda yasamo Diamond
ɗ
in sabo da za'a iya bukatar hakan acan fadar shugaban kasar.
da yamma lis suka baro cikin Adamawa suka koma rugarsu da jagororin da aka ha
ɗ
a
su da su, da sojoji mota guda wa
ɗ
an da zasuyi musu rakiya, dan acewar gwamnar komawar su cikin daji da wannan abu yana da ha
ɗ
ari sosai dole sai an ha
ɗ
asu da jami'an tsaro.
mota uku ne motar Mahmoud sai na jagororin da aka ha
ɗ
a su dasu motar su guda sai mot
ar sojojin.
motar su Mahmoud ne a gaba na jogororin a tsakiya na sojojin na biye da su...
bayan sallar Isha
muna zaune a tsakar gida muka jiyo jiniyar sojoji,
Ido Inna wuro ta waro tare da fa
ɗ
in,
"Sojoji kuma shanun wa aka kuma ka
ɗ
awa yau?".
batakai ga ruf
e bakin taba muka ji jiniyar ya tsaya daf kofar ida,
Mero tace "Inna wuro anan suka tsaya".
tafa
ɗ
a tana nuna kofar gida, ganin yan da sukabi suka tsorata nima sai na fara shiga yanayin da suke ciki,
har kuma lokacin jiniyar na tashi, nace
"Eh..Eh akofar g
ida suke".
duk mukayi jigum idanun mu a kofar gida tsoro fal zuciyoyin mu.
bayan haka dakamar minti 15 muka jiyo sallamar su Bappa duk muka mike tsaye tare da amsa sallamar.
suka karaso ciki,tun kan su zauna Inna wuro tace
"Malam lafiya da sojoji a kofar g
ida?".
ganin duk hankulan mu a tashe yasa Bappa fa
ɗ
in
"Babu komai fa rakomu sukayi domin su bamu tsaro sabo da abun da muke tare da shi".
tsaguwar sa ya gyara kana yace
"Duk ku zauna". nan muka
ɗ
an sami kwarin guiwa muka koma mazau nin mu,
Mahmoud yacewa
Mero ta tashi tazuba ruwa acikin bototi, tana zubawa ta mika masa yakar
ɓ
a yafita,yakai wa ba'in da suke tare da su a waje.
Bappa ya zauna kan taburman sa da Inna wuro ke shinfi
ɗ
a masa duk dare a bakin kofar sa kana a nutse yashiga fa
ɗ
a mana yan da sukayi d
a gwamna kana ya
ɗ
aura da fa
ɗ
in
"Sai ki shirya tun yau dan gobe idan Allah ya kai mu da sassafe zamu tafi".
kai na gya
ɗ
a cike da mamakin jin abun da Bappa ya fa
ɗ
a.
Inna wuro tace
"Ikon Allah to Allah ya kai mu sai ki tashi ki kimsa".
to kawai nace dan ni b
an san me zan kimsan ba, ba kaya nake da shi ba bare na ce shi zan kimsan, su Naseem ma ba kayan suke dashi ba sai kala bibbiyun da Bappa ya
ɗ
in kamusu.
washegari da sassafe Inna wuro ta tasheni,tace naje nayi wanka ta
ɗ
aga su Nasmah taje tayi musu wanka,
t
a shirya su, ina fita ta bani wani kayan ta mai
ɗ
an haske na saka duk da kayan ya
ɗ
an min girma,
Mahmud yashigo yace nayi sauri ni ake jira, da sauri na karasa saka hijabi wan da shima ita ta bani,
Inna wuro da Mero suka rako ni har waje,tuni kowa ya shige
mota sojojin nan suna saman motar su sun tasa bindigogin su gaba, da hannu Mahmud yayi min alama da inzo, na karaso gun motar sa na bu
ɗ
e gidan baya muka shiga
ni da Nasmah, Naseem kam tun da yaga Bappa yarika mika hannu yana tsalle Bappa yace a kawo shi..
motar sojojin a gaba yayin da motar mu ke biye da shi sai na jagororin
a baya..
nan muka
ɗ
auki hanyar birnin tarayya Abuja....
★
muna isa garin Abuja wani kayataccen masauki aka wuce da mu, nan Mahmoud ke fa
ɗ
a wa Bappa,
an tabadar da masaukin domin mu ne
,
ɗ
akina ni da su Nasmah da ban,
ɗ
akin Bappa da ban sai na Mahmoud
ɗ
in,sai kuma na jagororin da muka taho da su,
sojojin kam suna cin abinci suka juya suka
ɗ
au hanyar Adamawa,dan da ma suma rakiyar sukayi mana yanzu kuma kulawar mu yafita a hannunsu yadawo
hannun wasu hukumar da muka tarar da su a nan.
a gayiye na zauna bakin gado Naseem da Nasmah suna zaune tsakiyar gadon sunata wasan su.
bin lafiyayy
ɗ
akin nayi da kallo, numfashi na sauke ashe dai zan sake gani na cikin
ɗ
aki irin wannan, dan ni na fidda s
ammanin hakan arayuwa ta mai cike da tarin kaddara da jarabta.
kasan cewar mun isa ana kirana sallar magriba, dan da muka iso sai da muka tsaya a wani guri naga jagororin da aka ha
ɗ
o mu da su, suka tsaya yin magana da wasu, mun
ɓ
ata lokaci a gurin kafin mu
ka taho nan.
kayan jikina na tu
ɓ
e na
ɗ
aura zanin a kirji nashige bathroom naje nayi wanka,sannan na fito na tu
ɓ
e su Naseem suma naje na musu, ina fita na shinfi
ɗ
a sallaya da nagani cikin
ɗ
akin kasan cewar nayi al'wala nagabatar da sallar magrima.
tuni su
Nasmah sunyi bacci sabo da gajiyar mota,
sai na gyara musu kwanciyar su a kan lafiyayyen gadon,
bayan na idar da sallar Isha ina zaune a kan sallaya akayi knocking
ɗ
in kofar,
a sannu na mike na isa bakin kofar na bu
ɗ
e, wani mutum nagani sanye da uniform ir
in na masu ai kin hotel, da tray
ɗ
in abinci a hannunsa,
yayi min sannu na amsa,baya mayi na
ɗ
an ja murfin kofar ya shigo ya dire tray'n kan table
ɗ
in da ke tsakiyar
ɗ
akin mai lodin kayan abin ci da drinks kala-kala kana yafita, na mai da kofar na rufe, na
koma bakin gado na zauna.
da ma yunwa na ke ji nan na janyo tray'n na soma cin abincin,
inaci ina kallon su Naseem dan na san suma yunwar suke ji sai dai gajiya ya sasu bacci,
ina gama ci naje na wanko bakina na dawo, na kwanta bakin gadon tare da yi musu
addu'a nima nayi nagyara kwanciya ta.
washegari bayan nayi wanka nayiwa su Nasmah na shirya su muna zaune,a ka shigo mana da breakfast bayan mun karya.
Bappa yashigo da sallama kan kujerar
ɗ
akin ya zauna,
nan nashiga gaida shi ya amsa kana yake tanbaya ta
ya gajiyar hanya?,
nace
"gajiya yabi jiki". Naseem kuwa tuni ya wuce jikin sa yana ta tsalle Nasmah ma tabi bayan sa sunata yi masa gwala
ɓ
e,suna ta shekewa da dariya Bappa shima sai biye musu yake yana ta taya su sai zuba masa surutu suke wan da ma magana
r tasu bagane ta ake ba.
zama Bappa yagyara tare da duba na kana yace
"Ɗazun Mahmoud ya zo ya same ni da jagororin da aka ha
ɗ
a mu da su sun bani tabbacin bazamu sami ganin shugaban kasa a yauba,
zamu
ɗ
an
ɗ
au lokaci sai dai kawai mu
ɗ
an jira,
idan kuma zamu
koma to,amma gaskiya
ni ina tunanin komawar mu domin iyanzu maganar Lu'ulu'u'n nan ya kara
ɗ
e cikin rugar mu har da wajen sa, ina tunanin mukoma yanzu mutane basa da gaskiya
ɗ
ai-
ɗ
ai ku ne masu gaskiya a zamanin yanzu, yan da yashiga kunnen mutanen gari kuw
a na tabbata zai fita har wajen gari,
har miyagon mutane suje suji sukawo mana farmaki,
gaskiya bazamu koma ba zamu jira har lokacin da zamu sami ganawa da shi shugaban kasar".
kai na jinjina alamun gamsuwa tabbas,
ku
ɗ
i a gida akwai ha
ɗ
ari musamman irin wa
nnan da na ga gwamna yaha
ɗ
o mu da jami'an tsaro, nace
"To Bappa duk abun da ka yanke dai-dai ne".
yace
"Gaskiya zamu zauna ko nan da kwana uku ko hu
ɗ
u ne in dai har zamu gana da shi
ɗ
in yafi mana komawar mu da dukiya kan hanya domin ko a hanyar komawar mu
ma ka
ɗ
ai hatsari ne bane kuma ace mun koma cikin ruga in da babu jami'an tsaro".
nace
"Hakane Bappa muzaunan kawai".
kai ya jinjina kana ya mike yana rike da hannun Naseem, Nasmah da take ta kokarin binsu yace ta zauna ta tayani hira,
zai tafi da Naseem s
hima ya tayashi hira....
kwaman mu uku a Abuja acikin wannan hotel
ɗ
in, alhamdllh a kwana na ukun bukatar mu ta isa ga shugaban kasa sai dai har lokacin ba'a bamu da mar ganin sa ba, a kwana na biyar,da safe ina zaune akayi knocking naje na bu
ɗ
e kofar M
ahmoud ne yashigo da sallama,
rike da babban laida a hannunsa,
na gaishesa cikin girmamawa ya amsa tare da mika min laidar dake hannunsa tare da fa
ɗ
in
"Gashi ku shirya kuyi sauri, yau kam in sha Allah zamu sami ganawa da shi koba shi
ɗ
in bama zamu zauna d
a wasu manya na kusa da shi kuyi sauri ku shiriya ya zama na dai da kuna cikin shiri".
nace "Tom".
na kar
ɓ
i laidar tare da yi masa godiya yafita.
na zawo bakin gado na zauna tare da bu
ɗ
e laidar na fara ciro kayan cikin, kayane na sawa,kaya masu kyau narika
ɗ
aga na Naseem da Nasmah masu kyau ƴarkanti, dukan su da takalmar su masu kyau,
da ma tuni na riga da na musu wanka, na cire musu kayan jikin su nasa musu wannan kayan,
yara suka fito shar da su tamkar ƴaƴan turawa, sunyi kyau sosai na tasasu gaba inata k
allon su cikin ban sha'awa,
sannan nima na mike na camza nawa dogon riga ne da gyalen sa Ash mai ratsin gold
ɗ
in duwatsu ha
ɗ
e da takalmi Black and gold, takalmin mai
ɗ
an tudu ne ka
ɗ
an.
nasaka kayan a hankali na isa yaban mirror abun da na da
ɗ
e banyi shi b
a yau nayi,
nashafa
pawda da nagani kan mirror'n ha
ɗ
e da man lips kana,
nayi rolling
ɗ
in gyalen a kaina,tsayuwa ta na gyara gaban mirror'n
masha Allah duk da na rame na dishe amma bai hanani fitowa a HAMDAH ta ta daba ka
ɗ
an ba,
murmushi nayi ganin yan d
a nayi kyau a cikin kayan ya
ɗ
an
ɓ
oye min rama ta.
da misalin karfe 12 Mahmoud yashigo daga bakin kofa yatsaya yace nayi sauri na zo. sai ya juya yafita ,
cikin hanzari na sakawa su Nasmah takallamar su sannan na kama hannunsu muka fito,
muna fita farfajiya
r hotel
ɗ
in,
nan na tadda su, Bappa yana zaune cikin mota gefen mai zaman bamza yayin da Mahmoud ke zaune a mazaunin direba. muka karaso Bappa yana ta kallon mu yana murmushi,
nima murmushin nayi muka karaso na bu
ɗ
e gidan baya na shiga Naseem kam fir yaki
shiga sai da na mika sa wa Bappa.
motar mutanen da mukazo da su a gaba namu yana biye da shi a haka muka fita a cikin hotel
ɗ
in, duk san da na
ɗ
ago kaina sai mun haka ido da Mahmoud,na lura tun fitowar mu idanun sa a