Showing 39001 words to 42000 words out of 54915 words
sai shi bokon da yayi asirin ya muku,
mutuwar sa shine lakanin karyewar asirin,
tabbas wan nan yacika mugu mara imani,
babu kuma wan da yasan ranar mutuwar wani
sai Allah, Allah Ya takai ta ma dan basuso abun ya tsaya iya haka ba, yana ai ki da babaken aljanu marasa imani,
sunso kiyi gaba can da nisa basuso kitsaya iya nan ba,
sai dai sun mance Allah baya bacci duk kuma wan da ya dogara da shi baya ta
ɓ
ewa addu'a
kuma makarin mumini sam addu'a bata fa
ɗ
uwa kasa,
da yar dar uban giji bazakiyi gaba ba kamar yan da suka so, zamu gwada musu karfin ayar ALHAH!".
cikin matukar mamaki da ka
ɗ
uwa nake kallon Bappa to wacece Ni da har wani zaiyi min asiri,
ni dai nasan anyi
min kazafin da har na mutu bazan ta
ɓ
a mancewa da shiba,
to wacece ni da har wani zai nimi yin asiri a kai na.
"Innalillahiwa'inna'ilaihirraji'un".
nafurta daga zuci har kan la
ɓɓ
ana.
Inna wuro ma salati ta saka tana fa
ɗ
in
"Ikon Allah lallai mutum abun tsoro
ne Allah ka shiga saka nin nagari da mugu"...
sun jinjina lamarin sosai tare da tausaya min kwarai da gaske...
★
Tun daga wannan ranar bacci na yadawo rabi,
dan kuwa daga zaran dare ya tsala Bappa zai cewa Inna wuro tata tashe ni yace nayi al'wala nayi s
alla, yakuma bani Kur'ani nayi ta karatu har sai asuba tayi idan nayi sallar asuba sai na kwan, nan ne zan yi bacci mai tsawo.
A
ɓ
angaren sa kuwa shima babu dare ba rana kullum zaka gansa cikin yin Sallah da karatun Alqur'ani,
Bappa babban malami ne kuma l
imami acikin
ɗ
an rugar tasu,yana da
ɗ
alibai magidan ta da yake koyar da su kullum duk bayan sallar asuba,
sai ya zamana da yanzu ya kara musu lokutan darasi bayan sallar isha zasu yi da asuba ma suyi.
zuwa wannan lokacin targa
ɗ
en hannuna ya warke. da duk
raurukan jikin mu dan kullum Bappa sai ya shafa mana magani.
★★★★
*After 3 month*
★★★★
Zaune muke a bakin gado bayan Inna wuro tayi musu wanka ina shafawa Naseem mai Mero na gefe tana yiwa Nasmah kwalliya da kayan kwalliyar ta sai dariya
nake musu ganin yan da take ta zana mata fuska da kwalli irin kwalliyar su na Fulani.
ina gama shafa masa na mike na
ɗ
auko kayan su guda
ɗ
ayan nan wanda dashi mukayi ta rayuwa a daji,
kullum idan na sa musu idan yayi datti sai na cire musu na wanke,yagama
ko
ɗ
ewa har ba a iya gane kalar kayan saboda yayi fari wani gun ma duk ya yayyage.
shekaran jiya Bappa ya siya musu yadi irin na Fulanuka yaba da a
ɗ
in ka musu,
yace idan aka
ɗ
in ka musu wancan
ɗ
in na dai na sa musu wa
ɗ
an nan kayan sun mutu.
na mikawa Mer
o kayan Nasmah nace
"Gashi idan kika gama mata kwalliyar sai ki sa mata".
tace
"To adda HAMDAH ba Bappa yace a daina sa musu wa
ɗ
an nan kayan ya tsufa ba".
nace
"Eh to ai ba a amso na gun
ɗ
inkin bane shi yasa zan sa musu wannan
ɗ
in".
tace "To bari na gama
mata kwalliyar sai na goye ta muje gun telan mu kar
ɓ
o".
Nace to.
sallama Bappa yayi daga can waje, Naseem najin muryar sa yakama salle yana mika hannu,
dan yanzu sun saba sosai dan ko masallaci zai je yarika kuka kenan sai yaje da shi,
in ko zaije duba sha
nukan sa sun dawo daga kiwo sai ya
ɗ
auke shi sutafi tare.
in ko Bappa na waje ya
ɗ
an jima bai shigo gida ba sai ya
ɗ
au hanyar kofar gida dan yanzu tafiyar sa ta ya fara kwari.
ganin yana ta tsalle yana nuna kofa da yin kwala
ɓ
e yana fa
ɗ
in
"Pappa Pappa".
sai
nayi murmushi ganin karfi da yaji yana son yayi magana,
Inna wuro dake bakin kofa tayi dariya da fa
ɗ
in
"Yana kiran mutumin shi
ɗ
aga murya da karfi bai jika ba".
nace "Ai kam gashi nan sai tsalle yake kamar zai tashi sama".
Mero tace "Yi sauri Adda ki gama
sa mishi kayan sai na kai shi".
nace to, hannuna na kika ta baya na janyo wandon sa sai na ha
ɗ
o da
ɗ
ankwalina dana
ɗ
aura musu duwatsun nan aciki,
ina
ɗ
ago
ɗ
ankwalin sai guda
ɗ
aya yafita ya fa
ɗ
i, na
ɗ
auka na sa masa a hannunsa ina fa
ɗ
in
"Ungo abun wasan k
a kaje gurin Bappa sai kun dawo Mero kai shi".
nafa
ɗ
a ina mika mata shi bayan na sa masa wandon,
ta kar
ɓ
e shi tafita ta kaiwa Bappa shi,
ya kar
ɓ
e shi yana fa
ɗ
in
"Mutumin zamuje gurin shanu ko".
yayi dariya tare da yin gwala
ɓ
en shi yana tsalle a hannun Bapp
a.
har sunkai bakin kofa zasu fita dutse
ɗ
in da ke rike a hannun Naseem yafa
ɗ
i kasa, ai ko yashiga zillewa yana kokarin zamowa kasa,
Bappa yagyara rukon sa tare da kallon kasa jin abun ya
ɗ
an bigi kafar sa yana fa
ɗ
in
"Tsaya na
ɗ
auko maka abun naka kar.."
c
ak ya ha
ɗ
iye maganar nasa cikin matukar
ɗ
inbin mamaki yake kallon abun kamar a mafarki,
hannunsa na rawa ya mika ya
ɗ
auko dutse
ɗ
in,
shiko Naseem hannu ya mika yana kokarin kar
ɓ
ar abun wasan sa yana washe baki.
cikin tsananin mamaki da ka
ɗ
uwa Bappa ke kallo
n dutse
ɗ
in, kana murya na rawa hatta hannunsa rawa yake yace
"Waya baka wannan abun a ina ka samu!".
yafa
ɗ
a yana kallon yaron da mamaki yake juya dutse'n a hannunsa wan da hakan yake tabbatar masa da ba mafarki yake ba.
kwa
ɗ
awa Inna wuro kira yashiga yi
yana fa
ɗ
in
"Sumaye Sumaye Sumaye".
da sauri Inna wuro ta fito tana fa
ɗ
in
"Na'am Malam".
dutse
ɗ
in ya
ɗ
ago yana fa
ɗ
in
"Wannan abun a'ina yafito daga ina yafito a hannun wannan yaron nagani!".
naganar yake cikin ka
ɗ
uwa.
Inna wuro ta matso gurun Bappa tana f
a
ɗ
in
"Wani abun kuma?". tafa
ɗ
a tana leko hannunsa yace "Wannan abun daga ina yafito".
tace "Bansan ta in da yafito ba a'ina ka ganshi?".
tayi maganar ita ma cikin girgiza da ganin dutse'n da yake nuna mata.
Bappa yace "A hannun wannan yaron nagani".
Inna w
uro ta saki kabbara da karfi tana fa
ɗ
in
"Malam ta ya akayi abun nan yashigo cikin gidan nan".
Bappa har jikin sa na cirawa yafara kwa
ɗ
a min kira yana fa
ɗ
in
"HAMDAH HAMDAH HAMDAH".
da sauri na karasa fitowa daga
ɗ
aki dan dama fitar zanyi da naji Inna wuro t
a saki kabbara da karfi a tare muka fito da Mero har muna rige-rige.
dutse
ɗ
in ya
ɗ
ago yana nuna min yace
"Ta ina yaron nan yasa mo wannan abun a hannun sa nagani".
kasan cewar rana yafito dutse
ɗ
in yafafa walkiya har yana kashe ido.
murmushi nayi ina fa
ɗ
in
"La wannan ai abun wasan su ne".
Ido Bappa ya waro cikin
ɗ
in bin tarin mamaki da shiga shok yace
"Abun wasan su!!??" yafa
ɗ
a cikin kakkausar murya.
kai na gya
ɗ
a ina fa
ɗ
in
"Eh abun wasan su ne na bashi yayi wasa da shi".
baya Bappa yayi cikin tarin mamaki
yace
"Abun wasa? wannan abun shine abun wasa kinsan meye wannan kuwa!?".
kafa
ɗ
a na
ɗ
aga nace
"Oho ni ban san shi ba kawai dai na
ɗ
iba musu ne acan in da muka zauna na
ɗ
iba musu sunayin wasa da shi, to da zamu tafi shine na
ɗ
ibo musu naga suna son wasa da
shi."
baki da hanci Bappa da Inna wuro suka bu
ɗ
e suna kallona,cike da
ɗ
inbin mamaki kana Bappa yace
"Wannan suke wasa da shi? da ahi sukeyin wasa!".
yayi maganar yana juya dutse
ɗ
in a a hannunsa.
"Bappa to ai akwai wasu ma da yawa na
ɗ
ibo musu bari ma kaga
ni".
nafada tare da juyawa da sauri nasgige
ɗ
aki,
na kunce
ɗ
ankwalin na
ɗ
ibo guda 9 a hannuna na kulle
ɗ
an kwalin da sauran biyu a ciki na fito da sauri.
ina fa
ɗ
in
"Kagan su Bappa". baya Bappa yaja da sauri tare da jinginuwa da jikin garu yana bina da wan
i irin kallo mai cike da al'ajab tsorone a'a mamaki ne.
ni kai na sai da na
ɗ
an razana tare da kallon duwatsun hannuna ko ganin yaga wani abun ne ni dai ban ga komai ba sune dai duwatsun a hannuna.
Inna wuro ma kirji ta dafe tare da waro ido tace
"A ina kik
a sami wannan abun!?".
Bappa kam kasa magana yayi yana cigaba da bina da kallon mamaki.
nace
"Wlh acan in da muka zauna kusa da ruwan nan na samu acikin wani ruwan da muke yin wan ka shine na
ɗ
iba musu shine suke yin wasa da shi".
sai yanzu Bappa ya bu
ɗ
e b
aki da kabbara
"Allahu Akbar Allahu Akbar Allahu Akbar!". yayi ta nanata kalmar har sau uku kana ya mika hannu yakar
ɓ
i sauran na hannuna yana juyasu a cikin hannun shi.
ya dubeni da kyau kana yace
"kinsan meye wannan?".
kai na girgiza nace "A'a".
"Allah m
ai girma da
ɗ
aukaka".
Bappa ya fa
ɗ
a tare da kuma cigaba da fa
ɗ
in
"A wani ruwa kika same su tayaya a kayi kika same su idan mukaje zaki gane ruwan??".
yajero min tambayar.
na gya
ɗ
a kai na nace
"Eh zan gane ai a bakin ruwan mukafi da
ɗ
e wa ma".
nan nabasu lab
arin lokacin da ruwan yacika kogin ya mamaye ko ina bayan wucewar sa muka dawo gurin zaman mu da yan da akayi har nasa mi duwatsun.
cikin matukar mamaki suka ha
ɗ
a baki wajen fa
ɗ
ar
"Ikon Allah Allah buwayi gagara misali".
Bappa yace
"Wannan dutse da kike g
ani kuma kike masa kallon abun wasa dukiya ne arziki ne, kwalli
ɗ
ayan sa ma ka
ɗ
ai ya ishe ki rayuwar duniya ingantacciya mai tsafta,
hakika Allah yayi miki ni'imar da bakowa yake masa ba sai wan da yaso".
kallonsu kawai nake taya za'ayi ace dutse shine ku
ɗ
i nace
"Bappa baka gansu da kyau bane fararen duwatsu ne fa".
dun kule su yayi a hannunsa gamgam yace
"Da ma tun zamanin iyaye da kakanni sunsha fa
ɗ
an cewa acikin yankin nan akwai arziki muna da arziki sai dai arzikin sai mai rabo yake iya ganin sa har ya
same sa,tabbas kun tabbata ke da ƴaƴan ki ku masu rabo ne,
wannan duwatsun da kike gane sune *LU'ULU'U*.......!!!!!!!!!
★
Mommyn Twins ce
🌺
HAMDAH
🌺
t NA
*RASHEEDA S DIRECTOR*
_BOOK TWO_
*Sakon ta'aziyya gareki Aysha Aliyu Ga
rkuwa*
*Tabbas babu abun da yakai rashin hamaifiya zafi da kunci
😭
Allah yajikan Mahaifiyar ki yayi mata rahama ya gafarta mata yasa Aljanna ce makomar ta da sauran namu iyayen baki
ɗ
aya
😭
ku da tabari ya baku hakurin rashi ya sanya albarka a rayuwar ku da
zakuyi shi bayan rashin UWA!!*.
*Sannu Aunty Aysha rashin mahaifiya akwai zafi Allah yabaku ikon cin jarabawar da yayi muku*
😭👏🏻
" *LU'ULU'U?*" nafa
ɗ
a ina duban Bappa da mamaki kana nace "Bappa Diamond ƙenan fa?".
yace "Eh shine kwarai shine wann
an".
kai na jinjina cike da matukar mamaki,
tabbas naji a na fa
ɗ
an Lu'ulu'u amma ban ta
ɓ
a ganin sa ba ko a hoto ne bansan ya kalar sa yake ba,
kuma tun da nake tunanin abun bai ta
ɓ
a zuwa min ƙwaƙwalwa ta bare har na ƙiyasta kamannin sa acikin zuciya ta ba,
ni dai naji ana fa
ɗ
ar sunan sa Diamond wato Lu'ulu'u,sai dai kaman ninsa kam sam ban sani ba.
baki na washe tare da mika hannu ina fa
ɗ
in
"La ashe dama wannan shine Diamond
ɗ
in da ake fa
ɗ
ar nan ashe akwai a Nigeria ma? in sake ganin su Bappa." nafa
ɗ
a ina k
okarin kar
ɓ
a a hannun sa.
da sauri Bappa ya da
ɗ
a dun kule su a hannunsa yana fa
ɗ
in
"To ai gashi kin gani ai mu arzikin da Allah yayi mana a Nigeria ma wata kasar bata samu kwatankwacin irin sa ba, ke zaki bada shaidar haka tun da gashi kin samo da hannun k
i, wannan ba abun wasa bane barsu a hannuna kawai".
baki na washe nace
"Ashe Diamond
ɗ
in haka yake".
Gefe da gefen sa Bappa ya kalla tare da like kofar gida kana ya juyo ya dubi Inna wuro yace
"Da muke maganar nan Allah sa dai ba wanda yake kusa ko kin ki
motsi alamar mutum a kusa?".
ɗ
an shiru Inna wuro tayi alamun nazari kana tace
"A'a kam banji alamun wani a kusa ba".
Kai Bappa ya jinjina sannan ya dube ni yace
"Kikace zaki gane ruwan idan muka je?". nace
"Eh zan gane".
da sauri ya juya yashige bokkan sa
yayi musu kyakkyawar
ɓ
uya kana yafito,
ya dubi Inna wuro da muke tsaye har lokacin yace
Kada ta kuskura tafita kuma kada tabar wani ya shigo gidan.
tace To,kana ta ja hannun Naseem da Nasmah suka zauna kan taburman dake sakar gidan,tana ta jan su da wasa
har muka fita basu sani ba...
Muna fita yakira wo wa
ɗ
annan matasan da suke yi masa kiwon suka taho da amalanken shanu Bappa yace nahau.
kana ya dube Ni yace "Ta'ina zamubi?".
nan nashi kwatanta musu hanyar da muka bi ranar da na biyo shanun muka shigo cik
in rugar.
ina kan amalanken su suna tafiya a kasa nan muka
ɗ
au hanya.
mukayi ta tafiya tafiya mai nisa kafin muka iso in da na sami shanun suke kiwo,
koda muka iso gurin,
sauka nayi nan nashiga waige-waige abun mamaki hanyar ta
ɓ
ace min na tsaya shiru ina
ta kalle-kallen gurin amma kwata-kwata na kasa gane hanyar, ko wannan babban tudun da muka fa
ɗ
o a kan tama ban ganshi a gurin ba nayi ta waige-waige amma babu ko a lamar sa.
"Kodai ba nan bane".
nayi maganar a kasan raina.
Bappa da tun
ɗ
azu yazuba min ido
sai yanzu yayi magana
"Kin tabbata tanan ne hanyar?".
kai na gya
ɗ
a alamar Eh.
yadubi matasan da muka taho da su, tare da kiran sunan
ɗ
aya daga cikin su yace
"Isa Kunzo kiwo a nan wace rana kuma?".
suka ce masa Eh suka kuma fa
ɗ
a masa ranar,
kuma ranar da
nabi su muka shiga cikin rugar su, duk da kuwa basusan ina biye da su
ɗ
in ba.
Bappa ya jinjina kai kana ya mai da duban sa gare ni yace
"Ta'ina ne gurin?".
ɗ
an shiru nayi tare da lumshe idanuna a hankali suffar gurin duk da bawai mance sa nayi ba yashiga
zuwa min idona, na bu
ɗ
e ido da sauri.
nace "Gurin akwai dutse babba sannan a gefen dutse
ɗ
in akwai bishiyoyi karkashin bishiyoyin kuma yashine,
gaban su can kuma babban ruwa ne kafin wannan babban ruwan kuma akwai wani fuwa
ɗ
an karami ne sosai".
shiru Bap
pa yayi kana yace
"Haka ruwan yake".
nace "Eh".
ya tan baye su Isa ko sun san wani gurin ruwa mai irin yanayin da na siffanta?, suka ce
Eh sun san wani ruwa mai dutse da bishiyoyi.
Nan muka juya zuwa wannan ruwan da suka ce sun sanin.
Muna zuwa gurin na t
saya na kalli gurin gashi nan shima dai babban ruwa ne amma sam bai kai wan da muka zauna a gefen sa ba,
Kuma shima akwai dutse da bishiyoyin amma ba irin wancan ba.
nace ba shi bane.
Bappa yace muje wani guri shima ya san wani ruwa irin wan da na siffanta
,
muna zuwa can
ɗ
in ma na kalli ruwa nace bashi bane.
ranar munyi yawo mun wuni muna yawo muna zuwa gurin ruwa daban-daban duk wani ruwan da muka je ko ka
ɗ
an bai kai girman wanda muka zauna a gefen sa ba daga wan da bai kai shi girma ba sai wanda shi kwata
-kwata ma baya tafiya a guri guda yake.
Abun mamaki nayi-nayi na tuna hanyar da nabi har mukaje wannan gurin ruwan nakasa gashi dai ina ganin ruwan da duk wani abun da ke gurin ruwan a ido na amma sam na kasa tuno hanyar gurin.
duk inda nayi tunanin ta nan
ne idan muka je sai naga ba gurin bane,
daga karshe muka je gurin wani katon ruwa mai girman gaske girman sa yakusa kai wancan ruwan yanayin ruwan yana kusan shigen kama da wancan amma shi babu dutse da bishiyoyi da wani alamun gurin da muka zauna agurin
babu shi.
Bappa yayi shiru yana duban katon kogin